Showing 9001 words to 12000 words out of 30540 words
Chapter 4 - Kuyanga Book Complete by Nabilancy Love.pdf
yau ba,a gidan xan kwana ba inada Dinner din wani abokina till down kwana
zamuyi acan.
Yana gama fadar hakan ya mike yafuce yabarta da fargaba aranta
Zancensa ke mata yawo akwanya tome yake nufi?
Nufinsa kenan zai maidata farkarsa innalillahi wainnailaihirrajiin Allah kayimin tsari da aikata
zina.
Tarintse idonta wasu zafafan hawaye suka hau mata xarya akuncinta
MAHBUB ne yafado mata aranta domin akullum insun zauna a inda suka saba zama aikinsa ne
yi mata Nasiha da wa,azi akan kamun kai ga mace dakuma tsare mutuncinta
Yanzu kenan yana nufin agoben zai santa a "ya mace ? Batada tsumi bata da dabara domin ita
baiwace agareshi dolene tayi masa biyayya fatanta dai Allah yatseratar mata da mutuncinta
kawai kada yayi sa.ar abinda yake da kuduri akanta
Da safiyar Allah Ta tashi da Zazzabi fargaba ce da tsoron abinda xai faru da ita yasanya mata
zazzabin
Bata iya futowaba sai shadaya na safe ta mike dakyar ta nufi kicin don neman abinda zatasaka
abakinta
Dafe take da kanta bari guda na mata ciwo ga jikinta zafi rau kashinta kamar ana
kwankwatsarsu
Wani jiri ne yakwasheta ya yarda ita afalon bata san inda kanta yakeba ashe suma tayi ma
Allah cikin ikonsa sai ga SAHABI abokin Yarima yazo nemansa gidan
Yana shigowa falon yai kicibus da ita ayashe ba nunmfashi
Ya isa gareta da sauri
Yana tabata yana fadin "ke lafiya kuwa? Meya sameki
Yataba kirjinta yaji bata numfashi ga jikinta zafi rau
Ai ba shiri ya kinkimeta yai waje da ita yasata amota sai asibiti
Shidai megadi yaga shigowarsa kuma yaga futarsa batareda SAHABIN yagaya masa dalilinsa
na futa da *KUYANGAR* magashiyan yafito da ita ahannunsa yasata amotar
Me gadi yacika da mamaki don dai yawayi SAHABIne sosai yasan matsayinsa ga Yariman da
Bazai barshi yafuta da itaba Amma kuma awani barin na zcyrsa yana zaton ko batada lafiya ne
zaitaimaka mata tunda yasan dai yarima Baikwana gidanba
******
Dayake Babban Asibitine na kwararru akasar ma sai wane da wane
anbata taimakon Gaggawa tasamu kanta tafarko nan akai mata allurar bacci dontasami hutun
ko ciwon kan yaragar mata
Saida tayi awa uku sannan tafarka ckn ikon Allah kuma bata farka da ciwon kan ba normal tajita
Zazzabinma yarage mata amma still dai jikin da zafi kwankwatsar kashin ma yarage
SAHABI yasiyo magunguna anbata tasha
Yakawo mata abinci
Dakyar takeci don yatakura matane
Ita tambayar kanta ma tahau yi ya akai wannan mutumin yakawota asibiti?taya suka
hadun?bata manta fuskar saba Tagane abokin yarima ne duk da gani daya tayi masa agidan
Amma taji yaburgeta yana da kirki matuqa yakuma ceci rayuwarta bazata manta Alkairinsa ba
Yakura mata idanu yana hango tsantsar kyan da Allah yabata
Tabbas ayau yaji zogin sonta yakara addabarsa
Bazai bar wannan damar da Allah yabashiba zai bayyana mata Soyayyarsa gareta tunda dama
wancan karan Yarimane yakawo masa tsaiko da dalilinsa mara amfani
Tana gama cin abincin yakawo mata ruwa takarba tana godiya
Yace "Niya kamata ingode miki.
Tayi murmushi tace "ana me zaka goden kaifa kataimakeni ahalin da nake rai ko mutuwa bazan
manta da wannan Alherin nakaba nagode sosai.
Yayi murmushi yace "ai yiwa kaine yaya sunanki?
Ahankali tace " *ZEENATU*! Amma amatsayina na baiwa zaka iya kirana da *KUYANGA*
Ya hau girgiza kansa yana fadin "Zeenatu yadace nakiraki domin sunanki me dadine me kuma
amfani yanada matuqar ma,ana a musulunci kinganni nan Allah yajarabceni da sonki tyn aranar
da Allah yasa naganki agidan yarima yakuma gayamin ke baiwace agareshi shiyasa yahanani
inbaiyama miki domin acewarsa matsayina yawuce naso baiwa tunda nidin Dan sarkin Garin
Daurane
Tayi murmushi tace "Dacewar hakan dayagani yasa yai saurin yi maka Togaciya don kada
asalinka ya da ajinka yaragwanta Nima kuma ina me baka shawara akan kacire sona Don bazai
maka amfani ba tunda bamu dace ba kaidin da "yar sarki ka dace
Yayi murmushi tareda zama agefen gadon yace "ZEENATU nine D'a na uku agun mahaifina
SARKI ADAMU wanda kaf cikin "yayansa nine Namiji yafi sona ackn su Ankuma bani mata
Amma nace bana so "yar sarkice tana sona banida Ra,ayin in Auri yar mulki ko Sarauta Nafi
son in Auri "Yar marasa shi atsarina ma yar talakawa nake so in Aura...
Tagyara zama don hira dashi yamata dadi yakuma kara burgeta
Tawatso masa tambaya akaro nabiyu "kaiko meyasa hakan?
Yace "Zaki sani anan gaba inna Aureki.
tazare ido aranta tace "tab kayi nisa lallai ashe dagasle yake abin naka babbane badaniba.
Tace "Dan Allah kacire wannan maganar ma tun wuri kafin yarima yafuskanta zanmayarka yaya
agareni abokin shawara inka yarda
Yace "To zandau hakan abayyane don kada yarima yagane tunda naga bazai bani goyon
bayaba amma azahiri azcy kinanan awacce nakeso nima inaso kidaukeni amasoyinki nagaske
azcy kada kinuna amma azahiri mununa mu Abokaine kinji.
Ta daga kanta kawai ta gamsu da hakan
Wayar sace tahau ruri
Yana dubawa yaga Yarima ne
Yai picking yana fadin "abokina kana ina haka?
Yarima yahau masa fada "Meya kawoka gidana alokacin da kasan bananan wato shiyasa kaki
zuwa Dinner din dankazo kadauki Zeenatu kuje yawo ko?bansan zaka nuna halinka ga baiwata
ba to walh kasani baxan xuba ido inga kana aikata...
"Dakata mallam angaya maka ni irin kane?
Yarima yadaga murya kamar zai cinye SAHABIN ta waya "Bazan dakataba harsaika dawo da
ita gida nan da minti biyar inba hakaba....
SAHABI Yace" Zan dawo da ita amma harsai likita yasallameta... "What! Meya sameta mekayi
mata?
Cewar yarima agigice yake tambayar sahabin dan axaune yake sai gashi baisan yamikeba
SAHABI Yace "Kai zancewa me kayi mata domin asume nazo nasameta afalon gidanka bata
hayyacinta Ni taimakonta nayi nakawota asibiti inzakazo kadauketa saika taho asibitin da muke
da file acan wanda familyn mu kezuwa nasan kasanshi tunda kataba xuwa kaima. SAHABI
yana kaiwa nan amaganarsa yakatse wayar Yariman yana tsaki
Itadai sakato tayi tana jinsu tana kuma mamaki aranta Duk yanda suke amma Yarima saida ya
zargeshi toko dai halinsu daya ne?
Hhhmmm Allah dai yasa ba kalmar Abokin Barawo barawone ne zaiyi tasiri akan suba...
Sallama SAHABI yayi mata yabar Asibitin domin Yarima yabata masa rai bazaima bari yazo
yatarar saba don haushin kalamansa daya gaya masa
Koda yariman yazo yanemi Dakin da aka kwantarta
Yana ganinta yahau tambayarta meya faru da ita?
Ta gaya masa abinda tasani tareda nuna masa SAHABI ne yataimaketa alokacin da take ahalin
neman taimakon
Yarima yace "toke meya haddasa miki shiga wannan halin.?
Tayi shiru
Yasake mata tambayar again
Tace "babu komai Daga Allah ne.
Yace "to yanzun yajikin naki?
Tace "naji sauki Alhamdulillah.
Yace "Ok zanje su sallameki ban iya xaman Asibitiba.
Yafuce zuwa mintina yadawo yace "Anbasu sallama yanzu likita zaizo yaganta su wuce.
*******
Koda suka dawo gida Taga canji agunsa don wani tattalinta yakeyi yana nuna mata kulawa ga
cima kala kala dayake kawo mata
Har manta matsayinsa gareta yakeyi
Bawai zama yake yayi hira da itaba kawai dai kulawa yake bata saikuma aikin dazatayi masa
yakeyi dakansa harma yayi matan
Bawai Son ta yakeba tsananin dabara yake yi mata don ta saki jiki dashi yasha romonta
Ranar karshe da baxata taba mantawa ba atarihinta shine ranar da yaraba dare adakinta bayan
yabata magani tasha
Yarabata da jikinsa yaringa mata wasu launikan wasanni yana romance da ita waiduk aganinsa
debw kewa ne hakan
Saida yakashe mata jiki likis kana ya sille mata kaya yacire nashi yahaye ruwan cikinta
Yahau aikin kokarin shigarda abin arxikinsa
Wato dai yahau kokarin zira guga arijiya don debe ruwa ♀ kuyi hkr fans haka tsarin yk sai
agaba zaku gane ma,anar hakan zakuma kuga cancantar hakan.
Ahankali yaringa bi da ita har yacimma burinsa
Aiko dai yakidime yashiga halin firgici alokacin dayaji cakwai yaji banbancinta da sauran matan
daya saba lasa.
Tabbas yaji *KUYANGA* ta daban take ackn mata Domin Dadinta Daban yake Anya kuwa
Yarima ba mutuwa yayi ba don Dadi da shiga jazaba Don daya gama kasa motsi yayi kamar
yadda itama takasa motsawa amma hawaye ne kawai kefitowa a idonta
*Yarima Suma yayi fans ku kawo ruwa mana*
HHHH muje zuwa
[7/26, 3:44 PM] Ummi Tandama: *KUYANGA*
*_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*WANNAN PAGE DIN SADAUKARWACE GA AUNTY FAUZA JAGORA UWAR TAFIYAR
KAINUWA WRITERS ASS.* _TARE DA D'AUKACIN ELDAS AND MEMBOBIN CKN QUNGIYA
ME ALBARKA NAN KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
*Nabilancy luv*
(Auntyn S&S)
35-40
YARIMA yana gama Abinda zaiyi da *KUYANGA*
Yasauko daga gadon yazira kayansa yafuce yabarta kwance lakwas tana zibarda hawaye
Hawayan bakin ciki takeyi domin yarima ya cuceta ya karya mata lagonta data shiryashi ga
MAHBUB tabbas ta tausayawa kanta takuma Tausayawa MAHBUB Domin insunyi Aure bazai
samu abinda ake samu ga Cikakkiyar mace budurwa ba tabbas dolen ta koka
Dakyar ta iya mikewa tashiga tayi wanka da ruwan dumi tashiga cikin ruwan kana tafuto ta
dawo takwanta ta shiga tunani
Tundaga wannan Rana da Yarima yadandanata bai sake bi takantaba ko ganinsa batayi a
idonta
Ita hakanma dadi yai mata domin bata kaunarsa ko kusa ko kadan tunda bai zama me tausayin
mace ba yanada son kansa ita yanzun ji take gara Allah yadau ranta akan dai ta zama farkarsa
********
Ranar wata Lahadi ta Dade tana bacci tun ana sallar ishsha,i takwanta bacci me dadi mecike da
mafarkin masoyinta
Mafarki takeyi wai takoma gida gata nan ita dashi alambu suna Tadi suna cikin Annashuwa
Kayan sarauta ne ajikinsu ita dashi anata hidimta musu
Abinda kuma yabata mamaki cikin mafarkin sai aka musanya mata da LAMIDO amadadin
MAHBUB da suke zaune kunsan dai mafarki yanda yake saitaga LAMIDO sunata shan
Soyayya kamar karsu rabu ga bayi sunata kawo musu gaisuwa kafin su wuce
Shigowar yarima dakin nata da matsananciyar Sha,awarta shiya katse mata Daddad'an
mafarkin
Kai tsaye yahaye gadon tareda kwantawa abayanta yahau shinshinata kamar wani kare
Yazira hannayensa cikin shimin jikinta ya kamo Breast dinta yahau matsasu cikin wani
azababben salon Sanyawa ashide
Matsasu yakeyi yana futarda nishi sama sama kana yahau mirzar kan nonon nata yana wani
fadin ""wash!Ashhh!!
Tafarka azabure tareda fadin "wayyo Allah na waye ??
Tayi zaton ko Aljanine saitahau addu,a cikin ranta
Can kuma taji ya murginota zuwa jikinsa yamannata da jikinsa yana kokarin yakai bakinsa ga
nata
Kafin taganeshi ta fuska ta kamshin turarensa taganeshi
Yarima yana cutar da ita domin adole take amincewa dashi badan tasoba gashi ba damar ta
bujire ba damar ta hanashi to ta inama Alhalin Ya iya kashewa mace jikinta murus
Ai walahi koke da kike karantawa inkikaji yanayin saikin langwame ajikinsa
Tokoni danake Rubutawa ji nake inama yarima mijinane kawai dan yajiyarni yanayin
aradu karkuga laifina irin mazajen da ake so asamu kenan wanda zakiso WeekEnd ta riskeki
dashi zakuma kiso kik'i fita unguwa dan shi uuhhhuuhmm
Bari dai inyi shiru haka kada intunzuro wasu ko aga rashin kunyata kuyimin uzuri tsohon hannu
ce
Saida yagama luguiguita ta jikinta yai sharkaf da narkewa wajen Relarx
Gashi tagama jikewa dan *KUYANGA* Lafiyayya ce me tarin Ni,ima irin yadda mata akeso dai
sukance domin Maza nason hakan ga mace
Batada tsumi batada dabara saina mika kai bori yahau
Yau abin haushi sau biyu yanayi
Saida yagama gamsuwa kana yatsallaketa yabarta anan
Sam bayama damuwa yaga shin itan ta gamsun ko tana bukatar taimako
Kai!!! Yarima mamuguncine kai Aradu bakada hali kubarni dashi fans kada kufuto da jin
haushinku ma wani yaji zanyi maganinsa yasin saiya kwashi kashinsa ahannu Alkur.an dan tusa
kawai
Yauma haka ta tashi taje tayo wankan janaba kamar yadda MAHBUB ya koyarta dayake shidin
me ilimin addinine dan har dan gemu yatsayar wasuma Uztaz suke kiran MAHBUB Yakan koyar
da makarantar dare ga yara da manya na BAYIN gida maza ko mata
Saida yajera kwana uku ajere yana zuwar mata tun tana masa shiru tana kyaleshi har wata
rana taki bashi hadin kai
Ta matse jikinta tana kuka tana ce masa itakam yakyaleta haka bata so Tagaji kuma yamayarta
gida
Haushin kalamanta yaji wato tarainashi kenan tunda akan yana neman abinda yakeso ajikinta
amatsayinta na baiwarsa hartanada bakin magana lallai xaiyi maganinta
Daya ga da gaske takeyi saiya zuciya ya wanketa da mari saida ta dafe gurin
Yace "kije kirike kayanki inada wadanda suka fiki komai taimaka miki nakeyi tunda naga ackn
kewar masoyinki kike kuma kinkai munzali sannan inban nemekiba wazan nema kokinsan dan
hakan nataho dake to walahi bari kiji indai gidane bazan koma yanzuba harsai lokacin danaga
dama dan kaina
Yana gama fadin haka yasauka daga gadon bayan yasaka kayansa
Haryaje kofar futa zaifuta kuma saiya dawo da baya yatsaya akanta yanunata
"Kisani bawai Sonki nake yiba balle inga wulakanci indai nine bazaki karajin na kusancekiba
zankawo kowace mace gidannan inada iko saidai kisani inhar kika kara karyan doka irin
wancan to xaki fuskanci hukunci fin wancen Me zanyi da *KUYANGA* makaskanciya
irinki.mmttss yaja tsaki yafuce
Tarushe da kuka tareda dafe kai *"YA ALLAH KAJI ABINDA BAWANKA YAKE FADAMIN
ALLAH KA "YAN TAR DANI KASA INADA RABON FARIN CIKI ADUNIYA*!
Aranar wuni tayi tana kuka kanta har ciwo yafara taji inama zataga SAHABI ko zata fada masa
kadan daga cikin damuwarta ko taji sanyi ckn ranta ko hakan zaisa ya maidata shi Nigeria
Aiko Dan halak sai gashi Allah yajehoshi gidan kawai domin yaganta don sun bata da yarima
tun asilar daya kaita asibiti SAHABIN ne yayi fushi da yariman ganin irin faassarar da yafara
masa
Dayaga bata falon saiya saka kansa ckn dakin nata yana rafka sallama jikinsa nabashi ko
batada lfy
Yana shiga yahangeta karshen gado dake da kanta tanata kuka
Ai da sauri ya isa gareta yana tambayarta ko lfy
Tadago da sauri ganin shine yasa takara sautin kukan tana fadin "DAN Allah kataimaka ka kaini
Gida kamayar dani Nigeria walh nagaji da Abinda yarima yakemin.
SAHABI arude yace mata "me yake miki?Zeenatu wane irin zalinci yake miki?
Bata boye masa ba don kada ta cuci kanta ta zayyane masa komai
Ya dafe kansa yana jin quna ackn ransa
Yakasa magana don takaici
Yace "kinada laifi kinxamo me biyayya wacce batada amfani awannan bangaren yarima bai
dace yai mk hakaba tabbas sainayi maganinsa saiyasan cewar ya aikata ba daidai b maza taso
hado kayanki daga yau kinbar zaman gidansa har Abada
Jin hakan yasa taji dan sanyi aranta
Da karfin guiwa ta sauko daga gadon
Aranta tanajin inhar zai mayarta gida toko inane ma zata bishi
Da sauri Sauri tahau hada kayanta a dan akwatin daya bata
Duk kayan kananun kayane shedanun kaya ma kuwa irin fitinannun da bazata iya shiga ckn
mutane dasuba don rashin mutuncinsu
Doguwar riga dayace ackn kayan sai kayan da tazo dasu riga da zani
Hijab ta zura tunda riga da siket din jikinta sunkamata
Yarike mata akwatin ta mara mas baya har ckn motarsa dake farfajiyar gidan
Akan idon me gadi suka futa don har dagawa juna hannu sukayi
Yasan cewar inhar Yarima yadawo zai fada masa yafuta da ita toshiko bai damuba tunda gyara
xanyi
Ackn motar yaita rarrashinta don tadaina kukan fadi yake "saikin fita daga damuwa sannan
zanmaidaki gida Nig. Yanzu dai gidana zanfara kaiki kafin innema miki Bisa …………
A,a fa SAHABI muna gudun fadawa gidan jiya munfiso kafidda A'i daga rogo bawai kadora daga
inda aka tsaya ba
To kodayake dai ance …………
Kubiyo Antun Sayyada da Shahida donjin meke gaba
[7/27, 4:35 PM] Ummi Tandama: *KUYANGA...*
*_KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*JINJINA GAREKU KAWAYEN ARZIKI SA'ADATU HUSSAIN AMINCI RADIO TAREDA
SHAMSIYYA BAHUR MAMAN SADIQ R/K QUATERS*
*Nabilancy Luv*
(Auntyn S&S)
40-45
Gidan da SAHABI Yake tamfatsetsene Dan yafi na Yarima komai da komai
Sashe biyune agidan kowanne daki kashiga bazakaso kafita ba kayan alatu tamkar kadauki
new decoration kagudu dashi abubuwan kawata daki ba magana
Wani daki yakai *KUYANGA* wanda yake dauke da babban gado da kayan kallo acknsa da
toilet da kujeru ack girman dakin yakai fili rabin filoti
Yanuna mata kujera yace "Zauna anan ki huta inxakiyi wanka ga toilet nan inkuma xaki kwanta
ga gado nan
Kayanki kaf bayardasu xanyi bazaki kara sakasuba domin kwata kwata babu na arxiki ack
Yanzu zanfita zansayo miki Dogayen riguna kala uku natabbatar baxa,a dara kwana uku biza
bata samuba sannan zantaho miki da magani sbd ciwon kan naki zantaho miki da abinci ma
kada kisawa kanki damuwa baxan cutar kiba ba halin na daya da yarima ba domin ni ina zuwa
kasar nan ne don hutawa ba wai don lalata da mata ko yin mummunar dabi,a ba dai kiyi hkr da
abinda yayi miki haka kaddarar ki take kijure kixama me tawakkali Zeenatu watarana sai labari
zanje baxan dadeba
Tace ahankali "Nagode
Yace "ba