Showing 9001 words to 12000 words out of 48065 words

Chapter 4 - ZUCIYATACE HAUSA BOOKS COMPELET BY ESHAAT SMILER.txt

23 Jan 2025

3925

Tareda




Alkalamin




馃挊LUFHAT 馃挊
[8:32AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挒馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


馃挊ZUCIYATA CE馃挊


_Based on true life story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)


5鈨�


WRITEN BY


馃挊AMEENAT UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊


----------------------------------------
*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*
----------------------------------------


*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
----------------------------------------




_*only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers*_








鉁嶐煆�




"Kace ta Mutum saboda Kai din bakin mugune KO"?
toh" bazata' mutu ba sai kwanan taya kare,kaji ko"? Dan iska kawai, ya karashe maganar Cikin bacin rai,




Shikam Oga chidinma jikinsa sai rawa yake" yayin da yadora hannun sa" duk biyu "akai cikin matsananci tsoro,


domin shi Sam bai kura da *SEERAJ*a gurin ba, Saboda yasan tundaga kasan layinsu har zuwa bakin titi, duk kusan rabin gidajen da shaguna Na "mahaifin *SEERAJ*
ne'


ko" shagon dayake ciki duk nasu ne, kusan kyauta suke zaune "aciki tunda kudin hayar Dan kalilan yake karba,


Saboda haka yaukan yasan sunan shi *Sorry*domin yasan koransa kawai *Sir SEERAJ* zai yi don haka saiya fara fadin ohhhhh! yewooooooo! ohhhhh! sorry *Sir*


Shikam *SEERAJ*
sai harara yake watsa ma Oga chidinma, wadda yake tafan murza hannuwan sa ya rokon *SEERAJ* yayi hakuri,


Cikin tsoro yace *Sir* pls forgive me bansan tare kukazo ba, *SEERAJ*yace "Oho Saboda ba kasan tare muka zoba, shine yabaka damar Kai masa walakanci, ko"?


shine har kake korar shi saboda yazo siyan magani Na naira "ashirin,?... Dan Ubanka twenty naira is not a money?...
Dama rashin mutunci daka keyiwa mutane' kenan KO?


Cikin tsora ya girgiza kai tareda cewa No *Sir* ba haka bane,


*SEERAJ*yace haka ne mana dan iska Saboda haka, yanzu-yanzun nan ka tattara kayan ka kabar wannan shagon tunda bana *Ubanka* bane, yakarashe maganar cikin bacin rai,


Shikam Oga chidinma duk inda hankalin sa yake yatashi, Saboda haka sai yazube kasa tareda Kama kafar *SEERAJ* yana rokon sa ya yafe masa,


Can Kuma sai yamike zumbur jikinsa sai rawa yake, zuwa yai ya dauko kwalin maganin gaba daya ya mikawa Sajeed,
Sajeed ya karba tareda mika masa kudin hannun sa,


Da sauri Ogo Chidinma yace no nabaka ka Kai mata' Allah shi bata lafiya,
Shikam Sajeed cikin farin Ciki yace nagode Oga chidinma,


Yayin da *SEERAJ* sai watsa masa harara yake, yace wannan gargadi dazan maka', ka tabbatar yazama nafarko ya kuma zama nakarshi, "agareka muddun kasake Kara "aikai wani abu maka mancin wannan,


Sai kabar Shop din'nan maketaci Mutum kawai, yaja tsaki mtswwwww! sannan ya Kama hannun Sajeed suka fita daga shagon,


Suna Cikin tafiya sai *SEERAJ* yace my friend bani maganin nagani yasu nanshi,
Sajeed yace toh" tareda mika masa,


"A hankali ya furta *Ladinax,* shuru yai ya tunani saboda yaga mace ta rike ciki, da sauri ya sake duba maganin sai yaga "an rubuta *FOR TREATMENT MENSTRUAL PAIN*,(Ladinax maganin ciwon Mara ne sosai)
murmushi yayi "aransa yace OK mararta ke ciwo kenan ba Ciki ba,


sannan ya mikawa Sajeed maganin, tareda cewa my friend ta'ina ne hanyan gidan ku,?


Sajeed yace ta nan hanyar ne yayin da yake nuna wani lungu, yace OK toh"
mutafi naga gidan KO?" Sajeed yace "eh, suna tafiya Sajeed sai zuba masa surutu yake,


yayin shikuma
*SEERAJ* tunani yake tayaya zaiga *"SAJEEDAH?* saidai yasan da wuya yaganta tunda batada Lafiya,


Sun danyi nisa da tafiya can sai dabara tafado masa'yace my friend kajirani nan "Ina zuwa kajiko? Sajeed yace toh",


gurin wani mai shagon saida kayan tireda yanufa, bayan sun gaisa da mutumin sai *SEERAJ* yace don Allah Malam fefa da biro nakesan kabani Zan Dan rubuta abune,


mutumin yace toh" tareda mika masa littafi da biron, gefe ya koma ya zauna yafara rubutu bayan yagama sai yai


Murmushi aransa kuwa mamaki yake wai yau shine ya rubutu wa mace Kalmar *SO*.


ya yage dai- dai. gurin dayai rubutu, sannan ya mikawa mai shago littafin sa da biro yace ya gode, sannan ya nannade takarda yanufi gurin Sajeed,'


ya mikawa Sajeed" tareda cewa gashi ka Kaima "Auntin ka kace "Ina gaida ita"
Sajeed yace toh"
"ai ta can lungun ne gidan mu yake,
*SEERAJ*yace ok'


Dai-dai lokacin ne wayar sa tai Kara tsayawa, yayi tareda dauka sai yaga "Ammi ce", kodaya dauka yayi sallama da sauri yaji ta amsa tareda cewa kana "inane zaiyi magana kenan ta katse shi da cewa kazo dai yanzun nan,


jiyayi gaban sa yafadi yace Lafiya Dai KO"?
Daga can tace" lafiya lau "amma dai kazo yanzu, yace OK toh" gashi nan zuwa yakashe wayar tareda jefata aljihu,


ya kalli Sajeed yace my friend nizan tafi gida kaga "ankirani sai anjima kenan, sannan ka cewa "Aunty ka' "Ina gaida ita" sosai karfa kayar da takardan nan ka Kai mata kaji KO?, Sajeed yace toh" adai-dai lokaci da yashiga wani lungu, shi Kuma *SEERAJ* yanufi hanyar gida.


馃挊馃挊馃洬馃洬馃挊馃挊


"Inna ce" tace da *SAJEEDAH* ta tashi ta zaune kafin "Sajeed yadawo siyo mata magani, tace toh" tareda tashi "ahankali tajawo dan lotsetsen filo, ta sashi ta bayan ta don tadan'ji dadin zama, "ahankali tajin gina da bango tareda rufe idanun ta,


Wani abin Kuma daya addabi *ZUCIYAR SAJEEDAH* kuwa shine tunanin *"SEERAJ*,duk da matsananci ciwon marar daya addabe ta, bai hanata tunanin sa" da Kuma yanayin data kasance "a lokacin ba, Wanda bata taba jin irin saba tunda take
Musamman idanunsa' masu dauke da maganadisu" wanda "alokaci guda suka saukar matada kasala.


Sallaman Sajeed" ne yakatse mata' tunanin datake, Ahankali tabude idanu dai-dai lokacin da yakara sa gurinta' fuska sa cike da farin Ciki, yace Aunty *JEEDAH* Sannu ga maganin yau kyauta "Oga chidinma" yabani magani bai karbi kudi ba,


idanu ta zaro Cikin mamaki da alamar tambaya? murmushi yayi,
yace Amma toh" kinsan meye yafaru Aunty *JEEDAH*?.., kaita kada alamar "a ah,


Saida ya zauna "akusada ita sannan Cikin rada, yace mata waida shi "Oga Chidinma" baizai siyar mani da maganin ba, saida my friend yayi masa fada tukun'na sannan yabani kyau, "yace yana gaida ke' kuma "yace nakawo maki wannan, yamika mata maganin tareda guntuwar takardan,


Jitayi gaban ta yafadi domin kuwa ta fahimci Wanda Sajeed yake nufi, don haka da sauri ta karba ta tura takardan kar kashin filo, yayinda tarike maganin "a hannu ta, Sajeed zaya sake magana da sauri tadora yatsa abaki tace Shhhhhhhhi,


Saka makon ganin "Inna za tafito daga daki, Inna tace' ka siyo maganin? yace "eh nasiyo, tace toh" zoka kaimata ruwa tasha, yace toh" tareda mikewa,


bayan yakawo mata ruwa tasha maganin sai ya zauna kusada ita, zai fara yimata abinda ta' tsana wato yawan surutu,
"aiko tace toh" parrot zaka Fara KO?


Baki ya turo yace Kai! Aunty *JEEDAH* bakince zaki daina kirana "Aku-kuturo ba?
Murmushi tayi tace toh" yi hakuri *my* *little Jeed* zan daina Amma fa sai kaima kadaina wannan surutun naka,


har Zai sake magana da sauri ta katse sa" dacewa naji Zan daina, yanzu ka tashi kaje kaima "baba naira talatin din sa' sannan kazo kataya "Inna "aiki kaga yau cikina yana ciwo bazan iya " aiki ba yace toh" tareda mikewa yanufi hanyar waje.


"Ahankali *SAJEEDAH* ta rufe idanun ta yayinda kirjinta yaci gaba da matsananci bugawa, da bacci take sanyi Amma yanzu kam takasa badan komai sai don tunani takardan da Sajeed ya kawo mata.


So take tasan meye "ya rubuto mata "Amma tarasa yadda zatayi, saboda bata san "Inna tafamci wani "abu, don haka sai tamike tareda daukar takardan sannan ta dauki buta tanufi bayi (toilet).


"Ahankali tabude takardan tareda fara karantawa kamar haka?......




_*Pls kuyi hakuri Na yau bayawa*_




To Amma


Muje Zuwa




Kubiyoni



A




馃挊ZUCIYATA CE馃挊






Tareda Alkalamin



鉁嶐煆�




馃挊LUFHAT CE馃挊
[8:32AM, 2/20/2018] 鈥�+234 902 288 0912鈥�: 馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


馃挊ZUCIYATA CE馃挊


_Based on true life Story_
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊
馃挊馃洬馃挊
馃挊


(Labarin Sarkakkiyar Soyayya)

6鈨�

WRITTEN BY


馃挊漏AMEENA UMAR FARUQ馃挊
OR
馃挊MEENAT馃挊


________________________


*_庐PEN:WRITERS ASSOCIATION_*


*_PEN THE STRONGEST WEAPON_*
________________________


*_only the exquisite and Whizkid writers are opportune to be pen writers_*








鉁嶐煆�








_*"Amincin ALLAH ya tabbata ga" cikakkiyar halitta me Cikar nutsuwa Da kamala, kallon farko danai maki SAJEEDAH" naji wani "irin "abu acikin" ZUCIYATA Wanda ban taba jinsa ga" wata" diya Mace" ba saike', hakan yana nufin ZUCIYATA CE" takamu da SON KI' Alokaci guda, saboda haka gaskiya bazan "iya boye maki "abinda naji game dake" ba, domin "idan nai hakan nacutar Da kaina'ne, Dafatan "ZUCIYAR KI" zata karbi bakuncin ZUCIYATA?... ALLAH yabaki lafiya sai naji "amsar ki", Daga me SON KI SEERAJ S A.*_


Jikin *SAJEEDAH* sai rawa yake yayinda kirjinta sai bugawa yake, da saurin ta nan'nade takardan tasaka "azaninta, sannan tadauki butar tafita daga bayin *ZUCIYAR* ta cike da Mamaki hade da tsoro,


"A hankali ta kwanta tareda rufe idanu 'aranta takefadi, wai yau "itace Saurayi ya rubutowa kalaman Soyayya abinda bata tabaji daga bakin wani saurayi ba, Amma yau itane wannan Zukeken Saurayin yafurta mata wannan kalma me tsada?... tabbatas Kalmar SO" Kalmace me tsada toh" wai meyasa yace yana SO Na?... meyagani "ajikina daya burgesa?...,


_*Toh SAJEEDAH nima dai ban saniba Toh Amma dai KO" meye shidai SEERAJ yaga ruwanda kemasa wanka lol*._


馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊馃挊
馃挊馃挊
馃挊


"A falo *SEERAJ* ya iske Ammi saifaman Safa DA Marwa takeyi, DA sauri ya karasa gurinta tareda cewa My lafiya meye yafaru?..


Da sauri itama tajuyo tace' Hmmm kaidai bari, sa'adece" mai aikin Hajiya(Inna wuro) takirani take fadamani wai Hajiya batada Lafiya, to" wai Kuma 'ance' ta tashi akaita "asibiti tace' bazata jeba, shine nace' kaje da kanka tunda tanajin maganar ka, tunda nikonaje ba saurareni zatayi ba.


Yace' a ah toh' "Ina shi "Dr dayake dubata ba'akira shiba ne?.. tace' sun ce" sun kira number shi basu" samehiba, toh" shinefa sukace' akaita asibiti, tunda sunga dakyar take numfashi toh kuwa wai ita baza tajeba.


Murmushi yai yace' tsohuwar nanfa ta'iya rigima, makullin mota yadauka akan table din glass dake tsakiyar falon, tareda cewa my Ammi bari naje nakaita asibitin tace' toh' sai kadawo yafita daga falon.


Koda *SEERAJ*ya isa gidan Hajiya Da Sallama yashiga falon 'anan ya tadda ita kwance saman kushin, sai numfashi takeyi sama-sama yayinda masu aikinta suka kewaye ta sai faman SANNU sukeyi mata.




Sa'ade ce zatayi magana Saboda ganin *SEERAJ* saidai da saurin yaimata nuni da hannun, "alamar tayi shuru kartace' koma, don haka sai tayi shuru da'ita da ragowar masu aikin suka zuba masa idanu.


Ahankali yasa hannun shi yadauketa cak! kamar yar yarinya, har zatayi magana Da sauri sai Kuma tayi shuru saka makon kamshi turaran shi dataji,


Bude "idanu tayi tareda kwantar da kanta "akirjinshi sannan "a hankali tace' *SEERAJO* Ina zaka kaini?..yace' "inda akace' kitashi 'akaiki kikace' baza kije ba wato asibiti,


A hankali tace' toh" ko yanzu bazan jeba don haka kamai dani, cikin zolaya yace' aibaki isaba Inna wuro Saboda bukulu mijin ki' ya tsaya ya ganin bai tsaya sai yatafi,


Ke' Kuma kingani mai makon ki tsaya kiga 'Dana KO yata' shine kike kokarin kitafi KO?.. toh ba yanzu ba insha'allahu sai kinga kwaina,


Sa"ade bude mota ki shiga kiriketa mutafi asibiti kinji? Don naga yar tsohuwar nan so take tayi Mani bukulu, Sa'ade tace' toh tareda bude mota tashiga, shi Kuma yasa Inna wuro Sa'ade tarungume ta yaje yashiga yaja suka nufi asibiti.


A asibiti kam koda Likita yaduba Inna wuro yace sai "anbata gado Saboda hawanjinin ta yatashi sosai, ga Kuma rashin shan magani da batayi akan lokaci *SEERAJ* kam fada yayi tayi da Sa'ade Saboda itace',wadda ke kulada bata magani,


sa'aden kam Hakuri take taba shi tace' wlh ranka yadade "Ina iya bakin KO Karina, akanta rika shan magani amma wani lokaci saitace' ita tagaji da shan maganin Saboda haka "akyaleta, shiyasa ni Kuma saboda kartaga na takura mata saina kyale ta,


Yakallin Inna wuro Yace' kaikaji tsohuwa da iyayi kelafiya bata isheki ba amma kike fadin kingaji dashan magani, Sa'de daga yanzu idan tace baza tasha maganin ba kikirani ko kuma kikira My Ammi, Sa'ade tace" toh.


*SEERAJ* baibar asibitin ba saida ya tabbatar "angama komai don harda ruwa saida aka daira mata,sannan yawuce' yabar Inna wuro da Sa'ade.


A gajiye *SEERAJ* ya isa gida kasan cewar akwai Dan tazara tsakanin Bosso da tunga, gakuma go slow daya iske "ahanya sannan ga zirga-zirgan dayayi a' asibiti, so bayan yayiwa Ammi Karin bayani tunda dama yariga yafada mata komai awaya,


Ammin tace' oh ni Raihana kaikaji Hajiya keki na famada lalura sannan kice" wai kingaji Dan shan magani, yace' wallahi fa badai rikici bane irin Na tsofi, tace haka nefa toh" Allah yabata Lafiya yace' Ameen,


Tace 'aimunyi Waya Da Abban ka yace' yau yana nan dawowa, yace toh Allah ya kawoshi lafiya, nima dazu 'a asibiti nakira wayar shi amma bai jeba may be matsalar network ne,


tace hakane yace my Ammi bari na shiga Na watsa ruwa nai sallah, tace'toh shikenan nima Dana gama girki zansa Driver yakaini asibitin,


Yace toh sanna yanufi part dinsa Dan yayi wanka yai sallah kasan cewar Azahar tayi.


馃挊馃洬馃挊馃洬馃挊


*SAJEEDAH* ce' Zaune "akan kujera yar tsugun'ne hannun ta rikeda wani littafi, koda Na duba sainaga "anrubuta AL-NAWAWE 40 HADITH,
tun bayanda tafito daga bayi tana yan tunani-tunanin ta akan takardan da *SEERAJ* ya bayar akawo mata har bacci ya dauke ta,


Kasan cewar daman idantasha maganin barci yakesata sosai, saboda haka bata tashiga ba sai kunsan karfe 3:40 pm, bayan tayi wanka ta gyara kanta sannan sai tayi shirin zuwa islamiyya, sai Inna tace' tabari sai gobe tunda bata da Lafiya,


Don haka saita zauna tana dan'na zarin hadis din yayida Sajeed yatafi islamiyya.




Firgigi *SEERAJ* ya farka daga nauyayyan baccin daya dauke shi, me cikeda daddadan mafarkin *SAJEEDAH*, tunbayan daya yi sallar azahar yaci abinci sai bacci ya dauke shi bai tashi ba sai yanzu.


Salati najiyayi saka makon kallon agogon bangon dakinsa yanuna 4:50pm


Da sauri yace' ya Salam tareda mikewa yanufi toilet, cikin abinda baifi 5 mints ba ya dauro alwala yazo yagabatar da Sallah la'asar, bayan yagama sai naga yaduki wayoyin sa tareda wallet din sa sannan yafita.


Ahankali yake tafiya yayinda naga yanufi haryar gidan su" *SAJEEDAH* gaba daya jinsaya kewani irin yayinda yakeji ARAN sa idan har baiga *SAJEEDAH* yau ba toh" tabbas yasan dakyar idan zaya iya rintsawa.


_*Nace a ah Kai yar AGADAZ ta birkita JlKAN Alh Sale HARKA lol*._


Koda *SEERAJ* yashiga lungu sai Kuma yarasa yazaiyi, tunda baisan gidan su" *SAJEEDAH* ba gashi ba yara, don haka sai yafara Safa Da marwa Kamar Wanda ya yadda wani Abu yana nema,


Yana cikin haka dago kanda zayayi sai karaf suka hada idanu dawani Dan Dattijo, tsaye agaban wani Dan karami kiyos yana gyara kayan cikin kiyos din,


Dattijon yace' Samari kanasan wani abune ?.. Da sauri *SEERAJ* yace "eh tareda karasa wa gurin shi, kallo farko dayawa dattijon yafahimci cewa shi Baban su" *SAJEEDAH* Saboda Kama dayagani *SEERAJ* yace' sannu Baba inawuni, yace lafiya lau samari meka keso?.


Shuru yayi domin yarasa Abunda zayace' Chan San "idanun shi suka dauka akan madara, Da sauri yace' Baba madara za'abani Baba yace' wani irin za'abaka?..


Yace' ummh-ummh Baba abani kowani irin ne, yace toh Bari abaka wannan _THREE CROWNS_ shima yanada kyau,


najima "ance' idan mutun ZUCIYAR shi tanayi masa zafi, kamar irin masufama Da Ulcer din nan toh idan aka kada madarar da ruwan me SANYI sosai, akasha toh anajin saukin zafin zuciyar
Yace' toh" abani shi.


Yadauko roll din madarar tareda cewa toh guda nawa?.. eh naduka za'abani Baba yace "a ah samari ban gane naduka ba?..


Murmushi *SEERAJ* yayi tareda Sosa Kai cikin jin kunyar katobarar dayayi, yace' Baba "Ina nufin na duka wannan din za'abani, yace toh toh" nagane gashi guda biyar ne yasa 'acikin Leda tareda cewa sauren me?.. Ko abaka _Coffee_?..


Da sauri *SEERAJ* yace' eh, toh shima kamar madarar?. yace eh, bayan baba yasa madara da coffee 'acikin Leda sai Yakima masa yana cewa gashi kudin Dari uku DA hamci yakama,


*SEERAJ* yace' toh tareda Ciro wallet daga aljihun wandon shi yazaro dubu daya, yamikawa Baba yakarba tareda cewa kashhh' gashi Kuma bachanji Amma Bari nakira Sajeedu yasa mo mani.


*SEERAJ* Yace toh tareda kurawa Dan kiyos din ido, gaba daya kayan dake Ciki bazasu wuce 150 to 2000, idanu yarintse yayinda yaji wani Abu yadarsu aciki ZUCIYAR shi,
Bakomai bane illah tausayi,


A hankali yabude idanu tareda bin bayan Baba da kallo, wani yadine ajikinsa daya kode sosai har wani gashi yafatayi Saboda tsabar tsufa, saidai duk Da tsufan yadin wankakke ne tas harda Karin guga.


tsaye baba yayi ajikin fallan kwanon dayake ke waye da kangon gidansa, yana kiran Sajeed,


Ahankali *SEERAJ* yasake rintse idanu acikin RANSA kuwa fadin yake YA SALAM ashe akwai mutanan dasuke rayuwa cikin talauci haka?.


_*Nikam nace tabdi Captain SEERAJ kana cikin DAULA, koda yaushe kana keta HAZO Ina zaka sani*._


*SAJEEDAH* ce' ta amsa da cewa Baba Sajeed baya nan yatafi islamiyya, yace af aina manta toh zonan kisamo Mani chanji gurin mlm barau me shayi.


Tace toh tareda ajiye hadis din taje tadauko hijab tasa tanufi waje,


Baba ya koma gurin *SEERAJ* yace' Samari Bari yarinya tazo tasamo chanji kaji?. *SEERAJ* yace toh dai dai lokacin da *SAJEEDAH* takaraso gurin tace Baba gani,


Kanta nakasa don haka bata kula damutun agurin ba, saida Baba yace' karbi kisamo mani chanji gurin mlm barau, saikiba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login