Showing 15001 words to 18000 words out of 37602 words

Chapter 6 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc


Daukarta tayi Ahankali tare da shiga toilet din da ita ta saka ta a bathtub, wata irin qara tasaki Ta na rufe idanunta haka mommy ta dade Tana gasa mata jiki.
Tacanza ruwa yafi sau ukku sannan ta kama ta su ka dawo dakin tare da zaunar da ita a sofa
Bedsheet din ta cire ta canza wani sannan ta kama ta aka saka mata wata jallabiya sannan a ka cire towel din aka mayar da ita saman bed ,har yanzu ba ta magana sai dai kuka da ta ke yi kawai 
Mommy ma ta kasa magana ga wani irin zafi da zuciyarta keyi, da sauri tace part dinta taha do mata lafiyayyen tea da ya ji Kayan yaji sannan ta saka ma su aiki su yi mata farfesun kaza shima yaji Kayan yaji
Sai da ta dawo ta bata tea din ta shanye sannan ta zubo mata dankali da kwai kadan, shima din sai da tacinye amma ba wai dan ta na jin dadin shi
Ba dadewa a ka kawo ma mommy farfesun da yaji hadi kala -kala
Shi ma zama tayi ta ba ta romon sanna taci naman kazar, mommy sai da ta ba ta duk a bin da ya dace ta cida ta ta ci ta qoshi sannan ta qara gasa ta da ruwan dumi sannan suka koma bedroom din
A nan ma sai da mommy ta taimaka mata wajen shiryawa sannan ta koma saman bed ta kwanta
Baccin wahala yayi gaba da ita
Mommy ta saka wadanda za su ringa Yi ma Amnah hidima su Qyara part din Baki dayan shi sannan su fito
Tana qarasawa room dinta ta tarar babu kowa aciki , key tasaka tareda zama a gefen bed yayinda hawaye masu zafi suka zubo mata, face din Amnah take tunawa da kuma yanda taga yarinyar na jin jiki
A fili ta ce " na yi nadamar hada wannan auren, banyi tunanin zaka watsamin qasa a ido ba Hafeez, amma zaka shigo gidan za ka ci ubanka 
( Hhhh to kai Prince wallahi za ka ci ubanka amma inji mommy >?#?>?#? )
Muhadu a kashi na gaba domin jin qara shin labarin
Nice taku AID WALEE =?L?=?L?('
08166886691
WhatsApp only

Bye '?


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753


=?Q? LIL PRINCE =?Q?


By

AID WALEE

The writer
' SAYYID RAJAT
And now
=?G?=?G?
LIL PRINCE


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE


e&?e&?e&?e&?e&?e&?



A fili ta ce " na yi nadamar hada wannan auren, ban yi tunanin za ka watsa min qasa a ido ba Hafeez, amma zaka shigo gidan zakaci ubanka 
Misalin qarfe 11:00 nadare
zaune take a qaton bedroom din dake part din Prince ta zauna a tsakaiyar bed tare da rufe jikinta da blanket
Fever mai zafi ta sauko mata sai kyarma ta ke yi
Mommy wacce bata dade da fitowa daga part din mai martaba ba sunyi discussing about abunda prince ya aikata ma Amnah , sosai ran maimartaba yabaci sannan yake fadawa mommy Prince yabar Nigeria tun safe Kowa ranshi ba dadi saboda abunda Prince ya aikata
Part din prince ta wuce domin taduba Amnah, Tana shiga ta hange ta sai rawar sanyi takeyi, A take hankalinta ya tashi,cikin rudani ta qarasa wurinta tareda bude blanket Tana kallonta
Subhanallah tafada tareda daukar wayarta tayi kira, bugu daya akayi picking call din , Ba dadewa wasu mata suka turo dakin tareda daukar Amnah sukayi waje, itama mommy veil dinta tadauko tareda binsu suka shiga motar
Ba dadewa kam driver hadida escort guda biyu sai wata private hospital dake kusa dasu , Su na shiga aka fara basu kula na mutunci tareda shiga da patient din Aciki,
Nan doctor yafara bata Treatment, hadida ebar jininta domin ayi gwaji , Kasancewar private hospital ne hakan yasa Aka kawo result din da wuri
Mommy dake zaune a wata resting chair Tana kallon face din Amnah dake kwance a bed wanda har yanzu bata samu damar dawowa hayyacinta
Doctor yashigo bakinshi daukeda sallama sannan yanufo inda mommy take tareda fadin " ranki shi dade idan babu damuwa zamu iya zuwa office domin muqarasa maganar a chan "
" Okay badamuwa " ta fada tareda miqewa tabishi suka nufi katafaren office din doctor din
" Watakam gaskiya ranki shi dade nayi mamakin yanda qaramar yarinya kamar wannan akayi sakaci da ita irin haka, first dai anyi rapping dinta qaramar yarinya irin wannan.Allah yasa komai yatafi normal ma , sannan kuma Tana fama da hawan jini wanda hakan zai iya sakawa tarasa barin jikinta , Garin ya kukayi sakaci haka yafaru da ita ? sannan kuma jininta yahau sosai, to ni shawarar dazanbaku itace ku kula da ita sosai kuma insha allah zamu Baku magani sai a cigaba da amfani dashi insha allah "
" Toh shikenan doctor badamuwa mungode " ta fada Ta na miqewa ranta babu dadi Tana tunanin ya zata fara fadawa iyayen yarinyar abun da yafaru da yarsu ,innalillahi wa innalillahi raji un tafada tareda shiga dakin da Amanah take ciki , A dai dai lokacin da tashiga dakin Amnah tafarka Tana tsura ma qofar ido ,har mommy ta qaraso wurin Amma Tana kallon qofar bata kauda idonta ba
" Amnah ,Amnah " mommy ta fada sai alokacin tayi saurin kauda tunanin da takeyi , Ahankali ta mayar da kallonta a mommy tareda sakin dan qaramin murmushi
Mommy kam wani irin tausayin yarinyar yashiga ranta, sosai takejin Amnah cikin ranta kamar itace ta haifeta.
Hannunta tariqe tareda fadin " Amnah kiyi haquri dan Allah kinji,sannan ki daina saka damuwa a cikin ranki please ki dawo kamar yanda kike a da "
A ranta ta ce " duka family dinshi sunada kirki amma shi baqi da mummunan hali ke gareshi " , A hili kuma ta ce " mommy babu komai nagode da kulawarki a gareni " ta fada cikin yar siririyar muryarta mai daukeda sauti irin na yara
Sai qarfe biyu na dare suka koma gida sannan Amnah takoma part din mommy
haka rayuwa tacigaba da tafiya ba Prince babu Alamar shi ,Amnah kuma mommy na kula da ita sannan kuma a koda wane lokaci ta tuna da Prince tsanar shi ta ke qarayi batasanshi ko kadan face wata irin muguwar tsana datake mashi

AFTER 2 WEEKS

Amnah s Family

Mamie ce tashirya tayi mugun kyau fuskarta fal da murmushi ga qamshi Tana bazawa
Sai da ta shirya tsaf tafito cikin wata Lifaya mai kyau da tsada, kasancewar Mamie ta iya daukar dress kuma duk danginta masu kudine wasu duk ba Anan qasar suke ba
Abbie kam kallonta yake yanata sakin murmushi har ta qaraso wurin shi
" Kai fa ka ke ta ce wa in fito kada muyi let amma kuma ka tsaya ka na ta kallona please "
" Aa ina tunanin yanda zan fara fita dake a wanna kyawun dakikayi salan wani ya kallemin ke ,to wallahi idan ba hijab kika sakaba ba za muje ba " ya fada yana kama hannunta suka nufi bedroom
Sun dade a cikin basu fito ba sai da sukaji anyi sallama a gidan sannan Mamie tafito hannunta na cikin na daddy
Wata hadaddiyar matace mai mugun kyau daga gani ahalin Mamie ne
Mamaki a fuskar Mamie da Abbie har sun kasa magana

Ayi haquri da wannan ban iya typing da yawa ba amma idan naga kuma comment to zan qara yawan typing =???

Walee '?


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753


=?Q? LIL PRINCE =?Q?

{The story is all about love d'? Romantic =??? heart e&? break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


https://whatsapp.com/channel/0029Vaudu1uGpLHRdHh76P0s


Bismillahirrahmanurrahi




____________________

Mamaki a fuskar mamie da Abbie har sun kasa magana
Murmushi baquwar ta saki tare da qarasawa ta zauna a saman wata 3 seater sannan ta ce " tun da ba za ku ce na zauna ba bari na yi zamana "
Mamie ta saki dariya tare da fadin " wallahi aunty Ameerah ba kyada kirki shine sai yau ko ,to ya Abroad din fatan komai lafiya "
" Humm " ta fada tare da ce wa " wallahi Alhamdulillah ai da ya ke ni dai na dawo Nigeria da zama shikuma sai yana zowa ya hutawa sannan ya koma wurin aikin shi "
Abbie ya ce " Barka da zuwa hajiya Ameerah ya kike ya mai gidan da iyali fatan komai lafiya, Amma fa muna fushi gaskiya "
Dariya tayi sannan ta ce " wallahi duka Alhamdulillah, Ayimana haquri dan Allah tun da yanzu ga shi na zo sai naje har gidan daughter dina sannan na koma abuja " ta fada Ta na dariya
" Ay yanzu Chan za mu je amma ni na fasa sai ku je keda follows " ya fada yana mai kallon mamie sukayi dariya su duka
" Amma wani hanzari ba gudu ba mamien Amnah, gajiya ku ka yi da ita da har zaku aurar da yarinya kamar Amnah wacce ko secondary school bata gama ba fa "
" Wallahi aunty Ameera gwara ace Amnah Tana gidan mijin ta , duk family dinmu babu mai kyawunta kuma tun kafin iyayenshi suzo maganar auren nan ko ,maza nata kawo mata farmaki a cikin rayuwa , Hakanan na ji a jikina zan iya Bayarda auren Amnah a gareshi sannan kuma iyayenshi mutanen kirki ne sosai duk da dai ba mu taba ganin Angon ba ma "
Aunty ameerah Baki ta bude Ta na kallon mamie da Abbie sannan ta ce " idan iyayenshi mutanen kirki ne shi kunsan halinshi ,kunsan ya na sonta ko baya so Amma Allah yasa hakan yafi zama Alkairi "

A taqaice
Aunty Ameerah itace babbar gidansu mamie , fulani ne sudukansu irin fulanin asali dinnan masu mugun kyau ,iyayensu su hudu suka Haifa daga Ameerah sai wani namiji sai mace sannan Mamie Wanda takasance itace auta , Cikin ikon Allah sai Duka biyun suka Rasu yarage saura Ameerah da Mamie , Sai da su ka gama aurar da yayansu mata guda biyu Allah yayiwa mahaifinsu rasuwa sanadiyar ciwon Cancer , Su Ameerah da mamie sun sha kuka sosai ,sai da suka dade kafin suka koma birni gidajen mazajensu sunyi sunyi sutafi da Dada watakam mahaifiyarsu amma taqi yarda ita ba za ta je ko ina ba tabar Asalinta , Bayan rasuwar baffan su mamie da wata daya Arziqin mijin Ameerah yanata qara habbaka hakan yasa babban yaronta tunda ta yayeshi suka koma qasar Istanbul da zama , Har Allah yasa itama tahaifi santalelen yaronta yaci Suna Abdul maleek bayan haihuwarshi da kwanaki kadan DaDa tarasu, hakan ba qaramin ciwo yayiwa mamie ba ga shi mijinta ba wani hali gareshi, Ameerah ma tun da su ka ji rasuwar su ka zo Nigeria ,sun dade kafin su koma Istanbul sannan ta budewa mamie wani madaidaicin restaurant a kusa da anguwarsu saboda ba qaramin iya girki tayi ba , Gida ma saida suka gyara masu sukayi masu duk abunda ya kamata sannan suka koma Istanbul ,Abbie dama maraya ne iyayensa duk Allah yayi masu rasuwa sannan kuma shi kadai suka haifa
Wannan shine taqaitaccen labarinsu
_____________
Back to story

Abbie ne ya ce " to yanzu a yi haquri tun da mai faruwa ya faru ameerah duk da dai ba mu san Al,amarin Allah ba "
" Shikenan yanzu mamie bani ruwa masha sai mu wuce " ta fada Ta na gyara wani hadadden veil dinta mai kyau da tsada
Snacks da drinks kala-kala aka kawoma Auntie Ameerah, sai da ta ci ta sha Ta cika cikinta su ka dan yi fira sannan su ka tafi yayinda driver din Aunty Ameerah ya tuqasu har suka isa katafariyar masarautar , Sai da su ka shiga ga fadawa nan iri iri,basu shiga ba sai da a ka yo masu iso wurin Mommy ta yarda sannan su ka shiga , Ai kam tarba mai kyau su ka samu da ga wurin mommy din yayinda Amnah Ta na toilet Ta na wanka , Ba dadewa da isowar su Mamie ita kuma ta fito da ga toilet, Amnah ba qaramin kyau da girman jiki ta qara ba ,idan bakasan shekarunta ba sai ka rantse tayi 18years , Wani irin lotions masu kyau ta ke shafawa ga skin dinta sai mugun qyalli ya ke yi , Rahama sai da ta gama gaisawa da iyayen Amnah cikin mutunci sannan ta shigo dakin Bakinta daukeda sallama ta qarasa wurinda Amnah take zaune Ta na shafe shafe a gaban mirror
" Princess " Rahama tafada Ta na saka hannunta a gashin Amnah tare da taje mata kan sannan tasaka ribbon ta yi mata parking gashin tare da bazo shi har baya gwanin burgewa
" Kashh rahama Wai dan Allah miye" ta fada cikin yar shaqwaaba
Dariya rahama tayi tare da fadin " Albishirinki "
" Goro " ta fada a taqaice
" Gaskiya princess ba zan fada maki ba sai kin ba ni Tukwici sannan na fara kuma za ki ji dadi "
" Toh fara fada min dai yanzu "
" Kai Amaryar lil Prince na san ki da mugun Wayo sai kin fara ba ni sannan dai "
Wani irin hade rai tayi sannan ta ce " Ba na so na ji baki daya ma " ta fada Ta na miqewa tare da nufar inda kayanta suke , Ita kam Rahama sosai Amnah ta shiga cikin ranta hakan yasa kullum burgeta takeyi hadida fatar Allah ya hada kawunansu ita da yayanta , Wata maroon Abaya ta saka wacce ta ji adon wasu beads black and red color sanna ta dan yi rolling veil tare da saka maroon shoes fish shape , Kasancewar akwaita da iya daukar wanka ga tafiyarta mai tafiya da zuciya , Saida taje gaba mirror ta kalli kanta sannan ta saka dan kunne shina maroon and silver color ta fesa perfume mai qamshi, dan murmushi ta saki tare da kama hannun rahama wacce ta kasance Aminiyarta sannan su ka bar part din baki daya , Saida suka fara saukowa daga stairs ta ke jin wasu voice dinda kamar ta san su , Sauri ta qara yi suka sauka qasa , abun da ta yi tozali da shi ne ya sa ta saki wani malalacin murmushi tare da Rugawa da gudu tafada kan Mamie
Wani marayan kuka tasaki mai tafiya da zuciyar mai karatu, Rungume junansu su ka qara yi Wanda ya sa sai da Mamie ta dan yi hawaye hadi da murmushi
Kowa na cikin parlorn sai da hakan ya sa sukayi hawaye ba mommy ba ,ba Aunty Ameerah ba ,Ba Rahama ba
Mommy ta miqe hadi da nufar part din ta zuciyarta na wani irin bugawa
Sundade a haka sannan su ka saki junansu, Aunty Ameerah ta nufa hadi da rungume ta ta yi zamanta a cinyarta
Nan suka fara Fira kadan kadan, Aunty Ameera ta ce " Amnah fatan komai ya na tafiya lafiya ko ? "
Shuru ta yi ba tare da ta ce mata komai ba sannan tayi qasa da kanta Ta na wasa da yatsun hannunta
" Amnah magana da nake maki kina jina ,ina mijinki da fatan shima komai yana tafiya lafiya kuma ya na kula dake yanda ya kamata ko "
Wani irin kuka ta saki tare da saka hannunta Ta na rufe fuskarta ,kukan ma kubce mata yayi saboda tasaka a ranta ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????bazaar fadawa kowa ba
Duk da Amnah yarinya ce Amma ta na da hankali da tunani sosai tun da har zata iya Adana sirrin mijinta
" Subhanallah " ta fada Ta na kallon Mamie irin kallon nan mai nuni da kin ga abun da na guda ko , Amma a fili sai ta ce wa Amnah " ke ba na son sakarci mi ye na kuka to daga tambaya,ko bakya jin dadin zaman gidan "
Cikin kuka ta ce " Ni dai Ummu please ku tafi da ni gida na gaji dan Allah kuma bawai dan basu kula da ni,Su na kula da ni tamkar yar da suka Haifa a cikinsu "
" To kuma miye na kuka tun da Su na kula da ke Amnah,ban son rashin godiyar Allah , Sannan kuma shi mijin naki babu wata matsala a tsakaninku ko ? ,sannan kina mashi biyayya yanda ki ka ga mahaifiyarki na yi ma babanki "
Still dai ba ta ce komai ba ta yi qasa da kanta Ta na goge hawaye
" Ke ba ni son wulaqanci fah "
" To ummu Ni ma sau daya nataba ganinshi fa "
Cikin sauri mamie ta dago da kanta Ta na kallonta


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753


=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE




?@?




Cikin sauri mamie ta dago da kanta Ta na kallonta , Dai dai lokacin da Mommy tadawo a cikin parlorn
Aunty Ameera ta ce " princess Ba ki qara ganinshi ba, ? miye ya faru ? "
Kuka ta qara fashewa dashi mai qarfi,Aunty Ameerah tayi saurin mayar da ita a qirjinta Ta na rarrashinta
Mommy tazauna a wata 2 seater ranta ba dadi sannan ta yi gyara murya tare da fadin " Dan Allah ku gafarcemu, tafiya ta taso masa ta gaggawa a lokacin shiyasa yatafi amma ya kusa dawowa insha Allah "
A hankali Mamie tadan sauke ajiyar zuciya sannan ta ce " babu komai Allah ya maidoshi lafiya "
Ameen mommy da Aunty Ameera su ka fada a tare
Alhamdulillah mommy ta fada cikin ranta tareda cewa Allah na gode maka da ba ta fadi aika aikar da yaron nan ya yi ba
Sun dade Su na fira sai bayan sallar la,asar suka tafi, an yi musu shatara ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login