Showing 39001 words to 42000 words out of 48065 words
Chapter 14 - ZUCIYATACE HAUSA BOOKS COMPELET BY ESHAAT SMILER.txt
abunda ake kira abinci, yace a ah banci ba tace tace toh" kajiko kanata faman zama dayinwa ga zazzabi yanzu katashi kaje kai wanka, barinaje nahado maka Coffee kasha sannan kaci abinci kasha magani kajiki?..yace toh"tareda tashi yanufi part dinshi ita kuma tanufi kicin tana kiran kulu, me aiki kasan cewar *ZUBEE* batanan tajegidansu can zatayi week shi kuma Abba yayi tafiya don haka gidan daga ita saimasu aiki.
Bayan yayi wanka saiyasha coffee tareda Dan tsakuran abinci kadan Saboda bayajin dadi bakinshi, zaya sha magani kema saiyaji wayar sata nakara koda yaduba saiyaga S A Nasko, haka nan yaji yanasan daga wayar don rabonda su hadu atun rananda 'aka kwantar dababa asibiti, daga can *SAGEER* yace kana Ina?.. Cikin sanyi murya *SEERAJ* yace' Ina gida yace OK gani nan zuwa yace ok sai kazoya kashe wayar tareda watsa magani abaki yakora da ruwa sannan yakoma yazauna jiran *SAGEER.*
Kafayi wuyar gani abokina toh" Ya'akai ne?.. inji cewar *SAGEER,* yayinda *SEERAJ* yace dan dai-dai yace meya faru?..cikin tausayi yace BABAN *JEEDAH* ne yarasu, yace ayya Allah yaji kanshi amma mutuwar nashi neyasa duk kafada haka?..yace hmm bakasan kowaye baba bashiyasa, baki ya tabe tareda cewa toh" kowaye aibaikai Abba ba dazaka wani tada hankalinka abanza,
cikin bacin rai yature' shi da hannun kasan cewa yana kusada shi zaune yace BABAN ne banza?.. "eh lallai balaifin kabane laufinane dana kiraka, So tashi katafi nagode atunanina zaka tayani bakinci abunda yasameni ashe bansaniba wani bakin cikin zakake kunsamani, tashi katafi yafadi da karfi! yace au korata kakeyi?.. yace nakoreka domin baba wani bangare ne narayuwata wandanayi rashinsa barina fadamaka,
baba mutun neda abun duniya beda meshiba mutun ne da idanka batamasa shi kokarin yake yafaranta maka, baba yasani hanyata kwarai zamana dashi nakaruda abubuwa masuyawa kuma masu amfani arayuwa, shine har kake tunani bazan iyashiga wannan haliba harsai idan Abbana ne yarasu?.. sai yafashe dakuka Wanda yasa jikin *SAGEER* yai sanyi.
Yace toh kayi hakuri ba kuka zakayi masaba Addu'a zakayi masa nandai ya lallasheshi, San yake dan jan shida fira wanda rabi firar *SAGEER* yakeyinta,daga ba yadai yaimasa sallama yatafi.
๐๐๐๐
Yau Addu'ar bakwai kuma saiyaune iyalan gidan Alh Siddi suka shiga gidansu *SAJEEDAH* dinsu yi masu gaisuwa, koshi masaida Haj Mama tamasa sannan yabar su suka shiga dukkan suharda yaransu, *SAJEEDAH* ce tace Sadiya su "besty na basuyi Hutu bane?..bakita tabe(kasan cewar itadin ba baya bace gurin rashin kunya) tace anyimusu ammata tafibididi,idanu *SAJEEDAH* tazaro tareda cewa bididi kuma Sadiya?..tace "eh tana can tabi wata "kawarta bauchi wai a can zatayi Hutu, Murmushi tayi tace ayya dayake hutunma bayawa sati uku ne kawai, kwanan nan zakiga ankoma school din tace "Oho itadai ta sani da shegen yawo, Murmushi kawai *SAJEEDAH* daganan sukai musu sallama.
๐๐***๐๐
Akwana atashi bawuya agurin Allah yaugashi satin baba uku darasuwa, wanda yayi dai-daida kwanan *SEERAJ* talatin da uku da dawowa Wanda kuma haryanzu besa ranan komawa Jordan ba, duk da kiran shida sukeyi awaya. a wannan lokacin kuma babu abunda be wa data su *SAJEEDAH* dashiba,
daga fannin abinci harfannin sutura basuda matsalar komai saita rashin baba kuma kullun *SEERAJ,* agidan yake wuyi yana debemusu kewar rashin baba, saidai kuma rashin zamansa agida yafara damun Ammi kasan cewar yanzuko abincin gidan ba yaci sosai.
"A tunanin ta gidansu abokin mashi yake zuwa sai daga baya tafahimci ba can yake zuwa ba,sannan kuma baya zuwa gurin *SAGEER* tunda wani lokaci yanafita shikuma *SAGEER* din zayazo nemansa, don hakane yauta kudiri aniyar saita gane inda yake zuwa.
*SAGEER* takira awaya tace masa tana son yazo yabi baya *"SEERAJ* yaga inda yake zuwa,yace toh" *ZUCIYAR* shi cikeda farinciki yau Ammi zata gane inda *SEERAJ* yakezuwa domin shi tuniya gane cewa gurin wannan yarinyar da batadace dashiba yakezuwa dama baya sanshi da'ita.
yace toh"Ammi idan zaya fita kikirani saina fito na bishi,tace kafito yanzu dan ya kusan fitowa yace OK " gani nan zuwa tace toh " tareda kashe wayar, Sanye yafito cikin rigar T-shet baka da wando blue Abu ga farin mutun sai kayan sukayi masa kyau, yace my Ammi zan fita yacetoh"sai kadawo yana fita takira *SAGEER* tafada masa.
Yanatafe *SAGEER* yanabin shi abaya harsaida yaga shigarsa gidan sannan yajuya, zaune yake adan'ma dai-daicin falon gidan dambun shinkafa sukeci shida Sajeed wanda *SAJEEDAH* ce tayi shi, yajikayan lambu kamshi duk ya cika falon, *SEERAJ* kam sai faman sanyi yake yayinda Sajeed ke tayi masa dariya Inna ma dake zaune agurin murmushi takeyi, itama *SAJEEDAH* dake zaune a can gefe dariyar takeyi hannun rikeda abun yankan kunba tana yankewa, jikinta sanye da riga da siket namateriya yayi mata kyau sosai.
*SEERAJ* bayan ya cika bakinshi da dambun sai yace ummh! Jeed kaidai fada mani gaskiya Inna ce tayiwan dambuko?..dariya Sajeed yayi yace Kai *yah SEERAJ,* my friend nafada maka Aunty *JEEDAH* ce tayi, yace ah gaskiya Aunty *JEEDAH* ta'iya dambu pls Aunty *JEEDAH* kinkoya mani nimana'iya?.. yafadi yana kallonta tareda sakarmata lallausan Murmushi itama tamayar masa.
Sallama akayi aka shigo Inna ya'amsa tareda cewa maraba sannan dazuwa, shikam *SEERAJ* jiyayi gaban shi yafadi harsaida dambun bakinsa Ya kusan zubowa kasa saboda tsabar firgici dajin muryar dabeyi zatoba, cikin karfin hali yajuya Ya kalleta *ZUCIYAR* shice taharba sakamakon kallon da Ammi ta watsa mashi, kai yadukar kasa yayinda yaji kirjin shi yana dukan tara-tara.
Inna tace bissimillah kizauna, fuskar Ammi ba annuri tace "a ah bazama nazoyiba hararata watsa *SEERAJ* cikin bacin rai tace?..
Muje zuwa
A
๐Zuciyata ce๐
Tareda Alkalamin
โ๐ฝ
๐Lufhat ce๐
[10:01AM, 3/29/2018] โช+234 902 288 0912โฌ: ๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐
๐
๐ZUCIYATA CE๐
_Based on true life Story_
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐
๐
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
3โฃ2โฃ
WRITTEN BY
๐ยฉAMEENA UMAR FARUQ๐
OR
๐MEENAT๐
________________________
*_ยฎPEN:WRITERS ASSOCIATION_*
*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________
*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*
โ๐ฝ
"Toh aisai katashi mutafi ko?.. jiki asanyaye yamike cikin karfin hali ya kalli Inna yace Inna wannan itace Ammi na, Murmushi Inna tayi tareda cewa ALLAH sarki nifanaga Kama Sannun Hajiya gashi baki zaunaba?.. cikin daure fuska Ammi tace ainace miki bazama nazoyi bako?..cikin sanyin jiki Inna tace haka ne toh" mungode sosai da kokarinku "agaremu Allah yasakada Alkhairi idanun ta yanakan *SEERAJ* tace Ameen,
*SAJEEDAH* kam kirjintane yake bugawa gawani tsoron Ammi data jiya darsu a *ZUCIYARTA* cikin lokaci guda, cikin sanyin jiki tareda bugawa *ZUCIYA* tazo gaban Ammi ta tsugunna tareda dukarda kai kasa tace Ammi inayini?.. ta kalleta sama dakasa sannan tamaida kai gefe sannan tace Lafiya, tareda maida dubantaga *SEERAJ* Wanda yake tsaye kamar gunki duk da bugawar da kirjinshi yakeyi hakan bai hanashi jin bacin ran abunda Ammi tayi ba.
tace aisaka wuce mutafi ko?... "ahankali yace toh" my Ammi kiyimasu gaisuwa "anyimasu rasuwa, fuska daure tace ayya toh" Allah yaji kan musulmai cikin mutuwar jiki Inna tace Ameen mungode, cikin sanyin murya yace' Inna sai anjima tace toh" *SEERAJO* sai anjima mungode Allah yayi Albarka idanu yazubawa *SAJEEDAH* wacce haryanzu tananan tsugunne, Kai ya girgiza tareda wucewa, Ammi tabi bayan shi yayinda Inna tace sai anjima bata amsa ba.
"Ahankali kuma jiki ba kwari *SAJEEDAH* tamike daga tsugun'nan datake, karaf suka hada idanu da inna
Kai *SAJEEDAH* tadukar kasa tana wasa da hannun kuma har a lokacin kirjinta yana bugawa, Inna kam tausayin yartane yakamata har tana fadi a *ZUCIYARTA* ayya za'a shirya da mahaifiyar *SEERAJO* kuwa?..
Itama *SAJEEDAH* abunda take fadi kenan a *ZUCIYARTA,* "Ahankali takoma ta zauna inda aranta tacigaba da fadi Ammi Inason danki da dukkan *ZUCIYATA* saidai Allah yasa karki zama matsala tsakanin mu ameen.
_*nima nace to ameen SAJEEDAH*._
*SEERAJ* kam tambayan kasa yake shin ya'akayi Ammi tasan inda yake zuwa?.. saidai kuma yakasa bakanshi amsa, dai-dai lokacin da ya'isa kofar gidan Alh Siddi. Mamaki ne ya kamashi saka makon gani *SAGEER* tsaye ajikin mota, yana sakarmashi wani dan'iskan Murmushi.
"aranshi yace no wonder Ashe wannan dan'iskan yakawo ta lallai S A NASKO zamu kwashi bura'uba Dani dakai, daure fuska *SEERAJ* yayi tareda watsa mashi wani irin mugun harara me daukeda zamu hadu, shi kuma ya bashi amsa da muhadu din mana saime badai bukata nayabiya ba yau Ammi tasan abunda kakeyi,
dasauri yaya maida duban shiga Ammi tareda cewa Sannun Ammi kinfito?..tace "eh *SAGEER* mutafi yace toh tareda bude mata gidan baya tashiga yarufe yayinda, *SEERAJ* rai abace yabude gidan gaba yashiga shi kuma *SAGEER* yaje yashiga yaja suka tafi, acikin mota KO" kallon inda *SAGEER* yake *SEERAJ* beyiba harsuka isa gida.
Da sauri *SAGEER* yazo yabude wa Ammi kofa tareda cewa Sannun Ammi ahuta gajiya tace toh" sai anjima *SAGEER* nagode sosai, rai bace ta kalli *SEERAJ* tace kasa meni ciki yace toh"
Saida yabari Ammi tashiga cikin gida Sannan ya chakumi kwalan rigar *SAGEER* cikin bacin rai yace dan'iska Uban waye yace kakaita gidansu" *my JEEDAH?..* cikin Murmushi mugunta yace Ubana, sakinshi yayi tareda turashi da karfi, dasauri yadafa mota gudun kar yafadi, dai-dai lokacin da *SEERAJ* yake nunashida yatsa Cikin bacin rai yace S A NASKO kasan Allah idan baka fita harkataba nafada maka zamu samu mummunan matsala takanina dakai, wai Ina ruwan kada sha'anina ne?..
yace daruwa Na domin ni "abokin kane kuma masoyinka, dasauri yace karya kake dan'iska kaiba masoyina bane tunda bakasan abunda nakeso, yace "eh indai kan wannan yariyarne saidai ka fadi duk abunda zaka fadi amma bansan kada ita domin kaidin ba kalarta bane,?...yace Dan iska karda Allah yasaka sodin tunda kaine Ubana Wanda yakeda damar zaba Mani mata KO?.. banza kawai magulmaci toh" ka kaita tagani saika zuba ruwa kasa kasha, kuma kasani ba'abunda zaya Chanja SONTA agareni domin itadin *ZUCIYATA CE* dan'iska kawai yafidi tareda juyawa yanufi cikin gida ranshi bace. yayinda shikuma *SAGEER* yace "Oho dai Sannan yashiga mota yaja yafita daga harabar gidan *ZUCIYAR* shi fari kal.
_*Nikam nace hmmm su SAGEER a sake hali dai*_
Cikin tsoro yashiga falon yayinda bakinshi kedaukeda Addu'a kirjinsa kuwa sai bugawa yakeyi, domin shi kam tun yana yaro yake bala'in tsoron Ammin shi, shiyasa ma yake gudun bacin ranta "arayuwar shi, Ammi kam sai faman safa da marwa takeyi atsakiyar falo ranta bace kasan cewar tun lokacin da zasuje *SAGEER* yafada mata komai gameda *SAJEEDAH*,
Cikin faduwar gaba ya'isa kusada ita yace my Am...hannun tadaga mashi Dan hakane yai shuru, fuska daure tace mene ne hadinkada wayan nan mutanan?..aranshi yace *KAUNA* "afilikuma yace taimako, tace Ok daga taimako shikenan saika maida gidansu gurin zuwanka ko?..
baice komai sai wani irin zufa(gumi) da yakeyi kana gani kasan natashin hankali ne.
tace ita wannan data gaida ni wacece?..
saida yahadiyi wani irin miyau tukunna Sannan cikin matsananci tsoro yace ummh- ummh ita ce, tace "eh shine nakeson nasan wacece itadin?...idanu yarintse domin kuwa jiyayi *ZUCIYAR* shitana bugawa da sauri-dasauri!.. tace dakai fanake?.. Cikin karfi hali yace *SAJEEDAH* ceeee! Cikin bacin rai tace *SAJEEDAH* ba itace yarinyar da nace kar nasake jin ka kira sunanta?... Cikin sanyi murya yace' ita ce, tace wato nidin ban'isa nace kabar abu kabar shiba ko?...dasauri yace wlh my Ammi mikin'isa har kinyi yawa, tace a ah ban'isaba tunda har zance kabar abu baka bari basai maka Karawa dakai,
ai *SAGEER* yafada mani komai saboda haka kafita idona narufe kajiko?..wai shi ba taimakon sukace kayi ba?..dasauri yace "eh my Ammi babansu yarasu don haka basuda kowa, tace ah yanzu kam aigaka sunsamu asama ko?..shin waini mekake nufida auren *ZUBEE* ne?..dasauri yace my Ammi bana nufin komai zanyi kamar yadda ki keso, toh" ita kuma waccen yariyarn mekake nufida'ita?.. yace inasonta da dukkan *ZUCIYATA* don Allah myAmmiki amince mani Na aure ta tanada halayya da dabi'a masu kyau, taceitakuwa *ZUBEE* bata dashiko?...
Aran shi yace tabbas batadashi yanzu domin kuwa tazubar da tarbiyan dakukai mata, indama kinsan abunda takeyi da baki tilasta mani aurenta ba afili kuma sai yaca a ah my Ammi bance ba. Cikin bacin rai tareda daga murya tace *SEERAJO!* Cikin tsoro yadaga kai ya kalleta yayinda yaji *ZUCIYAR* shi tana bugawa fat-fat-fat kamar zata fasa kirji shi tafito waje saboda tsabar tashin hankali domin tunda yakebai tabajin takira sunan shiba saidai tace baban Jordan ko kuma tace young pilot.
_*Nace wayyo Seeraj za'aina Sajeedah da inna kenan.*_
da karfi tasake cewa *SEERAJO* ido yarintse tareda cewa na'am my Ammi, kasan Allah idan bakafita sha'anin wannan yarinyar basai nayi mummunan saba maka ko maka sake na wata Uwa ba niba, domin bazan hada zuri'a da mutanan da bansa asalinsuba,
kuma yanzu nan nakeson ka shirya kakoma Jordan gurin aiki, kuma karka kuskura kadawo sai'ana saura kwana biyu aurenku domin yau saura wata uku tagama karatu don haka sa'a saura kwana biyun nakeso ganinka, Cikin tashin hankali yadaga kaiya kalleta yace'?...
Muje zuwa
A
๐Zuciyata ce๐
Tareda Alkalamin
โ๐ฝ
๐Lufhat ce๐
[11:33PM, 3/30/2018] โช+234 902 288 0912โฌ: ๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐
๐
๐ZUCIYATA CE๐
_Based on true life Story_
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐๐ซ๐
๐๐ซ๐
๐
(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)
3โฃ3โฃ
WRITTEN BY
๐ยฉAMEENA UMAR FARUQ๐
OR
๐MEENAT๐
________________________
*_ยฎPEN:WRITERS ASSOCIATION_*
*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________
*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*
โ๐ฝ
"Tsabar tashi hankali da *SEERAJ* yatsinci kansa aciki ne yasa shi kasa cewa komai domin kuwa wani irin bugawa *ZUCIYAR* shi takeyi har yafi nadazu tsanan ta, jiyayima kabafunshi suna neman kadashi kasa don haka dasauri yadafa kushi, gawani irin sarawa da kanshi yake shi ko kirjinshi bugawar dayakema yawuce misali.
Ahankali yadago Kai yakalleta sannan Cikin sarkewar murya me kunshe da tashin hankali.
yace D..o.n.. ALLAH my Ammi karki rabani da *"JEEDAH* wlh Inason ta" dayawa *ZUCIYATA* bazata jure rashinta, ba pls my Ammi...harara ta watsa mashi sannan tace ai *ZUCIYARKA* zata iya jure ganin bacin rai nako?..
Dasauri yace no my Ammi itama bazata jure ba, tace toh" yanzu zakayi abunda nace ko kuma ban'isaba?..Cikin sanyi murya yace' kin isa my Ammi har kinyi yawa don haka zanyi duk abunda kikace" Amma don Allah kiyi hakuri har ending of this month sai natafi kinji?.. taca
"A ah bazan bari kawuce kawai kaje kashirya peter KO Adamu Cikin su daya yazo yakai ka Abuja idan kuma jirgi zaka bi toh" zabi yarage gareka, kuma kasan Allah muddun ka kuskura kafadama Sardauna KO" kuma Alh Jordan wannan maganar toh" sai nayi mummunan saba maka "eheee! kaji nafada maka don bazayayuyu nabarka ka aurin wannan local girl dinba yace pls my Ammi kiy...
hannun tadaga mashi tareda nuna masa hanya Cikin sanyi jiki yawuce bin bayan shitayi da kallo har yashiga part dinsa. tsaki taja mtswwwww tareda cewa haka kawai Zan Bari kaje ka kwaso mani tarkacen ba tafadi tareda wucewa part din ta tana fada. Dakyar da hada hanya ya'isa part dinsa zama yayi agefen gado tareda Kama kanshi dayake barazan tarwatsewa,
Cikin sanyi murya yace' haba my Ammi mesa bazakiyiwa *ZUCIYATA* adalciba?.. surutu kawai yake Wanda kanajinshi kasan baya Cikin nutsuwar shi, candai yamike Cikin bacin rai yanufi wedrof hannun yakai yajawo trolley asaman wedrof din aiko cikin rashin sa'a dukkan akwatan suka zuba kasa saidai ko" kallon inda suke baiyi ba Saboda wani irin bacin rai yakeji a *ZUCIYAR,* shi kawai sai yaduki trolley tareda bude wedrof din yashiga fitoda kayan shi yana zubawa aciki saidaya cika trolley din Sannan yarufe yadauko kayanda zayasa yawurga saman gado.
Sannan yashiga bayi
yasakarwa kanshi ruwa yadade Sannan yafito, saidai kuma yana fitowa wani irin sanyi yarufe shi jikinshi sai rawayake, har hakoranshi suna haduwa da junansu alamar zazzabi yanasan kamashi Cikin karfin hali yashirya, Sannan yakwashi wayoyin Wanda yakashesu duk sannan zibasu cikinaljihu Sannan yarataya jakar laptop dinshi Sannan yaja trolley din yafita.
afalo yasketa rai bace yace natafi tace toh" Allah ya kiyaye hanya agaida su Alh yace toh" tareda fita.koka fin su is a Abuja wani irin azababben zazzabi yarufe shi Cikin sa'a KO fasinja daya yarage don haka bawani bata lokaci jirgi yatashi sai Jordan.
_*To mukam saimuce asauka lafiya young pilot saidai wannan tafiyar sai a slow.*_
๐๐๐***๐๐
JORDAN
Koda suka isa dakyar ya'iya kunna wayarshi yakira Alh seerajo yaturo drive adauke shi, Alh seerajo yana zaune afalo *SEERAJO* yashiga direct jikin Alh yafada yana sauke wani irin numfashi wanda kallon daya zakaimai kagane dakyar yake fisgo numfashin, ciki matsananci tashin hankali Alh yake tambayar shi cikin harshan larabci meyasa meshi?.. saidai be'iya bashi amsa ba sakamakon daukewar da numfashin sayayi. aikam cikin tashi hakali yasa drive yadaukeshi sai asibiti.
Likitoci uku ne akan *SEERAJ* dakyar suka samu numfashin sa yadai-daita indasuka gano cewa ciwon *ZUCIYA* naba razanan kamashi, hankali Alh seerajo yatashi sosai bayan yafara sai Alh yake tambayar shi meye yasa aranshi har yakebarazan haifar masa da ciwon *ZUCIYA?..* sai yace bakomai Alh seerajo yayi yayi dashi yafada masa abunda keda munsa amma sai bakomai kawai yake cewa, dagan saikawai ya kyale shi wasa-wasa saida *SEERAJ* yayi kwana biyar a asibiti Sannan aka sallame shi balaifi yadanji sauki saikam *ZUCIYAR* nan nashi hmm ba'acewa komai.
๐๐***๐๐
NIGERIA
Su *SAJEEDAH* hankalonsu yatashi sosai sunkira lambarshi batajuwa takira hartagaji, amma kuma bata fasa ba kusan kullum saitakira "amma amsar daya ne wato akashe wayar take ranwata laraba tadawo daga makaranta kasan cewar ankoma boko. daki tashiga direct bayan tacire uniform tasa wata doguwar riga saita zauna gefen gado, tareda da daukar waya tafara neman layin *SEERAJ* kamar yadda tasaba saidai amsar daya ce wato akashe, kawai sai tafashe da kuka saida tayi mai isarta sannan tashiga bayi tawanke fuska tafito Sannan tanufi falo.
Bayan kwana biyu ranan wata Asabar Wanda tayi dai-dai da kwanan "baba arba'in da biyu darasuwa,kwatsam saiga yan'uwanan baba sun zo daga nijar su biyar maza uku mata biyu, aikan nanda nan inna ta tare