Showing 15001 words to 18000 words out of 48065 words

Chapter 6 - ZUCIYATACE HAUSA BOOKS COMPELET BY ESHAAT SMILER.txt

23 Jan 2025

3498

TARE DIN'NAN,*_馃拫馃拫馃拫.










________________________


*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*


*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________


*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*






鉁嶐煆�




"A ah Kai! *SEERAJO* duk wannan din daga "Ina kafito dasu haka?..


Yace' Baba Uban gidana ne yafitar DA ZAKKA shine nakarbo maka,


Cikin mamaki Baba yasake cewa Kai! *SEERAJO* dukka gaba daya buhun shin kafa kanta taliya katan makaroni katan lndomin harda galon manja Da mangyada Kai *SEERAJO* kayan sunada yawa Kuma duk ni kadai?


Yace "eh Baba zakkace ai wannan manjan da mangyada Nina siyo makashi ahanya, ahankali Baba yazauna akan benci kamar zayayi kuka domin tunda yake arayuwar sa, bawani "mutum daya taba yimasa irin wannan kyau haka don hakane ma yarasa abunda zayace,


Cikin sanyin jiki Baba yace *SEERAJO* banida bakin yimaka godiya saidai nace ALLAH yai maka Albarka Allah yabiyaka, shima Uban gidan naka yasaka masa da mafificin Alkhairi yajikan magabata nandai Baba yake tasa mashi Albarka,


Bayan yagama zuba masa Albarka sai yace toh" *SEERAJo* toh" "aisai "araba kayan nan biyu idan zaka tafi can kyaunku sai katafi masu dashi KO?'... DA sauri yace "a ah 'aidaga can nake suma ankai masu masu wannan din nakune,


Yace masha'allah toh" Allah yasaka DA Alkhairi, Ameen Baba toh" Kai Dan Samari me Bari mushiga Ciki yace toh" suka nufi cikin gida.


A hankali *SEERAJ* yabi bayan sa DA kallo wani irin tausayin shine yasake Kama shi, me hadeda kaunar sa ahankali yafurta cewa "Baba karka damu insha'Allahu lokaci yakusa zuwa dazaku huta da Kai da iyalin ka,


"A haka har baba yafito sukaci gabada Da firar mutanan duniya masu Abu mamaki Da al'ajabi, tareda tausayin dakuma abinda dariya Toh ALLAH dai yasa mudace inji cewar Baba kenan, yayinda *SEERAJ* Toh Ameen,


Can sai Baba yaciro wasu kudin acikin aljihun rigarsa yace' *SEERAJ* kagani Allah ya temakini Na hada kudin makarantar kanwarka
Wato *SAJEEDATU,*


Kasan cewar yanzu Baba yamaida *SEERAJ* abokin shawaras sa, saboda ya yabada hankalinsa da nutsuwar sa, shiyasa yarda dashi yake fada masa komai nashi,
toh" KO shima *SEERAJ* din hake ne agurin sa,


_*Saidai kuma nibana San dalilin* *SEERAJ*_ *na* *_boyewa Baba koshi wane,toh kodai menene Bari mubi shi muji_*


Tunji Nasamu na karasa nahada dama Ina kiran kadawo sai kagani,
*SEERAJ* yace toh" Baba dama nima harda maganar makaranta nazo muyi, saboda gashi har second semester yakusa karewa,
Baba yace toh" wani abune haka nan dinko?


_*pls reader kar kuba laifin Baba baiyi karatuba*_


Murmushi *SEERAJ* yayi yace "eh Baba Ina nufin matakin karatun nakarshi yakusa karewa, yace oh kajiko toh" yanzu akwai matsala KO?..


yace "a ah ba komai
yace toh" *SEERAJO* kanwar takace" tana San karatu, shiyasa kullum nake Addu'a Allah yahore Mani tareda tsawon rai, nacika mata burinta,


*SEERAJ* yace Ameen Baba, nandai suka tsayarda cewa gobe Monday insha'allahu *SAJEEDAH"* zata koma ta cigaba dazuwa makaranta karda,


Can dai Baba ya mike tareda cewa Bari nakira maka kanwar taka kugaisai, yau da sukola ta tashi shiyasa bata samu zuwa islamiyya ba,
Ciki jin nauyin *SEERAJ* ya amsa da toh" Dai-dai lokacin Baba yanufi cikin gida.


Yayinda yabar *SEERAJ* yana tunani Shidai har cikin *ZUCIYAR SA* halin Baba yana bashi sha'awa, shiyasa 'akullum yakejin kaunar sa tana Kara shigarsa gashidai, talakane amma ya tsaya tsin daga yadogar DA Allah tareda neman nakashi,


Sabani wasu" talakawa da bazasu iya tashi su nemi Na Kansu" saboda tsabar muruwar zuciya saidai kaga kullum suna yawan bin gidajen masu kudi suna yawon maula, sukena kullum Cikin yin Allazi wahidin Allah yabaku kuba
Mtsww yaja tsaki.


Baba yafito hannun sa rikeda wata ledan bako cikeda kaya
yace,' *SEERAJO* Bari na mikawa mlm Barau wannan shima yasa Albarka,
yace toh" Baba saikawo,
yace toh" tareda wuce wa,


"A ransa yake fadin Allah sarki "Baba shiyasa nake son zama dakai, domin Ina karuwa da abubuwa masu masu anfani sosai, slm *SAJEERAJ* ce taka tsemasa zancen zucin Da
yakeyi,


"Ahankali ya amsa tareda daga Kai ya kalleta, lallausan Murmushi yasakar mata, itama murmushi tayi tareda dukar dakai kasa tace' Yah *SEERAJ* Ina kwana?.. yace Ummh bansan inda yakeba,


Da sauri tadago DA kai karaf suka hada idanu yayinda yasakar mata wata harara mekunshe daso dakauna,


Dariya tayi saboda yadda yayi harara harda wani turo maki sai kace karamin yaro,


Baki *SEERAJ* yasaki yana kallon ta saboda idan *SAJEEDAH* tana dariya wani irin kyau yake ganin tana karawa, musamman idan beauty point dinta guda ya lotsa,


Kaita dukar tana cigaba DA murmushi, yace' au dariyama kikeyi mun?.. Kai tagirgriza alamar "a ah, yace "Ok yanzu DA Baba bece" kizo mugaisa ba dashi kenan bazakizo ba ko?..


Tace Lah Yah *SEERAJ* dama zanzo fa, yace bawani bakiyi niyaba saboda baki damudani bako?, tace Kai yah *SEERAJ* bafa haka bane, yace toh"yane?


Tace nifa kunyar Baba nakeji shiyasa banfito ba,
"aransa yace' ai'ita wannan kunyar "ajiniki yake, domin turan Dana Fara gani kina gane hakan,


Afili kuma yace' au kina wani jin kunya toh" 'ai tuni yasan muna Soyayya, da sauri tace ah' haba dai?. yace ah toh"ke baki son yasani ne?.. Tace ah "Inaso mana kawai dai inajin kunya ne,


Dariya yayi tareda kauda zancen dacewa,shine bakije islamiyya basai kika tsaya sukola KO? (wanki) hmm ai "anjima idanki kaje sai ya Sayyadi yai maki bulala,


Dariya tayi Tace' Lah yah *SEERAJ* so kake ya Sayyadi yayi Mani bulala?, yace' wah "a ah wasa nakeyi, tabdi ai idan ya Sayyadi yayi kuskuren taba Mani lafiyar jikinki lallai sai mun kwashi yan kallo dashi,


Yakara shi maganar dayin dariya itama
Dariya tayi, nandai tayi masa godiya kaya, baice mata komai ba, sai wani lallausan kallo daya watsa mata da idanun nan nashi masu dauke da, magana dinsun nan mai kashe mata jiki.


Ahankali yace *JEEDAH* cikin sanyi murya tace Na'am, yace Allah "Ina SON KI dayawa- dayawa fa, kanta nakasa tace nima "ai haka, Murmushi yayi tareda cewa are you Sure?..


Murmushi tayi itama tareda rufe
fuska da hannu cikin jin kunya Tace yesssss, wani irin sanyi yaji har cikin *ZUCIYAR SA*,


Sai Kuma yace kinsan meye?.. tace "a ah yace' kwanan naa sai "inajin 'ajikina kamar wani, mummunan al'amari zaya faru tsakani'na dake,


Jitayi gabanta yafadi, domin itama kwana biyu da baya nan haka takeji ajikinta, Amma saita basar tace Kai yah *SEERAJ* me zaya faru?.,


Yace' nima bansa niba Amma dai inaji ajikina something bad is going happen, Cikin sanyi jiki tace' Yah *SEERAJ* ba Abunda zaya faru insha'allahu sai Alkhairi, shima Cikin sanyi jiki yace' toh' Allah yasa haka bugun *ZUCIYA TA*
Murmushi tayi tareda cewa Ameen,


ahaka dai suketa dan firar su ta masoya.


har Baba ya dawowa dai-dai lokacin da *SEERAJ* yace mata nazo natayaki wanki?.., girgiza Kai tayi tareda shigewa gida DA sauri tana dariya, shima dariya yayi tareda bin bayan ta da kallo jin SON tayake har Cikin jininsa.


Hakan nan sukaci gabada firarsu shida baba har tsawon wani lokacin sannan *SEERAJ* yayimasa Sallama yatafi gida,


Yana tafiya sai yaji wayar dake aljihun rigarsa tana kararar vabrition, koda yaciro yaduba sunan *SAGEER* yagani tsaki yayi mtsww,


Tareda madai wayar aljihun ya cigaba da yafiya, yayinda itama wayar taci gaba da Kara tana nema a'agaza mata adauke ta,


Da sauri yasake cirota tareda yin pick yasa a kunne Ciki bacin rai yace?..




Aha


Za'afara


Muje zuwa


A
馃挊Zuciyata ce馃挊


Tareda Alkalamin


鉁嶐煆�


馃挊Lufhat ce馃挊
[8:41AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


馃挊ZUCIYATA CE馃挊


_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

1鈨�0鈨�

WRITTEN BY


馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊


________________________


*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*


*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________


*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*






鉁嶐煆�




"Wai kai! duk walakanci dakayi Mani jiya bai isheka ba saika sake kirana awaya kayi mun wani?.. toh" yanzu dakake tafaman damuna dakira Uban mezaka ce" mun?.., bafana San iskanci kajiko?..daga can *SAGEER* yace "ai ba zance iskanci sai gaskiya "ace wai kamar ka tsaya da wannan yarinya,


*SEERAJ* yace "eh naji natsaya Da "itadin domin "itace muradin *ZUCIYATA*, gaskiyar kuma dakake fada bana bukata, saboda haka karike kayanka nasan gaba zatayi maka amfani,
kuma wlh idan baka kyaleniba zamusamu mummunan matsala nida Kai indai akan *SAJEEDAH*,


daga can *SAGEER* yace dalla mlm ka tsaya kasaurare Abunda zanfada maka ka, sai famanyi Mani fadaka keyi saikace' wani danka,


*SEERAJ* yace nayidin saikayi "abunda zakayi dagacan, yaja tsaki mtsww tareda cewa meya hanaka zuwa Jogging yau?.., Cikin jin haushi Yace bansa niba Dan'raini hankali kawai, dabaka gan'ni ba, "aibaka nemeniba balle kaji Abunda ya hanani zuwa,


*SAGEER* yace kwantas pilot nima ban samu zuwa ba, saboda naraka Dad gaisuwan rasuwa, *SEERAJ* yace toh" Allah yajikan musulmai yace Ameen,


Toh lafiya kake tafaman kirana awaya?.. *SAGEER* yace Kai S.A Sardauna, *SEERAJ* yace Kai nake saurare fadi Abunda zakafada,


Ashe wannan budurwar taka kawar *"SADEEQAH SIDDEE* ce?..yace" wacece kuma haka nan? yace aukai bakasan KO" wacece *"SADEEQAH SIDDEE* ba?..


Cikin kosawa da maganar yace wai meye hadina da ita dazan Santa?.. yace 'af hakane fa injin bazama kake agarin ba kullum kana cikin keta hazo, so ballai bane kasanta,


Ummh inajin ka wacece "ita?.. yace hmm wata tantiriyar yar iskace" fa kuma yar gala, duk wani kulab daya kwana yatashi acikin garin Minna din'nan toh" yarinyar nan tasan dashi,


Party kumu me suna party dakasani toh" yarinyar nan kamar don ita aka kirkireshi, kuma wani abun tashin hankalin mlm kaga yadda wannan budurwar taka tasa wannan Zumbulelen hijab din?..


Cikin sanyin *SEERAJ* yace "eh Wanda kirjinsa yafara bugawa saboda fargaba Abunda ke shirin faruwa, *SAGEER* yace toh" wlh haka nan *SADEEQAH* kesawa wani girman hijab din har yafi Na wannan budurwar taka,


Amma kasa meye? yace 'a ah, idan kaga dressing din datakeyi wlh sai hankalin kaya tashi, domin short nicka and singilet toh" suta kesawa,


Sannan tadauko zumbulelen hijab tasaka, sannan ta tafi yawon iskanci ta, fuska *SEERAJ* ya daure kamar *SAGEER* yana gaban shi, yace toh" saime mezaya dameni tunda dai ba *SAJEEDAH* tabace"..


Da sauri yace' Kuttt! hattara dai Dan Samari kaiko keda "abinda yadame ka, yace kamar yafa? yace kamar yadda kasan cewar mata sunada ZUMINCI fiye damu, domin kuwa dawuya kaga mace tanayin wani abu batare da itama yar'uwar tanayin shiba,


"Ina me tabbatar maka budurwarka kawar *SADEEQAH* ce irin friend din'nan na kud da kud bacci keraba su, So "aidai kasan dacewar abokin barawo shima barawo ne KO?..


hakanan shima Dan iska toh" fa abokin nashi Dan isaka zaya kasance, Saboda haka sai kasan abunyi yana kainan yakashe wayar kittt,


Ahankali yasauke wayar tareda bintada kallo gaba daya jikinsa yai sanyi, dajin wannan mummunan Labarin Na kawar *SAJEEDAH* dinsa,


Shi sai yanzuma yatuna ya taba tambayar *SAJEEDAH* gidan nan nakusa dasu nawaye?. tace masa "ai gidan su" besty tane *SADEEQAH*,


toh" tundaga ranan bai sake tunawa DA wannan sunan ba, Saboda mugun haushi mutumin yake ji,
narashin temakon talakawa dabayayi,


toh" fa sai yau,
Da *SAGEER* yazo masa mummunan Labarin,
fatansa Allah yasa dabi'arsu ba guda da *SAJEEDAR* Saba, ahaka nan dai ya'isa gida yana ta sake-sake, yayinda yakasa tsayar da *ZUCIYAR SA* guri daya.


馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
Washe gari Monday tunda misalin karfe 7:30AM *SEERAJ* ya'isa gidan su *SAJEEDAH* dai-dai lokacin da Baba yafito zaya bude Dan kiyos din shi,


Dariya Baba yayi yace mlm *SEERAJO* kenan dakai DA kanwataka ban San Wanda yafi wani, zumudin San zuwa makarantar ba kaganta can tundazu take zaman jiran"isowar ka,


Murmushi *SEERAJ* yayi tareda yashafa kai cikin jin kunya yaduka ya gaida Baba, ya'amsa tareda cewa Bari nakira maka ita yace toh",


Tare suka fito da Baba DA *SAJEEDAH* tana sanye da school uniform dinta, rigada wando da hijab da rigada hijab din fararene tas shi kuma wandon dark pink ne sosai tara taya jaka gaskiya duk da cewar uniform ne suyi mata kyau sosai,


Cikin jin kunya ta gaida *SEERAJ* ya amsa tareda watsa mata special morning smile,
Nan dai suka yiwa Baba sallam suka tafi,


"Ahankali suke tafiya batare da kowa yayiwa dan'uwansa magana ba, saidai jefi- jefi suna hada idanu sai su sakarwa juna lallausan murmushi, yayinda kallo guda zakiyi masu ka fahimci cewa sudin masoya ne,


Can *SEERAJ* yace shi my friend baza yaje school dibane?,
tace zayaje baigama shiryawa ne, Yace' "OK dai-dai sands suka karasa bakin titi adai-dai ta sahu yafara tarewa,


Da sauri tace' yah *SEERAJ* sauke kahuta nefa school din, Yace' "eh nagani tace toh" aibasai mun hau'adaidai taba, cikin tsoro yace ke! kina nufin sauke kahutan zumuje akafa?


itama ciki mamaki tace' Lah sauke kahutar dabata danisa, kaganta canfa daga nan ana hango ta "aini dakafa nake zuwa,


Da sauri ya gyara kato barar daya tashi yi, cikin nutsuwa yamatsa kusada ita ahankali yace' toh" my *JEEDAH* aike' dince" banasan ki wahala shiyasa nakesan muhau adai-dai sahu din,


Kaita dago suka hada idanu yasake mata kyakkyawa murmushi, itama tambayar masa dai-dai lokacin da yatare adai-dai ta suka hau.
"A school "angama komai ansa *SAJEEDAH* S.S one sai bayan an gama komai ne sannan *SEERAJ* yatafi, saida yaje yayiwa Baba bayani yadda akayi, sun danyi fira kadan sannan yanufi gida.


BAYAN KWANA BIYU
***************
Da misalin karfe 5:00Pm zaune suke "a gurin shaka tawa nagidansu" *SEERAJ* fira sukeyi shida *SAGEER,* *SEERAJ* yace yaudai ka hanani zuwa naga *ZUCIYA TA* kallon shi *SAGEER* yayi tareda yamuste fuska yace' waikai haryanzu kana nan 'akan bakanka na son wannan "yarinyar, har kana wani kiranta *ZUCIYAR* ka?..


Murmushi *SEERAJ* yayi yace' ah yaro *SAJEEDAH* "ai *ZUCIYATA CE* *SON TA* kuma yanzu nafara, cikin jin' haushi *SAGEER* yace wlh kafita batun wannan yan'iskan yaran kaje kanemi yara yan gidan mutunci atoh",


Cikin takaici yace zaka farko? wai saunawa zanfada maka ka kyaleni indai akan *"SAJEEDAH* amma bakaji KO? nan dai suka fara sa'insa har *SAGEER* yana cewa "inbanda iskanci kanada bako akanka shine zakaje Neman wata can yar'iska da sauri *SEERAJ* yace ya'isheka fa? .yace bai'isheniba "ainasa duk wannan Abunda Daka keyi "Ammi bata saniba,


Da sauri yace "eh bata saniba din kozakaje kafada "mata ne?.. yace' a ah basai nafada mata ba da idanta zata gani, tsaki mtswwwww yayi yace toh" tagani din sai me?..yace' saika fada mata "inda ka yarda maganar 'auran *"ZUBEE* haka dai suke tayin fadi infada wanda yauma haka "akarabu badadi.


馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
"Ahankali yake tafiya zaya gidansu *"SAJEEDAH*, sanye yakeda riga T-shirt fara tanada hoton *ZUCIYA* ajikinta wando kuma wani baki yadine, yayi kyau Sosa duk da kallo guda zakaima kayan kagane bamasu tsada bane,


Domin kuwa tun Randa yakulla alaka dasu *"SAJEEDAH* yakesa Sutura masu saukin kudi, wanda ya siya mummunan domin zuwa gidansu" hatta da takalmi me sauki ya kesawa.


"A dai-dai shiga wani lungu saiyaga wasu Samari subiyu akan benci suna fira, har yadan wuce su kadan sai kuma yatsaya chak saka makon jin Abunda suke fada,


Domin kuwa jiyayi daya yace Kai kofura gaskiya party jiya yahadu sosai, Wanda aka kira kofura yace' kayya "aini yanzu party zuwa kawai nake, amma badon dadi ba, tunda babu SADEE big girl,


wace kenan fa? yace *SADEEQAH SIDDI* yace Oho" kace mun, *DEEQAR-JEEDAR* nafi ganewa, Kai yarinyar nan yar duniya ce, yace ta bugawa ajarida saika ganta "agurin party ba sauki yace gaskia kam amma ita *"SAJEEDAH* kawarta babu ruwan ta, gata shuru-shuru abinda nidai tana burgeni,


Yace' me ai duk kanwar jace" bakaji "ance" abokin baro barawone? yace' haka nefa, toh" abokin dan'iska kumafa?.. yace' dan'iska ne, toh"bar ganin ta shuru-shuru "ance' "itama tantiriyar yar'is
Kasa karasa wa yayi saka makon wani irin mahaukacin,Shaka da *SEERAJ* yai mashi,


nikam mamaki yakamani har nace' Kai yaushe *SEERAJ* ya karasa gurinsu" kofura?.
Cikin bacin rai tareda karasheke kofura yace?...


Aha


muje zuwa


A


馃挊ZUCIYATA CE馃挊


Tareda Alkalamin


鉁嶐煆�


馃挊Lufhat ce馃挊
[8:44AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


馃挊ZUCIYATA CE馃挊


_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

1鈨�1鈨�

WRITTEN BY


馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊


________________________


*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*


*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________


*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*






鉁嶐煆�




"Uban waye yafada maka cewar *SAJEEDAH* tantiriyar yar'iskace?
Cikin matsananci jin azabar shakar yace' b..a.kowa,
Ahankali *SEERAJ* yasakar masa wuya tareda gyara masa kwalar riga, sai kuma yadan bubbuga kafadar shi tareda yin dan guntu murmushi yace' Sorry my friend,


Sannan cikin zafin nama yajuya yatafi domin wani irin zafi yaji *ZUCIYAR* nayi, yayinda kofura yake murza wuyan sa tareda bin bayan *SEERAJ* da kallo.


Ciki mamaki tareda tsoro yace kai Dawa wannan waye?..Dawa yace toh" ni "Ina nasani batareda Kai muke zaune ba saikawai ganinshi nai kamar yafado daga sama yaci kwalar ka,


Kofura yace Kuttt Amma dai kowaye shi yanada karfi, Kai kaji yadda yashakeni kuwa?.. wlh jinai kamar numfashi nazaya bar jikina,
Dariya Dawa yakeyi masa tareda cewa kaga gobe Kasake kararda "Abunda baka saniba mtsww kofura yaja tsaki batareda yace komai ba.


Shikam *SEERAJ* hanyar gida yanufa da'alama yafasa zuwa gidan su *SAJEEDAH* ne, tafiya yake saidai kallo daya zakai mashi kagane cewa hankalin atashe yake,


tunani kawai yakeyi tareda fadin why!! why!! why!!! mutane kedauka my *SAJEEDAH* itama yar'iskace kamar yadda kawarta *SADEEQAH* take?


"A haka ya'isa gida Ciki matsananci tashi hankali, domin firar samarin nan bakara min tayar masa da hankali yayi ba, koda yashiga falo direct part dinshi yanufa ba tareda yakula da Ammi DA *ZUBEE* a zaune afalon ba,


Daga yadda Ammi tagan shi tasan ba lafiya, don haka sai ta kalli *ZUBEE* tace jekiji meyasa meshi" tace' toh" tareda tashi ta biyan shi,


Zaune ta iskeshi abakin gado yazuba tagumi, tayi tareda dafa kafadar shi tace Yah P.S,
Ahankali ya dago da lumsassun idanu wanshi dasuka farayin ja, yace dauke hannun ki daga kafada ta nitsaranki ne?..da sauri ta dauke tareda ya mutsa fuska,


Shima daure fuska yayi yace' toh" Sarauniyar rashin yin Sallama, wai ace kina Diyar' musulmai Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login