Showing 6001 words to 9000 words out of 31066 words
Chapter 3 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
auren ne yaimaki dadi koh dahar wata shida bakizo kingaida kowaba hardama innar taki tayi mita hartagaji ,,,,,shikuma zaidun da'anyi magana yace makaranta kike zuwa ,,,,itadai har umma takarici fadanta batace komaiba illa hakuri datake bata ,,bayan sunyi sallama ne tazauna tana tunanin karyar da ya zaid yashirga lallaima yacika rikakken mugu ,,,nan taita kukanta kamar ranta zaifita ,,,,,
**************************
Zaune Yasmin take afalo zaid da Mimi suka shigo rungume dajuna tana ganin shigowarsu tamike danufin barin falon takoma daki takulle kofarta takwanta dama tunda yasaka mata doka inta gama girkinta dauka takeyi gabadaya ta aje adaki duk da abincin bainda yake kaimata amma haka take danne cikinta bayadda zatayi ,,,bugun kofar da akeyi ne yadawo daita daga tunanin datakeyj mikewa tayi tabude kofar ganinshi tayi tsaye yarike bango kallonsa tayi batareda tace dashi komaiba ,,,,me wai Dan rainin wayau ganinmu dakikayi ne yasa kika bar falon komeye nufinki kallonshi tayi da ramammun idanunta tace a'ah dama inada niyyar tashi ne kuka shigo ,,sai anan yakare mata kallo saida gabanshi yafadi ,ganin irin uban raman datayi ga baki haskenta duk yadishe da ace baisanta ba run asali dazaice ba Yasmin bace ,,dubanta yakara yi karo nafarko dayata6a tambayar lafiyarta ,,,,yace ke bakida lafiya ne dubansa tayi tace klw nake ,,kada kai yayi sannan yajuya yawuce itakuma takoma takulle kofarta,,,,,,
*da safe* bayan takarya kamar yadda tasaba tana zaune a falo yashigo rikeda Leda ahannunshi yamika mata ungo tasa hannu takar6a tabude magunguna tagani cikeda mamaki tace nameye wannan kuma budar bakinshi saicewa yai na ubanki ne ,,,👀ido tazaro waje cikeda mamaki wai ya zaid ne yake zagin ubanta lallai bazatayi mamaki ba sbd cikakken danbariki tadaukeshi ,,hakuri tabashi ,,yace nan da sati maizuwa zakije gaidasu inna sbd sundameni danhaka kisha wadannan magungunan sbd kidanyi kwari da kiba sbd inkikaje Shaka zasuyi saurin fahimtar kina cikin wani hali which nikuma bazanso su fahimci hakan so early ba ,,,,,dubanshi Yasmin tayi babu tsoro a idonta sannan tamike tawatsa mashi maganin ajiki tace bazatasha maganin ba and meye nawani tsoron karsu gane aitunda bakaji tsoron ubangijinka ba inaga babu wani mahaluki dazakaji tsoro danhaka kaje duk abinda kakemin bawai tsoron fadiwasu inna nakeyi ba kodan warning dakaimin kawai sbd inaso nazama mai biyayya kuma banason hankalin iyayenmu yatashi ne shiyasa bawai tsoronka nakeyiba kuma komai kakemin nabarka da fitar rana da faduwarsa ,,,,,,,,,and bazanta6a yafe maka duk abinda kaimin ba Allah zaimin sakayya ,,,,tajuya zata wuce fincikarta yai da hannu tayi taga taga zata fadi nan yariketa yafara kifa mata mari yana dukanta kamar jaka faduwa tai Harta buga kai da teble amma baisa yadena dukanta ba yanacewa nikike gayawa magana wlh saikin gane kurenki ,,,shegiya Mara kunya ,,,,saida yaimata lilis sannan yafita yabarta kwance cikin jini ,,,,,,,,dakyar taiya tashi taje toilet tagyara jikinta tana numfarfashi ,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page5⃣0⃣➖5⃣5⃣
*inamika godiata ga masoya littafina nagode Allah yabar kauna Ku kasance taredani nima inatare daku*
**************************
Bayan tafito tasamu dakwalinta tadaure goshinta dake fitar jini ,jiri kedibanta danhaka takwanta tana ajiyar zuciya,,,,ahaka har baccin wahala Yadibeta bata falka ba saikusan karfe biyu ,,shima cikinta ne yake neman agaji ,ahanzarce tamike tajawo coolern abincinta tafara ci kamar me bayan tagama ne taji karfi""tamike tazaga tayi wanka tadauro alwala tai salla ""tadade a sujjadarta takarshe tana addu'a Allah yakawo mata karshen wahalarta kamin tamike ta sallama ,,"""""kira gareku yan'uwana mata aduk halin damuka tsinci kanmu karmu manta da Allah domin shine zaiyaye mana dukkan matsalolinmu bamuce zamu nemi mafita ba nop mufara Neman agaji awajen Allah shine metaimakonmu,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Bayan ta sallama ne tacigaba da karatun hisnul Muslim datakeyi shine yazame mata abokin fira ,,,,,,,
**************************
Bayan kwana biyu yasmin tafarajin wani irin yanayi ajikjnta alamu rashin lafiya nadamunta "" idan tana tafiya guri saiyafara juya mata alamar jiri ,sannan ga matsanancin ciwon kirji ,dakoh abinci taci dakyar yake gangara mata ,,numfashinta sai season yakeyi kamar me asma ,,,,,abun yafara cin karfinta cos dukta FIFA hayyacinta inka ganta bazaka rantse cewa yasmin bace sbd kwakwata kamanninta sun sauya """kamar wacce ta shekara tana ciwo ,,,,,babu abinda zaka fara hanga ajikinta sai ido dasukayi kwakwala ,sai uban fari dasukayi ga jikinta ma koina yayi fari alamun batada jini ,,sosai ,,datayi aiki kadan ,zatafara numfarfashi saitayi dagaske ,,zata samu nutsuwa,
**************************
Shiko zaid babu abinda yadameshi da harkarta yanacan suna soyewarsu da Mimi ,kwatakwata yamanta dawai wata Yasmin ,kamar kullum in antambayeshi Yasmin saiyace tana nan lafiya sunkusa samun Hutu zatazo tayi kwana biyu dazaran sun samu hutun ,,,hakan dayafada yasa hankalin inna yakwanta inbahaka ba dah tace kodare Yasmin take kaiwa a skull saitaje tajirata ,,,,,,,mai almajirai kuwa haka kawai kullum yaga zaid sai gabanshi yafadi yarasa dalili,,,,,,
*************************
Yasmin kwance kan kujera maicin mutum uku tamike kafafunta tana hutawa ,,,mimi tashigo tadubi yasmin sannan tai tsaki tanacewa kekam anyi karya Mara zuciya ,anwulakantaki amma harynxu kinki rabuwa da mutm saikace mayya,,,kallonta yasmin tayi tace kecedai mayya kuma karuwa yarbariki ba irinki ,,,,kinrasa mafadi inbahaka ba ,,ba aure kikayi dashi ya zaid ba amma kinzo kintare saikace gidan ubanki ,,,,kuma dakikecemin mayya ai gara ni gidan mijina ne kuma dan'uwana danhaka kobaso tsakanina dashi akwai dangantaka mekarfi wanda koyaki Allah dole ya yarda,,,,,toh kefah? Gayyar arna a idi,,,"""""""habawa su Mimi an harzuka taiso kusada yasmin tadaga hannu zata mareta yasmin tarike hannun sannan tayi Saurin kaimata mari Mimi rike kuncinta tayi tana duban yasmin,,,,,sannan yasmin tace karki kara yin wannan kuskuren cewa zaki ta6i jikina """shi kwarton naki dakikaga yanadukana inakyalewa yanada wata daraja ne yasa banta6a ramawa ba amma ke banza kilaki kice zaki ta6ani saikinyi Dana sani ,,aiko nan Mimi takama yasmin da dambe nansuka fara fafatawa ,,Allah yabawa yasmin sa'a taimata lilis ,,tamike tabarta kwance tana ihu ,,,,,koda yasmin takoma daki tunani tafarayi ,,,tasan tabbas idan zaid yadawo jikinta zaigaya mata itama cikin Sauri tasungumi wayarta tadaure cikin zaninta tasa takalmi ,,tana niyyar fitowa daga dakin ne ,,taji muryar zaid nacewa inatake yau saina kashe ta yar iska Mara tarbiya,,,take cikinta yatsure yautasan azaban dazatasha sai Allah """""""""""""""""""""dasauri takoma bayan kofa ta la6e daidai nan yashigo aiko yana Shiga ciki baigantava yai kofar bayi yasmin naganin haka ta fito aguje tayi falo direct kofar waje tanufa dagudunta hartana taka Abu batasaniba saidataji karane tawaiga ganin Mimi CE ke kara yasata ruga aguje taibakin gate takoyi sa'a bakowa tuni tafalfala aguje ,,,tanafita zaid nafitowa yaga tayi waje shima yamara mata baya nan fa sukafara cin nakare ,,aiko yasmin tanajuyawa dataganshi takarawa motarta mai ,,gudu suke baji bagani ,,ita batadaina ba shima haka ,,,tana isowa bakin titi akayi rashin sa'a daidai wata mota takutso kai aiko yasmin bataganta va tafada titin ,,jikake ,kiyyy,,,kiyyy,,motar tadauke yasmin tajefa gefe guda ganin haka yasa zaid yadakata dabinta ,,yabuya bayan wani shago,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"
Page5⃣5⃣➖6⃣0⃣
Cikin sauri me motar yafito yana salati ,kankace me mutani suntaru ,,dasauri me motar yace dawani,, matashi dasuka fito daga motar tare ,,ajlal sunan dayakirashi dashi ,yimaza kabude min kofar ,,,karnai kisan kai dasauri ajlal yaje yabude motar yadawo yana cewa uncle nabude,,,cikin sauri yadauketa cak yasakata abaya sannan yarufe ,,suka shiga gidan gaba yaja motar sukabar waurin ,,a360 yake gudu kamar zasu tashi sama ,shidai ajlal duk yatsure ganin irin gudun da uncle dinsa yakeyi bana lafiya ba,,,cikin minti dabai wuce ashirin ba suka isa general hospital dake danmusa ,,,,suna Shiga gate din yai waya yanada patient azo masa da pushing bed,,,,yanayin parking wasu nurses biyu suna isowa dasauri yabude kofar yafito yabude nabayan ,,,cicci6arta yayi ajikinsa yadaurata bisa gadon ,,dasauri yace da nurses din ,,let's go to emergency ,,,ganin yadda hankalinsa yake atashe yasa suma sukai saurin yin yadda yace ,,,,,,,,,,,,,suna isa emergency direct special rum akashiga daita ,,,,,,,
**************************
Dakanshi yafara dubata yana daga hannunta fari Sol yaga hannun babu alamun jini atare daita ,,,nantake yatsorata cikin sauri ,,,yakira wata nurse yace akwai extra blood"tace nop sir last one dinne mukai amfani dashi dazun,,,dasauri yafita baifi 20minute ba saigashi yashigo da ledar jini cikin Sauri yasaka mata ,,,sannan yafara dressing wound dinta,,,,,yadaura mata bandage agoshinta ,,,,,,,kamar 30minutes dasaka mata blood din tafara motsa hannu ajiyar zuciya yayi sannan yaji hankalinsa yakwanta,,,,,,,,,,,,,,,,,,,sai asannan yatuna da ajlal dagudu yafita zainufi gun motarshi saiyaji anrikeshi ,,,,anacewa am here wit you uncle, juyowa yayi yana murmushi yarungume shi yanacewa am sorry my ajlal ,,,rike masa hannu ajlal yayi yace ,,stp saying sorry ,,I lyk u saving life's,,,,,,,,,,, hw is she nw?murmushi yayi yace she's fyn ,,,,,muje kaganta nan suka Shiva ciki tare ,,,,,,,,,ajlal yaganta kwance tana barci yace alhmdlillah ,,,uncle am happy dat she's nt died,,,, dariya uncle yai yace she will nt die,,,my ajlal,,,,,,,,,ynxu zamukoma lab adibi wani blood cos wannan bazai isheta ba ,,ajlal yadubeshi yace uncle u mean ,,kai kabata blood dinka,,,,yes,ajlal ninabata ,cos babu nasaidawa and nibanason anayawan sawa mutm unknown blood,,,murmushi ajlal yayi yace dats y I too lyk u uncle u re such a gud helper,,,,,,,,,,,,,,,dawowa kusada gadonta ajlal yayi yakura mata ido ,can yadago Kansa yace wlh uncle kana kama da patient naka Kodak sbd kabata blood ne yasa kuke kama,,,,,,,,,dariya sosai uncle yayi sannan yace ajlal shirmenka yanada yawa dagabawa mutm blood saikuma kuyi kama. ,,,kadai duba dakyau ,,,ajlal yace zoka gani uncle ,,,nan yamatso yanacewa meye zangani ,,ajlal yai pointing face din yasmin yanacewa look at her face,""iri daya danaka shape din ""gakuma lips din same as urs pink,,,,,,uncle Kaduba dakyau kuna kama,,,ido uncle yakura mata sosai gsky ne abinda ajlal yafada tosaida meye hadinsu dazasuyi kama,,,,,,,,shaa, aykama nadayawa aduniya danhaka basaida wani hadiva,,
**************************Duban ajlal yayi sannan yace ,dis is d example of ekon Allah""dariya ajlal yayi sannan suka tafa,,,,dama haka sukeyi inwani yayi wani Abu yarasa matsaya sai yace dis is d example of ekon Allah kamar yadda sukace yanzu,,,,
**************************
Test kala kala Dr uncle zance sbd nidai bansan sunanshi ba,,,""""" yasa akai mata Inda result din suka fito,,,,,sakamakon yanuna,,,,,malaria, positive,,,,,,,,ulcer ,,,positive ,,,BP kuma yakai 170,,,gabanshi saida yabada ras ""karamar yarinya kamar wannan ace BP nata 170,,,,,,,tunanin metakeyi meye damuwarta ,,,,ya salam tanacikin risk,,cos she's too young 4dat,,,,,""""
And meye yajawo mata ulcer ,,,,,duk dai yatara tambayoyin yabarshi azuciyarsa harsai tafardfado ,,,,,,,,,,,,nan yakoma mota domin yanaso yamaida ajlal gida ,,,kodasuka isa mota yabude bayan zai aje rigarshi daya 6aci dajini ne yaga waya akan kujerar yadauka yakunna,,,,,yaduba account balance babu kosisi aciki danhaka yashiga duba ,number din ,yanadubawa yaga abokin rayuwa afarko ,,gabanshi saida yafadi,,shima baisan dalili ba ,,haka yakwashe numbern awayarshi yakira ,,,haryagama ringing ba'adaga va yakara kira harta kusa tsinkewa sai aka daga ,,nan yace hlo pls inkaine me wannan numbern Kanada patient a general hospital emergency special rum,,,sannan yakashe wayar,,,,,,zaid ko najin haka yafara murna cewa bata mutuba kuma koba komai zaije domin tunda yarantse saiya doketa,,,,,,tirkashi kujimin bakin mugu baima damuda ya lafiyarta yakeba shidai yaje ya aiwatar da nufinsa shine burinsa,,,toh Allah yashiryeka zaid,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page6⃣0⃣➖6⃣5⃣
*assalamu alaikum fan's inamai Baku hakurin rashin typing dina dawuri ansamu akasine kuyiwa my daughter afuwa itace tajawo hope zaku cigaba dakasancewa dani nima zankasance daku*
**************************
Bayan yakashe wayar ne yaja motarsa suka wuce gida koda isarsu ,baigama yin parking ba ajlal yabude kofar yafita dagudu yashige cikin gidan dariya Dr uncle yai sannan yabi bayanshi,,afalo yaiske ajlal yazauna shima yaisa kusada shi yazauna,,,,wata mata CE tafito daga wani gefe afalo da murmushinta taiso garesu tanacewa "aidama nafada maka saidai kayi yawonka kai kadai uncle dinka bazai wani kaika ba ,,dama ni kace nakaika dayafi,,,kallonta yai sannan yace ammi u knw my uncle is bravo""""akasi akasamu shiyasa bamuje koina ba ahanyarmu ta tafiya ne uncle yabige wata girl,,saura kadan datai die,,bt God is in control,,, cikin Sauri ammi takalli Dr uncle tanacewa ,,tell me something my son dagaske ne ,,,,,gyada kai yayi sannan yace dagaskene ammi "nan yakwashe labarin yadda abun yafaru yafada mata sannan yagaya mata shiyayi donating jininsa,,,ammi tajinjina kai tace alhmdlillah Allah yakara karewa ,,marwan inaso kamar yadda katashi dataimako dason jama'a Allah yabaka mata tagari ,,kuhaifamin jikoki masu albarka,,,,,kamar ajlala ,me big head""tashi ajlal yayi yana buga kafa waishi ance mai mekaton kai,,,,,nan marwan yace come on my boy dnt mind ammi """she's jealous abt ur fyn head,,,,dukkansu dariya sukayi sannan marwan yace zaitafi ,,,yai wanka ,,,nan yabar ammi da ajlal suna fira" bayan yagama wankan ne yasaka kananan kaya yakwanta akan kujerar dake dakinsa ,,yana tunanin,,,yarinyar daya bige da irin halin da takeci,,,,,,yanaso Yakoma yadubata amma yagaji """wayarshi yadauka yakira nurse dinda ke night duty ,,yana tambayarta halin datake ciki nan take fadamai jinin yakare dukka,,,,,yanzu sunsamata drip kuma zaikai xuwa safe ,,,and sunyi mata alluran bacci cos data falka tafara wasu surutai,,,,,saida yatabbatar da tanacikin koshin lafiya sannan yakashe wayar,,,,,,yakwanta yana me addu'an Allah yabata lafiya yatashi kafadarta ,,,yanason sanin meye damuwarta ,,dahar yajawo mata high BP,haka yaita tunani ,,bayan ya ida sallar magrib yashiga gun ammi yaci abinci ,,sukata6a fira ,,,ammi tadubeshi tace ajlal maimaita abinda kafada dazun ,,cikin dariya ajlal yace ,yauwa uncle tell her"inace wannan girl din tayi kama dakaikoh ,,cikin dariya marwan yace haka kace ay ,ajlal yafara buga kafa yanacewa uncle pls tell ammi d truth,,,,,ammi tai dariya tace hoh ajlal rigima "marwan fadamin kar ajlal yai kuka "nan marwan yace hakane ammi saidai bawani kama mukayiba kawai yanayin halittarmu ce kuma kinsan Allah nayin ikonsa akoina kuma ainda yaso gyada kai ammi tayi ,,,,suka canza chapter,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page6⃣0⃣➖7⃣0⃣
*washe gari* dawuri zaid yashirya bayan sunyi breakfast da Mimi yace shizaitafi hospital yadauki sabuwar dorinar dayasiyo yasaka a aljihu ,,Mimi tadubeshi tace haba baby karabuda yarinyar nan haka mana tana gadon asibitinma saika doketa gsky is nt fair ,,kallonta yayi galala,,,sannan yace aidanke zanje inyi mata hukunci koba ke kikacemin,,,tayi dambe dakeva ynxu kuma saikice ,,narabuda ita bayan kinsa nayi rantsuwar saina doketa,,,,Mimi tadubeshi tace aisaikayi istigifari ,amma dai karabuda yar mutani ,,lokacin danasa kai rantsuwa babu abinda yasameta amma yanzu nayafe kabarshi kawai ,,,,,tsaki yayi sannan yace wlh bazanyi istigifari ba saina doketa ,,,nan yafice fuuu,,,yabar Mimi dake tsaye kamar dutse mamaki baibarta tamotsa va,,,,,yanafita ta kada kai tanacewa lallai zaid original mugu ne ,,,
**************************
Yana isa asibitin direct emergency yanufah yanashiga ciki yanemi special rum nurse dake duty ta tambayeshi wayazo nema yace kanwarsa ce aka kawo jiya,,,,nan nurse din takira Dr marwan tafada mashi ga dan'uwan yarinyar yazo,,daidai lokacin marwan nashigowa gate din asibitin danhaka yace abarshi yashiga yaganta,,,,,nurse din tanuna masa dakin da hannu""yawuce yanazuwa bakin kofan shiga yasa hannu yaciro dorinar yana mikar daita ,,,nurse din tana hagonshi tajikin mirrow dake window side datake zaune itadai tanaganin yadda yake mikar da dorinar gabanta yafadi ,dasauri tadau waya takira marwan tanacewa Dr pls kayi Sauri kazo I did nt trust d guy dat jst came to see ur patient,,,cikin Sauri marwan yace OK am coming ,yakatse wayar,,,
*****************
*********
Yanashiga yahangota kwance take agadon marasa lafiya kana ganin yanayin baccin datakeyi kasan baccin wahala ne hannunta daure yakeda drip,,,,isowa yai kusada gadon dorinar dake hannunsa yadaga yafara zabga mata afirgice tafarka tana ihu tana bashi hakuri amma inabaidaina ba ruwan dake daure ahannunta yasa hannu yacisge ,nan jini yafara zuba ,baidamu ba yacigaba da dukanta ,tun tana kuka da sauti har muryarta tadishe,,ahankali takecewa ya zaid Dan Allah kayi hakuri ka kyaleni,,,,,,,,,,,,,,,,,amma kamar badashi takeba ,,shigowa yayi dasauri ya isa gareshi yadaukeshi da mari yanacewa kai mahaukacin inane ,,,muna Neman lafiyarta kazo kana dukanta zaka6ata mana aiki toh wlh kasani duk abinda yasameta sainayi shari'ah dakai,,,yajuyo gareta ganinta yayi tana layi zata fadi dagudu yaisagareta saidai kokamin yaisa tariga tafadi kasa sumammiya gajini dake fita ta hanci da bakinta,,,,,,,,,,,,,,cak yadagata yadaura bisa gado yakira nurses dindake waje sukafara bata taimakon gaggawa,,,,,,juyawa yaiga zaid yanadubanshi ,,amma baiga alamun nadama afuskarshi ba ,,take yaisa gareshi yafisge dorinar dake hannun zaid din yafara lafta mashi baji bagani ,,zaid yafisge dorinar yajefar yace kai kasan koni waye nata dazaka yimin haka,,,,,,,marwan yadubeshi fuskarsa amurtuke yace kokaine ubanta abinda zanyi maka kenan balle kuma daganinka bazaka wuce yayanta ba azzalumi bakin mugu,,,,,,,,dasauri Dr marwan yadaga wayarshi yakira security,, ba'ayi minti biyu ba saigasu sunshigo yanuna masu zaid da hannu yanacewa ,,arrest him ,,,aiko nan take suka cafke shi sukayi waje dashi ,,,,,
**************************
Kusada gadonta yaisa yazauna akujerar dayake facing fuskarta ,,,nurse din taiso tace sir anyi sa'a jinin yatsaya dazuba bt still sai anyimata wani Karin jinin cos jininta yazuba sosai,,,,dafe kanshi yayi daga bisani yamike yanufi lab in 20minute yadawo rikeda jini ahannunsa ,,nan yasaka mata ,,,yazauna yana kare mata kallo gatadai yarinyace karama bata wuce 19_20ba amma tahadu da jarabta kosuwaye iyayenta kowaye wannan mugun daya shigo yana dukanta ,,,oho shine amsar dayabawa kansa,,,ynxu inazaisamo iyayenta ,,yashiga duniyar tunani nan take yatuno da wayarta dasauri yatashi yafita zuwa mota domin yadau wayarta,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page7⃣0⃣➖7⃣5⃣
bayan yadau wayar ne yakunna yaga taki kunnuwa direct office dinshi yanufa yasaka wayar a charge ,,,,yazauna yana nazarin abinda yafaru "lallaikam koma waye wannan mutumin daya doki wannan yarinyar ,,bayada imani balle tausayi and cikakken makiyinta ne ,,,,,,,,,atake yaji kansa yadauki zafi ,,,,ina wlh bazan bar wannan azzaluminba sai anhukuntashi '"'afili yafurta """zuciyarsa kuma tambayarsa take meke tsakaninka daita dazaka ce saikayi shari'ah da dan'uwanta,,,,,,karufawa kanka asiri kabarsu intasamu lafiya sukare case din agidansu,,,,,kaii afili yafurta wlh bazan bariva koba komai ai musulmace yar'uwata kuma mace ,,,,,,, gsky I will fight wit oll my power jst 4her,,,,haka yadinga tunani kala kala ,,,,,
By 12 nurse tashigo office nashi tace Dr patien dinka ta tashi munbata abinci takici babu abinda takeyi saikuka ,,,tanacewa wai zaid ne komenene yayi hakuri karya kasheta,,,,,,,,baima bari takarasa ba yafita dasauri yabarta office din
**************************
Yanashiga yaganta zaune tana tafaman kuka tarike kanta da hannuwanta tana girgiza kan,,,,,dasauri yakarasa kusada ita yanacewa kidena kuka meke damunki kokinsan kuka babbar matsalace agareki yanzu,,,,,,,,,""""dago idonta dasukai jazur kamar garwashi tana dubansa ,,,,,,tana girgiza kai tanacewa Dan Allah karka kara barin ya zaid yashigo nan wlh kasheni zaiyi ,,,baya kaunata yatsaneni """Dan Allah kataimakeni DR,riketa yayi yazaunane daita akan gadon sannan yace bazan barshi yashigo va kuma koda yashigo dazun sbd bana nan