Showing 18001 words to 21000 words out of 31066 words

Chapter 7 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt

27 Sep 2025

2245

,,sannan tace bakaine kasa su inna suyimin dariya va ,,,murmushi yayi sannan yace tokiyi hakuri bazankumava ,,,,,,,rausayar dakanta tai sannan tace bazan hakura va,,,,,,yace tomekikeso naimaki kihakura,,,,,,,murmushi tayi sannan tace kawo kunnenka kaji,,,,,,bekawo komai aransava ,,yakai kunnensa kusada bakinta ,,yanajiran abinda zatace ,,aiko dariya tayi kamin takama kunnen da hakurinta tagirtsa masa cizo ,,,tamike tanacewa narama kaima kaji idan da dadi"""""""""""""""""""""""""""""""
Hannunsa yasa afuskarsa yadora akan guiwansa yafara rera kuka,,,,,,kamar karamin yaro ,,,itako tana tsaye sai dariya takeyi ,,,,,,,,can dai dataga kukan nasa bana karewa bane taisa kusada shi tana kokarin cire hannun dayarufe fuskarshi dashi amma takasa ,,,,,,zama tayi takama kanshi tana jijjigawa tanacewa am sorry uncle Dr ,,,,,kayi hakuri baransakeva,,,,,,,,,shiko yaki dago kan saikukan yakeyi ,,,,,,,matsowa takarayi kusa dashi tadora kanta bisa hannuwar dayarufe fuskarshi dashi """""""itama tafara kuka tanacewa uncle Dr pls am sorry I will nt repeat it again,,,,,,,,dago kanshi yayi yana dariya yanayimatgwalo😝yanacewa yehh nima narama"""""tace toh uncle kahakura ai koh?,,,,,,gyada mata kai yayi alamar eh rungumarsa tayi tanacewa tank u my darling""""""""""kallonta yayi fuskarshi dauke da smile yace dagaske ni darling dinki ne? Kaita gyada mashi sannan tacigaba dacewa inace kai kace ni darling dinkace ,,,,,yace eh ,,,tace to aikaima darling dina ne koh?,,,,,,,,,,,,,,murmushi yayi sannan yace yep am ur darling,,,,,,,,,,,,,tsalle tayi tace darling zomuje muyi wasa awaje,,,,,,,,,,,,baice mata komaiba yamike suka fito """"""inna naganin yasmin tafito tana dariya tacika da mamaki lallai likita yaciri tuta ,,dahar yaiya lallashin yasmin ,,,,,,,,,sunafitowa yasmin takalli inna tace inna zamuje waje muyi wasa nida darling saimun dawo. """"""""Inna baki bude take duban yasmin ,,,koda dai batayi makarantava tasan ,,,ma'anar sunan darling yanada alaka dasunan masoyi ne kowani Abu dayakeda dangantaka dahaka,,,,,,,,,,

**************************
Yasmin ce agaba Dr marwan nabiye daita kamar rakumi da akala""""suka fito har kofar gida tabarmar mai almajirai tanufa tazauna sannan tajuyo tace darling zauna mana """""dariya Dr yayi yacire takalmin kafarshi yahau kan tabarmar yazauna,,,,,,,,,,tadauko daya daga cikin alon almajiran dake gindin bishiyar tamikawa Dr gamedacewa darling kar6a bamusu yasa hannu yakar6a yanacewa mezanyi dashi?,,,,hannunta tasa abaki tanayi mai shiiii,,,,,alamun yai shiru ,,,,,baice komaiva tadauko dorinar mai almajirai tafadaga sama tace oyah yi karatu dakarfi"""""""""hahh""""""dariya Dr yakeyi haryana tuntsirawa ,,lallai yasmin nine zaki zane da dorina?,,,,zama tayi kusadashi tanacewa a'ah wasa nake maka Kasan bazan dokekaba cos banaso kayi kuka,,,,,,,,,,Dr kallonta yake yana murmushi yace dagaske bakyaso nayi kuka? Gyada kai tayi '"""yadubeta yace nagode my darling,,,,mikewa tayi tace yauwa ai sbd kai NY darling ne yasa banason kayi kuka,,,,,,,,,,

Mai almajirai ne yadawo nan kan tabarma yatadda Dr da yasmin suna firansu """isowa yayi shima yazauna yanacewa sannu Dr kabiyewa wannan tanayi maka shiriritarta"""""""duban mai almajirai tayi tana ta6e baki sannan tadubi Dr tace darling tashi mubar wajen nan kar tsohon nan yadamemu ,,,,,,,,,,tsuru_tsuru Dr yayi domin Yasmin tanada 6aran_6arama """""""mai almajirai yadubeta yace wato Mairo nine ma zandameku koh,,,,,,jairar yarinya ,,,,,,,,,,,,,kallon mai almajirai tayi tace haba tsoho kayimana shiru kanadamun darling dina,,,,,,,,,,,,,,kallonta mai almajirai yayi yace Allah yashiryeki Mairo ynxu likitan ne yakoma darling dinki ,,,,,,,meye ma'anar sunan darling saikace wani dankali,,,,,,,,,dariya Dr marwan yayi sannan yamike yace toh mai almajirai nizan tafi sai anjima ,,,,mai almajirai yadubeshi yace toh likita mungode Allah yasaka ,,,,,,,,,yanasaka takalminsa yasmin tadubeshi tace toh darling sai anjima,,,,girgiza kansa yai yana dariya sannan yadaga mata hannu yatafi,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣5⃣0⃣➖1⃣5⃣5⃣
yana isowa cikin gida dakin inna yanufa yatadda yasmin kwance idonta nakallon silin kamar mai tunani ,,tanajin sallamarshi tamike tanacewa ya Hafiz""darling yaxo? Dariya Hafiz yayi yace ko sannu dazuwa babu zaki fara yimin tambaya ,tace tokadawo ,inna yake ,,,Hafiz yadubeta yace kidauko hijabinki muje nakaiki Inda yake dasauri tadauko hijab din nata ,,tasaka tace mutafi ,,,,suna fitowa inna tace inakuka zaku tafi ,,,,Hafiz yace inna ynxu zamu dawo ,,,tace toh adawo lafiya ,,,

**************************
Abakin gate din Hafiz yai parking machine dinsa ,,,sannan suka shigo cikin asibitin direct dakin dayake kwance suka nufah """da sallama suka shiga ,,,aka amsa masu suka shigo ciki yasmin ido tafara warewa ganin mutani ,,Hafiz ne yagaishesu sannan yatambayesu mejiki,,,,suka amsa dayaji sauki """nan itama yasmin tagaishesu taimasu yamejiki,,,,,,,,,,,,,,itadai ware ido takeyi tahango Dr aiko tana jiyowa tai ido hudu dashi dagudu yaisa gareshi tarungumeshi tanacewa ,,,,oyoyo darling ,,shine kamance dani kaki zuwako ,,,kuma inatajiranka kaxo muyi wasa bakaxova,,,,,,,,kowa kallonta yakeyi cikeda mamaki ,,,,shiko Dr murmushi yayi sannan yace banida lafiyane yasmin shiyasa kikaga banzova """"bakiga asibiti ne nan dinba??,,,,,,kallon koina takamayi sannan tajuyo gareshi tace eyya sorry bansaniva ai kuma ya Hafiz ,,,,baifadamin va ,,,,yajikin naka ta tambayeshi ,,,,naji sauki ya amsa ,,,,,tace kanashan magani kuwa,,,dariya yayi sannan yace eh inasha,,,tace bani magungunar nagani ,,,,nan yasa hannu yadauko yamika mata ,,takar6a tafara dubawa ,,,tadago kanta gameda ta6e baki tanacewa gsky bakason shan magani ,,,,,,ruwan swan water dake gefen drawer gadon tadauka ta6are maganin Tamika mashi sannan tabude robar ruwan Tamika mashi yakarba yasha ,,,yajuyo yadubeta fuskarshi da murmushi yace tnx darling,,,,,,,,,,,,dubansa takarayi tace darling kayi missing dina kuwa?,,,gyada mata kai yayi alamar eh ,,,dariya tayi tace I miss u 3much darling,,,,,,,,,,,kowa dake cikin dakin saida yadara ,,,,,Dr yakalleta yace inafata kinashan magungunanki cos nasan inkinasha ynxu sunkare murmushi tayi tace eh inasha namagama shanyewa """"katambayi ya Hafiz zaigaya maka ay ,,,,,,,Hafiz dake gefe yace eh tagama shanyewa ,,,Dr yace alhmdlillah ,,,,,,

**************************
Ammi tadubi Dr marwan tace son who is she""""""""murmushi yayi sannan yace she's yasmin ,my patient__ammi tace ohh eyya fyn girl""""caraf ajlal yace yauwa tnk God ammi kalleta dakyau ,,inace tayi kama da uncle?? Ammi takurawa yasmin ido sannan tajuyo ga ajlal tace yes u re right ,,,,yadaka tsalle yanacewa yehh sannan Yakoma yakamo hannun matar dake kusada ammi yanacewa mum come and take a look at her,,,,,,,,,,,matar itama kallon yasmin takeyi fuskarta daukeda mamaki ,,,,,,ganin yadda yarinyar taikama dasu,,,,,,,,,ya rabb ,,,,,ekon Allah kenan,,,,,,,,,,matar tadafa yasmin tace kanwata yasunanki murmushi yasmin tayi sannan tace sunan yasmin ,,,murmushi matar tayi sannan tace nice name ,,,,,ni sunana zainab,,,,,nice yayar darling dinki kuma mamar ajlal,,,,,,,dariya yasmin tayi tace lah ai darling baita6a gayamin yanada yayava ,,amma ba'anan garin kikeva koh?girgiza kai taimata alamar eh,,,,yasmin tace ase kece mamar ajlal,,,tajuyo tadubi Dr tace darling kuna kamada aunty,,,,,,kunyi fyn sosai ,kozaku ragemin beauty Kadan nima,?? dariya sosai aunty Zainab tayi sannan tace yasmin aikinfimu zama beauty saidai ke kragemana,,,,,,,,,,,zun6uro baki tayi tanacewa ,,,kaii aunty wlh kunyi fyn sosai saidai darling yafiki kyau,,,,,,,,ammi koh ba abinda takeyi sai dariya lallai yau zainab tahadu dagamonta,,,,,,,,,,,Hafiz ne yakatsewa ammi dariya dacewa yasmin zomutafi yamma nayi kar inna taji shiru ,,,,make kafadarta tayi sannan tace nikatafi bainda zanje kacewa inna inatare da darling anjima zantaho ,,,,,,,,Hafiz yace eh aidole kice haka gobema ranace zakice inkawoki bainda zanje """"""Dr ne yace a'ah baza'ayi hakava yasmin kutafi gida nima anjima za'asallameni innakoma gida zanxo insameki agida,,,,,,,aifah nan yasmin tace ita batasan hakava saidasu ammi da aunty zainab sukasa baki sannan tahakura amma tace inhar bataga darling yaxoba zatadawo ,,ammi tace shikenan zaima xo karki damu yasmin din darling ainan tawashe baki tana dariya ,,,taje tai hugging din Dr sannan takoma taima ammi itama taiso kusada aunty zainab tace aunty dah kinragemin beauty kema danabaki hug ,,,,,,,dasauri aunty zainab tace zanragemaki ,,,,,,,aiko yasmin najin hakata rungume aunty zainab ,,sannan tarike hannun Hafiz sukayi masu sallama suka fita,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣5⃣5⃣➖1⃣6⃣0⃣
bayan fitarsu ne ammi tadubi dr marwan tace ,,,Dr wannan fyn girl din itace kake bani labarinta?,,,kai yagyadawa ammi ,,,,,,ammi tajinjina kai ,,,aunty zainab takalli Dr tace brother bt inaga kamar yarinyar batada lafiya koh,,,,dubanta yayi sannan yace yep ya akayi kika fahimci haka,,,,,,murmushi tayi sannan tace yanayin datake ciki shiya nuna hakan,,,""""murmushi Dr marwan yayi ammi tadubeshi tace halan soyayya kukeyi ne daita,,,tambayar tazo mashi abazata duban ammi yayi sannan yai murmushi '"""""yace ammi kodan kinji tanacemun darling ne yasa kike tunanin haka?,,ammi tagirgiza kanta tace eh """""yace ammi ai yasmin batada lafiya tasamu metal illness,,,,, bt ammi u knw I can nt hide everything to you nd my sister ,,wlh since 4rm d first day I saw d girl" naji inamatukar kaunarta saidai tanada aure abinda banso jinhakan va """""saidai ynxu mijin yasaketa tun tana hospital ,,,bt sis kinsan nibanason auren bazawara,,,,aunty zainab murmushi tayi sannan tadafa dan'uwanta tace Haba yazakace haka banason kacuci kanka akan dalilin dabaitaka kara yakaryeba inhar kana sonta harcikin zuciyarka dolene kacire kin auren bazawara at least ma saidai kayi murna cos zakayi koyi da manzonmu,,,,,,,and zaka taimaki rayuwarta I knew my bro will help d poor yasmin,,,,,,,,,,murmushi yayi sannan yace yep I wil help her sis insha Allah """""ynxu haka am processing her visa to India,,,,,,,cos acan za'ay mata aikin ,,,abinda yasa banfadawa ammiva shine banaso kowa yasani saikomai yakankama sai infada amma ynxu dolene nafada,,,,murmushi ammi tayi tace nima bazantaba fushi darashin sanar dani dabakaiva cos I knw ur decision is olwys pure""""""murmushi Dr yayi sannan yace tnx my ammi,,,,,,,ammi tace bt kamin kutafi inaso zansanar da abbanka ,,,inyaso bayan kundawo sai ayi abinda yakamata ,,,,gyada kai kawai yayi ,,,,,,,,,,,daga bisani yace bt ammi ai yarinyar batasan inakaunarta va wannan darling dinda kikaji tanacemin bawai ,,,,,,yana nufin we re lovers bane kawai dai she jst feel lyk to call me wit d name,,,,,,,,,,,,,dariya ammi tayi sannan tace,,,,insha Allah zatakiraka dasunan wit her sense"""""""""
Aunty zainab tace wow wat a happy moment my bro will become a happy man""""""""""""dariya duk suka saka ,,,,ajlal dake gefe yanajinsu saiynxu yatsoma baki yace ,,,,,,,mum let go and start preparing d wedding things""""""😀

Bayan shigarsu yasmin gida suka tadda inna kofar zaure tana leken kofar gida ,,,Hafiz yace inna mekike lekawa ne """"tace kaci gidanku inakuka tafi ,,,,,,Hafiz yai dariya yace saikace wayanda za'asace ,,,toh asibiti mukatafi baki bude inna tace gunwa ,,,,,,yasmin ta amsa da wajen Darling ,,,,,inna tace darling din gidanku,,,,,,,,,fadamin inakukaje ""Hafiz yace wlh asibiti nakaita gun likita ,,,inna tace amma kaima kaiya taya 6era 6ari,,,,,,yace to aidai mundawo kuma tagansa bashikenan hankalin kowa yakwantava harma dake ,,,,,,inna tace e balaifi'"""""taga likitan koh,,,Hafiz yace eh inna tace inceko lafiya kwana biyu baizoba ""Hafiz yace bashida lafiyane shima ankwantar dashi a asibiti dagacan muke,inna tace assha Allah yabashi lfy Hafiz yace ameen """"yadubi yasmin yace to nizanfita inceko matsala takare tunda kinga darling ,,dariya tayi tasa hannu tarufe fuskarta wai ita taji kunya,,Hafiz yai ficewarsa ,,,INA tadubeta tace toh aisaiki wuce kije kici abinci tunda kinga rabin ranki,,,,,murguda baki tayi taceda inna """nifah banson sa ido ,,,,,taruga aguje tashige cikin gidan ,,,inna tabita abaya tanafadin ,,,yarbanza nice yar as irdon,,,,,,

**************************
DR marwan kwance shikadai adakinshi yana tunanin anya shizai iya auren yasmin kuwa ,,,,bawai baya kaunarta bane nop shi atsarinsa babu bazawara,,, domin shi acewarshi bazai iya kusantar matar dawani yariga yatara daitava ,,,,gsky shiya tsani yasamu kishiya a al'amuranshi ,,saidai kuma bazai iya rabuwa da yasmin va,,,,,,toh yazanyi ""afili yafurta hakan wata zuciyarshi tace masa kacire sonta azuciyarka kawai ,,,,,dayar xuciyar kuma tace kai atunaninka zaka iya cireson yasmin azuciyarka,,,,shawara kawai kahakura ka aureta ahakan ,,kobabu abinda zaishiga tsakaninku ,,,at least inkana ganinta zakasamu relief nd kanada damar kulawa daita kamar yada kayi alkawarin kulawa daita har karshen rayuwarka,,,da wannan tunanin bacci yai awon gaba dashi,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣6⃣0⃣➖1⃣6⃣5⃣
zaid ne kwance akazamin dakin da aka kulleshi ,,,wani kurtun dansanda yashigo cikin dakin yace zaid kazo kanada bakuwa,,,,,,,mikewa yayi suka jero shida dansandan sunda fitowa ,,,,,dansandan yanuna mashi Inda zaitsaya tabayan kanta,,,,,Mimi ce tamike taiso kusadashi tadubesa tace baby ,,,,dubanta yayi sannan yace saiyau kika tuna dani ,,murmushi tayi sannan tace haba baby yazakace haka wlh nayita nemanka harnagji bansameka ba ,,,,ynxuma abinda yasa nagano kana nan,,,,naje gidanku ne bt banshigava awaje natsaya natambayi wani yaro kokana gidan ,,,,yaron kefadamin wai aikana station ,,,,,shinefa naiso,,,,,,,baby kaga abinda nake gaya maka dakarabu da yarinyar dayanxu haka batafaru va,,,,,,,tsaki yayi sannan yawatsa mata wani irin kallo yace toh nidai ba dogon sharhi nace kiyiman va kibada bail dina kawai mutafi,,,,,,juyawa taiga dansandan dake kusada ita sannan tace masa tanason ganin DPO din ,,,,dansandan yace DPO bazaisamu ganintava saidai zuwa gobe ,,,,,,batare da6ata lokaciva taciro wayarta ajaka takira DPO din dakanta nan take yace tashigo ,,,,,,,,kallon zaid tayi tace baby am coming ,,,direct office din DPO tawuce tana shiga ta taddashi zaune akan kujera ,,batayi wata_watava tafada kansa tanabashi kisses,,, ainan fah DPO yarikece nan suka fada duniyar masha'a itada DPO,,,,,,,,,,,saida dukkansu suka samu nutsuwa sannan tadubi DPO tace ,,honey inaso afitar da wannan guy dinda akai arresting a hospital some weeks ago,,,,,DPO yakalleta yace sbd me,,dan'uwanki ne,,,,murmushi tayi sannan tace ynxu banida right dinda zansa ayi releasing din Wanda nakeso,kenan ,,,,mikewa tayi tadau Jakarta ,,,,,sannan tadubi DPO da 6acin rai tace inaso ynxu kakira waya asakice kamin nafita a nan ,,,,,ganin yanayin datake ciki yasa DPO yakira waya yace ayi releasing zayd ,,,,,,murmushi tayi sannan tadubi DPO tace gud,,,,,sannan tamurda kofa zata fita ,,,,DPO yace pls let's meet at sahara hotel by 8:0pm cos am nt satisfy,,,,wlh I need u badly,,, juyowa tai takalleshi tai far da ido ,,,sannan tace ,,,my account is dawn ,,,sannan tafice ,,,,,,,,tanazuwa taiske zayd yahada ranshi anbashi kayansa yasaka ,,dubanta yayi sannan yace mekika tsaya yi ganin DPO kenan saiynxu zaki fito kusan 2hrs,,,,,,,,batace dashi komaiva tace mujekoh ,tsaki yayi sannan suka fice daga station din,,,,


**************************
Dr marwan ne zaune kusada mai almajirai yanayi masa bayanin tafiyansu ,,,,,,,,dr yadubi mai almajirai yace yanaganin tafiyarsu bazaiwuce nan da sati dayava danhaka shiyariga yagama shirin komai ,,,,mutm uku kacal ake bukata a tafiya daga Mara lafiyar sai dan'uwar Mara lafiyar saikuma likitan dazai yimasu bayanin yanayin ciwon nata sbd sufahimci abun,,,,,,danhaka sai suza6i mutm daya dazaitafi ,,,mai almajirai yace ai inaganin bawanda yadace dayatafi irin inna saboda itace uwar goyonta danhaka da inna za'atafi ,,,,,,Dr marwan yace toh shikenan sai ashaida mata tafara shiri ,,"""mai almajirai yadubi Dr yace likita bamuda abinda zamu saka maka dashi saidai bazamu gusheva munaimaka fatan alkhairi mungode Allah yakara budi ,,,,,,,,,,ubangiji yakyautata maka kamar yadda ka kyautata mana,"""""murmushi Dr yayi sannan yace aiyiwa Kaine ,,,,,,,,,Dr yace mai almajirai dama akwai abinda nakeso natambayeka ,,jinjina kai mai almajirai yayi alamar yanaji,,,Dr yagyara zama yace dama wata babahtace take aure agidan nan ,sunanta halima yargidan alhaji umar dollars,,,,ance tana aure da danka saidai bansan kowanene ba,,,,,,,,,,,,,,kallonshi mai almajirai yai sannan yace hakane sadiya kenan kake magana sunan mijinta kabir shine baban yasmin itakuma itace umman yasmin,,,,,,,,ekon Allah dama Kanada alaka da SADIYA kenan?,,,,,cikeda mamaki dr yace eh ni yaron yayanta ne,,alhaji Ibrahim umar dollars,,,,,,, cikeda al'ajabi mai almajirai yace ekon Allah dama Kanada masaniyar yasmin diyar sadiya ce kenan,,,?,,,,,girgiza kai Dr yayi sannan yace bansaniva wlh ,asalima nibata6a ganin ita aunty SADIYA ba ko saudaya tunbayan datai aure lokacin kuma INA yaro banida wayau ,,,,,,,,,and kuma niba anan 9ja naikaratu ba balle nadinga ganinta,,,,,,,,mai almajirai yajinjina kai sannan yace ekon Allah kenan Ashe kai dangida ne ,,,,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣7⃣0⃣➖1⃣7⃣5⃣
koda Dr yakoma gida direct dakin ammi yanufa yataraddasu itada abbansu ,,,nan yagaidasu ,shina yanemi guri yazauna ,,yatankwashe kafafunsa ,,,sannan yadubi amminsu yace ammi inafata kinshaidawa abba maganar nan ,,,,,,dariya ammi tayi sannan tace a'ah ynxu dai kana iya shaida masa,,,,kasada kansa yayi yana Sosa keyarsa,,,,,,yace amma ammi kefa kikai alkawarin sanar mashi,,ynxukuma ,,ni gsky um um,,,,,kamar wani karamin child yakeyi,,,,abbansa yace kai ,Dan nema tariga tasanarmin komai kuma nima nayi naam da batun saidai ,,inayi maka fatan alkhairi ,,,,,murmushi yayi sannan yadubi ammi yace ammi guest wat?ammi tai dariya tace u knw am nt gud in guesting jst tel me,,,,,,,,, ai ammin ase yasmin yarkice ,,,,,,yar gidan aunty sadiya CE ,,,,,baki bude abba yadubi marwan yace kai banson shashanci ynxu sadiya harta haifi yar datai budurwa harma taisa aure,,,,,,,,,,,dariya marwan yayi sannan yace abba yaushe rabonka da yar'warka ,,,,,,shekaru ashirin da dauriyar wasu shekarun aiko kaga tahaifa danma Allah baibata ya'ya dayawava su biyu kadaine kamar nida sis zainab ,,,,,,,,,,,,,,,jinjina kai abba yayi sannan yace shikenan Allah yatabbatar da alkhairinsa za'ay tuwuna maina,,,,,ammi tace ameen ,,abba yadubi marwan yace Dr yaushene tafiyar takune ,,,,duban abba yayi yace inaga nanda six to seven days ne ,,,,Allah yakaimu inji abba ,gabadaya suka amsa da ameen ,,,,,,,yamike yafita


*************************
Ayau talata ne 2_November_2016,,,,jirginsu yasmin yadaga zuwa India suntashi da misalin karfe biyu na rana ,,,,,,first in history da yasmin ta ya6a shiga jirgi itada inna ,,,,abun saiyazama yanabasu mamaki da al'ajabi ,,,,musamman inna dako mafarkin shiga jirgi bata ta6a yiba ,,,,,su yasmin koda suka shiga jirgin kallon mutani take itakam tarasa mafarki takeyi Kodai agaske ne ,,,,,,inna da yasmin zaune suke akujera daya yayimda dr kuma yana bayansu ta saitin window Inda yasmin take zaune ,,,,motsin kadan tayi zakaga dr yakalleta ,,waishi gudu yakeyi kartayi 6aran_6arama,,,,,,,lallaima Dr karaina yasmin fah😜,,,inna kam ba abinda yadameta tunda Dr yakunce mata seat belt ,tafara bacci batada damuwa,,,,,,,

**************************
Shadaya da rabi nadare agogon yabuga daidai lokacin suka sauka a garin India ,,,,,nan Dr yai waya asibitin dazasu tafi suka aiko masu da mota,,,,,badajimawava motar taiso suka dunguma ,sai "maharaz hotel"daki biyu Dr yaimasu bucking danhaka shiya shige nashi suma suka shige nasu ,,,,,,,su inna a India ""😀,abun basauki_,,,,,,suna zaunawa Dr yashigo yace toh wanka fah,,,nan inna tace inane bayin dakanshi yanuna mata sannan yafito ,,,,,inna tai wanka sannan tai alwala tafito taiske yasmin kwance tanashirin yin bacci duka tadaka mata sannan tace kitashi kiyi wanka saiki dawo ki kwanta tunda ba sallar kikeva ,,,,,tana guna guni tamike tashige ,bayin nan tai wanka daure da towel tafito tajawo travelling bag dinsu taciro doguwar Riga ,,,tashafa mai ,,tasaka rigar sannan tayafe kanta da mayafin ,,tabi lafiyar gado takwanta ,,,,,tabar inna naramuwar sallar dabatayiva ,,,,,,,,,,,,

****************Dr ne yashigo yazauna kan kujera yana kallon fuskar yasmin yana murmushi itako baccinta take batamasan yana wajenva ,,,,ahankali ya yaye mayafin daya rufe mata fuska yagyara mata sumar dayazubo ta idonta yana murmushi,,,


*kuyi hakuri da wannan bayawa wlh aikine yau ba sauki ""inagodia agareku na barkar haihuwa dakukaimin ,saikunzo suna*😀,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣7⃣5⃣➖1⃣8⃣0⃣
*wayewar gari*inna zaune a carpet tana lazimi yasmin ko sai barcinta take ,,bayan inna ta idar da lazimin ne tamatsa kusada yasmin tana tashinta ,dakyar tasamu yasmin din tamike tana wash ta gaji inna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login