Showing 24001 words to 27000 words out of 37602 words

Chapter 9 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

kyau da tsada , Ya na saka ma lip dinshi take ya qara wani irin pink kamar a sace , Turare ya dauka Hogu boss ya feshe a jikinshi take dakin ya bade da qamshi , Glass ya saka sannan ya kalli kanshi a mirror tare da juyawa ya dauki phones dinshi ya bar part din baki daya
Saida ya gaishe da mommy da daddy sannan ya fito harabar gidan ya na tafiya cikin isa da Izza da ka ganshi ka ga jinin sarauta
Lafiyayyun motoci ne guda shidda guda ukku maroon guda ukku black
Wani ya qaraso da sauri gun shi tare da fadin " Sir we don t have enough time mu na so flight din ya yi landing da wuri please "
Qara hade fuska yayi babu Annuri ko kadan a fuskarsa ya cigaba da tafiya har ya isa wuri???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n motarsa
Ya na shiga body guards su ka rufa masa baya ,ba dadewa suka isa Airport
Kasancewar komai a shirye ya ke yan da shiga bai fi 10 minutes ba jirgin ya tashi sai Abuja birnin tarayya

Misalin qarfe 8:30

Jirginsu ya yi landing a Abuja , lafiyayyun motoci ne yan ubancan ga securities dayawa, Ya na fitowa bodyguards su ka zagayeshi har sai da ya shiga cikin wata qatuwar mota mai numfashi

By WLD =?L?
Love you all


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
Via
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753 for evidence


=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?

TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM

'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .




ABUJA NIGERIA

Wani katafaren wuri ne motocin su ka yi parking ,yan jarida sun zagaye wurin kowa ne a cikinsu ya na son magana da shi ga videos da su ke ta faman dauka Amma bodyguard da jami an tsaro sun gama zagaye shi
9:00 ya samu shiga cikin katafaren gidan television din da suka gayyace shi

AMNAH POV

Tun da su ka gama break su ka koma a parlorn su dukan su su na ta hira
Abbah ya dauki remote tare da kama tashar Labarai , Ya na shiga kam ya iske An fara fira da Abdulhafeez Abdussalam [Prince]
Abbah ya ce " masha Allah ina son kallon firar matashin yaron nan young billionaire " ya fada ya na murshi
Ummu hankalinta ba ya wurin Ta na latsar wayarta daddy kadai ne yayi concentrating kallon
Fira su ke yi sosai game da manyan wuraren da ya ke da su
Firar Kamar haka..
" To yanzu yallabai companies dinka na motoci sun kai guda nawa a Nigeria "
Sai da ya dauki mintina sannan ya ce " ina da companies na mota kadai za su kai guda 5 a nigeria ban da na qasashen qetare ,sannan ina da companies na Rice ,Flour, Oil, da sauran su "
Masha Allah ya fada mai firar sannan ya ce " ka na yawan sadaka da kyautar manya manyan Abubuwa amma mi ya sa sauran ma su kudin ba sa yin haka "
" Eh to kowa da kalar na shi ra ayin sannan kuma idan mutum zai yi kyauta ko sadaka sai da niyya maybe su ba su da ra ayin haka "
" Batun Aure kuma fa mutane su na ta fadin ka yi aure amma a magan ganun mutane Su na cewa kun rabu da matar me za ka ce game da haka , yan da surutan mutane zai rage sannan kuma Ance mata dayawa yaran masu hannu da shuni Suna bibiyar ka amma sai kaqi kula su sai kuma ka auro yarinyar talakawa "
Wani irin bugawa qirjinta ya yi hakan ya sa ta jiyo Ta na kallo take wasu hawaye su ka fara ambaliya a fuskarta
Zarah kam wani irin murmushi ta saki ba tare da ta sani ba ta ce " ni dai wallahi ina son guy din nan ko zai riqa duka na "

PRINCE

Wannan duk rumors ne na mutane muna tare da matata yanzu haka ba ta Nigeria kuma ina son ta ita din tawa ce ni din natane dan nika dai a ka yo ta kuma ita ma dan ni a ka yo ta sannan kuma babu wata ya mace da za ta Sami wani gurbi a zuciyata Pinky ta riga da ta cike ko ina "
Yana gama fadin hakan ya ce " time ya yi da za ni wuce ina da appointment da mutane " sannan ya ce " mun gode "
Bai bar wurin ba sai da yayi masu kyauta mai tsoka sannan ya bar wurin

AMNHA :

Miqewa tayi ta bar wurin Ta na sakin kuka mai sauti
Ummu ta ce wannan yaron shi ne " Ex husband din AMNHA fa "
Turus Taufiq ya yi ya na kallon ummu fuskarsa ta yi jawurr ga wani irin mamaki da ya gama mamaye fuskokin mutanen da ke parlorn
Zarah ta ce mommy " why a ka raba aurenta da wannan guy din ummu? "
Taufiq ya ce " mum you mean ki ce min this small girl ta taba aure? "
Abbi ya ce " AA prince ne EX husband dinta? "
Yar dariya ummu ta yi sannan ta ce " dukan ku bari na qara ba ku labarin tun da ga farko "
Ai kam haka a ka yi sai da ta ba su labarin komai sannan ta ce " amma yanzu kun ji mi ya ce a cikin firarsa "
Miqewa Taufiq ya yi ba tare da ya ce komai ba ya nufi part dinshi
Ummu da Abba kam tattaunawa su ka shi gayi Akan maganar
Zarah kam kunyar duniya duk ta gama kama ta

AFTER SOME DAYS

Abroad

Zaune ya ke a wata resting chair a beach yana surfing shake milk idanunshi a rufe
Wayarshi da ke a jiye ya saka hannunshi mai kyawun gaske ga gashi ta ko ina yayi wani luff gwanin burgewa
A hankali ya fara saka number har sai da ta kai 11 adadin numbers din Nigeria
Gyada mai ya yi Alamar murmushi kasancewar fuskarsa tana rufe da mask da wani black glass amma hakan bai hanani ganin pink lip dinshi mai kyawu da Jan hankali
Saving number yayi da =???my piyaar =???sannan yayiwa number din message a WhatsApp kamar haka " Hii my cute piyaar "
Kasancewar a nigeria safiya ne kamar misalin 7 Am haka
Reply ta yi mishi ita ma kamar haka
" Hello, who am I chatting with ? "
" Someone else "
" =?? "
" Say something pls my piyaar "
" Who s your piyaar? =?? "
" You "
" Mtwss "
" =?
?>?p?e&? "

Amnah " Pls don t disturbing my life wallahi if you don t tell me I will block your number "
" Calm down mana piyaar za ki san ko waye but not know "
" Ohk good "
" I love you so much piyaar "
Sai da ta duba message din ta share ba tare da ta yi mashi reply ba ta cigaba da hidimarta

Haka Rayuwa ta cigaba da tafiya prince ya koma Paris ya yi duk yin shi Ammah bai samu Amnah ba
Mata kam kullum cikin rigima su ke yi kanta
Dr salman an kai kudin Aurenshi shi da Islam haka shi ma Yay jawwad an kai kudin aurenshi shi da Rahama
Bikkin kam a time daya aka saka shi duka 3 months ne aka saka
Prince kam sarakuna da masu kudi su na ta kawomishi yayansu amma ya qi accepting ko daya
Ayi haquri typing ba yawa amma FANS kun ga abun da na hango
To who is that guy da ya yi ma Amnah message?

By WALEE

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM


LITTAFIN NAN NA KUDI NE AKAN NAIRA 200 KACAL

ACCOUNT NUMBER
8131203918
Opay
Aisha Ibrahim Danjuma

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .





This page dedicated to you my & & & e&?

Bayan Sati daya 1

Kamar kullum yanda guy din ya saba Yima Amnah text message na safe na rana na dare haka ya ke mata kullum ba ya gajiya kullum sai yayi
Yau din ma kamar haka ya fara jera mata
" Amnah I know you know I love you , I want you..e&? , I want you in my life , Not to play with your feelings , Not to hurt you , Not to use you , I want you , because I care about you , I want to make you feel happy , I want you to feel loved and special , I want you to feel safe and not alone , I want to help you,stand with you, and always be there for you , I don t want to loss you in my life , I don t want you for a time pass , I want you forever ~&? my piyaar Tun da ya fara mata message babu wanda ya fi shiga ranta kamar wannan ,hakanan ta fara sakin murmushi mai kyawun gaske
Sannan tamishi reply da " Nagode sosai but ina so na san ko waye kai dan Allah "
" Sanin ko waye ni ba shi da mahimmanci har sai na samu gurbi a cikin zuciyar ki piyaar "
Da ta karanta message din dariya mai sauti ya kubce mata har Ta na rufe fuskarta da pillow sannan ta ce " I don t know why I am so excited to day "
" Hummm darling I m waiting for your reply >?z? "
Amnah : " Mi ka ke so na ce mana tun da ban san ka ba "
Haka su ka dauki hours su na faman chat
Su na a haka a kayi knocking door dinta, come in ta fada a taqaice ta cigaba da chat dinta
Sairah ce ta shigo baki dauke da murmushi sannan ta ce " Awwnn little sis fa I think kin fara soyayya ne yanxu saboda naga any time phone na hannunki ki na typing ki na dariya anya kau& & & "
Dariya ta yi tare da ajiye wayan gefe sannan ta ce " ni babu ruwana a soyayya ni da ki ka gan ni ko I hate love " ta fada Ta na wata irin dariya
Fira su ka dauka su na ta yi sannan sairah ta ce " la wallahi na mance yay taufiq ne ya ce na zo na kira ki ya na part dinshi "
Dariya su ka yi su duka sannan Amnah ta ce " zan je amma sai na yi wanka yanzu "
Miqewa sairah ta yi sannan ta ce " ki ce sai kin gama yi mashi kwalliya sannan ki ce " ta fada tare da barin room din da dan gudu
Dariya ita ma ta yi sannan ta shige toilet baki dauke da addu a
Ta dauki lokaci sannan ta fito skin dinta sai qyallin shower gel ta ke yi
Mirror ta nufa ta dauki lotions dinta ta cigaba da murzawa a skin dinta , Sai da ta gama shafarta sannan ta shafa yar powder kadan a face dinta hadida daukar wani hadadden lipgloss ta shafawa lip dinta Kwalli da maskara ta saka ba qaramin kyau ta yi ba kasancewar ba ta shafa komai a face din sai lotion
Wata red din atamfa ta fiddo ta saka dinkin Riga da skete ,kallabinta ta daura simple sannan ta daura wani qaramin veil shi ma red
Flat shoes ta saka red color sannan ta saka turare ta dauki wayarta ta bar part din Baki daya tare da zuwa part din yay taufiq
Ta na qarasawa tayi knocking bell, sannan ta tura ta shiga Baki daukeda sallama
Zaune ya ke parlorn sanye cikin red din TShirt da black trouser Kayan sun haska farar fatarshi mai kyau da qyalli
" Ki zauna mana " ya fada ya na latsa wayarshi, zama ta yi sannan ta ce " yaya taufiq Ina wuni "
Wayar ya ajiye gefe sannan ya dan kalleta na some minutes sannan Ya ce " lafiya qalau " ya fada cikin sigar shagwaba
Yar dariya ta dan yi a ranta ta ce " ya na Acting sai ka ce qaramin yaro Wai har da shagwaba "
" To ba dole na yi shagwaba ba tun da ina gaban babyna "
Dan Zaro ido ta yi sannan ta ce " wa ce babe din Taka yay taufiq "
Dariya ya yi sannan ya ce " Amnah " ya fada ya na wani kashe ido daya
Ita kam wata kunyarsa ta fara kama ta hakan ya sa ta rufe fuskarta da hannunta
A hankali kuma ya nayinshi ya canza kamar ba shi ba sannan ya ce " Amnah "
Hannun ta cire ta dan kalleshi sannan ta mayar da kanta qasa tare da fadin " ma am yay taufiq "
Innocent face dinta ya ke kallo sannan ya ce " I m sorry ba na so na tuna maki da abun da ba kya so amma kiyi haquri kinji "
Gyada mashi kai ta yi alamar ta ji
" Shekar ki nawa " ya tambaye ta a taqaice
" Zanshiga 16 years ne "
Sosai ranshi ya yi ba dadi qaramar yarinya kamarta za ace anyiwa aure sannan kuma a ce an sake ta
" Ki na son Ex husband dinki Amnah "
Dara daran idanunta ta dago Ta na kallonshi hawaye sun cika idanunta har sun fara zubowa
" Subhanallah, wallahi I don t want to see your tears ba zan yafewa kaina ba I m sorry " ya fada ya na riqe kunnuwanshi Alamar ban haquri
" the first time Da na fara ganin ki wallahi ba na iya bacci ba tare da na gan ki my jannat , Wallahi ina son kin fiye da tunaniki , Jannat will you marry me ? "
A razane ta dago Ta na kallonshi idanunta cikin na shi
Sun fi 3 minutes Su na aikawa juna saqonni sannan ya miqe ya dawo kusa da ita tare da saka gwiwowinshi a qasa Yayi kneel down a gefen qafafunta
" Ki ba ni amsata jannat "
Cikin wata irin murya mai laushi da dadin sauraro ta ce " Yay taufiq I hate love "
" Why jannat "
 I hate love, sometimes people ask me why???, Sometimes I just hate my life and all the decisions I made along the way , because that s why I m so much pain right now..? "
" Am glad to hear that jannat I promise to you I can t live you, I want be with you forever ~&? jannat , Tell me will you marry me ?" ya fada tare da bude wata yar qaramar drower yafiddo wani hadadden box da ya ji ado sai gyalli ya ke hadida wata yar qaramar pink din Rose sai qamshi ta ke yi
Box din ya bude take wasu hadaddun rings su ka bayyana da ya gold ne ziri da ka ganshi ka ga kudi da yan kam kamar da digon diamond da ga samanshi words ne guda biyu A&T ne rubu ce da ga sama
Rings din dukan su ba game gari bane ba da ka gani ka san da ga copany a ka yi su domin masoya guda biyu
Yatsun hannunta na tsakiya ya zirawa zabban guda biyu, ai kam ba qaramin kyawu su ka yi ba a hannunta
Idanu ta saka kawai Ta na kallonshi haka shi ma ita ya ke kallo bakinshi dauke da murmushi
Dayan hannunta ya kamo ya saka mata pink rose Din hadida kissing hand dinta
A hankali ya miqe tare da zama a chair din da ke facing dinta sannan ya ce " I m not tired to looking your face but ki je ki huta kin ji darling "
Idanunta cike da hawaye ta shagwabe fuska alamar kuka
Da sauri ya miqe ya ce " na ce ba na son ganin hawayen ki dan Allah, mu je na kai ki "
Ba ta yi tsammani ba ya dauke ta cak ya fita da ita har suka fara safkowa stairs
Kunya duk ta bi ta rufe ta sannan A hankali ta ce " yay taufiq kar ummu ko Ab& .. "
ba ta qarasa ba ya saka yatsarshi saman lip dinta ya furta " shitttt "
Bari na ajiye ku kuma A nan mu hadu a Next page
By Walee

[15/07 00:18] Walee: =?Q?LIL PRINCE =?Q?

By AID WALEE


THE WRITER
'
=???SAYYI RAJAT =???

Free book

And know

Lil Prince: paid book # 200



Account Number

8131203918


DREAM PEN =???? SQUADS

YOUNG WRITERS
'


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE




'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .






********____________



Kunya duk tabi tarufeta sannan Ahankali tace yay taufiq kar ummu ko Ab& .. bata qarasaba yasaka yatsarshi saman lip dinta yafurta shitttt >?+?



Idanunta tadago Tana kallonshi hakan yasa suka fada cikin nashi

Haka sukacigaba da tafiya har suqa qarasa part dinsu batareda kowa ya gansu ba


Darling mie na ajiyeki ko na shigar dake, dan qaramin bakinta taturo sannan tace to ni daman bance ka daukoni ba

Murmushi kawai yasaki sannan yabude dakin ya ajiyeta saman bed yafito batareda yaqara fadin komai ba

Itakam da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login