Showing 3001 words to 6000 words out of 34531 words

Chapter 2 - SIGN MARRIED 2 BOOK OUM HAIRAN.pdf

akayi ba bazata zama daidai da mutane ba, Mom kinsani tunda
suka riga suka ƙulla irin auren da muka ƙulla da ita kanta da Lateef to ko bataje inda yake ba shi
zai hawo daddumar sihiri yazo gareta ya baje kolinsa.

Mom ya zanyi ne waini ya akeso nayi ne?" Tunda ya fara maganar take kallon ɗan nata cike da
tausayawa cikakken mutum kyau dukiya da nagarta jin ƙai da tausayi a baya duk ya haɗa son
Zuciyarta dana mahaifinsa sune duk suka jefa shi a wannan tsaka me wuyar, tayi nadama ta
zaɓi Addininsae fiye da soyayyar ta amma har yanzu kuskurenta na baya bai daina taɓa
halwarta ba, shin ita ya zatayi ne me zatayiwa Ma'eesh ya samu farin ciki ya rayu da walwala
kamar kowanne ɗa? Meyesa suka zamo tarnaƙi kuma barazana ga dukkanin burukan rayuwar
ɗansu??"
Tashi yayi ya nufi ɗakin da Batul ke kwance ya buɗe ƙofar ya shiga da sauri ya fara dube dube
bayi ya nufa bai ganta ba ya dawo ya haura gadon ya fara watsi da kayan dake kan gadon still
babu ita babu dalilinta abinda yasa shi a tsananin mamaki zuciyarsa tana harbawa da ƙarfi ya
taƙarƙare ya saki wani ihu daya sanya Mom banko ɗakin da gudu tana cewa “Ya akayi kuma kai
dawa?" Bai iya bata amsa ba sai nuna mata gadon da yakeyi takai dubanta gadon babu Batul
babu dalilinta tace “La haula wala ƙuwwata illah billahil aliyul'azeem Ma'eesh ina ta shiga
kuma?" Cikin fuzgar numfashi yace “Sun ɗauketa Mom sune suka ɗauketa Dad Mom!"....
Wayar landline ta ɗakin ce ta fara ihun neman agaji suka kalli juna takai hannu zata ɗaga ya
dakatar da ita ya miƙe daƙyar ya nufi inda wayar take ya ɗaga tare da sallama. Dariya aka
sheƙe masa da ita har Saida ya koda da sauraron dariyar yana shirin aje wayar yaji ance “Alaji
Ma'eesh kasa a bibiyi rayuwata a lokacin da ka daɗe da makara Ni na kwana da wannan shirin,
iya abinda ya faru yanzu kaɗai ya isa ta tabbatar maka da Ni na daɗe da shiryawa.






Da zan baka shawara guda kada ka wahalar da kanka neman inda zaka gano Batul har abada
ta zama tawa Ni kaɗai duk wani ƙulli daka iya sake baka damar nemanta ka samu na jima da
kunceshi, abu ɗaya ne yasa na baka damar mallakarta tun farko saboda nasani bani ke da
damar farko ba sannan bani da lafiyar samar da ɗa da wannan na haƙura na danne Zuciyata na
baka damar ka yanzu damar tawa ce Ma'eesh Batul tawa ce Ni kaɗai zan massheta gurin
hutawata ta dindindin sannan zan raini cikin da kake shirin lalatawa zan mallakeshi matsayin
nawa har abada"
Bai bashi damar magana ba ya kashe wayar abinda ya sanya shi cilli da wayar ya daki bango
tare da zarar key na mota zai fice Mom tayi saurin riƙoshi tace “Ina zaka a daren nan ka barshi
da ita mana ya gani idan zai iya sarrafa tunaninta" girgiza kai yayi yace “Bazan iya ba Mom
Batul fah Mom....." Dafashi tayi tace “Da zakayimin biyayya da komai yazo da sauƙi Ma'eesh na
karɓi Batul kuma zan mallaka maka ita nayi maka wannan alƙawarin amma Bama buƙatar
gaggawa komai a hankali zamu bisa" neman guri yayi ya zauna cike da zullumi da tunanin
dalilin da zaisa a hanashi ɗaukan matakin daya dace a daidai wannan lokacin.


**********************

Batulu kuwa a ɓangarenta baccinta takeyi cikin nutsuwa babu wani abu dake damunta kai daga
ganin yanda take murmushi a cikin baccin kasan mafarkin da take yi me daɗi ne cikin baccin taji
ana shafata tare da sunsunarta ta sanya hannunta ta ɗauke hannunsa a jikinta tare da yin
murmushi ta noƙe kafaɗa daidai lokacin daya ɗora harshensa saman lips ɗinta ta ture bakinsa
tace “Kuma dai Ma'eesh" ƙamshin dake tashi a bakin nasu ne taji ba iri ɗaya ne wanda ta saba
dashi bane ta buɗe idanunta a hankali tare da kai hannunta saman sumarsa da sauri ta ƙarasa
buɗe idanunta jin sumar ba irin wacce ta sama tura hannunta a ciki tayi wasa da ita bace idan
taso ma tayi masa kitso.
Zabura tayi da sauri tare da wuntsilawa ƙasan gadon tace “Innanillahi!" Tana kallonsa tana ja da
baya tace “Wai kai waye kai ne me kake so me kake nufi dani? Inane nan, ina Ma'eesh!?" Ta
ƙarashe maganar a karkatse saboda yanda ya ƙure mata sauri ya ɗora yatsansa saman
harshensa yana mata wani kallo me ɗauke da ma'anoni da jajayen idanunsa idanunsa da sai
yau ta lura da kalarsu jan lips ɗinsa ya lasa ya buɗe baki kamar me jin bacci yace “Wanda kika
sani ne mamallakin komanki Batul kin dawo ƙarƙashin ikon me iko kin dawo ƙarƙashin mulkin
me mulki daga rana irin ta yau zaki wanzu a da'irata matsayin abar hutawata!" Dariya yayi sosai
sannan ya ɗago haɓarta da ƙarfi yace “Bayan fashin kuɗaɗe har na rai Zanyi akan muradi na
daɗaɗɗe hhhhhhhh Batul soon zan zama Dad batare da na saka ƙwai ba Ni dama haka
ƙaddarata take za'a sakamin ne na ƙarasa kulawa ƙarshe a ƙyanƙyashe min na raineshi da
izzar ikona"





Dariya ya kuma fashewa da ita tare da damƙar wuyanta yace “Nayi tunanin zaki bamu haɗin kai
cikin sauƙi sai na fahimci ke ɗin kema kallon kanki kike wata ƙwaruwa shine yasa na baki damar
komawa ga wancan shashashan ki ƙarasa karɓar abinda baki karɓa ba yanzu gaki a masarauta
ta sai yanda nayi dake da duk wani motsinki" turata yayi gadon ya bita zai danne ta fasa masa
kuka tace “A'uzubillahi minasshaiɗanur rajim Lateef kayiwa Allah ka barni wlh banida lfy....."
Ƙoƙarin haɗe bakinsu yayi ta fusge tare da gasa masa cizo a damtsen hannunsa yaji cizon
sosai amma sai ya dake yaci gaba da shiga jikinta ita kuma tana kuka, cikin Muryar da dake
nuna halin sha'awar da yake ciki yace “Bazan Miki komai ba kawai ina buƙatar kiyimin shiru ne
in kikaƙi zan wahalar dake....." Da sauri ta haɗiye kukan tanaji ya zame mata riga ya ɗora
hannunsa a boobs ɗinta ta rintse idonta rawar jikinta na ƙaruwa tsoronta na nunkuwa da irin
salon da yazo mata dashi, sosai yake murza nipples ɗinta tun bata fahimtar komai Saida ta fara
fahimta sannan ya sanyasu a bakinsa ya fara shansu da wani salo me fitar da hayyaci ita kam
Allah ya jarabceta da rashin control ta wannan fannin cikin few minutes ta sakin masa jiki ya
rinƙa yamutsata duk yanda yakeso.
Yasha Hole babu ƙarya saida yaji ta ƙanƙameshi tayi masa release a bakinsa ya lumshe ido
ruwanta me garɗi yana bada wani irin ƙamshi me daɗi, wani abu yaji ya caki zuciyarsa daya
tuna kafin shi wani yasha ya rigasa sanin wannan ɗanɗanon, janyewa yayi a ransa yana raya
dole ne fah ya ɗauki matakin kawar da Ma'eesh daga doron ƙasa yin hakan shine kawai zai

huce masa takaici murmushi yayi yana tuna yarinyar gaf take da haramta ga Ma'eesh matuƙar
Nazhan mahaifin Ma'eesh ya kusanceta kamar yanda aka tabbatar da cewa shigar ruwansa
cikin jikin matar ɗan nasa shine zai sanya wannan cikin dake jikinta ya zama mallakar ƙungiya
yanda zasu sarrafa tunaninsa.




Da wannan ya haura samanta ya haɗe boobs ɗinta ya fara goga ƴar abarsa wadda da miƙewar
tata da komai batafi rabin ta Ma'eesh ba saidai babu laifi da ɗan kaurinta, a nan ya zubar mata
da sperm ɗinsa wani abu me kama da almara taga yasa harshe ya lashe abinsa tsaf abinda ya
rikita lissafinta ta fara tunanin wannan wanne irin abu ne maimakon mace ta sha shi shine yake
shanye abinsa.
Kwanciya yayi a gefenta takai dubanta ga agogo dake kaɗa alarm biyar na asubar inda ya
kawota ta miƙe da nufin tashi yayi saurin mayar da ita yace “Ina zaki?" Cikin kuka tace “Sallah
Zanyi" sake riƙota yayi yana shirin kwantar da ita ta tureshi tace “In kai kafiri ne ina tunanin
kasan Ni musulma ce kuma babu wani daɗi ko wuya da ta isa ta rabani da addini na" Yaji ciwon maganarta amma bai nuna mata ba ta shiga bayin ta kunna ruwa ta tsarkake jikinta
ta fito ta fara laluben abinda zata lulluɓa tayi sallah, tashi yayi ya buɗe wardrobe ya ɗauko mata
hijjab da sallaya harda casbaha ya bata ta karɓa da mamaki ta duba taswirar ɗakin taga inda
akayi tambarin ka'aba ta tayar da Sallah, raka'atainul fajri ta farayi sannan tayi sallar asuba ta
zauna tana roƙon Allah ya kawo mata mafita hakanan ta samu kanta da addu'ar Allah ya kareta
ya kare Ma'eesh a duk inda yake, a zaman da tayi dashi ta fahimci akwai wani abu dake
damunsa da ya kasa warwareshi da samun mafitarshi ta fahimci Damuwarsa musamman
daren jiya da yake sanar da ita wasu abubuwa da suka shafeshi sosai ta cika da tausayinsa da
tunanin halin da zai kasance idan ya duba yaga bata inda ya tashi ya barta.
To wai yaushe aka fito da ita shi yana ina ya bari aka fita da ita sannan ta ina aka fito da ita?
Tambayoyi marasa amsa, da haka ya ta idar da addu'ar rabon da yayi azkar ta manta amma
yau sai ta tsinci Zuciyarta da kimsa mata yin azkar hakanan tayi ta zame a ƙasa ta kwanta
bacci ya kuma ɗauketa, cikin baccin taji wani irin amai yana taso mata ta tashi da sauri ta nufi
bathroom ta fara sheƙashi kamar zata amayar da hanjinta bayan ta gama ne ta gyara gurin ta
sake kwanciya.





Bata jima da kwanciya ba ya shigo riƙe da wani kwagiri a hannunsa cikin shigar wasu kaya
masu kama dana sarauta ya tsugunna a gabanta yace “ya jikin?" Banza tayi masa yayi
murmushi yace “akwai masu hidimar komai a gidannan duk abinda kike buƙata za'a samar Miki"
daga haka ya fice ta taɓe baki taci gaba da kwanciyarta can ta miƙe ta ɗauki wayar Landline
data gani a gurin ta fara haɗa number Ma'eesh bugu biyu ya ɗaga baice komai ba Saida tace

“Ma'eesh!" Da sauri ya tashi daga cinyar Mom yana kallon number yace “ Australlia Bea
ganinan" daga haka ya kashe kiran tayi saurin goge lambar ta ajiye ta sake kwanciya bata jima
ba masu hidimar abinci suka fara jere mata su kala kala duk da tanajin yunwa bata iya cin
komai ba sai ƙwai soyayye da dankalin turawa saboda ita kalolin abincin bata sansu ba" tana
gama ci ta fara sheƙa wani aman tana tambayar kanta to ita wannan aman na meye ne shaf ta
manta cewa ta riga ta samu kuskuren lissafi haka ta yini a ɗakin daga cin abinci sai amai sai
sallah da taga abincin ma bazai zauna ba sai ta ƙi sake ci.
Cikin lokacin ne kuma a hankali takejin sauyin yanayin jikinta na ƙaruwa tun ranar da Ma'eesh
yace mata gashi nan take kiran wayarsa bata tafiya sosai ta shiga tashin hankali amma bata
karaya ba, haka ta shafe sata uku a wannan kurman gida da in ita ta fita parlour bata ganin
kowa ko zata zagaye gidan bazataga kowa ba amma idan sune suka buƙaci kawo mata abinci
to zasuzo su kawo su ajiye kowa zai yi aikinsa babu furuci kuma ko tayi musu magana basa
kulata.





Cikin ikon Allah Watanta bakwai a wannan guri cikinta ya fito sosai kowa ma na iya ganinshi
sosai take shiga zullumi da tashin hankali takanyi kuka sau ba adadi idan taga yanda cikin ya
girma yake motsi a jikinta, tana tuna burukanta na rayuwa akan ya'yan da idan tayi aure zata
haifa, ashe ita ƙaddararta bata haihuwar ɗan sunnah bace, tasani da Lateef bai satota ba da
yanzu Ma'eesh ya zubar mata da cikin maybe ma da yanzu sunyi aure sun samu na sunnah.
Shi kaɗai ne yake zuwa gare ta zai yi komai da ita amma baya kusantarta daɗin hakan takeji
musamman data fuskanci wannan muguwar sha'awar da take neman zautata yanzu babu
domin ko zuwa yayi ya fara jagwalgwalata batajin komai har ya gama tsotse tsotse²nsa wani
lokacin yasa Abarsa a tsakiyar nononta yayita cin kansa har yayi release wani lokacin a
hammatarta wani time ɗin kuma a matsematsin bombom ɗinta.
Cikin hakan ne wata rana tana kwance a ɗaki da yamma ranar ta kwana da zazzaɓi don Saida
ya kira likita ya duba ta ya bata magunguna tana kwance taji an buɗe ƙofar an shigo ta sake
ƙudundunewa tunaninta shine maimakon yanda ya saba sai taji shiru be iso gareta ba hakan ya
sata ciro kanta daga cikin duvet ɗin.




Tashin hankali, wani dattijon Bature tagani tsaye a gaban gadon yana shirin haurowa tsirara
haihuwar uwarsa wannan abar tasa ta wani miƙe samɓal sai lasar lips yakeyi ta yunƙura zata
tashi yayi maza ya jirkito jikinta ya damƙeta da ƙarfe ya yage rigarta ya damƙi nononta tare da
tura yatsansa a gabanta ta saki wata razananniyar ƙara azaba ta ratsata wadda bata taɓa ji ba,
ƙara sakar mata nauyi yayi yaci gaba da tura hannunsa Saida yaji ta fara kawo ruwa sannan ya
cire ya ɗaga cinyarta ya tura hannunsa a duburarta.

Ta kuma saki ƙara tare da hankaɗeshi ta zari wata kwalbar Wine dake saman bedset ta buga
masa a kansa cikin fitar hayyaci ya kuma tasowa domin baya burin wannan damar ta wucceshi
Lateef ya bashi dama amma kullum yayi niyyar zuwa gare ta sai wani bacci ya kwasheshi da
baya farkawa sai daidai lokacin da aka umarce shi kusantarta ya wucce musamman dake ta
Baya aka bashi damar saduwa da ita sai ya kusa kawowa sannan ya zare ya tura a gabanta.
"Subhanallah wannan kwaɗo da yawa yake ɗansa yaci har ya saka ƙwai shi kuma yana burin
shiga yayi ban ruwa a gonar ɗansa Allah ka tsare mana imaninmu"
Yanda taga ya ƙara yo kanta gadan gadan ne ya sata wawuro wani ɗan ƙaramin glass table ta
kwantsama masa a kansa ya kuwa zube jini yayi wata tsartuwa ya fallatso mata ta kuma juyawa
ta kuma wawurar wani sandan kwagiri me nauyi ta sauke masa a bayansa ta tsugunna ganin
yana wani irin abu yana mimmiƙewa ta miƙe ta zari doguwar riga ta saka ta ɗauki passport ɗin
da Lateef yayi mata da nufin zasu tafi Itally sai ta haihu zasu dawo ta kuma buɗe wata jaka da
yake zuba mata kuɗi kawai sai ta ɗauke jakar ta fice daga ɗakin da sauri.
Saida ta saita nutsuwarta sannan ta fito babu kowa a harabar gidan hakan ya bata sa'ar buɗe
get ɗin ta fice da sauri bata san wani guri da zatace zata ba cikin ƙasar Austaralia hakan ya
sata ta bi wata hanya daban data unguwar da suke domin ɓacewa tunanin me nemanta............



_Kuyi uzuri gareni ina fama da mura me zafi da ciwon kai wannan ma daƙyar ya samu._


*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment
09031307566.*
[7/4, 9:35 PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*
*_(Kalma ɗaya)_*


*OUM HAIRAN*


*_______________________________________*
*Yanayin tsarin labarin nan baya buƙatar tambaya adult contact ne Please kar ki bibiya in
kinsan bazaki jure ba.*
*_______________________________________*
*Book 2 page 5-6*
*_______________________________________*




*AUSTRALIA CAIRNS STATE*

Babban birni ne a cikin Australia me ɗauke da mutane masu yawa ya kasance gari mafi yawan
baƙi domin kamar cibiyar hutawa ce da kasuwanci.
Nan ne ya faɗo mata ranta domin ta taɓa jin Ma'eesh yace idan rayuwar tayi masa zafi yanajin
daɗin zuwa cairns domin samun cikakken hutun ƙwakwalwa, daga Melbourne zuwa CAIRNS ba
tafiya ce ta wasa ba amma haka da tambaya da karanta maps ta isa tashar jirgin ƙasa ta karɓi
ticket ta samu site ta zauna fuskarta rufe da facemask cikin ranta cike da tsoro haɗi da addu'ar
Allah yasa bugun da tayiwa wannan tsohon banza da yaso haike mata bata illatashi ba, sunyi
tafiya me tsayi wadda ita dai a cikin tafiyar har bacci tayi tunda suka taho suke haɗa ido da wata
matashiyar kyakkyawar budurwa dake kujerar gefenta saidai kowanensu yana basarwa, iya
gudu na jirgin ƙasa basu suka isa CAIRNS ba sai dare ya fara shiga, fita fasinjoji suka farayi
kowa yana kama gabansa inda ita kuma ta tsaya dube² da tunanin inda zata nufa a wannan
ƙasa da bata taɓa hasaso kasancewarta a cikinta ba.
Tayi nisa cikin tunanin da take fatan ya zame mata yanke hukuncin abinda ya dace tayi, har
yanzu mafita ta kasa zuwar mata gashi har mutanen da suka sauka tare dasu duk sun ƙare
wanda suka kasance yawancinsu Turawa ne, “Barka!" Abinda taji wata zazzaƙar murya ta furta
a bayanta kenan, dalilin daya sanyata juyawa da sauri tare da zare facemask ɗin fuskarta tayi
ajiyar zuciya cikin ranta tana addu'ar Allah yasa mafita ce tazo gareta, murmushi matashiyar da
suka sauka a jirgin ƙasa tare tayi mata tace “Kiyi haƙuri tunda muka taso daga Melbourne na
fahimci a tsorace kike da alama wannan shine zuwanki na farko cairns welcome ko zan iya
taimakonki?"





Ajiyar zuciya ta sauke irin ta wanda ya faɗa ruwa aka miƙo masa takobi don ceton rayuwarsa,
tare da jinjina kai budurwa ta kama hannunta tare da karɓar jakarta tace “Ni sunana Samha ke
fah?" Cikin karkatsewar murya tace “Fateemah" jinjina kai Samha tayi tace “Wow! Nice name
But zanke kiranki da Teemah saboda kinsan a nan basa iya kiran suna me tsayi" Daga haka basu kuma cewa ƙala ba suka shiga Mota ta ƙarasa dasu unguwar da Samha ke
zaune gidane me kyau ɗan ƙarami ta ciki but ta harabarshi babba ne gini dai irin na turawa flat
house ne da aka cika farfajiyarsa da shuke shuke kala² gasunan birjik, buɗe ƙofar Samha tayi
suka shiga guri Batul ta samu ta zauna Zuciyarta dukka a cunkushe take ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login