Showing 30001 words to 33000 words out of 42346 words

Chapter 11 - DR SAGEER BOOK COMPLETE BY NANA DISO.txt

05 Oct 2025

1230

inaso kusani kuma bayin Almah ne kuma kunaso ku rabauta kuma bazakuso yadda kukazo ajiwa mahaifan ku..

   " Maganganun baffa yasa sukayi sanyi fita sukayi suka nufi shashin su alhaju haruna kudin motar da suka siyar suka karbe sannan suka nufi hanyar tafiya....

  " Baffa ne yayi sujjadar godiya ga Allah su alhaji haruna suna ta ihu....

   " Sai gurin karfe 11 tukunna doctor sageer ya shigo dakin yasmin tasa kayan bacci kuma da alama game takeyi  acci ya kwashe ta a hankali yacere wayar nan yaga lallan da akayi mata yayi masifar kyau ai kuwa sai yaji wani sabon sonta yana shigarsa sumbatar bakin tayayi sannan yabar dakin ...

   " Da safe kuwa ko sakkowa batayi ba tayi zamanta adaki, dr sageer kuwa duk hankalinsa yayi kanta sai da zai tafi sannan ya hau dakin nata cikin fada yace au da yunwa kikeson zama??

    "Kuka tasaka masa to ba kaibani nabaka hakuri kaki ka hakura kuma bakacin girkina...

     " To yasmin yakikeso nayi dake kince bakyaso kuma idan muna tare hankalina tashi yakeyi duk na gigice so kike na zauna na halaka...

    " DanAllah kayi hakuri tataso wani mini gown ne ajikinta cikin murmushi tace please tana taba hannunsa...

      " jiyayi kamar an yarfa masa wani abu ajikin sa murmushi yayi yace aini bazan iya fushi dake ba kallonta yakarayi tundaga sama har kasa sannan yace nagodewa Allah da yabani ke...

Inaji dake kece ni, kinzama jinin jikina zan lura dake har abada yasmin sannan ya sumbace bakin ta..

     " Murmushi tayi masa wanda yakara burkitashi, karfa ka makara..

      " hakane kam kuma inada meeting sannan yatafi...

  Rabia ce tazo tana zuwa taga yadda aka kara gyarawa ramlat daki bakin ciki ya cikata tana zama tace au ke har yanzu baki ci uban kishiyar taki ba??

     " Ai yarinyar nana idon ta abude yake narasa yadda zanyi da'ita...

   Sharri zakiyi ta yimata ai har tafita..

   " Ke wanna yarinyar tafi karfin tunanin ki...

    " yasmin ce ta sakko tace sannu da zuwa ashe bakuwa mukayi bari akawomiki ruwa taje ta dakko ta kawo mata sannan ta samu waje ta zauna...

      " rabia ce tace yaushe mijin naku zai karo muku ta ukune??

    " yasmin ce tace ko kina ciki ne?

    " Ramlat ta harare ta tace tashi mukoma dakina ni banason harkar muna furci...

     Su alhaji haruna suna can cikin wani yanayi sun tura 'yan fashi sunzo sunyi musu fashi har rana suna tunanin mafita babu ita...

   Da daddare bayan sunyi dinner yasmin wanka taje tashiga tasa wasu arnar rigar bacci ta feshi jikinta da turare sannan taje ta kwanta sai gurin 11 dr ya shigo rufe kofar yayi sannan ya kashe fitilolin sai dayayi addu'oi kafin ya kwanta rungumeta yayi sannan yafara kissing dinta tun tana kawai ci har tace ya'isa haka nagaji Jikinsa na rawa yafara Sarrafata cikin gigicewa yayi addua sannan yakidemi mata tun tana daure wa har tafara kuka, ina doctor baisan inda kansa yake ba, karar datayi mai hade da gigicewa shiyasa ya dawo hankalin sa cikin rudewa yafara jijjiga ta yasmin yasmin danAllah kada ki mutu kice farin cikina kuka yasaka wayansa ya dakko sannan ya kirawo dr Mukhtar yace kai matata ta sume min.

    Dr Mukhtar ya fahimci zancen sa, yace kace ka lahanta musu 'yar mutane kayi mata allurar nan zata warware Amma gaskiya dr kana binta ahankali.....

     " To yakikeso nayi nima ba yin kaina bani ba bansan nayi ba wallahi sai anjima allura yayi mata sannan yayi wanka yagyara gurin cikin hawaye ta farka tana zafi nakeji zan mutu...

      Rungumeta yayi yace bazaki mutu ba my wife ina tare da ke sai data yi kusan 1hour ta huta sannan ya taimaka mata tayi wanka yabata magani...

      " kwanciya tayi bacci na kokarin kwashe ta taji yana kokarin zura hannunsa sai ta tureshi ni bacci nakeji..

     " Murmushi yayi ba abunda zanyi miki kibarni ajikin ki kawai....
 
     " addua yayi mata har bacci ya kwashe ta shi kuwa dakyar yasamu yadanyi baccin...

Assalamu alaikum

   *Kuyi hakuri da rashin rubutuwa akan lokaci..!!!*

      *_Sak'onin ku suna isa garine wannan shafin sadaukar GAREKU MUTANEN GIRKI..ANTY MAI JIDDA (MAMAN TWIN) DA KHADEEJA NA'ABBA , DA READER'S DINA NA WATTPAD DANA FACEBOOK KAI HARMA NA  WHAT'SAPP SOYAYYAR KU GARENI BAZAKA MISALTU BA  AMMA KUSANI TUKWUICIN ALHERI..ALHERI NE, ALLAH YABIYA BUKATU NA ALHERI...Nana Diso lurv you s much_*

  _Let  me all know your view about story and about this page..I will be waiting for your comments and please and please this time I want more comment on this page!  So please kuyi comments.._

    Please do vote comments and like 👏

   Urs *Nana diso*

Email:kabba43@yahoo. com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:45 PM] Aysha Galadima: 78-80

*DOCTOR*
*SAGEER*

_NA NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

Gurin karfe 7 dr sageer ya shirya ya sakko kasa nan ya tarar da ramlat tana ta mutsu mutsu zama yayi akusa da'ita yace sannu mai ciki ko nakuda ce?

" wani kallo ta zabga masa mai cike da riketarwa, bayan kaje kayi zamanka sannan tasha kuka baka damu dani ba...

" haba maman unborn uwargida sarautar mata mata gurin doctor ai kema kinsan ina mutukar sonki...

Yasmin ce ta sakko daga sama hannunta rike da flask tana ina kwana?

" ramlat tayi mata banza, yasmin ta matso kusa da doctor tace saboda ita nagama abincin nan fa kasan mai tsohon ciki baa so abarta da yunwa, harara ramlat kawai take aika mata, ki dauri maman unborn ki tashi muje kiyi breakfast please..

" Dr sageer ne yashiga duniyar tunani tabbas Allah yabashi mace kamila mumina mai sonsa cikin murmushi yace oya muje gaba daya muci..

" Suna cikin karyawa yace jiya yan fashi sunji gida amma babu abunda sukayi sai su alhaji haruna da suka daka..

" Yasmin da hankalin ta gaba daya ya tashi cikin kinkina tace Baffa na fa tasa kuka...

" Babu abunda sukayi masu fa yanzu ma can zanje..

" DanAllah zan bika, aa yasmin kiyi zamanki..

" kuka ni gaba daya ya kauce mata cikin gigicewa ta hau sama garin tsoro sai kuwa ta gangaro da gudu dr yaje kafin yakaraso ta wado kuka takara sakawa ai kuwa jini duk jikinta ihu tasaka...

" Ramlat kuwa dariya tasaka har sai da dr yadaka mata tsawa..

" cikin yanayi yakalli yasmin yace yanxu kin kyauta kinyi min asara komai ke kuka..

" itama kuka takara sakawa bai ajiyeta ko ina ba sai toilet after sunfito yasa mata ledar ruwa yayi mata allura sannan ya zauna kusa da'ita sai da tayi bacci sannan yasakko ya fita...

" ramlat ce tace ai daman an asirci ka anyi maka asirin gado ka gyarata to sai kagyara kafar binin ma...

" tsaki yayi sannan yayi ficewar sa ramlat tace kai naji dadi cikin nan ya bare shigu har sunyi ciki kai wannan yarinya da jaraba take....

Lokacin da dr sageer yashiga gidan bai tarar da kowa ba sai da yashiga part din su haruna nan yatarar suna kwance a shime inna sai dariya takeyi...

Bayan sun gaisa sai cewa tayi sageeru kaga karshen mugaye ko to DanAllah dan annabi kada kabada kwandalar ka a kaisu asubuti...

Dr sageer ne yace duk wanda zai ce zai kwace arzukin da Allah yayiwa wani to yana cikin nada ba karama ba kuma shi zaita wahala,tun muna yara kuke cutar baffa kun cinye masa gado kun wulakanta sa Amma daidai da sakan bai taba ramawa ba ku duba kuga bakuda koma yanzu shi kuma sai gaba yakeyi to idan kun hankalta to idan kuma ba kuyi ba DUNIYA CE...

kuka suka saka sannan yabar bangaren su nan yatarar sun shirya bayan ya gaishe su yace baffa ina zakaje haka??

" zamu koma sabon gida ne akusa dakai..

" Kaddai gidan kusa damu wanda aka gama gini??

" Eh... " Amma baffa bakagaya min ba?

" Sageeru kenan shi sirri wani abuni da idan ka iya shi to zaka zauna lafiya kuma zakayi abunda zakayi cikin kwanciya hankali amma mutanen yanzu ai da baki suke lallata mata lamurukan ka...

Hakane baffa ashe kuma abunda yafaru kenan Allah ya kiyaye gaba..

Ameen bari naje inyi musu yajiki sai ki fito muyi musu sallama..

" Mama ce tace tohm sageeru ina matar taka ince dai ba matsala ko??

" wallahi inason yasmin mama amma yawan kukanta daga nace bazan barta tafita ba sai ta dinga kokarin fushi dani kokuma tadinga kokarin kuka mai tsanani, amma duk wani jindadi ina samu daga matata, yanzu haka ma tayi bari garin sauri ban barta tazo taganki ba..

" subhnallahi hukunta ta zakayi kuma zanyi mata magana ai kai yayanta ne zan kiraka anjima sai kabata...

" karkuma tace na hadata dake..

" Dariya mama tasaka tace au tsoronta kakeji.?

" dariya yasaka yace ai ita ce farin cikina banson bacin ranta...

" sai da mama ta shirya itama ta shiga rayi musu yajiki sannan tace mu Allah ya yimana tashi ga bangaren mu nan sai ku hada duka...

" mamee da gabanta yawadi tace kamar yaya??

" Allah ya hore mana munyi sabon gida...

" Mamee ce tace munshiga uku wato dai Allah ya daukaka ku..

" mama batace komai ba ta fito suka tafi...

" mamee tace Allah ya isa tsakani na dakai Alhaji haruna kai kajawo min kaine mugun miji kuma ka dorani akan mugunta wallhi van yafi maka ba...

" Inna ta kalli isa tace to babban azzalumi nima anjima gaba zanyi garin mu ke kuma mamee bakiga komai ba, khalil kuma dashi zan tafi nagyara yarona ka cuceni ka lallata masa rayuwa Allah yaisa tsakanina da kai...


Lokaci daya nakuda tazowa ramlat sai kara takeyi tana ihu yasmin ce ta cere abun hannunta ta liko nan ta ganta sai ihu takeyi ba'a dadi ba ta shirya taja mukullin motar ta dakyar tasamu suka isa mota tsaka ramlat sannan taja mota cikin kankanin lokaci suka isa asubuti nan Likitoci sukayi ciki da ita nan yasmin taketa kokarin samun dr sageer awaya amma shiru bata shiga...

Linda ce ta shigo tace yasmin ko??

Eh nice ya akayi..

Yanzu akayi mana waya dr sageer ba lafiya anyi gida dashi batasan lokacin da ta shiga mota ba taja sai da ta'isa gida taganshi kwance babu alamar buguwa Amma baya hankalinsa dan ko ganeta baiyi ba kuka tasaka tanata addua tana kallonsa mijina wayyo kamar daga sama taga mama da baffa akanta..

" na shiga uku wannan ba asiri bani ba kuwa?

" baffa ne yace asirin lafiya?

" Antaba yiwa mahaifin mu...

" yasmin dake faman kuka tace baffa akaishi asubuti aa yasmin wannan abun bazamu fitar dashi ba sai mungwada na musulunci mungani...

Ina ramlat?? " tana asubuti tatafi haihuwa..

" Nan mama takira mum tagayamusu ramlat na asubuti ta kuma gayamusu suyi gida daita idan ta haihu.....

" Baffa yagayawa hajiya Da ita da Aisha ba shire suka shirya ..

" Mama ce tace wai ke bakida hankali yasmin wannan uban kukan maganin me zaiyi miki??

" Toshi bakinta tayi tahau sama babu shiri tayi alwala sallah take tanayi wa Allah kirari yabawa abokin rayuwarta lafiya...

Kamar daga sama taji ance ke ke ke...

" Atsoraci tace Allah yafiku azzalumai...

Kika kara yiwa mijinki Addu a samun sauki sau kema mun hallakaki...

" cikin kidimewa tafara karatun Alkur'ani aguje ta sakko kasa mama mama sune sune zasu kashe shi wallahi sune...

Baffa ne ya riki hannun ta ta zaunar da ita kusa dashi yana tofa mata addua kuka kawai takeyi...

" Nan aka sanar ramlat ta haihu yarinya mace amma sanadiyar wasu magunguna da ramlat ke faman sha yarinyar babu lafiya ita walau tayi rai walau ta rayuwa...

" cikin ihu yasmin takara jin muryar dazu saura ke muntaba yarinyar kishiyar ki kuma mijinki bazai arzuki ba ba zai same matsayi ba hahaha....

" ihu takara sakawa tace sune sune sune...

" mama ce ta su wanene...

"Zatayi magana aikuwa sai ta sume...

" mama ce tasaka kuka wallahi duk wanda ya illatar dasu Allah bazai barsu ba...

Ki kwantar da hankalin ki cewar baffa bari nafara samo ganyen magarya...

Ramlat dake faman kuka ance yarinya ba lafiya miji ba lafiya mumy ce tace kidaina kuka komai zaizo karshe kinji...

" Dazu fa muka rabu dashi ...

Ai daman hukuncin Allah babu yadda bayayi...

Su hajiya da Aisha sai bayan magariba suka tawo tare da wani babban malamin kur'ani malamin ruqya...

Suna shiga yasmin ta zabure tafara ihu tana kafita nace ko kazo abanza bazamu fita ba...

Mama ce ta riketa bayan yasa anyi mata alwala sannan yazauna mintuna talatin yana karatun Alkur'ani yasmin tanata ihu shima a firgice ta mike dr sageer ya watsa musu wani ruwa sai maganganu zamu fita zamu fita ka daina zamu fita...

" malamin yace me kukazo yi a jikinsu?

" wallahi zamu fita turo mu akayi akace mu hanashi tafiya da magana saboda za'a bashi babban mukami a America jibi...

" Ita kuma matarsa mu muka saka tayi bari muna samun shiga jikinta idan bata sallah kuma muna shiga jikinta idan tana sauraron kida...

" wanene ya turo ku??

" munyi alkawari bazamu fada ba... " yanzu zan konaku yafara karanta surorin azaba sai suka fara haruna ne da isa da nazifi da Abokinsa auwal sune zamu cire ajiyar mu a kafarsa daman yasmin tafi karfin mu tana azkar sai bata cikin ibada muke samun shiga amma Zamu barsu mun ma dauke ajiyar da mukayi wa jaririyar..

" Malamin sai yacigaba da karatu sai sukace muncire a ajiyar mu kuma zamu fita wallhi mutanen kirki ne kuma su dage da addua dan mutanen da suka turo mu basuda imani su dinga azkar da zama da alwala da zama da dankwali ko sunzo bazasuyi nasara ba kuma su dinga sauraron suratul bakara acikin gidan su Aljanu bazasu zo ba.....

" Wannan bayanin dakuka gama kashe ku zanyi saboda agaba zaku iya shiga jikin wasu ai kuwa yaja wasu surori minti talatin sai yasmin tace dr...

" Dr sageer kuwa baice komai ba sai salati da yayi...

Hajiyar sageer ce take kuka tana tabbas zamani yazo da yan uwanka zasu cutar da kai, sageeru inshaaAllahu sai Allah yayi maka albarka kuma zai tsareka sharrin magauta....

" Hajiya yaushe kikazo yayi wannan fara'ar tasa mai bayyana wushiryar sa....

Malamin ne yace yakamata kuji tsoron Allah ku daina wasa da ita ko dan samun tsira ballanta na yanzu makiya sunyi yawa ka dinga karatun Alkur'ani akankai da yawan salati ke kuma ki guji wasa da sallah kidinga sauraron Alkur'ani da kuma yawan zama da alwala kuma kirage jin waka kidinga zama da dankwali kinji...

" yasmin ce tace inshaaAllahu...

Baffa ne yace ku dage da az'kar na safe da yamma..

Nan akayi asubuti gurin ramlat ....

Yasmin ce tace ina zakaje mijina?

" gurin baby na mana...

" To katsaya kaci abinci kayi sallah sai muje tare...

" Tohm yace yayi wanka ta dakko masa shadda tasaka masa turare sannan tace oya kaci abinci sai kayi sallah mu tafi binta yake da kallo kawai Allah yabashi mace tagari sai 9 sannan suka tafi asubuti dr sageer ne ya dauki yarinyar sannan yayi mata kiran sallah yayi mata huduba yace ai da ke take kama...

" yasmin ce tace aikam dai Allah yaraya mana ita..

" mumy ce tace to ni zan tafi su hajiya har sun tafi fa...

" ramlat ce tace nidai dr zanbi mutafi gida sai abu tazauna agurina...

" Mumy ce tace tunda Allah yabata lafiya kuma sun sallameku ai Alhmdlh sai ayi gida ko...


Yau kwana biyar da haihu dr sai nan nan yake dasu duk wasu aikin gida yasmin keyi ita da baki har abinci ma yau da anty aisha tazo ta kawo mata wani maganin mata tunda tasha duk wata kasala da Sha'awa ta rufeta bayan tayi sallar isha'i tasaka wata bodyhug ta kamata ko ina na jikinta ya bayyana cikin siyasa ta nufi dak'insa...

" cikin kissa tace au aiki kakeyi ko kace nazo na tayaka zama tayi kusa dashi sannan ta sumbaci bakinsa...

Cikin kankanin lokaci idonsa yayi ja kallonta yayi yace ina mutukar ji dake yau dinnan sai nasamar da baby inshaa Allahu..kara narke masa tayi ajiki tace nidai kayimin a hankali...

" yasmin idan ina tare dake ina shiga halin sha'awa da kauna hankali yakan gushe danAllah kisoni ni yadda nake sonki...

" cikin murmushi tace bari kaga tafara kissing dinsa daga nan suka fada birnin soyayya....

Bayan sunyi wanka suka sauka gurin mai jego dr sageer yana kusa da'ita ke 'yan bakwai zaki haifa min...

" ramlat tace dan daya ma ina mutum yacika ramlat tace daman ke ba lallai kiyi juriya ba...

" yasmin tace ai naga lokacin juriyar ki kina ta ihu suka saka dariya...

" Dr sageer ne yace jibi zanje karin matsayi dawa zamu tafi...

" yasmin tayi saurin cewa da ramlat zaka itace uwar gida..

" Ramlat tayi shiru to ai aini jego nakeyi kuje dai...

" kunga sai da safe da ke zai tafi ni banson zuwa fa..

" binta yayi har daki yace au dama bakyason a yasmin su kike nadinga sha'awar wasu matan?

" murmushi tayi tace kafata kafar mijina...


Assalamu alaikum

*Kuyi hakuri da rashin rubutuwa akan lokaci..!!!*

*_Sak'onin ku suna isa garine wannan shafin sadaukar GAREKU MUTANEN GIRKI..


Please do vote comments and like 👏

Urs *Nana diso*

Email:kabba43@yahoo. com

Gmail:nanadiso100@gmail.com

Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:45 PM] Aysha Galadima: 80-85

  *DOCTOR*
           *SAGEER*

_NA NANA DISO_

      http://nanadisoo.blogspot.com

   © *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*


Murmushi tayi tace kafata kafar mijina...

Kallon ta yayi yace sai da safe sai kifara shiri ko??

     My dear inason zuwa gidan mama kaga babu nisa damu..

    No! Kibari idan mundawo sai kije ina tunanin zaifi...

    DanAllah mijina kataimaka wallahi nayi missing ummata please..

     Kinga babu inda zakije yafita tare da rufe kofar bai tsaya ko'ina ba sai dak'in ramlat tana zaune tana ta kallon boy dinsu...

    " cikin mamaki tace ya naganka anan??

    "Nifa bazan iya nisa da baby naba nagayamiki bani shi...

    " murmushin mugunta tayi tabbas tasamu wani makaman kuntatawa yasmin...

      " Sunan sa muhammad, bayan mundawo daga tafiyar tun 3 days zamuyi sai ayi sunan zanmiki transfer duk abunda kike bukata sai ayi ko??

     " kwanciya ramlat tayi ak'an kafadarsa inbanda murna babu abunda takeyi ina alfahari dakai mijina ina mutukar sonka wallahi akanka zan iya komai..

   " Ramlat kenan nima ina mutukar sonki sosai..

   Yasmin da takaici ya isheta kuka tasaka sai gurin 2 sannan bacci ya dauketa da safe bayan ta hada breakfast tashirya cikin wani material goduwar riga ya kamata tayi rolling sannan tasa janbaki...

   " ramlat ce tafara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login