Showing 18001 words to 21000 words out of 37602 words

Chapter 7 - Lil Prince Complete Book By Sayyid Rajat.doc

arziqi kam tareda kaisu suka gaishe da mai martaba

____
11 pm

Iska mai dadi ta ke kadawa Wanda ba qaramin jin dadin yanayin yakeyi ba ,A hankali yake tsotse lip dinshi na qasa hadida lumshe idanunshi
A saman wata table chair yake zaune hannunshi riqeda qatuwar chocolate da Alamu ya na shan chocolate din ne, a saman table din kam daukeda wata yar qaramar buta ta glass ga cups nan qanana sai uwayen chocolate da biscuit a saman wani heart plate
Slowly ya miqe tare da nufar window din da ya ke fessing ya bude ta hakan ya sa labulayen dake wurin suke kadawa gwanin burgewa ,daga waje kam flowers ne masu kyau suma sai kadawa su ke
Dawowa ya yi ya zauna ya sha wasu sleeping dress blue color, bedroom din babu haske sosai sai blue light da ke haska in da ya ke
A hankali ya ke rufe idanunshi ya na budewa kamar mai dan ya tuna wani abu, Amma ya kasa haka kullum yake fama ya zama kamar marar lafiya , Kullum da ya fara qoqarin tuna wani Abu mai mahimmanci a rayuwarshi amma sai kanshi yafara ciwo hadida jin juwa
Gently ya miqe ya mayar da chocolates din a fridge sannan yakoma ya zauna, ya dauki good minutes a haka sannan yasake miqewa idanunshi a rufe
Haka ya yi ta kai kawo a tsakar dakin ya rasa mike mashi dadi a duniyar ,qoqarin yin addu,a yake amma yakasa ,fuskarsa ce tayi jawurr sosai
Cikin sauri ya dafe kanshi tareda fadawa saman bed kanshi na wani irin ciwo , Ya na a haka har bacci ya yi gaba dashi
Mu dai sai muce Allah ya kyauta, Asuba ta gari Lil Prince

=?J??NIGERIA
11:45 pm

Dariyarsu su ke ta faman yi sannan bahijja ta ce " mama gaskiya komai na tafiya dai dai ,yanzu fa Saura 2 weeks ya cika 4 month da yin auren nan kin ga da mun gama da wannan sai mukoma kan waccen shegiyar kuma yaya zai yi wannan aikin kanta "
Hahaha& .hahaha mama ke wannan dariyar tare da fadin " Tabbas aikin nan ya na yi, kin ga fa yanda shegiyar take kullum cikin damuwa ta ke har ta rame " ta fada Tana qara wata dariyar
Ita ma bahijja dariyar ta ke sannan ta ce " kuma kinga idan har yaji muryarta to komai fa ya lalace ,Amma ba zai taba Nina saboda ko phone bata dashi kuma baya magana da kowa nashi, gaskiya mama a taba maki ke ba qaramar muguwa ba ce "
" Zan ci tsohon matsiyacin ubanki fa ,ina daura ki kan dai dai kina fadin ni muguwa ce ,to wannan shi ne hanyar dai dai ki bi boka ki samu biyan buqatarki dawuri "
Hummm kawai bahijja ta fada sannan ta miqe ta nufi dakinta

Misalin qarfe 3 na dare

Mommy

Sallah ta ke Ta faman yi ,idan tayi sujjada sai tafi 6 minutes bata dagoba, " ya ubangijin rahama kai ne kadai masanin gaibi kai ne kasan halin da ya ke a ciki ya Allah ka warware mashi matsalarshi ka tsareshi daga sharrin mugun ko Aljan ka maido shi lafiya a cikin Ahalinshi "
Haka ta cigaba da addu oi kala -kala, bata daina sallar ba saida aka gama sallar Asuba har rana ta fara fitowa sannan tayi sallar walha
Sai da ta gama tsaf sannan ta miqe hadi da fadawa toilet tayi wanka tayi brush sannan ta fito ta shirya cikin shigar Alfarma , Lokacin da ta ke saukowa da ga stairs ta hangi Amnah Ta na faman shirya abinci a dining area , Ita kuma Rahama ta na ta faman saka turaren wuta a parlorn ,ko ina tsaf gwanin burgewa
Aranta ta ce " ikon Allah ,yarinya qarama duk ta iya aiki har haka ga girki idan tayi ba,a magana Prince kayiwa kanka ,ina tsoron time ya ida dolene a raba auren nan nasani saboda ko musulunci ya fitar da lokacin da za,a raba aure muddin ma,auratan basu tare da junansu kuma akwai aure tsakani "
Innalillah ta fada Ta na qarasawa in da su ke sannan ta ce " sannunku da aiki yaran kirki, Allah ya yi ma rayuwarku Albarka "
Ameen ya Allah suka fada a tare, sai da mommy ta fiddawa mai martaba Wanda zai ci ta kai masa har part dinshi sannan ta dawo suka fara breakfast din A tare
Sai da su ka gama tsaf sannan mommy ta ce " Amnah idan kin gama ki je dakina a kwai waya da sim dakina sai ki dauka, Rahama sai ta tayaki settings apps ko "
Murmushi ta saki tare da fadin " Nagode sosai mommy Allah ya saka maki da Alkhairi "
" Ameen ya Allah " ta fada Ta na miqewa ta bar part din
Dariyar murna su ka saki ita da Rahama sannan su ka bar dining room din tare da nufa part din mommy

Walee '?


Muhadu a page nagaba =?L?('


*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM




__________

Dariyar murna su ka saki ita da Rahama sannan su ka bar dining room din tare da nufa part din mommy
Waya ce lafiyayya qirar IPhone 14pro max purple color, ga punch guda ukku daya pink daya white daya blue sai Bluetooth da charger abun gwanin burgewa
Murna kam bata musaltuwa wajen Amnah hakan ya sa tarungume Rahama Suna murna , Nan suka zauna su ka yi ta setting komai tare da dakko apps WhatsApp, instagram, TikTok da sauransu , Haka su ka yini kowace na latsar wayarta

AFTER 2 WEEKS

Zaune ya ke a office ya kifa kanshi a table din , wayarshi ce keta faman ringing yafi sau 5 sai na six din ne ya duba ,dan tabe Baki yayi ganin number din daga Nigeria ne , Picking call din ya yi tare da karawa a kunne
Cikin kuka a ke fadin " ka cuce ni ka lalata min rayuwa tin ina qaramata , na tsane ka ba ni qaunarka har Abada Allah ya saka min abun da ka min " ta qarashe maganar Ta na kuka mai qarfi
Sai a lokacin abubuwa suka fara dawo mashi cikin kai ",Innalillahi wa inna ilaihirraji un " ya fada ya na dafe kanshi , Fuskarsa ce ta yi red sosai sai a lokacin kamanninshi su ka dawo na jinin sarauta

NIGERIA

Fadar mai martaba

Zaune su ke a fada da ka kalli fuskarsu ka san babu farinciki a ciki
Nan mai Martaba ya juya kallonshi yana kallon mahaifin Amnah sannan ya fara da fadin " ina mai Baku haquri Akan abunda yafaru nasan bakuji dadi ba , Ni ma ko da diyata ce bazan ji dadi ba Amma dan Allah ina mai baku haquri , Sannan kuma Kun yi gaskiya ,Aure kam dole za,a rabashi kamar yanda kuka fada dukda dama fadi ne na addinin musulunci , Akwai watannin da ya gida Wanda dole za a raba aure muddin akwai aure tsakani kuma basu a tare ba tare da wani dalili mai qarfi ba "
Mommy hawaye ke ta zuba a fuskarta haka ita ma mamie da ke zaune a gefenta ,mai martaba shi ma daka kalli fuskarsa kasan baya jin dadi ga shi su damuwa biyu tahade masu
Da ga liman sai qanen sarki watakam mahaifin zully, wakilan Ango Dana amarya duk suna nan ,babu yanda su ka iya haka a ka raba auren
Zaune ta ke ita da rahama suma duk sun damu dukda ba su san mi ke faruwa ba
Wani irin bugu qirjinta ya yi hakan yasa ta dafe shi da qarfi sannan ta fadi innalillahi.. bata qarasa ba kuka mai qarfi ya kubce mata

PARIS
Miqewa ya zoyi da sauri ya koma ya zauna sanadin wani irin bugu da qirjinshi ke yi
" Ya Rabbi make everything easy for me ,innalillahi wa inna ilaihirraji un " ya ke ta maimaitawa har sai da ya samu sauki
A hankali voice dinta ke dawo mashi cikin kai ,take wata muguwar soyayyarta tafara mashi yawo a ko wane sashen jikinshi
Murmushi ya saki Wanda ya bayyana kyawun shi ,tunda ya dawo bai taba murmushi irin wannan ba , Idanunshi yarufe take ta fara fado mashi a ido ranar da mommy ta ce ya zo ya dauke ta
Gashinta mai tsawo da qyalli yake hangs da kuma tsantsar yarintar da ke gare ta ,cikin sauri ya bude idonshi tare da fadin " Astagfirullah ,why na aikata haka a gareta she s so small " ya fada cikin wata muryar shagwaba
" But I m falling in love with that small girl " smiling on his face gently ya miqe ya bar office din
Sai da ya isa katafaren gidanshi mai mugun kyawu, sai da yayi wanka yay sallah sannan yasa a ka mashi order din abinci ya ci Wanda rabonshi da abinci har ya mance
Sai da a ka kawo mashi wata biryani rice yaci ya hada da drinks sannan ya dauko wayarshi yanata murmushi
Mommyna na ga ya danna wa kira ,yayimata missed call yafi 20 Amma bata daga
" Ya Allah ,ni raban da na ji muryarki har na manta " ya fada a cikin damuwa
Daddy ya kira shima bai daga ba ,to lafiya ya fada cikin damuwa , Nan ya fara duba missed call din wayar shi nan ya ga uban kiran da mommy tamishi
Subhanallah ya fada tare da miqewa ya fita harabar gidan har yana wata zufa , Ya na tafiya waya kange a kunnenshi, kamin ya qarasa wani bature ya iso wurin
Cikin harshen turanci su ke maganarsu har su ka gama


WASHEGARI =???=?J??

7:30 ya bi private jet su kayo Nigeria, 10:00 ya isa katsina har cikin masarautar su
Fadawa sai faman baza mashi gaisuwa su ke ta ko ina sai dai burinshi ya qarasa ciki
Babban parlorn gidan ya nufa Baki daya Wanda zai iya samun duka A halinshi a ciki
Baki daukeda sallama ya shigo cikin parlorn ,kowanensu ba ki a sake ya juyo ya na kallonshi
Fuskarsa ba yabo babu fallasa yashiga ya zauna a gefen mai martaba

Wani irin lafiyayyen Mari ya daukeshi dashi tareda fadin " idan ba ka bar nan ba duk abun da na maka kai ka so mutanen banza har ni za ka wulaqanta cikin qasar nan AbdulHafeez ,Duka nawa ka ke da zan ba ka umarni ka qi yi "
Cikin lokaci kadan fuskarsa tayi jawurr idanunshi sunyi wani irin red, kanshi a qasa ba tare da ya ce komai ba
" Tashi ka ba ni wuri tun da har za ka watsar da umarnin Da na ba ka ,mu na ta faman kiran wayarka amma sai yau kaga damar kiranmu Qila ka saka a duba maka randa zan war ware auren shi ne sai ka dawo ko , to hankalinka ya kwanta aure ni Da na daura na warwareshi "
Wata razana yayi yadaga kai yana kallon daddy ,idanunshi sun qara yin jawurr bakinshi na kyarma ya ce " daddy why? "


By Walee
*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
A tura Receipt ta wannan number
DM : +22798999753

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM





Wata razana yayi yadaga kai yana kallon daddy ,idanunshi sun qara yin jawurr bakinshi na kyarma ya ce " daddy why? "
" Aw rashin kunyar naka ya kai har ka tambaye ni mi ya sa ko ,idan kai baka da hankali sai a ka ce Ni ma ba ni da shi "
Mommy ta ce " dan Allah ka mishi huquri mu ji mi ya same shi ka ga fa duk ya rame "
Tsoki daddy ya yi tare da kauda kanshi
Bahijja da Mamah sun riga da sunsha jinin jikinsu ga AC amma sai faman zufa su ke yi

AMNAH POV:
Kuka Tasha sosai har idanunta sunyi qato, Ita ta rasa mike mata dadi, prince kam ta riga da Ta tsane shi
Auntie Ameerah ita ce keta bata baki ,Dan kowa na gidan ranshi babu dadi , Yay maleek ma da ya ji ,flight ya biyo ya taho Nigeria
Kowa kam ba qaramin tausayi Amnah take bashi ba

PRINCE POV:=???=?Q?

" Daddy wallahi tun da na je na rasa gane mi ke min dadi ,kamar anyi formatting brain dina haka na ke jin komai, Da na fara qoqarin tuna abu sai kaina yayita min ciwo Kuma Allah ina sonta daddy , Daddy wallahi I Don t want to loosing her, daddy I can t live without her, I really love her daddy! The first time Da na fara ganinta ta taimake ni kuma tun a lokacin na kamu da sonta daddy , Mi ya sa a ka raba aurennan daddy ? " ,ya qarashe maganar voice dinshi na rawa
Kowa kallinshi ya ke suna mamakin wadannan maganganun da ga bakinshi , Lallai so Ba qaramin abu ba ne
A hankali ya miqe ya bar part din tare da nufar nashi
Ko daya shiga part dinshi bedroom kawai ya nufa tare da fadawa saman bed ko takalmi Bai cireba, wani irin gumi yake fiddawa , Ita kawai yake tunani ya na hasashen ya zai yi ya gan ta a yau , Da sauri ya fiddo waya ya dannanma jawwad kira, Cikin sa a kam yayi picking call din
" Lil prince " jawwad ya fada ya na dariya
" Malam dan Allah turomin adress din gidansu yarinyar nan "
" Wacce yarinya kenan "
" Dan Allah Amaryata "
Dariya ya kece da ita tareda fadin " A masha Allah Harda wani cewa Amaryata but ba za ka tambayeta ba "
Cikin damuwa ya soma fada mashi duk abunda ya faru
Shima cikin damuwa ya ce " Prince why ka aikata mata haka kuma ka na ganin yarinya ce sosai fa sannan kuma ka yi mata haka sai ka bar qasar baki daya ma, gaskiya ba ka kyauta ba "
" Wallahi sai da ga baya duk na ke jin ban kyauta ba, wallahi Allah kamar an yi min wankin brain ko iyayena bani iya tunawa ,kai Azkhar ma bana iya yi , Tun da na koma na ke cikin damuwa jawwad, wallahi zan iya rasa raina Idan har narasa Amnah saboda ita din farincikna ce da kwanciyar hankalina kai ita din rayuwata ce baki daya , Tun ranar da na fara ganinta na fara qaunar ta jawwad, yanxu daddy ya ce ba zai yi komai ba sai dai ni da kaina na yi , Zan je na roqi iyayenta da su yafe min su ba ni ita "
Ajiyar zuciya jawwad ya saki sannan ya ce " na sani Dama ka na sonta do ne kawai dai taurin kaine irin naka ya hana ka , Sannan kuma ka dage da addu a muma zamu taya ka insha Allah Bari na turo maka address din " , Bankwana sukayi sannan suka ajiye phones din
Ba dadewa yay jawwad ya turawa address din gidansu Amnah
Yana gani ya miqe ya fada toilet ya yi wanka cikin sauri ya fito ya shirya cikin wata farar shadda wanda lokacin ne kari na biyi da ya taba saka manyan kaya
Wannan fitinanne turaren ya shafa sosai sannan ya saka black cover shoes ,Wani mugun kyawu ya yi wanda baya musaltuwa abun sai wanda ya gani , Bedside drawer ya bude tare da daukar keys din sabuwar motarshi sannan ya dauki phones dinshi ya fita ya nata sauri
Misalin qarfe 12:39 ya isa kofar gidansu dai dai fitar motar aunty ameerah wacce zasu tafi Abuja ita da Amnah .

By walee '?=?
?

*WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , ? 200 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP DIN*
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
DM : +22798999753 ku tura shaida ta wannan number

=?Q? LIL PRINCE =?Q?


{The story is all about love d'? Romantic =??? heart break and dramatic}

By

AID WALEE

The writer of
And now
=?Q?LIL PRINCE =?Q?


TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANEL
=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM





Gate keeper Bai rufe gate ba hakan ya ba shi damar antayawa cikin gidan
Wani irin qamshin turare ta ji wanda ta rasa ina tasan turaren ,hakan yasa ta lumshe idanu tana shaqar qamshin
Aunty Ameerah ta ce ko " waye ya shiga da motar nan mai mugun kyau " ,ba a dade da fitowa da ita ba har ta zo Nigeria ko waye wannan ba qaramin shege ba ne
Ita dai ta na Jin aunty Ameerah amma ba ta ce komai ba
Su na isa Airport drivern aunty Ameerah shi ma ya iso ,kayan su ya kwashe masu tsaff tareda kai wa idan da,a saka kayan cikin jirgi
Key ta ba shi ya hau hanya su kuma su ka shige jirgi, dukda cewa wannan shine kari na farko da ta fara shiga

PRINCE =?Q? POV:

Sai da a ka mashi iso sannan ya shiga directly parlorn da suke cen yashiga baki dauke da sallama
Mamie da Abbie ne a parlorn haka suka amsa gaisuwarsa fuskarsu a sake
Abbie ya ce " ka zauna mana a kujera za ka gaji da zuqunni " ,a yar kunyace ya miqe ya hau kujerar sannan ya ce " Abbie mamie na zo ne dan in nemi yafiyarku A kan abun da ya faru "
Cikin damuwa ya ce " wallahi tin da na koma Paris na daina samun kwanciyar hankali komai nawa namance Narasa miyafaru hatta iyayena wlh namance , Sai rannan kawai aka kirani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login