Showing 6001 words to 9000 words out of 28211 words

Chapter 3 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt

I told you wallahi she's my cousin sister.''

''Daman ku arewa guys is always that one cousin da ta ke addabar rayuwarku, na yanke alaƙar da ke tsakanin mu, ban kuɗin abincina na wuce.''
'' Tawa.''' ''Ahmad.'' daman ni ƴar talla ce kuma na amince give me my money make I dey go abeg you dey waste my time.''

''Tawa I dey Sorry abeg, no punish me like that nahh.'' Malam ban kuɗi na ko zaka kai har gobe kaima kasan wacece Tawalkaltu.''
20k ya zaro a aljihun sa sannan ya miƙa mata 1 k ɗinta ta zara sannan ta ajiye mai sauran akan table ɗinsa ta ƙara gaba.
Almajirai har sun gama gyara komai nasu ta taro napep su ka shiga har sai da ya ajiyesu a Bachirawa.

In brief 🤔

Tawalkaltu Ibrahim Sa'idu ta kasance yarinya ƴar shekara 19 wadda ke zaune da iyayenta a garin kano, mahaifiyyarta ta kasance ƴar garin Kogi state mahaifinta shi ma ɗan jihar Kogi yankin dekina a rayuwar ta tana burin ta ga ta gina rayuwa mai kyau domin hutu ga iyayenta musamman mahaifiyyarta. Tayi secondary da primary ɗinta a Annur college da ke bachirawa sannan ta zana waec da neco har sau biyu ba ta ciba a makarantar Khadijah memorial academy, ta haɗu da Ahmad a kasuwar kwari inda suke siyar da abinci, amma sai dai mahaifiyyarta ta ce ba za ta auri bahaushe ba wanda har hakan ya yi sanadiyar shaidan ya hura musu kunne sukai abinda ya zamo ba dai-dai ba a tsakanin su, Tawalkaltu nada ƙawaye uku rakk a duniya Saddiƙa,Faridat, Nafisat.

9068269975
Opay
Farida Aliyu Ibrahim

0816 584 2571

Via WhatsApp

Mahaifiyarta kamar yadda na faɗa ƴar garin kogi ce a yankin Ankpa, a unguwar angwa ogebe. Unguwar da asalin su tun kakanni sun ka kasance hausawan bebeji wanda sanadin zama cikin ƙabilar igaloli yasa hausar ta su ɓacewa sunan mahaifiyyarta Salamatu Muhammad shaliya ( Shari'a).
Wannan kenan wanda ya gane bazan kashe kaina ba.........''

Back to story 🌸🥀

Sai da ya ajiye su a ƙofar gidansu sannan ta ciro one thousand ɗin Ahmad ta bawa mai napep ya bata canjin 500 , sannan har Maami ta shiga cikin gidan da ya ke kaca wanda ya bada alamun baban Tawalkaltu ne ya dawo.



Buhun gawayin da ya yi scatter a ƙasa Maami ta fara kwashewa, kafin Tawa ta iso a minti ƙalilan ta gama gyara komai tsaf sannan tayi wanka ta shirya cikin kaya marasa nauyi sannan ta ɗauki wayarta da number Ahmad ke ta nuna missed calls, tsaki ta ja ta re da kunna data buh unfortunately ba ta data, tsaki ta ƙara ja akaro na biyu sannan ta ɗaga kiran wayan Ahmad da ya ƙara shigowa........



Na mu ba kalar nasu bane, akwai banbanci
GOLD DIGGERS 💦💦

Ba jari sai uwar riba 🫂🌷
Kar nayi magana da yawa novel namu paid book ne

9068269975
Farida Aliyu Ibrahim
Opay

Shaidar biya
0816 584 2571
Ki tura reciept via WhatsApp


Paid book ne free pages babu yawa ku hanzarta🖇️
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): https://whatsapp.com/channel/0029VbAoXYzId7nDgA2Tcr40





💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘

💫💫💫💫💫💫💫


CHAPTER 3️⃣


Ba ta jima ba ta dawo cikin falon tare da Mairo a bayanta riƙe da ledoji a gefen kafar Anayah, Mairo ta ajiye ledojin sannan ta bar falon, kuɗi khalisat ta ba ta tare da faɗin wanna wasu yan kayan tabe taben yara ne na ce bari a haɗi mi ki ba yawa."

"Kuma dai harda wata wahala aunty Afrah."

"Ah ah wallahi ba komai karki damu ai an zama ɗaya."

"To na gode Allah ya saka da alheri in sha Allah da wata ya kare za ki ganni."

"Dan Allah Anayah mu bar maganar nan ni wallahi tsakani na dake babu rance ƙyauta na baki karki damu duk lokacin da ki ke da bukatar wani abu kina iya zuwa muma in sha Allah in mun samu lokaci zamu leƙo ko khairy ."

"Abin da na gama faɗa mata kenan ai yanzu, sai ki bamu number ki kawai in case ko da mun ba ta a kwatance da kika yi."

"Okay tho ba damuwa 0803......." Karanto musu number ta yi khairy ta loda a wayarta sannan ta musu sallama ta fita cike da jin daɗi.

Kallon khairy Afrah ta yi bayan fitar Anayah da faɗin ni khairy kunyi waya da Alhaji ne?."

Dan tabe baki Khairy ta yi da faɗin, " Afrah kenan ni fa rabo na da jin muryar Alhaji tun wancan satin."

"Kuma kina ganin ba wata matsala ba ce ?" Afrah ta tambaya cikin yar damuwa.

"In ma da matsala can ta matse masa wai ke Afrah me ma damuwar ki Alhaji ai ba yau ya saba kashe wayar sa ba in kin bibiya ma gaba da daga can Morocco ɗin."

"Wai to mu haka zamu zauna kamar hoto a cikin gidan nan khairy nifa abun nan Yana damuna shekara biyu fa rabon da mu sa Alhaji a idon mu."

Dariya khairy ta yi da faɗin "Ya shekara goma ma can shi ta shafa tunda dai ya bar kuɗi ai sai mu mai da hankali Kan yayan mu kawai."

Kallon ta Afrah take baki sake kamar za ta sake cewa wani abu sai kuma dai ta yi shuru ta cigaba da kallon TVn Wanda idanuwan ta ne kawai akai amma zuciyar ta da tunanin ta yana wani wurin daban.


*********
Paid book ne kar abarki a baya 9068269975 farida Aliyu Ibrahim opay
Shaidar biya via WhatsApp
0816 584 2571

Ko da ta fita cikin kasuwa ta wuce ta je ta yi cefane sannan ta wuce gidan ta hada duwatsun da take girki dasu ta hura wuta ta daura sanwa, taliya ta dafa musu da miya sai kan kifi data sa a ciki, cikin kankanin lokaci ta gama ta kintsa abubuwan data ba ta tana cikin shara wasu yara suka shigo su biyu mace da namiji mace ba za ta wuce 3 years ba yayin da namijin zai iya kai wa 6 years Kukan da yarinyar take ne yasa ta tsayawa daga sharar tsakar gidan da take ta ɗago tana kallon su da faɗin Na'em me aka yiwa Zahra take kuka kuma?"

"Umma wai mai jamilu yoghurt ta gani shine take ta juka sai na saya mata kuma naira hamsin ɗin da kika bamu ma duk ita ta kashe ni ban siya komai ba ."

Ajiyar zuciya ta sauke tare da tambayar "Yanzu ina mai jamilu yoghurt ɗin?.“

"Yana nan bakin layi."

Bakin zanin ta ta warware ta dauko dari biyu ta mika masa da faɗin "Kaje Ka siyo kuma kasa ya yanka muku tun daga can."

"To" ya faɗa tare da karba ya fice da gudu ita kuma ta cirewa zarah uniform ɗin ta wanko mata hannu ta zuba mata abinci ta bata sannan ta cigaba da sharar ta har Na'em ya dawo shi ma wanke hannu ya yi ya zauna suka ci abincin tare sannan suka sha yoghurt ɗin.

Abbas kuwa bai shigo ba sai goma kamar yadda ya saba in dai bai bata wani abun cefane na kirki ba to in ya sa kafa ya fita sai dare wani lokacin ma sai sunyi bacci yake dawowa.

Tana zaune a tsakar gida in da ta shimfiɗa musu tabarma ta daura musu net, jin sallamar sa ya sa ta daga net din ta fito tana masa sannu da zuwa, bokiti yaja ya zauna yana amsawa da faɗin har kun fito kenan.

"Eh wallahi cikin ne zafi kuma ba wuta shine kawai na fito dasu nan ɗin."

"Ah to ya yi kai min ruwa bayi na dan watsa ko." Ya faɗa yana miƙewa ya soma rage kayan jikin sa.

Tashi ta yi ta ɗauki bokitin ta wuce gaban rijiya ta janyo masa ruwa ta Kai bayin sannan ta dawo murmushi ya mata da faɗin "Allah ya yi Albarka Anayar Abbas" ita ma martanin murmushin ta mai da masa tare da amsawa da ameen, sannan ta koma gefen tabarmar ta zauna.

Tana nan zaune har ya fito ya wuce ɗakin, madafa ta shiga ta dauko shinkafa da waken data dafa da daddare ta bishin ɗakin yana cikin shiryawa ta shigo bakin katifar ta zauna tare da ajje kwanun abincin har ya gama shiryawar sannan ta ce "Ga abinci fa."..........

*******

Paid book ne
9068269975
Shaidar biya via WhatsApp
0816 584 2571


Sun ɗau lokaci a haka ba wanda ya ce komai sai daga bisani ta buɗe baki a hankali ta ce.

"Abban Musa, dan Allah ka dubi Musa, ɗazu munyi waya da shi ya ce 'wallahi abincin da ake basu ba ya isan sa ko ɗan dubu goma ka tura mai...."

"Amina wai ke me ke damun kine? kin san wahalar samun kuɗi kuwa!?, Inaaaa baki sani ba! na lura. Duk yadda nake ƙoƙari akan yaranki, su biyu ne fa kawai, amma ita abokiyar zaman ki yara huɗu gareta kuma dukkan maza, idan na ƙarar da kuɗin wa iyaku toh su fa!?." ya ƙarasa maganar cikin faɗa-faɗa.

"Abban Musa Allah ya huci zuciyar ka." ta faɗa tana barin kan dining ɗin. shima cikin ɓacin ya bar abincin da ya ke ci, sannan ya fita, part ɗin dake gefan wannan ya shiga.



Zaune ya hangeta tana kallo a tv, take ya saka fuskarsa sannan ya ƙarasa, sai bayan da ya zauna sannan ya ce.

"Aisha haɗa min breakfast." sai ta kallesa sannan ta ce.

"Yau fa ba nan kake ba."

"Na sani amma kinsan halin Amina, kullum cikin tambayan kuɗi, na rasa yadda zan biyo mata." murmushin mai sanyi ta yi sannan ta ce.

"Hmmmmm, to ai tinda Allah ya baka yara ai dole."

"Ai ina fatan Musa ya dace da aikin, kinga shike nan sai ya ɗauki ɗawainiyar su, ni kam a barni da na ku."

"Hmmm aikuwa dai, dan ma daga shi sai mara kunyar nan (Nunu), kuma ita dama nan da ɗan lokaci sai aure."

"Haka ne, kallon su nake kawai, yanzu dai ban tea." Bayan ta haɗa mai ya amsa yana sha sai ta ce.

"Next week graduation ɗin Auta zai kammala nursery section."

"Okh kawai kimin list ɗin komai, har da kuɗin class party na sauran." murmushi ta saki tana zama kusa da shi.

"A'isha ta wannan kallon fa?."

"Na ƙauna ne da zallan soyyan mijina." Murmushi shima ya saki daga sunan suka shiga hirar ƙauna.



Tin bayan shigar ta ɗakin, da yake ba in da ba ta sani ba, dan haka ta kuma yin wanka, kwalliya ta yi mai rai da lafiya sannan ta sauya kaya, tanan har Alhajin ya iso, bayan sunga juna, daga nan suka fara aikata abin da shine silar haɗuwar su duk da iya romance ne kawai. suna kammalawa ya ba ta kuɗaɗe masu yawa ya bar gidan. Kallan dubu dari da hamsin ɗin da ya ba ta ta yi take ta kashe da dariya tana mai ce wa.

"Abba na yi alkawarin sai na fika kuɗi, da sannu zan mallaka duk abin da keke tin ƙawo, sannan na nuna muku kai da matsiyaciyar matar ka, cewan na gaba ya yi gaba." kayan ta ta mai da jinta sannan ta hau barci dan dama a gajiye take sosai.





***** Paid book ne 9068269975
Farida Aliyu Ibrahim opay
0816 584 2571 shaidar biya via WhatsApp

"2 Sim." a tare suka juya dan jin an kira sunan su, wasu mata biyu ne suka nufo su, suna isowa sai ɗaya wacce ta kira sunan su ta ce.

"Hmmm Feaz kenan, ashe ma'anar 2 Sim shine, Luwaɗi + (atara) da bin maza, yanzu wannan rayuwa ce? ko kuma ai halin kune ke da uwarki." budurwar ta kai nan tana so su bar gun, da sauri Reemah ta janyota tana wanke ta mafi tare da faɗin.

"Ke harkin isa ki ɗaga mana murya, kalle mu da kyau ba sa'oin ki ba ne, mu ake ma take da *2 Sim*." Take ita ma Feaz ta ƙara wanke ta da mari tana faɗin.

“Komai da za ki faɗa ya zama a iya kaina ne. Amma ina kika haɗa da uwata hmmmm.” ta yi ƙwada, juyawa sukai suka bar gun cikin wannan takunan nasu, yau sanye suke da wando crazy sai riga mai dan tsayi, Feaz ta yafa gyalen ita kuma Reemah ta ɗaure kanta.


_______Haka suke ba sa yadda a faɗa musu mara daɗi, sannan ba sa ɗaukar raini, kowa ya san su a haka, sunan suna zuwa makaranta ne amma ba sa attending komai, idan exam ya zo biyan kuɗi suke a musu sai kaga result ya yi kyau, ba na wanda suke fi so ya yi kyau sai na Nunu dan ita ce Abba ke bibiya amma ita Feaz, Mamarta a baki in aka faɗa ya wadatar.


"Sis na kusa siyan car wallahi, da zaran mun dawo daga Kaduna in Alhajawan nan sun jikamu da kuɗi." Feaz ta faɗa tana driving cikin natsuwa.

"Mama ta barki kenan?."

"Eh man, ai na faɗa mata exam zanje akan online business ne." dariya Reemah ta yi ta na ce wa.

"Saura Nunu, kinsan wannan Uban na ta yanada matsala sosai."

"Aikam halinsa sai shi, ai su sha kurimin su soon Nunu za ta zama babbar Hajiya." Haka suka dinga hira har suka isa gidan Reemah, suna shiga suka tadda Nunu ta farka daga barci, wasannin da suka sa ba suka yi sannan sukai wanka, a parlour suka zauna suna mai da ma junan su kalaman soyayya. (Astagafirullah).

"My Guy ya iso." Reemah ta faɗa tana accepting call ɗin da ya shigo, sun san waye My Guy, shine Shugaban su a iskanci sannan saurayin Reemah wanda yajata wannan harka.

"Ka shigo kawai." Abin da ta faɗa kenan ta na miƙa wa daga tsaye, da sauri ta shige bed room dan ƙara shiryawa, da yake su suka sanye da kaya wanda za su wuce gida da shi dan haka suka ci gaba da kallon tv.

"Assalamu alaikum." Murya ɗan sauri ya ratsa kunnuwansu, take kuma ya bayyana. amsa gaisuwan suka yi suna ƙare mai kallo. saurayi ne mai kimanin shekaru 26, dogo ne mai duhun fata, ya na da ƙaramin kyau, dan ba a lokaci ɗaya za ka gama gane ya na da kyau ba.

"2 Sim." ya faɗa yana zama a ɗaya daga cikin kujerun parlourn.

"Ukasha kwana biyu ka ɓuya." Feaz ta faɗa, sannan a lokacin Reemah ta fito.

"Ina nan kawai na shiga busy ne."

"Ukasha kayan harka sun iso ko?." Reemah ta faɗa tana zama a gefan sa.

"Sun iso, sai dai sun ƙara kuɗi wannan fa dubu ɗari biyu." ya faɗa yana ciro wani leda a ajiyunsa, sannan ya zazzage kullin dake ƙananun ledojin suka zuzzubo.

"Gashi nan." ya kuma faɗa yana riƙo hannun Reemah.

"Ai ba tsaɗa ma." take ta mai transfer dubu ɗari 7.


Tare suka sha ƙwayoyin sannan suka raba kowa ya ja nashi. Sun sha sun bugu ba su ƙwayar ta sake su ba sai misalin 4:10, ba shiri suka hau mota dan kai Nunu gida, dan su free suke.

"Nunu yaushe za ki faɗa ma Iyayen ki wannan tafiyar, nan da kwana shida ya rage."

"Kar ku damu, zan faɗa musu." a lokacin ta sauka a motan dan sun kai in da take sauka, da sauri-sauri ta isa gida dan duk latin ta ba ta wuce ƙarfe uku ba ta dawo ba.


Tana shiga cikin compound ɗin gidan ta hangi yara maza huɗu suna wasa a gun da aka musu dan su yi wasa, babban mai shekara 13 sai ƙaninsa mai shekara 10, sai mai 8 sai mai shekara 6 shine ƙaramin. Ɗaga kai ta yi za ta shige part ɗin su sai ga Aunty Aisha ta na mai ce wa.

"Nan gani nan bari, idan maganar tsabbai ne mun yi gaba." tasan da ita suke, ji suke kaman kishiyoyin juna, dan ba sa zama inuwa ɗaya, kamar ita Abba ya yi wa kishiya. Take ta nufi gunta ta na mai ce wa.

"Arziƙi da rashin sa duk na Allah ne, ina ji a jikina an ma Abba wani mugun abu ne, dan ba yadda za'a yi Uba ya ƙyamace yaran sa."

"What!, kina nufin asiri na mai?." Aunty Aisha ta faɗa suna facing juna sannan fuskanta ha haɗe tamkar hadari.

"Oho dai amma ki sani, nafi ƙarfin kuɗin mijinki." take ta sanya hannu a jakkanta sannan ta ɗibo kuɗi, cikin fusata ta watsa ma Aunty a fuska tana cewa.

"Ki kwasa ke ce ke fatarar su." tsaki ta ja tana barin gurin, Aunty cikin matuƙar mamakin da ya tsaida ita take kallo kuɗin, take kuma ta saki murmushi sannan wayarta da ke hannuta ta mu yi snapping kuɗin, sai ta tattara, ƙirgawa ta yi.

"Dubu ashirin da uku. Uhmmm Uban wa ya ba ta mai yawa haka?." ta faɗa da ɗan ƙarfi sai kuma ta basar.

Tana shiga ta nufi ɗakin Ummi, can ta hangeta jikin gado ta takuri tana faman tinani.

"Ummi! Ummi!! Ummiiii!!!." firgigit ta dawo cikin natsuwa ta sannan ta zauna a kusa da ita tana cewa.

"Ummi lafiya!?, What's wrong?."

"Hmmmm ƴata ke ma kinsani Abbanku ne. Musa ne ke buƙatar kuɗi wai na faɗa mai ya nuna bai damu ba, bayan ya koma gun matarsa sai kuma ya dawo, dubu 10 na tambaye sa amma sai ya ban dubu 3k, wai ya yi haƙuri."

"Hmmm karki damu Ummi, akwai wani saurayina yana da mutumci sosai zan tamabayan mana shi."

"A'a Nusaiba, kul banda roƙan saurayi abu, insha Allah komai zai zo ƙarshe." haka kullum suke wanye wa, dan haka ta miƙe ta bar ɗakin cikin ƙara tsanar Abba da Aunty, duk dai akan kuɗi ne suke hulaƙanta su..........




*****
Paid book ne littafin mu ku hanzarta biya
Opay Farida Aliyu Ibrahim 9068269975
Shaidar biya via Whatsapp
0816 584 2571

ƙalilan ta gama gyara komai tsaf sannan tayi wanka ta shirya cikin kaya marasa nauyi sannan ta ɗauki wayarta da number Ahmad ke ta nuna missed calls, tsaki ta ja ta re da kunna data buh unfortunately ba ta da data, tsaki ta ƙara ja akaro na biyu sannan ta ɗaga kiran wayan Ahmad da ya ƙara shigowa......

''Assalamualaikum.'' ''Wassalamualaikum.'' shiru ya yi bayan ta amsa sallamar sai da suka ɗauki aƙalla sama da 20mins, sannan ta runtse idanunta, itama kanta tasan tana son Ahmad, duk yadda ranta ya ke a ɓace in ta ganshi ko ta ji muryarsa ko kuma ya nuna damuwa akan hakan toh a lokacin ita ta ke saukowa amma ba ta tunanin wannan karan zata sauko.

Cikin muryarta da ke nuna tsantsar ɓacin rai ta ce ''Malam in za ka yi magana ka yi magana in kuma wayar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login