Showing 24001 words to 27000 words out of 42346 words
lou mama wallahi nayi missing dinki... " mamace tayi dariya tace nima haka yasmin yauwa alhaji madu yabaki atampha shabiyar da mayafai baffa kuma ya siyo miki dogayen riguna guda 5 na dauke daya...
" A'a mama kikara daya, su anty barira sukuma sai abasu atamphar kowa daya mayafin kuma abawa su mamee...
" To yusra fa? " Akwai takalmi da jaka acikin akwatin ki da sarka da wani less sai abata dauran kawayen nawa kuma akwai turare da man shafawa suma sai ki rarraba musu...
" Tohm shikenan Allah yayimiki albarka yabaku zaman lafiya, yasmin banason fitina da tsokana kinji ko kizauna kiyiwa mijinki biyayya...
" Inshaa Allahu mamata zanyi yadda kikace...
Sunayin sallama sai ga muryar su anty barira,sumayya,yusra,da abida da saurin ta tatashi tafito palour tana sai yanzu kukazo haba karfe fa 9?
" Dariya suka sa au karfe shida kikeso muzo..." eh mana yagajiyar ku?
" Ai tabi lafiya...Toh mashaa Allah nan suka dinga hira can yasmin tace ya abida ina maryam?
" hmm wannan sarakan bakin cikin ai bazata iya zuwa ba..." kai anty abida bakin cikin lafiya ke dai kawai dan bakwa shirine...
" Yasmin kenan sai dai ki boye gaskiya Amma kinsan dai halinsu...
Sumayya ce tace ga abinci nan da taliya da macroni da pepper chicken da fried rice sai lemo zobo dana kankana...
" sannunku Amma kun kyauta wallahi sosai wayar tace tayi ringing tana dauka dr sageer yace zo...
" tashi tayi tace ina zuwa kukunna kallo sama ta hau tana hawa taga wasu kujeru masu kyau ga wani daki da bandaki ga setroom da toilet sai kuma wani dak'in daban wanda ya tabbatar mata acikin dak'in yake sallama tayi sannan ta durkusa har kasa ta gaishe shi...
" kallom ta kawai yakeyi kayan sun kama ko'ina najikinta gaskiya Allah yayiwa yasmin halitta zama tayi bakin gado tace yajikin nata??
" Ai taji dadi yanzu dakko min kaya mara nauyi... " Tohm tace sannan tace fita zakayi ne?? " Eh inada aikin da zanyiwa wasu mata har su biyu karfe 11...
" Allah yabasu lafiya..." Ameen yace sannan ta taimaka masa yasaka rigarta tasa masa takalmi sannan ta samasa hula...
" gaskiya kayi kyau my dr karfa wata ta kyasamin kai..." Dariya yayi yace ai ni nakine nahar abada kinyi kyau yasmin kayan nan sun karbi jikinki...
" Kara juyawa tayi tana wani fari tace danAllah fa... " Allah kuwa bari na tashi natafi...
" katsaya nazuba maka abinci mama takawo...
" aa basai ma naci ba nasha shayi a office...
" Haba my dr ya za'ayi kafita baka ci komai ba ni wallahi bazan yarda ba salan adingayi da mijina...
" Toh naji Amma banason abu mai nayi..
" Tohm ina zuwa palour tafito ta biya kitchen ta dakko plate da spoon da cup taliyar ta zuba masa sannan ta zuba lemon...
" yusra tace lallai dadi miji anmanta damu ma... " Yasmin ce taci ai dole abawa mai gida hakkinsa..." dariya suka saka...
" zama tayi agefensa ga taliya da salad ai su basuda nauyi..." yanzu cinma ai aiki ne yasmin da kinbarni natafi...
" Abincin ta dauka tafara bashi abaku yanata kallonta sai data gama tace menene amfanin mu in bamu kula da kaiba???
" murmushi yayi tare da wani mayantaccen kallo can yace mata to mikomin lemon.... " cikin wata irin shagwaba tace to A'a bude bakinka bashi tayi tace bari itama nazuba mata sannan nakai mata...
" Yauwa my sweetheart gaskiya kayannan sunyi kyau this your jambaki i love it yakai bakinga kusan 1mint yana kissing dinta sannan ya saketa wani iri taji ajikinta ta sunkuyar da kanta..." rungumeta yayi yana dariya sannan yaja hancin ta yace inasonki yasmin, zuciya da raina duk kin sace...
Wata kunyarsa taji tatashi zata fita yariko ta jiyowa tayi yana kallonta itama kallonsa takeyi.." kece muradina in babu ke ba lafiya bazan rabu dake ba, farin ciki zan samarki sannan kara sumbatar bakinta ....
" Karfa ka makara... " Toh muje ki rakani sakkowa sukayi abun sha'awa Su yusra suka gaishe shi yana amsawa yashiga part din ramlat kwance take ko wanka batayi ba wani urin bugawa zuciyar ramlat tayi dataga yadda yasmin take tayi kyau sosai ga diri ga kuma kyau yasmin ce tace yajikin naki??
" Dakyar tace da sauki.. " zama yayi kusa da ramlat yace ni zanfita kina bukatar wani abun??..
" cikin kissa tace ni kai nake bukata.." murmushi yayi yace in badole ba ai bazan fita na barku ba...
" Toh bari nima narakaka... " yasmin cikin tata kissar tace haba ke da baki da lafiya kiyi hutawarki na rakasa...
" Dr sageer ne yace aikuwa kinga kina bukatar hutawa sannan ya sunbaci goshinta ya tashi...
" yasmin ce ta riki masa hannu zuciyar ramlat kamar ta buga amma takasa cewa komai har zuka fita sai da yasmin ta rakashi har kofar motarsa sannan tace Allah yatsaremin kai yabaka nasara a abunda zakayi...
" Dariya yayi yace kyakyawa Allah ya mallaka mini ke, ki daina kunyata please! Ki kular min da kanki...
" Karka manta da adduar fita daga gida karkuma kamanta da bismillah a kowanne abu zaka fara...bye bye...
Tohm inshaa Allahu yashiga cikin mota mai gadi ya bude mata gate..
Tana komawa cikin gida yusra tace sannu dadi miji kin barmu anan?
" Anty barira ce tace ina kishiyar taki mugaisa?
" hmm ai jiya da daddare ta caccakawa hannunta kwalba tana daki tana fama da zazzabi...
" abida ce tace mata wasu ai mahaukata ne wallahi basu da cikakkin hankali yanzu ai kanta tayi wa, kutashi muje sai mu dubata...
" yasmin ce tace Allah dai yasawake sumayya ku tafar mata da taliyar nan da miyar...
" Basu minti biyar ba suka dawo anty barira tace ohh ahaka kyace mutuniyar kirki ce suka sa dariya haka suka dinga hira basu tafi ba sai 6 na yamma yasmin tagama sallah kenan ta dauki ledar dasuka kawo mata nan taga mama har da always ta hado mata ga dubu 5 acikin leda cikin murmushi ta dauka daga nan fa marar ta tadan dinga juyawa har sai da jinin yafara zuba wanka taje tayi sannan tasaka pad din tana fitowa ta shirya cikin kananan kaya riga da siketa tayi kyau sannan tajira masa abincin a dinning table ba'afi minti biyu da zamanta ba sai gashi ya shigo zama yayi yana mai da idonsa kanta cikin gigita yace sweetheart zo muga kwalliya tashi tayi taje kusa dashi tace sannu da dawowa ya akai??
" Lafiya lou yaron ne balafiya gashi dr nafiu yace sai gobe zai shigo garin... " wayyo Allah yabashi lafiya to katashi kaci abinci sai kayi wanka ko??
" dining din yazauna sannan ta zuba masa kallon ta yayi yace nagaji sosai da sosai.." bari nabaka to sai dasuka gama sannan yayi wanka yana kallon mudubi gaba daya jikinsa ya mutu dayaga always can yace yasmin bakyajin dadi ne?
" eh wallahi amma ai na warware mara tace dama, Shiru yayi baice komai ba irin feeling din dayaji baisan yaya zaiyi dashi ba fita yayi dakin ramlat..
" Yasmin tayi saurin dauke ragowar always din tasaka a durowa sai bayan karfi goma yashigo yana ta mata wasu dan wasanni sai wayarsa ta fara ringing yana dauka ramlat tace itafa tsoro takeji ga kuma ciwon kai...
" yasmin bari naje nadawo...
" yana zuwa ramlat tasa kuka ita bazata iya kwana ita kadai ba sai dai su kwana tare yarasa yarda zaiyi da'ita yakira yasmin awaya yace jikin ramlat ne ba lafiya ki kwanta sai da safe...
" Maganar tayi mata takaici aranta Amma tace toh Allah yakara sauki...
" Ramlat kuma tafara zancen zuci ai sai kinsan kin aure mijina sai na rabaki dashi ta karfi dayaji...
Assalamu alaikum BARAKALLAHU FIYKUM!!!
*Please do vote comments and like..your comment give me more courage to continue writing my story...and it helps me to write better...#TEAM...DS....DSLOVER'S*
Ya zo a hadisin da Abdullahi d'an Abbas RA yace: Wata rana Manzon Allah SAW yã gõya/d'auke ne -a bãyan abar hawa- sai yace:...
(( Yã kai wannan yãron ! Tabbas zan sanar da kai wasu kalmõmi, ka kiyãye/biyayya ga Ubangiji, sai Ubangiji ya kikyãye/kãre ka, ka kiyãye/biyayya ga Ubangiji za ka sãme Shi daura da kai...
...Idan za kayi rõqo/tambaya/neman abu; to, ka rõqi Ubangiji, idan kuma za ka nemi taimako; to, ka nemi taimakon Ubangiji...
...Kuma ka sani, dã ace dukkan al'umma za ta had'u bisa ga su amfãnar da kai; ba za su amfã ne ka ba, sai da abin da Allah SWT ya rigã da ya rubuta/qaddara a gare ka...
...Kuma da za su had'u bisa su cutar da kai; ba za su iya cutar da kai ba, fãce da abin da Allah SWT ya rigã da ya qaddara a kanka...
...An rigã da an d'auke alqaluma -na Malã'iku- kuma takardun sun bushe )).
Imãm Ahmad & At-trimizy.
Wato ana son bãwa ya kula da duk wani abu da Allah SWT ya umurce shi da aikatãwa, da kuma nesantar duk abin da ya hana, idan bãwa yayi hakan; to, Allah SWT zai kãre bãwansa ya shiryar da shi ya ninka masa lãdan ayyukan da yayi, sa'an nan ya sauwaqqe masa al'amura.
*Urs Nana diso*
Deejarh berver
http//:deejarhberver.wordpress.com
Email:kabba43@yahoo.com
Gmail:nanadiso100@gmail.com
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:45 PM] Aysha Galadima: 67-70
*_DOCTOR_*
_*SAGEER*_
_NA NANA DISO_
http://deejarhberver.wordpress.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Yasmin cike da bakin ciki da damuwa tatashi wanka tayi sannan ta saka wasu fitinannun doguwar rigar ya kama jikinta sosai da sosai wayar ta ta dauka tana karanta azkar...
" Dr sageer ne yashigo fuskar sa cike da murmushi sweetheart har kin tashi??
" Tsugunnawa tayi har kasa tace ina kwana.. " wani dadi yaji tare da janta zuwa k'an gado kinyi bala'in kyau my wifey nagode wa Allah da ya mallaka min ke...
" Murmushi tayi wanda bai ji ranta ba tace yajikin ramlat??
" Dr sageer ne yace kinsan abunki da mai ciki yau laulayi gobe lafiya jikin nata dai da sauki kam...
" To tahada breakfast din? " No ke zaki hada ai bazata iya ita tace dole sai ana tausaya mata ana kuma tararrayar ta..
" Cikin mamaki ta kalleshi sannan tace toh mikewar da zatayi yabita da kallo ko'ina ajikin kadawa yakeyi atake yaji wata muguwar sha'awar ta ta kamashi cikin ransa yace Allah kataimaki ne yasmin yau tagama period dinta, yanzu ramlat bata gamsar dani yadda yakamata...
Sai karfe 9 sannan yasmin tagama komai tajira a dinning din babban palour shiga tayi part din ramlat tana kwance kan kujira tace kifito muyi breakfast...
" Nifa banason munafurci haba shigeyar yarinya sai nacin tsiya kin wani mannewa doctor haba to bari kiji sai nasa kin karbi takardar sakinki da hannun ki kuma munafurci da bakin ciki bakima fara gani ba sai kiyi ready....
" Murmushi yasmin tayi tace ai mai abin fada baya fada sai tabar gurin tana fita ta tarar dashi azaune kamar ita yaje jira ita wannan kallon da yake mata shine bata so...
" dr sageer ne yace yanaji ku shiru ramlat dake karasowa tana turo ciki...
" sai da ramlat ta zaun yasmin tace muntsaya hira ne shiyasa.. " Wata harara ramlat ta sakar mata...
" yasmin ce tatashi ta zubawa dr shayi da chips da kwai sai kifi data gasa shi...
Kowa yana cikin ci ramlat tasa kuka Ni wallahi bazan iya ci da kaina ba sai dai kabani...
" Yasmin ce taja wani mugun tsaki dabatasan yafito ba Amma dayake yasmin yaran zamani ne sai cewa tayi sweatheart ka taimaka kabata kodan lafiyar babyn mu...
" Ko nasa bai fara ci ba sannan yabata yana gama bata tace inasonka mijina nagode...
" yasmin ce tatashi daga inda take ta koma kusa tashi plate dinsa ta matso dashi tace to bude bakin ka na baka abaki..
" cikin wani nishadi yace da k'inbarsa yasmin kefa kikayi duk delicious dinnan kinga kuma kin gaji...
" Wata rikirkitacciyar shagwaba tasaka masa tare da turo baki ni wallahi sai kaci wallahi ..." bude bakinsa yayi tana bashi har tea din sai da tabashi...
" Ramlat kuwa kamar tafashi dan bakin ciki...
Yasmin ce tace bari nasha cikin ka naji ko ka koshi, Tana cikin maganar nan kafin takarasa yasa bakinsa anata kusan 3minute yana kissing dinta shi yama manta ramlat tana nan...
" Yasmin ce tace bari naje nayi wanka.....
" Brst ramlat ce tace idan an isa adore sannan tatashi tabar palour din...
" Yasmin itakanta tayi mamakin yadda take abubuwan nan..
" wanka tashi tana fitowa daure da wani towel mai kamar roba yafito da shape dinta sosai bama boobs dinta tana kokarin fitowa dr sageer ya shigo yana shigowa hankalinsa yafara kokarin tashi baisan lokacin da ya rungumeta ba yayi kan gado da'ita gaba daya yafita hankalin sa kissing dinta yakeyi ko ta'ina yana kokarin rabata da towel din tace..
" DanAllah kabari kakyale please..." yasmin sha'awar ki zata illata ni please kibarni yasa mata wani irin kuka...
" Cikin tsoro doctor sageer da kuka?? mamaki ne yakamata dataga gabadaya yakara kidemiwa ai yana kokarin cire towel din tace kakyaleni wallahi banda tsarki jikinsa ne duk yamutu sai ya kuma bari dan bayason yaje yayi barna sai kuma ya rungumeta can yace please yasmin ina bukatar ki am seriously in need please ramlat tayi min kadan please...
" Ita yasmin kunya ce ma ta'isheta babban mutum ace yana kuka akan sha'awa tabbijan...
" yaushe zakiyi tsarki?
" Dariya tayi tace sai nan da wata daya zanyi...aikuwa da sai nayi miki allura ya dauke gaba daya....
" Toh ni kafita nasa kayana duk kabata min wanka na...
" Ranki yadade duk yadda kikace haka zaayi sannan ya miki yafita gidansu khalifa ya huce...
Ya Aisha ce ta biyo mama cikin part din su mamee...
Tana shiga taji mamee da maryam suna fadin kayan tsafi kayan asiri aikin ku kenan wannan uban atamphar wanene yabaku...
" maryam ce tace kema mamee wurga mata abunta wurga mata maryam data dauki ledar sai kuwa ta cilla mata...
" Afusace aisha ta shigo sai da tajirawa maryam mari biyar sannan tace dan uwarki mamee dan ubanki haruna kika kara yiwa uwata rashin kunya sai nasa an kulleki jaka jahila ke kuma mamee wallahi baki cika uwaba tunda har kike saka yaranki rashin kunya kuma kema kijira kiga alhakin da zai biki, ita mama ba irin ku bace ba kunyi mata sharri tana binku da alheri amma baku gabe ba saboda shigen bakin ciki da hassada irin taku to kusani kundai cin komai namu kuma haka zaku mutu..
Tana fito tashiga cikin gidan su mama ce ta biyota sannan ta kifa mata mari agaban su anty barira dan rashin kunya mamee sa'arki ce ehh dan maryam tayi min rashin kunya shine zaki marita kuma ki gaya musu magana ni bahaka nake ba kuma wallahi kuma bazaku zama haka ba ai shi sharri baa mai dasu...
" cikin kuka aisha tace haba mama haba goggo wallahi yarinyar bata da kunya kuma cillo mata kayan fa tayi ni wacce irin 'yace da zaayiwa uwata abu ina tsayi..Amma mama allah yabaki hakuri banason ranki yabaci...
" Ni ba fushi nayi ba Amma dai kada ki kuma nagaya miki....
" Tohm mamata...
Goggo ce tace ku lokacin da mahaifiyar ku tana yarinya batada rigima sai yara su daketa amma sai tayi kukanta bata gayamin ba idan nafita ina masifa sai ta dinga kidaina goggo danAllah...
" anty barira ce tace gaskiya maman yasmin hakurin ku yayi yawa adinga takaki ana gayamuku magana kuma kice 'yayanki bazasuyi magana ba haba..
" Mama ce tace yimun shiru ke bagashi ba dakike biyewa kishiyoyin ki kullum jaraba kiyi dasu kiyi da mijinki ai abunda hakuri bai bayar ba rashinsa bazai bayar ba ai....
" Anty barira ce tace ai ke ta dabance ko acikin mata amma hu'unjan...
Gurin karfe 4 na yamma dr sageer yashigo gidan kenan yaga ankawo khalil akawo khalil duk akwance sai kace matacce...
" Inna ce tafara fitowa tace ai khalil bakaga komai ba wallahi indai duniya ce tafi bagaruwa iya jima, mama ce tace haba inna kefa uwace kidaina fadin haka...
" inna ce tace ai indai zai biyewa wannan tanuna mamee to baiga komai arayuwar sa ba...
" Dr sageer ne yace kai me yasameshi??
" Abokin nasa ne yace dama dama kusan kullum sai yaji ya nemi mace yabada kudi to yau kuma sai yaje gidan wabi soja ashe yana gida yana kokarin nimar yarinyarsa sai kuwa soja ya kamasa yayi masa karaya 4 akafa biyu abaya daya ahannu kuma yace sai ya kaishi koto...
" Inna ce tasa kuka tace neman mata ai duk wanda yace zina zai yi to wallahi zaiga zina ai ita bibiyar mutum takeyi... inna tace kai yaro ajiyeshi yakarasa mutuwa anan..
" mamee ce tace dama ai ke bakya sonsa komai rubewar hannun ka ai bazaka yankeshi kayarba...
Inna ce tace dallah yimun shiru ai inkikaga likitoci basu cire hannu ba to bai rube bani ba...
" mama ce tace sageer daukeshi kakaishi asubuti...
Tohm yace badan yanaso haka yakaishi aka kwantar dashi sunce sai gobe zasuyi masa aiki kuma kudin aikin million daya da rabi nan dr sageer ya barshi yana dawowa yasanar dasu har inna da mamee sai dasuka girgiza an ambaci kudi masu yawa...
Bai gayawa mama ba saboda yasan tsaf zata sa baffa yabiya...
Da daddare aka kai garar yasmin mashaa Allah shine kawai abun fada baffa ya cika mata kaya komai dozin ya kai mata hatta gishiri dasu daddawa sai da aka kaimusu...
Yaya Aisha ce ta shigo tace ina amaryar gidanne ramlat