Showing 1 words to 3000 words out of 28211 words

Chapter 1 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt

[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): 💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘

*The story is about money. But there's a free page, insha Allah.*

_PAID BOOK NE_
9068269975
OPAY [Farida Aliyu Ibrahim]

Shaidar biya: 0816 584 2571 (whatsApp number).


💫💫💫💫💫💫💫

BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM

_KAMAR YADDA MUKA FARA RUBUTUN NAN LAFIYA MUNA RONGON ALLAH YA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA, YA KUMA BAMU IKON RUBUTA DAI-DAI DA KUMA ABIN DA ZAI AMFANI AL'UMMA MUNA ROGON ALLAH YA HANE MU DA RUBUTA KUSKURE (ameen).




*Free page*









CHAPTER 1️⃣


Tsaye take kofar ɗakin ta tana magana cike da damuwa, "Haba Abbas mai naira dari uku za ta min yanzu, ka duba fa bamu da komai a gidan nan hatta garin ya kare kuma kasan yanayin tsadar rayuwar da ake ciki, mai za'a saya mai za'a bari da dari uku, a yaji da magi ma dari biyu ta tafi to mai za'a dafa da naira dari ukun?."

A fusace Abbas dake gyara zaman hular kansa wadda akewa laƙabi da tashi ka fiya naci, a jikin window ɗakin ya ce, "Wai me ysa Anayah baki da godiyar Allah ne, ko baki san wahalar da ake a gari ba, kinsan ta ya na samu dari ukun ne? kika zo ki ka min tsaye aka kina koro min bayanai to in ba za kii maneji da ita ba, ba ni abu na ni nasan wahalar da na sha na sameta kuma nasan yadda zanyi da ita tunda ke ba za ta muku ba ai na fita haƙƙin ku dai."

"Au haka ma zaka ce?."

"To ya kike so? zanyi sata ne ko kuma zan dauki barandami ne na fara tsare mutane kin dai san ba karfi bane dani to ina kike so na sa kai na."

Shuru ta yi tana juya dari ukun a hannun ta kafin ta ce, "Shike nan to a dawo lpy."

"Yauwa to ko kefa Allah ya miki albarka bari naje kar na ba ta lokaci wanna bawan ya rigani zuwa yanzu sai ya batawa mutum rai, sai na dawo." Ya karashe yana nufar soron da zai sadashi da kofar gidan.

Kujera yar tsugunno dake tsakar gidan ta jawo ta zauna cikin rashin sanin makama kafin can ta miƙe ta ɗauki kofunan da yaran suka sha kunu suka tafi makaranta ta har hada abin da ya samu ta sawa cikin ta sannan ta wuce bakin rariya ta wanke abubuwan da suka bata ta wuce daki.

Ba ta jima ba ta fito sanye da wani koɗaɗɗen himar, slippers dinta ta sa ta fita .

Makota ta shiga in da ta samu matar gidan ta shanya kayan miya suna hira da kawarta jin sallamar Anayah yasa ta bata fuska tana wani ciccin magani ta amsa kamar an sa mata wuƙa a maƙoshi, wuri Anayah ta nema ta zauna tana gaishe da bakuwar data tarar kafin ta ce “Hajja Mama ina kwana?."

"Anayah mun tashi lpy?" Ta faɗa fuska a daure.

"Lpy kalau wallahi yasu musaddiq?"

"Sun tafi makaranta." Daga haka duk suka yi shuru can dai Anayah ta nisa ta ce “Hajja mama na ce ko akwai ragowar dusar nan?”

"Na ajje wallahi kafin na fito dabbobi sun cinye ."

"Ayya ba damuwa to." Shuru ne ya sake ratsawa kafin Anayah ta miƙe ta musu sallama ta fice.

Tana fita baƙuwar Hajja Mama ta tabota tana faɗin, "Na zunguroki da alheri wanna matar fa ?"

Tabe baki Hajja Mama ta yi da faɗin “Nan makota take ai kin ganta dai gata da kuruciyar ta da komai amma ta biyewa soyayya ta kai ta ta baro kullum tana kan layi gida-gida in bata nemi na kalaci ba za ta nemi na sanwa in ba ta nemi na sanwa ba kuwa magribar fari za ki ji hayagagar su ita da mijin."

"Haa wai dama mijin yana nan?"

"To da ina zai je Hajiya Larai, yana nan mana bai ajje ba bai bawa wani ajiya ba da karfin sa da komai amma bazai dage ya nema ba sai dai ya zauna wani tsaron shagon da ba abin kirki yake samowa ba."

"Kaii duniya wai me yasa wasu mazan basa tausayawa iyalin su ne ki dubi matar nan fa yadda wahala tasa ta fita hayyacin ta."

" To gata nan dai ita ma ni tunda suka dawo unguwar nan babu wanda ya taba zuwa da sunan danginta ko iyayen ta, kuma ko da na tambaye ta haka ta ce wai suna da nisa, to Hajiya Larai koman nisa ai zasu zo su ga halin da ƴar su take ciki in kuma su baza su iya zuwa ba ita ai sai ta je ta gansu ko to amma ba ko ɗaya."

"Kar ki yi mamaki fa Hajja Mama yanzu haka maybe iyayen basa san auran ne saisa kinsan ya'yan yanzu akan namiji tsab zasu iya rufe ido su bar kowa ni har mamaki suke ban sai kiga fa iyaye basa so amma yarinya ta tubure ita sai wane in sun dage baza ayi ba kuma ta kwaso musu abun kunya gaba ɗaya idanuwan su sun buɗe, Allah na tuba namiji! namiji! da bashi da tabbas har akan shi zan bar maganar iyaye na, yana ina lokacin da suka ci kashi na da fitsari na suka ciyar dani suka tufatar dani suka tarbiyyan tar dani har na zama mutum ya ganni ya ce yana so amma wai lokaci ɗaya na bijire musu ai wallahi Allah ma bazai barka ba dan su ma suna da haƙƙi a kan mu.”................✍️


*********************************

💫💦GOLD👄DIGGERS🫦💄
(ba jari💰sai uwar riba💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY:

PENDING AMARYA👰🏼‍♀
PRETTY SK🥰
AND❄️
YOUNG WRITER🧝‍♀️.

United pens ✍️
Three voices🔊 one story🥀

💫💫💫💫💫💫💫



SKYLINE UNIVERSITY

______________Ƴam mata uku na hanga su taƙu step by step. sanye suke da ankon wani swiss less mai tsaɗan gaske, hatta ɗinkin iri ɗaya aka musu, dogayen riguna ne ɗinkin fitted gown, wanda ya kama su tsam, ya fitar da musu da body shape ɗin su na coka-cola, three star kenan wa'inda ake ma take da *two sim*.

___________Ma sha Allah dan maganar gaskiya ƙyawawa ne ba ƙarya, mota ƙiran Benz suka nufa cikin taku na isa da mace ta kai ace ta isa.

"Nunu Please drive us, I'm soo tired." Wacce ta fisu tsayi ta faɗa cikin salo da yanga.

"Faez ta fini iya driving too fast, ta kai mu kawai." Murmushi Faez ta yi sannan suka hau motan tare da barin makarantar wanda ko 1hour ba su yi da shiga ba.

_________Ba su tsaya a ko ina ba sai wani babban hotel wanda ake ji da shi garin Kano, mai suna Golding Hotel. A cikin baban premises ɗin ciki suka yi parking sannan suka fito suna taunar chewing gum. Ba su tsaya a ko ina ba sai room F12. Wanda ya zama musu kaman ɗakin su, shiga suka yi, ba wacce ta damu da ta yi sallama duk da suna jin masallatai na ta sallah, zama suka yi akan bed wanda ya sha kyau sosai, tin daga waje za ka san hotel ɗin ba na yara bane, balle ma idan ka shiga masauki ɗaya daga cikin masaukan. Ba ƙarya dan ɗakin ya haɗu kaman ba hotel ba, ya tsaru ba nakusa.

"Ƴam mata yau Alhaji Bukar zai kawo min ziyara, yau akwai abu fa." sai suka kwashe da dariya sannan dan jin abin da Reemah ta ce.

"Hmmmm wallahi na fara gajiya, ace ko wani night club ban zuwa, so nake na fara satan hanya ina barin gida zuwa gab da asuba sai na koma."

"Nunu kenan sau nawa nake faɗa muku kubar gida kawai, ki de na wani basaja ku samu ƴanci abin ku." faɗin Reemah tana kwanciya akan bed ɗin da yasha ado.

"Reemah ba za ki gane ba ne, Babanmu kar yake kallon kowa, har kwaɗa Faez, Mamarta ba ta da wani tsanani."

"Gaskiya kam dan komai nai shine dai-dai."

"Ni kubar wannan maganar, kewa na ke ji, muyi abin da ya kamata kafin ku wuce." ƴar dariya suka ɗan yi, suma suna mai ƙwaɓe kayan jikin su, hawa gadon suka yi suka fara aikata alfashan da suka saba. (innalillahi wa'innan ilaiyi raji'un, ganin irin mugun aika-aikan da suke aikata wa yasa na yi waje da gudu 🏃 har da tuntuɓe na ci, domin abin sam babu ƙyan gani, Luwaɗi shine abin da suke yi su uku 😓.)


*Labarin kowacce a cikin su*

____Faez mai suna Fa'iza ƴar talakawa ce sosai, ɗan daga ita sai mahaifiyarta suke rayuwa domin ba su da mai taimaka musu. Fa'iza ta taso ne cikin son ta zama wata a rayuwa, a facebook suka haɗu Reemah, tasu ta zo ɗaya na rashin ji da da neman duniya. Da yake duk a cikin garin Kano suke sai suka fara haɗuwa, bin maza da yaudara shine aikinsu da sana'ar su, daga nan Faez ke samun kuɗi ƙanana har dai masu kauri suka fara shigo mata, daga nan ta mallaka ƙaramin gida, sannan ta shiga babban makaranta Skyline University wanda ita ma Reemah nan take zuwa.


_____Reemah, ainiyin sunan ta Ramlah, ta taso ne cikin gata da wadata agun iyayenta. Tana da kamun kai sosai da biyayya. wata rana iyayenta sukai hatsarin mota wanda ya janyo mutuwarsu da ƙanana biyu, dukka su huɗu suka mutu. A lokacin hauka ne kawai ba ta yi ba, a gun ƙanin Babanta ta zauna wanda hakan ya zama mafarin shigarta wannan harkan, domin matarsa (Aunty Zee) ba ta ƙyaunarta ko kaɗan, sannan ta mai da ita kamar ƴar aiki ko in ce Baiwa ƙaskantacciya, duk da irin dukiyar da Mahaifin ta ya bar mata. To akwai ƙaninta Aunty zaune a gidan dan daga garin su ya dawo wajen ta da zama, shine wata rana ya keta mata haddi bayan babu kowa a gidan, ko bayan da Aunty Zee ta dawo ta faɗa mata sai ta hauta da duka, dama akwai wani saurayin ta da ke hura mata kunne da ta shiga harkar banza, take ta ne mesa ta faɗa mai, shine ya taimaka mata ta bar gidan a ranar sannan ta dawo cikakkiyar ƴar duniya.

______Nunu kuma wato Nuraiba Nura, yarinya ƴar gidan riƙo da addini, ita ce ta fita zakka ba tare da kowa ya sa ni, Malam Nura yana da burin yaransa su yi karatu dan haka ya kai Nusaiba babban makaranta ɗan yanada kuɗi sosai, amma matsalan shi a cewanta ba ya basu kuɗi, bayan shigarta school ɗin Skyline University ne suka haɗu da Faez, daga na suka jata har ta shiga wannan harkan badan komai ba dan neman kuɗi, ba ta bin maza dan sau biyu kawai ta taɓa yadda da namiji sai anje aika-aika sai ta fasa, amma takan neman kansu domin jin daɗin su, shima sai sun matsa mata domin sunfi jin daɗin kasancewa da ita, dan duk ta keresu surar jiki. (Astagafirullah 😓🙏.)


_________Bayan minti 40, suka kammala duk iya shegen da suke yi, ba wacce ta damu ta yi wankan tsarki sai dai wankan soso da sabulu, wanda a tare suka yi, sannan suka fito, wani kaya suka sanya wanda kowa da na ta. Nunu wani dogon riga ta sanya wanda bai kamata ba dan duk ta fisu jiki da kyau, daga ita sai Faez dan sunfi Reemah jiki amma Reemah ta fisu tsayi da haske, dan kana ganinta kaga ainiyin bafullatana, amma Nunu ita ce gaba, duk da ba ta kaita Reemah haske ba amma fara ce, sai Feaz ita ma a kwai body shape mai ɗaukan hankali sannan ba ta kaisu tsayi ba, a cike take ta ko ina sai dai Nunu ta dara kowa.



_________Su ukun suka kuma fitowa suka hau mota, ba su tsaya a ko ina ba sai kan layin gidan su Nunu, buɗe mota ta yi ta fita tana musu ban kwana akan sai sunyi magana ta whatsApp. (Sai da na ware ido dan ganin abin mamaki, Nunu ce take tafe cikin wani babban hijab har ƙasa da niƙaf, wani babban gida ta shiga wanda tin daga waje za ka fahimci ya kai ace mamallakin mai gidan ya tara ya aje dukiya mai yawa, domin gidan sai ma sha Allah.)


_______Reemah ta kunna motan tare da barin layin, har ƙofar gidan su Faez ta kaita, Feaz wacce ta sauya sauya kaya amma gyalen ɗazu ne ta yafa.

"Baby Feaz sai yaushe?." Reemah ta faɗa tana mai ma Feaz wani irin kallo.

"Uhmmm kedai ba ki da hakuri ko kaɗan, ba zuwa dare Alhaji Bukar zai zo ba, ni kinga tafiyata." Buɗe motar ta yi sannan Feaz ta fice sai ta tada motan ta nufi hotel.



___________A kullum haka take shiga gida cikin ɗan fargaba dan kar a gane tana aika wani abu, ganin babu wanda ya an kara yasa harta saba da shiga gidan ba fargaba. Part biyu ne a cikin gidan, na farko ta nufa ta shiga kanta tsaye, babban parlour ne wanda ya ƙawatu ba laifi, babu kowa a ciki dan haka ta nufi bed room ɗin ta, tana shiga ta yi wanka sannan ta yi sallah, turo ƙofar ɗakin na ta aka yi dan haka tai saurin kallon mai shigowa.

"Ummi na shigo ban ji motsin ki ba ai, kuma ban yi salla ba shine na shigo dan na yi." ta faɗar ma Babban macce da ta shigo tin kafin ta yi magana, a kallo ɗaya za ka ga tsanin kaman dake tsakanin su. ɗan murmushi ta yi saboda ita ma wacce aka kira da Ummi ta ɗan yi.

"Okh, kina wasa da sallah yanzu, sannan kwana biyun nan bakya dawowa da wuri." a dake Nunu ta ce.

"Ummi kinsan treking na ke yi." take annurin fuskar Ummi ya ɗauke, dan tana mugun jin gaushin Abba wato baban Nunu, ya na da kuɗi amma akwai shi da tattali ba ya basu kuɗi hatta ita da take matarshi sai dai abokiyar zamanta ne kaɗai ke cin dukiyan, amma su kam yafi so komai na rayuwa yana musu da kansa, ya kwammaci ya sai komai da kansa, dan akwai sakin darajan economies.

"Ki ya ƙuri, insha Allah komai ya kusa zuwa ƙarshe, da zaran Yayanki ya yi dace da aikin nan shike nan." Murmushi Nunu ta yi sannan ta ce

"Ba komai Ummi."

"Amsa wanna." sai ta kalla hanun Ummi da yake ɗauke da kuɗi. "Na menene Ummi?" ta tamabaya ba tare da ta amsa ba.

"Alert kawai naji ta p.o.s na rasa wa ya turomin tin shekaran jiya, shine ɗazu na ciro, na tura ma Yayanki dubu biyar, ke ma amsa dubu uku nan, na aje biyu in case." Da sauri Nunu ta rungume Ummi tana jin ƙaunarta sosai, ita ce ta tura ma Ummi dubu goma wanda a ranan ta haɗu da wani mai kuɗi su ka aikata alfasha duk da iya romance ne kawai. sannan ya ba ta dubu ɗari, shine ta fara ɗan tura mata wannan dubu goma, daga haka kuma za ta fara jin uban kuɗi dan duk dukiyar da za ta samu za ta iya ƙarar da shi akan Ummi da Yayanta Musa...........✍️.


***********************************

💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘



________ Zaune ta ke a takure waje ɗaya ta na backing ƙofar shigowa cikin ɗakin, waƙar Tantiana manaois na tashi a hankali wanda a kowani lokaci ta kan ji shi dan ta ƙara tuno da pain ɗin da ta ke ciki.

Waƙar ta ke bi da iya ƙarfinta wanda ke tattare da shashsheƙar kuka ta na kuka ta na ƙara buga kanta akan gwiwarta, she's just imagining few years back in her life. Tana danasanin ina ma ba ta ba shi second chance ya yi ruining life ɗinta ba.


Ya yi mata alƙawarin cewa zai aure ta bayan ya keta mata haddinta buh unfortunately ga pictures ɗinsa na yawo a social media last week aka yi bikinsa.

Dai-dai wurin da Tantiana ke faɗin _ See this could be us in a few years, but just tell me you like to play, it's like every day , am kicking rocks I could fly away buh you got me at a complete stop, how do you manage to keep me going buh somehow you keep me from going, see you distract me boy I'm distracted with out you...._.

Kuka ne ya ci ƙarfinta ta kasa ƙarasa wurin ta na sake janyo wayarta da screen ɗin sa ya farfashe ta na kallon pictures ɗin bikin nasa da aka yi posting a Facebook.




Dafatan da aka yi ne shi ya yi sanadiyar juyowanta sannan ta yi saurin kashe screen ɗin wayar tare da kallon wadda ta dafata ɗin. "Maami" shi ne abin da Tawalkaltu ta iya furtawa, muryarta ta yi tsananin dashewa a wannan lokacin she is totally confused.
Tarasa yadda za ta faɗawa mahaifiyyarta she's no longer a virgin ta tabbatar mahaifiyyarta duk ƙaunar da ta ke mata za ta kaita ne ayi sercrifice da ita a wajen ATA, barimma in ta ji hausa guy ta ɗamƙawa budurcinta, ai tata ta sameta ne kawai.



"Tawa! Saboda Exam ɗin da kika faɗi shine kike wannan kukan? Allahn da ya ba ni kuɗin da na biya miki neco shi zai ba ni wani kuɗin na biya miki next year Ebó(kinji).”
Gyaɗa kai kawai ta yi sannan cikin sanyin muryarta ta ce " Maami gobe zamu fita kasuwar kwarin??".

"Mai zai hana mu zuwa in har ba mutuwa na yi ba, ai nan ne kaɗai hanyar samun mu in rufawa kanmu asiri, kina gani dai mahaifinki daga gidan giyan sabon gari sai kwanciyya a ɗaki kamar kasa, ɗauki kuɗi na ajiye a saman sif, ki ɗauko ki siya min kayan miya, na ajiye shi acan ne dan nasan halinsa da karyamin jari."

"Toh Maami na biya ta gidansu Nafisat mu je tare, ɗazu ma Farida ta ce za ta je Babban layi siyan kayan miyya, Maami dan Allah karki ce A'a.'' ta faɗa tare da mariraice fuska.

''Iyemi (Mamana) kinsan dai ba alaƙarki na ke so da yaran gidan uncles ɗinki ba stay away from them, ke ma kin sani no need na tsaya gaya miki kin zama budurwa yanzu ba ko ina zan ɗin ga barinki ki na zuwa ba, ko yawon siyar da abinci da ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login