Showing 12001 words to 15000 words out of 36194 words

Chapter 5 - Ba Kai Nake So Ba Complete Hausa Novel By Fatima Isa Manu.docx

ya farayi dasu yana sauƙe numfashi; bakinsa ya zare daga nata yana ɗaurawa akan boobs dinta. “ Ahhhhh.” Ya furta yana fara sucking din nipple tare da dan cizo, dayan hannunsa kuma yana yawo a jikinta.

Zame rigarta din yayi ya rage daga ita sai pant, wasa ya fara da jikinta yana cizon nipple dinta, hannunsa ya kai kasanta, da sauri ta rike shi hawaye na shirin sauƙowa take cewa. “ Na roke ka da Allah, kar ka taɓa ni.”

Muryansa chan ƙasa ya ɗago jajayen idanunsa yana kallon kwayar idanunta. “ Ke din yanzu KAYUWATA CE, duk yanda nakeso zanyi dake, duk sanda naji ƙishi dole na sauƙe akan ki!!!.”

Lumshe ido tayi hawaye na cigaba da zarya akan kumatun ta, hannunsa taji a cikin pant dinta yana wasa da gabanta, cike da kwarewa yake sarrafata, sai sumbatu yake shi kadai yana jan gauron numfashi, one finger ya saka a gabanta wanda yasa ta bud’e ido da sauri tana ture hannun shi, ganin haka yasa shi saka yatsu biyu yana turawa da ƙarfi,,, ihu ta saka tana k’ok’arin tashi, hannu daya ya saka yana mayar da ita tare da kwanciya ya sake mata nauyinsa.

Ganin zata basa wahala ne ya saka shi lokaci daya ya saita Alyan dinsa zuwa HQ din ta, ihu ta saka wanda da ace kana kusa ne sai ka tausaya mata, ba shiri ya saka bakinsa a nata yana tsotsa, bugu kawai yake bayaji baya gani tuni ya fice daga hankalinsa ya fara sumbatu yana sake zuba ƙarfi. “ Ashh… uhmm…. Yahhh what the fuck ohhh.”

Kuka kawai Meerah ke yi tana dana sanin zuwan ta duniya, me ya sa iyayenta basu tafi da ita ba, ko da wasa bata taɓa mafarkin tana zina ba, ko inda ake zancen bata zama amma sai gashi yau ruwan zina ya shiga jikinta.

Kaman mara imani haka Alyan ya yiwa Meerah jina jina, sai da ya tabbata yayi release sau biyu kafin ya sauƙa yana sauƙe numfashi.

Jawota jikinsa yayi yana bubbuga bayan ta, kafin ya ɗaga ido yana ƙarewa kyakyawar fuskarta kallo wanda idanunta suke a rufe kamar mai bacci, sumbatar goshinta yayi yana sake ƙanƙame ta gam, muryanta a shake take cewa.

“ Baka da kanwa ce? Baka tausayin ta ne? Zaka so a yiwa kanwar ka haka? Musamman idan ta kasance marainiya irina?…

*Ai kunsan me ake nufi da tafiya hutu ko🙄 to shi zanyi idan banga comments da likes ba😒*

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

8- *💅BA KAI NAKE SO BA💅*

_The story is all about love, romantic, sacrifice, heartbreak and destiny_

*STORY & WRITTEN*

*BY*

*FATIMA ISA MANU💐*

*( DR TEEMAH)🦋🕊*



*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

________________________________

Masu neman littafin *BA KAI NAKE SO BA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/IKUcfCN5rPQ9o0CaBtB2qP

___________________________________

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

(J.W.A)

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

____________________________________

*DIAMOND 💎 STAR ⭐*

*LADIES🧝‍♀️🧝‍♀️🧝‍♀️*

*(We stand together)*

🤝🤝🤝

___________________________________

*GARGADI*

Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*

*P.8*

“ Baka da ƙanwa ce? Baka tausayin ta ne? Zaka so a yiwa ƙanwar ka haka? Musamman idan ta kasance marainiya irina?.” Shuru ya yi yana jin bugawar zuciyarta, kafin ya miƙe kamar sabon kwarto yana wucewa toilet.

Sai da ta tabbata ya shiga toilet kafin ta fashe da wani matsanancin kuka, ji ta yi duniyar duk ta isheta, da ana dawo da abu baya da tadawo da komai, da tasan haka kaddararta zai zo da ta shiryawa hakan, me ya sa duk ƙuncin da suka shiga a baya bata yi zina ba sai yau?, me ya sa Alyan ya mata haka, me ta masa da zafi? Tun da suka hadu ta fara shiga damuwa, ta silan shi suka samu sabani da ƴar biyun ta.

Tana tsaka da tunani da kuka taji ya ɗaga ta, idanunta a rufe ta ce. “ Dan Allah ka barni.” Toilet ya wuce da ita yana direta a cikin ruwan zafin da ya haɗa.

“ Ya Allah!!!.” Ta faɗa cikin wani irin yanayi.

Tsuki ya ja yana juyawa ya fice daga ɗakin baki daya, ta dade a cikin ruwan tana zaune, a hankali ta buɗe idanunta da suka mata nauyi tana kallon toilet din.

Goge hawayen fuskarta ta yi tana kama bakin bath din, cije leben ta tayi tana tashi da kyar ta tsaya, idanunta ne suka soma ganin bibbiyu lokaci daya jiri ya dibe ta ta tafi zata faɗi.

Cikin zafin nama ya tare ta tana faɗawa jikinsa. “ Ka mayar…. da ni dan Allah.” Tana gama faɗa idanunta suka rufe.

Bubbuga kumatunta ya fara yana cewa. “ Keee!! Keee!! Tashi me hakan keee.” Da sauri ya ɗauke ta yana fita daga toilet din, har zai fita daga ɗakin ya dawo da wuri yana ɗaukar hijab din daya yaga yana rufe mata jikinta dashi, kafin ya fice daga ɗakin.

Ɗakin dake gefe da wannan ya shiga da ita, ƙwantar da ita ya yi akan gado yana ciro wayansa ya dannawa Dr Aysher kira, bugu biyu ta ɗauka, ta cikin wayan naji tana cewa. “ Yau Alyan ne ya kirani, wata sabon gani.”

“ Ke dai bari kina ina ne nazo na ɗauko ki.”

“ Ya naji muryanka wani iri, ina gida yanzu ai.”

“ Ok dan Allah zanzo na ɗauko ki akwai matsala ne babba.”

“ Subhanallah matsala kuma, to ka bari nazo kawai turomin address din gurin.”

“ Ok, kizo da su kayan likitotinki duka.” Ya faɗa yana kashe kiran tare da shiga message ya tura mata address din gurin, zama yayi yana kallon fuskarta, murmushi ne ya subuce daga kan fuskarsa.

Kira ne ya shigo wayansa, da sauri ya kai hannu yana ɗagawa. “ 𝐀𝐦𝐦𝐲 ina wuni.”

Daga chan bangaren Ammy na cewa. “ Lafiya, ina ka shiga ne yanzu fa 11 o’clock baka dawo gida ba.”

Shafa sumar kansa ya yi yana goge zufan da ya karyo masa, kafin ya ce. “ Ammyna yau bazan dawo gida ba, a studio zan ƙwana.”

“ Babana a studio kuma, me ya faru.”

“ Uhmm… dama Ammy…. Umm zanyi sabon song ne shi ne.”

Shuru ta yi kafin daga bisani ta ce. “ Shikenan, Allah ya taimaka a kula dai.”

“ Ameen.” Da haka ta kashe kiran.

Kira ne ya sake shigo masa da sauri ya ɗauka ganin Dr ce. “ Ina bakin get.”

“ Ok.” Da haka ya tashi da sauri ya fice, dan tsabar bai yarda da kansa ba ko security bai yarda su buɗe get ba, idan kuwa baya gida cewa ya yi kar kowa ya buɗe, dan security’s din da ya zuba kai kace wani ɗan president ake kula dashi.

Yana fitowa compound din suka miƙe tsaye, daga gurin da yake ya ce musu su buɗe get akwai motan da zai shigo, da sauri suka wangale get din.

Danno da hancin motar ta yi ciki tana parking a dai dai inda yake, kafin ta zuro ƙafarta ta fito, Masha Allah tabarakallah, ga kyau ga diri ga haske, murmushi ta sakar masa tana iso gurin shi ta fara cewa. “ Yau sai gani ga Mama’s boy.”

“ Ba wannan ba zo muje ciki.” Ya faɗa yana kama hannunta suka shige cikin parlon.

“ What’s wrong ne Bobo?.” Ba tare da ya bata amsa ba suka haura upstairs, buɗe ƙofar ɗakin ya yi suna shiga kana ya saka key.

Idanunta ne suka sauƙa akan Meerah wacce take kwance kamar gawa, ga fuskarta ya yi fayau kamar wacce ba jini a jiki.

Da sauri ta juyo tana kallon shi, har ta buɗe baki zata yi magana ya yi saurin katsai ta ta hanyar cewa. “ Kay ki min wani tambaya yanzu hilis, ki taimaka ki ceto yayuwa yay mutane.”

“ Bobo me ya same ta?.” Ba tare da ya ganta ba ya ce. “ Raping nata nayi, ki dubata ni nayi nan.” Ya faɗa yana fita daga ɗakin.

Da sauri ta isa gurin gadon tana yaye hijabin jikinta, saurin rufe bakinta tayi tana furta. “ Ya Subhanallah, me Alyan ya aikata.” Shuru ta yi tana tunanin ta ina zata fara, cire hijabin jikinta farko tayi tana ɗaurawa akan bedside, kafin ta wuce toilet din da ta gani a buɗe.

Ruwan zafi sosai ta haɗa tana zuba dettol a cikin bath din, fitowa ta yi ta rasa ya zatayi ta kai ta toilet, wayanta ta ɗauka ta danna masa kira, yana ɗauka ta ce. “ Bobo ka shigo ka taya ni.” Tana sauƙe wayan ya shigo fuska a tamke shi a dole baya son raini.

Kallo daya ta masa tana ɗauke kai dan haushi ma ya ke bata. “ Kaita toilet zaka yi, bazan iya ɗaukar ta ba.”

“ Ah why not ta tashi taje mana.” Kallon ɗan iska ta masa, jan bargo ta yi ta rufe jikin Meerah tana ɗaukar jakanta ta nufa hanyar fita.

Da sauri ya tare ta yana cewa. “ Wannan fa wulaƙanci ne kuma kinsan na tsana.”

“ Bobo kai fa ɗan iska ne, ka dubi abunda ka yiwa baiwar Allah nan fisabilillah, sannan nace ka kaimin ita toilet na gyara ta kace wai ta tashi taje, idan zata iya tashi ai bazan kiraka ba, sumar da yarinya fa kayi.”

“ Yanzu dai soyyy.” Ya faɗa yana juyawa yaje bakin gadon, hannu yasa yana ɗaukarta zuwa toilet din.

Jijjiga kai kawai ta yi tana nufan toilet din, yana tsaye da ita a hannu kamar babyn robber, kallon shi ta yi tana cewa. “ To ka cire wannan bargon mana ka sakata a ruwan zafin.”

“ Keee!! Kay kiga yau ina miki biyayya fa, ba fa matata bace ato abun rage zafi na ce ita.”

Kallon rashin fahimta ta masa amma bata ce komai ba, yana saka ta a ruwan zafin ta sauƙe wani naunauyin numfashi tare da fahewa da wani marairaicin kuka.

“ Sorry sister.” A cewar Dr Aysher, sakinta Alyan ya yi yana wani bata fuska tare da ficewa daga toilet din.

Jijjiga kai kawai Aysher ta yi tana kama ta, a razane Meerah ta wangale manya idanunta tana sauƙe su akan Dr. “ Wace ce ke? Kema karuwarsa ce ko matarsa?…

*Nace ba Soyyy🤭 yau din ne ina busy sosai*

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

9- *💅BA KAI NAKE SO BA💅*

_The story is all about love, romantic, sacrifice, heartbreak and destiny_

*STORY & WRITTEN*

*BY*

*FATIMA ISA MANU💐*

*( DR TEEMAH)🦋🕊*



*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

Masu neman littafin *BA KAI NAKE SO BA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/IKUcfCN5rPQ9o0CaBtB2qP



*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️

(J.W.A)

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

*DIAMOND 💎 STAR ⭐*

*LADIES🧝‍♀️🧝‍♀️🧝‍♀️*

*(We stand together)*

🤝🤝🤝🤝

*GARGADI*

Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*

*P.9*

Jijjiga kai kawai Aysher ta yi tana kama ta, a razane Meerah ta wangale manya idanunta tana sauƙe su akan Dr. “ Wace ce ke? Kema karuwarsa ce ko matarsa?.”

“ Ah ah friend ɗin shi ce.” Daga haka bata kuma cewa komai ba, da taimakon Dr Aysher Meerah ta samu ta gyara jikinta sai dai tafiyan ne kamar na mai kaciya, tana yi tana cilla ƙafa.

Fitowa sukayi daga toilet bayan ta ɗaura towel, Aysher na rike da ita suka ƙaraso gurin gadon, zaunar da ita ta yi tana mai cewa. “ Two minute ina zuwa.” Ɗaga mata kai ta yi da haka Aysher ta fice daga ɗakin.

Dube dube ta fara yi, idanunta ne suka sauƙa akan wayan dake kan bedside, da sauri ta miƙa hannu tana ɗauka, waya ce kiran Iphone 16 mai farin baya.

Danna gurin kunnawar tayi, photonsa ne a gaban wayan yana tsaye a jikin mota ya haɗe hannu a kirji, jikinsa da farin shadda wanda ya karbe shi sosai fuskarsa ɗauke da murmushi, tsuki ta yi tana k’ok’arin buɗe wayan ya shigo kamar wanda aka jefo.

A tsorace ta wurgar da wayan kan gado tana zuba masa manya idanunta. “ Keee!!! Wayana sa’anki ne da zaki ɗauka.” Saurin girgiza masa kai tayi.

“ Ya zamo last warning ɗin da zan miki akan taɓa min abuna!!!.” Gyaɗa masa kai tayi tana sunkuyar da kai ƙasa, zagayawa yayi yana ɗaukar wayansa tare da juyawa ya fice.

Yana fita Aysher ta shigo da tray a hannunta, kallon yanayinta ta yi amma sai tayi shuru ‘ ai koma me ya mata matarsa ce, ita kawai taimako aka kirata tayi’ ajiye tray din tayi tana cewa. “ Ga tea kisha sai na baki magani.”

Kallon tea din tayi, nan da nan kuma taji ba komai a cikinta, hannu ta kai tana ɗauka ta fara sha, sai da ta shanye tas kafin ta dire cup din tana sauƙe numfashi zufa na karyo mata.

Balla magani Aysher tayi tana miƙa mata tare da miƙa mata ruwa, dan bata fuska tayi tana kafeta da ido kafin ta ƙarba maganin tasha, murmushi ta mata tana tattare kayakinta kafin ta ce. “ To Allah ya ƙara sauƙi, nikam na tafi sai na dawo muku ziyara kuma.”

“ Nagode, amma dan Allah…” Kasa ƙarasa zancen tayi lokacin da ya buɗo ƙofa suka yi four eye da ita, banzan kallo ya watsa mata yana duba Aysher tare da cewa. “ Eyshey zo ki tafi, you know I don’t trust you anymore.”

Murmushi kawai ta mata tana ficewa daga ɗakin.

Rufe ƙofar yayi yana saka key, da mamaki Aysher ta kalle shi tana cewa. “ Bobo ita din wacece?.”

“ Kayuwata ce.”

“ Karuwa kuma? To naga kamar ba tayi kama da karuwai ba, and by the way idan ka lura sosai kamar akwai abunda takeson fadamin amma kayi saurin katsai ta.”

“ Keee!!! Wuce ki tafi gida Mommy na jiranki bye za kiga saƙo.” Ya faɗa yana buɗe mata ƙofan parlon ta fita, ganin zata yi wani magana ne yayi saurin rufewa yana saka key.

Nufan motanta tayi tana waigowa ta kalli ƙofar, cikin ranta kuwa tambayoyi ne makil amma tasan ai amininsa bazai rasa sani ba zata tambaye shi wannan din wacece, da haka ta tada mota tana fita daga gida.

*UNGUWAR DOSA*

Washe gari da safe babu wanda ya fita da sunan gurin aiki kowa yana gida yayi jugum-jugum, kana ganin Meemah da Mansoor zaka ce maganin rama suka sha dan lokaci daya suka zube ga wani dan bakin da sukayi.

Dan a daren jiya ma babu baccin da yayi sai ido ya zuba yana tuna lokacin da yace sai ta ɗaura masa ruwan zafi, lumshe ido yayi yana kallon ɗakinsa, ringing din wayansa ne ya dawo dashi daga tunanin da ya lula.

Dubawa yayi yana ɗauka ya manna a kunne. “ Hlo Man kana gida ne?.” Ta chan bangaren aka tambaya.

“ Eh.” Ya faɗa a takaice.

“ Gani nan zuwa.” Daga haka ya kashe wayan, numfashi ya sauƙe yana tashi ya shiga bathroom, dan tun jiya da safe rabonsa da wanka.

Yana fitowa ɗaure da towel wayansa ya fara ringing, ɗauka yayi yana cewa. “ Kai baƙo ne da zaka kira, idan zaka shigo ka shigo dalla malam.” Daga haka yayi cilli da wayan yana buɗe wardrobe ya ɗauko boxer da jallabiya, sakawa yayi yana fetsa turare ya ɗauki wayansa ya fito.

Yana k’ok’arin fita suka ci karo da Jameel, fashewa da kuka Jameel yayi yana rugume shi, baki a sake Mansoor ke kallon shi, kuka tsakanin shi da Allah yake yi yana kankame Mansoor, tsabar haushi Mansoor bai san sanda ya cire shi daga jikinsa ba yana cewa. “ Kar ka ɗauramin wani pressure mana, uban me aka maka kazo kana kuka gardi da kai fisabilillah.”

Dan dakatar da kukan yayi yana cewa. “ Man Beb…. Beb dina fa… aka… aka saceee.” Ya ƙarashe yana fashewa da kuka.

Tsabar takaici shuru Mansoor kawai yayi yana kallon shi, kafin ya wani ja tsuki yana barin shi a tsaye ya wuce bangaren su Yasmeen dan ya duba jikin Meemah, dan jiya da zazzabi ta kwana.

Goge hawayen fuskansa yayi yana biyo bayan Mansoor din, yana cewa. “ Da Bobo ne ai yanzu lallabani zaiyi har na faɗa masa wacece, amma kai dake dama baka sona kallon dan iska kake min.”

“ Me ya sa yanzu baka je gurin shi ba, dan iska kawai kai banda sabgar mata babu abunda ka iya, na ma maida jaje kazo min.” Ya faɗa yayin da suke shiga parlon da sallama.

“ Waye dinka ne ya bata da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login