Showing 24001 words to 27000 words out of 47460 words

Chapter 9 - In Da Rai Book 2 Complete By Garkuwa.pdf

Advertisement

06 Jul 2025

6545

basuyi ba koda ta matsa suci
abincin tea ɗin suka amsa suka sha.
Suna gama sha ana kiran sallan azahar, wanda haka yasa shi Taj yin al'wala ya fita tare da
Adam da Bilal da yanzu suka shigo.


Bayan sunyi sallan azahar, a ɗakin Ishmah inda nan Aunty Amina da Goggo Dijan suke, ta nufa.
Zaune ta samesu da jakukkunansu a gabansu suna shiryawa, cikin sanyi tace.
“Ayyah Aunty Amina me kuke sauri haka tunda ance goben ma sai gab da Magrib jirginku zai
tashi”.
Aunty Nana da yanzu take shigowa ne tace.
“Yo ni da zan samu ma mu tashi yau ai da yafi min”.
Sai kuma tayi ƙasa da murya tacewa Garkuwa dake bayanta.
“Saboda nayi kewar mijina”.
Ɗan dungure kanta tayi tare dayin ƙasa da kai suna dariya.
Nan dai suka shiga sukayi ta hira, sai da aka kira sallan la'asar kana suka tashi sukayi salla.

Bayan an idar da salla Khadija ne ta kalli Aunty Nana da Garkuwa tare da cewa.
“Bari mu shiga kitchen nida Zulaihat me zamu dafa mana?”.
Da sauri Aunty Nana tace.
“Kuyi mana fried rice tun jiya naso muyi shi”.
Kai Khadijah ta gyaɗa kana ta fita, a Parlour ta samu Laylah da Zulaihat.
“Mu shiga kitchen ko!”.
Tace musu tare da wucewa kitchen ɗin suna biye da ita a baya.


Bayan fitan Khadija da kaɗan Addawa ta shigo gefen Ishmah ta ɗan zauna tare da kallon yadda
ta zauna tsakiyar yan uwanta tana tayi musu magiyar bata gaji da suba.
“Hmmm to yanzu dai tashi kije ki ɗan samawa Tajuddeen,abinda zai ɗanci”.
Cikin kulawa da son ɓoyewa ƴann uwanta damuwarta da sirranta matsalar mijinta da
ƙaddararsa tace.
“Ya dawo ne?”.
Addawa na miƙewa tsaye tace.
“Eh yanzu ya shigo ya haura sama”.
Ta ƙare maganar tana fita

Ita kuwa Ishmah juyowa tayi ta kalli Garkuwa jin tana cewa.
“Muje to kiyi wani ɗan abin”.
Miƙewa tayi tare da bin bayanta ganin tuni tayi waje.

Cikin kulawa ta ɗan kalli Ishmah tare da ɗaga marfin fridge dake kitchen kana tace.
“To me zakiyi mishi”.
Tana ɗan kallon Khadija dake gyara fruits tace.
“Abu mai ɗan sauƙi dai, dan yau tunda gari ya waye ba abinda yaci”.
Kai Garkuwa ta jinjina tare da buɗe fridge numfashi mai sanyi ta fesar tare da ɗan juyowa ta
kalli Ishmah tana faɗin.
“Ya matsalar rashin bacci akwaita har yanzu?”.
Da sauri Ishmah ta gyaɗa mata kai.
Kai ta jinjina tare da dacewa.
“To in sha Allah yau zaiyi bacci, zo ki haɗa mishi giyar fulani”.
Zare ido Khadijah tayi tare da cewa.
“Ya Salam giya kuma?”.
Da sauri tace.
“Eh ta Fulani ba, kuma halattacciya ba haramtacciyaba”.
Ta ƙare maganar da fito da wani roba mai ɗan girma wanda ke cike da kindirmo, sai kuma ta
kalli Ishmah tare da cewa.
“Ɗauko blanda can”.
Juyawa tayi ta ɗauko tare da ɗauraye cikinsa kana ta ajiyeshi.
Ita kuwa Garkuwa cup tasa ta ɗiba cikinsa uku tasa a bulandan kana ta kalli Khadijah tare da
cewa, bani Ripe bananas guda huɗu!.
Ke kuma Ishmah ɗauki coconut ɗin nan ki goge bayanshi”.
To sukace baki daya.
Ita kuwa juyawa tayi ta ɗan ɗauki, robar vanillah Essenes cikin marfin ta ɗan saka a ciki kana ta
ɓara Ripe bananas guda huɗu ta saka a ciki, sannan ta haɗa rabin coconut ɗin nan da Ishmah
ta goge bayanshi sai kuma tasa sugar tea spoon shida dai-dai misali, kana ta watsa ice a ciki,
sannan ta rufe tare dayin blanding inshi dai yadda takeso. Sai kuma ta kalli Ishmah tare da cewa, kawo Bowl guda biyu masu ɗan girma, ki sasu a tray da
kuma table spoon biyu”.
Kai ta jinjina mata tare da ɗaukar Bowl ɗin da yafi ɗaukar hankalinta, ita kuwa meda robar
nonon tayi kana ta ɗauko na samansa da ta ajiye a gefe wanda furane a ciki.
Kwaya shida ta ɗauki tare da marmasasu cikin nonon kana ta ɗan ƙara yin blanding enshi
kaɗan.

Sai kuma ta kalli Ishmah tare da cewa.
“Goge min sauran coconut ɗin”.
To tace kana ta fara gogeshi sir-sir.

Ita kuma Garkuwa Ice ɗin ta kuma ɗaukowa ta watsa kusan guda takwas takwas a cikin bowl
ɗin kana ta juye damun akai kusan cikasu tayi.

Dai-dai lokacin kuma Ishmah ta miƙo mata coconut ɗin data gogeshi.
Amsa tayi ta watsa akai sai kuma ta ɗan tsinki Grapes kusan guda goma jere guda biyar-biyar
tayi kan damun, tare dasa ƴan marafensu ta rufe, kana ta ɗan ƙara gyara killace tsabtar komai
na saman trayn sannan ta miƙa mata.
“Gashi ki kai kusha”.
Tana ɗan lasan lip inta na sama tace.
“Hmmm harda ni?”.
Kai ta jinjina mata tare da cewa.
“Yanada amfani jikinki ai”.
Kai ta jinjina kana ta fita.
Ita kuwa Garkuwa sauran ta juyo a Bowl ɗaya, kana tasa guntun a cup Khadija ta miƙa ita kuma
ta kaiwa Addawa na hannunta.

A hankali ta gyara zamanta tare da ɗan ƙara matsowa gaba kujerar Dinnin table ɗin.
Spoon ɗin tasa mishi cikin bowl ɗin tare da ɗan motsa ice ɗin da tuni ya narke saura
kaɗan-kaɗan cikin sanyin murya da tausasawa tace.
“Dan Allah kayi haƙuri kasha, wannan koda bakaci abinciba, wannan dai ka sha”.
Kai ya ɗan gyaɗa mata tare da amsar spoon ɗin ya ɗan motsa shi ya ɗebo rabin spoon tare da
Grapes ɗaya da diddingin coconut ɗin, a hankali ya matso gaban kujerar.
Lumshe idanunsa yayi lokacin da yaji garɗin nono da ɗanɗanon banana ga kuma garɗin
coconut da na grape, sai ɗan zaƙi da sanyi daya fito mishi dai-dai yadda yake buƙata.
Cika spoon ɗin yayi a karo na biyu yasa a bakinsa.
“Masha Allah, Babe so sweet”.
Ya faɗa a hankali.
Sai kuma ya tura mata daya Bowl ɗin gabanta cikin sanyi yace.
“Sha, kiji yayi daɗi sosai”.
Tana ɗan lumshe idanunta ta jawoshi tare da fara sha.

Tas ya shanye nasa, sai kuma ya kalleta ganin ta ɗan ture Bowl ɗin gabanta gefe kaɗan alamun
ta ƙoshi.
“Ki ƙarasashi Babe”.
Yace cike da taushin lafazi.
Ɗan miƙa tayi tare da cewa.
“Cikina ya cika”.

Sassayan numfashi ya fesar tare da cewa.
“Annabi yace, al'barkar abinci shine na ƙasan kwano fa”.
A hankali ta turo mushi bowl ɗin tare da juya idanunta kana tace.
“Ayyah to ka ƙarasa mana, ni ɗazuma nasha fruits bayan fitanka”.
Kai ya gyaɗa tare da jawo bowl ɗin, fes ya shanye rogowar nata.
Tana Murmushin jin dadi tare da tattaresu tace.
“Taj me zan dafa maka kaci da dare?”.
Ta ƙare maganar tare dasa hannunta kan Tissue box ɗin dake gefen hannunta Tissue ɗin ta

zaro tare ɗan ƙara matsowa gaba, a hankali tayi mishi alamar ya matso da kanshi.
Ɗan matso da kansa yayi sai kuma ya ɗan lumshe idanunsa saboda jin ta ɗaura Tissue ɗin kan
lips inshi tana goge lips ɗinshi.
Sassayan numfashi ya fesar yana maijin cikinsa yayi haniƙan a hankali yace.
“No kada ki wahal da kanki, ba inda wani abin zai kuma shiga cikina a dai yau”.
Ya ƙare maganar tare da ƙara matsowa da kyau, jujjuya ƙwayar idanunta tayi saboda ganin yayi
mata alamun ta matso.
Kai ya jinjjina mata alamun eh matso.

A hankali ta kuma matsowar da ta basu cikekken kusanci.
Cikin sauri ta lumshe idanunta saboda jin ya manne tongue ɗinsa gefen lip inta na sama wanda
nono ya ɗan taɓa kaɗan.
Hmmmmmmmmm suka ja numfashi tare.
Sai kuma ya haɗe tafin hannunsu yana mai ɗan lasan lip ɗinta.
Sai kuma tayi ɗan sauri janye kanta jin yana ƙoƙarin haɗe lips ɗintu baki ɗaya.
Cikin sanyi ta miƙe tsaye tace.
“Zanyi maka ɗan abu mai sauƙi dai kaci”.
Ta ƙare maganar tana fita.
Shi kuwa a hankali ya kife kanshi bisa table ɗin tare da yin pillow da hannunsa yana mai lumshe
idanunsa.

Bayan sallan isha'i zaune suke suna cin abinci.
Kai Goggo Dijan ta ɗan juya tare da kallon Ishmah dake zaune ba komai a gabanta.
“Ya dai Boɗɗin Abba, kici abinci mana”.
A hankali ta buɗe baki murya a narke tace.
“Cikina kamar zai fashe, ji nake kamar ma iska ake ɗura min ƙoshin na ƙaruwa”.
Aunty Amina ce ta ɗanyi murmushi tare da cewa.
“Ai dama haka damu yake”.
Addawa ce ta amshi zancen da cewa.
“Wlh kuwa nima ji nake kamar ƙoshin ake ƙara min”.
Cikin sanyi Ishmah ta
Miƙewa tsaye tare da cewa.
“Ga ɗan karen kasalar mayataccen bacci, bari inje inyi wanka ko zan samu baccin ya watse
idona ya watstsake dan wlh yau dai so nake muyi kwanan zaune musha hira”.
Aunty Nana ce ta ɗanyi ƙasa da murya cikin raɗa tace.
“Ke dai faɗi gsky kwanan zaunen kashe arna da oga ba, ba kwanan zaunen hira da muba, in
kin haura sama ai ko motsinki bazamu kuma jiba”.
Hararanta tayi da idanunta dake cike da bacci daga nan ta wuce bedroom ɗin dasu Garkuwa
suke dan taga nan akwatunanta suke.

Tana shiga ta wuce bathroom dan yin wanka.

Su kuwa a Parlour suna gama cin abinci, Khadijah da Zulaihat suka tattare Wurin kana Zulaihat

tayi wanke-wanke tare da kimtsa komai na kitchen ɗin.
Kusan duk a Parlour suka zauna.

Juyowa Garkuwa tayi tare da kallon Laylah dake kwance gefen Khadijah tayi pillow da cinyarta.
“Jekice Ishmah tazo ta kaiwa Uncle Taj dinner ɗinsa kar ta mance dashi”.
To Laylah tace tare da miƙewa da sauri ta nufi ɗakin.

Tsaye ta samu Ishmah cikin tattausan sleeping dress royal blue da ratsin white da akayisu da
zanen heart, sleeping dress ne da zasu tafi da AC weather.
Riga da wando ne, wondon iyakarsa ƙasan guiwa ne kaɗan wanda yake da roba daya kama
wurin sai kuma samansa da roba mai ɗan faɗi da ya lafe ya manne kan cikinta da ƙugunta,
hakan yabawa mazaunanta damar sakewa sar-sar ciki, rigar kuma mai gajeren hannuce, sai
hula, wanda itama ƙasanta keda ɗan roba. Lumshe idan Laylah tayi tare da cewa.
“Kai my Aunty kinyi kyau, ƙamshin turarenki daɗi”.
Murmushin ta ɗanyi tare da jawo after dress ɗin da ta ciro Black blue ta ɗaura kan kaya, sai
kuma ta ɗan sa hula, kana ta juyo ta kalli Laylah dake cewa.
“Aunty Garkuwa tace kizo ki kaiwa Uncle Taj dinner ɗinsa”.
Ɗan sunkuyowa tayi tare da riƙo kafaɗun Laylah cikin sanyi tace.
“Laylah ina son mu zauna muyi hira, zakiyi hira dani ko?”.
Da sauri ta gyaɗa kai tare da cewa.
“Eh sosai ma Aunty Ishmah”.
Murmushin mai haɗe da jin bacci tayi kana ta ɗan sumbaci goshin Laylah kana tace.
“Duk abinda na tambayeki
zaki gaya min gsky ko?”.
Da sauri ta kuma cewa.
“Eh”.
Sai kuma duk suka kalli Khadijah data shigo tana faɗin.
“Adda wai kije ki kaiwa Uncle Taj dinner, Aunty Amina tace kada a turo ɗan aike na uku fa”.
Cikin sanyi sauti tace.
“Uhmm wlh bacci nakeji”.
Sai kuma ta shafa kan Laylah tare da cewa.
“Yanzu dai jeki Sai gobe zamuyi hirar.”
Da sauri ta juya ta fita.

Ita kuwa Ishmah kamo hannun Khadija tayi suka zauna bakin gado cikin tsananin so da
shaƙuwa na ƴan uwa cikin uwa da uba tace.
“Khadija ban gaya miki batun Hamisu da Rahama zasu dawo nan bako”.
Da sauri Khadijah tace.
“Adda Hamisu kuma harda Rahama, ai sunyi yawa karfa muyi rashin pulaku mu ɗaurawa
bawan Allah abinda ba haƙƙinsa ba”.
Da sauri tace.
“A haba shi da kansafa ya faɗi haka, kuma ai zai iya ne”.

Cikin sanyi tace.
“Adda da kunya fa”.
Ɗan hararanta tayi tare da cewa.
“Ya dai keda nake zaton zaki tayani shawo kan Abba ya yarda, sai kuma inga ke ɗinma kina
shirin ƙi”.
Da sauri tace.
“A'a wlh ba haka bane Adda, Amman dai naso a barmin Rahama ai mu koma Gombe da ita, ta
fara GSU ai zaifi”.
Da sauri tace.
“To ko in kin ɗauki Rahama ni kuma zaku bani Maamah ko tazo mu zauna tare in haɗa da
Laylah kinga na samu yan biyun da nake so”.
Cikin son juna tace.
“Toh Adda am, ai Maamah kam ɗiyarki ce nasan Abbansu bazai hanaba”.
Cikin yin hamma tace.
“Kina dai yimin daɗin baki”.
Dariya sukayi baki ɗaya jin Aunty Amina na cewa.
“To ga yar aike ta uku kam na shigo, Goggnku tace, duk wanda aka aika ya shigo kamar an aiki
bawa garinsu, dan haka maza tashi kije ki kaiwa mijinki abinci”.
Ta ƙare maganar da miƙa mata basket ɗin data shigo dashi, wanda aka shirya komai a cikinsa.
Amsa tayi tare da juyawa ta fita.

Tana fita suma suka fito nan suka ci gaba da hirarsu.

A hankali ta ajiye basket ɗin akan Dinnin table ɗin,
Sai kuma ta dawo tsakiyar Parlour tare da ɗan tsayawa ido ta zuba wa wayarsa daketa
Vibration.
Dr Abbas ta gani tana kai hannunta kiran na katsewa,
Sai kuma kiran Arfah ya shigo.
Hakanne yasa ta ɗauki wayar tare da nufar bedroom ɗinsa.

A hankali ta tura ƙofar bakinta ɗauke da sallama.

Hummmmmm taja wani irin kasalallen numfashi mai gauraye da nataccen bacci.
A karo na biyu ta kuma jan numfashi saboda wani irin ni'imtaccen ƙanshin da sanyin da yasa
baccinta gangarowa duk ya taho cikin idanunta.
A hankali ta buɗe idanunta tare da zubasu a kanshi, zaune yake a bakin gadon, system nashi
na bisa cinyarsa da alamun abu yake sonyi Amman masifeffen baccin da yakejin ya hanashi
ganin komai.
A hankali ya ɗago kanshi tare da zuba mata ido cikin sanyi suka kuma lunshe idan a tare.

Cikin sanyi murya ta sakeyin sallama.
Murya can ƙasan maƙoshinsa ya amsa mata sallamar tare da yafitota da hannunsa alamun
tazo.

A hankali ta fara yin taku tana maijin sanyin tayis ɗin na ratsa tafin sawunta duk da safar da ta
saka.

A hankali yasa hannunsa ya amshi wayar da take miƙa mishi, sai kuma ya nuna mata gefenshi
tare da motsa lips inshi a hankali yace.
“Zauna”.

A hankali ta ɗan zauna gefenshi tare da ɗan yin gajeriyar miƙa, shi kuwa system ɗin ya rufe, ya
ajiyeshi kan bedside drower.
Sai kuma ya ɗaura wayarsa saman system ɗin nasa.
A hankali ya ɗan ƙara matsowa gefentan murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Babe bacci”. Yayi mgnar yana mai lumshe idanunsa tare da ɗan maida hannunsa duka biyu ta
baya zuciyarsa na amintar da ruhinsa kasancewar Ishmah a gafenshi, a ƙasa ɗaya gari ɗaya
gida ɗaya a ɗakin aurensu na Sunnan a matsayin ma'aurata.
Lumshe idanunsa yayi tare da fesar da sassayan numfashi, saboda nazarin zuciyarsa daya
fayyacemishi yayi rashi da samu duk a cikin wata ɗaya, ya rasa iyayensa Allah ya samar masa
Ishmah ya mallaka mishi ita, domin itace sanyin idaniyarsa mai sama mishi sauƙi da raɗaɗin
zazzafar ƙaddarar data ritsa dashi Allah ya sani itace kaɗai zata iya tausasssa zuciyarsa a faɗin
duniya shiyasa ya mallaka mishi ita cikin sauƙi.

Cikin kasalar da furar ta sakar musu tace.
“Nima baccin nakeji”.
A hankali ya ɗan juyo ya kalleta.
Cikin sanyi ya ɗan miƙe ganin idonta a lumshe, hannunsa yasa ya ɗan tattare jallabiyar jikinsa
tare da murza robar boxer ɗinsa yayi ƙasa dashi.
Numfashi mai sanyi ya fesar lokacin da yayi ƙasa da Boxers ɗin nasa, saboda jin cinyoyinsa da
Taj ɗinsa sun sake yadda yake muradi.
A hankali ya sunkuyo tare da zareshi duka.
Yana ɗagawo da Boxers ɗin a hannunsa tana buɗe idanunta, da sauri tayi ƙasa da kanta tare
da maida idanunta ta lumshe shi kuwa Taj a hankali ya ida nade shi tare da cilla shi bisa kujerar
dake gefensu.

Sai kuma ya zauna bakin gadon tare da hawar da sawunsa duka.
“Kinyi al'wala?”. Ya tambaya cikin murya kasala da bacci, kanta ta gyaɗa mishi.
Ganin haka ne yasa ya ɗan matsa gefe can kana ya jawo hannun ta, murya can ƙasan
zuciyarsa yake faɗin.
“Zomu kwanta tare ko zan samu inyi bacci kamar jiya”.
Ya ƙare mgnar tare da tattare blanket ɗin kan gadon, da hannunsa ɗaya yayinda ɗaya hannun
kuma ke jawota, kusa dashi.

Yana gyara mata pillow yace.
“Bismillah kwanta”.
Cikin sanyi da jin wani fitinenne kasalar bacci, ta ɗan kwanta tare da fuskantar alƙibla haka yasa

ta bashi baya.
Nannauyan numfashi ta fesar, tana mai nazarto kasantuwarsu ma'aurata yana ƙara sa tsikar
jikinta tashi.
A hankali ya warware naɗin da yayiwa blanket ɗin har zuwa saman ƙirjinsu,
Sai kuma ya gyara zamansa cike da kasala yayiwa kansa addu'a ya shafa, kana ya sake yin
addu'a ya tofa a hannunsa.
A hankali ya juyo ya fuskanceta.
Hannunshi yasa ya jawo hannunta ya juyata rigingine.
Uhhhhmmmm shine sautin da suka saki a tare, lokacin da ya kife tafukan hannunsa kan
lallausar fatar fuskantar,
A hankali ya fara yin ƙasa da hannunsa yana shafa mata addu'a ta ko wani sasan jikinta.
Shmmmmmm ya furta a hankali lokacin da ya dire hannunsa kan fatan wuyanta.
Sai kuma ya lumshe idanunsa a hankali a dai-dai lokacin da ya dire hannunsa ƙan ƙirjinta.

Da sauri ta rumtse idanunta da ɗan kare ƙarfi, saboda wani irin yam-yam da tsikar jikinta ya fara
zubawa.
Shi kuwa Taj a hankali yaja wani kulafataccen numfashi, duk da kuma damuwar data Addanbi
zuciya da ruhinsa bai hanasa jin wani baƙon yanayin ba, sai dai ƙarfin damuwar tayi nasarar
tauye ta'azzarar mayatarsa ya duƙufar da kuzarinsa kaso 60 cikin ɗarin.
A hankali ya shafe mata dukkan jikinta, sai kuma duk suka sauƙe ajiyan zuciya a dai-dai lokacin
daya konta gefentan gab da ita, har tana jin ɗumin numfashinsa.

Nigeria
A dai-dai lokacin kuma Dr ne kwance bisa kujerar a fili yake faɗin.
“Wannan Ustas ɗin ya watsa min shiri na, ya hargitse min duk maitar kwaɗayi na, nason jin irin
ɗanɗanon ni'imar dake jikin Ishmah, wacce na tabbar zatayi min zaƙi fiye da duk matan da na
sani”.
Sai kuma yaja dogon tsaki tare da miƙewa tsaye kayansa da dukiyar aurensa da Abba yasa Yah
Abubakar ya dawo mishi dashi ya kalla

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login