Showing 18001 words to 21000 words out of 28211 words

Chapter 7 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt

dey in side trouble ooo.'' ''Subhanallahi, mai ya faru Tawa?." Kuka ta fara sosai ta na faɗawa Saddiƙa abin da ke faruwa, da sauri Saddiƙa ta ce gata nan zuwa.

A haka ta samu salama tare da zama ta na jiran zuwan Saddiƙa.


Bayan minti talatin ƙamshin turarenta na Creed ya iso wurin da ta ke zaune kan bench, tun kafin ta iso wurin da take.

Cikin takunta na slay queens, cikin shigarta na corset top da pencil jeens, sai wani ɗan scarf ɗin da ta yana kanta da shi, sai wani high heels da ke ƙafarta she looks hot and classy.

Ta ƙaraso kusa da ita ta zauna," tell me what happened, da kika tayar min da hankali haka?.''

''Saddiƙa ana buƙatar hundred thousand naira a hospital, bansan ya zan yi ba, Ahmad ma yanzu mamansa ta tsine masa a dalilina, wallahi you're my only hope please kar ki ce min a'a, dan Allah ki taimaka min.'' ta durƙusa ta na riƙe ƙafafun Saddiƙa.
'' zan taimaka miki amma sai dai ki yi abin da na yi, da kuma su Nafisat ke kan hanyar yi, amma ni kuɗi na ba zai ƙara kuka akanki ba, ni kin ga tafiyata." ta na faɗan hakan ta kama hanyar fita daga gidan.
'' Saddy ina roƙon Allah ya tsare ni daga zama cikin haram da kuma cin haram, ba zan taɓa yin hakan ba har abada bi izinillah.'' ta faɗi hakan tare da da goge hawayenta da tafin hannunta.
Saddy bata mata magana ba ta sa kai ta fice daga gidan ba ki ɗaya.

Itama Tawa hijabinta ta saka tare da barin gidan, ko zata samu aron kuɗi gun wani inyamuri dake unguwar su Oga Nonso dan mai kuɗi ne sosai ba kaɗan ba.

A hanyarta na tafiya ma duk wanda ya ganta sai ya tambayi jikin Mami.

Gidaje wanda ake kira da self contain gidan na zaman mutum ɗaya ne ba shi da wani girma sosai amma mai kyau ne.

Ƙwaƙwasa ƙofar ta yi mai guard ya buɗe mata, a hankali ta tambayi ko OGA NONSO na ciki, amsa mai gadin ya bata da "yes ma." sannan ya shiga don yi mata iso zuwa ciki.

Baifi minti ɗaya ba guy ɗin ya ce ta shigo.

A hankali ta shiga falon da babu laifi yana da kyau ta zauna a hankali kan ɗaya daga cikin kujerun dake falon.
OGA NONSO ne ya fito daga cikin ɗakin, ya kalli Tawa dake zaune a rakuɓe.
Magana ya fara mata da sigar zolaya ya fara faɗin ''Our mineral resources fine girl ever, innna eh make i wife you go dey easy oooo.'' sidda kanta tayi ƙasa dan ita ta san rashin mutumcin da take masa, a hankali ta fara magana ''Oga Nonso.'' ''Fine girl I dey hear you oooo.'' murmushi ta ƙaƙalo a hankali tare da faɗin ''abeg ....... If you go fit help me with hundred thousand naira, nayi alƙawarin zan baka in the next few months please........ha.'' tana maganar ta na breaking ɗinsa dan ta san NONSO da son kuɗin tsiya.
''Ahh na hundred thousand naira be the problem, shi ne kike ta magana haka, zan ba ki kar ki damu Our mineral resources fine girl ever innna eh make it two hundred thousand.''
Da sauri Tawa ta sauko daga kujerar ta fara jero mai addu'a ''You shall prosper, you shall make it more, Allah ya biya.'' ''Ahh don't worry, if you go fit open leg úñgwáñü (kinyi in igbo language). nahh I go fit give you amma idan ba za kiyi ba ba zan bada ba.'' "ban gane open leg ba, open leg as in how??."

''ki daina magana like say you're not an adult, kin fini sani fa, ku wa'yannan hausa children da kuka fi kowa lalacewa, like ba ki sani ba.''
Ita har ga Allah ba ta san mai yake nufi sai da ya furta kalmar lalata.
''duk da kuɗin ara min za kayi upon that kana son muyi affairs, Nonso my God will punish that your stupid and smelling mouth.''
Ta faɗa ta na zirarar da hawaye, tare da yi mai daƙuwa ta fice daga gidan.


Ko da ta fito ita kaɗai ke magana kamar mahaukaciya ''Kowa ya zama ɗan iska kowa, abin da kake ajiya yake so, ya Ubangijina ka kare ni, wayyyoooo Allah na Mamana, wayyyoooo Allah na tuba ka yafe mini laifukan da nayi, Why me? Why now? Why not later?, mai sa kowa kansa ya sani mai sa babu wanda ya damu da damuwar wani, ga Ahmad ba lallai na ƙara ganinsa ba, shin taje wurin Saddiƙa ne tace ta aminta? ko kuma ta je ta fara bara? ko ta koma wurin NONSO tace ta aminta he can have her?, ta tabbatar idan ta je wurin mahaifinta is another trouble dan idan ta ga abin da bai mata she can strike him to death ita ba Mami nace ba...…..."


Is a paid book ku hanzarta biya kafin lokaci ya ƙure.
9068269975
Faridat Aliyu Ibrahim Opay
Shaidar biya via WhatsApp
0816 584 2571


Ku hanzarta biya Free pages sun kusa ƙarewa.

Kar abarku a baya.
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): 💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘

💫💫💫💫💫💫💫


CHAPTER 7️⃣


"Ni Kam Ka sani a duhu dan Allah ka min bayani meke faruwa ne?"

Gaban ta ya Matso a fusace yana fadin bayanin uwar me zan miki bayan abinda idon ki ya gane miki." Yana fadin haka ya warci bokiti ya wuce gaban rijiya ya shiga diban ruwa yana cigaba da banbami kamar an aiko Shi.

Sosai anayah take kokarin danne dariyar ta tare da fadin wai dan Allah tsaya yanzu Daddyn ne yasa aka sakar ma karnuka?"

"Kinsan Allah anayah idan kika Kara min magana sai nayi kwallo dake iskanci banza da wofi in banda tsabar raini wayo, au dariya ma kike."

Da sauri ta juya ta shige daki shi kuma ya juya ya dau bokiti yana cira kafarsa dayar nayin baya sai rigijaja a kasa wayyyoooo jama'a da gudu anayah ta fito ganinsa a kasa yasa ta nufo shi tana masa sannu yiiiiii ya fashe da kuka Allah ya isa whl, anayan da Allah kizo muje a bawa mahaifin ki hakuri ya yafe mana dan girman allah."

Da mamaki tace, "Kaifa yanzu kace ga abinda daddy yasa aka ma kuma kace muje ni gsky ba inda zanje whl har sai ya huce ya nemeni," fincike hannun sa yayi yana miqewa ba tare da ya damu da faduwar da yayi ba yace karki Kara zuwa inda nake karki Kara min magana munfuka maybe ma yanzu haka ana aiko miki kina dannewa karkashin pillow ni kin barni hoto."

"Dan Allah Abbas Ka dinga kyautata min zato mana, maganar kudi kuma shi ma daddy ai ba dashi yazo ba kai ma in Ka nema zaka samu."

"Ban nema din ba uban waya karyamin tattalin arzikin ko ke a haka kika aure ni, amma yanzu saboda kin cinye min nawa shine zaki samu damar cewa in nema ko tho bani Kara nema ki cinye ke da ya'yan ki."

Daga haka bai Kara kallon ta ba ya wuce bayi, komawa tayi ta zauna tana jin shi cikin bayin yana ta dure duren ta maguzawa har ya fito ya wanke kayan sa ya shanya ya zo ya wuce daki tare da shurin ta da kafa ita dai bata tanka masa ba har ya fito ya fice daga gidan itama mayafin ta ta zara dan shiga maqota ta samo abinda zata bawa yara in sun dawo makaranta.

Bai fi minti talatin ba ya dawo da wasu mutane yana fadin Ku shigo Ku shigo kujerun suna ciki har karamin falon ya shiga dasu suka duba kujerun dake ciki wanda suka dan ji jiki amma da sauran karfin su, saida suka gama dubawa sannan daya daga cikin su yace gsky wanna kujerun ba sabbin yayi bane dan haka dubu dari zamu bayar in Ka siyar tho.

"Haba Malam isa kujerun nan fa da ransu kuma ko kura ta fadi ai tafi karfin Allah sarki Ka kallesu dai da kyau."

"Tho shikenan mun Kara dubu goma akai in baka siyar ba kuma mu tafi."

"Shikenan tho Ku kawo Allah ya anfana."

"Kawo account number dinka," mutumin ya fada.

Karanto masa yayi ya sa sannan suka tura masa kudin suka fita suka nemo yara suka tayasu kwashe kujerun.

Da gudu ta shigo dan kusan Karo sukayi tace Abbas me nake gani kamar kujeruna a waje.

"Eh sune wanki zaa Kai."

"Wanki kuma wani irin wanki."

"Kinga anayah ni fa karki min titsiye yauwa hungo nan anshi ya fada yana miqa mata dubu goma.

"Whl bazan karba ba Abbas in dai saida min kujeru Kayi tho Ka yi maza Ka bisu Ka dawo min da kayana dan ba kai Ka siya min ba."

"Sai kuma kiyi ya fada Yana fice binsa tayi har suka fita kofar gida ja yayi ya tsaya tare da togewa cikin daga murya yace whl in baki koma cikin gida ba sai na dokeki miye hakan dan ma kin samu zan canza miki wasu shine zaki titsiye ni a bainan nasi."

"Ni bazan biye ma ba kawai muje a dawo min da kujeru na in ana son zaman lpy."

"Tho ba inda zaki bini in kuma kina jin kin isa ki biyoni kiga yadda zan tumurmusa ki a nan wurin tunda baki san mutunci ba."

Kuka ta fashe dashi cikin kukan ta fara fadin, "haba abbas haba abbas wanna adalci ne dan kaje an ma laifi a gidan ai bani na ma laifin ba meysa zaka dawo Ka huce a kai na har ka saida min kujeru na fisabilillahi.........."






**********


"Na samu freedom ni ma, yanzu, zuwa yaushe za mu Kaduna, wallahi naƙosa muje, daga can mu wuce U.S, idan mun dawo kuwa babban gida zan siya." Nunu ta kai nan tana zuƙan shisha.

"Baby Nu....Nunu, karki damuuuuu, zuwa Friday za muuu barrr nan....." Feaz ta faɗa da gyar dan ta bugu over. Sai Reemah ta ce.

"Gaskiya kam, dan ni kaina na ƙosa muje, dan kuɗi masu sunan kuɗi zamu yi acan ɗin." haka dai suka dinga hira a kan yadda zuwan su Kaduna zai kasance, gaba ɗayan su babu wacce ke cikin hankalinta dan sun shawu, dama kafin nan sun aikata alfashan dai (Astagfirullah), ko da suka gaba babu wacce ta sitirta jikin nata haka dai suke zaune, Reemah underwear ne kawai ta ja ya zama mata riga - Feaz kuwa gyalen ne ta ɗan daura a ƙugu kawai sai Nunu da ta zurab hijab dan ita akwai ɗan hankali. (Sai dai uban hankali, inji ni PRETTY SK.)



Sai dare suka dawo cikin natsuwar su, hira suka sha sosai sannan Feaz ta wuce badan ta so ba.



Misalin 8:12pm aka sallame su, gida suka wuce direct, har lokacin ji yake tamkar komai a mafarki ne wai 'Nusaiba ta gudu mai da mota.' shi ita sam bata gabansa, motarsa ita ce abin damuwa. Tana yin parking sai ga yaranta sun fito da gudu, da yake ta kira mai mata aiki da ta zauna mata da su har ta dawo. Sallamar ta ta yi sannan suka shiga, a parlour suka zauna, indomie ta musu amma da ƙyar Abba ya iya ci. A haka dai suka kwana ba wani magana da ya shiga tsakinsu. Washegari na yi, ya nufa part ɗin Amina dan sai a lokacin ya tina da ta faɗi ai.............


Yana shiga ya tadda komai yadda yake hatta paper da ya karanta shima ya na ƙasa, ko ina ya duba amma bai ga Amina ba, da sauri ya fito compound sanna ya ƙarasa kusa da Driver.

"Sule...."

"Ina Kwana?." Sule ya yi saurin faɗa.

"Lafiya, ina Amina ta je?." ya tambaya cikin ɗan zullumin ina ta shiga.

"Oga ai tare muka kaika asibiti, bayan na dawo na ɗauko yara daga makaranta, banga fitar ta ba gaskiya." Jim ya yi sai kuma ya yi ƙwafa yana barin gurin tare da faɗin.

"Agayas dama na gaji da dake Amina, Allah ya haɗamu a ranar tsayuwa dan ki bada shaidar Nusaiba ta min babar satar mota."




Friday, rana ba ta ƙarya sai dai uwar ɗiya ta ji kunya, a yau friday misalin 5:23pm ta musu a cikin babban birnin Kaduna, jaha mai cike da ƙyau da ƙawa, wanda a ke ma take da center of learning. Tin daga Kano driver Alhaji Bukar ya ɗauko a wata arniyar mota BMW, sannan ya kawo su wani ƙawataccan gida mai rai da lafiya, gida ya ci a kirasa da gida da ya haɗu over.


A ɗaya daga cikin bedrooms ɗin gidan suka sauka, ana suka zauna dan hutawa, bayan sun huta suka fito dan ƙare ma gidan kallo, ma sha Allah kawai za'a ce ɗan daga paint ɗin gidan har zuwa kayan ci sun tsaru, komai golding colour ne da white, hatta kujerun ciki - dining area da sauran su, ita kanta tv da ya ci bango ɗaya na ɗakin abin kallo ne sosai.

"wow a gaskiya gidan nan duniya ne, ko ina ƙwanin sha'awa 2 Sim." Nunu ta faɗa tana kulle ƙofan parlourn dan sun gaba zagaye, abincin da aka sa a kawo musu ne aka miƙo dan haka suka zauna dan ci, soyayyar taliya ce wadda ta ji uban kifi, sai zuba ƙamshi take, sannan kaji guda biyu wanda aka ma gashi na musamman, sai abubuwan sha kala-kala, ba wasa ko wa ta ja nata ta hau ciki dan sai gobe ne su Alhaji Bukar za su iso.


Bayan sun yi kammala, suka shiga ɗaki dan kwanciya, a lokacin Nunu ta yi alwala sannan ta gabatar da sallah bayan nan kuma lamari ya ɓaci dan su ukun sukahau aikin da suka saba na lesbian (Astagfirulla), haka suka shafa tsawon lokaci suna aikata alfasha, har barci ya ɗauke su, sai cikin dare Nunu ta farka shine ta musu sutura ita kuma ta yi wanka sannan ta dawo ta kwanta ta na mai tinanin Ummi..........
> Kamar dai na hmmmmmm 🏃





********
Paid book ne free pages babu yawa.



Ko da ta fito ita kaɗai ke magana kamar mahaukaciya ''Kowa ya zama ɗan iska kowa, abin da kake ajiya ya ke so, ya Ubangijina ka kare ni, wayyyoooo Allah na Mamana, wayyyoooo Allah na tuba ka yafemini laifukan da nayi, Why me? Why now? Why not later?, mai sa kowa kansa ya sani mai sa babu wanda ya damu da damuwar wani.

Ahmad...... ba lallai ta ƙara ganinsa ba, shin taje wurin Saddiƙa ne tace ta aminta? ko kuma ta je ta fara bara? ko ta koma wurin NONSO tace ta aminta he can have her?, ta tabbatar idan ta je wurin mahaifinta is another trouble dan idan ta ga abin da bai mata she can strike him to death domin tabbas ita ba Mami ba ce ba.......
A hankali ta zame a wurin ta fashe da kukan rashin mafita kamar mahaukaciya, wani yaro da yazo ya wuce da mp3 ya na jin waƙar, _Mahaifiyya uwa ke kika fara min rana ba zana manta dake ba a zuciyata mama._ kukan ta ƙara fashewa da shi ta na tuno yadda suke rayuwarsu, lokacin Mami na ƙosai, idan an tashi a break sai ta zo ta taya ta zubawa, Mami ta siyar da bread, zoɓo, tayi markaɗe, tayi aikatau, tayi aikin gini ma a lokacin da suke ƙauyen su da Baa ba shi da lafiya, tayi wa mutane noma saboda su bata abinci, har wankau sai da tayi dan kawai ta samu ta rufa musu asiri, amma that guy has the gust and ordersity to cheat on her da ƴar yayansa, for how long zata cigaba da ganin muzantar da mahifinta ke wa mahaifiyyarta?.


Ta san mutumci ado ne ga ƴa mace amma a yanzu ta rasa shi, ko da farjinta ne sai ta nemawa mahaifiyyarta lafiya, amma ba zata bari body count ɗinta ya kai koda mutane goma bane ba saboda watarana.


Gida ta shige haɗe da shiryawa ƙarfe goma dai-dai ta fita as usual dai wando ne a jikinta sai hijaby, inda taji labari rannan a islamiyya matan banza ke tsayawa customers su zo suyi picking nasu ta nufa dan taji a wajajen ƴan kura ne.
Jikinta na dar-dar ta fita dan bata taɓa fitan dare ba.
Koda ta isa tafi minti talatin kafin wata baƙa wuluk ɗin range rover spot tayi parking à gaban ta wani dattijo da zai yi Sa'a ɗaya da Baa ne aciki amma Baa ya girme sa, amma yanayin daular da yake ciki.

Bayan ya tsaya mata ta shige ciki ta takure waje ɗaya, shashshafa ta da ya fara yi ne shi ya sa ka zuciyar ta shiga cikin wasi- wasi, cikin zuciyarta ta fara mata magana " idan Mami ta sani ba zata taɓa farinciki da ke ba Tawa , shin kin manta maganar mahaifiyarki na ƙarshe agareki?, ko kuma kina da yaƙinin Allah ya yafe miki wanda kika yi a baya da kike kira da mistakes? The answer is noo right? Tawalkaltu is better ki koma gida, komai yayi farko ƙarshe za ta yi, non condition is permanent."


" Nawa ne kwana ɗaya? Zan so ace za ki min sati ɗaya just for me to lavish this your body, I promised to drive you crazy." Maganar sa ce ta dawo da ita daga nisan tunanin data lula.

Ajiyar zuciya ta sauke tare da faɗin "Sir just drop me, ban taɓa aikata hakan ba am scared just let me please."
Ta ƙarashe maganar kamar za tayi kuka.

"Ni na janyo ki kika shigo mota na? Ko kuma na matsoki ki fito hanya? Ni daman virgins nake so, ki mallaka min virginity ɗin ki akan farashin miliyan biyar."

" Ni na fasa wallahi bana yi."
" Ai kuwa sai kin yi idan aka shigo gonata dole ne nima sai na ratsa ko da kuɗi ko babu."
" Wallahi baka isa ba, buɗe min ƙofa." Ta faɗa tana wani gunjin kukan.
"Sai kiyi idan halin ki ne."
" Baba dan Allah kaji."
"Kul ban da mata bare ƴa."
" Sororo ta tsaya kallonsa sannan a hankali kuma ta ƙara faɗin " dan soyayyar ka da mai duka."
" Ki min shiru bana son iskanci."
Kuka ta cigaba da rairaiwa wanda a dai-dai lokacin suka ƙaraso guest house ɗinsa, sai yanzu ta ƙare mai kallo, he's giant sosai, kyakkyawa ne amma ba can

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login