Showing 27001 words to 30000 words out of 37602 words

Chapter 10 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

kallo tabishi har yafice daga dakin



KINGDOM


Zuly ce zaune itada wani hadadden guy Suna fira daga gani kasan firar soyayya ce


Dear a lokacin da nayita neman ki kina gudu na koh wlh jinayi bazan iya rayuwa babu ke ba


I m sorry mana honey nace mudaina wannan maganar ko tafada Tana dan turo baki

Ohk to kema kiyi haquri yanzu fadamin wane time za,a turo mutanen fada suzo nan fadar a nemamin aurenki kawai wallahi koma daga saka rana a daura auren kawai


Chaff kamar dai banida gata ,kuma friends dina bazasuji dadi ba


Xulaiheart


Na,am yaya Ahmad


Kifadamin tsakaninki da Allah kina sona


Wani irin Abu taji acikin zuciyarta sannan tace wallahi yay Ahmad yanzu ina sanka sosai fiyeda tunaninta tafada idanunta na kawo ruwa Alamar kuka

Subhanallah yafada tareda fadin karkija Allah ya kanani mana dear hawayenki masu matuqar tsada Suna zuba sannan ya fiddo wani handkerchief mai kyau tareda miqewa ya qarasa har inda take yana gogemata qwallarta


Zuly kam taqara zama mutuniyar kirki tadaina bin shawarar momynta saboda Tasan ba mai bullewa bace



Bahijja ce tafito Tana kallon duk abinda sukeyi sannan ta tabe baki tace ohni ,sudai jinin sarauta wallahi mazansu da matansu sunada kyau

Dan Allah dubi kyan wannan guy din naji ance masarautar daura yake amma dai gaskiya yayi amma fah bai kai LIL PRINCE kyau ba


Masoyin bahijja ay dole na mallakeka ko ta halin qaqa tafada tana wani ahegen juyi kamar za a juye gero a buhu

Sannan ya juya tanufi dakin mamah cikin sauri,tana qarasawa ta iske mama nata faman cin Kayan dadi kamar kullum yanda tasaba shiyasa gatanan shirgegiya


Uhm Mama Wai ya batin prince AA ne kinga fa aikin nan na farko kadai yayi har yanxu babu Alamar yarinyar nan sai batin aurena dashi ayi abunnan awuce wuri mukwashi daloli =???


Yanzu yaushe zakije wurin lamarudu kinsan aikinshi kamar yankan wuqa yake

Eh to mama amma nafiso mutafi tare,Aa idan nacika fita za a sakamin alamar tambaya

Eh kuma hakane to bari sai gobe inje ko


Eh to Allah ya kaimu gobe ,ni duk rananr da kika mallaki AA ay mu munyi arziqi


Wallahi kam amma fa da mungama nashi aikin yayi sai mu fada kan uwarsa wallahi sai mun qasar da danginsu

Yo Wai su kullum cikin Cigaba suke amma mu ko oho yanzu kiduba kinga wannan shegiyar Rahama din Wai dan president zata aura


Mama tace kece ay akwai shegen muni kamar ubanki a gari


Turo shirgegen bakinta tayi sannan tace Nifa kibar zagin ubana


Fitar mai daga daki marar kunya fitsararriya mai kamada shegen ubanta


Ke kika koyamin komai ay tafada Tana barin dakin


Tsoki Tana ta koma ta konta


WASHEGARI


kamar yanda sukayi niyya zasuje wurin boka haka aka bahijja tashirya tasa driver ya dauketa suka fara tafiya har suka bar garin katsina


Wani qasungumin qauyene driver din yayi parking tasafka

Dajin shuru sai qarar tsuntsaye da namomin daji daka gani kasan qauyen ba qaramin hadarine dashi ba


Shikam driver da kallo yabita yana gyada kai yana tabe Baki sai faman juye juye yake alamar yanajin tsoron wurin


Nade rigarta tayi sama saboda ciyawu sunyi yawa wurin,wata yar qaramar bikki dake Chan cikin dajin ta nufa


Hayaki ne kawai ke tashi wurin da wata yar qara


Tana tafiya Tana juyejuye har taqarasa wurin bukkar

Tafiya tafarayi da baya baya har tashiga sannan tace sarkin bokaye barkanka da aiki babban shaidani

Boka yace tako Ahankali babbar shedaniya,uwarki muguwa shedaniya kema annamimiya yafada yana wata irin dariya


Shiga tayi tazauna tace lamarudu aiki nakeso Amin kamar yankan wuqa

Bakida matsala! Bakida matsala! Sai anyiwa sarkin Aljannu yanka nasan da mi kikazo

Amma aikin shi zaiyi wahala saboda yana tsaida sallah yana lazumi yacika kunsantar Allah


Amma yanxu zanyi baki turare kije dakinshi ki kunne kullum da daddare har na tsawo sati daya kinayi Kina kiran sunanshi amma fa idan kika bari wani yaganki hhhhhhhhhhhhhhh!!

Zaki haukace ko kuma kiyita zubarda jini ko kuma ki lula kibi duniya hhhhhhhhhhh!


Zero ido tayi sannan tace Boka babu Wanda za a canza mai sauki dai


Wannnan ne mafi sauki saboda yana kusantar Allah shima wannan sai munsha wahala

Tashi kitafi karki sake ki waiwayo har kibar dajin nan I kuma kika waiwayo hhhhhhhh!


Da sauri tadauki magungunan daya bata tasaka a jakka sannan ta ajiye mashi makudan kudi


Cikin sauri tacigaba da tafiya har ta iso titi bata waigo ba


Wata irin qara taci a bayanta aikam ta zanbada da gudun tsiya tasaki jakka da takalmi tasamu tafada mota


Haki kawai takeyi tayima driver wani irin duka a kafadarsa sannan tace nace kabani ruwa nasha ko


Shikam driver ihuu yasaki yana juya wuya alamar yaji zafi sosai


Ruwan ya tillo mata yacigaba da tuqinshi





By


Waleee&?
[18/07 22:43] Walee: LIL PRINCE


BY


AID WALEE


THE WRITER
'
SAYYID RAJAT
FREE BOOK

AND KNOW

LIL PRINCE

PAID BOOK
@200

Account number

8131203918

Opay

Aisha Ibrahim danjuma




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .



=???=???=???=???_____=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???=???_____________=???







Ruwan ya tillo mata yacigaba da tuqinshi , sai da sukayi nisa sannan ta tuna tayarda jakarta a dajin nan


Kai kai tariqa kiran driver din ,baki ya turo sannan yace Wai miye ne Haba


Nabaro jakana a dajinnan fa idan mu kika gida zakije ka daukomin


Wallahi idan na tonaki bazakiji da dadi ba narantse Da Allah bazan koma ba yafada tareda Jan motar da gudu



Itakam shuru tayi bata qara cewa komai ba har suka isa katafariyar masarautar katsina



Koda tasafko daga mota tafara tafiya sai taga mutane duk Wanda ya kalleta sai ya maqale dariya

Saida ta kalli qafarta taga yanda tayi budu budu gashi babu ko takalmi


Tsoki taja mai qarfi sannan taqara sauri tashige bangarensu


Tana shiga sukayi kitubus da mama tace ke lafiyarki,humm kedai bari uwata wani irin Abu da ban taba gani ba yau shi nagani bakijiba kamar anamin kida a kai



Haka sukayita maimaita maganar Suna jajantawa kuma sannan daga qarshe mama tace ke ina magungunan


Humm yo ai da takalmin da jakar da magungunan Suna Chan nasaki nidai wallahi ko zankoma bayanzuba sai na huta



Kaishh amma wallahi Kedai wawiya ce sakarai sai kika yarda tafada tareda sakin uban Ashar

Aikin banza kudinmu munyi asara kenan


To mama bari kiji mai faruwa tafaru kuma nidai wallahi bazan koma ba yanxu dai saidai idan zakije namiki kwatancen wurin kije


Tana gama fadin hakan tamiqe tayi tafiyarta abunta


Itakam da kallo tabita Tana tabe baki





ABUJA NIGERIA

Zaune suke a parlor Suna firarsu sudukansu daka gansu kasan family ne mai cike da farinciki da kwanciyar hankali


Itakam Amnah tayi wanka tacanza mata cikin doguwar Riga marar nauyi tafara qoqarin safkowa har takusa qasa kawai kunya taji tarufeta hakan yasa tajuya zata koma


Ware idanu tayi ganinshi a gabanta,aranta tace yanzu fah naganshi a chan amma kuma gashi gabana

Kina aikin wane tunani har nawuceki baki ganiba

Dan murmushi tayi kafin taqarasa maganar ta yakama hannunta yafara safka stairs da ita


Itakam kallonshi take suka iso tsakar parlorn ,sairah tace Awwnn yaya Taufiq Anya bazance komai ba


Ke sairah miye naki aciki cewar zarah Tana qumshe dariya

Dan sunsan halin yayan nasu a kwai daukar fushi wani lokacin



Haka Rayuwa tacigaba da tafiya Amnah kam soyayya taraba mata hankali gida biyu gata yaya Taufiq gata kuma & & A& &




AFTER SOME TIMES



Abbie yace yakamata ace ka koma wurin aiki hakanan taufiq kayi hutun kuma kahuta sosai ya kamata gaskiya

Eh kam gaskiya cewar ummu yakamata nakoma hakanan kacigaba da kula da dukkyarku


Shuru yayi kanshi a qasa yana tunanin idan yatafi kar wani ya kwace mashi Amnah dinshi

Ohk to shikenan Abbie amma zuwa rananr Monday sai nayi bucking flight sai nawuce amma Abbie kafin nan dan Allah uhm & Uhm..yafada yana dan sosa qeya yakasa cewa komai


Qarasa maganar ka mana kanata in ina


No babu komai yafada yamiqe zai wuce

To dawo ka zauna ni inada magana ,zaman yayi kanshi a qasa sannan abbie yace kafin katafi Amnah zata koma makaranta sai tacigaba daga Koh SS2 ne ko 1 taqarasa karatunta

Amnah kaine Nakeso kamata jagora asamu babbar makaranta Anan Abuja sai tacigaba da zuwa kawai

Yaji dadin zata koma makaranta amma yana jin tsoro da fargaba kar tafara soyayya da wani gashi zai tafi amma babu yanda ya iya sannnan yace for shikenan abbie sai muje yau kawai ayi komai kaga sai tafara zuwa daga gobe

Eh hakan yayi Allah yayi maka Albarka cewar Abbie ,Ameen ummu tafada bakinta daukeda murmushi tace Allah yasaka maki da Alkairi


Abbie kam kashe mata ido yayi hadida daga mata gira guda


Murmushi tasaki hadida mayar mashi da wani kallo

Ganin haka yasa yamiqe A kunyace yabar wurin ,saida yaje part din su zarah ya sanarda Amnah tayi sauri ta shirya zasuje wani wuri sannan yanufi mashi part din


Saida yacire Kayanshi na sama sannan yashiga toilet yayi wanka yafito daureda towel,chest dinshi kwance da gashi gwanin burgewa


T-shirt yasaka sky blue color sai Ash din jeans ba qaramin kyawu yayiba yasaka Ash din shoes sannan yazabga uban turare yafito sai qamshi yakeyi


Key din sabuwar motarshi ya dauka tareda dita surrounding din gidan,parking space yanufa tareda bude wata sabuwar Mota Ash color


Moatar kam sai qyallin sabunta takeyi,wayarshi ya dauka yafara kiranta saida yayi 3 missed call sannan tadaga

I m sorry yaya gani nan zantaho tafada cikin yar muryarta mai daukeda yarinta,murmushi kawai yasaki sannan yace Allah yakawomin ke lafiya


Sanye take cikin Ash color din Abaya wacce taji adon duwatsu masu daukar hankali sai qyalli sukayi tayi rollin veil dinta ga black hill shoes ga kuma black bag dinta ba qaramin kyau tayi ba



Waya takirashi cikin shaqwaba tace nifah yaya banganka ba

Kashe wayar yayi tareda fitowa daga motar yafara takawa, tutus yayi yana kallonta murmushi bayyane a fuskarsa


Ya Salam ya furta a cikin zuciyarshi ,yar hararar wasa tamishi tareda saka hannunta saitin idanunhi sannan tace yah taufiq mai kake kallone

Dan razana yayi kadan sannan yace fure
Dariya tayi sosai Wanda ya bayyana fararen haqoranta da dimple dinta

Wai yaya taufiq ka iya abun dariya wallahi,humm kawai yafada sannan yace Kinyi kyau kamar tauraruwa


Ay kafini yin kyau kai kaga yanda kayi kamar tauraro,shima dariyar yayi sosai sannan yace kifadi gaskiya dai

Allah yaya Taufiq kayi kyau ga saje ga gemo masu kyau tafada Tana rufe fuskarta




By walee
[18/07 22:45] Walee: LIL PRINCE

BY

AID WALEE


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

'DGE D' 3GD 'D' E' ,9D*G 3D' H'F* *,9D 'D-2F '0 49* 3D' 1(Q41-DJ 5/1J H J3Q1DJ 'E1J HG/D9B/*K EF D+FJ JABGH BHD .









Allah yaya Taufiq kayi kyau ga saje ga gemo masu kyau tafada Tana rufe fuskarta


Ware idanu yayi yana kallonta sannan yashafa gemun nashi Yana murmushi

Allah ya shirya ki yafada tareda Jan hannunta suka nufi motar

Let din motar ya Fiddo sannan yasaka matashi a tafin hannunta

Ni zanyi driving din yah Taufiq, murmushi kawai yayi sannan yace shiga kigani motar nada kyau

Saida ta Leqa ko ina sannan tace tayi kyau sosai Yaya ,tohm daga rana irinta yau na mallaka miki itahar abada


Ido tazaro Tana kallonshi tace yah mota fah,eh itadin fah tazauna taki sai acigaba da kaiki school da ita,yanzuma zamuje ayimiki registration zuwa gobe insha Allah zaki fara zuwa

Zancigaba dakaiki kafin next week zankoma Abroad insha Allah but nasan zanyi missing dinki


Itakam angama mata komai a wannan gidan sunsakata school datake mugun so bugu da qari ga kyautar mota anyimata

Wani irin tsalle tadaka ta rungumeshi sannan tasakeshi taruga da gudu tanufi parlor,cikin sa,a kam ta iskesu duk Suna nan

Fadawa tayi jikin sairah da zarah tanata qyalqyata dariya


Ummu da abbie da sairah da zarah kam duk kallonta suke sannan ummu tace ke lafiyarki kam


Ummu ya taufiq yasayamin mota sabuwa kuma zai sakani school

Sudukansu babu Wanda baiyi dariya ba harda gwalla =?? ganin yanda taketa murnar da bata tabayi ba tunda tazo gidan

Abbie yace congratulations hajiya Amnah ,Masha Allah Amnah Allah yasa Alkairi cewar ummu


Sairah da zarah sukace kicedai munyi mota suka fada suna tafawa

Itama Dariya tayi sannan ta gwada masu key din motar,Awwnn suka fada hadida qara rungumeta


Sairah ta amshi key din aka gwada wa su abbie da ummu suka saka Albarka


Aikam miqewa sukayi aka fara video har taqarasa wurin motar Suna mata videos


Wata video suka qara yimasu itada yaya Taufiq yana gwada mata abubuwa


Tunda sukayi posting a social media mutane suketa comment da like

Wani yace masha Allah yayi dacen mata kyakykyawa wlh she s so innocent fah inama ace ni nasameta

Wani yace amma dai soyayyar nan daga gani sabuwar soyayyace ga saurayin nan cike da shauqi


Haka wasu keta posting kafin ka ankare video din tafara trending sosai Instagram,facebook,Tiktok


Innalillahi wa inna ilaihirraji un,who s that guy cewar Prince da yakalli video din


Account dinsu yashiga yafara kallon videos dinda sukayi posting ,tunda yafara duba comment din mutane idan twins sukayi posting dinta

Haushine yacikashi sosai yakashe wayar yamiqe yadauki keys din motarshi yafice daga office dinshi


Yana fita baijira maganar kowa ba yayima motarsa key dagudu sosai yabar wurin kamar bayasan ranshi


Koda yaqarasa horn yayi da qarfi,da sauri gateman din ya bude mashi gate yashigo


A parking space Yayi parking yafito motar ko rufeta baiyiba yatafi


Direct bedroom dinshi yanufa yacire suite din jikinshi yayi hanging dinta yafada kan be





ABUJA

Tunda suka shiga cikin katafariyar makarantar student nata hada hadar rayuwarsu


Office din PC suka nufa akayi komai hadida bata uniform din makarantar damuna books da bags sannan suka juya suka tafi

A hanya suka tsaya sukasiyi shawarma da Ice cream sannan suka dawo gida

Key din motar yabata yawuce part dinshi dan yagaji sosai


Itama part dinsu sairah da zarah tawuce sukaci shawarma da Ice Cream din

Uniform dinta suka taimaka takai room dinta,



PARIS


Misalin qarfe 3 nadare,Ahankali ya miqe bakinshi daukeda addu,ar tashi daga barci

Phone dinshi yajawo ya duba time,dan zaro ido yayi sannan yamiqe yashiga toilet




By
Walee
[19/07 20:15] Walee: LIL PRINCE







(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

Phone dinshi yajawo ya duba time,dan zaro ido yayi sannan yamiqe yashiga toilet

Alwalla ya dauro sannan yafito ya baza prayer mat sannan ya kuna wan dan qaramin light


Salla yacigaba dayi a ko wace sujjada yana dadewa sannan ya dako

Bai tashi daga saman prayer mat dinba har saida gari yayi haske sosai sannan yashiga toilet yayi wanka yafito daureda towel a qugu


Mirror yanufa ya zauna a saman stool saida yadauki mintina sosai sannan yamiq yabude wardrobe

Wata yar T-shirt ce yasaka white color mai qaramin hannu sai black trouser Wanda iya gwiwarsa ya tsaya


Turare ya fesa kadan sannan ya dauki phone dinshi da aketa faman kira


Message ya tura sannan yafita daga bedroom din,dining place yanufa inda ya iske lafiyayyen breakfast yana jiranshi

Nan bread ne da liver soup sai yan snacks da tea mai kaurin gaske


Saida yaci ya qoshi sannan yafito yana kallon surrounding din gian masu aiki kowane yana aikinshi masu gyaran flowers ma kowa yana nashi aikin


Bangaren da yake motsa jiki yanufa,masha Allah wurin gwanin kyan gani


Phone dinshi ya ajiye sanna yacigaba da abunda ya kawoshi

Yafi qarfin 2 hours yanayi sannan ya ajiye sai sheqa zufa yakeyi

Qaramin towel aka miqo mashi ya tsane zufa sannan yasha coffee

Yana gamawa ya dauki wayarshi ya koma saitin swimming pool yana kallon ruwan ,qafarsa yasaka aciki sannan yashige cikin ruwan yacigaba da swimming a ciki


Shima saida ya dauki time sannan yafito ,yayi mintina sosai a tsaye gashin kanshi yanata digar ruwa



Ahankali yadauki wayarshi ya koma room dinshi ya fiddo wata black suit da white shirt,saida ya fiddo all Kayan da zai saka sannan ya qara shafa cream sosai a jikinshi ganin yanajin sanyi saosai


Saida ya shirya tsaf cikin wannan shigar black and white din nan Wanda bantaba ganinshi dashi ba sai yau

Ba qaramin kyau yayi ba ga glass ga watch abun ba a cewa komai kamar dan qasar har baa ganewa




Wani room ya nufa yana sakin murmushi, Kayan kidane iri iri masu kyawun gaske

Piano ya nufa yacigaba da kidanshi mai dadi tareda lumshe idanunshi wani dadi na ratsashi kasancewar kidan irin so silent dinnan ne mai kwantatr da hankali



NIGERIA



Misalin qarfe 7:30 Tafito sanye cikin uniform Red and white ga white socks farare dogaye sosai kasancewar skert ne da yar qaramar hijab


Bag dinta ta Goya a baya tafito Tana takin ta gwanin kyan gani


Ba qaramin kyau tayiba hakan yasa Ahalin kowa yake yaba kyan datayi tareda yi mata fatan Alkairi


Bye bye tamasu tafita dan Yaya taufiq nachan yana jiranta


Da sauri ta qarasa gaban motar ta iskeshi tsaye yana latsa wayarshi

Ji tayi bataji dadiba tabarshi a tsaye tun dazu,Assalamu Alaykum warahmatullah tafada tareda qarasa kusa dashi sannan tace yah taufiq Inakwana

I m sorry pls na barka a tsaye tunda I kayi haquri


No karki damu ina key din,miqa mashi tayi ya amsa yanata kallonta

Pictures da videos ya bazamata kuma ba qaramin kyau tayiba

Sannan suka shiga motar yakaita harcikin school hannunsu riqeda na juna


Students kam duk wanda zai wuce sai ya kallesu,wata matashiyar yarinya wacce bazata wuce da,ar Amnah ba ta kalli yaya Taufiq take murmushi ya bayyana a face dinta


Sannu sister tafada Tana kallon Amnah,Shikam hade fuska yayi babu ko annori


Inkawana yaya Taufiq cewar yarinyar,baiyi mamakin ina Tasman sunanshi ba saboda yana social media sosai zata iya saninshi


Amnah tadanyi murmushi sannan tace A ina kika sanshi

Itama yar kyakykyawa ce ba laifi,a hankali tace A Instagram nake following dinshi shiyasa nasanshi sosai


Allah sarki cewar Amnah suka cigabada tafiya,forehead kiss yamata sannan tashiga class,baitafi ba saida tashiga ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login