Showing 30001 words to 33000 words out of 37602 words

Chapter 11 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

zauna sannan


Juyawa yayi yatafi yabar makarantar baki daya



A gida kam ummu tace nikam fah yini daya banga taufiq ba yadaina shigowa parlor dinnan gashin inaso muyi magana dashi


Aikam Tana cikin maganar sai gashi yafado cikin parlorn baki daukeda sallama


Sannu da shigowa cewar ummu data tsareshi da kallo


A yar shaqwaba yace ummu kallon na miye fah,bansani ba tabashi amsa sannan tace kazo ka zauna zamuyi magana


Zama yayi a gefenta tareda kwantar da kanshi a cinyarta,ummi na gani ina saurarenki

Sa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????irah tace Allah ummu yah T baya girma kice ya tashi ni zani kwanta

So ki tayar dani yafada yana harararta,baki ta turo gaba Tana gungunai

Wallahi idan natashi jikinki ne zai fada maki marar kunya talkative like a parrot


Kukanta tasanya kam saboda itace Autah shaqwaba take bazawa sanranta

Abbie yace sorry mamana shine talkative din rabu dashi ,

Daddy pls a chanza mana phones dan Allah,dariya Abbie yayi sannan yace mamana kenan to duka yaushe aka chanza phones din

Abbie dan Allah a siyamana iPhone 16 promace dan Allah sai batun Aiki nidai nafison naje na qaro karatu yanda zanshiga da qwarina Abbie

To shikenan tunda kinyi maganar karatu wace qasa zakuje,

Daddy nidai T?rkiye

Toh fah ga doctor sairah da kuma barrister zarah masha Allah Allah ya tabbatar da Alkairi


Na duba naga mi za,ayi amma kafin kutafi sai kunyi aure sannan

A zabure ta miqe tace daddy aure fah, yes shidin fah


Wata irin dariya Yah T yasaka harda riqe ciki, daddy yace to miye ruwanka dasu kai

No daddy babu ruwana but& ..Aa ka qarasa mana

No babu komai fah dama shawara nace zarah da driver dinsu yakamata a hadata itakuma wannan uwar tsiwar mai kula da flowers


Zarah data qaraso yanzu Tana saurarenshi ,a tare suka hada Baki wajen cewa kaikuma da jimmala diyar baba mai wanke wanke ko


Dariya yayi yace No nida inada mata mi zanyi dawata kuma


To Sannu marar kunya cewar ummu,dan murmushi kawai yasaki bai qara cewa komai ba

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE





" To Sannu marar kunya " cewar ummu,
dan murmushi kawai ya saki bai qara cewa komai ba
Daddy ya ce " ke zarah ke ce babba but inaso a yi aurenku time guda dan Allah , Kowace ta cewa saurayin nata ina son ganin shi "
" wallahi Abbie ba ni da saurayi duk ba su min ba sai dai zarah doctor Fadeel ne yake sonta first born din gidan baffa khalid kuma Tanata yimashi wulaqanci kuma ita ma tana sonshi fah "
Dariya su ka yi sudukansu sannan Abbie ya ce " ke ku ma fah "
" humm Abbie zai zo soon in sha Allah " ta na gama fadin hakan ta ja hannun zarah su ka haye sama Suna dariya
Abbie yace " ka ga har na koresu su duka sai kuma kai wace ka tsayar mana a matsayin suruka "
Ummu ta ce " Taufiq miye tsakaninka da Amnah "
Wani irin dan iskan murmushi yasaki hadida lumshe idanu pink lip dinshi na qasa yadan cije sannan ya ce " Ummu , Abbie Amnah Masoyiyata ce kuma abun qaunta kuma muradin zuciyata kuma farincikina kuka rayuwata , Ina tunanin idan narasa ta wallahi za ni iya mutuwa "
Duk ido suka zuba mashi yanda yaketa zuba magana ido a rufe ga kwantaccen murmushi a fuskarta harda dimple
" Kai bani son rashin kunya fah "
A dan raunance yamiqe ya ce " wallahi ummu duk abunda na fada maku gaske ne , Tun ina Abroad Da mukayi video call na ganta naji tayi min harcikin raina banyi niyar dawowa ba amma ita ce tasaka nadawo wanda a yanzu banaso nakoma nayi nisa da ita "
Qwiwowinshi a qasa ya ce " ummu , Abbie dan Allah asakamana bikki da ita sai natafi da ita chan muyi zamanmu "
Abbie da Ummu duk natsuwa sukayi Suna saurarenshi sannan abbie ya dakatar dashi da fadin " Ba yanzu ba idan zaka koma wurin aikinka ka kula da dukiyarka kakoma idan kuma bazaka koma ba kayi zamanka "
" Aa abbie zan koma " ya fada a sanyaye tare da miqewa zai bar wurin
Abbie ya ce " yanzu kai tsakaninka ga Allah idan mukace eh mun yarda ka aureta anyi mata adalci kenan ? duka yaushe ta gama warkewa da ga halin namiji sai kuma yanzu ta sake komawa ,To sai tagama school ta shiga university koda level 1 ne sai a fara maganar aurenta lokacin ta qara hankali da waye wa "
" Babu damuwa Abbie Allah ya sa hakan yafi zama Alkairi "
Ameen suka fada a tare sannan shi ya miqe tareda barin parlorn

Qarfe 2:00 yaje ya dakko Amnah a school ,tunda suka fara tafiya baice mata komai ba hakan bai mata dadiba sai taga kamar ta cutar dashi ne
Cikin muryar kuka fuskarta tayi red Tana wasa da yatsun hannunta ta ce " yah taufiq kayi haquri idan na bata maka Rai ko kuma na takuraka " ta fada hawaye na zubowa a fuskarta
Da wani irin sauri yayi parking motar a gefen titi sannan ya juyo yana kallon fancy face dinta
Handkerchief ya fiddo ya cigaba da goge mata hawayen dake zuba a fuskarta sannan ya ce " Piyaar kar na sake jin Kin furta hakan dan Allah , Kawai kaina ne ya kemin ciwo " , hannunta ya saka cikin nashi Ahankali ya matso da fuskarsa kusa da nata har Suna jin lumfashin junansu
Hancinta ya na gogar nashi idanunta cikin nashi in a so silent voice yake fadin " Amnah zaki iya karbata a matsayin miji a gareki , Kina sona zaki iya zama dani ,Amanh I love you ,I don t want to loose you in my life because I love you,I care about you and your everything , Yau nayi magana dasu abbie nace inaso ayimaba baiko dake sai nakoma dake Abroad amma sai abbie yace Wai ba haka ba kuma ba yanzu ba "
" Yah taufiq mi zai sa na ce ba na sonka ka bani kulawa ko wace iri,ahalin gidanku suna kula dani kun mayardani tamkar munfito a ciki daya , Yah taufiq kunshare min kuka na asanda nake tsananin damuwa musamman kai ,mi zai Hana na ce ina sonka , But aure dai yah taufiq bazan iyaba,wallahi tsoro nakeji " ta fada cikin wani irin kuka tareda mayar da kanta tajingina a seat din motar
Shima din mayarda kanshi yayi a jikin seat din yana jan lumfashi
A tare suka dago Suna sake kallon junansu
" ,Amnah idan nakoma Abroad ki kulamin da kanki dan Allah kinji " ya fada yana mai dan kwanta mata da hankali

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .







" Insha Allah yah taufiq nagode "
" Don t mine dear " ya fada tare da Jan motar suka fara tafiya ba dadewa suka isa katafaren gidansu
Suna isa kam babu kowa a parlorn bag dinta na a hannunshi suka isa
" Tohm ki je kiyi sauri ki watsa ruwa ki sallah sai kizo muci abinci na san kin gaji sosai , Da mun gama Sai ki kwanta ki huta Koh ? " ya fada yana tsareta da ido
Murmushi kawai tayi ta karbi bag dinta ta haye stairs,Tana shiga kam time tafara dubawa 2:30 dai dai sannan ta cire uniform dinta ta daura towel ta fada toilet bakinta dauke da addu a
Shower ta kunna sai da kanta ya sha ruwa sosai sannan ta shiga birth tube ta yi wankanta ta fito sanye da rigar wanka
Doguwar hijab ta dauka tare da shimfida prayer mat tayi sallah hadida addu oi sannan ta tashi ta saka wata T-shirt doguwa har ta wuce qugu sannan ta saka wando falazo
Kallabi ta daura sannan ta shafa perfume ta fito hannunta riqe da phone dinta
Ta na isa parlor ta iske yah Taufiq zaune a dining place yana jiranta
Qamshin turarenta kawai ya sanar da shi cewa ta iso hakan yasa ya dago kanshi ya kalleta fuskarshi dauke da murmushi
Ita ma murmushin tayi ta zauna ta na cewa " yah taufiq inawuni "
" Ki na lafiya " ya fada tare da miqewa yayi serving dinsu , Su n aci kam Tana bashi labarin school din
" Madallah to kinyi qawa kokodai but kin san most of the time friends Suna Hana karatu a makaranta , So ki dage kiyi achieving wannan matakin ki na ji "
" in sha Allah yay taufiq , Ay ka san class din mu daya da wannan yarinyar da kuka hadu da ita a school ta ce ta san ka "
" Ohk ita ma SS2 din ta ke ? "
Yes ta ba shi amsa a taqaice
" Madallah ki dage ki mayar da hankalinki kiyi karatu da kyau kinji banda biyewa shashashun qawaye "
" In sha Allah yaya "
Sai da su ka gama ya miqe ya ce " ni zan je wani wuri mi zan siyo maki "
" Aa yaya ba ni son komai kar kudinka ya qare ka ce ni ce "
dariya yayi sosai sannan ya ce " ai akwai su dayawa , zan siyo miki choclate da biscuit da Ice Cream " ya fada tare da barin wurin ba tare da ya jira amsarta ba
Murmushi kawai ta yi ta miqe ta koma dakinta saboda Ta san su sairah da zarah yanzu duk bacci sukeyi
Bed dinta ta hawo tareda daukar wayarta data ta kunna messages suka fara shigowa
Message din & & & A& & .. shine farkon abunda tafara dubawa
" GOOD MORNING MY LOVE Wajen 6:00 Am yamata message din
Wani irin murmushi ta saki wanda a text dinshi kawai take irin shi haka nan ta ke jin dukda bata taba ganin shi ba yana burgeta
Kusan kullum haka yake mata text message mai sanya ta farinciki a duk lokacin da take karanta text dinshi ko kuma Tana tunawa sai tayita faman jin dadi na daban
" Humm to Nagode sosai Ykk , ya Abroad din da fatan ka na cikin koshin lafiya e&?e&? ? "
Cikin sa,a kam yana online take ya maido mata reply tare da fadin " Ina lafiya ya Abuja ,ya kuma school din fatan lafiya Koh , ki kula kiyi qawaye na gari sannan ki maida hankali kiyi karatu sosai kinji ? "
Mamaki yayi mugun kama ta hakan ya sa tayi jigum Tana mamaki ta ce " to waye wannan , Ya na sane da duk wani moving dina kenan ? "
Kawai sai ta yi mishi reply da " wallahi Alhmdllh ay kasan yau nafara zuwa , in sha Allah , nagode sosai , Wane gari kake Nigeria ? "
Madallah ya fada sannan ya ce " na san kina mamakin ko waye ni ko "
" Humm " kawai tafada
" Humm kadai za ki ce ko "
Sai da ta duba amma ba ta mashi reply ba
 my dream is to spend my life with you nice you can t imagine how much I love you =?? sweetie, I always think of you I can t stay a minute without talking to you everyday I keep holding my pillow thinking about you nice you are so precious to me ! You are my half I can t be happy without you message me now I really want to spend some beautiful =?;? moments together I will really love you*Amnah* I can t live without you and I have forgotten everything about me, including her mind, nafi kowa sanki a duniyar nan ,Swee flower piey& & e&?e&? "


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .



FREE


Shuru ta yi Tana nazarin wani Abu daga message din na shi " Ko dai yaya prince ne wannan ? , Kash , jin kanshi yayi yawa ba zai iya min message dinnan ba "
Red Heart d'? kawai ta tura mashi ba tare da ta ce komai ba ta kashe datarta ta kwanta Tana nazari mai zurfi har bacci ya dauketa
Ba ita ta tashi ba sai bayan sallar magrib da zarah ta shigo ta tayar da ita
" Ke ki tashi surutan miye kikeyi haka cikin bacci ki tashi ki yi sallah "
A hankali ta bude dara daran idanunta miqewa tayi ta ce " an yi la,asar aunty zah "
" Chaff a gaishe ki Amnah to an gama sallar magrib na ga ban ganki ba shiyasa nashigo naga lafiya "
Ya Salam ta fada Tana dafa kanta sannan ta miqe tanufi toilet ta dauro alwallah , Prayer mat daman yana nan ajiye hijjab ta saka doguwa ta cigaba da sallah , Ba ta tashi da ga saman abun sallah ba sai da tayi Isha i sannan
Turo kofar a kayi Baki daukeda sallama
Wa alaikumussalam tafada ta cigab da azhkar dinta, shigowa yayi yazauna gefen bed dinta hannunshi daukeda ledodi
" Yaya Taufiq barka da dare " ta fada Tana miqewa daga saman carpet din
Ita ma stool ta jawo ta zauna Tana fessing dinshi , ledar ya nuna mata sannan ya ce " na cika alqawali sweetheart "
Hannunta ta saka ta rufe face dinta sannan ta ce " nagode yay taufiq "
" Kar ki damu " ya fada ya miqe har ya kai kofa ya jiyo ya ce " da kin gama abun da ki ke yi sai ki kwanta kin san akwai school Koh ? "
" To yah nagode sosai Allah ya saka da Alkairi "
Fita ya yi ba tare da ya ce mata komai ba
Ita ma parlor ta fita da ledar Bakidayanta ta iske su ummu da zarah da sairah Suna kallon wani American film
Baki dauke da Sallama ta shiga " ummu Barka da dare " ta fada tare da ajiye ledar a qasa itama ta zauna qasa , Ledar ta bude ta fiddo ice cream za tasha ita ma zarah qasan ta dawo tazauna suka fara ciye ciye haka itama sairah
Ummu ta ce " ku dai kun bani dashan Kayan zaki wallahi ,Sam bazan laminci hakan ba " ta fada Tana miqewa tadauki na cikin ledar ta kira yar aiki ta saka su a fridge
" Ku bakwa tsoron ma zaki ya maku illa a jiki dan Allah "
su dai dariya kawai su kayi su ka cigaba da ciye ciyensu
9:00 nayi ummu ta ce " Amnah ki je ki kwanta saboda gobe akwai school ko , dama taufiq ya ce min kar na bari ki shantake da Fira saboda kar ki makara "
" Ohk to shikenan ummu sai da safe " ta fada Tana miqewa
" But Amnah ba ki ci abinci ba fah namance "
" Aa ummu na qoshi fah cikina a cike ya ke "
" Ba kya son cin abinci maybe sai na fadawa yayan naki kamar kin fijin maganar shi "
Dariya ta yi sosai ta haye stairs yayinda suma su ke ta dariyar

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .





BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM


Dariya tayi sosai tahaye stairs yayinda suma suketa dariyar.
Dakinta tashige sannan tafada toilet ta watsa ruwa tafito daureda towel.
Direct wardrobe tabude tafito da kayan bacci tasaka tareda kashe light din dakin sai hasken lamb kawai.
Wayarta tadan latsa tayi chart sanna tayi addu a ta kwanta.
Mukam munce a kwana lafiya.

WASHEGARI ?&?

Qarfe 7:30 a school tayi masu, kamar jiyama haka akayi shine yarakata har cikin school.
Yarinyar jiya ce Tana tsaye inda suka hadu jiya, haka yauma Tana nan tsaye wurin.
Bakinta daukeda murmushi taqarasa wurinsu tace "yaya Taufiq da qanwarsa kokuma budurwarsa,tohm Inakwana?" tafada Tana dan kallonshi kadan.
Bai amsa mataba yacigaba da magana da Amnah,"sweetheart kidage kiyi karatu banda biyema friends kinji?".
"Insha Allah yah Te&?! but baka amsa gaisuwarta ba tunda fah tace tasanka".
Dan kallon gefenta yayi sannan yace "lafiya" a taqaice yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login