Showing 27001 words to 30000 words out of 34531 words

Chapter 10 - SIGN MARRIED 2 BOOK OUM HAIRAN.pdf

dare yayi nisa mukam yau kwana zamuyi wajen bikin al'ada ango da
amaryarsa ne kawai zasuyi bacci saboda gajiya"
Ɗaya bayan ɗaya suka rinƙa zamewa suna barinta Saida ya rage daga ita sai Samha a ɗakin
tana zaune ƙasan manyan shimfiɗun wani tausassan carpert me laushin masifa wanda za'a iya
kiransa da katifa, Samha tace “Meyesa kika riƙe hannuna Batool kinsan dare yayi nisa ki barni
naje na kwanta nima" cikin Muryar da ta gaji da kuka tace “Karki tafi ki barni Samha ki bari Mu
kwana tare wlh tsoro nakeji, Samha bana ɓoye Miki komai da gaske tunda nake a rayuwata
bantaɓa riskar kaina cikin tsoro zullumi da firgici irin na wannan ranar ba, na kasa gane
dalilinsa, abu ɗaya da nake iya ayyanawa shin ko dan banida abin bawa mijina da zai yi alfahari
dashi a wannan ranar ne shiyasa nake a tsorace?" .........




*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*

*Contact me*
*09013718241*



*OUM HAIRAN*
[7/11, 8:56 PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma ɗaya)_*



*Oum Hairan*


*____________________________________*
*Book 2 page 25-26*
*____________________________________*


Sake riƙe hannunta Samha tayi tace “Da kin daina damuwa da abubuwa marasa muhimmanci
ki nutsu ki tunkari abinda ke gabanki, Batool ba wannan tunanin ne ya kamaceki ba yanzu
tsayawa ki fahimci irin wannan babban Family ɗin da kika shigo da irin ɗabi'unsu, nidai daga
yaransu sai naga kamar basuda matsala Amma kuma baka iya tantance halin abokin zama har
sai ka zauna dashi, Ƙawata ji nake dama nice yau a zaune a gidan Khazeem matsayin matarsa
ta sunnah ranar ban san wanne irin farin ciki zanyi ba...." Buɗe kofar parlourn da akayi itace
tasa Batool zabura tana neman Miƙewa tare da furta “A'uzubikalimatullahi tammat min sharri ma
kalak" kallonta Samha tayi tare da mayar da ita ta zaunar da ita ta zame hannunta daidai
lokacin da ake taɓa ƙofar ɗakin da suke ciki, sosai cikin Batool yayi wata yamutsawa da Saida
taji wani ciwo ya biyo bayanta ta lumshe idanunta lokacin da Samha ke buɗe ƙofar, ita kanta
aminiyar ta amarya a tsorace take domin sosai kokwanto ya shiga Zuciyarta ta dasawa wannan
aure ayar tambaya ba kaɗan ba.
Matsawa tayi daga jikin ƙofar tare da buɗewa ta sauke idanunta kan Deen da yake tsaye sosai
ya fito matsayinsa na ango fuskarsa babu cikakkiyar walwala kuma bazaka ce cikin fushi yake
ba, sanye da manyan kaya zubin na sarauta.
Shigowa yayi ɗakin da cikakkiyar sallamarsa abinda ya sanya Batool sauke ajiyar zuciya me
ƙarfi musamman lokacin da ya zauna a saman kujerar dake fuskantarta, ita kuwa Samha
zubawa mutumin dake tsaye a jikin ƙofar ya juya bayansa yana kallon gefe idanu tayi, da iya
wuyansa da shi kaɗai take gani ta tabbatar cikin abokansa larabawa ko turawan da suke
rayuwa dasu ya zaɓi wani matsayin babban Amininsa.

“Ya ka tsaya a waje ka ƙaraso mana Yaya dare na ƙarayi kuma kasan al'adar gidannan yanda
take" Juyowa yayi abinda yasa Samha yin baya da sauri tare da rufe bakinta da yake shirin
subcewa, ba kowa ta gani ba sai Ogansu shugaban rukunin Gidajen abinci Companoni da
asibitocin MB kitchen's MB drinks da kuma MB Hospitals wato Dr MA'EESH NAZHAN. Takowa
ya farayi cikin wani isasshen taku me cike da ƙasaita izza da kwarjini ya tsaya jikin ƙofar ya
zubawa Batool dake zaune kanta a ƙasa tana sauke ajiyar zuciya akai akai idanunsa da suke
wani lumshewa kamar wanda yasha giya tare ɗan motsa bakinsa kamar me son yin magana,
sai kuma yayi shiru tare da kallon ɓangaren da Deen yake a zaune.
Gyaran murya Deen yayi Batool da Samha suka ɗago suka kalleshi a tare yayi murmushi yace
“Kunyi mamaki ko? Bani ya kamata nayi magana ba kuyi haƙuri haka tsarin yake banyi azarɓaɓi
ba, amm Fateemah ina Miki sannu da zuwa cikin wannan babban ahli namu me cike da
soyayyar juna tausayi da jinƙan juna, me cike da sallamawa sadaukarwa da kuma Amincewa,
sannan ina Miki Barka da zuwa matsayin suruka ta farko a wannan gida namu me albarka kuma
mata ga Babban ɗa babban Yaya kuma babban Aminin mahaifinmu wato DR MA'EESH
NAZHAN......"





A gigice kuma a firgice ta zabura ta miƙe tare da cire malulliɓin fuskarta ta kai dubanta ga Deen
dake zaune tare da maida idanunta kan Ma'eesh dake tsaye jikin ƙofar parlourn hannunsa
harɗe a ƙirjinsa yaci ado na ban mamaki, sake dawo da idanunta tayi kan Deen ta kuma
ɗaukarshi takai kan Ma'eesh inda ta zubansa idanu tsayin lokaci idanunsu na cikin na juna
fuskarsa ɗauke da murmushi gefe kuma cike yake da fargabar irin tarɓar da zai samu gurin
Jarumar tasa.
A hankali ta fara takawa kamar me tsoron ruftawar ƙasa ta isa gareshi ta tsaya a gabansa cikin
wani irin juyawar kai da kuma maimaituwar kalaman Deen a memory na Brain ɗinta wanda ya
sabbaba mata zubewa a ƙasa sumammiya abinda ya sanyasu nufota gabaɗaya, ɗaga musu
hannu yayi yace “Zatayi yafi haka Deen Fateemah bata karɓeni ba naga haka a cikin kallon da
tayimin na minti ɗaya da second 23 but karka damu Kaje kawai zanji da ɓangarena" ɗagowa
Deen yayi yace “Babu matsala Bro?" Murmushi yayi yana kallon Samha ya motsa ɗan ƙaramin
bakinsa yace “Itama ka kaita masauki babu abinda da zai gagareni akan Bea" juyawa Deen yayi
ga Samha yace “zamu iya tafiya" babu musu sai na kullewar kai ta bisa suka fita daga ɓangaren
ta cafki hannunsa da ganin yanda jikinsa yake rawa tace “Ya haka Deen meye yake faruwa
ne?" Neman guri yayi ya zauna dafe da kansa ya ɗago idanunsa da sukayi ja yace “Ya zanyi
Samha ya fini sonta kuma ya fini buƙatarta Ni shaida ne akan hakan"

Kallo takeyi masa irin na rashin fahimta kafin tace “Shi ya akayi ya santa meye alaƙarka dashi
da zaka haƙura da Matarka ka bashi Deen anya kuwa dama babu manufa a shigar ka jikin
Batool da dagewa akan aurenta, Nifa tun ranar da muka dawo Nigeria na dasa ayar tambaya
akanka kawai nayi shiru ne saboda kar na tada husuma tsakaninka da Teemah amma wlh ban
yarda dakai ba Deen dole akwai wani abu da kuke ɓoyewa, Waye DG a wajen Batool da zaka
bashi aurenta shin shiɗin ma kansa waye ne?"
Tunda ta fara maganar bai katsi hanzarin ta ba har Saida takai ƙarshe yaja ajiyar zuciya ya miƙe
yace “Dare ya riga yayi kuma kun kwaso gajiya ita nasan dole zatayi bacci ishasshe yau kema
kije ki kwanta Insha Allahu gobe zaku fahimci komai, itama Matar Yaya rashin sanin komai ne
yasata shiga wannan halin amma ke shaida ce duk duniya Batool babu namijin da takeso sai
Daddyn Jany to akanme zan cutar da zukatan masoya don son Zuciyata Ni ɗaya Samha wanne
daɗi zan samu wanne farin cikin zan samu a lokacin da Fateemah tazo gidannan matsayin
matata kuma tayi ido biyu da masoyinta uban ɗiyarta a matsayin Yayana wanda na daɗe ina
burin haɗasu ƙaddara bata haɗa su ba, shin kina tunanin in ita tayi nufin yimin biyayya Zuciyarta
zata barta tayimin biyayya? Ko kuwa shi Big Bro wanne hali zai shiga a lokacin da nayi nufin
haɗashi da surukarsa su gaisa kwatsam yaga Yarinyar da yake iƙirarin matarsa ce kuma uwar
ɗiyarsa sannan yarinyar da yake jinya saboda ita ya zaɓi sadaukar da rayuwarsa don
rayuwarta.
Samha taya waɗannan abubuwan zasu haɗu kuma na kasance nine shamaki a tsakaninsu?
Akwai wani abu ƙwaya ɗaya da kowa bai fahimta ba kuma bai sani ba, Samha idan Ma'eesh ya
rasa Batool a wannan karon wlh bana ko tantama musulunci zai iya rasashi saboda rayuwarsa
akwai giɓi a cikinta wawakeken da sai anyi da gaske za'a cikeshi, kije ki kwanta muyi magana
gobe inada abubuwan faɗa muku dagake har Matar Yaya banason ɗayan ku ya zargeni"






Wata hanya ya nuna mata ta nufa jikinta a mace ta shiga ta ishe su Janah sunata partyn kayan
daɗi ta zauna ta zabga uban tagumi gabaɗaya tunanin halin da ta baro Batool ya hanata sukuni
har Saida Janah ta taɓata tace “Yadai Amara ƙirjin biki?" Ajiyar zuciya tayi tace “Da matsala
Janah Ashe auren nan bada Deen aka ɗaura ba da wannan mutumin da Batool tayi alƙawarin
ko soyayyarsa zata kasheta bazata kuma rayuwa dashi bane?" Murmushi Janah tayi tace “Kina
nufin Ma'eesh?" Jinjina mata kai tayi tace “Lallai to bari na faɗa Miki gsky itama ƙarya takeyi
tana can yanzu haka sunja bargo mutumin da tace har gaban abada bazata samu me zaƙinsa
ba shine kike tsammanin zata iya wani motsi a gabansa wuyarta ya data a lungu ya baza mata
wutsiya ya tuno mata da wannan daɗin data manta" Miƙewa Samha tayi ta nufi wani ɗaki ta
shiga bathroom ta watsa ruwa ta fito ta nemi abin sawa a cikinta suka kwanta.


*************************************

Ɓangaren Amarya da ango kuwa ɗaukanta yayi cak ya ɗorata a gadon tare da cire mata
alƙyabbar jikinta ya ware mata ribbons da aka ɗaure mata gashinta dashi ya kwantar da ita
sosai ya zuba mata ido cikin doguwar rigar ɗanyen less ɗin da yake jikinta me mazajen kuɗi
milk color, tayi asalin kyau me ɗaukar hankali tayi ƙiba saɓanin sanin da yayi mata na baya ga
wani ƙamshi da yake fita a jikinta da yake tada masa da ƙwanjinsa na mazantaka da ya rasa
tsayin shekaru kusan ukun da yayi ba tare da ita ba"
Sujjud shukur yayiwa Ubangijin talikai sannan ya kama hannunta a hankali kamar me jin tsoron
wani abu ya shigar dashi cikin nasa sosai ɗumin ni'imar tafin hannunta ya haɗu da nasa ya
sanya masa wani shorck me narkar da gaɓɓa, cikin kasalar yanayi da rashin sanin abinda yake
aikatawa yakai bakinsa daidai kunnenta ya sanya harshensa a ciki ya fara lasa da wani yanayi
me data hankalin lafiyayyar mace, da wata irin murya me kama data wanda yake neman
taimako ya fara kiran sunanta yana murza tsakiyar hannunta da yatsun sa.
Few minutes ta sauke wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya hankalinta ya fara dawowa jikinta
maganganun Deen suna dawowa kunnenta, ta zabura ta miƙe abinda ya sanya shi tashi daga
gadon shima ta fara janyewa daga kusa dashi tana masa wani irin kallo hawaye ya ɓalle a
idanunta, abinda ya sanya shi matsawa da nufin isa gare ta ta durƙushe a ƙasa cikin rawar jiki
da murya tace.






“Don Allah ka barni na rayu rayuwar da addinina ya zaɓamin a matsayina na mace me son
cikawa da imani Don Allah don Annabin Rahmah Ma'eesh ka barni na rayu da mijina kada
shima ka siyemin shi da kuɗi wlh banida burin sake saɓawa Ubangiji na wanda nayi a baya ma
neman yafiyarsa nake...." Rufe mata baki yayi ta hanyar ɗagota ya haɗata da faffaɗan ƙirjinsa ya lulluɓeta da rigar
alƙyabbar dake jikinsa ƙamshinsa na ratsa jikinta ya buɗe baki a kasalce yace “Wa ya gaya Miki
irin rayuwar da mukayi a baya zamuyi yanzu? Bayan danginki da dangina dukka sun shaida
Fateemah matar Ma'eesh ce ta sunnah wadda Allah ya halatta masa ita halak bin tsari da
sharuɗɗan aure “Don Allah ki tsaya ki fahimceni Bea ba Ma'eesh da kika sani bane na yanzu
daban ne, muje muyi alwala mu godewa Allah da yayi mana ni'imar sake haɗuwa a wannan
rayuwar me tsafta da inganci kinji....."
Tureshi tayi tace “Bazanyi sallar ba kuma bazan fahimceka ba Ni ka ficemin a ɗaki ka turomin
mijina ko dai shima ka tsaface shi ne juya tunaninsa kakeyi?" Baiji daɗin maganar ta ba ko
kaɗan baiso a dangantashi da Tsafi ko a baya da aka shiga aka kulleshi a waje bare yanzu da
ya tsarkaka yakeson komai nasa ya zama me tsarki. Bai sake ce mata komai ba sai dannawa kofar pin da yayi ya fara cire kayansa Saida ya rage
daga shi sai riga da wando yan ciki ɗinkin boda sannan ya cire agogonsa da zobbansa ya nufi
bathroom ya ɗauro alwala ya fito ya zubanta ido tana zaune a ƙasa ta haɗa kai da gadon sai
kukanta takeyi me ci masa zuciya. Duk yanda taso taje tayi alwalar taƙiya ganin dai da gaske ta shirya yi masa turjiya shi kuma bai

shirya yi mata dole ba shine ya sanya shi tada sallar tana zaune har ya idar ya jima yana
zubawa Allah kirari Muryarsa na rawa da alamun kuka yakeyi ita kuwa bacci ne ya ɗauketa a
inda take, har ya gama bata sani ba saida taji ya kama goshinta ta kuwa fuzge ta tashi zatabar
gurin ya cafko hannunta ya matsa jikinta yasa hannu ya share mata hawayenta yace.





“Zan karɓi duk hukuncin da kika shirya yimin Bea kuma bazan taɓa yi Miki dole ba sannan
bazan taɓa sawa ayi Miki dole ba but kiji tsoron Allah karki hukuntani akan abinda bani na
tsarawa rayuwata shi ba haka na taso na ganni"
Durƙushewa yayi ya kama ƙafarta yace “Wlh duk a cikin ƙaddararki ne komai ya faru dani kuma
yanzu duk duniya kece nake gani a matsayin farin cikina Bea meye zaisa mu rayu cikin
Nutsuwa a lokacin rashin Nutsuwa, meye zaisa mu rayu da ƙauna da tausayin juna a lokacin da
muke cikin ƙila wa ƙalan rayuwa, sannan yanzu mu rasa wannan abubuwan? Me nayi Miki da
kika kasa yafemin na rantse da Allah idan na cancanci wannan hukuncin ba zan taɓa
ƙalubalantarki ba idan hukuncin bulala ne ya kamaceni zan tuɓe na baki dama ki zaneni da
hannunki Fateemah nidai burina ki rayu dani don Allah"
Janye ƙafarta tayi ta koma can gefe ta janyo duvet ta shimfiɗa ta kwanta, shiko kasa motsawa
yayi sai binta da kallo da yakeyi yaja ajiyar zuciya tare da miƙewa ya zauna saman sofa dake
ɗakin kawai ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya yana kallonta, wato ya lura rashin mutumci ta shirya
masa batada niyyar jin rarrashi a baya ma basu raba makwanci ba sai yanzu ne take nufin su
raba gurin kwanciya lallai yau akwai yaƙin duniya na uku a ɗakin nan don wlh tunda aka bashi
daren nan sai ta bashi in yaso a gaba duk abinda taga dama tayi...........



*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*


*Contact me*
*09013718241*



*OUM HAIRAN*
[7/12, 5:25 PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma ɗaya)_*


*Oum Hairan*

*___________________________________*
*Book 2 page 27-28*
*___________________________________*



Zama yayi kawai ya zubanta idanu yana kallon yanda take ta mutsu² a ƙasan kaida gani kasan
takura kanta tayi da kwanciyar ƙasan ba asalin ranta ke so ba, yayi murmushin mugunta ya
tashi ya kashe hasken ɗakin tare da kunna wani lower lamp pink ɗakin ya ƙara wani kyau da
yanayin haske, cire kayan jikinsa yayi ya rage daga shi sai boxes ya gyara zamansa a jikinsa
saboda janyewar da yayi saboda yanda Manhood ɗinsa ta fara ɗaukar harama shakka babu
yasan yau ƙarar kwana ce kawai zatasa yabar daren nan ya tafi a haka kamar yanda ya fahimci
ta shiryawa yi masa asarar daren tarihinsa.
Window ya koma ya zubawa wajen farfajiyar gidan nasu idanu yana kallon yanda iska ke kaɗa
rassan bishiyoyi ni'imar Allah ta wadata a garin ya lumshe idanunsa, Allah ma da kansa yasan
wannan ranar ta musamman ce shiyasa yake shirin saukar da ni'imarsa a wannan dare, yana
nan tsaye cikin tunanin ta inda zai fara har ruwa ya sauko ya saki labulen ya juyo tare da
takowa a hankali ya isa gaban inda ta shimfiɗa duvet ɗin da sanɗa ya tsugunna slowly ya janye
duvet ɗin data rufe fuskarta ya zuba mata idanu bacci takeyi da alamu me nauyi, daga yanayin
yanda take fitar da numfashi ɗaiɗai ya gane haka, ijiyan zuciya ya sauke yasan tana da nauyin
bacci musamman daya haɗa mata da gajiya wannan ne ya bashi sa'ar ɗagata cak ya azata a
gadon.





Tureshi ta farayi tana yan ƙunƙunin da baya gane me take cewa yayi maza ya buɗe sweet ɗin
dake hannunsa ya jefa a bakinsa ya cafki nata bakin da nasa ya fara tsotsar lips ɗinta da wani
irin yanayi me tsaida numfashi, abinda ya dawo da ita daga duniyar bacci tayi wani zullo da
nufin ƙwacewa saidai ina ta makara domin har ya samu nasarar kwance zuge zip na rigarta ta
Les data kwanta da ita ya zame rigar ƙasa tayi maza ta tashi da nufin guje masa yasa wata
azama ya cafki weast ɗinta ya rungumeta ta ciki ya ɗora kansa a bayanta tare da sanya bakinsa
ya ɓalle bottle na bra ɗinta, “Please Bea!...." Sound is very slow ya furta hakan tare da ɗora
harshensa a saman spinelcort nata yana lasa har zuwa dokin wuyanta, duk da kokawar
ƙwacewar da takeyi masa haka yayi nasarar birkito da ita ya janye bra ɗin ya maza ya ɗora
bakinsa saman Boobs ɗinta tayi saurin riƙe kansa idanunta ya kawo ruwa kuka ya ƙwace mata
me ƙarfi.
Fasa kama nipples ɗinta yayi yasa harshensa yana lashe hawayen tare da tallafar fuskarta ya
kafeta da ido kamar zai cinyeta ɗanya cikin Muryar kuka da tausayin kai tace.

"Na roƙeka don Allah karkayimin komai don Allah" cikin sarƙewar murya da son ganin yayi mata
abinda takeso ya buɗe baki a wahale yace “Meyesa?" Da murya me cike da kuka tace “Wlh
tsoronka nakeji Ni ina tsoron hatsabibancinka kar ka ɓatamin aure Ma'eesh ka tausayamin ka
barni na rayu da mijin da Allah ya zaɓa....." Hannunta yaja ya ɗora bisa wandonshi boxer daya miƙe, ta tashi da sauri zata wuce ya fizgota
tafaɗo jikinshi hanunshi ya ɗaura kan soft bombom ɗinta ya matse ahankali yana sakin ajiyar
zuciya murya chan kasan maƙoshi yace "I miss you Bea love" ɗan turo masa baki tayi gabanta
na faɗuwa sosai tana ƙoƙarin fizge kanta tace "Meye haka a ɗakin mijina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login