Showing 12001 words to 15000 words out of 37602 words

Chapter 5 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

takowa cikin natsuwa da tafiya da hankali, duk da cewar Amnah bawata babba bace Amma A iya shekarunta lafiyayyen namiji bazai mata kallo dayaba ya kauda kai
Sai da ta qarsa har wurin tareda gaishesu sudukansu, idanunta suka safka kan prince muradin ranta , wani shock taji ajikinta wanda bata tabaji ba sai A lokacin. kallonshi take ba kauda ido haka shima kallonta yake eye to eye
Sunyi good 2minutes a haka sannan ya saki wani irin tsaki mai sauti tareda nufar motarsu yashige A bayan motar yana lumshe ido
salman yace " muje ko Amnah " yafada tareda nufar motar da prince yashiga , Jawwad yabude mata baya inda Prince yake, saida tashiga sannan jawwad yarufe mata tareda Jan motar sukabar hospital din
Kanta ta jingina a jikin motar Ta na ta surutan zucci ,ba tare da ta sani ba tadaura lallausan hannunta a cinyarshi
Cikin sauri yabude idonshi tareda safke kallonshi A inda ta ajiye hannunta, Shi kam a yanxu ya san itace matar da aka aura mashi
Tasss kakeji Qarar mari " uban waye sa,anki dazaki daura min wannan qazamin hannun naki a jiki!!! "
Wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata A face tareda saka dogayen yatsunta masu kyan gani ta danne cheeks dinta tana kuka
Jawwad dake driving duk saida suka juyo jin qarar marin dayayi mata
Salman yace " Haba Abdul hafeez Wai miye dan Allah yake damunka kasan baka kyautaba ko 
 Bansani ba ,zaka iya zowa ka rama mata.
Jawwad yace " ba za ,mu rama mata ba amma wata tan zakanemi Alfarmar ta yafe maka, kuma ni na fadi maka " wannan yafada yana jan tsoki yacigaba da driving dinshi
Misalin 3:30 suka isa cikin masarautar kowa ranshi a bace, Amnah kam fuskarta tayi jawurr ga sawun yatsunshi Akan kyakykyawar fuskarta
Aranta kam cewa take " Allah yasa ba wannan bane mijin saboda bashida imani, ni na daina son dan sarkin ma , Ya Allah kasaka min farinciki Araina silar biyayyar danayiwa iyayena 
Sai da su ka isa parking space sannan yatsaya, Shi kam gogan saboda mamie da mutane da aka gayyato yasa yatsaya sufita tare saboda maganar mutane
Sai da ta goge face dinta da tissue dinda jawwad yabata sannan suka bata haquri
Ahankali tabude marfin motar tafito cikin natsuwa ga qamshi Tana bazawa
 Ke!! " Ya fada da qarfi yana kallonta, Arazane tajiyo Tana kallonshi fuskarta tayi jawurr kasancewar idan tatsorata sai tayi red
 Ina zakije dakika nufi Chan? "
 Babu ko ina " tafada tana kallonshi, shima din kallonta yake
Aranshi ya furta " ya subhanallah yarinyar nan kamar mai idanun mayu ,idan har nahada ido da ita har ba ni son daukewa 
Cikin sassanyar murya yaqaraso kusa da ita tareda riqe hannunta suka nufi part din mai martaba
Tun da yariqe hannunta yakejin wani baqon yanayi da bai taba tsintar kanshi aciki ba sai Akanta ,haka itama wani irin shock taji a jikinta har tsikar jikinta natashi
Rahama da su Islam dasauran friends dinsu dasu gayyato sai pictures sukema amaren da videos, kasancewar duk yaran masu kudine daga yan Instagram sai yan TikTok ,nan take sukayita posting a social media
Basu qarasa shigaba su rahama da friends dinsu dasu jawwad duk suka qaraso wurin , Sai da videos editor da camera man s sukayi masu sosai sannan suka shiga fadar sarki
Rahama kam duk ba so ta ba ganin Amaryar ba , nan su ka yi ta yabon kyawunta
Social media kam sai posting ake hakan yasa bikkin ba qaramin trending yayi ba
Mata kam masu dan prince sai haushi sukeji, mutane kam anacewa makkah yaje ya auro yarinya qarama , Jawwad yasa akayo masu framework, memos, bag ,pens, cups na wani picture da camera man ya dauka dai dai prince yadan juyo itama tadago kanta hakan yasa idanunsu suka hade wuridaya a murmushi a fuskarsu kamar wadanda sukadade cikin soyayya
Qaton frame din aka saka masu a dakinsu sauran kuma akayi sabenirs dasu
Bikki kam kowa yaci yasha wadansu suntafi sai dangin mommy yan larabawa dasuka rage
Bangaren mai martaba kam saida yayimasu nasiha sosai mai shiga cikin jiki sannan aka kaita wajen wadanda suka dace sukayimata nasiha sosai
Part din mama aka kaita tasha Rowan harara, yar nasihar ta na yi Ta na tabe baki. part din mommy shine qarshen zuwa , Tasha tarbar mutunci wurin mommy da danginta musamman yan Matan wadanda sukazo sa,anni sai janta suke da hira
Rahama kam sai pictures suke mata, daga qarshe ma part dinsu rahamar suka koma da friends dinsu ,sosai tasaki jiki dasu kasancewar duk tsararrakinta ne
Sai bayan sallar isha i sanna ango suka dawo shida friends dishi , dai dai lokacin da mommy tagama gyara Amnah kamar yar data haifa acikinta
Wata white lifayace aka daura mata ga wasu white hills shoes baqaramin kyau tay ba sannan aka turarata da turarenda mommy tasa aka kawo mata daga makkah
Qamshi yabide ko ina, saida aka shiryata tsaff Rahama ta dan yi mata simple makeup hadida zafafan pictures
Su jawwad na parlorn mommy Suna jiran prince tafito daga part dinshi su dauki amarya amma shuru kakeji
Mommy takira salman a waya tareda fadin " ku taho mana kukai Amarya ina prince dinne 
Salman yace " ay mommy muna nan Parlorn ki muna jiran prince din ay " , Ohk tafada tareda yanke kiran
Number dinshi tafara kira har 3 missed call bai daga ba na hudun ne yadaga cikin muryar bacci yace " hello mommy "
Baki ta saki tare da fadin " ubanwa kabari yakawo maka matar taka 
Ido yadan zaro waje tareda fadin " sorry mommy wallahi namance ne ,ina jin bacci amma ta taho ko takwana Annan "
Yanke kiran tayi tareda kiran mai martaba ta fada mashi abunda prince din yayi
Jawwad da salman kam dariyar halin prince din sukayi sukadanyi fira sannan sukabar gidan
Mai martaba kam kira daya yayimashi yadaga ,  Nanda 5 minutes kazo nan ina nemanka " yana gama fadin hakan ya yanke kiran yana jimamin halin prince
Ba dadewa yasaka wata white jallabiya da sleeper yafito sai part din daddy
Yana isa ya tura dakin ya shige, saida ya zauna sanna yace " Barka da dare daddy 
 Barka , miyasa bakaje kadauki Matarka ba ? "
 Wallahi daddy mancewa nayi shiyasa 
Tsoki yaja tareda fadin " tashi kaje kutafi
 Daddy shikenan badamuwa amma dan Allah ka bar ni gobe nakoma Paris , ancemin ansamu matsala a daya daga cikin companies dina 
Sai da ya ajiye numfashi sannan yace " ba damuwa Allah yakaimu Amma katabbatar kasafke duk nauyin da ya kamata sannan katafi, kuma abunda yasa nabarka kayi biyayya Akan abunda nasaka ka , Allah yayimana jagora
 Ameen daddy nagode , saida safe 
 Allah yakaimu 
Ranshi fess yatafi yanufi part din mommy tareda yin knocking ,saida aka bude sannan yashiga
Zaune take Asaman wata sofa mai kyau, " Ke tashi muje " yafada babu annuri
 Mommy sai da safe " yafada yana juyawa zai Fita
Tafara niyar tashi mommy tace " zauna kinji Amnah
 Kai " mommy tafada ranta a bace, " wallahi kashiga hankalinka zonan kazauna 
Sai tin inda take ya zauna batareda yace komai ba
Sai da mommy tafara masu nasiha cikin kuka Amnah tace " innalillahi badai shine mijn ba
Yanda ta yi maganar gwanin nan dariya amma momy tadanne tace " eh shine " , ta yi masu nasiha sannan momy tace " kama hannunta kutafi 
Sai kukanta takesha yakama hannunta suka fice
Mommy Albarka tasaka masu hadida yin dariya irin tasu ta manya
Tunda suka baro part din mommy yake Jan hannunta kamar ya yardata qasa
 Dan Allah kadaina Jana haka wallahi zan fadi 
Fisgota yayi da qarfi har takusa faduwa sannan yayi saurin mannata a qirjinshi ,qasa yayi da kanshi hancinta na gogar nashi har Suna jin numfashin junansu
Sundauki time ahakan sannan yace " idan ki ka sake min kukan banzan nan wallahi dukan tsiya zan maki kuma babu wanda zaiji bare ya amsheki
Cikin yar shaqwabar data zamemata jiki hadida turo dan qaramin lip dinta sannan tace " Aa fah dan Allah kayi haquri na daina 
Harara yazabga mata sannan yasaki hannunta yatafi, baya tabiyoshi har suka qarasa part dinshi
Suna zuwa yacire jallabiyar shi daga shi sai singlet da dan qaramin trouser
Jiyowar datayi taganshi haka yasa tayi saurin rufe fuskarta hadida qwala ihuu!!
Shi kam yagane mitake nufi hakan yasa ya tabe baki ya hau bed ya kwanta


Bye =??


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753



LIL PRINCE =?Q?


BY

AID WALEE


DREAM PEN =???? SQUAD
YOUNG WRITERS
' https://whatsapp.com/channel/0029Vaudu1uGpLHRdHh76P0s



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .





Wannan page nakine Ameerah



Shi kam ya gane mi ta ke nufi, hakan yasa ya tabe baki tare da hayewa bed abunshi
Idanunshi ya lumshe sannan ya ce " ke zan yi bacci ki cire kayan nan zan kashe light 
 To ina toilet yake ?
 A toilet a ke cire kaya ,A nan zaki cire su 
 Wallahi nidai inada kunya Bahaka aka koya min ba, kuma ina kayana suke da mommy ta ce suna nan ? 
Fuska ya murtuke tareda safkowa daga bed , " ba ki da kunya ko, zanyi maganinki " sanna yagwada mata wardrobe dinda kayanta suke
Can tanufa tadakko wata white din riga mai kyau taji adon net asaman rigar , sannan tajawo wata doguwar hijab datagani a wardrobe din
Miqewa ya yi tareda shiga toilet, saida yadade sannan yafito daure da pink towel a qugu, Dayan kuma a hannunshi yana goge gashin kanshi
Sanye take da doguwar hijab dinta yana fitowa ta ce " zanshiga toilet "
" to daukar ki zan yi na kai ki ko a kaina xakiyi abunda za ki yi 
Turo baki tayi tana yan gugunai, Shi kam Aranshi ya ce "duk zan yi maganin ki mayya marar kunya
Toilet tashiga tareda saka hular wanka da ta gani a rataye, shower ta sakar ma kanta sannan ta dauki shower gel tayi wanka
Baccin tagama tasake hada wani Rumania a birth tube tareda saka turarukan wanka sosai sannan tashiga ta yi ta wasan ruwanta kasancewar tanason ruwa
Ta fi 1hour a toilet din sannan ta fito ,tun da ta bude toilet din qamshi ya bugo har cikin room din
Ita ma pink din towel din ta daura sannan tasaka abayarta , hular wankan tacire hakan ya bada damar zubowar gashinta dayaji gyara ga tsawo gashin yakai har qugu,
Kanta ta wani juya take gashin yabaje a gadon bayanta ga tsawo gashi baki lufff
Shi kam ta mirror yake hangen duk abunda ta ke yi, Kayan barcinta tadauka takoma toilet ta saka sannan tafito da doguwar hijab dinta
Wayar shi ya dauka ya kunna data yana chart dinshi yayinda tabaza kallabinta a qasa ta ta yarda sallar isha i, har ta gama sallah yana zaune a sofa yana chart abunshi
" Prince!! " ta kira sunan shi
Da mamaki ya juyo ya na kallon ta " ke ni sa,an wasanki ne da za ki na min kiran yara 
A shagwabe ta ce " to ni fah bacci na ke ji 
 Bakida kunya ko? "
Shuru tayi batareda tacemashi komai ba
A hankali ta miqe tare da hayewa saman bed din takwanta a gefe , talullube jikinta da hijab din jikinta
Wayarshi ya Ajiye a mirror sannan ya miqe sai fushi yake kamar an tilas tashi dayayi wani Abu
Cikin hoodie gown dinshi mai kyau ya bai saman bed din ya jingina kanshi a bed, maganar daddy ke dawo mashi a kunne
Wani irin tsoki yaja , a ranshi ya ce " ni wallahi an cuce ni wannan marar kunyar yarinyar. Ko mizanyi da ita har A na ce min baza,a yafemin ba " ya fada ya na qara jin wani haushi
Rigarshi ta sama ya cire yarage da ga shi sai boxer, gashin qirjinshi yayi wani lufff gwanin kyau
Ya rasa mike mashi dadi, tsoki yaqaraja wanda yasa har tabude idanunta, take idanta yasafka a chest dinshi
Ihuuu tasake saki Ta na niyar safka daga bed din, juyi daya ya yi yacafko hannunta tare da janyota a qirjinshi
Dayan hannunshi ya saka ya kashe light din dakin sai irin blue light dinnan kawai yarage
Hannu yasa Tana ture shi tare da fadin " dan Allah ka sake ni 
A hankali ya saka harshenshi a bakinta, kuka tafara Tana tirjewa, dasauri yacafke harshenta tare da fara sarrafa shi Cikin kwarewa
Sai da ya bari jikinta ya mutu ta yi liqis ya zare harshenshi a bakinta
A hankali ya fara fita daga hayyacin shi hakan ya sa ya cigaba da kissing dinta ta ko ina
Hijab dinta ya zare tare da ajiye ta a saman bed din, jikinta ya yi sanyi ta kasa aikata komai bakin ta duk ya mutu
A hankali ya fara murzar ta ta ko ina, tun yanayi Ahankali har abun yaci tura
Wani irin marayan kuka ta saki tun ta na yin mai qarfi har muryarta ta disashe , shigarta yayi da qarfi babu ko tausayi hakan yasa wani irin zafi marar a dadi ya ziyarce ta ga qarancin shekaru ba wata babba ba ce
Ba shi ya qyale ta ba sai wajen 5:30 na Asuba, ta riga da ta gaji ta wahalta ko motsi ta kasa yi
A hankali ya rabo da ga jikinta ya na maida numfashi
Toilet ya nufa tare da hada ruwa mai dan zafi ya shiga yafi 1 hour a ciki sannan ya fito Ya koma parlor tare da kabbara sallah yayi nafila
Yana a haka har akayi sallar asuba, sallar yabi a ka gama, yayi adkar sannan ya miqe ya shiga dakin yashirya tsaff yayi mugun kyau
A inda take kwance gwanin ban tausayi take binshi da ido, takasa magana face wani irin haushinshi da ta ke ji ga tsanar da ta yi mashi mai yawa a lokaci daya
Wasu irin hawaye ma su zafi kawai ta ke zubarwa ga zafi da qasanta keyimata
6:30 dai dai ya bar masarautar Baki daya batareda yayima kowa bankwana ba

____________>???c'?>???_________
********************

Yan da ya tafi ya bar ta haka ta ke har yanzu sai wani irin tsanar shi da ta ke ji, hawaye kam sai sintiri suke a fuskarta
Misalin qarfe 1:00 ya riga da ya bar Nigeria ya isa Paris
, zaune yake a office dinshi yasha lafiyayen glass a fuskarsa ,hakan kuma ba qaramin kyau yayi mashi ba
Sai da ya gama latsa laptop dinshi sannan yajuyo ma files yanata aikin cike cike
Wata telephone dake gefenshi ya latsa wasu numbers , bugu daya kiran yashiga, coffee kawai ya fada tare da yanke kiran
Ba dadewa wata baturiya ta shigo sanye cikin mini sket black color sai white t-shirt hanuunta dauke da tray, a gabanshi ta ajiye tray din sannan ta bude abun saka sugar tasaka mashi 4 cubes sugar sannan ta fice abunta
Dauka ya yi ya motsa sannan ya soma sha A hankali yana lumshe ido

NIGERIA
Mamie kam duk an gama hidimar bikki Alhamdulillah Suma a bangaren su komai yayi an ci an sha
Maleek ne ya shirya tsaf yau zai wuce turkey inda zai fara aiki daya daga cikin companies din daddy ,sanye ya ke cikin wata purple t-shirt da white jeans ga cover shoe dinshi white, kanshi ya sha kudi sai qyalli ya ke dama a kwai shi dan gayu gashi kyakykyawa Kamar Amnah dan dai tafi shi haske da dogon hanci.
Bankwana su ka yi da mamie da Abbie sannan yatafi zuwa airport, su kam sai fatan nasara suke mashi har ya bacce ma ganinsu Mamie kam kukanta ta sha abbie sai faman rarrashin matar shi ya ke yi
Awwn>?p? >?p? qauna c'?c'?

('('('('('('('('

Misalin qarfe 2:30 na rana mommy nata jiran fitowar Amnah, Abinci kam tun daga breakfast har zuwa abincin rana babu Wanda mommy bata bayar a kai masu ba
Rahama tashirya tayi gaunta sosai ta fakaici idan mommy ta tafi part dinsu prince
Knocking qofar shiga parlorn tayi amma shuru, hakan yasa kawai ta tura tashiga
Da mamaki take kallon kayan abincin ko daya ba a taba ba, yanda suke haka suke har yanzu
 Aunty Amarya, Aunty Amanah, princess " , haka ta yi ta kiran ta Amma shuru ka ke ji babu ko motsi, aranta dai ta ce" nasan yanzu yaya yafita baya zama gida da rana bari inyi kasada in shiga bedroom din Sabin amare  Haka ta cigaba da tafiya har ta ,isa qofar dakin
Again ma knocking ta qara yi amma shuru, Anya zans higa. Kofar ta murda tashiga idanunta suka safka kan Amnah dake kwance bata iya ko motsi
Ga bedsheet din duk jini ya bata shi, " innalillahi wa inna ilaihirraji un Aunty Amnah " , juyawa tayi da gudu tabar part din tareda nufar bangaren mommy
 Momm& Amn& & jin& .. " haka taketa inda inda, ba ta qarasa ba mommy cikin sauri ta fita daga dakin tareda nufar part din prince
Ko ina a bude yake saboda Rahama bata tsaya rufewa ba
Turus tayi a bakin qofa datayi toxali da Amanah dake kwance kamar wata gawa sai hawaye da ke ta fita a fuskarta " innalillahi wa inna ilaihirraji un Abdul Rapping din yarinyar nan yayi, " wasu hawayen tausayi ne suka zuboma mommy a fuskarta
Cikin sauri ta qara sa cikin dakin sannan ta nufi toilet tare da hada ruwa mai zafi sannan tafito, a qasa duk taga kayanta da Alama jikinta babu komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login