Showing 12001 words to 15000 words out of 31066 words
Chapter 5 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
""""""""nan inna tafara bata tea din abaki tana kur6a kadan Kadan,,,,,,ahankali harta shanye,,,,,inna tai murmushi tace yauwa takwara yakikejin ,jikin naki""""""murmushi yasmin tayi sannan tace dasauki ,,,,,inna tace toh Allah yakara afuwa,,,,,,,yasmin tace ameen,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,shiru yabiyo bayan yan mintuna ,,,daga bisani inna tace takwara inaso kifadamin laifin mekika yiwa zaid yabiyoki aguje harmota tabigeki sannan yabiyoki asibiti yadokeki,,,,,,,kai yasmin tadago tace inna labarine maitsawo danhaka bazai yuwu infada maki ynxu va ,,,,,,,inna tace kidai fadamin komenene bawani rashin yuwuwarsa saidai inbakiso nasani,,,,,,,,,,,,,,,,,Dr marwan ne yashigo yagaida inna sannan yasmin tagaisheshi yatambayeta yakarfin jikinta ,,,,tace dasauki,,,,,,,,kujera yanemo yazauna sannan yadubi inna yadubi yasmin yace ,,,toh yasmin inaso kifada mana dalilin dayasa zaid yabiyoki yadokeki,,,,,,,,,,,,,,,,,dubansu tayi da idonta daya rine tana shirin yinkuka ,,,,,ganin haka Dr marwan yace ,,,*""""""tsaya basai kinfadi manaba inhar kinsan zakiyi kuka karki fadamana cos kukanki zai iya tado ciwonki anytym which is very bad,,,,,,,,bazanso haka yaita kasancewa dakeva ,,,,,,,,,kallonsa takeyi ,,,,,,,tace bazanyi kukaba uncle Dr ,,,,,,yanzu zandaure nagaya maku komai,,
**************************
Nan yasmin tafara basu labarin rayuwar datayi cikin gidan zaid ,,,tun ranar da'aka kawota daranar dayakawo karuwarsa Mimi,,,,,,da irin wulakanci duka zagi,,,, dayake mata ,,,,,,,damaidata house girl dinda sukayi ,,,,,,da yadda yakoma diba mata abinci yanabata tanadafawa,duk bata boye masu komaiva tashaida masu ,,dakarin cewa shiyake hanata budewa baki kofa,,,,,,sannan makarantar dayace tanayi duk ba gasky neba,,,,,,,,,,,,abu daya ta6oye masu ,,,shine bata fada masu cewa va abinda yata6a shiga tsakaninsu amatsayin ma'aurata tunda akai Auren ,,
**************************
Ran inna ya6aci sosai kana ganin yanayinta kasan tana cikin 6acin rai,,,,,,Dr marwan koh kana ganin yanayinsa kasan cewa ba klw va ,,,cos yanaji kamar shi akaiwa hakan ,,yarasa dalilin dayasa yake feeling yasmin azuciyarsa kamar yar'uwarsa ,,,,,,,duban inna yayi yace gsky inna bazan 6oye makuba ,,,,,kunyi babban sakaci dakuka hada yasmin aure da zaid """bayan kunada masaniya akan irin kiyayyar dayake mata,,,,, inna tace wlh nitun farko banso wannan hadin ba ganin mai almajirai shiya yake hukunci shiyasa bayadda zamuyi,,,,"""""kuma shima atunaninsa wai kiyayyar da zaid yakewa yasmin ,,in akayi masu aure watarana zaizama soyayya,,,""""girgiza kai Dr yayi sannan yacigaba dacewa ,,,,,,bansan meyasa yawancin mutani sukafi raja'a """akancewa kiyayya tanadawowa soyayya akowani irin lokaci ba,,,,,,,,,,,,and bakowani irin kiyayya ne yake komawa soyayya ba ,,,,,,yanxu gata meyasa haryanxu baijuye yakoma soyayya ba ,,,,,,an enemy is olwys an enemy,even wen he turns bck as ur luv u hv to be alert wit his moves""""""""""""""""" inna tace kodai dabanji abinda kaceva nasan gsky kafadi munriga muntafka baban kuskure ,,,,,,,,,yanxu shi zaidun yana INA,,,,Dr yace yana police station"""""inna tace bakin mugu Allah isa tsakaninmu dashi,,,,,,,likita kace da yan sanda su kulle danbanza su yasar da makullin rayuwarsa takare acan sbd mubashida amfani agaremu,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣0⃣0⃣➖1⃣0⃣5⃣
*DEDICATED TO OLL READERS LUV U OLL*
Bayan angama raha ne ,,mai almajirai da baba salihu da baba usman ,,sukafito waje """Benci suka samu suka zauna ,,nan mai almajirai yace salihu kaga dai abinda zaidu yajanyo Mani,,,zaidu yabani mamaki kuma yabani kunya ,,akullum inmaga zaidu gabana saiyafadi narasa dalili,,,,Ashe dalilin kenan yakunshe yar'uwarsa agida yana gana mata azabar dako kare bazai shinshina ba ,,,nayi matukar bakinciki da jinina ne ya aikata hakan ,,,,,danhaka nibazan yankewa zaidu hukunci ba ,,sbd bani na haifesa ba amma ,,,,kai salihu nabar maka hukunci ahannunka sannan banason inji kayanke hukunci maisauki akan zaid ,,,,,,,domin inkai masa hukunci maisauki Kaine za'aga bakinka,,,sannan inaso kasani badan Allah yakiyayeva zaidu so yayi ya6ata zumuncin danai shekara da shekaru inaginawa,,,,,lallai zaidu yacancanci tsatstasuran hukunci ,,,usman inaso kazauna da dan'uwanka kabiru kafada masa komai domin ni bazan iya kallon idon kabiru naimasa bayaniva domin ni najanyo faruwar haka ,,,kaikuma salihu nabaka nan da kwana uku ,,,,,kayi hukunciwa danka ,,,,,,domin yamuzantamu yanuna bamu isa dashi va ,,,,Acikin hukuncin dazaikai masa banda tsinuwa sbd nasanka ,,,,kayimasa hukunci daidai da laifinsa ,,,duniyace taishi kowa Riga da wando,
**************************
Da azahar duk family din mai almajirai suka hallara afarfajiyar asibiti ,,,,mai almajirai yai gyaran murya yafara ,,dacewa inayimaku sallama irinta addinin muslunci yaku ahlina,,,,,,dafarko abinda yasa nataraku bakomi bane saidan inaso """"insanar daku wani Abu da dan'uwanku ya aikata Wanda kubaku saniva,,,,,,nan suka mika hankalinsu mai almajirai yatsafe masu komai tundaga bindi har wutsiya,,,,,,nan suka hau salati da sallallami ,,kowa saitofin Allah tsine yakewa zaid ,,,,,,,daganan mai almajirai yakara dacewa daga rana maikaman tayau bazankara hada kowani da auren zumunci ba kowannenku yasamo mata awaje maza ma kowanne yasamo mata awaje kamar yadda sauran suka samo,,,,tunda niban isa aimin biyayya ba""""yakare maganar yana share hawayensa ,,,nan hankalin ahalin gabadaya yatashi,,,,,,Hafiz dangidan baba usman yamatso kusada mai almajirai yarikeshi yana cewa Dan Allah mai almajirai karkayi mana haka ,,,,karkayi mana hukunci da laifin dabamu muka aikatava ,,,,,,,wlh mu masu biyayya ne agareka akan dukkan abinda ka umarce mu,,,,,nan fah duk suka mike suka iso gun mai almajirai suna bashi hakuri ,,,,,,,,,,dakyar ya amince ya hakura akan zaihada auren zumunci amma saikowannensu yana kaunar dan'uwanshi zaihada,,,,,,,,,,,sunyi murna dajin haka,,,,,,,,,suna zaune anata fira ,,,saiga zaid yan sanda suntaho dashi hannunsa da ankwa,,,,,,,,kallon kowa Yakoma kanshi ,,,,tsugunawa yai yana gida mai almajirai,,,ko kallo bai ishi mai almajirava balle saran zai amsa ,,,,nan yamike yanufi gunsu baba salihu da baba usman suma dai hakan take danbasu amsava,,,,,,,,gurinsu inna ma haka,,,,,duk Inda yanufa babu me amsa mashi ,,,kannensa ko babu Wanda yakalleshi balle yasamu gaisuwa,,,,,,,,,,mikewa yayi zainufi dakin da yasmin take dasauri baba salihu yadakatar dashi ,,,,,yace inazakaje koyauma sokake kaje ka kasheta kamar yadda kake ikirari ,,,,to abinda Bakasaniva kariga kadade dakashe yasmin tunda kamanna mata cutuka ,,,danhaka kajuya ka koma Inda kafito ,,,sannan inaso kobayan kafito daga gun yansanda kanemi wani gidan uban ,,karka kara kirana ubanka ,,domin ni ya'yana masu biyayya ne ,"""""""daga yau nacireka acikin ahalin mai almajirai,,,,,zamucigaba da rayuwarmu batare dakaiva ,,,,,,,zamu nemawa yasmin magani hartasamu lafiya gabadaya ,,,,kaikuma kaje duniya zata koyamaka hankali mutumin banza kawai,,,,,,daidai nan baba kabiru yashigo yaiso kusada baba salihu yanacewa haba yaya ,,,,,karkace haka komai lalacewar naka ,,nakane,,,kuma hannunka baya ru6ewa kayanke kayar""""""baba salihu yace saidai in hannun baisheka da azaba ba yana isarka ,,zaka yanke kayar ,,,,,danhaka wannan shine hukuncina akan zaidu kuma bazan canzava,,,💃💃
(08030575582)
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)Page1⃣0⃣5⃣➖1⃣1⃣0⃣
zaid durkusawa yai gaban mai almajirai yanacewa Dan Allah mai almajirai kaimin aikin gafara wlh natuba kuyafemin ,,,ko kallonshi mai almajirai baiyiva balle yasaran zaice wani Abu""'"baba kabiru ne yamatso yadaga zaid yanacewa karka damu Dana ,,,komai zaidaidaita ,,,,,zasu yafe maka ,,,zaid yadubi baba kabiru azuciyarsa yanacewa wannan wani irin mutm ne bayan cutar da yarsa danayi amma baidamuva gashi kuma yana nemamin gafara gun babana lallai baba kabiru kacika mutm,,,,,,,,jin saukar marin dayayi akuncinsa ne yadawo dashi duniyar tunanin dayashiga ,,,,kallon hannun daya mareshi yakeyi haryakai kan fuskar,,,,,,,,,baba salihu ne yagani tsaye kansa ,,yanacewa bazaka tashi kabar nan ba kosaina halaka ka,,kamar yadda kaso halakar mana da diya,,,,,,nan zaid yamike Dan sanda dake tsaye kansa yajashi sukafara tafiya ,,,,,,,,,kamin suwuce zaid yajuyo ga kallonsa ga mai almajirai"""babu alamun nadama afuskarshi yace ,,,,,mai almajirai wlh natsani yasmin kuma babu abinda zaisa nasanja wannan kiyayyar danake mata koda kuwa Kaine"""""dago kai mai almajirai yayi sannan yai murmushinsu tamanya ,,yace kaje zaidu duniyace zata koyamaka hankali ,,,kuma yasmin daka dauki karan tsana kadaura mata nan gaba itace zata zame maka gata ,,,,itace zata zamo mayafin sirrinka ,,,itace zata taimaki rayuwarka ,,,domin itadin tadabance ,,,,kuma Allah zaibata masoyi nahakika Wanda zaikaunace kauna me tsafta batareda yagaji dakaunarta va kodaidai darana daya,kaje zaidu munriga mun sallamawa duniya kaii,,,,,,sannan inayimaka fatan alkhairi asabuwar rayuwarka ,,,,,,,,
**************************
Gurin yayi tsit bakajin motsin komai sai numfarfashi ,,,,,,kowa bakin cikin abinda zaid ya aykata yakeyi sannan suna tir dahali irin na zaid ,,,,,mai almajirai mikewa yayi yafara tafiya yana layi kamar zaifadi ,,,,kankace me saiga mai almajirai yafadi kasa,,,,,,,__dagudu duk suka mike suka rufu akanshi wasu na kuka wasuna salati""""cak Hafiz yadagashi cikin Sauri ya isa office din Dr marwan dashi ,,,,,,,,,,Dr marwan naganinsu yamike yana tambayar lafiya Hafiz kefada mashi faduwa yayi ,,nan da nan aka Shiga dashi emergency male ward,,,,,,,nan Dr marwan ya tsaya akanshi harsaida yaga komai nrml sannan ,,,,,yafito ,bakin kofa ya iskesu sai safa da marwa sukeyi""suna ganinshi suka nufoshi suna tambayarshi Dr yajikin nashi ,,,,,,,murmushi yai sannan yace jikinsa dasauki mungode Allah baisamu stroke,,,,,,amma yakamata arinka kulawa dashi sosai sbd bincikenmu yanuna akwai abinda ya6ata masa rai sosai ,,,,,nan suka tambayeshi kozasu iya shiga suganshi yace masu a'ah yasamu bacci Subari sai ya farka,,,,,,,,baba salihu kuka yakeyi sosai yanafadin zaidu Allah yaimaka abinda kaiwa tsohona insha Allahu kaima baikarasava baba kabiru yarufe masa baki yanacewa haba YAYA yazakaiwa zaidu baki ko kamanta abinda mai almajirai yafadama ne """""bakin dazakai masa basawa zai yashiryu va saidai yakara lalacewa ,,,,,addu'a zamuyi masa Allah ya shiryeshi damasu hali irin NASA,,,,,,,,
**************************
Yasmin kwance akan gado sai sharar baccinta take batasan meke faruwa ba ,,,,,Dr marwan yashigo dubata yaga baccinta take babu alamar damuwa aranta hamdala yaiga ubangiji sannan yaja kujera yazauna yana kallon kyakkyawar fuskarta,,,,,she's a smiling beauty,,,yafada afili ,,yana kallonta yana murmushi ,,shidai yarasa gane kansa ,,wen ever he comes close to her his hrt beat faster ,,,,,,,and he lyks staying close to her"""""""bt inyatuna she's married saiyaji duk yarasa happiness nashi ,,ohh my gosh,,,,,,,,,,,,,,haka yazauna yanata kallon fuskarta at last kuma wayarshi yadauko yafara snapping nata ,,,,,,,pix dinkuwa sunyi kyau ,,duk yadda tajuya saiya dauketa ,,,,,at least inbata kusada shi ,,,he will glimpse d pix ,,,,,,,,,
Baba usman ne yafita daga cikin asibitin daidai bakin gate din wani police yaiso gareshi yamika mashi wata takarda yace inji zaid ne yace akawo mashi,,,,,,,,yana kar6a yasaka a aljihu saida yasiya abinda yafito dashi sannan Yakima cikin asibitin ,,,,,,,,koda yakai kiran Hafiz yayi sannan yabashi takardar yace yakaranta kowa yaji
_basai na nema maki aminci ba sbd nasan ke amintacciya ce agun iyayenki yargata saidai Niba wannan ne agabana ba sonake nasanar dake abinda nadade inaso yafaru amma baifaruva saiynxu danhaka nayanke igiyar aurena dake dukka uku, bazan maki fatan alkhairi ba sbd Wanda kakeso ne kakewa fata nagari 'kamar yadda mai almajirai yafada zakisamu mijin dayake sonki ,,oho kokisamu kokar kisamu duk dayane agurina kalmata takarshe dake shine natsaneki kuma kiyayyar danake maki babu abinda yaragu,,,,bisalam_
*******************
Hafiz nagama karantawa kowa yahau yiwa zaid tofin Allah tsine da irin halinshi saikace bakin Arne,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣1⃣0⃣➖1⃣1⃣5⃣
Baba salihu yayi gyaran murya sannan yace tunda kowa yasan halin da mai almajirai yake ciki kar afada masa abari yawarke ,,sannan sai afadi masa da wannan shawara suka watse kowa yakama Kansa,,,,,,,
**************************
Yasmin ne kwance inna nayi mata mitar shan magani dabatason yi tanajin inna amma takyale kamar bada ita takeyiva """Dr marwan ne yashigo cikin kananan Shiga kayan sunkar6eshi sosai yayi kyau ,,,,kana ganinshi kaga dangayu ajin farko a kyawawa,,,,farine tas dogo fuskarshi dauke da dogon hanci da bakinsa madaidaici ,sai idanuwansa suba kanana ba sannan ba manya ba ,,,,inyana kallon mutm zakaga suna lumshewa kamar yanajin bacci ,,,gsky he's handsome,,,,,,""""""""""""""""yanashigowa yafara cewa inna lafiya yaukeda takwarar taki ,,,,,,,,,,,inna yace yauwa likita gara da Allah yasa kazo wlh tundazun nake fama da ita tasha magani amma tayi banza dani kamar bada ita nakeba ,,,,,,,,juyowa yaiga yasmin yace meyasa bakison shan magani ne ,,,zunburo bakin tayi tanacewa ,,ni nagaji dashan maganin me
Kullum aita durawa mutm magani saikace Dan kwaya,,,,,,kallonta yatsaya yanayi """""shidai yanason shagwa6ar datakeyi,,,,,innace takatse mai hanzari dacewa likita kanajin abinda takecewa koh ,,gyada kai yayi sannan yadubi yasmin yanacewa inna mikomin maganin ,,,nan inna Tamika masa yaka6a yafara 6allawa sannan yamatsa kusada yasmin yace oya miko hannunki ,,bakinta azun6ure Tamika hannun yasaka maganin sannan yace oya yimaza kisaka abaki nan tasaka yadau cup din ruwa yamika mata tasha tana gamasha tafara ta6e baki kamar zatai amai ,,,inna tace likita matsa inbahaka va tunda kaga tafara ta6e baki ynxu zatai amai,,,,,karta 6ata maka kaya""''''"""''''''''inna nagama rufe baki kuwa saiga aman nanfa tafara kwarashi ,,,,dasauri Dr marwan yaisa gareta yariketa ganin zatafadi aiko nan wani Sabon aman yazo ganin hakan baisa yasaketa va saima kara riketa dayayi """"'"aiko nan duk jikinsa ya6aci da aman inna tamike tanacewa sannu takwara ,,,,,,,,,,,,,,,,yihakuri likita dama nasan saihaka tafaru ,,,,takwara bata kaunar magani bansan meyasava,,,,,,ynxu gashi ta6atama kaya ,,,,kallon inna yayi sannan yai murmushi yace karki damu inna ,,,,,,,,yasmin koh nadago kanta tawatsawa inna harara ,,,,,inna tace yarbanza aidole ki harareni tunda nafadi gaskiya,,,,,
**************************
Dr marwan dakanshi yawanke wa yasmin fuska sannan inna takamata suka Shiga bayi tagyara jikinta ,,,,,kosuka fito sun iskeshi zaune baitafiva ,,inna tace likita baka tafiva mutmushi yayi sannan yace eh inaso Tamara shan maganin ne sainatafi ,,,,,,,idanuwanta tadago takalleshi ,,,sannan tace kayi hkr uncle dr ,,,idan Nasha amai zankarayi dariya yayi sannan yace kidaisha mugani inkin karayin aman toh sai adaina baki,,,,,,,,,rau rau tai da ido tana dubanshi da hawaye cikeda idon ,,,,,dubanta yai yaga idonta taf da kwalla ,,,,,kaw dakai yayi cos inyacigaba da kallon idonta ,,,he can not help it anymore,,,,,,,,cos yana matukar tausayinta ,,,he can't bear seeing her tears,,,,, mika mata maganin yayi saida tasa abaki sannan yamiko mata ruwa tasha ,,,,,,sannan yajuyo da fuskarshi gareta ,""""""""yace am sorry my lil,,,sis bazan kara sakisha maganiva bt kema kirinka sha daknki ,,,,zakisha koh?baki tazun6uro tace ni gaskiya uncle Dr um um,,,,,,,dariya yayi yace naga alamar bazaki daina gudun maganin va tonima baran daina zuwa bakiva,,,,,,,dariya tayi tace yehh ainima banaso kadaina zuwa bani kaga nima baran daina yimaka amai ajiki ba koh,,,,,,,,,,,,kallonta kawai yatsaya yanayi ,,,,lallai watoma yarinyar nan intentionally tayi masa amai ,,,,,,,,,inna kobaki tabude tace wlh takwara ke yarbanzan yarinya ne ynxu da gangan kikayi aman dama dankisa likita yaji haushi yadaina zuwa baki maganin lallai sannunki isasshiya,,,,,,,,,,,,,,,,dr marwan yakalli inna yace ai bazanyi fushiva yanzuma nafara zuwa ,,,,,,,,amma inzanzo harda allura zanhada since abinda take bukata kenan,,,___,,,,,,,,,Sauri tayi tasauko daga kan gadon datake tadurkusa gabanshi tanacewa ,,am sorry uncle Dr I will nt repeat it again,,,,bt promise me barakayimin allura ba,,,,,,,,6ata rai yayi yace I will nt promise u dat cos if I do u will endup disappointing me,,,,,,,,,,hannunshi takama tarike tanacewa am sorry nah,,,,,,,,,harcikin brain nasa yaji rikon dataimasa ,,,tsigar jikinsa yatashi,,,,,,,,,,,,,itako ko ajikinta""""saicewa take uncle Dr,, kayarda I will not disappoint u I promise,,,,,,,,,dakyar ya iya daga leben bakinsa yace owkay agree,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣2⃣0⃣➖1⃣2⃣5⃣
*dedicated*to
*sadeeyer*matar zaid
*Jidda*
*kabo daughter*
*Fatima muhd*tsohuwa
*wadanda ban anbacekuva kuma kuna raina kuma inasonku kamar yadda kuke sona,,amma bandasu o'o bandai kira sunanku va toh😜*
**************************
Dr marwan yata6e baki yanacewa amma dai ammi kunsan babuyin biyayya ga abokin halitta gurin sa6awa mahalicci ,,nikam nakusa zuwa innemo ,,,aunty halima zanyi zumunci daita kuma zantaimaka mata duk da nasan bata cikin wahala amma tanacikin kewan yan'uwanta""""""ammi tadubeshi tace karfa kajawo man magana inazamn zamana lafiya,,,,yace insha Allahu ammi bawani magana dazanjanyo maki ,,,,,,,,yamike yaja hannun ajlal yanacewa my boy let's go to d hospital,,,,,,,,nan ajlal yamike suka fita sukabar ammi,,,
*************************
Cikin asibiti bayan sunfito daga mota office dr marwan yawuce shida ajlal ya aje dankaramin jakar dake hannunsa suka fito suka nufi ,,,dakin da yasmin take,,,,,abakin kofar fita sukayi kicibis da inna ,,,,harkasa yaduka yagaisheta sannan yatambayeta kwanan maijiki ta amsa da lafiya lau take tanacan tana rigimar wai ita saidai akwaso mata kayan kwalliya akawo mata asibiti waiso take tayi kwalliya danta Dade rabon datayi"""""dariya dr yayi sannan yace huh yasmin sarauniyar rigima ,,,,,,,,,yaukuma yan kwalliya ne sukaxo,,,,,,inna tace aikam tanaciki tana zunbure zunburen bakin datasaba,,,,,,,Dr yace bari naganta,,,,,yanashiga ciki ajlal nabiye dashi ,,,,,,,,tana ganinshi tafara dariya tasauko daga kan gadon taiso gareshi tarungumeshi tana cewa uncle Dr saiyanxu kake zuwa tuntuni inata jiranka amma bakazova saiynxu nikuma harna cinye abinci na ,,Wanda na ajemaka ma nahada nacinye tunda naga bakaxova ,,,murmushi yayi sannan yace to bara nakoma tunda kinciye harda nawa,,,,,yajuya danufin wucewa tariko hannunshi sannan tai Neill dawn tanacewa am sorry uncle baran sakeva,,,,,,,,,,,ajlal dai kallonta yakeyi lallaima wannan big yarinya dinne takeyin Abu kamar small boy Irina,,,,,,,,,,,,Dr marwan yadubeta yace toh nahakura yau kince kwalliya zakiyi koh ,,dariya tayi tace eh uncle zaka sayamin kayan kwalliyar ne ,,,,gyada kanashi yayi sannan Yakama hannunta yazaunar daita kusada ajlal yace kuyi fira inazuwa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,tafiya yake yana hada hanya lallai kam hasashensa yazama gaskiya ,,,,innalillahi,,,,,,,,yanxu taina zaifara fadawa iyayen yasmin matsalarta Wanda tunfarko baifadamasu ba saiynxu ,,,,shi duk atunaninsa abun bazaikai hakava Ashe bahaka bane,,,,,,,,,,,
Cikin Sauri ya isa office dinshi sannan yakira wata nurse yace tadauko yasmin takawota office dinshi yanxu nan,,,,,,,,,,,,,,,,,ba'afi minti gomaba saigasu sunshigo da nurse din ,,,,nan Yakama hannun yasmin yadubeta yace yasmin zanduba lafiyarkine karkiji tsoro kinjiko kai ta gyada mashi kamar karamar yarinya ,,,nan yadanna remote wani Abu maikaman gado yafito nan yace yasmin tashiga ciki takwanta ,,,,,aiko tashiga batare da damuwa ba ,nan yakara danna remote din sannan yakoma kan kujara yazauna yana kallon computer dake gabansa ahankali yake operating computer din harsaida yazo daidai Inda matsalar yake ,,,nan yaga abinda kedamunta ,,,,,cikeda damuwa yai typing result din sannan yakara danna remote din gadon yafito yasmin ko sai dariya take nan yace tasauko ,,,tana saukowa tace uncle dr kullum zaka rinka sani aciki""""""""kai kawai ya gyada mata,,,,,,,sannan yadubi nurse din yace takomada ita ,,,,
Daganan tashiga male ward akwai yan'uwan yasmin anan takirawo masa mutm biyu maza,,,,,,,,,
**************************
Bayan kamar Monti biyar saiga baba salihu da baba kabiru,,,,,,,sunshigo duk atunaninsu ,,bayani zaimasu akan mai almajirai,,,,,,bayan sunzauna ne ,,Dr yafara jawabi kamar haka,,,,,,,,,,,dama bawani abune yasa nace akiraman Ku ba illa inason sanar daku wani matsala daya kunno kai ,,,baba salihu suka kalli juna da baba kabiru sukace matsalar me likita,,,dr marwan yace adah nadauka bawani Matsala bace shiyasa bansanar dakuva saidai ynxu danaga abun yafara wuce tunanina ""yasa nai bincike akai""""suka hada baki sukace akanwa ,,,dr marwan yace akan yasmin agsky yasmin tasamu matsala akwakwalwarta""""sanadiyar dukan da zaid yaimata akai yasa jini yashige cikin brain nata ,,,dafarko nadauka yanayinta ne yadda naga tana behaving amma ynzu danai bincike saigano jinin yatsaya akan kwanyarta ne ,,danhaka wani lokaci zakuga tana behaving kamar karamar yarinya ,,toh hakan nasamo asaline ga daskerewar dajinin yakeyi ,,,duk lokacin daya daskere toh alokacin yasmin zatajuye tafara