Showing 6001 words to 9000 words out of 30540 words
Chapter 3 - Kuyanga Book Complete by Nabilancy Love.pdf
"bakomai kisasu ahakan inzaki fito gun bak'ina kafin asan abinyi
Ckn ladabi ta gyada kanta alamun xatabi umarnin
Ammafa ta dade tana tambayar kanta shin ko meyasa yace mata hakan? Toko tayi ba daidaiba
ko sunyi maganar dasu akanbai dace bane ? Dayake dai batada Amsar tambayar sai muje
zuwa …………
*Auntyn Sayyada da Shahida ce*
[7/24, 8:15 PM] Ummi Tandama: *KUYANGA...*
*_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*NABILANCY LUV*
(Auntyn S&S)
20-25
Ranar wata lahadi Tana mopping a falo daga ita sai 3quater da body hug me karamin hannu
kanta da kallabi bata taba yarda tabar kanta abude ba sbd akullum lokacin tana gida sai
MAHBUB Yahaneta da hakan
Wakarta takeyi ahankali tana Dan motsa kafada
*SAI WATARANA MASOYI ZANBARKA SAI WATA RANA INA MAKA BANKWANA*
_bankwana_
*ASHE SABO YANADA DADI* *AMMA IN ZA.AI RABO DA ZAFI* *MAHBUB NATAFI
NABARKA...BANSAN HALIN DA KASHIGE CIKI BA.* _Bankwana_
tahau goge hawaye domin wata kewar MAHBUB ce tazo mata shiyasa take masa waqa
Ashe duk abinda takeyi Yarima yashigo yana bayanta yajingina da bango yana kare mata kallo
ga muryarta ta masa dadi ga shigar da tayi ta fusgeshi domin wata sha,awarta ne yashigeshi
lokaci guda
Saida tagama tajuyo zata bar gurin da tsumma da mofa ahannunta kawai taja tunga kanta
akasa tana masa barka da shigowa wata kunyace ta lullubeta domin tasan yaji irin waqar da
takeyi
Yayi gyaran murya bayan amsa mata da yayi yace mata "kishirya anjima zaki rakani wata
unguwa.
Ta gyada kai tana amsawa da "to.
Tagama shirinta ckin wata doguwar riga daya hado mata dasu ckn kaya da siririn mayafi
Tayi kyau ainun tamkar balarabiya tafuto sak
Yaleko yace ta futo sutafi
Takwas ta wuce alokacin
wani Store suka fara zuwa *ROYAL STAR*
Yajibgo kaya aleda yabata tarike suka fito
Yakarbi kayan yasaka a boot
Tashiga gidan gaba
Yaleka fuska ba fara.a yace mata futo kishiga gaba niba Drivern ki bane.
Ta futo sum sum tashige gaba domin itakam kunyar rabarsa takeji tanajin nauyinsa tafi son
bayan domin tana shiga takura takuma fi son taringa nesanta dashi
Suna tafe suna saurarar wakar Nancy Ajram ackn motar daya kunna yana son wakokinta sosai
Yakatse shirun da watso mata tambaya
"Zeenatu! Wanene MAHBUB ne? Kuma meye alakarki dashi?
Tahau sinne kai ahannunta tana in inar magana
yace mata "alamu sun nuna masoyin kine kenan.?
tayi masa shiru fuskarta dauke da murmushi
Yace "Amatsayinki na *KUYANGA* Meye ribarki in kika Auri *BAWA* ?
ranta taji ba dadi kalmar batayi mata dadiba tunda aiduk mutanene kuma Allah ne yayo
*KUYANGA* yayi *BAWAN*
Dayaga batada niyyar magana saiyaci gaba
"Wato nafuskanci kina cikin soyayya kuma kina ckn kewarsa ko? Inban mantaba naganki aranar
da zamu baro gida kina daga masa hannu.
Anyi hakan?
Ta daga kanta
Ya d'aga kafad'a yace "Well Zancire miki kewarsa domin kiji farin ciki ayau.
Itakam bata ce kanzil ba domin bata fahimce shiba sam
Kaji sokuwa hhhmmm muko fans mungane
dayaga taki cewa komai saiyace "Zan baki farin cikin da Saurayin naki yake baki domin farin
cikinki....Ta dago da sauri tasadda kanta akasa ckn mintina kwakwalwarta tahau aiki to me yake
nufi kenan soyayya zaiyi da ita?
"Bawai zamuyi soyayyar da kukeyi dashi bane zandai ringa debe miki kewarsa da baki jin dadi
Gabanta yaringa bugawa ina sam.!bazata iya ba yana ubangidan nata?ba da itaba
Dayaga batada niyyar magana dai saiyakyaleta yaci gaba da tukinsa yana kallon waje yana
kiyasta tayanda zaibi da ita don da alamar zatayi duhun kai awannan harkar
Saida yabiya da ita ta club dinsu
Ya ajiyeta agefe yace tajirashi
Taita kallon mata da maza anata cakud'ed'eniya ana ta shan giya da masu shan sigari
Saikaga mace acinyar namiji suna manne ana tsotse tsotse ba ruwan wani da wani acan gefe
guda wasu sunata rawarsuanne ajikin samarinsu wasu acan kan filo ana dance
Abin mamaki yabata duk da kasar masu jan kunnece akwai musulmai bakake agun kuma har
dasu ake wannan harka
Daga nesa ta hangoshi da wata mace yana mata kiss agoshi sannan ta rumgumeshi suka rabu
tana dago masa hannu
Kafin yakaraso gunta saiga wani bature duf!agabanta ya tsaya dab da ita yana mata magana da
harshen turanci
To dayake bawani ji take sosai ba don kadan kadan takejin turanci tsintar binda ba.a rasaba
takeyi daman tunda ana musu daraci da islamiyya da bangaren koyarda harshen turancin duk
ackn gidan Sarkin
Ta juyar da kanta
Aiko dai wannan bature yai gangancin kama hannunta yana mata fara.a
Yarima na zuwa ya fuske hannun nata sannan ya wanke baturen da mari
A furgice baturen ya ranta ana kare domin yai tunanin ko mijin tane yadawo gunta
Tashige motar da sauri gabanta na dukan uku .uku
Saida suka fara tafiya sannan yace mata "ke bakida hankali zaki kulashi dahar zai rike miki
hannu.
Tace ahankali "bansan yaxo gunba walh kuma kafin inyi masa magana yarikoni.
Yaja tsaki kawai ransa na msa quna baisan daliliba
Amaimaikon yawuce gida saiya nufi wani makeken hotel da ita
Saida yakama daki sannan yace ta biyoshi
Yabude dakin da key wanda ke a saman hawa na biyu
Dakin babbane daya jal amma ahakan VIP ne domin yakawatu yaji kayan alatu ga komai nan
daka danna wata tarho ma,aikata zasu iso maka da gaggawa
Gadone makeke da mayan kujeru adakin duk sunciye ga furji da toilet ack
Ya kwanta akan gadon yana nishi waishinan yagama gajiya
Ta zauna akan kujera tana kallonsa
Yakalleta da ido guda yace
Zoki daddanna min jikina
Ta mike ahankali ta tsaya akansa
Yacire kayan jikinsa dagashi sai gajeran wando da bes
Hankalinta yadaga ganinsa ahaka tunda take bata taba ganin halittar namiji abayyane ba saiyau
domin yar bes dinma cireta yayi
Tayi kas da kanta gabanta na faduwa domin jikin yarima na dabanne akwai gargasa ga kwanji
ga cikar halitta
Ya janyota kan gadon yana fadin
Matso sosai kiyi min tausa bacci xanyi
Batace komaiba tahau yi masa cikin biyayya ba musu
Yalumshe idonsa wani magana disu na shigarsa
Tabbas abubuwa sun gama motsa masa babu abinda zai hanashi jin dadi ayau dama tun
dawowarsa Kasar sau daya yayi da wata baby Rihanna tayi tafiya karuwar tasa
Tuni yabirkitota jikinsa yana neman zille mata rigar jikinta
Gabantane yaci gaba da bugawa tana addu.a ckn ranta domin dai tasan tashiga hannu babu
me kwatarta sai Allah sannan bata isa tayi masa musun komai ba ayau sai alokacin ta tuno
kalamansa na ckn mota wato nufinsa zaisha mintinta amma ba soyayya zaiyi da ita ba
To ai ita gara suyi soyayyar yabar mata mutuncinta
Hawaye taji zai taho mata tayi saurin mayar dasu don kada yagani yazaci zata bujire masane
Itako kanta take tausayi ayau tasan batada mafita sai Allah....……
tabdijan Fans akawo mata taimako
[7/24, 8:16 PM] Ummi Tandama: *KUYANGA*
*_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Wannan Page Sadaukarwane kyauta sukutum ga Takwara takaina wato NABILA DIKKO*
marubuciyar *DANGIN MIJI* _ina jinjina miki inayinki irin Sosai dinnan Alherin Allah yakai inda
kike yakuma kawo mana Daukaka da tsari mu 4 Stars Writers_
*Nabilancy Luv*
(Auntyn S&S)
25-30
Tanajinsa ya hau sille mata kaya tareda shafata ahankali salo salo Yahau shinshinarta kamar
wani kare ko mage
Itako tayi lakwas ranta baya so amma takasa motsawa don gudun bata masa
Yaringa wasa da sassasan jikinta axuciyarta addu,a kawai takeyi akan Allah yakawo mata dauki
Harya cire wandan jikinsa kuma sai yaji wata Izza tashigeshi yaji aikwata kwata bai dace
yakusanci baiwarsaba domin hakan zai iya kawo masa ragin Aji
Ya turarta gefe tareda tashi da sauri yahau zira kaya yana fadin "maza tashi kisaka kayanki
mutafi
Ckn Sanyin jiki ta mike ta fara maida kayanta ajiki tana godiy ga Allah daya kubutarta
Koda suka baro hotel dinnan kai tsaye gida yamayarta
Da dare saida yadawo Club yasami mata yazaba ciki tareda diddikar giya son ransa yasha yayi
tatil sannan yakebe da mata
Bai dawo gidanba saida tasakeshi giyar Wajen 4 na asuba yadawo
Duk bidirin da yakeyi nafutar dare da yawon dare bata ramfo abinda yake fita yiba Duk azatonta
ko wani aikin yake futayi tunda bata sanin lokacin dawowarsa
*******
Da Safiyar wata juma,a Yarisketa akicin tana kokarin dora masa abin kari
Yayi gyaran murya tayi saurin juyowa
Ta durkusa ta gaidashi ya amsa fuskarsa ba fara,a
Yace mata "kishiga kigayara min dakina Kitabbatar kingyara minshi tsaf domin yayi kura goge
koina Domin Bakuwa zanyi
Ta gyada kai tana fadin "angama Ranka yadade.
Yafuce yabarta tana ci gaba da abinda takeyi
Aranar ta wuni aikin gyaran dakin nasa bata taba shiga ba sai ranar
Duk yanda yake kwalliya da kwalisa da izza da d'agawa irin na Jinin Sarauta amma dakinsa
cikin datti yake gado kawai yake hayewa yakwanta tun xuwansu duk da satinsu biyu baisa ta
shareba saiyau
Damasu maza aisai a slow sungaji hakan
Saita hau tunanin ko wacece hakan da zatazo lallai tanada babban matsayi agunsa tunda har
asbd ita akeyin gyaran dakin
Ta goge koina ta gyara dakin tsaf tafeshi da Air freshner me dadin kamshin Splash
Harta juya zata futa kuma saitayi tunanin mezaisa bazata bude d'an furjin data gani adakinba
ko shima cknsa zaibukaci gyara
Tadawo da baya ta budeshi
Aiko wani wari yabugi hancinta
Tayi saurin toshe hanci
Kwalabe tagani wanda bata fahimci kona meye ba
Saida tahau fito dasu tana dubawa tafara gano kona meye
A iya fahimtarta kwalaben giyane taga anrubuta
*WISKY* da manyan harufa sai wasu datagani sunfi yawa agun anrubuta *ORIGINAL
ALCOHOL*
Tahau gyada kai tabbas giyace!
Ta maidasu inda suke ashiryensu
Takama baki tana mamaki da zancen xuci
"Yanzu dama giyar da aketa cewa yana sha da gaskene? Lallai wannan ya iya takunsa Allah
yashiryaka.
Ta mike tsam tafuta abinta
Sai dare yadawo gidan amma bashi kadai tajiyoshiba
Ta fito da sanda tarabe a wata siririyar hanyar dazata sadaka da falo ta hanyar dakinta tana
hangensa yashigo shida wata siririyar baturiya da kananun kaya ajikinta sunshige dakinsa
Ta tsaya kem agun tana Allah wadaransa Aranta domin yarima dai ba hali ga bin mata ga shan
giya tabbas Duk wacce ta Aureshi batayi dace da uban "ya"yaba Sarkinsu adali me kyan hali
Allah yajarabcesu da D'a mara kyakykawar zuciya
Takoma daki abinta tana tuno masoyinta MAHBUB ko yaushe Allah zaiyi komawarsu gida
taganshi!?
******
Da safe tagama abin kari takai musu daining table Dankalin turawa ta soya da kwai sai shayi
dayasha kayan hadi data dafa taxuba a flask
Takoma daki abinta
Basu fitoba sai karfe 11 daya suka fito tana rike dashi ajikinta
Tare suka ciyar da juna tana bashi abaki yana bata
Rihannah kyakykyawar baturiyace wacce itace mace kadai dayafi so tafi kuma gamsar dashi
Tasan salo salo da luggar gamsar da namiji
Macece me tsananin kishin tsiya saita kashe mutum akan kishi
Tunda suka fuce basu dawo ba sai dare daga yawon su
Yatarta da *KUYANGA* adakinta tana bacci
Yabubbuga mata kafa ta farka afurgice ta tashizaune tana mitstsika idanu
Yace mata "nazone don inja miki kunne akan kada ki sake kiringa futowa alokacin da kikasan
bakuwata na nan banason taganki zamu iya samun matsala da ita.
Tayi saurin gyada masa kai
Yajuya yafuta yana waiwayenta domin tayi masa kyau ga surarta tar wacce yake tsananin
kwadayi ckn wasu kananan kaya
******
Duk yadda yake gudun RIHANNAH kada taga kuyanga saida aka sami akasi taganta domin
kwananta uku agidan akai kicibus a falo
Tafito tabaroshi adakin xatayi kallo ita kuma *KUYANGA* Tafito Zata dauki Abinta akicin kuma
dole saita sada kanta ta falon tunda dakinta atsakiyar falon yake yana kallon nashi
Kallon kallo aka hauyi
Ita *KUYANGA* Ba damar yin magana gashi gabanta na dukan uku uku tana ganin tasab'a
doka gashi Ba turanci take jiba balle tagaidata ckn harshen turancin
RIHANNAH Tayo kanta tana fadin " _hey girl what Are you Doing here_
*KUYANGA* Tasadda kanta kasa jikinta na kyarma
RIHANNAH takarewa kuyanga kallo taga yanda yarinyar tahadu ga kayan jikinta ya amsheta
wandone pensil da riga b'igil me siririm hannu ajikinta kanta ba kallabi gashinta yakwanto
agadan bayanta
RIHANNAH Ta fuxgota Tana ihu kamar zata cinyeta don kishi " _When are you coming This
house_?
*KUYANGA* takara furgita ta kankame jikinta takasa magana tunda bata fuskanci mema takece
mataba balle tabata amsa
RIHANNAH ta gaura mata mari tana fadin " _are you mad_? _If you talk me Rubbish i will kill
you now_ ganin *KUYANGA* Batada niyyar magana yasa taga kamar raina mata hankali takeyi
Tashakota ta hadata da bango
Ihu da kakarin da *KUYANGA* Keyi yasa YARIMA dake can dakinsa kwance yasa yafito aguje
Yana ganin abinda ke faruwa yayo kansu aguje yakwaci *KUYANGA* Ahannun RIHANNAH
yatura *KUYANGA* Gefe yana fadin taje maza dakinta
RIHANNAH ta cakumeshi tana masa ihu akan saiya gaya mata wacece tagani agidansa
Yazabga mata mari saida taga taurari
Agigice ta sakeshi tana rike da gurin taji marin har kwanyarta tahau kuka tana tumami agurin
Yawuce ta afusace yayi dakinsa
Ta tashi tabishi tana cewa saiya kori yarinyar kokuma ita tabar masa gidan
Tasan yana sonta sosai shiyasa take fadin hakan
Amma agun yarima wannan ba abune dazai yiyuba yama xa.ai yakori *KUYANGA* To inya ma
koreta ina zataje itada batasan kowa akasar ba shine dalilin xuwanta ai inhar yabiyewa son zcyr
yabi zabinta tabbas zai aikata kure domin sai ya fuskanci bacin rai gun mahaifinsa inyaji toko
mahaifiyarsa da bata son bacin ransa itanma ai baxata barshi ba
Dayagaji da hargowar tata saiya zare belt yaringa dukanta ko ta kyaleshi
Ranta yabaci da irin hukuncin da yayi mata wanda bata xataba
Kwana tayi tana faranta masa rai domin sau biyar yahauta kafin wayewar gari domin ita din
jurauce itace tayi masa sabo da ZAZU
"Oh!SU Rihanna yau ga karshenki sai akara gaba
Itadai *KUYANGA* tana jiyo ihunta ana dukanta saita kara cika da tsoro taji kuma baiburgeta ba
domin shine yajawa kansa dabaya dauko mata da bazasuzo suyi masa hauka agidaba.
RIHANNAH bata kwana agidanba tuni ta fuce da ita da komatsanta tayi fushi dashi sukayi
baran baran aranar ………
*Hhhhh muje zuwa*
Auntyn Sayyada da Shahida ce
[7/25, 3:33 PM] Ummi Tandama: *KUYANGA*
*_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*SHARHI*....
*ZUWA GAREKU MAKARANTAN LITTAFIN KUYANGA INASO INYI MUKU WANI DAN
TSOKACI MUSAMMAN MASU YAWAN KAWO NASU RA,AYIN AKAN KUYANGA TOKU SANI
BAWAI INA KUSHE GA BATUNKU BA INASO KUBARNI DA NAWA RA,AYIN NAYANDA NA
DAUKO ABUNA, AKWAI MASU CEWA KIYI KAZA GURI KAZA!KADA KIBARI YAYI MATA
KAZA!KYANTA DAMA KISAKA TAYI KAZA KO YAZAMO MEYIN KAZA!!! TO DUK INASO
KUZUBA IDO KUGA KARSHENSA WANDA YAGA ABIN HAUSHI MA YACE ABIN BAI MASA
BA ZAIDAINA KARANTAWA INBAN YI KAZABA DON BAI DACE BA TO FALILLAHI HAMDI NI
DAMA BANYI DAN INMUKU DOLE BA DOMIN INHAR NABI TA BAKIN WASU TO LITTAFINA
ZAIYI KWANA NE YATAFI LABARIN WATA MARUBUCIYAR TONIKUMA BANA FATAN INYI
SATAR FASAHA YANDA NA DAUKO LABARINA ABARMIN AHAKA DOMIN DIRECTOCIN
INDIA DANA KASAR MU NIGERIA DA SUKE HAUSA FILM BA DAYA SUKE DANA INDIYA BA
AKWAI BAMBANCIN FASAHA KARYAR MUTUM YAGANO YANDA FILM DIN INDIYA ZAI
KASANCE AKARSHE TO NIMA KADA ACANXAN RA,AYI INA KARA FADA WACCE TAGA
NOVEL DINA YABATA HAUSHI AKAN STAR MACE KO NAMIJI ANYI ABINDA RANTA
BAISOBA TABAR ABIN ARANTA BASAITA FURTA MARA DAD'IBA INA K'ARA JADDADA
MUKU BABU FA DOLE.DOMIN KUYANGA YASAMI DAUKAKAR DA BAZAI FADUBA,
KALAS*!!!! _tank you fans inayinku yanda kuke yina Allah yabar kauna_
*Nabilancy Luv*
(Auntyn S&S)
30-35
Da daddare *KUYANGA* Tana kwance taji shigowarsa dakin nata
Tayi saurin tashi tana masa Barka da dawowa
Ya xauna bakin gadon nata yana mata murmushi tare da Amsawa
Tayi mamaki domin bata xaci zataga fara,arsa ba ma tunda tasan ta karya masa doka tafuta
alokacin dayace kada tasake tafuto in RIHANNAR tana nana gashi harsun sami sabani
adalilinta tsorone ma yadarsu aranta tana tsammanin ko fada yazo yi mata
Ta takure jikinta agefen gadon
Daya fahimci atsorace take dashi sai yasha mur yace "meye kike wani matse jikinki wato kina
ganin ko wani abu nazo miki ne? Ko a hotel kyaleki nayi bawai hkr nayiba yanzu kuma ba zuwa
nayi na taba kiba tunda kinyi sanadin barin me debe min kewa gidan dole yazamo kece zakici
gaba da deben kewar tunda dama dan hakan nataho dake bawai donki dafan girki koki
gyaramin daki nake zaune dakeba don inji dadin rayuwa ta dakene dan haka kizama cikin shiri
zuwa daren gobe