Showing 48001 words to 51000 words out of 71752 words

Chapter 17 - YAN BIYU NE BOOK COMPLETE BY MRS KD.doc

Mrs KD   

29 Sep 2025

1972

KASAN NAN=?G?=?G?=?G?=?G?
https://chat.whatsapp.com/BcgtqAM3mDe4JRTJQzOoAF



DUK ME SON LITTAFIN YAN BIYU NE DAGA FARKO YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J




page 31


_________________________________________________________________________________________

______________ Wuni guda cir ko abinci takasa ci, gaba daya tashiga damuwa, ganin bezo ba, kuma ga yadda suka rabu, seta fara tunanin ko haushinta yaji, 'kenan hakan na nufin yayi fushi dani' tafada cikin zuciyarta, jin yunwa ta dameta yasa tadau abincin tadan ci kadan, takoma gurin window tana kallon lambun dake gidan,
Mommy haryanzu kuka take, tun Sawban na rarrashinta, har ya tashi, shima ya tafi part dinsa, dan shima zuciyarsa ta raunana, shikansa Daddy yashiga damuwa, dan tunda yashige part dinsa be futo ba,
Sawban nashiga part dinsa, yawuce bedroom, yabude drower yadauko wata karamar box, ya zauna yabude, hutunansu ne dashi da Irfan, na yarintarsu har da na samar takarsu, dama na kwananan dasuka dauka, haka yadinga kallonsu, yanajin kewar dan uwan nasa,
Inna babba ce, ta kawowa su baffa abinci, dasuke zaune saman tabarma, a tsakar gida, susu uku baffa Umaru Salisu, sannu da aiki sukai mata, ta amsa, kana takoma kan dayar tabarmar da Inna karama take a zaune, suma abincin ta ajiye musu suka fara ci
baffa ne yakalli Umaru yace, "wai kai ba bincike kazo yi a gidan kaba, amma har yanzu bakaje ba ka tare anan" "baffa wlh banason zuwa gidan nan yanzu se naga kamar zanga marigayiya" "to yaya yazakayi dole haka zakaje" "to ni baffa bamma son inda makullin yake ba" "yana nan cikin akwatin takardunku da nake ajiyewa" "watakila gobe naje na duba" "tab watakila ne ma to Allah yakaimu" suka amsa da ameen su duka
AMERICA
zaune yake saman kujera, a office din shugaban makarantar wanda yakasance bature, se mutum biyu a bayanshi, wadanda suka kasance bodyguard dinsa, da Daddy yasa su samai ido, "yallabai akwai hostel kala biyu, akwai me mutum uku kawai, idan kuma kanaso zamu baka wanda ba kowa" mutumin yafada cikin harshen turanci, daya daga cikin bodyguard din Irfan ne yace "bamason me mutane shikadai ze zauna a dakin" "to shikenan" hannu Irfan yadaga mai, kana yace "inason me mutanen" "to yallabai" daga haka suka mike, makarantar babba ce, gata tahadu iya haduwa, duk da dare ne, amma haske kota ina, bangaren hostel din suka nufa, dakin yanunamai kana yace "mutum biyu ne kacal aciki kaga saura mutum daya, kuma gashi kazo, suma jiya suka zo" kai kawai Irfan yadaga mai alamar yaji, kana yashiga ciki, bedroom ne kato, gadajene tafka tafka guda uku, kowanne da drower bedside, se gefe daya kuma, Waldrop na kaya, me marfin madubi, wanda ake zugewa itama guda uku a jere, se tamkamemen madubi manne jikin bango, ba abunda ke tashi a dakin se karar A.C kowanne gado da carpet a gaban gadon, wani dan korido ya leka, table ne tamkar dining table, se fitila doguwa kan table din, kujeru ne guda uku kacal zagaye da tables din, da alama dai na karatu ne da daddare, toilet ne guda uku ajere, daya yabuda, yagani, farin tiles ne se kyalli yake, ga bandakin nata kamshi tamkar ba toilet ba, dakin ya hadu tamkar ba hostel ba, zama yayi a daya daga cikin gadajen, yana tunanin, koyaya love take yanzu, Allah yasa wata rashin lafiyar bata kara kamata ba, gashi bame kulla da ita, yana tsaka da tunanin nan yaji shigowar mutane, "nifa nafarajin yunwa" "to ka bari mana mu farayin sallah" tsayawa sukai yayin da suka ga Irfan zaune saman bed, karasawa sukai suna zama kusa dashi, daya daga cikin su ne yace "sannu" cikin harshen turanci, kada mai kai kawai yayi alamar ya amsa, mika mai hannu yayi yace "sunana Abdullah daga Saudi Arabia" gaisawa sukai, kana dayan ma yamikamai hannu yace "nikuma jay daga Pakistan" shima suka gaisa, Abdullah ne yakalleshi yace "baka fada mana sunanka ba" "sunana Usaini amma zaku iya kirana da Irfan ni dan kasar Niger ne amma muna zaune a Nigeria" "kai munji daWin haduwa dakai" "amma ku yan biyu ne naji kace Usaini" "eh mu yan biyu ne" "shi dayan ya mutu ne naganka kai Waya" "ah ah yana nan" "kai Jay kafiye tambaya, ku tashi muyi sallah se muje muci abinci" "kenan dukanku musul mai ne" murmushi kawai sukai mai, kana kowa yashige toilet dinsa, tabbas yaji dadin haduwa dasu kasancewar su musul mai gaba daya, shima tashi yayi yashiga toilet din yayo alwala, kana suka tayar da salla, bayan sun idar Jay yamike yana komawa saman gadonsa, shikam Irfan zama yayi ya jingina da jikin gadon, Abdullah kam addu'ar sa yashiga yi, seda yakai kusan 15mint yana addu'a, Jay ne yace "malam liman abar addu'ar haka dan wlh yunwa nakeji" shafawa yayi kana yace "to sarkin ci seka tashi mutafi" haka suka tashi gabadayan su, suka fuce, bayan sun futa, bodyguard din Irfan suka biyo shi a baya, Jay ne ya kalleshi yace "Irfan suwaye wadancan kuma" "bodyguard di nane" "bodyguard kuma a school" Abdullah yafada cike da mamaki, shidai Irfan be kara cewa komai ba har suka isa gurin cin abincin" gurine me kyau tamkar restaurant ya kayatu, mutanene tsilla tsilla, yawancinsu turawa ne, Waya daga cikin taberun gurin suka zauna, "yau gurin ma ba'a wani cika ba" "eh ai lokacin cin abincin har ya wuce" daya daga cikin masu raba abincin ne ya iso, yace "me za'a kawo muku" kowa ya fada, banda Irfan da hankalinsa ma baya gurin, Abdullah ne yatabashi yana fadin "Irfan me zakaci ne" "banajin yunwa" yafada batare daya kalle suba, haka aka kawo musu nasu suka faraci, har suka gama bema sani ba yanacan yana tunani, seda suka tabashi, kana yadawo hayyacinsa, suka tashi suka tafi, bayan sun isa dakinsu, Jay ya fada toilet, yayo wanka yafuto yashirya cikin kanan kaya, yafeshe jikinsa da turare, kallonsa kawai Irfan yake, shikam Abdullah dayake yasan ina yanufa, bema ko kalleshi ba yaci gaba da danna wayarsa, seda yagama shiryawa, ya kallesu yace, "nawuce" "ina kenan" Irfan yatambayeshi "oh club zani seda safe" rumtse ido Irfan yayi jin ya ambaci club, "Abdallah yaushe ne za'a fara lecture" "bansaniba" "daga tambaya, ai inada time table din a phone dina na duba" shidai Abdullah be kara cewa komai ba hakama Irfan har Jay yafuce, kwanciya Irfan yayi yaja blanket, kamar me bacci amma sam ba barci yake ba, tunanin love dinsa kawai yake, kallonshi Abadallah yayi, yagane tabbas yana cikin damuwa, daga haka har barci yadauke Irfan,

' kuka Aisha take tana faWin, ka cuce ni ka lalata mun rayuwata kuma ka tafi ka barni, bazan taba yafema ba na tsaneka, takarashe tana kuka me gunji ' a firgice ya mike daga baccin dayake yana maida numfashi daker, yana fadin "ah ah Aisha ban barki ba kina cikin raina" Abadallah dake zauna kan sallaya yana karatun Kur'ani yayi maza yamike yana nufarshi, "Irfan kalau meya faru" "Abdullah nayi mafarkin A'isha tana kuka tana fadin na yaudareta" "shikenan kwantar da hankali, kayi addu'a ka koma bacci" "taya za'ayi nakoma bacci bayan naga halin da love take ciki" "mafarki fa ba gaskiya bane Irfan" "ah ah Abdullah nasan zatayi kuka saboda na yaudareta" "nagane dai matsalar soyayya ce" "Abdullah ina son ta sosai bazan iya rayuwa ba ita ba ita ce rayuwata" "yanzu katashi kayo alwala muyi sallah, dama ni karatu nake ma, amma muyi sallar yanzu za kaji sassauci aranka seka koma bacci" be mai musu ba ya mike yayo alwala suka zo suka tayar da sallah, seda sukai raka'a biyu, kana Abdullah yace "ya kakeji yanzu" "zuciyata tayi sanyi" Kur'anin Abdullah ya dauka yabashi yace, "ungo ka karanta, zakaji sanyi a zuciyar ka, dasafe inason kabani labarin soyayyar taka" "soyayya ta ba daWin ji" "ko yaya ne ina son ji kasani koda shawarar dazan baka" girgiza mai kai kawai Irfan yayi, kana shikuma yamike yana fadin "bari nadan runtsa kafun lokacin sallar asuba yayi" daga haka ya haye saman bed din, kur'anin Irfan yafara karantawa yanajin zuciyarsa na sanyi,

NIGERIA
wata irin yunwa takeji amma bata sha'awar cin komai, hakan yasa ta dunga murkususu saman bed din, kuka tafara tana rike cikinta, tana fadin "wayyo babana wayyo baffa cikina" Joseph ne yaturo kofar, ganinta haka yasa yayi hanzarin karasawa kusa da ita, yana fadin "me ya faruwa ne haka" "ni wlh yunwa nakeji" "to baga abinci nan nakawo miki ba har kala uku" "ni banason su " tafada cikin kuka, tsaki Joseph yaja kana yace "karki so din, dama nina zo nafadamiki oga yatafi America kuma zeyi shekara biyu" duk da ciwon cikin da take be hanata zaro ido tana kallon saba shikam kofa ma yabude yafuce, kara rushewa da kuka tayi tana fadin "ashe dama karya kakeyi, dakake cewa kanason mu zauna tare kanason aure na ashe duk karya ne, makaryaci kawai wlh na tsaneka ma" tana maganar tana kuka "kuma wlh se na gudu gidanmu dan bazan zauna anan ba" mikewa tayi a daddafe tabude kofar, ganin futulun gidan duk ba a kunne ba, kuma gashi dare yayi, itakuma gata da tsoro, hakan yasa tayi maza takoma ta rufe kofar, "wlh gobe sena gudu na tafi" fridge tanufa ta dauko robar yogurt dana ice cream, ta zauna tafara sha, dan harta manta yaushe rabon data sha, tunda nurse Maryam tazo ta hanata sha, seda tasha takoshi, ta hau kallo, nan barci ya dauketa






=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

MRS (K D)
??

Romantic=??


Hot loved'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel
*************************************


DOMIN SHIGA GROUP NA YAN BIYU NE YA DANNA RUBUTUN KASAN NAN=?G?=?G?=?G?=?G?
htt???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ps://chat.whatsapp.com/BcgtqAM3mDe4JRTJQzOoAF



DUK ME SON LITTAFIN YAN BIYU NE DAGA FARKO YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J




page 32


_________________________________________________________________________________________

______________Da asuba da Abdullah yatashi, yaga Irfan zaune saman sallaya ya jingina da jikin bed dinshi yana bacci, toilet yashiga yayo alwala, kana yafuto, yatashi Irfan, shima alwalar yayo yazo suka sukai sallah, azkar Abdullah yadauko, guda biyu yamikawa Irfan daya, yace "gashi kayi" karba Irfan yayi yabuda yafara, harya manta yaushe rabonsa daya yi azkar, bayan sun idar, Abdullah yace "yakamata mukoma bacci, dan karfe 9:00am muke da lecture" yayi maganar yana hayewa saman bed, shima Irfan kwanciya yayi, aikam tuni bacci ya dauke shi,

juyi kawai Sawban yake yakasa runtsawa, yana tunanin dan uwansa, yana tsaka da tunanin yaji karar shigowar message wayarsa, janyota yayi, ya duba, unknown number yagani, sakon kamar haka
barka da dare masoyina, ina fatan kana cikin koshin lafiya, ina sonka dayawa, bazan iya jurewa ba shi yasa nayi ma message yanzu, dan soyayyar ka ta hanani runtswa, kullum addu'a ta Allah ya bani kai matsayin mijina, dan ina sonka dayawa masoyina,
tsaki yaja kana ya ajiye wayar gefe, ya lumshe idanunsa, yana tunanin wai me mata suka maida shi ne, yama rasa taya akai sukasanshi, shiyasan baya bayyana kanshi,, a matsayin dan gidan Mu'azam Isyaku me dala ne, dan yason matan yanzu burinsu kawai su samu me kudi shiyasa shi yake tsoron matan ma yake, da haka bacci ya dukeshi,

AMERICA
karfe 8:00pm sun gama shiryawa tsaf cikin kanan kaya su duka, Abdullah ne ya kalli Irfan yace, "abokina kafun mutafi fa inason kabani labarin masoyiyar taka" "ah ah kamnce kawai dan batama rai kawai zeyi" janyo hannunsa Abdullah yayi ya zaunar dashi saman bed din yace "gaskiya seka bani labarin ta" "Please ka hakura kawai" "gaskiya to zamu bata yanzu" "shikenan naji amma fa ba'a son rainaba" "eh naji" labarin yashiga bashi tun daga farkon tsokanar da A'isha tamai, harya tawo America, jinjina kai Abdullah yayi yace "tab gaskiya Irfan dole hankalinka yatashi, ga baby dinka a tare da ita waze kula da ita" "tunanin danakeyi kullum kenan gashi zata zargi cewa na yaudare ta" "ai Irfan ni kaina badan kabani labarin nan bato tabbas zance ka yaudare ta ne" "wayyo ni yanzu kenan tafara tunanin na yaudareta" "gaskiya dai, amma koma mene laifinka ne" "tayaya yazama laifina bayan bani na turo kaina nanba" "to amma tun farko wayace ka lalata mata rayuwar ta" "lokacin inaji da rashin ji, kuma a ganina hukuncin dazan mata yamata zafi shine na karbi budurcinta" "aikam kayi kuskure babba ga shinan Allah ya jarabeka da soyayyar ta ai harkana ganin idan baka same taba zaka rasa ranka" "nikaina dana son zan sota haka da bazan taba bari na kawota gidana ba, amma se gashi yanzu tazamemun rayuwa" "gaskiya dai jarabawar soyayya akwai wahalar cinyewa, to wai kai meka gani ma jikin yarinyar kace karama ce" "yarinya ce, 14 years" "14 years fa" "eh kasan ko lokacin dana kusance ta, tagane ta kusan ceta bata damu darasa budurcinta ba, sedai tafara fadin wai za'a kirata yar iska" yayi maganar yana hango lokacin a idanunsa yayi murmushi "amma kam idan baka aure taba gaskiya bazata taba yafema ba, harda ma abunda zata haifa tsanarka zeyi" "bazan bari ma haka ta faru ba" "me zakayi bayan 2 years zakayi anan" "dole zan samo number Joseph" "gaskiya kam yakamata, idan ba hakaba kam tsanarka karuwa zatayi a zuciyar ta" "kai bana ma fatan haka" Abdullah ne yaduba agogon hannunsa yace "Irfan 8:30am tayi muje muyi breakfast muwuce class" "ok mutafi" daga haka suka mike suka fuce, "Jay fa haryanzu be dawo ba" "kabarshi zamu sameshi a class" "to wai meyasa yake zuwa club ne" "akwai wata budurwarsa Caterina yace mun a airport suka hadu ranar daya sauka, so shine kullum suke haduwa a club acanma yake kwana" "tab kuskure" "kaima ka fada amma shi yakasa ganewa" "aini club ne ya lalatamun rayuwata" "uhmm ai ni bema taba bani sha'awar zuwa ba" Abdullah yafada yayin dasuke zama, me kawo abincin ne yazo ya tambaye su me sukeso a kawo musu, Abdullah ne yace yanason chips and egg kawai, shikuma Irfan yace ya kawo mai tea kawai ya ishe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login