Showing 33001 words to 36000 words out of 37602 words

Chapter 12 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

wani murtuqe fuska.
"Sis a wane class kike?"
Murmushi Amnah tayi tace "A Ss 2 nake, kefah?"
"Ayyah ina a Ss 3 ne,miye sunan ki?".
"Amnah!"

"Nikuma sultana"
"Masha Allah Nice name"
"Thank U" cewar sultana.
"Don t mind" fadar Amnah
"Ki tafi class ina gani Koh?"murmushi tayi tace "Toh yay T bye" tafada Tana waving dinshi.
Shima waving dinta yayi,tashige shima ya juya zai tafi.
Fuskarta cike da rauni tabiyoshi tareda fadin, "Yay taufiq dan Allah katsaya muyi magana"
Harara ya watsa mata yawuce abunshi.

PARIS
zauniyarshi yake dakaga face dinshi kasan yana cikin natsuwa sosai,hankalinshi a kwance yake.
Wani irin kyawu da kamala duk sun bayyana a tsantsar fuskarsa.
Sajenashi kwance luff a fuskarsa,ga dan qaramin ba?in lips dinnan kamar asace pink sosai.
Gashi kam sai karantse mace ce,ga shining dayake mugun yi.
Wayarshi ce tayi ringing ,Ahankali ya mayarda kallon nashi a screen din wayar.
Murmushi yasaki yadauki wayar tareda fadin "Ango kasha qamshi fah"
"Haba yaya AA Nifa yanzu kunyarka nake tunda kazama In-law dina"
Dariya sosai prince yayi Wanda ya qara bayyana tsantsar kyawunshi,cikin sexy voice dinshi yace "munafiki! indai Dagaske kanajin kunya na to idan aka daura auren ranar da aka kaimaka amaryar bazan yarda ka kwana ba sai kayi 2 days to 3 ma"
"Chaff Allah ya kyauta! so kake nayima Baby na laifi nabarta ita kadai? wallahi mutuwa kadai zata Hanani kwana ingaya maka"
"Chaff yarinya kamar Ramcy dina, wazai yarda yayi wasa,Amma tunda yarinya ce sosai zanbita Ahankali yanda komai saizomin da sauki"
"Wallahi jawwad bakada kunya! ina salman ne Wai kwana biyu banajinshi ko shima Amarcin aketa fama tun kafin ma adaura auren?"
"Hhh bari nahada mana compress, nasan yanachan yana fama da almakashi shi sarkin theater"
Dariya Prince yayi batareda yace komai ba , cikin sa,a kam suka samu salman dake zaune shima a office din nashi
Dariya yayi yace "ha a za big bro ne da kanshi" yafada yana dariya.
Prince yace "angwaye sannunku fah"
Salman yace "to tunda kai ka kasa mu sai muyi,wallahi saikaji nace kataho Suna dan lamarin ba wasa but zanibita a hankali saboda ba qaramin tausayinta nake ba"
"To duk najiku marasa kunya, ku aure Koh?"
Salman yace "Toh tunda kai kafi san zuqar Lipton da lemon kullum"
"Humm" kawai yafada tareda sakin wani Malalacin murmushi yace "kudai akeji"
"Nidai nagaji zantashi a office"
"Dama zama kayi yarage maka kewa ingaya maka"
Dariya yayi yace "No zan tafine kawai gidana"
"Kodai ka ajiye baturiya ne?" jawwada yafada yana dariya.
"Aa mamar baturiyar na ajiye Baki daya,ni wallahi bazan taba san wata mace ba idan ba darling mie ba" yafada yana dariya.


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .

WANNAN PAGE NAKU NE STUDENTS OF NCDSS CLASS OF 2025

Ya Allah ya albarkaci abunda Muka karanta yabamu sa a yasa nufa sakamako mai kyau wallahi nayi missing All show dinku da drama dinku sosai e&?


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE




"Aa mamar baturiyar na ajiye Baki daya,ni wallahi bazan taba san wata mace ba idan ba darling mie ba" yafada yana dariya
Shikam salman Dariya yayi sosai sannan yace "yo kuma kayarda kayi sakaci da ita?"
"Aikam dai tunda gashinan yarasa, kuma wallahi maza zasuyita rububi har wani yayi wuff da ita
Tsoki yaja yace "ay ita din tawace nikadai, haka itama ni natane ita kadai, munzama qaddara daya nida ita"
Dariya sukayita mashi sannan salman yace "Allah dai ya kyauta gaba, mudai kam shigewa zamuyi daga ciki"
"Yan iska Kunan sai ku kama yayan mutane ku& & " bai qarasa maganar ba yayita dariya.
"Yo ai halalinmu ne, kuma so kake Allah ya kama mu? wallahi sai munji zaki and wannan madar ko ya kace salman?"
Suduka dariya sukayi sosai sannan suka kama wata firar.
Primce yace "Wai Saura wata nawane bikkin"
"1 month yarage" cewar salman.
"Ohk Allah ya kaimu lokacin da rai da lafiya"
"Ameen ya Allah! amma fah akwai party kuma dole kazo"
"Hhhhh Allah zandaiyi abunda zanyi bazanje party ba, mata su dami rayuwata"
"Su Matan yanzu wani lokaci basuda class Wai da sunga namiji sai suwani tsaya Wai ayi picture abun nabani haushi wallahi"
"Yaza ayi tunda haka suka ga yafi masu"
"Humm Allah dai ya kyauta"
"Ameen! nidai zantashi office nagaji ne sosai sai anjimanku"
Bankwana sukayi sannan suka kashe wayar kowa yacigaba da hidaimar rayuwarshi.
Bayan kwana biyu.
Kamar kullum yah Taufiq ne yake kai Amnah school,amma yau bazai samu damar hakan ba.
Saboda yaune zai koma Abroad, babu yanda ya iya kuma,baiji dadin hakan ba dan yana tunanin
idan yatafi wani zai amshe mashi ita.
Saida sukayi Fira sosai da daddare sannan yaqara bayyana mata soyayyarshi a gareta tareda sanarda ita idan har yarasata zai iya mutuwa.
Itakam hakan ba qaramin tayar mata da hankali yayi ba.
Yau tayi shirin school yafito da shiri yayi tsaff kamar a sace ,kallonta yakeyi babu ko kyafta ido sai kyakykyawan murmushi dake kwance a fuskarsa.
Itama murmushin tadanyi sanna tace "Yah taufiq kayi kyau sosai wallahi"
"Kinfini yin kyau Amnah"
"Ni a'a, nidai zantafi school ma"
"Ay kowace kalar shiga kikayi kina yin kyau saboda ke kyawun Acikin jinin jikinki yake"
Murmushi kawai tayi tace "ni karka fasamin kai"
"Wallahi dagaske nake but yau ni zan kaiki school dinma"
"Idan kayi missing flight fah?"
Dariya yayi sosai sannan yace "bari kiji namiki wata waqa ma"
*Akanki zansaka ciggiya saidai banida shaida ko daya *
*Dasanki zan iya mutuwa saidai inada dalilin rayuwa*
*wayyo ni wayyo duniya soyayya tamini mugun mamaya *
*Abunda bantaba sama kaina ba gashi yau inatayin bibiya *
*Gashi zanyi missing flight & & .*
"Na mance sauran, but kinji dai ko sai dai ni nayi missing flight din Wallahi amma sai na kaiki"
"Kagafa yay taufiq katafi kayi aikin ka dan Allah kadama nasa kayi missing jirgin,Yauwa kuma ka iya waqa sai kace kace"
Dariya yayi yace "na iya mana amma ba sosai ba kuma nafara iyawa ne dan nariqa yimaki kiji dadi"
Dariya tayi tace "nidai kam natafi kar nayi late""Jira mutafi tare sai nawuce idan munkaiki koh?" su zarah da
sairah ne suka fito cikin wata Brown Abaya mai kyau da tsada.
Gwanin burgewa twins gashi sunyi kyau sosai ,shoes da bag da yanda sukayi rolling duk iridaya
"Wow wallahi sisters kunyi kyau sosai! Wai kunganku kuwa gaskiya ayimaku pictures"
Sairah ta miqo wayarta qirar iPhone 16 promax da abbi yayi surprising dinsu da ita jiya.
"Masha Allah wayan fa yayi kyau sosai" "Ai kema naki na nan zuwa dakin gama school insha allah"
Dariya tayi sannan tace "Aa aunty zarah wannan ma ya isheni"
Pictures tayi masu su biyu sannan suka saka taufiq a tsakiyarsu aka masu.
Sairah tace "kema shiga namaku"
"Aa ni basai nayiba school zantafi"
"Ok popppopppp"
Babu yanda basuyi da ita ayi masu pic ba amma taqi yarda.
Haka yayowa iyayenshi bankwana sannan suka mishi addu a da fatan Alkairi.
Gaban mota yashiga Sairah da zarah da Amnah su kuma a baya har suka qarasa bakin gate din makarantar su.
Fitowa yayi a motar,yayinda itama tafito,kallonta yake sosai fuskarsa daukeda rauni sosai.
"Yah taufiq ka kwantar da hankalinka insha Allah babu abunda zai faru Insha Allah"
"Allah yasa ,dan Allah ki kulamin dakanki Amnah kinji? banasan narasaki dan Allah".
Insha Allah tafada idanunta cikeda ruwan hawaye,sultana ce tafito daga harabar school dinsu ganin har yanzu yay Taufiq datake mutuwar so basu qarasoba.
Idanunta suka fada cikin nashi shima nata a nashi,da sauri ya kauda idanunshi sannan yace "zonan please"
Hannun Amnah yakama tareda fadin "sultana ki kulamin da ita kar kibari kowa ya taba min ita dan Allah! Ina qaunarta sosai fiye da kaina"
Sultana taji haushin hakan amma sai ta fauze ga kuma jindadin yau yakira sunanta har yana hadata da Allah
"Insha Allah ya taufiq zan kula maka da ita har sanda zanbar school dinnan ko na gama zan nazuwa kawo mata ziyara"
Itakam duk kallonsu take batare da tace komai ba,zarah tafito tareda fadin yah T har yanzu Baku gama bankwana& .."
Bata qarasa ba tace "laa sultana ko?" "yes kekuma sairah ko zarah" tafada Tana dariya sannan tace "kinsan ku twins ba a gane ku amma ina sister din taki?"
Tana cikin mota bari nakirata,knocking glass din tayi sairah tafito
Saida suka gaisa da sultana sannan sukayi pictures sudukansu
Bankwana yah taufiq yayima Amnah tareda Sakar mata da wani soft kiss on her forehead =???
Su dukansu duk kunya takamasu Shikam ko ajikinshi, sannan yashiga mota suka tafi.
Itama da dariya tashiga school ita da sultana, Suna tafiya suna hira har suka qarasa class kowa yashige nasu.

Airport

Suna isa babu dadewa flight dinsu yatashi sannan driver ya mayar dasu twins gida.
Tagging account din sultana Terheer sukayi sukai posting pictures da videos din dasukayi.
Mutane suka fara comment sosai ,wasu suka ce "dama yarinyar nan saida tayi duk yanda zatayi tahadu da guy dinnan yau Allah yayi".
Kowa da kalar comment din dayake yimasu
Itama Suna tashi daga school driver dinta yazo daukarta amma bata tafi ba saboda driver din Amnah bai qaraso ba.
Suna ahaka sukayi exchanging phone numbers din juna.
Sultana Tana komawa gida cike da farinciki tafada jikin Mamie dinta.
Gidansu kam qaton gaske ne, iyayenta Suna da kudi sosai.
Itace kadai Allah yaba iyayenta hakan yasa suke mugun santa,bata da Aminiya samada mahaifiyarta.
Komai nata Mamie tasani hatta sanda takewa ya taufiq Mamie tasani.
"Sultana yau kuma farinciki kikeji sosai to Alhamdulillah,yau miye yafaru kin hadu da taufiq din ne, kuma dai banda abunku yaron zamani Wai daga ganin guy a social media sai kice Wai kinaso Allah yashiryaki"
Sultana tace haba "Besty dan Allah haka zakice koh,to yau yah taufiq har magana yayimin yace "ga Amanah qanwarshi yabani dan Allah na kula mashi da ita sosai yana santa fiye da kanshi"
"But besty I think she s not his sister"
"To Wacece?"
"Inaga cousin dinshi ce, yakesanta amma Allah mamie kamar bata sanshi"
"Kuma sai daga bayannan suka fara posting dinta a IG! nasan bata dade da dawowa gidansu ba"
"Daga zuwanta har yabata kyautar mota sabuwa danqareriya"
Mamie shiru tadanyi sannan tace "amma kina ganin zakicigaba da sanshi baisan kinayiba? kuma ke dakanki kikace yana san Amnah sosai"
"Eh mamie amma kinga bamusan mi gaba zatayiba, ki cigaba da tayani da addu a kinji qawata?" tafada Tana dariya
Itama Mamie Dariya tayi sosai sannan tace "yanzu dai kije kicire uniform ki yi wanka kiyi sallah, sannan kici abinci ki kwanta kihuta brain dinki tasamu hutu Dan Allah".
"Ohk my lovely friend e&?! but Mamie yaushe dad zai dawo ne? nayi missing dinshi kinga duk jiya bamuyi video call ba"
"Zan fada mashi Kinyi missing dinshi sosai, nasan zai dawo ko baiyiy niya ba, saboda yasaki kiyi farinciki".
Amnah tunda takoma gida fuskar data gani yasa tashiga mamaki marar musaltuwa.

By walee
e&?


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .


Wannan page nakune yan lil Prince paid group
Nagode sosai da comment naku yanamin dadi musamman Aminatu >?
?>???

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE




Amnah tunda takoma gida fuskar data gani yasa tashiga mamaki marar musaltuwa.
Da gudu tafada cikin parlorn sai dariya takeyi, "Wallahi I really miss you yay maleek dina yakake ya turkey "Alhamdulillah" yafada yanata sakin murmushi mai dadi yaga abun qaunarshi Amnah.
"Ya surutu kindaina ko? naga kin girma Kinyi hankali,Allah yasa yabi jiki, fatan duk tsalle tsallen nan kindaina shi?"
Dariya tayi tareda dan turo Baki tace "to Wai yay maleek kana nufin banida hankali koh?"
Ummu da ta safko tace "ke kitashe shi hakanan kinsan su yan qasar waje basu saba da wahala ba" tafada Tana dariya.
"Wallahi ummu nayi missing dinshi sosai ne".
"To ay gashi nan yau sai ki cinyeshi" sairah dake zaune qasan carpet kusa da qafa funshi tace "Wayyo ummu wane kalar tacinye shi?"
"Allah Amnah jeki kicire uniform kihuta" Aikam ummu batace komai ba tayi murmushi tahaye stairs.
Amnah tace "su auntie sairah uhm uhm bari dai nayi shuru" tafada Tana dariya tareda hayewa stairs Tana dariyar.
Juyowa yayi ya kalli sairah yace "to sai ki dawo ki zauna Koh?"
"No yah maleek nanma yayi fah" kinajin tsorona ne?" yafada yana tsareta da ido
Wani irin kwarjini yayi mata hakan yasa tayi saurin yin qasa da idanunta.
"Kunya Koh? to ni tafiya zanzo nayi, duk yanda kika matsamin da nazo amma kinkasa ko hada ido dani"
"now dai katsina zanwuce zuwa Friday zankoma"
Cikin shagwaba sairah tace "yah MK sai katafi yanzu ko abinci bakaci ba, sannan kasan nayi kewar ko?"
"Tohm I m sorry Koh?" yafada tareda miqa mata wasu yan ledoji guda biyu sannan yace "nasan ba,a raba twins, amma ga nata kema ga naki, wannan kuma na Amnah ne sai wannnan ummu"
"Ayyah hada dawainiya haka?,Allah kabarshi kada kudinka yaqare"
Yatsarshi mai kyau da tsayi ya daura saman lip dinta tareda fadin "kiyi addu a Allah yaqaro wasu ma".
Idanunta dake cikin nashi haka shima nashi a cikin nata suke kallon junnansu cikeda soyayya mai tsayi.
Idanshi kam har yafara sauyawa daga white to red,cikin sauri yadauke nashi sannan yace "Sairah nasan kina sona tun lokacin da banida komai! A lokacin baya Nima inasanki, amma babu halinda zan fada maki hakan, amma ina qaunarki fiye da tunanini! Inaso kikasance mata a gareni nan bada jimawa ba Saire&?, Har yanxu kina sona kokuma akasin haka?,sair ahalin yanxu idan narasaki zan koma ga Allah! Sair ina maki son da ba kowane yake maki ba,kinada kyau sosai" yafada fuskarsa da murmushi mai Kyan gani.
"Yah MK kaima kanada kyau har kafi Amnah ma! Nima har yanzu inasan Abdulmaleek"
"kuma shima yanasan sairah! Zaki aureni?"
"Insha Allah" tafada a taqaice.
Soyayyarsu suke bazawa sai ga Amnah da zarah sunfito parlorn.
Zarah tace "sannunku da hutawa fah" tafada tareda nufar dining.
Amnah tace "yah maleek ya turkey "Alhamdulillah Amnah! ya Nigeria din ya kuma karatu fatan kina maida hankali a school din?".
"Ay yaya ko wasa banayi munfa girma". tafada Tana cin abincinta sannan tace, "Wai yaya kace Katsina, kam ko nan kafara yowa?".
"Wajen qarfe 4:00zanbi flight sai naje KT din, sai nakoma turkey "Uhm kajimin yaya na,wallahi nayi missing dinka musamman su mamie da Abbie na Allah".
"Kullum dasu nake kwana dasu nake tashi"
Aranshi yaji ba dadi amma sai ya share sannan yace "keda gida sai kingama school sannan kije hutu a chan tunda ke kingama yar nan"
Dariya kawai tayi tacigaba da cin abincinta.
Shima abincin yaci yayi sallah sannan yayi bankwana da ummu.
Zarah da Amnah da sairah suka rakashi har airport saida jet dinsu yatashi sannan driver ya maido su.
Suna shiga parlor suka fara bude ledoji da yakawo masu.
Ledar sairah suka fara fitarwa wacce ke shaqe da manyan laces da abayas da bags da shoes ga Jewelries yan uban can masu mugu mugun kyau, harda sarqa da dankunne da bangle da ring na Gold.
Wani qaton box tabude wanda yaji ado mai kyau, Acikin box din dauke yake da wata pink and red box, sai wani dan qaramin kwalba na parfume.
A qasan box din kuma wani frame ne daukeda picture dinta ga ado frame din yasha gwanin kyau.
Ihuu suka saka da tsalle har suka sa ummu tafito da sauri tareda fadin "lafiya?".
Zarah tace "ummu kalla fah ki gani". wani irin tsoki tasaki tareda fadin "Allah ya shirya halinku" tafada Tana safkowa daga stairs din.
Zama tayi a sofas Tana kallon kayan arziqi batareda tace masu komai ba.
Saida suka gama kallon uban Kayan sairah kamar lefe sannan aka bude na ummu.
Itama manyan abayas ne sai uban ruwan zam zam da dabino mai kyau da dadi.
 Dariya sukayi suduka ,sannan zarah tace "wato yaya maleek yana nufin ke malama ce" ummu tafada Tana dariya.
"Toh miye aciki shima wannan uban kaya haka kamar na lefe,to Allah yatabbatar da Alkairi"
"Ameen zarah da Amnah suka fada Suna dariya, itama dariya tayi sannan tace "Ameen".
Zarah tace "Awwnn ni su sair fah angirma, Wai Ameen to bazaki barimu mu amsa ba oh"
Itama zarah ta bude Kayan nata duka iri daya yasiya masu, amma banda gold da kuma flowers.
Itama Amnah yazuba mata kaya sosai dan sunfi na kowa yawa ga abayas kamar suci kansu.
Nan sukayita murna sosai sannan ummu tace "to ku ajiyesu a Chan kafin Abbien ku yadawo sai yafara gani sannan kutafi dasu daki".
Dariya sukayi sannan suka mayarda komai inda yake, TV suka kunna suka fara kallo abunsu.

SULTANA ('

Zaune take a room dinta Tana viewing post din twins,comment section tashiga tanata dubawa daga masu yin fatan Alkhairi sai masu yabonta sai masu zaginta.
Dariya kawai tayi sannan tayi reposting a page dinta tareda tagging din twins dakuma yay taufiq.
Tana gamawa tayi mashi private message tareda fadin "yah taufiq fatan ka isa lafiya? Allah yasa haka"
Sannan tacigaba dayimashi uban m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?essage na ban tausayi, tayi sending Tasan a wannan lokacin dolene yayi mata reply saboda Amnah.
Saida tagama sannan tayi saving number din Amnah tareda Danna mata kira.
Saida tayi mata 3 missed calls bata daga ba sai ta haqura ta qyaleta.
Tana dawowa taga baquwar number ranta yabata sultana ce, dan murmushi tayi sannan tafara kiran number bugu guda tayi picking call din.
"Mrs yah taufiq!" cewar sultana Tana dariya,Itama dariyar kawai tayi sannan tace "Ya kika koma gida?"
"Wallahi Alhamdulillah ya twins dasu mommynku?" "Suna lafiya, yana ki kema?"
"Alhamdulillah" tafada tareda fadin "bari nabawa mamie na ku gaisa"
Dariya Amnah tayi tace "inajin kunya fah sultana"
Dariya tayi sannan tace "to ay tun ranar da kikazo school dinmu Mamie na saida nabata labarinki, kedai kawai bari na kaimata ku gaisa".
"Allah yasa ba cewa kikayi ankawo maku wata ugly girl ba".
"Chaff lallai ma Amnah! to bari kiji ko makaho akace ya laluba yaji kinada kyau ko bakidashi Allah cewa zaiyi kinadashi kamar balarabiya,Amma Dan Allah bakuda siblings a saudiyya?"
Dariya Amnah tayi sosai sannan tace "Amma kinada abun dariya sultana! Wai siblings a saudiyya,to bamuda ko daya".
"Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login