Showing 21001 words to 24000 words out of 31066 words
Chapter 8 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
tace dayake kinyi aikine aidole kice kingaji yarbanza sai shegen son jiki kamar wata mage ,,,,,zun6uro baki tayi tanacewa nifa inna kidainacemin maison jikifah ,,,,,,,tanagama fada tafada bayi,,,bata fitova saida tai wanka ,kasancewar tana hutun salla ,,Riga da wando tadauko Dan Pakistan ,,,,,tasaka ,,,simple make-up tayi amma tayi kyau sosai ,,,,kamar wata balaraba ,,,zama tayi sannan tadubi inna tace tsohuwa nifah yunwa nakeji kisan yadda zakiy dani,,,,,,,inna tace toh saikizo kiyanka nama na kici ,,,yarbanza Mara taedo,,,,,,,suna cikin maganar ne Dr yashigo yana cewa yasmin mekikayiwa inna dasafen nan ,,turo bakinta tayi sannan tace yunwa nakeji shine tace wai nayanka naman jikinta naci "kuma kasan at dis age naman inna bazaiyi dadin Ciba,,hahh dariya Dr yafarayi sannan yace tohke yasmin damakinacin naman mutani ne """girgiza kanta tayi tace toh ai innar ce takewa person ,,magana wani kala_kala ,,inna tace ke dallah yima mutani shiru,,Dr yace toh yaisa'"""yadubi inna yace inakwana inna ta amsamai da lfy lau ,,,yasmin tace inakwana darling ya amsa da lfy lau Yakika tashi,,,ta amsa mai da lfy lau ,,,,,yace yakwanan bakunta,,,yasmin tace lau darling ,,,,,,,yazauna yace bara akawomana abunci mukarya saimuwuce hospital din,,,,suka amsa da toh ,,,,,,,,,,bayan wetter yashigo daukeda abinci akan tray ,,,ya aje masu sannan yafita,,,,,Dr ya dau plate daya ya aje agaban inna ,sannan yadau dayan plate din ,,ya dau two spoon yace oya darling zomuci namu """dariya yasmin tayi sannan tasauko tazauna kusadashi tadau spoon tayi bismillah tafaraci ,,kallonta yakeyi yakasa cin nashi abincin ,,,shimamaki yakeyi duk uban surutun datakeyi waitanajin yunwa amma jiyadda takecin abincin kamar ba itava,,,,,,,,,inna ko kallonsu batayiva tana can tanabawa cikinta hakkinsa,,
**************************
Shabiyu daidai yaimasu a miracle surgery hospital new Delhi ,,,,,suna shiga direct reception su yasmin suka nufah shikuma Dr yawuce office din Dr din dazasu gani domin ganawa dashi,,,,,,,,,bayan securities dake kofar shuga sun bincikeshine ,,sukabar shi yashiga ,,,yana xuwa suka gaisa da Dr meerah """dama sunriga sun saba tun lokacin yana nan India,,,,,nan yazauna yafarayiwa Dr meerah bayanin yanayin cutar yasmin da yadda abin yafara saida yaimai bayanin komai sannan yamika masa report din case din ,,,,,,,nan Dr meerah yafara duba report din sannan yadago kansa ,,,,,yaceda Dr marwan ,,,,dis is a simple case bt am going to keep her on medication 4some weeks ,,before d surgery will take place,,,,,Dr marwan yadubeshi yace ,,meerah re u sure dat she's going to be fyn ?,,,,dariya Dr meerah yayi sannan,,,yace yep 100%sure,,,,,,Dr marwan yace tnkx my man,,,,meerah yadubeshi yace "y re u so caring abt her wats d screat,,,,?,,,,,,Dr marwan yace nofing she's my sis ,,,,,,,Dr meerah yai dariya yace OK fyn ,,,,let her in,,,so dat I wil figure something's out,,,,,,,,,,,,,Dr marwan yamike yafita badajimawava yashigo ""yasmin abayanshi,,,bayan sunzauna ne yasmin tadubi Dr meerah tace gud day sir,,,,fuskarsa daukeda murmushi ya amsa sannan yadubeta yace hw is ur body,,,,ta amsa da fyn sir ,,,,,,nan yafara yimata tambayoyi """tanabashi amsa harsaida yagamsu ,,,sannan yadago kai yadubeta yace yasmin mekyau,,,, u re beatiful,,,,tace tnx ,,,,,,yakara dubanta yace "hv anyone tell's u dat u re beautiful b4 ?"""girgiza masa kai tayi alamar a'ah yayi murmushi yace ,,ok as 4rm today ,I will let u knw dat u re beautiful so keep it in ur mind,,,,,,,gyda kai yasmin tai sannan tace tnx,,tajuya ga dubanta ga Dr marwan dayahade girar sama dakasa kamar an aikomasa da mutuwa,,,,,dubansa tai sosai sannan tace Darling meyasameka,,,,,,fuskarsa adaure yace bkomi,,Dr meerah yadubeshi baice komaiva yafara rubuta magungunan dazasu saya ,,yamikawa dr marwan yace suje su saya,,bayabo ba fallasa marwan yakarbi takardar yace tnx ,,,,,suka fito suka iske inna zaune tanajiransu """""nan suka wuce pharmacy dake cikin hospital din suka sayi magungunan suka wuce bank suka biya kudin ''"""sannan suka koma masaukinsu,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣6⃣5⃣➖1⃣7⃣0⃣
*INA mika godiata ga wadanda suka kirani damasuyimin text "akan rashin posting dabanyiva ,nagode dakulawarku dakauna ,,,,,,,,nima inakaunarku*
**************************
Dr marwan yace ynxu mai almajirai kana nufin kacemin yasmin yar'uwatace kanwatace?,,,,,,mai almajirai yace kwarai dagaske hakane,,,,,,,murmushi Dr marwan yayi sannan yace,,,,,,,yanxu zan iya ganin aunty ssdiyan,,,,,mai almajirai yamike sannan yaceda Dr yazo sushiga cikin gidan,,,,,,Suna shiga mai almajirai yace ina umman take ,,dasauri tafito tadurkusa tanagaida mai almajirai ,,,daganan Dr shima yadaurkuss yagaisheta ,,dubansa tai sannan tace likita ya kufan jiki ance kaima bakaji dadiva ,,ya amsa da dasauki,,,,,,mai almajirai yadubeta yace inaso kidubi fuskar likita dakyau dawa yake maki kama,,,,,,,,,,,,,,,,,kuramashi ido tayi sosai tanason tunada Wanda yaikama amma takasa idanzata furta saita kasa,,,karshe ta dukar dakanta kasa tace baba bansan dawa yaikamava,,,,murmushi mai almajirai yayi sannan yadubi Dr yace sunanshi marwan dangidan yayanki alhaji ibrahim """""dasauri tadago kanta dake kasa tanadubansa ,,saiynxu tagano inda kamarsu take,,,,,,,,atake tace marwan Kaine,,,,,Kaine ka girma haka?murmushi yayi sannan yamatso kusada ita yace nine aunty '""""""rungumeshi tayi tanacewa Allah sarki dan'uwana ibrahim """tadago fuskar marwan tace ,,,,,inafata kakanka,baisan kazo nan ba? ,,,yace eh baisaniva ajiyar zuciya tayi sannan takama hannunshi suka zauna atabarma dama mai almajirai yabasu wuri"""""""""" bayan sun sake gaisawane Dr marwan kebata labarin yan'uwa kowanaso yazo yaganta amma grandpa yahana yayiwa kowa iyaka dazumunci daita,,,,,,murmushin yake tayi Wanda yafi kuka ciwo sannan tace ,badamuwa komai yaifarko wataran zaiyi karshe ,,,,tagode ma Allah mijinta bairageta dakomaiva ,bata kukan rashin komai azaman aurenta ,ko ahaka rayuwarta zata kare itakam tagode Allah,,saidai hargobe tana bakin cikin zumuncin da mahaifinta yahana yan'uwanta suyi daita kuma koyanxu zata mutu da wannan bakincikin zata tafi,,,,,,,,,,,,murmushi marwan yayi yace insha Allah komai zaidaidaita karki damu ,,aunty ,,,,,dubansa tayi tace yar'uwar naka tafita taje gidan kawarta ihsan waitaje yimata sann dazuwa,,,,,,,,,,,,,nan dai sukaita fira yanabata labarin yan'uwanta ,,,,,saitaji duk damuwarta tayaye ,,,Allah sarki DAN'UWA maidadi,,,,,,
**************************
Sallamarta shiya janyo hankalinsu yadawo gareta*anatse take tafiya kamar bazata taka kasava ,,inkaga yadda take ta6e fuskarta saika dauka wari takeji ,,kuma haka yanayinta yake ,,,shigowa tayi tazauna tadubi umma tace sannunku da gida umma,,,,,,,tajuyo tace uncle Dr inawuni ,,murmushi yayi ya amsa da lafiya lau yasmin ya kk ta amsa mai da lafiya "'"''umma kam mamaki takeyi ganin yadda yasmin tashiga natsuwarta kamin anjima tabirge,,,,,,umma tace ya ihsan din tadawo lafiya,,,,yasmin ta amssda lafiya lau tace tanagaisheki ,,,,umma tace INA amsawa,,,,,,,,,,,,,,
Umma tadubi Dr tace yasmin marwan fah dan'uwankine ,,,,,dago kai tai tadubi umma damamaki afuskarta tace dan'uwana kuma,,,,umma tace kwarai yaron yayana alhaji ibrahim ne danake yawan baki labarinsu ,,,,,,,,duban Dr yasmin tayi saitag yayi mata kyau fiyeda kullum sannan yau yanayimata kwarjini takasa hada ido dashi ,,,,kanta nakasa tace uncle Dr ase munada dangantaka shiyasa bakason kaganni cikin wuya'""""""Dr marwan yace tunkamin nasan dangantakarmu nake gudun ki wahala balle kuma ynxu danasani ,,kinga babu yadda za'ai nabarki cikin wuya ,,,,murmushi tayi dayass fararen hakoranta suka bayyana afili kyawawa dasu ,,,kallonta Dr yakeyi wani irin zazzafar soyayyarta na fisganshi ,,,,jiyake kamar yarungumeta ajikinsa batareda wani yarabasu ba,,,,,,,,,,,,,,itadai yasmin takasa jure irin kallon dayake mata danhaka tamike tace zatashige shashinsu,,,,,,tafita binta yai da kallo harta kule,,,,,mikewa shima yayi yacewa umma zaitafi,,,,tace tunynxu nadauka sai dare zaka tafi yace a'ah akwai abinda zanyi agidane ,,,,amma zandawo ,,umma tace toshikenan kagaidamin da ammi,,,yace zataji insha Allah ,,,yanafita shashin su inna yashiga yana tambayar yasmin fitowa tai tanacewa darling kafito ne ,, kallonta yai sannan yai dariya azuciyarsa yanacewa yasmin mujiya kijuye wannan kala kijuye wannan,,,_,,,,,,yace eh nafito darling zanwuce gida ,,,,,murmushi tayi sannan tace toh muje narakaka ,,,,,,,,nansuka fito waje tanataimashi surutu shikma biye mata yakeyi,,,,,suna tsaye gaban motarshi mai almajirai yafito yace a'likita baka tafi koba ,,yace eh ynxu zantafi kenan ,yasmin tajuyo tanacewa toh tsoho inaruwanka dashi kaidai kafiya gulma ,,, yace jaira tafican kibani guri ,,baki ta murguda mashi sannan taruga gida dagudu,,,mai almajirai yace toh likita shikenan sai Allah yakaimu ,,,,nan sukayi sallama,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣8⃣5⃣➖1⃣9⃣0⃣
Ayaune yasmin zata koma hospital domin kwanankin da'aka dibamata nashan magani yakai,,,,danhaka dawuri inna tafara tashinta sanin cewa yasmin nada nauyin bacci yasa tafara tashinta dawuri amma hakan baisa yasmin ta tashiva ,,,,har Dr yashirya yafito yaiske inna saitashinta take amma taki tashi,,,,,,azuciyarsa yace dankari "lallai zaisha fama bayan aurensu ,,,yadda shiyake fita ayki karfe bakwai zuwa da rabi amma ita gimbiyar bataki abarta takai karfe daya tana bacci va """"yana isowa yagaida inna sannan yace harynxu bata tashiva ko ""inna tace wlh nikam wannan yarbanzan bansan ranar dazata daina irin wannan baccin va kamar wadda tamutu""yace bari nagwada sa'ata kila ta tashi,,nan yamatso kusada ita yadurkusa yana kiran sunanta ahankali kamar mairada ,,,amma komotsi yasmin bataiva ,,,,,,,hura mata iska yafarayi a ido yana kiran darling kitashi "ahankali takejin maganarshi ,,cikin nutsuwa tafara bude idonta ahankali tabudesu tangaras tasaukesu akansa ,kuramasa ido tayi kamar wani bakonta ""tana kallon kwayar idonsa ,,,tabude baki zatayi magana kenan kuma saitafasa sbd tunawa datai batai brush ba dama kaidarta bata magana dakowa inbatai brush ba ,da inna kawai take magana """"dasauri tamike tanufi toilet tai wanka tadauro alwala ,,,,,tazo ta tada salla bayan ta idar ne tagaida inna ,,sannan tagaida Dr ya amsa yanacewa darling wannan baccin naki yayi yawa gsky dole kirage inbahaka va akwai matsala ""kafeshi tai da idonuwanta masu bashi nutsuwa akoda yaushe tana Neman Karin bayani akan matsalar dayace akwai ,,,gira yadaga mata sannan yace yes akwai matsala ,,,batace dashi komaiba tadauko mai tafara shafawa ko kunyarshi batajiva bayan tagama ne tabude jakar kayanta dauko doguwar riga light pink mairatsin blue stone agaba tasaka sannan tadauko blue veil tayafa akanta hade da blue flat shoe,,,,,,wow gorgeous ,,,zama tayi kusada Dr tace abincina fah darling nuni yaimata da plate dake gefenta ,,tasa hannu tadauka ta aje atsakiyarsu tace darling I wnt u to feed me urslf,,,,,kallonta yayi fuskarsa da murmushi yace nop kici daknki banason mu6ata lokaci wurin ganin meerah ,,,abinda tasaba tayi tazunburo baki tanacewa tafasa bazataciva ,,,,ta turamai abincin agabanshi ,,,,,,,nan yafara rokonta akan taci insundawo zaiyi feeding nata amma tace itasam batasan hakava dole yahakura yafara bata tanaci tana yauki kamar barata Ciba shikam yadda takecin abincin yasa takara birgeshi sosai ,,,ahaka yacigaba dabata harta kusan take plate sannan tace takoshi ,,,innakam ko kallonsu Batavia itadai intajuyo tafara kallonsu intaga kamar zasu kalleta saita kau dakai,,,,,,,,
**************************
koda isarsu hospital din direct office din Dr meerah suka nufa suka iskeshi zaune yana danne danne awaya bayan sungaisa da Dr ne yasmin ma tagaisheshi ya amsa yana fara'a ,,yace beauty hw is ur body tace fyn tnk u ,,,,,,,yamaida dubansa ga Dr yace my man dis ur sis she's so beautiful I tink am in luv wit her""""""ko kallonshi Dr baiyiva yace as u can see dats not wat broght us here so face ur work""""""dariya meerah yayi sannan yafara duba yasmin ,,,,,yakalleta yace ta tashi tahau kan wani karfe samanshi katifa ne ,,nan tamike tahau abun kamar drayer,,, tana shigar dakanta yarufe sannan yakunna wani Abu kamar avatar ,,,zama Yakoma yayi yanaduban katon TV dake gabanshi yanakuma operating computer ,,ahankali yazo daidai Inda wani waje yai baki kirin yatsayar da arrow din computer din ajikin abun,,,,yakira Dr marwan yace come and see yamatso kusadashi yafara nuna masa ,,yanacewa I tink d blood stays here dats y I gave her does drugs so dat dey will help to stp d blood and here it's,,,,,,,, so wat I suggest nw is surgery ,,it will take place tomorrow mrng ,,so dnt let her move so well """""Dr marwan yajinjina kai sannan yace OK tnk u my man ,,we will be on our way nw so dat d preparation will take place ,,,,,,nan sukai shaking hnds sannan suka fito suka iske inna zaune tana ganinsu tace limits naga kundade inafata komai lafiya koh ,,murmushi yayi sannan yace lafiya lau inna dama maganar aykinne muka tsaya yi gobe in ALLAH YAKAIMU za'ayi danhaka saimuita addu'a Allah yasa ayi a sa'a inna tace amin ya Allah ,,,,sannan dr yace inna pls karki barta tajijjiga jikinta sosai SBD ba'aso jinin dayataru yakauce ""inna tace shikenan badamuwa nan suka kama hanyar komawa hotel dinsu,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"
Page1⃣8⃣0⃣➖1⃣8⃣5⃣
koda suka koma hotel din fuskar Dr ba walwala,,,,inna tadubeshi tace likita lafiya daiko"""murmushin dabaikai cikiba yai yace lafiya lau inna,banajin dadin jikina ne ,,,,barinaje nakwanta ""inna tace eyyah sannu amma yakamata kasha magani kamin ka kwanta ,,,,,,yasmin tamike tadauko magungunan da suka sayo tace na balla maka kasha,,,,,,kallonta kawai yai dagefen ido sannan yace a'ah ai wannan nakine nawa na dakina,zanje nasha,kama hannunshi yasmin tayi sannan tace muje dakin naka nabaka kasha,,,,,,,,,inna dai batace komaiva ,,,,haka yasmin taja hannunsa suka fita sukabar inna adakin itakadai ,,,,,,suna isa dakin Dr tadubeshi tace ina maganin darling,,,dahannu yaimata nuni sannan ta tashi,tadauko taballe masa tadauko ruwa a cup Tamika masa,,,,ya amsa yasha ,,,,,yadan kwanta agefen gado ganin haka yasa itakuma taja bargo tarufeshi atunaninta barci yakeyi ,,,bayan tarufeshine tadawo kan kushin tazauna nan tafara gyangyadi ,,,,mikewa tai tafita taja mashi kofar takoma dakinsu,,,,tanafita yana bude ido yabi kofar da kallo ,,,,afili yakefurta I luv u yasmin,,,,,,yai juyi akan gadon yanacewa nasan kece kika dace da rayuwata yasmin kece macen dazanyi rayuwar farinciki daita kece kikacikin jerin matan danakeso ,,,,yasmin marwan insha Allahu saina aureki zan zame maki gata zanbaki farinciki zannuna maki kauna,zanshayar dake zumar soyayyata harsaina mantar dake wahalar dakikasha abaya ,duk danasan cewa abune maiwuya kimanta da wuyar dakika sha ,,,,,,,,,cak maganarsa ta tsaya abd tunowa da yai yasmin fah bazawarace ragowar wanine ,,,mezakai da abinda wani yaci yarage gsky ina ,,,,atake kansa yasara nan yafara juyi kan gadon yana tunanin anya wannan mafarkin zaizama gaskiya kuwa,,,,,shikam ba abinda yatsana irin kishiya a al'amuranshi musamman akan abinda yakeso,,,shidai yasan bazai iya rabuwa da yasmin ba sbd kaunarta acikin jininsa yake,,,,,,
**************************ayaune su yasmin suka cika sati biyu a Delhi India,,kuma ayaune Dr zaidawo daga 9ja cos sunada kwana uku dazuwa aka kirashi 9ja ,ana nemansa a hospital dinsu cos suna screening danhaka Yakoma,,,saidai kullum suna makale shida Yasmin awaya suna fira,
yanafadawa yasmin hw he missed her""itadai saidai tayi dariya ,,,,
**************************
4;30pm yasmin kwance kan gado tana barci ,,Riga da wando ne ajikinta sunkar6eta sosai sumanta duk sun sauko sunrufe mata fuska ,,,rigar white ne mai dogon hannu sai wandon pink mairatsin fari"sai farin gyalen datarufe kanta dayabude dashi,,,,,,baccinta take cikin salama batada damuwa,,,,,,,,,,,,,,,da sallamarshi yashigo yanacewa Darling am back ,yana tura kofar baiga inna ba yakutsa kanshi ciki hangota yayi kan gado sai barcinta takeyi gwanin birgewa ahankali yaisa gareta yadurkusa yana kallonta shikam yarasa kullum kara kaunar yasmin yake aransa kamar yalasheta ,,,saboda so """"peck yamata a chick sannan yafurta I luv u yasmin ,my darling ,,,,motsawa tafarayi da jikinta atunaninshi tashi zatayi amma saiyaga takara gyara kwanciyarta ne ,,,,,,,,,,,,,,,ya salam saiyanxu yasamu damar kare mata kallo lallaikam Allah yayi halitta yatabbata inya auri yasmin yagama sa'a arayuwa domin tahada duk abinda yake bukata ga mace ,,,she's not perfect bt she's d best"""""murmushi yayi yakara dubanta yanacewa yasmin d queen of my hrt ,,,,,,,,sannan yafita yawuce dakinshi saida yayi wanka yarama sallolin da ake binshi sannan yafito ,,,yashigo dakin iskesu yayi zaune sunacin abinci ,,,,,tuni yasmin tasaki spoon data daga zatakai bakinta tarugo tadafe jikinsa tanacewa oyoyo Darling wlcm back ,,,,shikam duktasa jikinsa yamutu kara rungumeta yayi shima cos tajefashi cikin yanayi,,,,,,dakyar suka rabu kowa yasamu guri yazauna ,,,,,,yagaida inna taimai sannu da dawowa ,,,yasmin tadubeshi tace darling kadawo lafiya ya amsa da lafiya lau yakike """tace am fyn buh I miss yuh zo much ,,,,,murmushi yayi sannan yace I miss u more dearie,,,,,,,,,,,,,, nan wetter yashigo da abinci ya ajewa Dr ,,yasmin tajuyo tace,,,,tafasacin Wanda sukeci da inna nashi zataci ,aiko nan tadau spoon din tafaraci ""intaci one spoon saitace Dr yabude baki tabashi ,,shiko kunyar inna dukta baibaiyeshi amma ita yasmin ko ajikinta ,,,saima kallon inna datai tanacewa inna kice yabude baki inbashi ,,,,,innakam batace komaiva illa cigaba dacin abincinta datakeyi tajuya masu baya ,,ganin haka yabawa Dr damar kar6an abincin yanaci ,""tanata bashi abaki yanakar6a harsaida suka tada plate din sannan tadau exotic dake cup said a tasha sannan takaimasa sauran bakinsa ,"""yafara kur6a ,,,,,,,innakam nakallonsu tagefen ido tana murmushi ,,azuciyarta ko addu'a take Allah yatabbatar da al'amarin ,,Dan gaskiya sun balain dacewa dajuna sunbirgeta sosai,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"
Page1⃣9⃣0⃣➖1⃣9⃣5⃣
Bayan sunkoma gidane inna tahana yasmin saqat danmotsi kadan zatayi inna zatafara yimata fada akanme zatayi motsi bayan tasan abinda likita yafada,,,itako yasmin ko ajikinta saima kara tsalle datakeyi tana zolayar inna"""suna cikin hakane Dr yashigo yaga yasmin sai tsalle_tsalle takeyi dafe kansa yayi sannan yaisa gareta yariko hannunta yamatso daita kusada shi yanacewa darling halam vakiji abinda meerah yafadi bane kinxo kinata jijjiga jikinki,,dariya tayi sannan tace toh darling nagaji dazaman dakine mutm saikace Dan prison kullum adaki,,,,,ido yakura mata sannan yace kinaso kifita yawone ,,,,,ta gyada masa kai alamar eh ,,mikewa yayi daga tsugunon dayayi yace oya dauko mayafinki mufita muxaga environment din hotel din,,,,aiko dagudu tadau mayafin suka kama hanyar fita ,,,inna tace toh adawo lfy adaibi ahankali,,,,,,
**************************
zaune suke akan resting chair dake gurin swimming pool din hotel din yasmin saikallon mutani takeyi tana murmushi itakam abun naburgeta yadda zakaga kowa yana harkarsa baruwan wani dawani kowa takansa yake,,,,,Dr daya kura mata ido yaga alamun tayi nisa cikin tinani nd ga dukkan alamu tunanin yanayimata dadi saboda yanayin murmushin dake dauke afuskarta,,,,yanuna hakan,,,,,,,,,,,yasmin Dr yakira sunanta ahankali tajuyo da dubanta gareshi tana murmushi,,shima murmushin yayi sannan yace kinason wannan yanayin koh?,,,kai ta gyada mashi "yacigaba dacewa nima inason irin yanayin musaman in inatare dake "yasmin inason sanar dake wata magana amma kuma inatajin nauyin yadda zansanar dake ,bt ynxu zansanar dake saboda banaso kishiga surgery batareda kinsan matsayin Dana daukeki azuciyata va ,tunranar danafara ganinki naji inamatukar kaunarki saidai bansanar dakeva kasancewar kinada aure hakan yasa nafara tinanin hakura dake,,,,agsky yasmin inakaunarki kuma inamatukar jinki acikin raina inafatar zansamu karbuwa acikin zuciyarki,,,,dago kanta tayi karaf suka hada ido aiko dasauri tasauke nata idon cos bazata iya jure kallonshi ba,,,,ganin batada niyyan dagowa takalleshi yasashi cewa yasmin kokinajin kunyata ne ,,,,yatsun hannunta take wasadasu,,bata dago takalleshiva yaita magana bata tanka mashiva ,,at last mikewa tai dagudu takoma cikin hotel din ,bayanta yabi da kallo yanacewa I knw u luv me too" """"baitashiva saida yakusan awa daya agun yana surutunshi shikadai ,,,daga baya yamike yabi bayanta ,,yanashiga