Showing 33001 words to 36000 words out of 71752 words

Chapter 12 - YAN BIYU NE BOOK COMPLETE BY MRS KD.doc

Mrs KD   

29 Sep 2025

1962

baby shikenan yazama dole ki yarda muyi aure" ture shi rayi tana fadin "ni wlh ka dame ni" tabude kofa tafuce,









=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel


page 23



___________________Shirin bacci yayi tsaf kana ya hau kan bed din, idanshi ya rufe, yaja blanket, wayarsa ce ta dau ruri, janyota yayi yana dauka yakara a kunnensa, "hello inaji" "hello" "banaji fa" wayar ya kalla, number da aka kirashi dazu ce aka ki magana, hakan yasa yakashe wayar, yamai da kai ya kwanta,
tunda tafuto daga wankan dolen dayasata, bta ko kalli inda yake ba, tayi kwanciyar ta saman kujera tana kallo, yana kallonta, shi har mamaki take bashi dayayi abu kadan se tafara fushi kodan taga yana sonta ne, zuciyarsa ce tace 'bahaka bane kawai kuruciya ce, yarinya ce karama me karancin shekaru, kawai dai girman jiki ne' a fili kuma yace "ban taba cin yarinya ba, segashi daga yi sau daya tazamemun jiki, bazan iya hakura da ita ba" da wannan tunanin ya mike shima yafada toilet yayo wanka yafuto yayi salar Isha kana yasa kayan bacci, kallonta yayi yaga bacci ma take, hakan yasa dauketa cak yawuce saman bed din da ita, ya kwantar da ita shima ya kwanta yajamusu blanket, ya janyota jikinsa sosai, kamar wanda za a kwace ta, kanta yake shafawa a hankali, ya ce "ke rayuwata ce A'isha idan kika futa daga rayuwa ta to zan iya rasa raina, ni kaina bansan wanne irin mahaukacin so nake miki ba, inasanki dayawa rigimammiyata" yakarashe maganar yana murmushi, yakara matse ta ajikinsa, yana murmushin jin dadi, da haka har bacci yadauke sa

asuba fari ya bude ya tashi, yayi alwala yawuce masallaci, bayan yadawo yazauna ya dauko azkar yafara yi, kamar kullum, bayan yagama yakoma saman bed din, tuni wani sabon bacci ya dauke shi
Kiran assalatu ya farkar dashi ya janye jikinsa a hankali ya shiga bathroom yayi wanka yayi alwala ya dawo ya tasheta dakyar yana shafa fuskarta tayi mika tare da bude idonta, mikewa tayi tana fadin  waye ya dawo dani nan?" Murmushi yayi yace  nima tambayar da nakeyi kenan waye ya dawo dake nan kikazo kika nanikeni harda wani rungumeni bayan kuma ni kince kar na kara tabaki" murguda baki tayi tace  me karya" tayi magnar tana nunashi da yatsa zaro ido yayi tare da kwashewa da dariya yace,  maga mekaryar ai ni tashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah" toilet din ta shiga tayi alwala ta kana ta fito, tana fitowa ta tarar dashi zaune yana jiranta, hijabi  kinyi wanka kuwa" yatsina fuska tayi tace da daddaren nan zanyi wanka" daga Mata kai yayi yace  eh kwai najasa ajikinki" "lah lah kaji sharri" kallonta yake kawai kana yace, "kafun ki kwanta kinyi ne" "nifa nayi wanka na se wani tambaya kake mun bama kaine kasani wankan ba zakazo kace wai banyi ba" kallonta kawai yake, bai kulata ba balle suyi, tazo sukayi sallar suna idarwa ta zame ta kwanta, "kitashi ki koma saman bed ki kwanta" kallonshi tayi tace  nifa bazai yuwu ka takuramin ba kabarni anan zan kwanta, ni ka mayar dani gurin su Baffa ma na huta da jarabarka" kyale ta yayi ya mike yakoma kan bed din shi ya kwanta, dan yasan idan ya kula ta, to baza suyi bacci gabadaya ba,

karfe 11:00am ya farka, toilet yawuce yayo wanka yafuta da tawul yana tsane jikinsa, gaban mirror ya tsaya yafara shafa lotion dinsa me kamshi, wanda kamshin ya zauna ajikinsa, bayan ya gama yakara fesa turaren jiki, kana yanufi Waldrop yadauko kaya, shadda ce brown se kyalli take, yadau hula yasa, yafito yayi kyau sosai, telephone din dake room din yadauka ya danna kira, yace yana bukatar breakfast, aikam ba jimawa kararrawar kofar tadau kara, futowa yayi yabude kofar, "good morning sir" tafada tare da dan sunkuyawa, kai kawai yadaga mata alamar ya amsa, kokarin shigewa ciki take yace, "no give me" mikamai tayi ya karba kana tajuya tafuce, zama yayi kan dining din dake falourn nasa kana yayi saving din kansa yafara ci, Irfan ne yafado mai, wayarsa yadauka ya danna kiranshi, har ta katse be dauka ba, kara kira yayi, ringing biyu yadauka, batare daya buWe ido ba yace "hello" Sawban ne yace "hello Irfan kana lafiya kwana biyu baka zuwa fa" "ohh sorry bro ina dan wani abu ne anan ina fata kai kana lafiya" "ina lafiya amma kasan yau Mommy zata dawo ko" "ok yau ne ko kaga har na manta ma" "yakamata kadawo gida kasan idan taji labarin baka gida ranta ze baci" "ok karka damu bro zandawo" daga haka ya kashe wayar, cigaba da cin abincin sa yayi, bayan yagama ya mike tsam yafuce, bodyguard din dake gidanne suka fara gaishe shi, amsawa yake ba yabo babu fallasa, key yamikawa daya daga cikin su, yamai nuna da suje, haka yanufi gurin yabude mai mota yashiga kana suka wuce,

mikewa yayi dan yayi wanka, tana kwance saman carpet ta wargaje cinya, ga ragar duk ta yaye, nufarta yayi yana fadin, "tashi zakiyi muyi wanka yanzu" yana fadin haka ya dagata cak, bata motsaba, harya kaita toilet bata farka ba, ruwa ya diba ya zuba mata a fuskarta, aikam a zabure ta bude ido tana kallonshi, dariya yake, itakam ta hade rai, dire ta yayi yashiga hada ruwan wanka, harara ta balla mai kana tace "waya ce kakawo ni bandaki" "bakowa kawaidai zamuyi wanka ne" "dawa din" "da matata mana" yayi maganar yana janyo hannunta, duka takaimai a cikin sa, kana tace "Allah ya sawwake nayi wanka tare dakai" kana tanufi kofar futa, saurin datse kofar yayi yana janyota, rigarta ya daga ya cire mata, rufe kirjinta tafara da hannayenta, "love me zaki biyemin kuma harfa sha nayi kokin manta" "nidai wlh bazaka koyamun iskanci ba, danni ba yar iska bace" "to ai ni ma bance ke yar iska bace" yakarashe naganar yana cire boxes dinsa, ihu ta kurma ganin katuwar penis dinsa na lilo, dan bata taba ganin taba sedai taji aikinta a jikinta, dagata yayi cak yasata cikin bowl din wankan, shima yashiga, zaunar da ita yayi shima ya zauna yasata tsakanin cinyoyin sa, penis dinta na shafar bom bom dinta, kuka tasa mai tana kokarin mikewa, bakinsa yakai saitin kunnenta yace "Please ki tsaya namiki wankan mana" "ni banaso kabar ni, ai iskanci kakeso kamun" breast dinta yashafa, inda yajisu a tsaya , shafasu yafara yana lumshe ido yana cije libs dinsa, yana futar da nishi, kuka takara saki tana fadin "ni kacikani ka dena tabamun nono" "Please love inasansu dayawa inajin dadin tabasu" yana maganar yana kara shafa su yana matse su, kici kici tafara tna kokarin tashi kana tana cigaba da kuka, sanin halinta yasa yafara mata wankan shima yayi, tawul yadauka ya daura mata, kana shima yadauka yadura a kugunsa, kamata yayi suka suka fuce, zaunar da ita yayi kan kujerar mirror, zabura tayi tana mikewa har tawul din jikinta ya zame kasa, tsayawa yayi yana kallonta yana yaba halittar da Allah yamata, da sauri ta durkusa zata dau tawul din, yayi maza ya dauke yana fadin "no love nafusan ganinki a haka" nufar sa tayi tana kai hannu zata karba, yayi baya da tawul din yana janyo ta jikinsa, shafa nonowanta yayi yace "Please love wai shekararki nawa" "bansani ba din ni ka bani tawul dina" boyeshi tawul din yayi a bayansa yace "bazan baki ba har sekin fadamun shekararki nawa" juyawa tayi tana kallonsa kana tace "baffa yace mun shekara ta 14 amma fa na kusa shiga 15 baba na yace September aka haife ni kuma kaga ai na kusa 15 ko" "love gaskiya ke yarinya ce sosai, kinyi kokari da har kika iya daukemun sha'awata ke ta musamman ce, shiyasa nake fatan kizama matata ta har abada" kwace tawul din tayi tana daurawa, seda takai bakin room din Waldrop tace "ka gani na kwace tawul din" daga haka tashige ciki, murmushi yayi yanajin kaunar ta na dada shiga ransa, futa yayi yanufi bedroom dinsa, ya shirya, kana yakira Joseph yace kawo musu abinci, daga haka yafuce yakoma dakinta, tsaye take gaban mirror tanata gyara rigar jikinta, tanajin yabudo kofar ta juyo da sauri tana fadin "yawwa kalla ka gani nayi kyau" "aike dama can kyakkyawa ce" "kaji salon sharri kenan har kai ma nafika kyau" "sosai ma kuwa shiyasa nakeso ki haifa mun baby me kama dake" "kalle ka fa kamar balarabe amma zaka zukalo karya kace nafika kyau" kararrawar kofar ce tayi kara, hakan yasa yamike yaje ya bude, ledojin Joseph yamika mai kana ya karba, ya rufe kofar, "love kizo muyi breakfast" yafada yana ajiye ledojin, abincin yafara futowa dashi, dasauri ta nufoshi tana fadin "yawwa dama yunwa nakeji" "to ai gashi zo in baki kici" zama tayi, abincin yazuba musu yadau cokali yafara ci, kallonshi tayi tace kai "kai nifa" "oya tawo na baki" aikam da saurinta ta matsa kusa dasi sosai, bakinsa taga yana kokarin kaiwa nasa, dasauri tace "nifa ba iskanci nace kamun bafa" "no baki zanyi" "tab Alkur'ani bazanci na baki ba" "aikam dole kici" yayi maganar yana janyota, ya riketa kam takasa kwacewa, ya hade bakinsu yatura mata abincin bakin nasa, fuzgewa tafara, yariketa kam yana dariya, haka dai ba yadda ta iya tacinye shi, cikata yayi yana dariya tamatsa dasauri tana fadin "nidai wlh Allah ya isa na" be kula taba ya mike yana fadin zanje gurin bro zanmai surprise ki cinye abuncinan nan, "kai kasanshi kwarama katafi" harya kai bakin kofa ya juyo ya kalleta yace "zakisan wa kikewa Allah ya isa idan na dawo dan duk kukanki bazan kyaleki ba, daga haka yafuce, tsaki taja kana ta mike kafafuwanta ta janyo ledar takara zubawa dayawa tafara ci









=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel


page 24

turo kofar akai, "surprise" Irfan yafada yana ware hannu, kallonshi Sawban yayi yana mikewa, gurinsa yanufa ya rungume shi, kana yace "meyasa baka fadamun zakazo ba" "no ai ba sena fadamaka zanzo office din kaba" yafada yana zama, shima zama yayi kana yace "me za a kawoma" "coffee" "kace zamusha coffee tare yau abunda muka dade bamuyi ba" "gaskiya kam munjima tun lokacin muna matasa" yakarashe maganar yana dariya, waya Sawban yadauka yakira sakatariyarsa yace yanasan coffe 2 cup" ba a jimaba takawo musu kofi biyu, tunda ta shigo take kallon Irfan, ta kasa gane waye me gidanta acikin su, dan kamanin su ya Saci, tsayawa tayi kawai tana kallon su, seda Sawban yayi magana yace "kawo mana" jin muryar me gidan nata taji hakan yasa tagane shine, mikamai tayi kana tamikawa Irfan, harta tafi tana juyowa tana kallonsu, haka suka fara sha, suna hirarsu,

Bayan tagama takwashe kayan ta ajiye saman fridge, ta dawo taje toilet ta wanke bakinta, tafuto, jitai zaman dakin ta gundire ta, hakan yasa tasa pin din kofar tabude tafuce, dakinsa ta tura taji arufe, hakan yasa tayi gaba, wani daki ta gani, na glass, kana iya hango ciki, kofar ta nufa ta bude, tai sa a kuwa a bude take, hakan yasa ta tura kai ciki, shima falour ne da kujeru, amma babu tarin shirgi a dakin, daga kujeru se centtre tables se tv katuwa, daga gefe kuma, kayan tirenin ne kala kala, karasawa tayi takai hannu tana tabawa, tace, "kome yake da wadannan" zagayawa tafara tana kallon kayan tirenin din kala kala, hotonsa ta hango kato a jikin bango, ba riga, damatsensa sun futo sosai, gurin ta isa tana kare mai kallo kana tace, " a hoton ma sekayi salon iskanci, kai baka da kunya zakai hoto ba riga" takai hannu tashafa hoton,

har karfe 3:00pm Irfan yana office din Sawban sunata hira suna dariya, suna tuna yarin tarsu, wayar Sawban ce ta yi kara, hannu yasa yana dauka, "bro Mommy ce" daga haka yadauka yakara a kunnensa yana fadin "hello Mommy" "Sawban kana ina ne" "Mommy ina office harda Irfan" "yawwa kuzo ina airport ku dauke ni" "Mommy harkin dawo" "eh nadawo kasan Daddy dinku karfe 6:00pm ze dawo" "okay Mommy gamunan" daga haka yakashe wayar, yana fadin "bro Mommy ta dawo tana airport muje mu dauko ta" "ok muje" daga haka suka fuce, suna futa suka shiga mota Irfan yajasu, bayan sunje, kuwa suna futowa daga mota suka hangota tana tawowa, sanye da pink din abaya tana jan troli dinta, da sauri suka nufeta, suna zuwa Irfan ya rungumeta, shikuma Sawban ya karbi troli din hannunta, "Mommy baki fada mana time Win dazaki dawo ba" Irfan yafada yana kebe fuska "to ai nafada muku ranar dazan dawo ba ko" Sawban ya rungume ta shima yana fadin "sannu da zuwa Mommy" "yawwa Sawban" daga haka suka wuce mota, gida suka nufa, bayan sunje Mommy ta nufi bedroom dinta dan tayi wanka, bayan tayi wanka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login