Showing 36001 words to 36194 words out of 36194 words

Chapter 13 - Ba Kai Nake So Ba Complete Hausa Novel By Fatima Isa Manu.docx

ta zama In-law dina? Banason shirmen banza fa wacece ita?.”

Kan shi ta sunkuyar ya fara magana. “ Ammy tana da ciki ne kuma nawa ne….” Saukar mari kake ji har sau biyu, da sauri Laylerh ta kama baki a tsorace, Meerah kuma ta durkushe a kasa hannunta na kan kumatun ta tana kuka..

*SAI MUN HADU A BOOK TWO IN SHA ALLAH, ZAI ZO ON 28th APRIL🙌*

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

Alhamdulillah!!!!! na kammala book one🤗 ga masu buk’atar su cigaba da karanta littafin *BA KAI NAKE SO BA* Book two dari biyar ne ~N~ 500, amma zanyi discount ga mutane goma da zasu fara biya da farko, zasu iya biyan dari hudu ~N~ 400🫠🫠🫠, dan haka ku hanzarta kar wannan damar ya wuce ku🤗😘😘😘. Za’a iya biya via 9031176727 Fatima Isa Opay, idan mutum ya turo da kudin sai ya yi screenshot ya turo mini da evidence of payment ta WhatsApp number ta 09027308227 SAHIBAR JAJIRTATTU ko DR TEEMAH.

Kar ku bari wannan labarin ayi sa ba tare da ku ba❤️🌹🫠 Yan Nijer kuma su min magana.

*BOOK TWO zai fara zuwa ne 28th April In Sha Allah kar ku bari ayi baku🤗🤗🤗*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login