Showing 9001 words to 12000 words out of 28211 words
Chapter 4 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt
da ka siya min kake son amsa an cinye ba za'a bayar ba.'' tana faɗan hakan ta katse wayar tare da fashewa da kukan da ke nuna zallar damuwa da rashin mafita.
Tabbas ba za ta daina kuka akan abin da ta aikata ba, ba za ta daina dana sani akan hakan ba.
''Allah na tuba ka yafemini laifukan da na yi Allah na roƙi ka kare ni daga sharrin.... Ba ta ƙarasa ba ta ji alamun rufe ƙofa Maami ta dawo daga gidan yalwa mai kayan miyya tun da har ƙarfe 8 yayi ba ta Barin tawa ta fita ko da ƙofar gidansu ne.
Maami ba ta daɗe da shigowa ba su Faridat su ka shigo gidan da ita da Nafisat sai Saddiƙa da ta ci wani Abaya wanda Aƙalla zai kai 500k, sai baza ƙamshin turarenta na Creed da ke tashi a jikinta hannunta riƙe da mukullin motar ta ƙirar Sienna mai thumbprint.
Bayan sun gaida Maami su Nafisat da ke sanye cikin jump suits suka kalli Tawalkaltu tare da faɗin mu zamu je shopping da mai za'a ta wo miki da su?.'' " Duk abin da ku ka ga ya dace da ni.'' da ga ha ka ta cigaba da kallon wayar da ya ke hannun ta.
Ba su ƙara ma ta magana ba su ka kama hanyar barin gidan Tawa ta musu sai da safe sannan ta kulle ƙofar gidan, tare da rage wasu ayyukan da zata iya ragewa na wurin siyar da abincin su.
Haka rayuwar su ta cigaba da daɗi da babu daɗi Tawa ba ta ta ɓa nuna gazawarta a wurin mahaifiyyarta ba.
ɓangaren ita da Ahmad kuwa sai dai in ta je kasuwar ya kalleta hange daga nesa amma hakan ma kan yi ma sa daɗi da kuma faranta ma sa rai da ganin nata da ya ke yi kullum.
After 3 months 🥀
An fara registration ɗin waec sosai ta dage da siyar da abincinta saboda yanzu ba ta barin Maami ta na fita kullum saboda yanayin girma da bayason takura.
Yau ma gaban shagonsa ya tsaya ya na hangen yadda ta ke ta kiciniya da customers, yana mamakin tsarin yarinyar sannan da rashin bayar da fuska kamar yadda sauran masu siyar da abinci ke rashin kamun kai, ya so aurenta, amma it will be hard a bar shi a gidansu ya auri wata ƙabilar.
Duk da ita ma an haramta ma ta auren wanin Igala.
Wayarsa ƙirar Samsung galaxy Note 10 mai kyau da ita ya zaro daga aljihunsa tare da dannawa wani contact ɗin da aka rubuta suna kamar haka _Future Wife_ .
Customers ɗin wurinta sun ragu sosai hakan ya ɗan ba ta daman zama can daga gefen wani bench ta na kewar Mami da bata wurin duk sai ta jita a takure.
Ringing tone ɗin wayar ta ƙirar oppo A5 medium size shi ya fargar da ita daga nisan tunanin da ta lula _ Ahmad Mii_ ( Ahmad ɗina) shine abinda ke yawo akan screen ɗin wayar da ta ke a tsage, sai da ta ƙurawa wayar manyan idanunta sannan ta ɗaga tare da karawa a kunne.
Cikin muryarta mai sanyi da nutsuwa ta ce "Assalamualaikum.'' wassalamualaikum '' Tawa ki kawo min one plate be fast please.'' ''are you commanding me ko abinci na za ka siya? .''
Tai saurin ba shi amsa da hakan, ''Allah ya yafe miki, ni ki kawo min abinci ba faɗa na ke so ba please.''
'' kai da kayi sabon aure ai da lunch box za ka na yawo.''
''Wadda ta san sirrina da farko ita hakan ya kama ce ta ai.''
Yi ta yi kamar ba ta ji ba, sannan ta ce ''nama guda nawa zan saka ma ka am in a hurry.''
''As you wish.'' ya na faɗa ya katse wayar ya na jin wani sanyi a ransa.
9068269975 Farida Aliyu Ibrahim opay
paid book ne
0816 584 2571 send reciept via WhatsApp
In Brief ''Ahmad''🥀
Ahmad is a 27 years old guy, he's a straight forward person, he's a cheerful giver, kwata - kwata abin hannunsa be tsokane mi shi ido ba.
Shi ne ɗan fari a gidansu Ahmad Habib Abdulƙadir makoɗa is his full name, ƙannansa biyu mata, mahaifiyyarsa ƴar ƙasar Ghana ce, Mahaifinsa kuma shi bahaushe ne gaba da baya, he can be rude at times buh halayensa masu kyau sun ɓoye rude sides ɗinsa, Bai taɓa soyayya ba sai akan Tawa, Tawa is his first love, kuma har ga Allah soyayyar gaskiya ya ke mata, bai son auren nan ba kafin aka jogana sa da wata cousin sister ɗinshi Habiba, a lady from Ghana bata jin yare sai Twi language da ke yankin eastern region da ke Ghana.
Ya kammala Degree ɗinsa a ɓangaren Business Administration, a can Ghana da ke a gidan kakarsa suke zaune da Habiba tare sai ta ke haɗasu kullum saboda a ƙulla zumunci tsakanin ɗan Maryam da ƴar Fatima ƴar autarta da ta rasu which is Habiba.
Daga hakan shi ne yarinyar ta maƙale masa tun yana ɗaukan abun wasa har ya zama gaske.
Wannan kenan..
Wanda ya gane ya gane bazan kashe kaina ba....
Back to story 🥀 💔
Jiki a sanyaye ta ɗauki plate mai kyau wanda ta ware masa shi kaɗai sannan ta ɗauki plate ɗin ta nufi shagonsa da shi.
Tun kafin ta ƙaraso wurin ƙamshin turarenta na _Touch_ ya sanar da shi, ajiye wayar hannunsa ya yi, a hankali ta ajiye plate ɗin sannan ta ja wuri ɗaya ta tsaya aljihun kaftan ɗin jikinsa ya sa hannu ya ciro 20k ɗinsa as usual sabbi ƙal da su sannan ya ajiye mata su akan wurin da ake ajiye ma customers atamfofi su zaɓa. Kanta aƙasa ta sa hannu ta ɗauka domin ita kanta tasan ta na da buƙatarsu.
Bayanta ya bi da kallo tare da yin guntun murmushin sa mai kyau. Cikin sauri ta bar wurin because tana jin idanunsa na yawo ajikinta.
Kayanta ta tattara because Mami ta ce Ko bai ƙare ba in ta ga huɗu ta yi ta dawo gida ya na ganin ta gama haɗa kayanta ya kulle shagonsa tare da ɗaukan mukullin motarsa ƙirar Kia Picanto mai kyau orange color.
Hannunta ta sanya a aljihun ta na baya tare da ɗaukan pineapple lipstick ɗinta ta sanya duk da ba madubi a wurin, saboda ta tsani ta ga leɓenta a bushe.
Wurinta ya nufo tare da ɗaukan ash coolern da take zuba shinkafa duk da bai ƙare ba ya sanya a bayan motar sai da ya gama sanya komai sannan ya juyo da kallonsa gareta.
''Shall we.'' ''Ahmad ni bazan bi motarka ba ka kai kayan gida idan aikin ladan ka ke so da gaske.''
Murmushi ya yi mata mai kyau sannan ya ce ''It won't happen again okay.'' ya faɗa tare da tsare ta da mayun idanunsa.
Agaskiyya she can't say noo dan haka kawai ta buɗe gaban motar ta shiga ba tare da ta kulle ƙofar motar ba.
Kullewa ya yi sannan ya shiga mazaunin driver ya yi zamansa tare da kunna motar suka ɗauki hanyar bachirawa.........
Is a paid book ku hanzarta biya 9068269975
Opay Farida Aliyu Ibrahim
Shaidar biya via WhatsApp
0816 584 2571
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): https://whatsapp.com/channel/0029VbAoXYzId7nDgA2Tcr40
💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)
COLLABORATIVE EFFORT BY.....
PENDING AMARYA👰🏼♀
PRETTY SK🥰
AND.....
YOUNG WRITER ✍️
UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘
💫💫💫💫💫💫💫
CHAPTER 4️⃣
Dan kallon robar yayi kafin ya dauke Kai yana fadin anya ni zanci abinci kuwa nasan bai isheku ba kicinye kawai ko ki barwa yaran in sun tashi da safe kwa dumama dan whl yau ko na Kari ma ban samo ba dama niyyata in na fita da safen sai na dan yi wata buga bugar na samo muku wani abun."
"Shinkafa da wake ne fa."
Kallon ta yayi, "wai da Allah da gaske kike ko da wasa." Bude masa kwanun tayi ba shiri ya matso ya zauna gefen ta yana fadin kice dadi Kuka ci ni inacan ina wahala," ya karashe yana jawo robar ya sa hannu ya fara ci, " wato anayah abinda baki sani ba shi ne shi wake da shinkafa in yaji Mai da yaji ya samu wani dan kwai ko jelar kifi akai sai yafi tafiya."
Ita dai anayah tagumi tayi kawai tana kallon sa dan cin abincin sa yake ba tare da damuwar jin ina ta samu kudi ba ko ya akayi ta girka irin wanna dahuwar bayan kuma yasan abinda ya bata bazai isa ba .
Sai da ya gama ci yayi gyatsa da fadin alhamdulillah tho ko kefa kinga da haka kike yi ai da an zauna lpy ni nasan irin wa annan yan dabarun naku na mata ba gagarar ki sukayi ba ko da ma dai zaa ce kin taso cikin naira amma yau da gobe ai bai bar komai ba yaci ace kin saba ba wai kullum zan fita rai na na baci ba zan dawo gabana na faduwa, yanzu tashi ki Kai kwanun ki kawo min ruwa nasha bacci nakeji, tunda naga saboda bakin cikin zaki ban wake da shinkafa ruwan ma kasa kawowa kikayi saboda na kware ko? kiji dadin cewa bana sauke haqqin Ku yadda ya kamata."
Tashi anayah tayi ba tare data Kula maganganun sa ba ta fice ta Kai kwanukan kitchen sannan ta dai bo masa ruwan a jug ta dauki cup zata wuce taga zahrah ta daurawa naem kafa a ciki ajjewa tayi ta wuce dan gyara musu kwanciyar, fitowa yayi daga daki yana hura hanci kamar fulawar da aka cikawa yeast yace wai me kika tsaya yi ne ko dan nace Miki bacci nake ji shine zaki tsaya ja min aji tsabar iskanci yau kin ban abinci."
"Ya hakuri mana abbas zahrah nazo gyarawa kwanciya, kayi a hankali dare ne dan Allah karka tara mana jama'a."
"Muryar ki ko tawa anayah zaace ko abbas ki fa kiyaye ni zo ki wuce da Allah."
Girgiza kanta tayi ta dauki jug din da cup ta wuce dakin.
******** Khairy ni Kam ina ta so na tambayeki game da yarinyar nan ?"
"Wa ke nan ?" Khairy ta tambaya tana kallon Afrah.
"Harira take ko wa wadda take yawan zuwa."
"Ohhh hurwa wai yar uwar muce baki san ta ba ashe ."
"Ina zan santa kuwa tunda bakiyi introducing dinta gareni ba kullum sai nace zan tambayeki sai na manta whl."
"Eyyerh whl second cousin dina ce ai da a can funtua take wurin babanta dake sun rabu da maman tho yanzu sai ta dawo hannu ita cousin din su addan saboda anan zata fara uni, ni inaga ma idan alhaji ya dawo zan masa magana ina so na daukota ta dawo nan din da zama tunda mu kadai ne kin ga ta dinga debe mana kewa."
"Eyyerh ba damuwa Allah yasa ya amince din satin nan ne dawowar sa ko."
"Tho ba dole ma ya yarda ba tunda dai tafiyar sa yake ya barmu mu kadai ko ba komai ai in muna da yawa ba zamuga girman gidan ba, eh haka yace Allah yasa da gaske ne Kar yace wani aikin ya sake riqeshi."
"Hmmm alhaji kenan Allah ya kyauta, laminu kuwa ya kawo Miki wayar."
"Ya kawo mana ban nuna Miki ba ko ai saida na bude masa wuta."
"Kin ma yi saa sayan abun online ko ganganci bare kuma Abu na miliyoyi."
"Nima saida na saya din na shiga tararrrabi......" Da haka suka shiga wata hirar.
********Tana tsakar gida tana surfe suka shigo sakin tabaryar tayi tana fadin su wa nake gani kamar su aunty afrah."
"Mune anayah kingan mu zuwa ba sanarwa ko hanya ce ta biyo damu sai mukace bari kawai mu biyo miki shine mukaga wasu yara nan waje muka tambaye su tho ashe ma bamu bata ba ga gidan gaban mu.
"Bismillah Ku karaso Zahra tashi mana ko baki ga baki ba," ta fada tana matsawa ta karkadai tabarmar dake shimfide a tsakar gidan.
Bin gidan suka shigayi da kallon kafin khairy taja kujera ta zauna dan gsky ita baza ta iya zama Kan tabarmar ba ta bata kayanta afrah ce dai tayi Kara ta zauna tana fadin zarah ya makaranta."
Zahrah dake rakube gefe tace lpy.
Gyalen ta dake Kan igiya ta dauka tana fadin aunty afrah bari na leqa nasa a siyo maku ko ruwa ne whl yanzu naem ya fita bansan ina yayi ba.
"Laa da Allah anayah karki damu kanki mu din ai ba baki bane tafiya ma zamuyi dama dai cewa mukayi kullum ke kike kwashe ladar mu ma bari muzo mu kwashi namu kason ."
*********
Paid book ne 9068269975
opay
Farida Aliyu Ibrahim
Shaidar biya via Whatsapp. 0816 584 2571
"Hello." abin da ta faɗa kenan sai kuma ta yi shuru dan jin muryan kahunta yana mata magiya akan ta dawo gida, bayan ta gama sauransa ta ce.
"Kahu kabar maganar nan, ni yanzu kuɗi kawai na ke nema ido rufe, ina so na yi mugun kuɗi....." da sauri ya katse ta da faɗin.
"Akwai sauran dukiyar Mahaifin ki, dan Allah ki dawo, kinga ke amana ta ce." sai da Reemah ta ɗan yi tinani na lokaci sannan ta ce.
"Hmmmm Kahu kawai ka manta da ni, *2 Sim* ake min take harka tini ta faɗaaaaa." sai ta yadda wayan dan kanta ya ɗau uban chaji, hatta maganar ma cikin ɗan maye ta yi mai.
Tana kallon yadda Mama ke sharan barci, dan harda maganin barcin da ta siya ta sanya a cikin lemun kwallin da ta sha daren jiya. Miƙe wa ta yi, ta gyara kwallitarta sannan ta sha wasu uban kayan matsatstsu, tana kammala shirin, sai ga kiran ƙawarta, fita tai sannan ta kulle gidan. Tana fita ta hau motar suka bar unguwan, dare ya yi dan lokacin 1:51pm na dare.
"Na za ci ba zuwa club ne ai, na ji kin daɗe."
"Kedai bari Feaz, na bugu over ne."
"Kema baki da wasa akan kayan harka, Ukasha ya ɓa taki sosai."
"Karki mamaki idan na faɗa miki saura kaɗan na wa."
Wani club suka nufa in da aka sha tsiya sosai, masu rawa - ƴan kwaya iri iri - masu alfasha tsakanin jinsi biyu da masu yi tsakanin su. (Astagafirullah) haka dai suka daɗe kowa na aikata abin da ya gadama, a ta can gefe na hangi Reemah - Feaz da wani saurayi suna ta baɗala ba ma kunya idanun dan kowa na gun ɗan harka ne. Sai misalin 5:12am suka bar club ɗin, a bakin get ɗin gidan Feaz motar ta yi parking da yake ba suke driving ba, Ukasha ne da suka haɗu ya kawo su. Sauka tai sannan ta shige gida su kuma suka ƙara gaba, haka suke yi duk weekend saboda ba sa wani haɗuwa, balle Nunu sam ba ta fita sai ranakun school.
Ganin Mama har lokacin barci take yi, ɗan murmushi ta yi sannan ta sauya kaya tare da kowawa room ɗin tahau ramuwar barci.
Da wuri jiya ta yi barci, shi yasa ta farka da wuri, yau ma Abba a nan part ɗin yake, tasan a yau Saturday ba ya fita da wuri, sai misalin 8:00pm ta fara gyaran gidan da haɗa abinci, tana gamawa sai ga Abba ya shigo ga dukkan alamu daga part ɗin Aunty yake, dan in ya dawo masallaci yakan leƙa ko ina, amma in ya shiga part ɗin Aunty sai ya koma barci acan ɗin.
"Ke zo nan." kafin ta gaida shi ya faɗa hakan cikin faɗa da masifa wanda ke cin sa.
"Abba ina kwana....."
"Riƙe gaisuwar ki munafuka, yaushe kika fara min sata?." ya faɗa yana zare belt ɗin sa. Ganin haka ta kurma ihu, take Ummi ta fito a gigice.
"Amina matsa, ashe yarinyar nan sata ta fara, jiya na shigo da kuɗi dubu 50, na nema na rasa ashe ita ta ɗauka dan iskanci shine take nuna ma Aisha." ya ƙarasa maganar cikin fushi tare da kai mata duka, Ummi ta shiga tsaki tana hana sa.
"Idan kika ƙara shiga tsaki, a bakin auren ki." ya faɗa yana kaucewa daga gabanta, tsayawa Ummi ta yi kaman gunki har ya gama dukan Nunu ya fice yana mai ce wa ta dawo mai da sauran kuɗin ya ba ta minti 30, jikinta duk ya fashe, tin tana ihu hatta de na, yana fita Ummi ta nufeta da sauri, ita ma tana zubda kwalla.
"Nusaiba, jibi yadda ya miki, faɗa min...... Faɗa min kin ɗau mai kuɗi!?." cikin kuka Nunu ta girgiza kai sannan ta ƙara da ce wa.
"Kin sanni Ummi, ko part ɗin Aunty ban zuwa, amma jibi yadda ya dukeni, to wallahi ya ishe ni, ba zan yadda ya kuma......" Ummi ta bugi bakinta.
"Kul, Mahaifin ki ne, ki barshi da Allah kinji."
"Amma......" Sai sabon kuka ya ƙwace mata.
Bai ɗauki lokaci sai ga Abba ya dawo da wata bulala yana ta muzurai. Ganin Nunu zaune ita Ummi har lokacin suna kuka, sai ya ce.
"Nusaiba ban sauran kuɗi na."
"Abba wallahi ban ɗauma kuɗi ba." ta faɗa da ƙyar dan dai Ummi na gun da ko magana ba za ta yi ba. Sabon duka ya kuma mata, wannan karan ko ihu da kuka babu sai kukan zuciya take yi, ba yau ne karo na farko ba dan ba ta iya ƙirga dukan da take sha, duk da ta girma hmmmm hatta Ummi ma in ta mai laifi wani lokaci yana kai mata hannu, shi yasa tintini ta goge cewan tana da Uba. tsayawa ya yi daga dukan yana hutawa, ganin haka Nunu ta miƙe da ƙyar suka koma ɗakin Ummi, a bakin gado suka zauna, sun jima a haka sai Ummi ta ce.
"Nusaiba ki barsa da Allah, bara na haɗa miki ruwan zafi." Ummi ta faɗa tana shiga toilet, duk da ciwon da take ji a jikinta sai tai murmushi mai ciwo, sannan ta miƙa tsaye, sadaf-saɗaf ta fice tana rufe ƙofar ɗakin Ummi ta waje harda sanya key. Babu kowa a parlourn dan haka ta nufi room ɗinta ta haɗa kaya, key ɗin motar Abba ta ɗauka wanda ya fi sonta kuma tafi tsaɗa, yana ji da wannan motar sosai. Rubutu ta yi a kan parper sannan ta aje tana fita, Get tasa aka buɗe, cikin mamaki Baba Sule driver kuma mai gadi, dan a cewan Abba mutum ɗaya zai iya aikin a dinga tattali a rayuwa. Fita tayi da uban gudu, shi dai a iya