Showing 9001 words to 12000 words out of 37602 words

Chapter 4 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

yasa batasan mike faruwa ba

Masarautar su prince =?Q?

Xully kam duk wani shirye shiryen auren prince tasani hakan yasa ita da mahaifiyarta basuji dadin Abunda yafaru ba , kuma bikkin batareda kowa yasani ba Ake shirya shi saida lokaci yaqure sanna suka sani
Bahijja ce zaune a wata kuje mai mugun kyawu ,tana zama ne dan ciwonta yariqa Shan iska
Xully tazo wucewa tahangi bahijja zaune, hakan yasa taqarasa gurinta
Da mamaki da kuma muguwar dariya dakecin xully tace " Aaha mai yafaru da ke haka , in dai hatsari ne kikayi gaskiya yacuceki accident dinnan Wai kinganki kamar yakuwa cheeks dinki kamar antura maki masa Aciki " tafada Tana tuntsurewa da dariya
 Kokuma dai rannan wajen 11 pm Dana hangeki kinfito kina gudu daga part din prince shine yazaneki haka & ".dariya xully keyi kamar tayi hauka
" Hummm bahijja trending baby gaskiya kinyi muni dayawa kinkau kalli face dinki , To bari kiji tunda nahaqura da prince kuma tunda yace mudaina zuwa part dinshi kikaga nadaina to ay kema da kinyi haquri kindaina, Amma yanzu kinga abunda kika jawo ma kanki , Allah ya kyauta dai amma gaskiya kinyi muni dayawa ..hhhhhhhh " ta saka yatsarta daya Tana taba kumatun bahijja tana dariya
Bahijja kam tunda yamata wannan dukan sai kadan kadan take magana saboda bata iyawa ,hakan yasa ta qwalema Xully ido dan taji tsoro ta tafi
Xully kam da mugun janfada tace " innalillahi yo ai sai ki ce min kin zama kurma, Ango ya kyauta dayaci ubanki " tafada tareda watsama bahijja harara tawuce abunta
Tana tafiya tana istigfari aranta, dama Xully tanada Addini saboda tadan biyo halin kirki irin na mahaifinta kuma Tana tsaida sallah
Wurin Mommy ta je su ka yi dan yi fira ta taya mommy aiki sannan ta tashi Zata wuce part dinsu
Mama ce itama tazo wucewa, xully tace " mama ya maijiki
Harara tawatsa mata tareda fadin " uban waye bashida lafiya 
Xully aranta tayi dariya tareda cewa " wannan matar kalar halin ummi ta gareki " ,Afili kam tace " bahijja nagani fuska a suntume nace miya sameta tacemin trailer tabigeta amma Allah yatsayar Anan 
 Eh sai kuma akayi yaya ?
Mommy tace " subhanaah yaushe hakan yafaru bamu sani ba 
Xully tace " wajen 11 na dar& . "Bata qarasa ba Mama tayi saurin cewa " yanzu nake niyar Sanar maku tayi accident jiya Dana Aiketa 
Mommy tasan ba haka bane daga ganin yanayin mama din sai dai tace " Allah ya kyauta gaba " tawuce tabarsu Anan tsaye
Mama taharari zully tawuce, itakam zully tasaki dariya mai qarfi tareda barin part din baki daya
Yau dangin mommy na makkah suka iso tareda Rahama kasancewar tajecan tamasu kwan biyu
Gida kam yadauki harama Anata hidimar bikki
Jawwad da salma ne sukaje part din prince sai faman kiranshi suke a waya yaqi dauka daga qarshe ma sai yakashe wayar baki daya, sunfi 15 minutes Suna knocking saida yaga dama yabude
Da mamaki yake kallonsu sannan yace " ya baku dade da tafiya ba kuma kundawo hope dai lafiya ko
Dariya suka saka sudukansu sannan jawwad yace " yanxu dai muje ciki 
Ledojin hannusu su suka fara ajiyewa sannan salman yace " Ango sai baza qamshi kake tun yanxu kafin adaura 
Tsoki yaja tareda daukar wayar yana kunnawa,
Jin maganar da salman yayi yasa yay saurin tsayawa yana kallonsu tareda nuna kanshi fuskarsa daukeda mamaki

Bye =?K? bye =?? my dearest Fans
*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


BY
Walee >?@?>?@?

The writer
' =???Sayyid Rajat =???
And Now
Lil Prince

DREAM PEN =???? SQUAD
YOUNG https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

https://chat.whatsapp.com/IiFKlV6mQELIjDzHNZGkeg
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1-JE
'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .


Aminatu Yusuf Abdullahi { Seeyermerh}d'?

WANNA PAGE NAKUNE KU KADAI MASOYANA [F?SFIMSAR]Group c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?c'?

Prince kam nuna kanshi yake yana mamaki tareda fadin " ni , Wacece,suwaye sukakai lefen? , Ni za,ayima aure batareda Nazabi matar da nakeso ba 
Fuskarsa tayi jawurrr jijiyoyin kanshi duk sunfiyo idanunshi ma sunyi red sosai
Saida yagama masifarshi tass sannan Jawwad Yace " Abdul hafeez dan Allah kayi haquri, ka san dai Iyayen ka ba za su zaba maka abun banza ba ko , To kayi haquri kace Allah yasa hakan yafi zama Alkairi 
Shuru yayi tareda yin qasa dakanshi batareda yaqara cewa komai ba
Salman yace " dan Allah kayi haquri mana Mutumin, kuma Allah za ka ji dadinshi insha allah 
Haka sukayita rarrashinshi har ya samu saukin zuciya
 Jawwad ,salman  ya kira sunayansu
Su dukansu juyowa su ka yi Suna kallonshi tareda fadin lafiya ?
" Yar gidan waye yarinyar ? "
Salman ya kalli jawwad suka kece da dariya sannan salman yace " budurruwarkace fa 
Jiyowa yayi yana kallonsu sannan yace " Ni dama kuntaba ganina da budurruwa 
Jawwad yace" to miye nadamuwa Dasanin ko wacece
 Humm badamuwa daman banida buqatar ji 
Salman yace " nikam mutumin naga mutuniyarka na diagrams sanda accident tayine haka, baiwar Allah taji jiki gaskiya 
Jawwad kam dariya yaringayi tareda fadin " Wai kaga yanda fuskarta tayi kamar ansaka mata wani Abu a cheeks 
Saida sukagama maganganunsu tsaf sannan Prince yace " Ay wallahi kadan namata saboda bata da tarbiya kokadan ,yar iskar yarinya 
Suduka juyowa sukai Suna kallonshi a tare suka furta " kardai ace dukanta kayi har haka kamar accident 
Labarin komai daya faru yabasu, Jawwad yace " eh gaskiya ka kyauta ,Ashe batada kunya har haka 
 Hum " kawai yafada tareda miqewa yana wata yar miqa Alamun akwai bacci a idonshi
Dr salman yace " ka ga yanzu da ka na da aure sai dai a daura ka a cinya a yita rarrashinka " yaqarasa maganar yana dariya
Shi ma yar dariyar yayi tareda watsa mashi hararar wasa yawuce. sannan yace " ni dai na tafi bacci "
Dariya sukayi mashi sannan jawwad yace " ga kayanka nan na daurin aure 
Tsoki yaja yawuce baisake kulasu ba , Shi kam jawwad saida ya ga rahama sannan su ka wuce gida shida salman

AMNAH >??? POV:

Tunda tadawo taga tarin akwatina taketa bin mamie Tana tambayar ta nawaye haka kuma Aikin mi akeyi , Haka tayita faman tambayar Mamie har tagaji
Daki takoma tazauna tanata tunanin prince, Aranta tace " ko yana ina? , ina yatafi, ko yabar Nigeria ne ? , Ya Allah karabani da wannan jarabar tunanin wanna marar mutuncin ,wallahi matarshi tashiga ukku. Nasan kullum sai ya daketa Wai prince ,fuska babu ko Annuri 
Tana zaune mamie tashigo dakin tareda zama agefen bed dinda take ,  Amah " ,Mamie tafada tana tsareta da ido. " Na,am Mamie  ta amsa mata
 Kisaurareni dakyau Amnah sannan kidauki haquri ga Abunda zakiji, Wannan lefen dakika gani da wannan gidan damuke ciki da aikin da maleek yasamu duka munsamu ne saboda ke , Amanh ina mai umartarki da kiyi biyayya ba abunda muka zaba maki "
Su na A haka sai ga Abbie ya shigo ,shima zaman yayi yana sauraron nasihar mamie
Sai da ta gama tsaf sannan abbie yace " Ina mai baki haquri Auta ta kinji, kiyi haquri da Abunda muka yanke akanki insha Allah aurenan zai zama Alakairi kuma za,ace qwamma da akayi
Haka suka gama yimata nasiha yayinda jikinta yayi mugun sanyi, hawaye masu zafi suke ta ambaliya a fuskarta Tayi mutuwar zaune
Abbie ya shafa kanta tare da fadin " Daughter bawai dan ba mu son ki ba mu ka yi maki haka sai dai muna hangen Alkairin dake ciki ,kuma ko ba yanzu ba insha Allah zai kasance Alkairi agareki damu duka bakidaya , Allah yayi maki Albarka " ya fada tareda barin dakin baki daya
Mamie ma Addu a tayi mata sosai tare da saka mata Albarka." Kiyi haquri kinji daughter Allah ya tabbatar da Alkhairi ,gobe ne za,a daura auren da angama sallar juma a 
Tunda Mamie ta fita, ta sulale A qasa ta cigaba da kuka mai taba rai,  why za,amun haka why why!!!!! " Tafada da qarfi Tana buga hannunta a qasa
" Ni inada wanda na ke so za,a dauramin aure dawani wanda baisaniba bansan ya halinshi yake ba " taqarashe maganar Tana kuka mai taba zuciyar mai karatu
Tun tanayi da qara har muryartata disashe , Abinci ko ruwa duka taqi sha , har Yamma tayi sallah kadai takeyi sai kuka har dare

PRINCE POV:

Zaune yake a parlorn shi shi kadai saman wata sofa black color kanshi A sama yana kallon sama , Da ka gan shi ka san ya rame yana cikin damuwa sosai . Kasancewar wayarshi iPhone ce tana fadin sunan wandayake kira , Gabanshi yafadi sosai jin ance Daddy na
Cikin sauri yayi picking call din baki daukeda sallama
 Kazo inason ganinka " ,ya na gama fadin hakan ya yanke kiran
Prince kam a ranshi yace " Allah yasa daddy yace ya warware wannan auren ,ni bansan mi zan ce ma mace ba idan Ankawota.  tsoki yaja tareda fadin " ko ta min uban mi wallahi dama bandawo ba 
Wata hoodie shirt ce ajikinshi sky blue mai kyawun gaske , Da sauri ya saka takalmin shi sannan yafice daga part din
( Wai Fans kuna jin prince ko, Wai mace tamishi ubanmi>?#?>??? chaffff>?'?>?'? )

Mai martaba

Zaune yake saman makeken bed dinshi wanda yaji Kayan Alatu komai yaji ba,a magana , Sai da aka bashi dama sannan yashiga wurin mai martaba, saida ya gaisheshi sannan yazauna
 Daddy barka da dare 
 Barka, Yauwa daman nakiraka ne domin inji, kasan gobene daurin Aure insha allah 
 Daddy gob& .. "
daddy ya katse shi da cewa " ban sani ba ko yaushe ne Allah yakaimu dai , Da matarka zaka koma ko Anan zaka barta 
" Anan zani barta, idan andaura Friday sai inkoma Saturday 
Daddy yace " to idan Anan zaka barta Wallahi katabbatar ka sauke duka nauyin daya kamata sannan katafi, kuma sai kaqara kwana biyu sannan ka tafi , Dole kayi abunda nace kada kayi tunanin bani gani kayimin qarya dukda bakamin. Amma idan kasake kabar qasarnan batareda ka sauke nauyinka akanta ba ,wallahi banyafe maka ba 
Wani irin bugawa zuciyarshi tayi tareda saurin dagowa yana kallonshi
Muryarsa na rawa yace " daddy kayi haquri duk haka bazai faru " ba ya fada tare da durqusa qwiwowinshi yana hade hannunshi wuridaya.  dan Allah daddy ka yafemin kada kafara fushi dani irin haka dan Allah kayi haquri
Daddy A ranshi yayi murmushi yana saka ma yaronshi abun qaunarshi Albarka.Amma a fili sai yace " tashi ka barmin part 
Jiki A sanyaye yamiqe jijiyoyin kanshi duk sunfito yayinda face dinahi tayi jawurr
 Sai da safe daddy "
" Allah yakaimu lafiya "
Da ga Haka ya sa kai ya fice abunshi jikinshi sai kyarma yake , Tun da yashiga dakinshi yafada kan bed tareda jawo blanket yarufe jikinshi duka
Kamin kace mi , masassara mai zafi tarufeshi sai kyarma yake a blanket.

AMNAH POV :

Itama din kwance take tarufe jikinta sai kyarma takeyi, fuskarta tayi jawurrr ga idanunta sunyi jawurr kamar wuta gashi sun kumbura sosai , Kuka ta keta faman yi wanda idan ba qarasawa kayi kusa da ita ba ba za ka gane ba saboda ta wahala sosai har voice dinta ya disashe

=???(' WASHE GARI

Duk wanda ya ganta yasan idanunta basuga bacci ba, Mamie ta shiga dakin daniyar kaimata Abinci
 Innalillahi wa inna ilayhirraji un " tafada tareda sakin plate din ta nufi wajenta
Muhadu A kashi nagaba domin jin qarashin labarin >?#?>?#?>???>?'?

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , DUK WANDA YA KARANTA MIN LITTAFIN BA TARE DA YA BIYA NI HAKKINA BA ALLAH YA NA GANI , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753


LIL PRINCE =?Q?

By
AID {Walee}
'?@?>?@?>?@?

The writer
' Sayyid Rajat
And now
LIL Prince =?Q?


DR??M. PEN =???? SQUAD
YOUNG ' https://whatsapp.com/channel/0029Vaudu1uGpLHRdHh76P0s

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .



Wannan page nakine zainab lawal Yusuf {daughter}c'?>???c'?>???c'?>???c'?

>???>???>???>???>???>???>???

 Amnah, Amnah!!! " ta fada da qarfi Ta na girgizata, dagudu tafita takirawo yaya maleek dayake shirin tafiya daurin Aure
Daukarta yayi chak, dagudu yanufi mota da ita. Mamie ma cikin sauri tabisu , Yan bikki kam sai suka fara kallon ikon Allah , Wata private hospital su ka nufa ,aikam cikin sauri aka Anshesu akafara bata takoma kin gaggawa
Oxygen aka saka mata, saboda Athma dinta ta tashi ko numfashi mai kyau bata fiddawa wanda hakan zai saka A iya rasa ranta

PRINCE POV :

Jawwad keta faman yin sallama cikin parlorn amma shiru haka yayita kiran wayarshi tana ringing amma ba,a dagaba.
Bedroom dinshi yanufa cikin da,a qofar baisaka key ba, " Innalillilahi Wa inna ilaihirraji un 
Wayarshi yafiddo daga Aljihu yadanna ma salman kira, bugu daya yadaga kiran. Shi kam yasanar mashi komai daya gani
Da gudu salman ya taho , ba dadewa ya qaraso har part din suka kamashi su biyu sai wata private hospital wanda salman yakira anshirya komai kafin su qaraso
Sai da Aka shiga dashi doctors sunfara bashi Taimako sannan Yay jawwad yakira mommy yasanar mata halin da ake ciki
Itakam mommy hankali A tashe takira daddy tasanar mashi Abunda ke faruwa
Daddy kam kamar baidamuba yace " badamuwa Allah yabashi Lafiya, Aure kam yanxu za,a daura dan wallahi bazai mayardani qaramin mutum ba 
Abbie ma, mamie tasanar mashi duk Abunda yafaru tareda sanar mashi Asibitin dasuke
Mai martaba Abbie yanema tareda sanar mashi da Abunda ke faruwa
" Ay babu komai " cewar mai martaba sannan yace " Ay shi ma Yana Asibitin An kwantar da shi 
 Innalillahi wa inna ilaihirraji un 
Daddy yacema " Abbie kar ka damu sai A daura auren kawai sai Awuce da ita, amma wane Asibiti suke ? "
Sai da ya kira mamie yaji inda suke sannan yafada ma mai martaba , Shi ma mai martaba saida yakira yaji inda Aka kwantar da Prince
 To ay hospital gudane suke kwance, kawai da An basu sallama sai A wuce da ita gidan mijinta 
Rana bata Qarya saidai uwar diya taji kunya ,2:30 dai dai Aka daura Auren Abdul hafeez Abdussalam da Amaryarsa Aminatu Abubakar , Masallacin kam yacika da manyan mutane da sarakuna , A hi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ll side dake garin katsina Akayi reception anci Ansha anyi shagali nafadi da qari Amma babu Ango cikin shagali

Hospital
Sai da suka jima sannan sudukansu suka dawo hayyacinsu
Yay maleek ne yafito yana waya yaji yayi Kari da mutum, juyawar dazaiyi sukayi 4eyes da jawwad
Sauri yayi cikin girmamawa yabashi hannu suka gaisa
Jawwad yace wani " kazo dubawa ne 
 Aa Amarya ce batada lafiya aka kawota Amma yanzu Alhamdulillah tafarfado 
 Subhanallah Ay muma Angon muka kawo bashida lafiya
Ido ya zaro waje tareda fadin " subhanallah Muje to naduba shi 
Sai da ya gano prince suka gaisa cikin mutunci sannan jawwad yaja hannunshi sukaje inda Aka kwantar da Amnah
Sai da yagaida Mamie sannan yayima Amnah yajiki
Itakam Amnah sarai ta gane shi hakan yasa tadanyi murmushin qarfin Hali ta gaishe shi
Suna nan sukaji jiniyar motoci Suna shigowa cikin hospital din, daddy ne da Mommy sukazo domin duba pacients dinsu
Sai da Aka kira jawwad yafadi masu inda suke sannan suka fara gano Prince sai suka wuce wurin Amnah
Salman ne yace " Gaskiya prince Abun naku kaida madam gwanin ban dariya ., At the same time aka kawoku hospital kuma A time daya kuka farfado kuma irin ciwo daya kuke da,ita " ya qarasa maganar yana sheqewa da dariya
Shikam prince haushin kowa yakeji hakan yasa yayi banza yaqyale Dr salman
Shi kam daman yasan halin friend dinshi hakan yasa yayita dariya
Mai martaba yace kawai daga nan Awuce da Amarya sutafi itada Angonta, duk wasu Kayan sakawa an tanade su Achan sai taqarasa shirinta Achan 
Hakan kau akayi amma Mamie nasan ranta ya soba saboda Tana son suqara bankwana da diyarta hadida taqara mata nasiha
Mai martaba sai da yatafi shida tawagar shi, mommy ma sai da sukayi bankwana da mamie sannan tabi mijinta suka tafi
Jawwad ne yashigo tareda fadin " mommy za mu wuce da ita ko " yafada yana nuna Amnah
" Mamie tace badamuwa bari tafito,"
Fuskarta gwanin kyau ga haske ta qara skin dinta sai glowing yake taqara kyau sosai
Duk da haka bai Hana mamie taqara mata nasiha sannan tasaka wata black Abaya da black flat shoes Wanda mamie tasaka Maleek yadauko mata gida
Sai da mamie ta taimaka mata tashirya tayi wani mugun kyawu kamar asace, ga sajen kanta yafito yayi wani luffff , lip dinta nasama yadanyi black kadan, na saman kam pink ne gwanin burgewa . ataqaice dai tahadu , Tare suka fito da Mamie sannan mamie tashiga motarsu suka bar Asibitin baki daya

Ahankali yake tafiya sanye cikin wata farar shadda da black shoes ga wata hula yasaka gashinshi nagefe yafito ga saje ga gemu abun ba a cewa komai , Dan ba qaramin kyau ya yi ba kasancewar bai taba saka qananun kayaba sai ranar, shima saboda mai martaba yace dole sai yasaka.
Jawwad ne yasaki murmushi tareda fadin " kiqaraso mana prince " yafada yana kallon prince 
Shi kam prince kallonshi ya mayar kanta yana kallon kamar yasan face din ,Aranshi yace " kar dai Ace wannan marar kunyar za,a Aura min
Ahankali take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login