Showing 6001 words to 9000 words out of 37602 words

Chapter 3 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

sai wanda yagani ,kyau iya kyau yagama zubashi kamar asace
( Nidai gaskiya naqyasa >???>?-? )
Saida yagama gaisheda iyayenshi sannan yafito cikin takun isa fuskarsa ba yabo babu fallasa ,fadawa kam sai duqawa suke suna kwasar gaisuwa
Parking space yanufa tareda shiga cikin wata nevy blue car , cikin guards din wani yayi knocking glass din
Qasa yayi da glass din motar tareda fadin " lafiya ?
" Sir kai kadai xaka tafi ne? "
 Eh " yafada tare da tayar da motar shi ya fice daga masarautar .

AMNAH POV :

Tun daga ranar da tahadu da prince tabi tacanza ,duk tazama wata iri sai tunani datake yawan saka ma ranta har tayi yar rama , Mamie dinta kam talura da yanda tasauya sosai ,hakan yasa itama tadan shiga damuwa
Mamie tace " Amanh zo nan inji, miye yafaru kwana biyu duk kin sauya?
yar dariyar yaqe tayi tareda fadin " Mamie babu abunda ke damuna amma mikika gani 
 Amnah kincanza baki dayanki narasa game kanki kifadamin gaskiya miyake damunki 
"Allah Mamie babu abunda ke damuna kawai banijin dadi ne kwana biyu"
" To bari nabaki maganin fever sai kisha ko "
" Eh mamie bani maganin " ,Tana gama fadin hakan tamiqe
Mamie kam tunda tabata maganin ta tafi tanata Aikin ta Tana sallammar masu siyen abinci
Haka rayuwa tacigaba da tafiyar masu Amah kullum cikin tunani, iyayenta sunshiga tunani sunrasa mike damunta

Tunda prince yatafi ko
Dr salman yakoma Abuja haka shima jawwad yakoma wurin Aikinshi
Yau takama monday kuma yaune prince yake shirye shiryen komawarsa Paris
Saida yashirya tsaf yafito hannunshi riqeda phones dinshi qirar iPhone 16
Yau kam ba qaramin kyau yayiba white T-shirt yaska sai black jeans sai white shoes ga pundit dinshi black color
Yaqara wani mugun kyawu ,gashin kanshi yasha gyara duk yarufe fuskarsa
Part din momyn shi yanufa baki daukeda sallama
Momyn Tana kallonshi taski murmushi tareda fadin " wallahi prince shaff namance jiya daddyn ku yace nakiraka , Amma tashi Ka je yanzu ka gaisheshi kamashi bankwana kaga daga Chan sai yafadi maka neman dayake maka 
Ba musu yamiqe yafita daga part din tareda nufar part din daddy
Bakinshi daukeda sallama yashiga sannan yazauna a qasa yana fessing maimartaba sarki " Barka da safiya yallabai "
Fuskarsa a daure babu fara,ar dayasabayi sannan yace " tunjiya na aika A kiraka shine sai yanzu kaga damar isowa sarki 
 Ayi haquri rankashidade ,sai yanxu Dana shiga take sanarmin ta mance bata kirani ba 
 Ohk to babu damuwa tunda gaka yanxu ka qaraso ko  Mai martaba ya faWa , sannan ya ce
" Abdul hafeez "
Da sauri ya dago kanshi yana kallon mahaifin nashi danyaji muryarshi A murtuke ba fara,a
" Na,am daddy " ya amsa
 Abdul hafeez ba za ka bar Nigeria ba ,ba tare da ka yi aure ba wallahi 
A mugun tsorace yadago yana kallonshi yayinda fuskarsa tarigada tayi jawurr
 Amm & dad& Ni bansan & .." bai qarasa maganar ba daddy yace mishi " duk adalcin da zan maka nayi maka amma ka kasa ganewa , Babu yar gidan Mulkin da bannema maka ba har qasashen qetare na nema maka aure, yar shugaban qasa yar governors , cousins dinka na wajena da nawajen mahaifiyar ka ,kai hatta larabawa na nema maka amma kaqiya To wallahi ba za ka bar qasar nan ba ba tare da kayi aure ba , Nan da 3 days idan baka kawo matar aure ba zan aura maka bahijja ko zulaihatu ko Aminatou tunda Dama ance Suna son ka ,tashi kabacce min daga gani

Chaffff Akwai chakwakiya, to wa prince zai aura?
Daddy kuma yarantse >???>?z?
Muhadu a kashi nagaba domin jin qarashin labarin dan nahango qura a gaba
Walee '? '?('('

Bye my lovelies fans >?p?d'?


=?Q?LIL PRINCE =?Q?


By Walee >?@?>?@?>?@?>?@?

THE WRITER
'
=???SAYYID RAJAT =???
AND NOW
LIL PRINCE =?Q?

DR??M P?? =???? SQ??D`
x???G WR?TR` ?`Z??*ATIO?
https://whatsapp.com/channel/0029Vaudu1uGpLHRdHh76P0s

(P3REP 'DDQNGP 'DR1QN-RENFO 'DR1QN-PJEP
'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H 'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .




Wannan page nakune masoya >???
M?ryam salis >?w?
R?hma Ibrahim d'?
F?tima sannusi >???
=???=???=???=???=???=???=???
" ." " ." ." ." ." ." ." ." ." ." ." ."
**********************
" ." ." ." ." ." ." ." ." ." ." ." ." ."

Jiki A sanyaye ya miqe ya nufi part dinshi ,jiki ba qwari yake tafiya ga wata irin juwa nataso mashi ga tunani iri iri sun cike mashi rai. Mommy da ta ke tsaye taji taga duk abunda yafaru hakan yasa tafara tunanin wace tadace dashi
Wani tunanin yafado mata cikin rai ,dasauri tajuya takoma part dinta tareda daukar wayarta
Ta dade Tana waya sannan tayi godiya ta yanke kiran
( Chaffff kunaji dai ko fans ,hummm kudai biyo walee dan Akwai chakwakiya )
Bahijja kam da ta fake Ta na masu labe taji duk abunda yafaru
Ahankali ta sulale ta wuce part dinsu sai qalqar dariya take
" Ke Dallah dariyar ubanmi kikeyi? "
Rungumata tayi tareda fadin " Albishirinki uwata,"
 Goro " ta fada Ta na tsare bahijja da ido
 Mama inbaniba sai wa , kiyi murna kiyi rawa kiqara yin rawa mama "
 Ke zanci ubanki miye haka zakice inyi wata rawar banza 
Labarin Abunda yafaru tabata har qarshe
Aikam mama tarungume Bahijja sukayita tiqar uwar rawa a daki Suna guda
Saida sukagama raye rayensu sannan mama tajawo hannun bahijja suka zauna tareda fadin " bani kunnuwan ki nan kiji , Yanzu sonake zuwa dare bayan sallar isha i kije dakinshi ,ki sanya riga da wando wadanda suka kamaki . Kiyi shiga ta daukar hankali, nasan ahalin yanzu yana cikin damuwa kuma dole yabi umarnin mai martaba 
 Woooo saidake mamana, hakan za,ayi yau akwai wankan turare kenan.  hannu suka tafa sunata dariyar munafurci

PRINCE =?Q? POV :

Tunda yashiga dakinshi yakwanta a bed, fuskarsa tayi jawurr yayi wani iri. idanunshi A lumshe yaketa faman tunani, " to yanzu wazani fiddo ma Daddy ,banida budurruwa hasali ma bani kula mata , Kaish Innalillahi wa inna ilayhirraji un ,Ya Allah kabani mafitar wannan Al,amari " ya ke fada a zuci
 Misalin qarfe 5:00 na Yamma mommy ta shirya cikin shigar Alfarma tayi mugun kyau ga gold iri da iri taji, manyan motoci masu numfashi tashiga suka cigaba da tafiya har inda zataje. , ba dadewa manyan motocin sukai parking a qofar wani dan qaramin gida wanda dakagani kasan na talakawa ne
Saida akamata iso sannan tashiga cikin gidan fuskarta ba yabo babu fallasa, da dan murmushi tashiga gidan sai faman baza qamshi take
Mamien Amnah tafito itama fuskarta da murmushi dakuma mamaki
 Barka dazuwa ranki shidade 
 Barka yakuke ya gida ya kasuwa ya iyali ?
 Muna nan lafiya Alhamdulillah ranki shidade, idan nagane dai matar sarki ce ko 
Murmushi mommy tayi tareda zama A saman wata resting chair
 Eh nice kuma nazo neman wata Alafrma fatan bazaku hanani ba,amma ina mai gidan?
 Yana ciki hajiya 
 To dan Allah kimani magana dashi zaifi kyau muyi maganar agabanshi saboda Alkhairi ne yakawoni wajenku 
Ba jimawa Abbi yafito sanye da yar jallabiyar shi fara sol
Saida suka gama gaisawa sannan mommy tayi masu bayanin abunda ke tafe da ita da labarin da Jawwad yabata na tsakanin haduwar Prince da Amanh
" To hakan ne yasa naji ina kwanadayin ta zama abokiyar rayuwarhi , a daura auren nanda 5 days batun Kayan daki da duk wani Abu dakuke buqata insha Allah zuwa gobe za ayi, sannan wannan gidan zaku barshi sai ku koma wani sabon gidan akwai komi aciki duk wani abun more rayuwa , Sannan dan Allah bawai nayi hakan bane dan kubiya min buqatuna ba ,Aa nayine saboda Allah sannan kuma zaku iya yin bincike , kuma ina fatan Allah ya tabbatar mana da Alkairi 
 Ameen ya Allah " Abbin Amnah ya fada kasancewar ya yarda da maganganunta kuma yaga tanada addini sosai
" Amma batun Kayan daki kibarshi rankya shidade zamuyi nida mahaifiyarta da yayanta insha Allah
 Aa baba ba a mayarda hannun kyauta baya "
,gefen da Mamie take ta kalla tareda fadin " hajiya ba kice komai ba ,kifadi abunda ke cikin ranki kar ace nayi amfani da mulki ko dukiya nazalinci wani 
Murmushi ya bayyana akan fuskar mamie tareda fadin " Allah ya shiga gaban Al,amarin 
" Ameen ya Allah "
Mommy tace ina " diyar tawa ne ?
Dariya mamie tayi tareda fadin " tana ciki tana barci bari nataso maki ita kugaisa 
Dasauri mommy tace " Aa wallahi Abarta tayi barci tahuta , Yauwa yayanta yayi karatune? "
 Eh yayi aikin ne kawai dayake wahala
 Allah sarki zuwa Anjima idan ya dawo yashirya takardunshi tsaf, zan saka azo a karba bayan sallar magrib ,shima cikin week dinnan sai yafara aiki a qasar Turkish 
Hamdala mamie da Abbi sukayi Suna qara mata godiya
 Haba babu komai yiwa kaine walkahi 
Saida suka danyi Fira sannan mommy tamiqe tareda ajiye masu bandir din yan dubu dubu sanna ta tafi
Bata dade da fita ba Mamie ta tafi kasuwa tayoma Amnah hade Haden magunguna na gyaran jiki da masu qara breast da hips da komai ma
Tunda tadawo taketa faman hadawa da zafkawa tashirya komai, gayya kam har mamie da abbie sunfara sunyi parking kayansu wuri daya
Amanh kam tarasa gane kan mamienta sai faman dura mata Abubuwa take tana gasata .anayi tana kuka
Anguwarsu kam tuni magana tadauka ko ina hakan yasa mamie tahana Amnah zuwa ko ina
Shima Maleek da mamie tabashi labarin komai yayi murna hakan yasa yahada takardunshi wuri daya , Aikam mommy Alqawalin datayi tacika ,am amshi takardun Yay Maleek sannan ankaisu sungano sabon gidan dazasu koma , gida qato harda motoci

9: 00 pm

Bahijja ce ketasando a part din Prince, saida takai bakin kofar tasaki wata shu umar dariya tareda fadin " yau sai mu amula mai qarfi tashiga tsakaninmu
Babu fargaba tashiga dakin saikam baza qamshi takeyi, ganin baya parlor yasa tanufi dakunan tana duba in da yake
Cikin sa,a kam tabude dakin dayake, Alokacin daya sallame sallah yagama Azkar zai miqe
A dan razane yake kallon ta, " to tayaya ta shigo min part ne " with confusing on his face yake qara kallon ta
Wannan shegen leben nata tawangame tasakar mashi murmushi tareda " fadin karka damu baby nice fah
Saida taqaraso wurinda yake tsaye ta nata faman shige mashi jiki
Aikam tuni yagama fusata ,kanshi yadaga sama sai kam yahangi belt  bari inzo yafada tareda nufar qofar yasaka mata key.
Qarasowa yayi inda take yana murmushin qarfin hali gawata tsanarta dayakeyi
" Why kikazomin part baccin nace karki sake zuwamin wuri 
Ganin fuskarsa normal yasa tace " baby na zo ne na rage maka damuwa , Zan iya baka jikina ko ina kakeso saboda ina sanka prince , I love you my prince " tafada tareda yin qasa da zip din rigarta
Hannunshi tajawo yafado samanta, itakam murna cike da ranta
Shikam yagaza komai dan yanaso yayi motsi amma yakasa kasancewar bahijja saida tashafa wani mai da turare wanda zaisaka yayi weak sosai
Hannunshi tasaka Acikin rigarta tana qara manne mashi , Tafara qoqarin rabashi da kayanshi yasa yamiqe da sauri
Itakam dayake tasaba iskanci da maza kala kala, saida tacire Kayan jikinta tsaf takasance babu komai a jikinta dama batasaka bra ba
Miqa takeyi tana wani juyi har taqarasa gabanshi
Turarenda tasaka yashiga hancinshi sosai hakan yasa ya rasa qwarin jikinshi
Tureta yayi da qarfi tafadi qasa, cikin Zafin nama yajawo belt aikam yayita tsula matashi wani irin ihu take kuma babu wanda zaijita
Inda keda qarfen nan yasaka yayita zabga mata ta na ihu
 Wallahi natuba kayi haquri dama mama ce tasakani wallahi natuba dan Allah yay prince kayi haquri 
 Daga yau idan nasake ganinki acikin masarautar nan wallahi saina badda ki ko mai kama dake baza a sake gani ba . Tashi dan ubanki kibarmin daki shegiya qwaila, sauran mace dake qazama mai bakin Hali , Ke da Mamarku ba za ku gama da duniya lafiya ba ,kinsamu kin shigo babban gida shine kike niyar lalata yan gidan ko " , Aikau ya cigaba da lafta mata belt tana ihu

Bai qyaleta ba saida yayimata jina jina kamar tayi accident fuskarta duk jini jikinta kam duk yafashe
 Dan ubanki shiga toilet kidakko mofa ki gogemin daki sannnan kifita shegiya " yafadi tareda lafta mata belt din A fuskarta har saida yaza gaya ta baya
Yana gamawa yatafi parlor yazauna a 3 seater ranshi a bace
Remote yadauka tareda kunna tv yakamo Tasha s Africa TV qur,an
Sai da yafara bin karatun sannan yafara samun natsuwar zuciya
Allah sarki ,shifa Al-qur,an warakane ,duk yanda kake cikin damuwa idan har kamaidashi abokinka zakaji komai yawuce sannan xaka samu peace of mine da yardar Allah
Allah ya datar damu duniya da lahira =?O?
Bahijja kam Tanacan Tanata aiki tana kuka ga hancinta jini nata zuba ga jikinta yadau zugi ,saida tagama sannan tamaida kayan jikin tabaro dakin dagudu
Turus tayi tareda qara fashewa da kuka cikin muryarta kamar ta maza sannan tace Dan manzon Allah karka sake dukana kayi haquri natuba
Tsakiii yaja mai sauti tareda fadin " zo ki bar part dinnan Baki dayanshi kafin namiqe inci ubanki yar iska kawai, bari kiji daga yau nasake ganinki ko ahanya to kada kisa ran zaki kwana duniya , get out from my side , stupid girl 
Yo qafa minaci ban baki ba bahijja taruga ,bata tsaya ba saida tabar bangarenshi baki daya
Ta na haki taqarasa har part dinsu tareda qara fashewa da kuka Tana dingisa qafa
Mama tafito dasauri Tana dariya tareda fadin " My princess dariyar miye kikeyi ha& .. " bata qarasaba tayi tozali da fuskar bahijja tayi jage jage kamar an shafeta da manja
Hannunta ta daura a kafadar bahijja tareda cewa " ina kikaje cikin darennan kikayi hatsari haka bahijja
Kuka taqara fashewa dashi tareda fadin " ai qwara hatsarin da wannan abun wallahi, Wayyo qafata Wayyo cinyata Wayyo qashin bayana wayyo goshina
Haka ta yi ta fadi sannan tace " mama nida wancan shegen Hafeezun har abada ,kiduba kiga yanda jikina yayi ko ina ciwo yakemin wallahi 
Salati mama ta buga tareda fadin " ya akai kikayi sakaci bai shaqi turaren ba 
 Da na je na iske yagama sallah sai kawai nashiga ashe qila dai baishaqa dayawa ba 
 Bantaba sanin ke wawiya baceba sai yau, ba ce maki nayi ba ko Alwallah gareshi karki kusanceshi ba balle kuma yagama sallah . Ay dole yayi maki haka , nasan halinshi ba mutunci gareshi ba 
Sai da ta daho ruwan dumi taxo tagasa mata jikinta Tana ihuuuuu

( =?2?>?#?>?#?=??=??ahaffffff bahijja anji jiki fa >?#?>?#? )
Shikam gogan tunda yashiga toile yake dirzar skin dinshi kamar zai canza wata

WASHEGARI

Fadar mai martaba
Muhadu a kashi nagaba domin jin qara shin labarin


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


By Walee >?@?>?@?>?@?


The writer
' =???Sayyid Rajat =???
And now
Lil Prince =?Q?

DREAM PEN =???? SQUADS

YOUNG https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE
'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H 'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .







WASHEGARI ?&??&?


Fadar mai martaba
Mommy ce zaune a kusa dashi Ta na mashi fifita " Ni kam maimartaba Allah yasa banyi gaggawa ba " Tafadi Tana kashe mashi ido daya
Cikin kissa da kisisina Mommy tazayyane ma daddy komai gameda auren prince da yanda sukayi da iyayen Amnah
Murmushi ya mayar mata tareda fadin " ay nasan sarauniyar tawa tana duba Abu kafin ta aiwatar , fatan Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi 
 Ameen mijina Abun qaunata " Ahaka wasan yafara sauyawa

AMNAH
Zaune take daga ita sai towel mamie nata yimata wankan madara ga turaruka iri da iri duk taji da ka qaraso inda take zakaji qamshi mai dadi natashi
" Mamie Wai dan Allah miyasa kuketa yimin wannan abun wallahi har nagaji ko hutawa baniyi. Kuma ina muka samu kudi haka harda canza gida kuma gidan qato ga motoci iri iri 
" Ke rufemin baki " cewar Mamie sanna ta cigaba da dirjeta
Sunfi 1hour mamie na gyara ma Amnah jikinta sai wani glowing skin dinta yakeyi ga wani irin mugun kyawun dataqara.
Uhm dama masu Abu da abunsu dole taqara kyau
Yau ce rana ta ukku kuma yaune su Amnah da iyayenta suka koma sabon gidansu , yau su Jawwad da salman da sauran Abokan prince Na kusa duk jawwad ya gayyato su
Shikam gogan ma baisan anayi ba , gari ko ina ya dauka bikkin first born din sarki akeyi hakan yasa gari yacika da mutane na nesa duk sunzo
Salman da jawwad ne da kuma mahaifin Zulay dasauran wadanda suka kamata zasuje kai left gidansu amarya
Aikama Alhamdulillah Akwantina saiti 4 ga abinci iri da iri ga kudade ga zinarai, Abun ba ,a cewa komai , Mutane kam cike da gidansu Amnah anata hidimar bikki kasancewar ranar juma,a za,a daura auren
Jawwad shine kan gaba saboda shine yabawa mommy labarin haduwar prince da Amnah kuma shine yayima mommy kwatancen gidansu Amanah
( Aikam jawwad idan prince ya gane ka bazaku qare da dadi ba =??=??>?#? )
A gidansu Amanh ma sun yi masu shatara na arziqi ,anyi kayan ciye ciye da snacks ga drinks sukai masu packaging mai kyau , Ba dadewa suka juyo suka koma masarauta,
Can kau gidansu Amanha murna sukeyi sosai, dama mamie ta aika Amanh gidan wata cousin dinta hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login