Showing 42001 words to 45000 words out of 71752 words

Chapter 15 - YAN BIYU NE BOOK COMPLETE BY MRS KD.doc

Mrs KD   

29 Sep 2025

1953

kawo abinci yazo ze kawo na dare seki fadamai" "aunty to ai ni yanzu nakeso" "yanzu dai babu" kuka tafara mata na shagwaba, da farko nurse Maryam shareta tayi, daga baya kuma dataga hawaye shabe shabe tace "toni A'isha bansan yazanyi dake ba kinga ni bana da number me kawo abincin ballantana na kirashi" "aunty ki kirawo waccan dan sonkan mana yakawomin" "gaskiya bazan kirashi ba duk da yabani number shi yace idan akwai matsala na kirashi, amma bazan kira shi akan wannan abunba, ai seyace bani da kai" buga kafa tafara tana fadin "dan Allah ki kirashi nasan ze kawomun kinji" "to amma sedai ke kimai magana" "to na yadda" daga haka tadau wayarta ta danna kiran Irfan
suna tsaka da lissafi yaji karar wayarsa, dubawa yayi yaga nurse ce, aikam dasauri ya dauka dan yazata jikin love din sane yatashi, da kallo kawai suka bishi su Daddy ganin ya rikice, "ungo yadauka" tamika mata wayar, takarba takara a kunne "hello nurse ya kai" tsaki taja kana tace "kai ba ita bace nice" dasauri yace "love meya faru jikin ne" "niba jiki bane" "ok to menene ko muryata kike son ji" "Allah ya sutura mun dajin muryarka, dama dama dam" dakatar da ita yayi yace "kifada mana ko baby nane yake bukata ta" "ni bawani baby kai ka sanshi, dama ni dan wake nake son ci" "mene" "bansani ba nasan kajini sarai, nikawai ka kawomun yanzu nakeso dan Allah" "meye dan wake kuma a ina ake siyarwa" "kai dan rainin hankali ne, idan bazaka kawomun ba to" nunfasawa yayi kana yace "kiyi hakuri zan fadawa Joseph yanemo yasiyo miki koma mene" "da dai yafi" "ya jikin naki" "bansani ba duk ba kaine kasamun ciwon ba" ganin zata tayar da ballin nata yasa yace "bawa nurse wayar" mikamata tayi, ta karba "am nurse nace mene shi abunda takeso wai" "abinci ne da ake da fulawa da mai da yaji" "naga tana so sosai amma baze cutar da babynmu ba" "ba matsala ba abunda zeyi" "ok to bara nafadawa Joseph ya nemo yakawo mata" "naga yanzu take bukatarsa sekace ya hanzarta saboda kar a samu matsla" "ok" daga haka yakashe wayar ya danna kiran Joseph ya sanar dashi yace kuma ya yanzarta nan da 30mint" se bayan yagama yatuna dasu Daddy a wajen, keyarsa yadan shafa kana ya sunkuyar dakai, Daddy ya fuskanceshi sarai amma be nuna mai ma yasan me yayi ba, suka ci gaba da aikinsu, zuciyarsa har tayi sanyi jin Muryar ta da yayi,

yana kawomata kuwa tafara ci, seda ta cinye roba guda tas, dayake roba biyu na takeaway ya siyo mata, bayan tagama ci tadau lemo tasha tayi gyatsa, kana taci gaba da kallon film din dasuke kalla ita da nurse Maryam, suna kallon suna hirarsu idan anyi abun dariya suyi dariya, ba laifi ranta yadan yi fes ganin ta ba ita kadai bace,
basu kammala ba seda aka fara kiran sallar magaruba, kana Daddy ya sallamesu suka tafi, sukuma sukai jam'i tare sukai sallah, bayan sun gama suka futo Daddy yace su wuce gida kawai, Irfan dai ba a son ransa ba suka wuce gida, aikam suna zuwa kowa ya wuce part dinsa, Sawban na shiga ya ajiye wayoyinsa kan mirror yafada toilet, yayo wanka, bayan yafuto yadau kaya, farar t-shirt da bakin wando yasa, kana yafuto yawuce part din Mommy, shima Irfan kayan jikinsa ya rage yafada toilet yayi wanka kana yafuto, gaban mirror yatsaya, yana tunanin ta ina ze futa yau, dan gaskiya yau yanason kasancewa da love dinsa, yanason bata kulawa, da wannan tunanin dai yakarsa shiryawa kana shima yafuce, zuwa part din Mommy,
Mommy ce take ta jera abinci kan dining, da masu girki ke kawo wa, yana shigowa yawuce gurinta, yana fadin Mommy "sannu da aiki" "yawwa son sannunku" "Mommy yau Daddy ya gajiyar damu" "gajiya tukunna ma sekun fara yawon kasashe kamar yadda yake" "wayyo Mommy yawon kasashe kuma" "au da a Nigeria zaku jabe kuna business din" "gaskiya Mommy da wuya" "ba shiyasa aka ce kuyi aure ba kuka ki, ai zan aurar daku dakaina na nemo muku matan aure" "haba Mommy sekace wadanda ake tallah" "oh da me nakeyi ai tallan ku nake, kaga wancan dan uwan naka" ta nuna Sawban dake zaune idonshi nakan laptop kana gani kasan abu me muhimmanci yakeyi "bayason ayi maganar aure dazejini yanzu dase yabar part din nan gaba daya, dan haka kushirya na samo muku matan aure" "tab aini Mommy ba yarinyar dazata burgeni ko inji inasonta yanzu komun kyawunta" "oh kamakuwa tunamun ya jikin masoyiyar taka" "yawwa Mommy yanzu kikai magana, jikinta da sauqi dazuma munyi waya" "wai wacece ne naga kana sonta dayawa" "Mommy ai son danake mata baze fadu ba wlh inajin kamar idan na rasata zan iya mutuwa" "subuhannallahi aikam zan fadawa Daddy dinku yayi maza yaje gidansu kar tasa na rasa dana" rike hannunta yayi yace "Please Mommy karki fadamai ban gama shawo kan yarinyar ba "kamarya batasonka kenan" "kusan haka" "wannan wacce yarinya ce haka mara hankali taga santalelen saurayi kamarkai irin wadanda yan matan zamani keso tace bataso" "ai Mommy yarinya ce 14years fa" "au da raino kakeso ka kawomun" "Mommy raino kuma" "eh mana 14years fa, wa dan Allah ma meka gani jikinta kakesonta yarinya danya" "Mommy kenan bazaki gane ba" saukowar Daddy ce takatse su yace, "me uwa da d'a suke tattaunawa, hala dai maganar aure ce shiyasa naga Sawban a gefe" yakarashe maganar yana zama, Irfan shima karasowa yayi inda suke ya zauna kusa da Sawban yadafa kafadarsa yace "kai bro kowa yayi shedar ka" Mommy ce tace "ai sanin hali" shidai Swaban yanajinsu yaki kulasu, bayan masu girki sun kawo komai, Mommy tace su taso suci abinci, haka suka mike, suka zauna kan kujerun, me aiki tafara serving dinsu, suka faraci, sunaci suna fira suna dariya, gwanin sha'awa,











=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

MRS (K D)
??

Romantic=??


Hot loved'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel
*************************************


DOMIN SHIGA GROUP NA YAN BIYU NE YA DANNA RUBUTUN KASAN NAN=?G?=?G?=?G?=?G?
https://chat.whatsapp.com/BcgtqAM3mDe4JRTJQzOoAF



DUK ME SON LITTAFIN YAN BIYU NE DAGA FARKO YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J




page 29


_______________________________________________________________________________

______________Bayan sungama dinner, suka dawo falour suka zauna, hirarsu suka cigaba dayi, banda Irfan dayake neman hanyar futa, wata dabara ce ta fado mai yace "washh Mommy kaina yafara ciwo bara naje na huta a part dina" "ayyah sannu jeka kwanta me bi gajiya ce ta dazu" Daddy yafada yana kallonsa, "kaje kahuta Irfan" Mommy tafada, "sannu bro" "thanks blood" daga haka yawuce, yana zuwa, yadauko key ya rufe part dinsa, kana yadau mota yafuce,
wayar take ta juyawa a hannunta, tana tunanin kiransa, wata zuciyar ce tace mata 'idan fa kika takura mai zeyi blocking dinki' "kai bazan kirashi ba se bayan sati guda" tafada afili, kiran mama taji hakan yasa tayi saurin amsawa, tana futa, tana futa tace "Mommy gani" "kizo muyi dinner" "tom" daga haka tashiga taya Mama suna jerawa saman dining,

suna zaune sunata kallonsu, dan film din na barkwanci ne, saboda dariya A'isha harda tuntsirawa, suna cikin halin nan sukaji anturo kofa, da sauri suka juya, suna kallonsa, yayin dayake karasowa , "barka da zuwa yallabai" "yawwa barka nurse" kallon A'isha yayi, yaga ko kallonsa batai ba, da alama har yanzu tanajin haushinsa, "nurse inason magana dake yanzu a falour" daga haka yafuce, mikewa nurse Maryam tayi, da sauri A'isha ta riko hannunta tana fadin "aunty ki zauna muci gaba da kallon mu karki je" zaro ido tayi tace "bazeyiwuba kijirani zan dawo yanzu" daga haka ta nufi kofa, a falour tasameshi a zaune yana danna waya "zauna" yafada batare daya kalle taba, zama tayi kana yace "bani account dinki" haka tashiga karanto mai numbobin' nan da nan yaturamata 1million, zaro ido tayi tace "yallabai miliyan guda nagani fa" kallonta yayi yace "kinsa love cikin fara'a so zan iya baki fiye da haka ma, dan ina son ganinta cikin fara'a" ita dai nurse Maryam godiya ta dinga mai, dakatar da ita yayi dacewa "zaki iya tafiya zan zauna da ita, zanyiwa driver magana ya kaiki" "to yallabai nagode" daga haka tashige, waya yadauka yakira yace gatanan zata futo kukai ta gida,
tana tajiran taga nurse Maryam ta dawo, sai taji shiru, hakan yasa tayi ta gumi, dan kallon ma ya dena mata dadi, jitai an turo kofa, dasaurinta tajuya, seta ganshi, rai ta bata, karasowa yayi yace "haba love bazakiyi murmushi ba mijinki yadawo" "ina aunty banganta ba" "ta tafi ta riga ta gama abunda yakawo ta so na sallameta, zan zauna tare dake" mikewa tayi da sauri tana kallonsa tace "wato ka koreta, meyasa bakasan ganina cikin farin ciki ne, meyasa kake da son kanka wai me yasa zakace ta tafi dan kaga inajin dadin zama da ita ne" tuni hawaye yafara wanke mata fuska, mikewa yayi shima yana kallonta yace "no love zan zauna dake ina sonki fa nafusan muyi rayuwa mu biyu" "bazaka maidani gidanmu ba kazo ka ajiye ni anan, wlh seka kaini gidanmu yau, na tsaneka" ranshi ne yafara baci yace "why love meyasa kikemun haka kodan kinga inasonki, ina kaunarki sosai Please ki tausayamun, kodan baby dinmu kisoni" yayi maganar yana hada hannayensa alamar roko "me baby to wlh banasonshi seka ciremun shi bazan haifeshi ba" "karki ce haka shi beyi komai ba ni zaki hukunta" "dakai da babyn du banaso, dan bazan haifi dan shege ba" wata uwar tsawa yadaka mata wadda tasata firgita yace "ya isa haka kada ki kara kiran d'ana da dan shege, idan ba hakaba" sekuma yayi shiru, tsoronshi ne yakamata tace "dan Allah kafuta daga rayuwata ka kyaleni kamaidani gidanmu bana sonka na tsaneka" janyota yayi tafado jikinsa ya kalleta yace "dole ne kisoni dani da d'a" be karashe ba yaji saukar mari a kuncinsa wanda yasashi runtse idanu, hankadeshi tayi tana sakin sabon kuka, dagudu tanufi toilet, tana shiga ta kulle, zubewa tayi kasan tiles din tana kuka, tanajin inama zata samu hanya tanan tafuce, zubewa yayi kan gwuiwoyinsa, yanajin zuciyarsa na kuna, tana tafarfasa, be a taba bata mai rai hakaba, be taba tsintar kanshi cikin bakin ciki da bacinrai ba se yau, be aune ba taji kwalla na nemon zube mai daga idanuwansa, da sauri yasa hannu yana gogewa, yana fadin "no bazanyi kuka akan mace, duk da ina sonki, bantabayin kuka ba arayuwata, bazanyi akanki ba A'isha" yana maganar yana share fuskarsa, nikam MRS KD nace, "kuka na nawa kuma sedai kar a kuma=??" mikewa yayi yanufi bakin kofar toilet din, ya kwankwasa yana fadin "Please ki bude kada ki cutar da kanki dakuma babyn dake jikinki" shiru bata amsa mai ba, hakan ne yasa hankalinsa yakara tashi yakara cewa "dan Allah ki tausayamun ki bude kada ki cutar dakanki, kiyi hakuri zan miki abunda kike so" yafada cikin lallashi, gabadaya yakoma abun tausayi, ko ke kika ganshi sekin tausaya mai, danni kam harda kwalla nayi saboda tausayinsa, ganin bazata bude ba yasashi fucewa daga dakin gaba daya, tanajinshi amma taki kulashi, dan tana tunanin ze hukunta ta kan marin da tayi mai, kema ai A'isha kinyi tsaurin ido taya za ai ki wankeshi da mari haka, to koma dai menene kunfu kusa, a four yazauna, kurama tv ido, a zahiri ita yake yakallo, amma cikin zuciyarsa tunaninnika ne iri iri suka cikamai ?wa?walwa, Joseph ya shigo falourn, kallon ogan nasu yayi yace "barka da hutawa oga" ganin bemasan yayi maganar ba yasa, ya matsa kusa dashi sosai, ganin idanuwansa yayi sauya kala daga fari zuwa ja, "oga lafiya kuwa" se lokacin ya tsinkayi maganarsa cikin kunnuwansa, key din mota yadauka yamikamai, da sauri yakarba dan yasan me yake nufi, mikewa yayi jiki a sanyaye yafuce, shima Joseph yabishi a baya yana tunanin meya samu ogan nasu ne haka, dan be taba ganinsa cikin yanayin nan ba, bayan sun futa Joseph yabude mai mota yashiga, kana shima yashiga, yaja motar, jinginar dakansa yayi saman kujerar ya rufe idanuwansa, "oga ina zamuje" "club" yafada idanuwansa a rufe, mamaki ne yakama Joseph, dan yaushe rabon daya ga ogan nasu yaje club, tabbas da matsala "oga kana lafiya kuwa" seda yadan jima kamar baze amsa mai ba kana yace "bata sona tace ta tsane ni" "wakenan oga" "love mana tace ta tsane ni dani da baby na" "am oga ina ganin kamata uzuri yarinya ce ba wani cikakken hankali taci kaba, amma duk mace me hankali kace kanasonta, ai da gudu zata amsa, ballantana kai da mata suke bi kasosu kana wulakantasu" "Joseph bantaba tunanin zanso mace haka ba, bandauki mata a komai ba, na zata duk sanda nakeso zansamu kuma inrabu da ita in nemo wata, ashe bahaka bane" "oga kabata nanda gobe zatace tana sonka, dan komai yarinta tasan dai-dai" "ina fatan haka" daga haka basu kara cewa komai ba, bayan sun isa club din, Joseph yafito yabude mai kofa, ya futo, jiri jiri ma yake ji, a haka dai yashiga cikin club din, yana zuwa abokansa duk suka nufoshi, daya daga cikin su ne yace "hy Irfan ka dade bakazo club dinan ba" "kasani ko yacanza wani club dinne kasanfa su manyan kasa ne" wani yafada yana kallonsa, duk be kulasuba yawuce gurin zama, ya zauna, kallon kallo suka fara, kana suma suka zauna, Nabil ne yakalleshi yace "Irfan yadai" hannu kawai yadaga mai alamar kalau, me kawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login