Showing 21001 words to 24000 words out of 37602 words

Chapter 8 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

da new number daga Nigeria duk ina cikin yanayin, Tunda naji muryarta wallahi sai na ji kamar Ana mayarmin da abubuwa ,washegarin ranar tun safe nadawo Nigeria , Ina zuwa gida mai martaba ya fara min fada sai daga qarshe yacemin Wai an raba auren kuma wallahi mamie ina sonta "
Saukowa yayi ya koma saitin Abbie, gwiwowinshi a qasa tare da hada hannunshi sannan ya ce " dan Allah Abbie a mayar da aurenan wallahi ina sonta zan fada raina idan har narasata , Abbie mamie Amnah tawa ce ni kadai nima natane ita kadai ,ita ce raunina A rayuwa " ya qarashe maganar fuskarsa ta yi jawurr

Mamie kam wani irin tausayin shi ya kama ta ," Allah ya yi mana jagora " ta fada kawai
Abbie ya ce " a wancen karin munyi mata aure da kai ba dan ranta ya na so ba kuma ta yarda ta bi umarnin mu, Amma yanzu ka je da kanka ka neme ta duk yanda ku ka yi to Alhamdulillah a yanxu ma bata nan , shigowarka da mota su ma su ka fita qilama ka gan su "
" Innalillahi wa inna ilaihirraji un ya fada tare da fadin " yanzu ta ina zanje "
" Ka yi haquri ta qara hucewa sai ka neme ta ko " cewar mamie
" Tohm amma yanxu ta na ina ? "
Mamie ta ce " wallahi ba zan iya sanin ta qaita ccen wurin da suka tafiba ahalin yanxu sai dai idan munyi waya sai in ji su "
Ya salam ya furta cikin ranshi tare da miqewa jiki a sanyaye ya yi masu bankwana ya fice
Yafi 40 minutes a cikin motar ba tare da ya tayar da ita ba kanshi ya kifa zuciyarshi ba dadi , A hankali ya tayar da motar ya fice daga gidan cikin wani mugun gudu , Bai tsaya ko ina ba sai katsina guess in wata hotel dake cikin garin katsina , Room ya kama ya shige tare da sakawa dakin key , Bed ya fada yayi hugging pillow fuskarsa tayi jawurr ,idanunshi sun cenza kamanni
Wayarshi ya dauka tare da latsa power dinta ,wani picture dinta wallpaper din wayar , Ranar da yatafi da ita daga dakin mommy, a time din da zata shiga wanka Tana warware gashinta
Picture din ba qaramin kyau yayi ba ,ga gashin ya wani bazo gwanin burgewa

Abuja Nigeria
AMNAH POV d'?
misalin qarfe 2:00 suka shiga cikin state dinsu Aunty Ameera , Gate man ya shigar da akwatin kayan har cikin wani katafaren parlor da ke gidan , Su ma shiga su ka yi bakinsu dauke da sallama ,wasu yan mata ne guda biyu zaune a saman sofa da ka gan su ka san rainon madara ne da ice cream
Wacce ke zaune da ga ita sai pink din Riga da wando ta ba zo gashin kanta tubarkallah Ta na da kyau sosai
" Laa ummu you are welcome " ta fada ta na miqewa ta rigo ta rungume ta, ummu " ta ce me too my zarah hope you are fine "
Ita ma dayar tashi ta yi ta na turo baki cikin sigar shaqwaba ta ce " ummu ni ba ki yi kewana ba ko ? "
Dariya ta yi ta rungume su su biyun sannan ta ce " na yi kewar ku mana ku dukan ku "
Dukan su kansu daya da ga ganin yanda su ke muguwar kama twins ne zarah da Sarah ba za su wuce 19 years ba su duka
" Tohm Allah yayi ma ku Albarka my twin s, "
Ameen suka amsa a tare
Juyawa ta yi tana kallon Amnah da ta riga da ta fada cikin zurfin tinanin da ta saba
" Ummu kamar Amnah ko , ita ce Amaryar ko ummu " cewar sarah
Wani irin Abu ta ji ya soke ta a ranta sai dai ta dan saki murmushin qarfin hali
Ummu ta ce " yanzu dai duk ba wannan ba mu je mu zauna please "
Sarah da zarah su ka kama hannunta su ka ida shiga har cikin parlorn tare da zama saman sofa , Ma su aiki a ka saka su ka kawo masu girki mai rai da lafiya ,sai da a ka jera komai a dining room sannan su ka koma chan
Sultan chips ne da macaroni salad sai Pepper chicken da cucumber juice
Amnah kam Abinci yanzu ya daina mata dadin ci ,ji ta ke tamkar an canza mata rayuwa komai ba ya mata dadi ,qarama da ita an sake ta innalillahi wa inna ilaihirraji un ta fada cikin ranta ta na ta juya spoon
Sarah ta kalle ta sannan ta ce ummu " ko dai ba ta da lafiya ne na ga ba ta cikin wal-wala hope dai everything is fine "
" Mu gama sannan mun yi magana " Ummu ta ce " please Amnah forget about everything please I don t want to see you in this bad mood "
A hankali ta dago idanunta ta kalle ta sannan ta ce " insha allah ummu "
" Yawwa my daughter Allah ya yi maki Albarka "
Haka har kowa ya gama ita kam bai wuci tayi 3 spoon na Abincin ba

KATSINA GUESS IN

HOTEL

Tun da ya tsirawa picture din ido ya ke ta kallo saidai idan lokacin sallah ya yi ya tashi ,ya kasa cin komai picture dinta ne abincin shi
" Ya rabbi na san a duk in da ta ke ba ta cikin yanayi mai kyau " Ya fada cikin damuwa
Wayarshi dake flight mode ya fidda tare da shiga call history ya gano number din data kirashi
Saving yayi da my pinky =???>?w?
Misalin qarfe 10 na dare bumber dinta ya soma kira,cikin sa,a tayi pickig call din
Shuru ba tare da da ta ce komai ba ,haka shi ma bai ce komai ba
Dukkaninsu Su na jin fitar numfashin juna, a tare zuciyoyinsu su ka yi wani irin bugawa kowane ya dafe saitin zuciyarshi

By WALEE '?


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
Via
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753 for evidence

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM





" Assalamu Alaykum " ta fada in her sexy voice,
wani irin shock ya kama shi sannan shi ma ya Amsa mata da " wa alaikissalm barka da dare " ya fada in his silent voice
Ware idanunta ta yi jin voice dinshi, cikin dauriya ta ce " wake magana ? "
" Your husband " ya fada a taqaice
Wani irin marayan kuka ta saki mai taba zuciya sannan ta ce " kar ka sa ke kiran kanka da mijina Baccin cutar da ni da ka gama shi ne ka yi tafiyarka ka bar ni da ga qarshe ka sa a ka sake ni ka mayar da ni qaramar bazawara ko ? Allah ya saka min " ta fada Ta na kuka
Tashi ya yi da ga kwanciyar sannan ya ce " dan Allah ki daina kuka , dan Allah ki tsaya ki saurare ni pinky wallahi duk& "
kafin ya qarasa ta yanke kiran tare da yin blocking number din ta cigaba da kukanta
Zarah ta shigo dakin bakinta dauke da sallama ,da sauri ta qarasa kusa da ita tare da kama hannunta ta ce " sis miya faru , Dan Allah a matsayina na yar uwarki kuma masoyiyarki jininki, ina mai baki haquri Akan abunda ya faru dukda akwai ciwo sosai amma ke musulma ce , Ki yi Imani da qaddara mai kyau da marar kyau please, idan ba za ki damu ba ki dauke ni a matsayin aminiyarki ki ba ni labari qila zan iya taimaka maki "
Rungume ta ta yi tsam a jikinta ,zarah ta ce " to bari zan zo na zauna ki ba ni Labari amma sai kin natsu kin samu peace of mind "

WASHEGARI

tun safe Alhaji Aliyu Mazawaje watakam mahaifinsu zarah ya dawo da ga America ,ummu da kanta ta shiga kitchen ta hada masu break mai kyan gaske
A halin gidan duka sun kammala harda Amnah, suna break suna fira kasancewar ya na da fara a sosai babu ruwanshi da talaka ko mai kudi
A nan shi ne ya ke ta tsokanar Amnah har ta fara murmushi ,laptop dinshi ya sa a ka kawomishi nan ya kunnata ya shiga kira
Take fuskar wani hadadden guy ta bayyana ya na zaune a beach hannunshi dauke da mocktail ya na sopping da straw
Wani kwantaccen murmushi ne kwance a fuskarsa ganin family dinshi, sai da suka gaisa da Abbansu sannan aka juya laptop din yanda zai kalli komai
Kanta a qasa ta nata faman juya soyyan egg din ta qi ci
Idonshi ya sauka a kan ta ,wani irin sororo yayi yana kallon ta fuskarsa dauke da murmushi
Zarah kam tuni ta hange shi sai ta saka hannunta saitin laptop din sannan ta ce " hiii big bro "

Da sauri ya mayar da kanshi saitinta sannan ya ce " zarahna ya kike ,yarannan duk kunqara girma ko " ya fada ya na dariya " Ummu mi ye ki ke ba su haka " ,dariya kawai ta yi sannan ta ce " rainon Nigeria ne "
" Chafff ni dai kam ba zan dawo ba, yaushe za ku kawo min ziyara "
Daddy ya ce Amnah ke ma " ki gaishe da yayan naki mana, Taufiq ga Amnah "
In her sexy voice ,ta ce " Ina kwana "
Sai da ya lumshe ido sannan ya ce " kin tashi lafiya,? "
gyada kai ta yi Alamar Eh sannan ta kau da kanta
" Daddy ,mommy Ranar Monday zanizo insha allah " ya fada tare da fadin " yanxu zan je na yi aiki ne " ya na gama fadin hakan ya kashe kiran
Kowa kam murna yakeyi sosai musamman su zarah da sarah

( KAM A NA YI MU NA JIN DADI =??=??=?? AMMA PRINCE KA YI WA KANKA , NA GA ALAMUN WANI ZAI YI MAKA WUFF DA PINKY >?#?>?#?>?#? , YA ZA TA KAYA ? , DA GA GANI KUMA TAUFIQ SABODA AMNAH ZAI ZO NIGERIA =??=??=?? , HHHHHH MU HADU A GABA )

Bye walee

Ayi haquri da typing din ba yawa wlh ban saba ba

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
Via
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753 for evidence

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM




Tun da su ka gama breakfast kowa ya miqe da ga dining din ma su aiki su ka kwashe komai a ka gyara dakin

KATSINA

PRINCE POV
Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya prince sai da ya kwashe 2 weeks bai koma gida ba
Sai yau ranar monday ya koma gidan tun safe ,ya yi wani irin haske ga Rama duk ya yi
Mommy tun da ta saka idonta a kanshi ta ga yanda ya koma hankalinta ya yi mugun tashi
Ya na shiga part dinshi ya fada kan bed ya na juyi saboda duniyar ta daina mashi dadi baki daya
Knocking ya ji a na yi hakan ya sa ya yi saurin rufe ido kamar mai bacci
Turo qofar a ka yi baki dauke da sallama Zama tayi a gefen bed din sannan ta ce " tun ka na yaro idan Abu na damun ka na fi kowa saurin fahimta da gane hakan Ka tashi za mu yi magana "
a dan kunyace ya miqe ya na sosa kai alamar ya ji kunya amma sai ya fuske
" Prince ina ka shige ne ? ,why ka aikata abun nan ? duk da naji bayaninka amma baka kyauta ba "
A shagwabe ya daura kanshi a cinyarta ranshi babu dadi ya ce " Haba mommy wallahi na fada maku duk abun da ya faru amma shi ne daddy ya kama ni da duka "
Kanshi ta shafa a hankali sannan ta ce " to ka yi haquri sannan kuma wannan abun da na ji na san makirci ne duk da dai zargi zinibi ko da ya kasance gaskiya ne , Amma ka yi haquri Allah , ya kyauta "
" Ameen " ya fada sannan ya ce " mommy to pink& ....... Wai Amnah fah ? Allah mommy ina son matata sosai "
" Ni yanzu babu yanda zan yi ban san mi zan ce maka ba ma A kan wannan Al amari "
" Mommy she block my number fah "
Dan tabe baki ta yi kafin ta ce " Aw ka na da number dinta kenan ? ,yanzu abun da zan ce maka ka dage da addu a da karatun Alqur ani ka ji my son ? "
" In sha Allah mommy na , I will try my best "
" Yauwa to tashi ka yi wanka zan saka a kawo maka abinci da ga ganinka yunwa ka ke ji sosai "
Murmushi ya dan yi tare da rufe idanunshi
Tashi ta yi ta fita ta koma part dinta tare da saka ma su aiki su ka kai masa abinci a part din tare da gyara shi tsaff

AFTER 1 WEEK

ABUJA NIGERIA
Kwance ta ke a bedroom dinta sanye da riga da wando pink color sai wata yar qaramar cap wanda ya sa ta bazo kitson kalabar da a kai mata , Miqewa ta yi A hankali ta fita da ga dakin tare da Nufar kitchen dan ta girka masu breakfast
Arish potato ta fiddo Ta na ferewa ,A hankali a ke tako har a ka shigo kitchen din
Tsoro ne ya kama hakan ya sa ta tsorata har tayanke hannu
Cikin sauri ya qaraso wurin tare da kama yatsar yana goge mata jinin daya zuba da rigarshi fara sol
Cikin yar muryarsa mai dadi ya ce " sannu fah dan Allah ban san ki na a ciki ba that Is why ban yi sallama ba I m sorry please "
A dan shagwabe ta ce " kar ka damu "
Wani irin lumshe ido ya yi sannan ya bude idanshi " to mu je na duba maki hannun ko ? "
" No ka bar shi za ni ida aikin breakfast ne "
Ido daya ya kashe tare da fadin " Can I help you ? "
Gyada mashi kai ta yi Alamar eh
Knife ta ba shi ya qarasa firar dankalin ita kuma ta daura pot tare da fara soya indomie
Sai da ya gama sannan ta ce " to za ka iya wankewa ko " ta fada ta na yar dariya
Shi ma dariyar ya yi sosai sannan ya ce " bari ki gani "
Ya na wankewa ya saka a basket sannan ya dauko wata pot din sannan ya saka A tukunya , Ita kama tuni ta gama dahuwar indomie ta ji vegetables sannan ta saka a chopping dishes ma su kyau ta ajiye a gefe , Nan ya tayata sukagama komai aka jera a dining , Duk abun da su ke yi a idon abba ya na hangen su da ga saman bene fuskarsa dauke da murmushi
" Am yay Taufiq zan shiga daki ni dai na gama " ta fada ta na yin gaba abunta
Har ta haye stairs ya na kallonta fuskarsa dauke da wani irin kwantaccen murmushi
Abba ya zo ta saitin idanun Taufiq tare da fadin " kamar fa ka kamu da son& .. " ya qarashe maganar ya na dariya irin ta su ta manya
Kowa ya riga da ya qaraso dining ita kadai ake jira
A hankali ta ke taku sanye da wata black abaya marar nauyi ta saka black flat shoes tayi rolling veil dinta ba qaramin kyau ta yi ba
Rufe idanunshi ya yi yana furta " ya salam miye yake shirin faruwa da ni "
Tun da ta qaraso qamshi mai dadi ya ke tashi gently ta zauna a saman dining chair sannan ta ce " Ina kwanan ku "
Ummu da Abba a tare su ka amsa mata sannan ummu ta ce " kin sha aiki sosai gaskiya , su kam wadannan yayun naki su na ta aikin baccin "
Dariya su ka yi su duka sannan ta ce " ay ummu ni da yay Taufiq ne mu ka yi " ta qarashe maganar ta na kallon gefenshi
Dariya ya yi sannan ya ce " yes ummu ni na koyar da ita yan da a ke yi shi ya sa ku ka ji qamshi na tashi wani abun ma sai kun saka a baki "
Ita dai ba ta qara cewa komai ba sukam su na ta hirarsu

KATSINA =?Q?

PRINCE POV e&?

Shiri ya ke ba ji ba gani ,body lotion ya ke ta faman shafawa, wardrobe ya bude tare da daukar wata bulbet maroon color da white T-shirt sai maroon trouser , Fiddo su ya yi da ga jikin hanger bakinshi dauke da addu a ya saka , Black Handwrist da black shoes sai necktie maroon color Abun ba a cewa komai sai wanda ya gani , Gashin kanshi kam ya sha gyara sosai ga tsawo kamar na mace ,gashin kam har zubo masa yake a face hakan ya sa ko ganin face dinshi ba ayi sosai , Dressing mirror ya nufa tare da daukar wata yar qaramar kolba pink color Sai da ya bude sannan na gane Ashe lipstick ne irin na maza mai shegen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login