Showing 12001 words to 15000 words out of 28211 words

Chapter 5 - GOLD DIGGERS HAUSA NOVELS COMPLETE BY PENDING AMARYA.txt

saninsa bai san ta iya mota ba, kuma ga alaman tasha duka ne dan jiyo ƙaran ihunta sannan ya ga Abba da belt sai kuma ya ga yaga fuskarta da ciwo hakan yasa ya buɗe mata babu gaddama, yasan in ya mata musu tsab za ta iya kai mai hannu dan a fusace take sosai...........


PAID BOOK NE
9068269975
Opay Farida Aliyu Ibrahim
Ku hanzarta biya kafin lokaci ya tafi
Shaidar biya via WhatsApp
0816 584 2571
**********
Agaskiyya she can't say noo dan haka kawai ta buɗe gaban motar ta shiga ba tare da ta kulle ƙofar motar ba.

Kullewa ya yi sannan ya shi ga ma zaunin driver ya yi zamansa tare da kunna motar suka ɗauki hanyar bachirawa.........

A hanya ma juyin duniya ya ke mata magana ta ƙi ba shi amsa sai kawai ya kama bakinsa ya yi shiru.

Haka rayuwar su ta cigaba babu wani shaƙuwa tsakaninta da Ahmad tun da a ganinta yaudararta ya yi.

Ko ta je wurin Abinci ba ta wani yi mai magana.

Har lokacin waec ya zo sai sun taso da ga papper ta ke wucewa wurin Maa, ko taje Ahmad sai ya bata excess money bayan wanda ya biya na abinci.

Akwai wani Monday da ta biya ta gidan Saddiƙa, ta shiga mugun tashin hankali, ba ta taɓa tunanin Saddiƙa za ta iya abin da ta yi ba.

Tun daga ranar sai ta ɗan ja jikinta da yadda kullum suke tambayar ta ya za su samu kuɗi irin nata.

Yau dai Sunday ba su fita Kasuwa ba hakan ya bata daman fita ita da su Saddiƙa, da sukai kyau cikin shigar ƙananun kaya, dan a yanzu ita kaɗai ce ba ta waye a cikinsu ba.

Bayan sun je sun dawo, ko da ta dawo gidan Maami ce zaune kanta da bandage, ko da ta shigo ta ganta haka ba sai ta tambaya ba ta san mahaifinta ne ya mata aika aikansa.

Rungume Maami ta yi sosai ta na kuka mai tsuma zuciya, domin ita ma Maami kukan take mai tsuma zuciya.


''Baba ne ya miki hakan ko? Duk da wahalan da kike sha still kina son na auri Igala tribe Maami?, Allah ya hore min kuɗi na samo miki mafita da kuma mafaka a rayuwar mu gaba ɗaya.''
Murmushi kawai Maami ta yi tare da shi mata Albarka da yaren nasu.


Kuɗin kayan miya ta ɗauka tare da faɗawa mahaifiyyarta za ta je gada ita da su Nafisat da Faridat su dawo, Saddiƙa ce za ta kaisu a mota.
Maami ce ta ce ''yaushe Saddiƙa ta siya motar?? , ki raba kanki da yaran nan Tawa, Allah ya tsaremin ke da mutumcin ki da ku gaba ɗaya.

Jiki a sanyaye ta ce ''Ameen.'' a duk lokacin da mahaifiyyarta za ta mata addu'an Allah ya tsare mutumcinta ta kan tsinci kanta a cikin wani yanayi, lallai mutumci da ƙimar ya' mace shi ne budurcinta da kuma ɗakin mijinta.

A rayuwarta ta kan zauna ta yi tunanin ya aka yi har shaiɗan ya yi galaba akanta da Ahmad?? .
Bata taɓa manta ranar da abin ya faru a cikin motarsa ranar da Maami ta ce mata ba zata auri bahaushe ba, ranar a motarsa suna kuka gaba ɗayansu su biyun daga rarrashi har abin da zai faru ya faru. Wannan shi ne sanadiyyar da bata son ta ƙara shiga motar Ahmad ɗin.


Jiki a saɓule ta wuce gidansu Nafisat, daga nan dai Saddiƙa ta zo ta kwashe su su ka wuce rijiyar lemo, kasuwa mai ɗan kusanci da unguwarsu.

A motar ma shiru ne ya ratsa sannan a hankali Nafisat ta buɗe baki ta ce "Saddiƙa abeg ya kike samun kuɗi, ke ba saurayi ba ke ba gadon da aka bar miki, buh see the kind of life you're living, Babu wanda zai yi rejecting rayuwar ki, ga motoci ga designers da kike sawa ga gida....." Farida ta caɓe da "wallahi rigani magana kika fara yi, Saddiƙa ko dai online business ɗin da ake yi ki ka fara?, tun da Maama ta rasu kika canza kika dawo wata kalar camera abeg update us."
Saddiƙa dai ba ta basu reply ba ta cigaba da tuƙi. Sai da ta ga sun ishe ta sannan cikin muryarta ta ce "duk wanda ya shirya ya zo ya same ni bana faɗa sai dai mutum ya gane ma idanunsa."

Tawa dai kawai bin su ta ke dana mujiya, cikin muryar shauƙi da jin abin da Saddiƙa ta faɗa Nafisat ta ce "we are all ready, Tawa too is ready, abeg make we just dey go the thing just dey totori me a swear." Ƙyalƙyalewa da dariya su ka yi, su na ƙara takurawa Saddiƙar.

Cikin muryarta mai sanyi da ya sa su shiga wani yanayi ta ce " Am not ready for anything, in za ku yi ku yi, amma wallahi ni Alhamdulillah da ni'imar da Allah ya yi min, last da ku ka tambayi Saddiƙar ai cewa ta yi kowa ya ci arziƙi ya bar shi a wajen ba zata so ta samu cikin wani abin da ba za mu iya ba, amma yanzu ku ba ku tuna da hakan ba za ku ƙara shigar da kai."
Saddiƙa juyowa ta yi tana kallon Tawa sosai. Sannan ta cigaba da tuƙi.
Nafisat da ke kusa da Tawa ta ce "ke fa Tawa ba kya son mu yi wada'an da talauci, tun da kika ga ta dawo ta ce in muna so mu mata magana ai kin san ba abin cutarwa bane ba.''

''hakane amma ni dai kam ku yi abin ku, in dai ni ce i can't, abin da aka ambaci risk da farko will always be, ba zan yi ba, ku yi kayan ku, amma ni ƴar Ibrahim nooo is the best answer da zan ba ku a yanzu.''

''Akwai lokaci, mu ne ƴan iska kenan duk da ba iskanci mu za mu yi ba, wallahi mu ka yi kuɗin nan biyar ɗina ba za ki ci ba.'' in ji cewar Nafisat, ita ma Faridat ta ce ''za ta mutu da talauci mu dai kam talauci sai dai a maƙota.''


Haka su ka yi wa Tawa caaa a kai .


Daga haka su ka yi cefanen su su ka dawo gida, arround magriba har ta gama komai .
Washegari da sassafe kamar yadda ta saba, bayan ta gama shiryawa ta tayar da Maami sannan ta taro musu napep suna ciki suna hira, Maami ke tambayar ta yaushe ne take ganin zata je duba result tun da har ya fito?? . ''Ba issue Maami inda kudi ai za'a duba. ''Karki damu lokacin hutu na nan tafe ni dai ki yarda da wannan yaron dan gidan Iye Rabi (Maman Rabi) da ya ke aiki a abroad na tabbata zai kula da ke Tawa amma kin dage sai hausa guy duk da dai Ahmad ba shi da aibu yaro ne mai hankali, amma kinga tun da ya kama gabansa ke ma ki kama na ki ko??.......''
[9/29, 22:38] PRETTY SK NOVERLIST (PRETTYN JAJIRTATTU CE): 💫💦GOLD DIGGERS💦💫
(BA JARI 💰SAI UWAR RIBA💎)

COLLABORATIVE EFFORT BY.....

PENDING AMARYA👰🏼‍♀

PRETTY SK🥰

AND.....

YOUNG WRITER ✍️

UNITED PENS 🖋️
THREE VOICES 🔊 IN ONE STORY 📘


💫💫💫💫💫💫💫


CHAPTER 5️⃣


"Aikuwa na ji daɗi sosai wallahi, Allah ya bar zuminci ya yaran kuma."

"Duk sun tafi makaranta ai sai 6pm."

"Allah sarki Allah ya bada ilimi mai amfani ya raya mana su."

"Ameen ya Allah bari mu gudu tunda dai mun shigo ɗin."

"Tun yanzu Aunty Khairy."

"Tun yanzu fa Anayah aiki ne damu jibge gobe me gidan zai dawo daga tafiya shi yasa."

"Ehh gaskiya ne kam to Allah ya dawo dashi lafiya."

"Ameen ya Allah," Afrah ta amsa tana tashi kuɗi ta dauko a Jakarta tare da faɗin "Zahrah zo ki karba na sweet tunda naga gudun mutane kike dai."

"Harda wata wahalar Aunty Afrah ai da kin barshi ma."

"Ba wani damuwa ai ya'ta na bawa zo ki karba Zahrah."

Kallon Zahrah kallon Anayahi tayin data umarceta da faɗin "Jeki karba mana."

Zuwa zahrah ta yi ta karba tare da godia ita kuma Anayah ta bisu waje dan rakasu.

Sai da taga tafiyar su sannan ta dawo ciki tana faɗin zahrah kawo kuɗin na ajje miki, ba ta Zahra ta yi kuɗinita kuma ta kullewa a bakin dan kwalinta ta buɗe baki ta yi za ta yi magana Abbas ya shigo Afujajan kamar sabon saki daga kuntau tun daga soron kofar gida yake Kiran " Anayah Anayah kina ina ne."

"Gani a tsaye Abbas meya faru ne?"

"Au iskanci ne ma yasa ina magana aka min shuru kenan ga dan iska ko wai meyasa ko da yaushe sai kin sani magana ki ke jin daɗi ne."

"Me nayi wai ?"

"Ina abin da suka kawo?"

"Su wa?"

"Karki nuna min buɗewar ido bar ganina haka tar nake kallon ki ina kasuwa aka faɗa min anga iyalan Alhaji yunusa sun shigo kuma nasan ba zasu shigo su fita hannu lami ba dan haka maza bani kaso na."

"Ni wallahi basu bani komai ba dama Zahra ce suka ba ta dubu biyar sukace ta siya sweet Ka ganta ma a bakin dan kwali na ba inda na kaita .

"Bani to." Ba musu ta kunce ta miƙa masa ba kunya ba tsoron Allah ya dafe kayar sa ya jefa aljihu da faɗin ke ba sweet a kace ki saya ba to zan kawo miku rake da mazarkwaila ai sun ma fi lpy wancan zagin chemical ne kawai suke dura muku shiyasa zakaga yara suna ta girma kamar kajin agric, ni na koma sai anjima."

Anayah kasa magana tayi ta koma ta zauna tare da zuba uban tagumi tana kallon surfen dake gabanta na wata maƙociyar su data karba ta yi dan ta samu wani abun da za ta samawa yaran abin da zasuci da daddare tunda shi abin da ya kawo na iya rana ne kawai kuma bama isar su ya yi ba.

Wani saurayin yaro ne ya yi sallama wanda yaja hankalin ta ta dago tare da faɗin " Umar harka dawo."

"Eh wai Inna ta ce in an gama surfen a kawo."

Tashi ta yi tana faɗin ka je kace ta dan ƙara hakuri an kusa ta karashe tana daukan tabaryar dan ci gaba da surfen shi kuma yaron ya juya ya fita jima kadan ya dawo da faɗin ta ce gsky yanzu take son amfani dashi tun dazu take jira.

Da to ta amsa tare da juye masu hatsin a leda ta ce ina kuɗin ?

"Ba canji in an samu zaa kawo in kuma akwai canji to sai na karbo."

"Babu karbi tafi in kunyi canjin Kwa kawo ta faɗa tana miƙa masa ta koma ta zauna cikin rashin sanin abinyi ba ta jima da zama ba akayi kiran sallar magriba tashi ta yi taje ta dauro alwala sannan ta saka hijabin ta ta leƙa kofar gida in da ta hango Na'em cikin yashin da aka sauke suna wasa koroshi gida tayi tare da kullewa tana fadan yadda Na'em ɗin ya ba ta jikin sa.

Sai da aka idar da sallah sannan ta yi musu wanka Kukan yunwa zahrah ta fashe dashi tun Anayah na sharewa harta koma lallashin ta da kyar ta samu ta yi shuru ta kwanta har bacci ya dauke ta nan kuma shima Na'em ya dauka cikin tashin hankali ta ce "Na'em wai ina kuke so in sa kaina ne ya zan muku."

"Umma ciki na ciwo yunwa." Duk kokarin ta na son ganin ta hana hawayen ta zuba a wanna gabar kasawa tayi ta barsu suka fara kwarara, "shike nan Na'em zanje in nemo muku wani abu Ka zauna nan wurin Zahrah kar kaje ko ina ka ji ko."

Daga Mata Kai ya yi Yana share hawayen sa, hijabin da ta yi sallah ta dauka ta mai da sannan ta fita shagon shamsu ta nufa sai dai juyin duniya ya hanata bashi haka taita zagaye da kyar ta samu wani mau shago ya ba ta bashin gari da sugar a kofar gida ta samu Na'em na kuka wasu samari sun zagayeshi yana ganinta ya taho da gudu ya boye a bayanta .

"Me ke faruwa?." Ɗaya daga cikin samarin ne ya ce sata ya yi.

"Sata kuma wani irin sata? me ya sata ?"

"Abinci ya sata na fito da abinci daga gida zanci naje na dauko ruwa shine na dawo na tarar ya cinye."

"Innalillahi wa Inna ilaihir rajuun Na'em bana hanaka taba abun wani ba."

"Umma yunwa nakeji kuma ban dauka da me shi ba."

"Dan samari ka yi hakuri dan Allah kai ma ai me bashi ne."

"Ni dai gsky kawai ki masa faɗa dan in ya sake zan iya balla Mai hannu."

"Shikenan bazai sake ba wuce ka shiga gida kuma ba nace ma karka fito ba meya fito dakai wato ka koyo rashin ji ko Na'em."

Haka ta tisa keyarsa zuwa cikin gida ta jiƙa musu garin sannan ta tashi zahrah ita ma ta sha suka kwanta.........








********


Is a paid book
Ku hanzarta biya
Account number da shaidar biya na ƙasa
Free pages sun kusa ƙarewa.......



*** Cikin ɗan lokuta ta isa gidan Reemah, ganin yadda take yasa suka kai ta Asibiti. Dan Feaz bayan ta farka ta kammala abin yi ta kuma fita, da yake a kwai wasu abu da suke sha, ƙwaya ce, ita ke sa suke aikata alfashan sosai, take mutum yasha yake rikicewa.


Sai yamma suka dawo gidan bayan an sallame ta, labarin komai ta basu, take suma suka ƙara tsanar Abba.

"Yanzu ki ce kin bar ƙura a gida, idan yaga babu mota tare da wasiƙan ki."

"Hmmmm Ummi kawai nake damuwa da ita, dan zai iya halakamin ita." ta faɗa wasu hawayen na gangarowa daga idanunta.

"Insha Allah komi zai wuce soon."

"Amsa kisha." Reemah ta miƙa mata tea, dama kam yunwa take ji ta amsa ga shanye.





Tana fita daga gidan, sai can Abba ya fito dan ya za ci yaransa ne suka dawo islamiyya.

"Driver Ina yaran suke?."

"Oga sai yamma za su dawo ai."

"Na ji kaman ƙaran mota ne." Abba ya faɗa yana mai ɗan tsayawa ne sa da Driver ɗin.

"Eh Oga, ai Nusaiba ce ta ɗauki Mercedes Benz ta fita da shi." Waro idanu Abba ya yi cike da mamaki yana mai cewa.

"Mai....... Ka......ce!?." Da ƙyar ya haɗa kalman yana kallon parking space ganin babu motar sa wacce kullum take cikin abin rufewan mota duk da baya cikin rana. Sannan ba ya cika fita da ita amma a haka kullum sai an wake mai ita. Take ya dafe ƙirjinsa yana faɗin.

"Innalillahi wa'inan iliyi raji'un, wayace ka batta ta fita?." bai jira mai zai ce ba ya shiga ɗakin Ummi, ganin a kulle bedroom ɗin ta sannan Ummi na ta bugawa da ƙarfi tana faɗin.

"Nusaiba ki buɗe, dan Allah kar kice za ki dau mataki, ki bar......." Take ya buɗe ƙofar, take kuma ya wanke Ummi da mari ya na cewa.

" Kira ƴar iskan yarinyar ki, ki faɗa mata ta dawo min da mota ta ɗan wallahi ko ƙurjewa ta yi sai kun biya ni." Ummi da zafin mari ya haɗu da zafin kalaman sa, da ƙyar ta fahimtar abin da yake faɗi, sai da ta maimaita a cikin ranta ya fi a ƙirga.


Cikin faɗuwar gaba da mamaki mai haɗe da tsoro ta ce.

"Kar ace, kashe kanta za ta yi, innalillahi......"

"Wallahi in wani abu ya samu mota ta hmmm." Abba ya kuma faɗa, cikin danna zuciyar ta ta ɗauki wayarta tana mai kiran number Nusaiba amma a kashe wayan, ƙirninta dai bugawa ya ke kaman zai faɗo, dan tasan Nusaiba ba ta iya mota ba kuma ta hassala yau sosai. Har zai fita sai ya ga wasiƙan da ta ajiye, da sauri ya ɗauka yana mai karanta dan ganin rubutun ta.

'Ni Nusaiba, a yau na bar maka gidan ka, na batta har abada. My Ummi kuma ki jira ina nan zuwa ɗaukan ki, na gaji da wannan rayuwar da muje yi a gidan Abba, na tafi kuma na ɗauki abu mafi tsaɗa a rayuwarsar ka Abba, mota. zan siyar na fara business, wallahi Abba sai na fika kuɗi, ka jira dawowata.' jin nunfashi sa na barazanar fita yasa ya zauna akan kujera yana kallon Ummi da ta zuɓa mai idanu take kuma ta zube a ƙasa, sai dai ya kasa motsi dan taimaka mata, shi kansa neman taimako yake dan ji yake ɗakin sam babu iska.





Ji take kaman babu lafiya dan haka ta nufo ɗakin Ummi, ganin Abba zaune yana jan nunfashi, yasa ta kira Driver da ƙyar aka sanya shi cikin mota sannan suka nufi Asibitin ba tare da ɗaukan Ummi ba duk da ta ganta, kuma ita ta fi buƙatar ganin likita.


Ruwa aka sanya ma Abba tare da allurori, take ya samu barci mai nauyi, shuru ta yi tana kallon sa, sannan abin da Driver ya faɗa mata na dawo mata. 'Ai Nusaiba ce ta fita da Mercedes Benz ɗin Abba.' Sun ɗau lokaci sai can Abba ya farka yana faɗin.

"Nusaiba ta gudu, ta gudu min da moooo........" Sai ya kuma suma. Aunty har ta zaburo sai ta koma ta zauna, tana zama ta saki wani shu'umin murmushi..........

Paid book ne
Ku hanzarta biya



**********




Daga haka suka yi cefanen su suka dawo gida, arround magriba har ta gama komai .
Washegari da sassafe kamar yadda ta saba, bayan ta gama shiryawa ta tayar da Maami sannan ta taro musu napep suna ciki suna hira, Maami ke tambayar ta yaushe ne ta ke ganin zata je duba result tun da har ya fito?? . ''Ba issue Maami inda kudi ai za'a duba. ''Karki damu lokacin hutu na nan tafe ni dai ki yarda da wannan yaron dan gidan Iye Rabi (Maman Rabi) da ya ke aiki a abroad na tabbata zai kula da ke Tawa amma kin dage sai hausa guy duk da dai Ahmad ba shi da aibu yaro ne mai hankali, amma kinga tun da ya kama gabansa ke ma ko kama na ki ko??....''




''Maa.'' shi ne kaɗai abin da ta faɗa da muryar kuka sannan ta zura earpiece ɗinta ta na jin waƙan Tantiana manaois ɗinta as usual _ HELPLESSLY _ . tun tana danne emotions ɗinta har hawaye ya sauka a idanunta ba tare da ta lura da shi ba.

Kallonta Maami ta yi saboda itama kanta ƴar tata ta bata tausayi amma abin kunya ne ace sauran yara na auren Igala ƴarta ta kawo mata hausa tribe matsayin siriki.


Har su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login