Showing 24001 words to 27000 words out of 30540 words

Chapter 9 - Kuyanga Book Complete by Nabilancy Love.pdf

aga banyiba sukayi tunda za.ace niya kamata nayi ko

To zan yi nima Wanda yafi nasuma yawa sannan ke zanbawa kikai harkudi zandora amma
inaso kiyawaita kai kafa don hidimtawa mejego dakuma duba yaro inaso kinuna musu
soyayya tayanda inkin kashe Yaron baza,a zargekiba

Jakadiya tahau gyada kai

" angama ranki Dade.

Jakadiya nafuta ta wuce sashen su FAATU dontakai musu tsegumin abinda UMMAH tace na
kayan da zata hada itama


Amma dai wannan jakadiya duk randa aka karya miki kafar dama baxamuzo cetoba kuma ko
jaje bamuzuwa🙄�






Muje zuwa
[8/5, 11:13 AM] Ummi Tandama: 📿 *KUYANGA...* 📿




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿» ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*Nabilancy Luv* 💘
(Auntyn S&S)



80-85

YAU jakadiya bata samu damar yin tsegumin ba tana shiga sashen nasu ta tararsu Da Baki
ga LAMIDO yana nan


Dole tayi kwana takoma da baya


*KUYANGA* Tasa jaririn agaba tana kallo Abu biyu takeji akansa na farko Tsanarsa adalilin
Haushin Ubansa da ta hanyar da akasameshi tunda takasa manta yanda YARIMA yaringa
mata karfa karfa akan saiya Santa a "Ya mace Ashe duk rabone Ke kira tabbas Banda ba,a
Tara Sani ga Allah da tanada masaniyar samun ciki dashi da saita bujire masa bazatayi masa
biyayya ba koda zai kasheta ko yaumata korar kare

Awani bangaren kuma tanajin Tausayin Yaron ta irin hanyar da yazo

Yanzu da ace ta hanyar sunna yazo da tuni gidan yacika da yan zaryar yiwa mutan gidan
barka na xuwan jikan fari garesu

Wani makokon bakin cikine yatsaye mata ganin Yaron yana kama da yarima futuk yanda
tatsani yarima bataso zata ringa kallon photography dinsa akusa da itaba

Kafin rasuwar MAHBUB ta tsara idan ta haihu in namiji ta haifa tasakawa Yaron SAHABI ta
dalilin taimakon da yayi mata arayuwa takasa mantawa dashi akullum saita tunoshi inama zata
Ganshi

Amma yanzu data haihu babu MAHBUB aduniya saita canza tunani inhar za,a bata dama
sunansa zatasaka

Tasan dakyar in yarima zaiyarda tunda tasan ba kaunar sa yakeba

Da SAHABIN nema ya iya bari tunda Abokin sane

Ta goge wasu hawaye masu zafi akuncinta Adaidai lokacin da Zulaihat tashigo dakinta da Leda
ahannunta

Zulaihat tazauna kusa da ita kan katifar tareda ajiye ledar tana fadin

"Kintisa yaro agaba sai kallo kike ko kunya bakyaji na D'an fari


Yanzu idansu iya Sha,awa sukashigo suka ganki kina masa qurillar nan aikin kade da magana
bayama inna Dije taji labari uwar karadi da gyani bakyalewa cewa zasuyi Ma kinata masa wasa

*KUYANGA* Tayi gajeran murmushi tace " hhmmm Zulaihat walh banajin kaunar Yaron nan
araina ko kusa dakinsan tsanar Dana masa da bazakice komai akai ba adole nake bashi NoNo
nasan inban bashiba baida abinda xaisha kuma hakkin ne akaina kuma madara ba dauwwama
zatayi gunsaba ba za tayi masa amfani kamar nononba sannan Za,a tuhumeni ackn gidan nan
Zulaihat tace "hhhuuimm Zeenatu kenan kifa godewa Allah ma da kaddararki tazo da sauki
gashi Allah yasa kinyi arxikin da yaro yasami gata ackn gidan kowafa sonsa yakeyi

Nifa ji nakeyi inama niceke inama nice na haihun nan...

" amma dai Zulaihat kina da son duniya shiyasa kike wannan tunanin meye abin so ga haihuwa
irin wannan nifa bana kwadayin sarauta ballantana arxiki kenifa da ayanzu LAMIDO zaidawo
yace yafasa Aurena ko ajikina tunda dama bansaka akaba

Kuma da kike cewa yaron nan Dan gatana ta INA yazama Dan gatana tunda har yanzu Wanda
yake amatsayin mahaifinsa baileko shiba balle mahaifiyarsa da bata kaunar Yaron

Zulaihat tace "barfadin haka kadama suzo din aikowa dai yasan nasune kuma ko tasoshi ko
kada tasoshi yarodai jinintane kowa yashaida tunda d'anta yadawo yafadi gaskiya anji

Sannan inbasu so shiba dubunsu agidan sunsoshi koina fa kikayi zancen kyan yaron nan
akeyi da kamarsa da ubansa ni tunani ma ko kunyace ta hanashi zuwa suda uwar

HhhhmM " kawai *KUYANGA* Tace tana fadin "me kika kawo aledar ne ?

" magungunan da akasiyo mk ne gashinan hardana Karin jini aciki

Tahau budewa tana nunnuna mata

*********
Da daddare bayan Sallar ishsha 'i saiga sakon kiran *KUYANGA* daga fada sarki ya aika
mata

Zulaihat ce "yar Rakiya tadauki jaririn ta goya abayanta

Koda sukaje bayan sungaida mai martaba yace mata " kiyi hakuri Zeenatu natasoki da dare ga
jego
Kanta akasa tana murmusawa tace

"Bakomai "

Yaci gaba "To dalilin kiran dama akan sunan da za,a sakawa Yaron ne daga bakinki nakeso ba
daga bakin yarima ba domin bai isa komai ba aguna kenafiso kixaba domin ranar suna arada
masa

Sai taji inama ta hanyar sunna aka samoshi da kawai cewa xatayi SUNANKA ME MARTABA

To amma yata iya daidai ruwa daidai tsaki takada baki tace " sunan margayi MAHBUB nakeso
asaka masa Ranka yadade


Ya gyada kai yagamsu yaga kuma kyautawar ta duk da baisan tsakanin suba amma dai yasan
Dan UWA yake gareta kamar yadda yake matsayin bawa haka take itama

Sarki yace "to jeki abinki za,a saka masa akwai wani Abu da kike bukatane?

Ta girgiza kai tace " Babu.


Yabasu umarnin tafiya tunda babu

Suka mike suka futa ko Dan. Bai Tambaya ba (amma bawai Dan baya son saba shikansa
yanajin ba dadi inya tuna yanada jikan da aka haifa ba Aure ack)


Bayan kwana biyu ana gobe Za,a rada masa sunan saiga kaya daga UMMAH akwati guda
kayan jarirai manya masu tsada ga kudi ackin akwatin dubu hamsin (Dan ma mekawowar
jakadiya ta dauke hamsin din kai yarima me yasako dama)

Iya Sha,awa da inna Dije da sauran tsaoffin gidan nasu *KUYANGA* Sukaita murna ana guda

Jakadiya ta dauki Dan tana yabashi azahiri azuci kuwa kiyasta yanda zata kasheshi takeyi

Tun daganan jakadiya take kawo musu kafa sashen nasu duk don su saki jiki da ita tana
nuna soyyyarta ga jaririn

Aranar ma agunsu ta wuni harda tayasu yiwa yaro wanka

Da dare ana gobe suna saiga Yarima yazo shima ganin yaro domin yanada labarin yanda
aketa fadin kyansa da kamar da sukayi shiyasa yazo dai yaganewa idonsa yakuma gaya mata
sunan dayakeso yasakawa Yaron

�ka makaro

Ajikin katangar dakin *KUYANGA* yaja yatsaya ta farfajiyar tsakar gidan bai shigaba

Ta aika aka kai masa farar kujera ta roba


Ta aika masa da Yaron duk Zulaihat CE yar Aiken

Yakurawa Yaron idon akwai hasken tsakar gida nafitilu

Yaji kaunar yaron tashigeshi tabbas ko bai Aure taba zai karbi kayansa inyayi Aure yarike
kayansa

Tafito gurinsa tana taku ahankali

Ya amsa sallamar da tayi

Bayan tagaidashi tanemi ta juya takoma

Yace mata "Dakata tukunna daga zuwa saiki tafi banga kyakykyawar fuskar kiba sannan banyi
miki godiyar Haifar me kama dani da kikai ba

Tayi masa banza

Yace " Zeenatu INA matuqar sonki nasan kingane hakan walh nakasa sakat araina INA so
tunda kin haihu lfy inkinyi arba,in Adaura mana Aure...

Tadago da sauri takalleshi "anya yarima ba kwaya yashaba kuwa tunda tasan yana korawa

To ita kuwa me zatayi dashi ga LAMIDO mutumin Kirki Allah yai mata tsari aiko babu LAMIDO
bazata Aureshiba

Yakatseta da cewa " kin amince ?

Ta girgiza kai tace "LAMIDO shine mijin da zan Aura ayanzu haka ina ganin Allah ne yadubi
abinda kayimin shiyasa yabani shi amatsayin miji dan hakama kacire batun wai zamuyi Aure
dakai

Yace mata " kina nufin bakya sona?

Tace "babu sonka araina kam! Waima kamanta wata rana daka so kwanciya dani naki kacimin
zarafi kace mezakayi dani bawai sona kakeba me zakayi da BAIWA maqasqanciya...

Yadaga mata hannu don borin kunya yace " ya isa bance kiyimin tuniba yadade da wucewa
yanzu dai gonb suna na zabi insaka masa SAFWAN

Tayi murmushi tace "to saikaje kasanar dame martaba yacanza Wanda zaisaka

Yace " me kike nufi? Yaxabi wanine bansaniba?

Tace "tun jiyama yakirani fada yabukaci zabina akai nagaya masa MAHBUB nakeso asaka

Yaxabura yakusa yarda Yaron don furgici
Tayi saurin taro D'an ta

Eyeeee�🙄🙄😳😳Zeenatu Ashe dama kina sonsa

Yanunata da yatsa " Baki isaba wannan suna baiminba niya cancanta inzaba bake ba Nike da
iko danhaka maza kikoma kice SAFWAN za,a saka masa ba Wani sunan BAWA ba

Tayi murmushi tace masa "aika makaro aikin gama yagama mai martaba yakarba tuni Dan
haka banzamo meraina nagaba daniba da zanje masa da canxa magana

Tana gama fadin hakan ta juya ta tafi abinta

Yabita da kallo yana kwafa

Da bakin ciki yakwana Tirkeken ragon daya ware zaikai don ayankawa jaririn saiya fasa
bayarwa domin ba sunan dayakeso za,a sakaba bazai iya xuwar wa sarki da canjin sunan ba
domin kallon arxiki ma baya samu inyaje gaidashi

Yanajin wata irin kaunar jaririn domin sonta ma yafara raguwa yadawo kan Yaron kyan Yaron
yatafi dashi tabbas zaiyi fashion dashi agun abokai

Da Sassafe gida yakacame da taron suna dama tun asuba a masallaci da suka idar da sallah
aka radawa yaro suna da MAHBUB

Raguna biyu manya mai martaba ya aika fadawa suka kai bangaren Bayi aka yanka
amatsayin Hakika


Tabbas kowa ya aminta agidan yaro dan gatan sarkine tunda gashi sunga abubuwa da dama na
soyayya daga sarkin

Ita kanta *KUYANGA* taji Dadin hakan saikuma tasake akoina tunda da ace Dan bai karbuba
agidan da tuni anata tsangwamarsu

Aranar kwana tayi rumgume da d'anta tanajin wata kaunarsa na shigarta ayau da yaron ya
amsa sunan Masoyinta taji kaunarsa tashiga jikinta tabbas tana masa so sosai Albarkacin son
da tayiwa margayi MAHBUB

A Bangaren UMMAH Jakadiya takawo mata tsegumin yanda Sarki yakai abin yanka manya
manya na hakika

UMMAH ta quta cikin Takaici tace "Lallai Ashe har soyayya aka shiryi nunawa Dan shege
kenan nifa har yanzun jakadiya banyarda da jaririn nan Jinina bane tabbas akwai meshi awaje

Jakadiya kamar ta furta " Duk kamar da sukai 🙄�

Saitaja bakinta tayi tsit sbd tsaro kada UMMAH Taji haushinta

UMMAH tace mata "kinajina ko agobe nakeso aikinki yafara akowane lokaci kika sami dama ki
shaqe min Yaron yamutu shine kadai burina da farin cikina mutuwarsa inhar kika aikata hakan
Alkawarukanki sunanan zanbakisu

Jakadiya tace " angama uwar dakina yanzuma can zantafi inshiga cikinsu inzauna ayi komai
dani kafin gobe in aikata aikinki........



Tofa muje zuwa fans


Auntyn Sayyada da Shahida ce 👌🏻
[8/8, 10:02 AM] Ummi Tandama: 📿 *KUYANGA...* 📿

*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿» ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*Nabilancy Luv* 💘
(Auntyn S&S)



85-90

*KUYANGA* takurawa junior MAHBUB idanu tana karewa irin kyan Da Allah yabashi sai ayau
taji ta kara kaunar Yaron dayaci sunan MAHBUB

Ta rumgumeshi sosai ajikinta tamkar Wanda za,a kwace matashi tana Adduar Allah yasa
yagado hali da ilimi na me sunan sa

Yanata baccinsa dama yarone me hakuri inyasha nonon dare baya farkawa saisafiya

Sallar ishsha,i akayi inba,aci sa'a ba shida tashima sai safiyar

Zulaihat bata dakin nata taje sashen Inna Dije takarbo abincinta

Kafin ta dawo bacci yafara daukanta tana rungume dashi akan kirjinta

Can ta motsa da sauri da taji motsi ana shigowa tayi tsammanin ko zulaihat CE

Saitaji sanda can kuma taji tsit

Da taji dai shiru ba,a shigo dakinba saita dire junior tafuto tana kiran zulaihat saitaga bakowa
atsakar gidan

Ta dau buta tashige bandaki abinta dama fitsari takeji ga cikinta yana murdawa tunsafe dama
take Dan shiga toilet din tana ba haya

Acan waje kofar gida Yarimane yazo gunta yanata Neman Wanda zai aika yaji shiru tsit babu
gilmin mutane sbd whether ta sanyice da wuri ake shigewa akwanta

Yananan tsaye dai dayaga zai tsayu agun saiyayi kokarin yacusa kansa kawai domin dama
sallama yazo yi mata yaga dansa kafin gobe yatafi Turai abinsa


Adaidai sadda yazo saka kai cikin gidan alokacin ne Yaga fitowar mace aguje tayo waje daga
ciki afurgije ba gaskiya atare da ita ta bangajeshi tazura da gudu

Baiyi kasa aguiwaba yabi bayanta yazage karfinsa yacimmata acan nesa da gidan yadamqeta

Wa zai gani inba Jakadiya ba

Tana ganinsa tasan yaganta sai jikinta yayi sanyi tunda tasan asirinta yagama tonuwa ayau

Yace mata "jakadiya kece dama?meya kaiki bangaren bayi awannan Daren meyasaki uban
gudunnan ?


Take tarasa ta cewa ta diririce tafara kuka tana fadin " karufamin asiri kamar yadda narufa maka

Yanuna kansa "kika rufa min kamar Yaya?

Tace " Eh Ai inada wani sirrinka da bakowa yasaniba sai ni da mutanenka dakasa aikin

Yarima ya mamakantu da maganar jakadiya ya nuna kansa yace "Sirri kuma?ni nasaka aiki ?to
akan me nayi aikin dahar kika Sani?

Tayi wata dariya kana tace " kasani cewa akan kunne na naji kabada Umarnin aje akashe Bawa
MAHBUN kawai don son rai da kishin da kake dashi nasan komai yarima ayanzuma daka
ganni nima akan aiki nake

Yace "wanne aiki kikaje gidansu Zeenatu awannan Daren ?

Jakadiya tace " aikin kisan kai...

Dasauri yawatsa mata Tambaya "wa kika kashe ?kada dai Zeenatun?

Ta girgiza kai babu tsoro atare da ita don tasan me ta taka " Dan Zeenatu nakashe amma
mahaifiyar kace tasani hakan

Yadafe kansa "wa,iyaxubillah D'an nawa kika kashe?

Tace " kayi hkr banida laifi

Yaharxuko kanta "Kinfi kowa laifi kuma saina hukuntaki bazan kyale kiba

Tace " idan har katonamin asiri tokamar mahaifiyarka katonawa sannan nima saina tona naka
asirin nabaya

Tana gama fadin haka ta tawuce abinta tabarshi da tarin bakin ciki

Kai yadafe yana fidda hawaye

Jakadiya ta cuceshi yana matuqar son Yaron nan SBD shi yazo gidan tabbas mahaifiyarsa ce
taja masa komai Ashe dama ba kaunar jininsa takeba

Ihu da hargowa yajiyo ta cikin gidan Su Zeenatu itada Zulaihat ne suke kuka da karfi da
neman dauki ganin anzo ankashe yaro hargida

Dayake ta bayan gidan yake tuni yai saurin barin gurin kada wani yaganshi yashiga zargi


******
Kuka sosai sukeyi gidan yacika da mutane anata jajanta mata narasuwar jaririn ta Wanda
akashigo hargida aka kasheshi

Kowa mamakin wannan Abu yakeyi anata fadin lallai duk yanda akai makashin yana ckn gidan
kafin tashiga bandakin haka bayan makashin yafito zulaihat ta shigo gidan

Da filo akai amfani wajen danne shi harya mutu

Saida safe aka sallaceshi aka kaishi

Da yarima aka kashi aka binne yanaji yana gani dole yai shiru bai iya bayyana wacce takashe
yaronsa abin sonsaba

Ranar dama fushi yayi da mahaifiyarsa bayan adaren yaje yai mata bore da kuka akan ta aika
ankashe abin sonsa jinin jikin sa

Mai martaba ma yaji mutuwar Yaron dakansa yataka yaje yaiwa *KUYANGA* Ta,aziyya domin
yana son Yarinyar aransa domin Nutsuwarta

Kwana tayi tana kuka tana tuno fuskar yaronta

Aranta kuwa tanajin bazata taba yafewa Wanda yai mata wannan abuba don ancuceta saida
akaga tafara kaunar yaron aka rabata dashi


UMMAH kuwa ranta fes ta cikawa jakadiya alkawarinta na abubuwan datace zata bata

Ammafa agun yarima bata jin ta dadi shiga daya shiga biyu saiya gaya mata magana tamkar
ba mahaifiyarsa ba

"Kinji dadi kinraba Dan tahaliki da duniya kunji Dadin hakan Kuda Allah kuncuceni kunrabani da
farincikina.


í ½í¸kunjishifa kaika manta daka sa aka raba bawan Allah da duniya Ashe abun ba dadi


Kwana uku da faruwar hakan LAMIDO yazo yi mata gaisuwa

Tafito cikin hijab har kasa

Yakura mata ido harta iso gareshi tagaidashi ckn ladabi

Ya amsa yana kallon Dan karamin bakinta mekamada alawar lollipop

Yace " ZEENATU ya hakuri kuma?

Ckn sanyin muryarta tace "Da Godiya

Yace " Allah yajikansa yabaki hakurin rashinsa

Ahankali tace "Amin nagode"

Yaso yafurta mata wata kalma saikuma yafasa

Yaimata sallama yatafi

Yauma binshi tayi da kallo

Yanda yake takunsa na kasaita da iya tafiya ta sarakai abin birgewane kokusa Yarima
baikamoshi akomai ba Tabbas LAMIDO na daban ne


Ayau tayiwa Allah godiya dayasa zata zamo mallakinsa donta farajin wani Abu akansa

Abin mamaki ma da dare kasa bacci tayi tayita juyi akatifa tana tuno irin yanda yake
maganarsa da tsari da tausasawa ga iya kallo kodon idanunsa Sexy eyes ne gashi da kyau da
tausayi

Tabbas Samun Namiji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login