Showing 24001 words to 27000 words out of 28211 words

Chapter 9 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt

barin wurin.

Karasawa yayi ya zauna Yana fadin anayah ya Malam Abbas din?

Murmushi tayi a dan darare tace yana nan lpy kalau whl alhamdulillah ina wuni

Lpy Lau kinzo mutanan naki basa nan sunje kasuwa amma munyi waya dasu suna hanya

"Tho ba damuwa inaga ma zan tafi ko gobe sai na dawo.

"Ah karki damu ai duk daya ne ki zauna ki jirasu amma ina fatan dai ba wata matsalar bace."

Girgiza masa Kai tayi da fadin um um ba komai whl kawai hanya ne ya biyo dani nace barin tsaya mu gaisa.

"Amma ana zafi a waje ko."

Eh, kawai tace dan a takure take saboda yanayin kallon da yake jifanta dashi, " Abbas ya tafi aiki ko."

"Eh" kawai ta amsa dashi

"Amma Yana kokari fa a wanna zamanin mutum mai iyali kuma ba wani kwakwaran abun yi akwai wahala."

Hmmm kawai tace duk yadda yaso ya jata da hira ta Kiya karshe dai yace kinyi karatu ne.

"Eh nayi har matakin degree na Karanta bsc accounting."

"Masha Allah kice da degree holder nake zaune amma kinyi kokari fa tho ya result din ina fatan ya fito dakyau."

"Sosai alhaji ina da first class upper."

"Tho bansani ba ko zaki iya aiki a company na na import and export din gold."

Cikin zumudi da kuma farin ciki tace me zai hana alhaji, ni dai nagode nagode sosai Allah ya biyaka."

"Tho ai ba godiar ba banji cewar kin amince ko baki amince ba kuma bakiyi shawara da mijin ki ba."

"Ni dai whl na amince kuma shima nasan ba zai ki ba in sha allah."

"Tho ba damuwa ko gobe da yamma sai a kawomun takardun."

" in sha allah zaa kawo nagode ubangiji ya Kara arziki ya biya maka bukatun Ka ."

" Ameen ameen ya Allah, da haka ya shiga janta da zance Kan company nasa wanda ya samu hadin Kai dan sosai ta sake tana amsa tambayoyi hadi da neman Karin bayani a inda bata fahimta ba kamar wanda yake Mata interview sun dau tsawon lokaci ganin su afrah basu dawo ba yasa ta fadin zata tafi miqewa yayi da fadin muje a rage Miki hanya nima fita zanyi.

Kamar zatace ah ah sai kuma tayi shuru dan Kar yace ya fasa bata aikin, gaba ta shiga ita da driver shi kuma ya shiga baya .

Ba wanda yayi magana har suka karasa unguwar su kudi ya bata dan jim tayi kamar baza ta karba ba sai kuma tayi tunanin yanzu haka su zarah na gida suna kukan yunwa dama abinda ya fito da ita kenan in bata karba ba me zata basu ya zatayi dasu ina zataje ta nemo musu sa hannu biyu tayi ta amsa tare da godia sannan ta shige gida.

Kamar yadda tayi tunani kuwa hakan ce ta kasance tun daga soro takejin kukan zarah shiga tayi tare da ware dubu daya ta ware ta bawa naem ya siyo musu jelar soyayyan kifi wurin murtala tare da biredi na dari biyar sannan ta cire mayafin ta ta wuce daki ta irga kudin dubu ashirin ne kasan kayanta ta daga ta sa kudin sannan ta fito tana fitowa Abbas na shigowa afujajan yana ganinta ya shiga tambayar anayah daga ina kike ?

Kallon rashin fahimta ta masa kana tace yau na fara fita ne da zaka shigo kana tambayar daga ina nake

"Ance anga motar alhaji yunusa ya saukeki me ya baki?

"Me ya bani abinda zaka tambaya kenan tho ni ba abinda ya bani."

"Karya kike whl ki bani kaso na ko in je in tambaye shi."

"Tho kaje din tunda baka yadda ba ta fada tana komawa ciki dan taci alwashin ta dai na fadawa Abbas samunta tunda kwancewa yake ya barsu da yunwa shi be barsu da nasu ba shi bai basu ba."

Kwafa yayi sannan ya juya ya fice har yana fatali da buta, a hanya ya hadu da naem Yana ganinsa yace Kai zo nan Dan ubanka............''









*********







Tin yana magana shi kaɗai har ta fara ba shi amsa, ko bayan da suka shiga asibitin kwaje-kwajen aka mata in da aka ce maleria ne, magunguna aka ba sannan suka ɗau hanyar dawowa a cikin motar sa ƙiran Ford, a hanya ya tsaya ya shiga musu kaji gashashshu sannan suka koma gida, sauran ya basu leɗa ɗai-ɗai sannan suma suka shiga wani ɗaki na daban.



Zama ya yi kan bed ita kuma tashiga restroom alwala ta yi sannan ta gabatar da sallan Magrib da isha'i, yan kallonta cike da mamaki har ta idar, ya yi mamakin ganin tana salla dan shi bai tsamman akwai ƴar bariki mai ibada ba.

"Gaskiya kin burge ni Nunu." Murmushi ta sakar mai tana mai fatan shima ya zama irin maza biyun da suka keɓe, na farko bayan ta faɗa mai banda sex faɗa sukai, na biyu ne ta tamsar da shi kuma ya biyata, sam ba za ta yadda ta zubda mutuncinta ba ita kawai kuɗi take nema.

"Na gode." ta faɗa tana cire hijab ɗin. Tare suka ci abinci sannan ta sha magani, ta fahimci Rapass sabon shiga ne dan ko gigin taɓa ta bai ba sai ma janta da hira da yake, hatta karance shi, yana sauƙin kai sosai.


Ƙwanciya suka yi suna facing juna su sai ta buɗi baki ta mai tambayar da tin ɗazu ke ranta.

"Alhaji Rapass, iyalanka a wani state suke?." Sai ya yi murmushi sannan ya ce

"Banda kowa, kuma ban yi aure ba."

"Kafison ka nema matan waje da kayi aure ne?." sai ya riƙo hannunta sannan ya ce.

"Mata mayaudare ne, mata uku sun yaudare ni shi yasa na bar neman auren a ganina na bi mata kawai, link na gani a facebook take na danna sai gani a wannan group ɗin, ban jima ba na fita amma ina ma Alhaji Bukar magana da ya samomin mace mai dama-dama, ya kawo min mata da yawa amma duk mai rejecting ban ba su min ba sam."

"Uhmmmm hakan ya yi, amma da dai ka ci gaba da neman matar aure dan zaifi, ga daɗi ga lada, nan kuma zunubi ne kawai."

" Naji ina son sanan labarin ki, sam ba kiyi kama da wannan rayuwar ba, faɗa min me yasa kika shiga wannan harkan.?" shuru ta yi kaman ba za tai magana ba sai kuma ta ce.

"Kuɗi. so nake na fi Abbana kuɗi." yadda tai maganar sai da Rapass ya yi dariya, labarin rayuwata ta ba shi, dan ta ji ta yadda da shi.

"Hmmmmm na gamsu da magarki, kuma ni dama bance dole muyi sex ba dan ina tsoron yi, domin kwashan cuta, zan iya rokanki abu ɗaya tak." Sai ta daga mai kai sannan ya ci gaba da ce wa.

"Kawai ki dinga kasancewa dani, na ji har raina ina jin daɗin hira da ke, da zan samu da ko auren ki na yi ma......"

"A'a ba aure a tsarina." tai saurin katse shi.

"Tom na ji, Nusaiba na miki alƙawarin jiƙaƙi da kuɗin da yafi na mahaifin ki, zan kasance da ke ba tare da na miki komai ba." ya faɗa yana mata wani murmushi, hannunsa ta kai bakinta sannan ta sumbata, saki tai tana murmushi sannan ta nufi parlour da sauri. Da idanu ya bita, shi wallahi ta mugun yi mai kuma zai dage dan ganin ya aurenta, wani murmushi ya saki dan shi abu ɗaya ne ya kawo cikin wannan harkan, shine yana fatan duk macen da ya haɗu da ita daga jiƙata da kuɗi sannan ya mata nasiha har ta bar wannan harkan, a yanzu ya kuɓutar da mata 4 kenan ita ce ta biyar, amma ita ke mai wa'azi, ya jima yana neman jahadin da zai yi sai a yanzu ya samu wato kawai ya auri Nunu, ya ingata rayuwarta ya mata wasa kuɗi da Ita dama shine ya kawota garesa........✍️.








*********






Wani kalar hayaƙi ne ya turnuƙe wurin wanda su da suke wurin suka daina ganin Saddiƙa, wani duhu ne ya ƙara mamaye wurin da suke su da rana ne amma duhu ne bana wasa ba.


Gaba ɗayansu ƙanƙame jikinsu suka yi a wuri ɗaya suna ihu, barimma Tawa da jikinta ke mugun ƙyarma, wani kalar ihu suka ji da ya amsa wurin da suke ba ki ɗaya wanda hakan ya ƙara firgita su.

Take kuma wurin ya washe ya dawo rana, Saddiƙa kuma kayanta suka dawo jajaye mai hula.
Murmushi tayi musu, tare da riƙe hannuwansu, take suka ɓace daga wurin, wani ƙaton rafi ne da ke fitar da Walƙiya adaidai wurin suka bayyana, sakin hannunsu ta yi tare da shigewa cikin rafin da ke ɗauke da tiriri.

Ta ke wani kalar hadari ya taso ko ina ya ƙara zama baƙi, istigfari kawai Tawa ke yi a zuciyarta.
Duk nutsewar da Saddiƙa za ta yi sai sun ga wani inuwar mutum ya gilma ba tare da sun san wane ba. Ana ƙarshen da zata nutse su ka ga wasu kalar mutane a tsai tsaye jikinsu duk jini, suna kallonsu Tawa suna magana cikin wani harshen ban tsoro da kuka sannan a hankali kamar raɗa"Egedege, kar ka kashe kowa yadda ka kashe mu, Egedege! Egedege!! Daga ƙarshe suka faɗa da ihu Egedegeeeee!!!!!!!!!!!!!."
Ta ke wani kalar maganganu ya fara tashi kamar ana kuka, wanda hakan ya sa Tawa ta yanke jiki ta faɗi a nan sumammiyya.

Su Nafisat da Faridat da Zainab har fitsari sai da su ka yi a jiki saboda tsananin firgita.


Saddiƙa ta fito gaba ɗaya daga cikin rafin ta ɗebo ruwan a bakinta ta buɗe bakin Tawa ta juye ruwan a ciki, a take ta yi wani tari, ta tashi zaune tare da buɗe ido tana kallon Saddiƙa, take ta ƙara sakin ihu ta koma sumanta.


Wani kalar hayaƙi Saddiƙa ta fitar daga bakinta wanda hakan ya sa Tawa farfaɗowa a karo na biyu tana kallon Saddiƙar.

Miƙa musu hannunta ta yi wanda da ƙyar ko wannensu ya kama.

"Duk abin da zaku ji kar ku saki hannunna duk wanda ya saki hannunna ya ta fi kenan.''

A hankali ta rufe idanunta su ma suka rufe.

Wani kalar girgiza wurin ya ke wanda hakan ya sa suke girgiɗi.

Ga wani kalar zafi da wurin ya bayar, take suka fara jin wani ƙara kamar ganga mai mugun ban tsoro, wasu mutane masu baƙaƙen kaya na ta zagaye su suna tafiya kamar fatalwa.

Duk kayan ya musu oversized, bakinsu na fitar da jini.

Tawa da ta ɗan buɗe ido, wani daga cikin mutanen ya zo dab da ita ya mata feshin jini a fuska wanda a take tai wata razananniyyar ƙara ta saki Saddiƙa wanda hakan yasa tai tangal -tangal zata faɗi ɗaya daga cikin mutanen ya cafke hannunta itama Saddiƙa ta cafke ɗayan hannun, da Faridat ta ga Saddiƙa ba ta ita take ba ta kama ɗayan hannun ta riƙe shi gamm.

Da ƙyar Saddiƙa ta ƙwato Tawa daga hannunsu sannan girgizar K'asar ta daina, ko wannensu ya buɗe ido wanda a take suka ƙara ganinsu a wani wuri da za'a iya kiransa da palace amma ba na sarakunan mutane ba sai dai na blood money.


skulls ɗin mutane ne jere reras kamar kwanukan samira, sai wasu daga saman throne ɗin dake wurin, ga wani kan mutum da ke fidda jini wasu kuma zallar harshen mutane ne a ka rataya.

Wani nishi da kuma ihun azaba da suke ji shi yasa suka kalli bayansu wanda a take suka ga mutum akan wuta dake ci bal - bal ana gasa shi kamar kasa amma da sauran ransa (wa iya zubillah😭).



" Kowa ya durƙusa ba'a ganin zaman Egedege." tsugunnawa su kai da alamar daff ( wannan rawar da akayi yayi a baya).


Wani kalar iska ke fita mara nutsuwa ke ta shi kamar guguwa take wannan guguwar, ta zauna akan throne ɗin wanda a take ya zama mutum.........."




Saura one page faa free book ya ƙare 🥹
Ku hanzarta biya 😒








Paid book ne a hanzarta biya
9068269975
Opay Farida Aliyu Ibrahim
Shaidar biya via WhatsApp
0816 5842571
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): 💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘

💫💫💫💫💫💫💫

CHAPTER 🔟


Daga dan nesa naem ya tsaya Yana kallon sa.

"Daga ina kake?"

"Umma ce ta aikeni na siyo biredi da kifi." Naem ya fada a dan tsorace.

"Zo, bani nan..." ai kafin ya karasa magana naem ya zura a guje.

"Kann ubaa kaga shegen yaro kamar dan ruwa wato uwarka ta koyama bakin hali ko tho duk zan dawo zakuyi bayani ya fada yana shan kwanar gidan alhaji yunus.

Yana zuwa mai gadi ya sanar dashi alhaji yunus baya nan haka ya nemi guri ya zauna yana muzurai har su afrah suka dawo khairy dake driving ce ta leqo tace da mai gadin wancan kaman Abbas ai."

"Eh hajiya shi ne tun dazu yazo ai."

"Tho lpy dai ko?"

"Eh yazo ne yana neman alhaji shine na ce dashi alhajin ya fita tho kuma sai naga ya zauna a wurin da alama jiran sa zaiyi."

Afrah tace je Ka shigo dashi mana ai ba Ka barshi a waje ba ko tunda gurin alhaji yazo.

"Tho hajiya ya fada Yana juyawa ya fita wurin Abbas tare da sanar masa sakon afrah tashi yayi yana washe baki ya kakkabe jikinsa yana gyara zaman hular sa suka wuce ciki.

A falo aka masa masauki tare da cikashi da kayan motsa baki.

Saukowa yayi kasa ya dauki cokali ya fara diban abinda ya masa saida yaci yayi nak ya kora da ruwan itatuwa me sanyi sannan ya hau Kan kujera ya harde.

Hurwa ce ta fito tana taunar chew gum hade da danna waya camisole ce kawai a jikinta sai kitson attachment data sake shi har gadon bayanta saida ta karewa Abbas kallo kafin ta tako cikin falon tana tafiya in a cat walk style kujerar dake opposite dashi ta zauna tare da kallon sa tace hey

Dauke idonsa yayi daga Kan TVn ya maida kanta saurin dauke Kai yayi yana auzuiyya a ransa a zahiri kuwa cewa yayi ina wuni hajiya.

Laaafiya lauuuu, ta ja kalmomin kafin ta busa chew gum din dake bakinta tayi kwai sannan ta dora da tambayar wa kake jira ne?

"Alhaji nake jira ance ya fita."

Okay ta fada sannan ta kalla Warmers din da fadin kaci abinci ne ."

"Ahh alhamdulillah abinci naci whl."

Zata Kara magana khairy ta shigo ganinta a zaune yasa ta daure fuska da fadin hurwa me kike anan kuma ina ta nemanki."

"Haba mother dan fitowa nayi fa nasha iska."

Kuma shi ne sai ki fito haka tashi ki wuce ciki ki sako hijabi da Allah ko bakiga da baqo ba."

Tashi tayi tana taku Wanda duk motsi daya sai halittar jikinta ya motsa ajiyar zuciya khairy tayi bayan hurwa ta shige sannan ta karaso tana fadin ya hakuri da Allah Malam Abbas mun barka Kai kadai.

"Ba damuwa hajiya ai an kawo abinci ma nagode."

"Ahh ba komai whl alhaji bazai samu dawowa da wuri ba amma ga sako yace a baka ta fada tana ajje masa envelope a gefen kujerar ."

Ko gama dauke hannun ta batayi ba ya dafe tare da sawa a aljihu yana godia saida ya tashi sannan yace hajiya nace wanna din data shiga itama matar alhaji ce

"Ah ah kanwata ce wani abun ne?"

"Allah sarki amma hajiya da Allah a dinga sa ido kinsan zamanin yanzu ya lalace whl yaran sai da Kula."

"In sha allah zaa Kula mun gode a gaida su Anayah."

Tho zasuji ya fada Yana ficewa saida ya fito Kan layin gidan ya kalli gabas da yamma sannan ya luqaqa wata ashar ya daura da fadin kaga wata kodaddiyar banza ni zaki nunawa makirci irin naku na Mata kalan yanzu na Miki dogon kallo ki fadawa yayarki ta fadawa alhaji yace shima matan nasa in na shigo Kare musu kallo nake daga nan dan taimakon da yake min shima ya daina shegiya da Kai uwa dillalliyar kalwa tho ta Allah bata ki ba yauwa su dai mutane ba dama su ga kana samu sai an ma hanya hanya aga an dakile dan abinda kake samu din ." Haka ya tafi yana yan surutan sa har ya koma kasuwa................









★________________★


Tinda Nusaiba ta bar gidan ba wani cikakken lafiya yake da shi ba, kullum cikin zazzaɓi ta nina motarsa, sai a yau ne ma zuciyar sa ta ɗan dake, kallon matarsa ya yi Aisha da yaransa maza huɗu dake zaune suna kallo cikin nishaɗi, murmushi ya yi dan a yanzu wa'inna nan ne kawai dangin sa, sune farin cikinsa, a hankali ya miƙa daga kwanciyar sannan ya ɗauki wayarsa, take Amina ta faɗin mai a rai sai ya ja wani uban tsakin, har sai da Aisha ta kallesa ta ce.

"Abba lafiya?."

"Lafiya lau matar Abba." ya faɗa yana murmushi....................



Ko magana ta ma dena na yi, shuru kamar kullum haka take, addu'a da gaba yi akan Allah ya bayya Nusaiba cikin ƙoshin lafiya, idanuwanta ta rintse dan tina abin da ya faru a rana.

***** Ta dai san ta faɗi kuma ƙasa wanda da ƙyar take shaƙar iskan, tana kallo A'isha ta ɗauki Abba suka bar gidan, hawaye ne ya gangaro daga idanunta, ta kasa motsi sai dai tana riƙe da zuciyarta wanda ba dan Allah ya turo mata agaji ba, da wani maganar ake ba wannan ba. Musa ne babban ɗaya ya shigo ciki da murna yana kiran sunanta.

"Assalamu alaikum, Hajiya Ummi, Hajiya Ummitah kina ina.........." take maganarsa ta ƙafe dan ganin Ummi kwace, ita kuma a dai-dai lokacin ta kuma suma.



Daga nan sai farkawa ta yi a asibiti, ko bayan sallame su wani gida daban ya kaisu har kayanta duk ya kwaso ya zuba a gidan, dan ya karanta paper da Nunu ta rubuta haka kuma saƙon kuɗi sun shigo mai, mamaki yake dan shi harga Allah ya za ci sai da motar ta yi.


"Ummi kin idar?." sai ta ɗaga mai kai sannan ya zauna ya na ce wa.

"Naje makarantar su dan tambayar ƙawayenta, amma kowa na tamabaya yarinya mai suna Nusaiba Nura sai ace ba'a san ta ba, haka na gama zagaye amma da zan fita a school ɗin sai na tina na ciro wayata, kin san ba wani hotuna ne a ciki ba amma na laluba naga hotan ta, ko bayan dana koma class ɗin ina tambayar ta aka ce an santa, sunanta Nunu ko in ce 2 Sim............ A gaskiya naji maganganu akanta ina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login