Showing 3001 words to 6000 words out of 28211 words
Chapter 2 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt
ke bina ba ason raina bane ba, ajiye hijab ɗin nan Lemme tell you something da baki sani ba my daughter.''
Hijab ɗin hannunta ta ajiye a sanyaye sannan ta zauna kusa da bencin da mahaifiyyarta ke zaune a ɗakin.
"Oma mi(ƴa ta) yau zan gaya miki abin da ba ki sani ba akan ƴaƴa maza, musamman na zamanin yanzu.” ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi sannan ta ce ''Ojonugwa''( sunanta ne na yare yana nufin Godiya ga Allah).
'' Dan muna zama a ƙasar Hausa wannan kar ya ba ki daman friending yaran hausawa anyhow, they can cheat, su kan yaudari yarinya ta fatar baki da sunan zasu aureta daga ƙarshe kuma suna mallakar abin da kika daɗe kina ajiyar shi, to ki sa mark daga ranar ba zai ƙara neman ki ba.”
“Budurcin ƴa mace madara ne, budurcin ƴa mace ƙimarta ce darajarta ce, shin kin san darajar da zan samu a ranar lahira idan kika kai mutumcin ki har ɗakin mijinki?? (Igala mothers for you 😂🌚), Iyemi ki kula da kanki sosai namiji kan iya yin komai domin ya mallaki jikin ki ba wai zuciyar ki ba. Sau da yawan maza yaudara ke kawo su wurin ƴaƴa mata Tawa kuma ba za ki yarda da hakan ba sai in har hakan ta faru da ke wanda ba na miki fatan hakan.''
Wani kalan kuka ne ya ƙwacewa Tawa ta shiga rairaiwa tare da jinginar da kanta akan gwiwar mahaifiyyarta, shin Mami tasan mai ta aikata ne ko kuma nasiha ce da ta saba yi mata, shin ta gaya mata ne ko kuma ta barwa kanta kaɗai sani tun da ciki ba zai fito ba.
Ina ma zata so mafarki ta ke yi da ta fi kowacce ƴa mace sa'a a rayuwar nan.
'' Saurin kukan ki ke haɗa ni da ke maza tashi ki je Babban layin kuma ki yi sauri ki dawo kinga yamma ta fara ko kayan miya ban ɗaura ba balle a fara kiciniyar gyaran ta."
Fitowa ta yi sanye da hijab ɗin ta har ƙasa hannunta riƙe da dubu biyar ɗin da zata yi wa Maami cefane.
Bayan layinsu ta zaga sannan ta shiga wani ɗan madaidaicin gidan da ke na farko a unguwar wanda ƙarar engine markaɗe ke ta shi cikin gidan.
Matar da ke tsaye ta na niƙan wake wanda alamu sun nuna waken na ƙosai ne na yamma, ta ɗago ta kalli Tawa da ke tsaye sanye da maroon ɗin hijab.
Murmusa ma ta matar ta yi wanda hakan yasa ita ma Tawar ta murmusa mata tare da faɗin Maa Óla né( Mama ina wuni) ''Áné há''( ya yamman) '' Lafiya lau wallahi Maama Faridat na ciki?." da eh ta amsa mata sannan ta ci gaba da niƙan wakenta.
Flat shoes ɗinta ta cire sannan ta shiga ɗakin su Faridat, tana kwance a saman katifa ta na sauraran littafin Khairat na Fadnas, gaba ɗaya hankalinta na kan novel ɗin.
Duka ta ɗaka ma ta sannan ta ce ''kin fasa zuwa babban layin ne??..........
Three Voices in One story 🤗📚💔
💦🫦 GOLD DIGGERS 💦 🫦
Ba jari sai uwar riba 💧
_wannan tsokaci ne *Ladies* , mudai zuwa_
END.
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): 💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)
COLLABORATIVE EFFORT BY.....
PENDING AMARYA👰🏼♀
PRETTY SK🥰
AND.....
YOUNG WRITER ✍️
UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘
💫💫💫💫💫💫💫
CHAPTER 2️⃣
"Tho ai ke kenan hajiya larai amma su yaran yanzu basa tunanin duk wanna saboda sun fifita wanna soyayyar sama da komai harda iyayen nasu daga an dan saye musu zuciya da yan banzayen kalamai shikenan kansu zai fara kumfa.
"Wa yaga morning fresh." Hajiya larai ta fada tana gaggabewa da dariya suka tafa da hajja mama.
Anayah kuwa tana fita daga gidan hajja mama layin bayansu ta nufa gidan alhaji yunus beena Wanda ya kasance shahararren mai kudi sama da kowa a duk fadin unguwar matan sa biyu da ya'ya uku, gida ne daya amsa sunan gida an kawata shi da kayan qawa masu numfashi tako ina.
Kwankwasa gate din tayi Mai gadin ya leqo suka gaisa sannan ya bude mata ta shiga, ciki ta wuce dan akwai tazara sosai tsakanin gate din da main building din, knocking tayi a kofar falon wata Mai aiki ce ta bude Mata suka gaisa sannan tace hajiya na ciki ne?
"Wace hajiyar daga ciki?" Me aikin ta tambaya.
"Hajiya afrah."
"Oh eh tana ciki." Me aikin ta amsa tana bata hanya ta shigo cikin falon wanda shine Karo na uku da zuwan ta gidan, neman wuri tayi ta zauna yayin da me aikin ta rufe kofar ta wuce dan sanarwa da afrahn cewa tayi baquwa .
Tana zaune tana kallon Tv dake aiki shi kadai, me aikin ce ta dawo dauke da kayan motsa baki tare da fadin, " hajiyar tace ki sha ruwa kafin ta sauko wanka tayi tana shiryawa."
"Tho ba damuwa nagode ." Ta fada tana daukan cincin din da aka ajje, abiyar zaman hajiya afrah ce ta fito itada wata da zata iya girman ta da wurin shekaru biyu ko uku hannun su cikin na juna suna tafiya suna yar magana kasa kasa suna dariya, " Ah ah anayah kece yau a gidan namu." Ta fada ba tare data tsaya ba.
"Nice aunty khairy ina wuni."
"Lpy kalau bari na raka baquwa na dawo."
"Tho a dawo lpy ."
Ta share tsawon mintuna goma kafin khairy ta dawo daga rakiyar baquwar ta ta cikin falon ta karaso ta zauna tana fadin jiya kuwa kika fadomin a rai nake cewa afrah ni ina ne gidan ki take ce min itama whl bata sani ba kuma bakuyi exchanging number ba."
"Allah sarki ai nan gaban layin Ku nake gida na uku daga bangaren dama bamu da nisa ai."
"Eyyerh ashe ma kusa muke, ya yaran naki." Khairy ta tambaya tana kallon kofar shigowa falon da afrah ta sawo kai cikin ado da qawa tana taku dai daya kamar bata son taka qasa, duk cikin afrah da khairy ba Wadda ta bawa shekaru ashirin da biyar baya, kusa da khairy ta zauna tana fadin yau kuma sammako kika buga ne khairy ?"
"Kin manta jiya na gaya Miki zanyi bakuwa."
Maida hankalin ta tayi Kan anaya tare da amsawa khairyn da ayyah whl na manta, anayah ya hakuri da Allah na barki kina ta Jira wanka nayi na fito ina shiryawa mero ke cemin nayi baquwa.
"Laa ba komai aunty afrah ina wuni ."
"Lpy kalau ya me gidan."
"Whl lpyr sa kalau alhamdulillah."
"Tho Masha Allah." Afrah ta fada daga nan kuma ta juya wurin khairy suka cigaba da hirar series din da ake haskowa a TV kamar wasu kawaye ita kuwa anayah tunani ta tafiyi shin su matan masu kudi basu da kishi ne ko Kuma dai duk wani kata'i da hayagaga an barwa matan malam shehu.
Kwabar kanta tayi tare da tunasar da kanta dalilin daya kawota cikin nauyin baki na Wadda zatayi roqo kuma wurin wa anda basu fi tayi saa ko kanne dasu ba daurewa tayi tace aunty afrah dan Allah rance nake so a wurinki in ba damuwa in sha allah ko zuwa karshen wata in na samu sai na baki."
"Kash haba anayah har sai ma kin dawo dashi da Allah karki damu har nawa kike so?"
"Ah ah whl aunty afrah baza ayi haka ba ni dai ki bari in na samu din na dawo Miki dashi dama ko dubu goma ma in zan samu yanzun."
"Okay thom kina da ACC number sai ki ban na sa Miki."
Dan shuru anayah tayi don gani take kamar idan aka kai ga maganar ACC number zaa dau lokaci ko kuma daga ta tafi ita afrahn ta manta ganin haka yasa afrahn fadin bari ma kawai na duba ko ina da cash din ta fada tana tashi ita kuma anayah ta bita da godia.......
9068269975
opay
Farida Aliyu Ibrahim
0816 584 2571 shaidar biya via WhatsApp
*****
Abinci suke ci mai rai da lafiya, wanda ta yi musu order ɗazu, fried chicken rice ce wacce take ta faman ƙamshi mai daɗi, cinyar ƙaza ta kai baki tare tana lumshe idanu tare da karkaɗa kai alaman daɗi ya kai daɗi.
"Ina alfahari da ke, wannan online business ɗin yana kawo kuɗi, kalli cikin ɗan watanni mun mallaka gida, gashi muna cikin alheri da wadatan Ubangiji dumu-dumu." Murmushi Feaz ta yi tana ce wa.
"Sosai kuwa Mama, ai akwai wani jarabawa da zamu yi na kwana biyar a Kaduna, in dai na je na yi, kuma na ci to zan samu kuɗi sosai kuwa."
"Mai zai hana ki kuwa, ai wallahi za ki je. Ni fa ko maganar ɗangin mu aka ki banji, dan nasan ƴa ta sarai."
"Badai gulma aka kawo miki ba?." Feaz ta tambaya tana mai kallon yadda Mamanta ke cin nama kaman sabon shiga a ci bayan kusan kullum sai sun ci.
"Eh Karima ce ta zo tana ce min wai 'Na bincike tarbiyyar ki da sana'arki dan ana raɗi-raɗi.....' ai ba ta kammala ba na dalla mata mari."
"Hajiya Mamatah........ shi yasa nake ƙara son ki, bar ƴan nan na ki. A lokacin da muke neman taimako babu mai kallon mu, amma a yanzu sai faman shishshige mana suke."
"Kallon kowa na ke ai." Hira suke yi kaman yaya da ƙanwa, suna yi suna dariya abin su cikin nishaɗin dake nuna ba su da wani damuwa......
Kuɗi ne mai uban yawa akan bed ɗin ta, kallonsu ta yi sannan ta kalla Alhaji Bukar da ke daidaita babban rigarsa, murmushi mai sanyi ta yi dan yau kam Alhaji ya wanke ta da kuɗi masu kauri.
"Alhajina, yanzu sai yaushe?." ta faɗa da murya jan hankali, sai ya kalle ta ya na mai ce wa.
"Kema kin sani ina da aiyuka ne, ba wani ishashshan lokaci da ni yanzu, yanzu flight zan bi ma."
"To shike nan, na gode da wannan kuɗin." ta kalla uban kuɗin da ya yi mata liƙi.
"Karki damu, idan har kun yadda next week za ku shigo Kaduna ke da ƙawayen ki toh, za ku kwashi kuɗaɗe, na faɗa miki akwai abokai na masu buƙatar irin wannan harka da ƴam mata masu jini a jika irin ki." Dariya mai sanyi ta yi tana ce wa.
"Ba ka da case, za mu zo insha Allah." daga haka suka yi sallama sannan ta koma ɗaki. Ba hotel bane dan ta mallaka wani gida, ba ta cika kwana a ciki ba ne dan daga ita sai mai gadi amma takan kwana lokaci bayan lokaci.
Riga ce jikinta wacce da ita da babu sam babu maraba, tin da Alhakin ya zo ta sanya su, haka take yawo abin ta. kallon agogo ta yi wanda yake nuni da ƙarfe 10:23pm, murmushi ta yi dan tinawa da Alhaji Bukar, tin 6pm suke tare sai yanzu ya wuce. wayarta ta ɗauka tare da hawa online, cikin farin ciki ta shiga group wanda su uku ne kuma suna online ( 2 Sim WhatsApp group.)
'Yanzu Malam Bala ya sallame ni, gaba ɗaya hanalina yana kanku, gashi Reemah ba ma ta online.' shine saƙon Nuni kenan wanda ta fara cin karo da shi. take ta hau typing.
"hmmmm *2 Sim* Alhaji yamin wasan kuɗi."
"ki ce kin huta abin ki yau.' Nunu sai Reemah ta ce.
'koya mana karatun da malam ya miki.' sai Feaz ta sanya emoji na dariya Feaz, haka suka ɗauki lokaci suna hira har suka koma video call sannan suka fara aikata alfasha ta waya. (Astagafirullah, Allah ya shirya mu da zuri'ar mu 😓🙏.)
Kamar ko da yaushe, yau ma cikin hanzari ta kammala shiryawa dan wani Alhaji, ga dukkan alamu za ta shaƙi Naira dan yadda ma ta ga hoton sa, guy ɗin ya mata sosai. Dogon hijab ta sanya kamar kullum sannan ta ɗauki wayarta wanda aka sha dagu da Abba akan waya ba ta, sai da a kai daƙyar ya bar mata dan sai da yaga evidence na adashin ta take yi shine ya yadda.
Ɗakin Ummi ta nufa bayan sun yi sallama sannan ta nufi babban parlour, tin daga nesa ta hange sa zaune yana latsa waya. Babban mutum ne mai cikakkiyar kamala, kana ganinsa kasan kuɗi ya gama ratsa fatarsa, da sarsarfa ta nufasa tana mai tsugunnawa ɗan nesa da shi.
"Ina kwana Abba?." sai ya ɗago idanunsa da ke cikin glass ya kalleta sannan ya amsa a ɗakile ba wani kulawa.
"Sai na dawo." ta faɗa dan ta ga bai da niyyan magana, sai kuma ta ji ya ce.
"Ga wannan ki yi transport." ta kalla hunnasa tare da amsa tana mai godiya, sai bayan da ta fita ta ƙara duba kuɗin da ƙyau.
"₦350, kut." ta faɗa a ɗan tsiwace, ɗan ko zuwa school ɗin ₦500 ne, haka ma napep kenan in kuwa mashin ne sai ₦800, tsaki ta ja tana fita daga gidan, a dai-dai nan driver ya dawo wanda ye kai yaran Abba school, ko kallon motar ba ta yi ba ta fara tafiya ta naji driver na ce wa.
"Nusaiba tinda ba su san na dawo ba, ki zo ko kan by-pass na kai ki." dan kar ya ce ta wulaƙanta ya sa ta ce.
"Na gode Baba Sule." Cikin sauri ta bar unguwan, a bakin wani layi ta hangi motar Reemah, tana isa ta shiga suka bar unguwan.
"Ladies, ku dai dawo da wuri Please." Nunu ta faɗa bayan sun sauke ta a gidan Reemah.
"Karki damu, school zamu leƙa da mun tashi za mu dawo sannan yau akwai babban harka dan ƙwayoyin nan za su iso." Dariya suka ɗan yi sannan Nunu ta shiga gidan su kuma suka nufi Skyline University.........9068269975 opay Farida Aliyu Ibrahim
0816 584 2571
Reciept ta nan via WhatsApp
Ku hanzarta biya kafin free pages ya ƙare.
******
Not edited
Flat shoes ɗinta ta cire sannan ta shiga ɗakin su Faridat, tana kwance a saman katifa tana sauraran littafin Khairat na Fadnas, gaba ɗaya hankalinta na kan novel ɗin.
Duka ta ɗaka ma ta sannan ta ce ''kin fasa zuwa babban layin ne??.....''
" Harara Farida ta watsa mata sannan ta ɗauki hijab ɗinta baƙi har dai dai gwiwa ta sanya sannan suka yi hanyar fita daga gidan tare da yiwa Maa sallama sannan suka ƙarasa gidansu Nafisat da mamansu ke ta jera bread a stainless tray ƙato.''
A hanyarsu na tafiya hira kawai suke daga can nesa su ka hango wata ƴar matashiyyar budurwa da ta ci matsatsen kaya waƴanda su ka amshi jikinta.
''Saddiƙa!!.'' su ka ƙwala mata kira wanda hakan yayi sanadiyar juyowanta kanta ɗauke da ear plugs mai baby hannun ta riƙe da iphone 12promax, isowar saddiƙa kam musabaha su kai sannan su kai mata ya haƙurin rashin mahaifiyyarta suka yi mata taaziyya.
Faridat ta ce ''Ya akai nanganki da iphone 12promax ga wani shegen fresh da kikai daga dawowa daga ogun state are we all safe??.'' Nafisat kuma ta ce ''You sure say no be runs.'' daman sun saba kalar wannan wasan a tsakanin su tunda su gabaɗayan ƙawayen juna ne tun na yarinta sannan kuma cousins, amma yau saddiƙa abin ya ɓata ma ta rai ko dan yanzu ba ta da zuciya kalar na mutane? ( Nima pending amarya ban sani ba).
Still dai suka ƙyalƙyale da dariya gaba ɗayansu.
Banda Tawa da ta ƙafe Saddiƙa da kallo wanda hakan ya sa Saddiƙa jin wani iri, because ita ba kamar su bace ba, bata da wani burin da ya wuce ta inganta rayuwar mahaifiyyarta da ma al'umma gaba ɗaya.
Murmushi ta sakarwa Saddiƙa wanda itama ta mayar mata sannan ta ke tambayar su ina zasu je da wannan yammacin ranar?, ataƙaice suka amsa da Babban layi.
''Okay.'' ta ce sannan ta ƙara da '' Lemme drop you guys off ''
'' Soo you don buy car abi?? '' Farida ta faɗa ta na ƙara kallon Saddiƙa, ''Ni bana son iskanci in za ki hau ki hau kar ki mana yanga.'' Tawa na faɗan hakan ta ja hannun Saddiƙa suka wuce can gaban unguwar su suka shige mota.
Duk abin da suka siya Saddiƙa ce ta siya musu, da Tawa ta ga ba haza kawai ta hau siyayyan komai na abincinsu amaimakon kayan miyyan da Mami ta aiketa.
Ko da suka dawo gidan wake ta ɗaura ta yi shirye-shiryen su na zuwa kasuwar siyar da abincin na su which is Kwari market.
Da Asussuba ta ɗaura shinkafa kafin ƙarfe ba kwai har ta shirya ta ta shi Maami da ta koma bacci itama tayi wanka, tasaka kayanta Palazzo trousers with T_ shirts yayi mata kyau sai ƙaramin hijab baƙi, abinka da farar fata yayi mata kyau ɗass da ita.
Napep ta fita ta kira arround 10 O'clock sannan suka nufi hanyar kasuwa zuciyarta na dukan Uku Uku.
Because tasan dole yau Ahmad zai zo kasuwa kuma ita ba ta son ta ganshi balle ya ƙara kallon ta da idon zina kamar yadda ya ce mata bazai taɓa auran mazinaciyya ba.
Hawaye ta ga yana neman taruwa a fuskarta wanda batai aune ba taji ya zubo saman ƙuncinta.
Tai sauri ta goge saboda gudun kar Maami ta gani.
Hira Maami tai ta mata a napep wanda duk rabin hankalinta ba ya nan sai dai tai ta murmushi da umm,umm umm.
Bayan sun ƙarasa suka sauke table ɗinsu na jera komai kafin 11 aka cika anata siyan abinci.
Bayan kasuwa ta ɗan lafa ƙaramar wayar nokiar Maami ta ɗau ringing. Cikin sauri ta ɗauka tare da kallon Tawa ta na faɗin ''Ahmad ba shi da contact ɗinki ne ya ke kirana.''
Yi ta yi kamar ba ta ji Maami ba ta cigaba da Attending customers ɗin da ke zuwa ɗaɗɗaya.
Bayan ta ɗaga sun gaisa ya ke cewa Maami ta bawa Tawa plate ɗaya ta kawo masa, bayan ta katse wayar ta je har wurin table ɗin ta zuba mai shinkafa da pourage beans da ya ji mai sannan ta saka mai ɓomo biyu a maimakon ɗaya ( Ganda) .
Cikin sanyinta ta amshi plate ɗin a hannun Maami sannan ta kalli fuskar ta ba tare da tace komai ba ta nufi hanyar da zai sadata da shagon shi.
Idonsa ya ƙafeta da shi sannan ya ke faɗa mata ''ba dariya ko dai kishi kike??.''
Fashewa ta yi da kuka sannan ta gayamai same message da ta gani bayan aurensa da ya turamata.
''Am not the one, wallahi Tawa bazan taɓa tura miki kalar wannan message ɗin ba and aurena is an incident that I can't escape it, as