Showing 3001 words to 6000 words out of 37602 words

Chapter 2 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

juyawa yayi ya koma bed room dinshi tareda cire kayan yasake komawa wanka
Ya dauki good 40 minutes sannan yafito sai qamshi da qyallin shower gel yakeyi, gashin chest dinshi ya kwanta yayi wani loop ajiki
Sai da ya gama shafe shafenshi gaban mirror sannan yanufi wardrobe tareda fiddo wata riga fara tass sai ratsin black ajiki sannan yadauki black jeans yasaka ya shafa turare sai qamshi yake
Kyau iya kyau Prince yahadu yanada kyawun da ko cikin larabawa bazaka samu kamarshi ba
Black cover shoe yasaka sannan yadauki wayarshi yafice daga part din gabadaya
Part din mommy yaje ya gaisheta a can ya iske Rahama tanata faman latsa wayarta tana murmushi ko kallonshi ma batayi ba
 Ke kar nasake zuwa na iske ki kina latsa waya idankuma bahaka ba wallahi sai na amsheta duka yaushe kika girma " ya fadi ya nata masifa
Itakau Rahama wayarta ta ajiye iPhone 14 purple color , kuka tafara tana tirje tirje a saman bed din momyn su
 Wallahi idan nazo nan mugun duka zanmiki yar rainin wayo 

Mommy tace " Abdul hafeez tashi kabarmin part kasakamin auta kuka , ....sorry baby ramcy na " tafada tareda zama kan bed din tadaura kanta a cinyarta tana shafar sajenta
Shikam haushi yaji yamiqe yafita, kamar antillo gimbiya maryamah tafito tareda shan gabanshi " ubanwaye yabaka izinin ka mararmin diya kaifa bakada tarbiya 
 Ubanda ya turota shine yasa na mareta kuma kifada mata idan akasake zuqota tazomin part wallahi sai na sa an yanke mata qafa guda  Yana gama fadin hakan ya fece yabarta tsaye bakinta bude
 Haba mum nace kidaina kula wannan banzan kirabu dashi zanyi maganinshi wallahi zan kawar da shine daga duniyar baki daya 
Mum tace " aikam yaron nan ya giga zaici ubanshi ne sheqe 

Part din daddy yaje sunata hirarsu cikin kwanciyar hankali da jin dadi sannan yayi mishi bankwana yafice daga part din
Yanzunma qanen daddy suka hade dashi suka gaisa cikin mutunci kasancewar Alhaji Muhammad mahaifin xuly mutumin kirkine mahaifiyarta ce yar sankudi
Wata black car yanufa bodyguards suka bude mishi yashiga,irin motar nance wadda keda karitai aciki nan yabude computer yafara aiki

('('('('('('('('('('

LAYOUT KATSINA

Awani katafaren gida nagani nafada motocinshi sukayi parking tareda danna horn ba dadewa wani Army yabude tareda kallon matocin ,cikin sauri ya wangale gate din suka shiga
Wajen da aka tanada domin parking motoci sukayi parking tareda saurin fitowa aka bude mashi mota
Cikin sauri Jawwad yaqaraso wurin dai dai lokacin da Prince yafito daga mota
Rungume juna sukayi tareda kashewa da hannu sannan suka qarasa cikin katafaren gidan
Ko ina nagidan jami an tsaro ne kala kala kasancewar Jawwad shine first born na governor din garin katsina
Saman wasu lafiyayyun sofas suka zauna
" Prince ikon Allah, wallahi kaboye dayawa , munkusa 2 month bamu haduba  FaWin Jawwad
Dariya yasaki tareda fadin " aikam tun last haduwarmu a Paris harda Dr salman 
 Wallahi yana hanya shima da naso sai yazo kawai kaganshi amma ba yanda na iya
 Ohk yana nigeria kokuma turkey  Shima shekaranjiya yadawo ranar da kadawo,
" Allah ya iso dashi lafiya "
" Ameen ya Allah "
Suna ahaka wata matashiyar yarinya take safkowa daga stairs sanye cikin riga da wando sunkamata sosai sannan tadaura jallabiya daga sama
Dakaganta kasan rainon Ice cream da egg ce ,tana da dan matsakaicin kyau, black beauty ce
" Laa Yay Prince ashe kadawo Nigeria ay dakatahomin da qawata tunda yau zatazo fah " ta faWa lokacin da idanun ta su ka sauka kan Prince

 Wallahi yarannan yawonku yafiku qarfi duk sai nahanaku fita ko ina 
suna a haka saiga sallamar Rahama, dagudu Islam taqarasa ta rungumeta sunata tsalle
Tsoki prince yaja tareda fadin " zonan rahama bakijin maganata ko " yafada a zazafe
Dagudu taruga bayan Jawwad tareda fadin " yay jawwad dan Allah ka ce kada yadakeni dan Allah"
Hannunta takai a chest dinshi hankalinta ko kadan baya jikinta saboda tsoro haka hannunta yakai kan nipple dinshi
Wata muguwar ajiyar zuciya yasafke tareda lumshe idanunshi, cikin kasala yaruqo hannun Prince tareda fadin " dan Allah kabarsu sutafi 
Saida yalura da inda hannunta yake sannan ya ce " kubacemin dagani " itama sai alokacin talura da abinda tayi
Cikin kunya tace bestie " mu tafi " ,sannan suka wuce stairs
 Kai kuma maye ne a wannan ficikar yarinyar

" Kai banfa san iskanci ka qyaleni don Allah "
Suna ahaka har Dr salman yaqaraso
 Hooo guys ", tare su ukku suka tafa hannu sannan sannan sukai dariya kamar wasu turawa
Kasancewar dukkaninsu kyawu da kudi badaga baya ba musamman Prince
Suna ahaka First Lady tashigo matar governor din katsina watakam mahaifiyar jawwad
Da fara a a fuskarta taqaraso tareda zama akan sofa Tana murmushi " yaudai yarana ne cike da gidan daman ganinku sai ancike foam musamman prince " tafada Tana nunashi da hannu
Murmushi yayi yanadan sosa qyeya sannan yace " wallahi Ammi aiki baya barinmu zuwa Nigeria amma insha allah zamu gyara
Haka shima salman ya gaisheta,sannan sukadanyi fira
 Am bari nashiga ciki nagaji sosai wallahi, Laa Jawwad haka akeyi bazakasa akawo musu ko drinks bane , Ina Islam takene ko har yanzu barcin take ?

 Suna ciki itada rahama prince yakora su wai rahama tacika yawo kijishi dan Allah 
Kallonta ta mayar ga prince tareda fadin " Au idan kai kaki zuminci sai kahanata ,to kafita idona ka qyalemin yarinya hakanan kanaji na 
 Insha Allah Ammi 
Sama tawuce tareda shiga part din islam ta iskesu zaune akan bed sunata dumin kowa taci riga da wando gwanin burgewa
 Daughters kutashi kuje kukaima yayyenku drinks da snacks sai kice ma Ramma tagirka masu abinci 
 Toh Ammi suka " fada tareda safkowa zasu fita
,Ammi tace" kai kunci gidanku haka zaku fita banisan sakarci , Ba wacce batawuce 15years acikinku karnasake gani kunaji "
Saida suka dawo kowace tadaura jallabiya sukayi rolling veils sannan suka fita
Rahama dauke da drinks da cup sai Islam daukeda snacks haka suka qaraso harcikin parlon sannan suka dire agabansu Islam tace " Ammi ce tace akawo maku 
Tunda suka shigo idon Yay jawwad yake kan Rahama haka yay salman ma Islam yake kallo
Shikam oga Prince wayarshi yake ta faman danna

" Yay salman Inawuni " su ka fada a tare
 lafiya qalau Islam da rahama yakuke ya karatu " ya fada yana latsa wayarshi

"Alhamdulillah ya turkey
" Lafiya qalau "
Islam tace " Wallahi yay salman inasan turkey idan muka samu hutu a school zanzo nayi spending holiday dina a wurinka 
Dan zaro ido yayi tareda " fadin No kibari bayanzu ba ay bazaki iya zuwa kekadai ba 
Shagwabe fuska tayi tareda fadin " ni dai Allah zan zo " tafadi kamar zatayi kuka
 Kash I m sorry zan zo natafi dake by myself hakan yayi ko 
"Eh yayi sosai "
 Ke kutashi kubar nan zamuyi fira " fadin yay jawwad
ba musu suka miqe suka nufi part dinsu
Saida suka gama cinye cinyensu sannan suka fara tattaunawa Akan kwangilarsu da gine ginen masallatai da makarantun talakawa da gidajen marayu
Sunshirya komai sannan suka miqe dan suzagaya gari kasancewar suduka ba anan suke ba

" Ammie tafiya zanyi kice yay prince ya tafi dani " Rahama ta faWa wa Ammie
" Au ba A nan xaki kwana bane "
" eh mommy tace nadawo yau 
" Ohk bari nakirashi "
Number dinshi takira bugu daya yayi picking call din
" Am kada kawuce kutafi da rahama "
 Ammie zamu zagaya gari ne ,driver ya maidata kawai
 Ohk to badamuwa Allah yatsare maku hanya 
 Ameen
Sauko wayar Ammi ta yi , ta ce wa  Rahama za su je wani wuri ne bari nasaka driver ya mayar dake gida 
 To Ammi badamuwa 
Shatara ta arziqi Ammi taba rahama su turaruka kudi Kayan ciye ciye dasauransu
 Ammi dan Allah zanbita gobe sai nadawo  Islam ta faWa
 Aa yau bayan isha i daddynku zai dawo ,kibari sai next week saikije tunda yau kunga juna,sai kace twins bakwa sati baku hadu ba 
Dariya sukasaki sudukansu sannan islam tadaukar mata ledar suka nufi parking space din gidan
Wata dalleliyar mota suka nufa sannan suka rungumi juna tashiga mota
Driver yasaka mata ledar acikin mota sannan sukai bankwana
Mota biyu masu take mata baya har ta isa masarautarsu

LIL PRINCE =?Q?:

Suna cikin tafiya ahanya, wata kyakykyawar yarinya nahango tayi tsaye tsakiyar Titin Tana tare hannu alamar Tana tasayar da motocin
Horn driver yake amma shuru abunta saima juyi datakeyi akan titin
Drivern parking motar yayi hakan yasa dole motocin dake baya suka tsaya
Tsayawar da motocin sukayi yasa yabude wadannan sexy eyes din tareda cije lip din nashi naqasa,hakan ba qaramin kyau yaqara yimashi ba kamar nasace shi
Saida naqarasa kusa sannan nasamu damar ganin yarinyar dake tsaye A wurin

Chaff akwai cakwakiya fa Fans, Amma muhadu a kashi nagaba domin jin qarashin labarin
Walee =????>???=?J? '?


https://www.facebook.com/groups/1369979714102668/?ref=share&mibextid=NSMWBT


LIL PRINCE =?Q?

[The story is all about love =??? Romantic=??? funny and dramatic
BY WALEE


THE WRITER
' =???SAYYID RAJAT=???
AND NOW
LIL PRINCE =?Q?


DREAM PEN =???? SQUADS
YOUNG WRITERS
'
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE





 Ke kiwuce daga nan kinsan suwaye zasu wuce Allah zansa sojoji su zane ki 
A fusace tajuyo tare da fadin ni " kasan wace da za ka ce za ka sa a zane ni ,to wallahi idan kabari nahusata ko ,humm bazakaji da dadi ba , Sai masu kudi kawai akema jiniya suwuce cikin mota masu tsaronsu sunfi 20 , Amma talaka ko oho ,kai na ma nafasa matsawa sai oganka yafito 
Ido ya zaro tare da fadin " ke ki wuce kinji yar kyakykyawa dan Allah ki wuce 
Ahankali yabude bakinshi tareda fadin " Wai miye yake faruw& . " Kafin yaqarasa maganar saiga driver tareda fadin " sir Wai wata yarinya ce nayi nayi tawuce taqiya Wai daga qarshe ma tace bazata wuceba sai taga ogana
A fusace ya jiyo da kallonshi yana fuskantar driver din
" Sorry Sir " yafadi yana sauke kai qasa
Motar yabude yafita tareda nufar inda take ,jawota yayi daqarfi hakan yasa tafada jikinshi
Riqeshi tayi sosai yayinda hawaye suka fara ambaliya a fuskarta kasancewar yanda yajawota da riqon da yayi mata
Wani kalar shock yaji wanda baitaba jin irinshi ba, hannu yasa ya turata tayi baya xata fadi yayi sauri yariqeta
Dago da kanta tayi yayinda shima yayi qasa da kanshi yana kallonta
unyi wajen 1 minutes Ahaka iska mai qarfi takada, lokaci guda yanayin garin yacanza
Tari yafara yana riqe wuyanshi sosai yacigaba dayi jikinshi yayi weak sosai hakan yasa yaduqar da qwiwowinshi a qasa yasaka hannunshi yana rufe hancinshi
Dasauri Jawwad da salman suka qaraso gunshi yayinda Amnah tayi saurin duqawa qasa tana tabashi

Ganin yanayin dayake yasa tayi saurin bude jakarta tadauko inhaler tana shaqa mashi ,cikin lumshashshun idanunshi dasukayi red sosai yake kallonta
Tundaga Jawwad har salman sunkasa komai face xuba masu ido dasukayi suna kallonsu
Suna ahaka saiga Maleek yayan Amnah, cikin sauri yaqraso hankali a tashe
Saida ya kalli faces dinsu suduka aikam sosai yagane ko suwaye kasancewar faces dinsu dasuke gani a TV ko a Newspaper
 Yallabai Allah yasa ba laifi tamaku ba "
, jawwad yasaki dan murmushi tareda fadin " Aa saidai taimakon mu datayi 
Ahankali yake bude idanunshi da Alamu Asthma ba tamashi dakyau
" Sannu " ta fada Tana kallonshi ,wata muguwar harara ya watsa mata amma bai bari kowa yagani ba
Jawwad ne yace " mun gode "
 Babu komai nima inayi ne shiyasa nagane shima yanada ita har na iya taimaka mashi 
Yaya maleek ne yace " princess tashi muje ko
Cikin sauri yajuyo yana qare mata kallo ,saida ya kalleta tsaf sanna ya tabe baki
Kudi yasaka driver yaba yay maleek yanagama hakan yamiqe
Shikam yay maleek wayarshi tayi ringing cikin sauri yamiqe tareda barin wurin Baki daya
Yana gama fadin hakan yamiqe, aranta tace " wannan bayada kirki sai muguwar izza kamar dan wani sarki
Hannunta yajawo yariqeshi sosai sannan yace " mikikace?
 Ni cewa nayi abokinka kyakykyawa ne  Yanda tayi maganar a tsorace yasa suduka suka kwashe da dariya
Shima yanda tayi maganar yabashi dariya amma sai ya fuske yaqiyi
 Idan kika qara min shishigi sai namaki mugun duka , ninace kibani wata banzar inhaler, daina kallona ko intsone miki ido ,ido kamar na mayu " yafada yana harararta
Itama cikin yar rada yanda kowa bazaiji misuke cewa ba tace " ni mamie na ba mayya tahaifan ba kuma Allah bazakaci mata girki ba, kaga restaurant dinta can kuma abincinta dadin tsiya " tafada Tana nuna restaurant din
 Ke ni tsaranki ne " yafada fuska babu annuri
 Dan qaramin bakinta tamurguda mashi tamaida fuskarta gefe
 Me kuke girkawa a restaurant din?
 Komai ake siyarwa Abincin gargajiya Dana turawa kuma harda nama yakusa girman kanka " tafada tareda rugawa dagudu
Niyarta tayi wurin yay maleek saikam taga bayanan, " Wayyo nashiga ukku " tafada Tana waige waige
Juyawar datayi taganshi a bayanta hannunshi sanye cikin Aljihu
Ganin zai kamata yasa taruga bayan salman
Tsoki yaja mai qarfi tareda fadin " Allah yayi nasake ganinki in da nake Allah sai natafi dake nasa fadawa sun daureki sannan sumaki dukan tsiya 
Ido tazaro waje tareda fadin " Laaa kai dan sarki ne "
 Bansani " ba yabata amsa tareda juyawa yashige mota abunshi

Jawwad daketa aikin video yamayar da wayarshi Aljihu yanata faman dariya
Haka shima Dr salman dariyar yakeyi ba tsayawa ganin yanda suketa drama
" Ya sunanki salman " ya tambaye ta ,
 Amnah " ta fada a sanyaye yayinda jikinta yariga da yayi sanyi
" Wow nice name "
" To kai yasunan ka "
 Doctor salman sai wannnan kuma jawwad dan governor din nan garin sai shi kuma abokin naki Prince shine babban dan sarkin garin nan , Ya na da kyau ko ? " ya tambaye ta
 Aa bashida kyau ko kadan dawasu idanunshi can tun na haihuwa 
Ido jawwad yazaro yana dariya aranshi kam yace " idan yajiki kam zakiji ba dadi 
Ita kam tunani ta shiga wai dan sarki ne, Ashe haka yayan sarkin suke basusa kirki sai cuta
" Bari mutafi mu sai munsake haduwa "
jawwad bandir din 200 ya bata guda biyu
 Aa kabarshi nagode mamie na fada zata min 
 Eh kice nine nabaki bazatayi maki fada ba 
Karba tayi tareda fadin " thanks 
Motocin su suka shige haka jerin cars suka wuce itama tacigaba da tafiya
Yawon dasukayi niya fasuwa yayi hakan yasa suka wuce gidansu prince
Tunda suka shiga fadawa keta faman kirari hakan yasa jawwad da salman sukaita barin kudi
Saida suka fara gaisheda mai martaba sannan suka nufi part din Mommy itama suka gaisheta
Garden suka nufa wanda yake daukeda resting chairs farare masu mugun kyauwu
Ba dadewa da zamansu masu aikin gidan suka fara sintiri da manyan trays masu daukeda fruits iri da kala
Fira sukayi sosai sunayi suna shan fruits
Ba tashi ba sai da aka fara kiran sallar magrib sannan kowa yatafi gida

After some days

Prince POV:

Misalin qarfe 12:30 nadare, zaune yake saman wata blue black 1seater gabanshi computer ce A dan qaramin table
Ahankali yake bude idanunshi yana rufewa tareda cije small pink lip dinshi
Ahankali yasaka hannunshi tareda rufe laptop din sannan yamiqe yanufi kitchen din da ke cikin part dinshi
Gas yakunna tareda aza wata yar qaramar abun dafa lipton
Cikin yan mintina yagama sannan yasaka a wani dan qaramin mug tareda saka lemmon aciki sannna yatafi bedroom di??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nshi
Saman bedside table ya ajiye tareda shigewa toilet yasakar ma kansa ruwa , saida yayi good 15 minutes sannan yafito daureda towel sai wani qarami a hannunshi yana tsane gashin kanshi.
Wani irin shining skin dinshi takeyi ga qamshin shower gel dayaketa bazawa, saida yashirya tsaf cikin white velvet sleeping dress
A gefen bed din yazauna sannan yadauki mug din ya fara surfing Lipton dinshi. Saida ya gama sannan ya daura a bedside table sannan ya haye bed din bakinshi daukeda addu,a
Rufe idanunshi yayi take face dinta tafado mashi wani irin murmushi da baitabayiba yasaki tareda qara lumshe idanunshi sannan ya rungume qaramin pillow yana juyi akan bed din
Cikin sauri yace " what is wrong with me, why are you thinking about her Abdul hafeez ? 
wani iri tsoki yaja tareda fadin " wannan yarinyar fitinanna ce maybe ma mayya ce takesawa inata tunaninta kullum 

Amnah POV :

Kwance take saman bed dinta idanunta sunyi jawurr sosai da Alama kuka tasha
Ahankali tamiqe tareda fadawa toilet ,Alwallah tayi sannan tafito cikin natsuwa , Carpet tadauka tareda saka abaya tafara sallah ,akowace raka tana dadewa kafin tadago , Saida tagama sallarta tsaf sannan tamiqe, carpet din tadauka tareda mayarwa a inda yake sannan takoma saman bed dinta tareda lumshe cute eyes dinta. Wani malalacin murmushi tasaki cikin sauri ta saka hannunta Tana rufe fuskarta alamar kunya
( Awwnnn Ashe Amnah nada kunya,& ..I think Amnah Fa she s falling in love >?#?>?#? )
Haka tacigaba da tunaninshi Tana dariya tareda manna pillow a chest dinta Tana juyi a bed tana dariya , Tana ahaka har bacci ya kwasheta
Mukam sai muce Allah ya tasheki lafiaya munsan dai saikinyi mafarkin prince =?Q? >?#?

WASHE GARI ?&??&?
PRINCE POV:

Misalin qarfe 7:30 nasafe ,A hankali yake safkowa daga stairs. Sanye yake cikin nevy blue Cuz, Jean, shoes and necktie , Gashin kanshi yawani kwanta luff abayanshi, ga wani irin shining dakanshi yakeyi dakagani kasan Ana kashe kudi
Wani sillin glass yasaka da hand wrist qirar company GUCCI Sai baza qamshin turaren Hugo boss yakeyi , Abun ba a cewa komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login