Showing 60001 words to 63000 words out of 71752 words

Chapter 21 - YAN BIYU NE BOOK COMPLETE BY MRS KD.doc

Mrs KD   

29 Sep 2025

1970

babba a rayuwarta" "me ya kara faruwa kuma" "kowa yanayiwa A'isha kallon taje yawon iskanci, kina ganin waye ze aureta ko nan gaba" "kai mudai muna ganin rayuwa, ya Allah kashiga lamarin yarinyar nan" ameen suka amsa su duka

tura kofar Joseph yayi danya kaimata abincinta, wayam yagani, matsawa yayi bakin toilet dan yaji ko tana nan, beji kara, hakan yasa ya tura kofar, bakowa aciki, hakan yasa yafuto, yafara duba duka dakunan, sam batanan, ya sauko kasa ya dudduba, ba ita ba dalilinta, gurin sauran bodyguard yatawo, su biyu suka rage, duk sauran duk sun tafi, ganin ogan nasu ance baya kasar, "ku ina yarinyar nan" "bamu saniba bakai ke kula da ita ba" "naduba ko ina bangantaba" "watakila ta gudu ne " "kai kun barta ta gudu" "to wai tsareta zamuyi tayi bayan wanda yakawo ta baya kasar" "baku da hankali me kukeso nafada ma oga" "kace mai ta gudu kaima kawai ka kama gabanka dan muma tafiya zamuyi" "bazeyiwuba na tafi, oga yamun abunda ko yan uwana basuyimun ba" "to sekayi ta zama, mu kaga tafiyar mu ma" daga haka suka wuce suka barshi tsaye,





=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

MRS (K D)
??

Romantic=??


Hot loved'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel
*************************************


DOMIN SHIGA GROUP NA YAN BIYU NE YA DANNA RUBUTUN KASAN NAN=?G?=?G?=?G?=?G?
https://chat.whatsapp.com/BcgtqAM3mDe4JRTJQzOoAF



DUK ME SON LITTAFIN YAN BIYU NE DAGA FARKO YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA=?G?=?G?=?G?=?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J




page 36


_________________________________________________________________________________________

______________Bayan sallar magaruba, A'isha tafuto daga daki tana fadin "Inna karama nifa yunwa nakeji" "to waya hanaki ci, tun dazu gashi can an gama" dakin girkin tanufa, ta dauko abincin ta dawo ta zauna, tafara ci, sallamar wani yaro ce tasa duka suka daga ido suna kallonsa tare da amsa masa sallamar, "wai ana sallama da me gidannan" "inji wa" baffa yafada yana kallon yaron "wanine a waje" "to kace ina zuwa" daga haka yaron yafuce, mikewa baffa yayi yasa takalmansa yafuce,
saurayin dazu ne, tsaye,baffa na futowa ya duka har kasa yana gaidashi, amsawa baffa yayi yana fadin, "bara na dauko tabarma ko" daga haka baffa ya shiga ciki, tabarma yadauko, ya shimfida a soron gidan, kana yace "yaro shigo ka zauna" bayan sun zauna, baffa ya kalleshi yace "yaro meke tafe dakai dan ban wayeka ba" "dama gaskiya bazaka sanni ba, ni sunana Usman, dazu naga wata yarinya ne tashigo nan gidan, to gaskiya na yaba da yarinyar naji inasonta, shine nace bara nazo na nemi izinin neman aurenta idan ba'a mata mji ba" shiru baffa yayi nadan wasu lokuta kana yace "to gaskiya bamuyimata miji ba, tunda yarinyar karamace, amma zan baka dama kanemi yadda ta, idan ta amince to" "to nagide Allah yasaka da alheri" "bakomai nima hankalin ka nagani shiyasa na yadda ka nemi yardar ta" "inason dana koma zan sanar da mahaifina azo ayi magana, dan ita mahaifiya ta tasani, itace ma tabani kwarin gwuiwar nazo" "to yaro ba damuwa seka sanar da mahaifin naka, yanzu bara nashiga na turoma ita" daga haka baffa yashiga ciki, "har bakon yatafi ne" "yana nan tukun" "ke A'isha tashi kije kinyi bako" baffa yafada yana kallonta, "baffa nikuma" "eh ke maza dauko gyalenki kije yana soro" Inna babba da Inna karama kallon kallo suka shigayi, cike da mamaki Inna babba tace "tohh malam yau kuma kaine kake cewa A'isha taje tayi bako" "nima abunda nagani kenan shida ko saurayi ne ya biyo ta seya koreshi yace yarinya ce" "kunga bani da wani zaSi bayan wannan" zubura baki gaba A'isha tayi tace "nidai baffa ba inda zani sanaje nasan cazeyi yanasona,kuma nj duk wanda yace yanasona ji nake na tsaneshi" "banason surutu tashi kije, ki ta tsanar shi din" tana kunkuni ta zari mayafinta dake kan igiya ta fuce, Inna babba ce takalleshi tace "anya malam lafiya kake kaida kake cewa yarinyar nan bazata fara kula samari ba seta gama makaranta" "memuna bani da wani zabin idan ba wannan ba, aure shine kwanciyar hankali a gurin A'isha, saboda zata fuskanci tsangwama daga mutanen unguwa" "to amma malam makarantar tata fa" "ta hakura ai tasamu tunda har ta kai jss 1" "to Allah yasa hakan shine mafi alheri a tare da ita"
tana zuwa ta tadda shi zaune kan tabarma, tsayawa tayi, ta harde hannayenta a kirjinta, kallonta yayi, kana yamike yana fadin "barka da zuwa gimbiyar mata" wata harara ta banka mai tace "wayace kabiyo ni gidanmu" "to ai banason gimbiyar kata ta kufcemun" tsaki taja kana tace "to me kazo yimun da harda ka kasa baffa yasa senazo" "bawani abu bane kawai dai nazo na sanar dake ina sonki ne" kuka tasa tana fadin "ni wlh baffa yace karna kula kowa sena gama makaranta, kuma kai kazo kace kana sona" dariya yayi sosai kana yace "to ai kinkai ne shi yasa, nidai dan Allah ki amince da soyayya ta Please" "nifa ba soyayya zanba" tafada tana zumbura mai baki" "karki damu, koda bakya sona ni ina sonki kuma zan cigaba da bibiyarki har lokacin dazaki soni" "kai kasan wannan" daga haka tashige ciki, murmushi yayi kana shima yafuce,
"ya tafi ne" baffa ya tambaye ta "eh yatafi" tabashi amsa rai a hade, "Allah yasa ba shashancin data saba ba taje tayi mai" "kai Inna nifa ko magana ma ban wani yimai sosai ba" "Allah yasa" "ni bacci ma zanyi" daga haka tashige cikin daki, kwanciya tayi ta rufe idanunta, Irfan ne yafado mata, da kalaman dayake fada mata, da tunaninsa bacci ya dauke ta

AMERICA
bayan ya idar da sallar daren dayakeyi, yadau wayar sa yaduba, yaga Sawban yatura mai da number Joseph, kiran Joseph yashigayi, seda yakirashi har sau biyu be dauka ba, se a na ukun ya dauka "hello Joseph" Joseph najin muryar yagane hakan ne yasa yace "oga" "yes Joseph kana lafiya" "lafiya lau oga, ashe katafi America" "eh Joseph, ina love inason jin muryarta" "am am to toh am" "Joseph meya faru kuma" "oga ansamu matsala, naje gida ne matata zata haihu, to bayan nadawo na duba banganta ba" "what" yafada a razane, Abdullah dake bacci, jin muryar Irfan yasa yatashi "kardai kacemun A'isha bata gidannan" "oga gaskiya ta gudu, kuma na tambayi su salman sunce wai basu sani ba" "yanzu Joseph ya kake so nayi, ta ina zan nemo A'isha" "oga kayi hakuri oga" "haba Joseph wanne hakuri kuma zan rasa A'isha" "oga ina ganin tunda munsan inda muka dauko ta sena duba kozan sake ganinta" "wannan ba mafita bace, kabari zan kiraka" daga haka yakashe wayar, Abdullah ne yakalle shi yace "Irfan meya faru ne" "A'isha ta gudu daga gidana" mikewa Abdullah yayi ya isa gunda Irfan yake, kafadarsa Abdullah yadafa yace "Irfan kadena sawa kanka damuwa akan yarinyar nan, ka yadda da ?addara, kasa aranka A'isha ta koma gidansu ne, kuma A'isha tana cikin farin ciki tunda dai gida zata koma" "to amma Abdullah narasa Aisha fa" "no Irfan baka rasa A'isha ba, idan kakoma Nigeria seka nemeta kaga seka aureta" "tayaya hakan zeyiwu bayan bansan gidansu ba" "zaka sani ai idan kakoma, tunda kasan unguwar dakuka daukota" "kai Abdullah nifa hankalina baze taba kwanciya ba" "Irfan kwanciyar hankalin A'isha bashine kwanciyar hankalinka ba" "kwarai kuwa shine" "tokasa aranka A'isha na cikin kwanciyar hankali, kuma tana farin ciki" "shikenan Abdullah" "kaci gaba da addu'a komai zezo maka da sauki" "inshallah addu'a yanzu nafara" "yawwa sekaga A'isha tazo har inda kake sanadiyyar addu'a da kakeyi" "kai Abdullah taya hakan zeyiwu" "kana ganin wasa ko, kabar lamarin ubangiji, indai kana nema agurinsa to ze baka" "to Allah yasa"

NIGERIA
suna dining, daga shi se Mommy, suna lunch, Mommy ce takalle shi tace "Sawban zanma maganar abunda bakaso" yasan metake nufi hakan ne yasa yayi shiru tamkar beji taba "dan Allah badan ni ba ka daure kayi aure, kaga dan uwanka baya nan bzeyuwu ace har seya dawo ba sannan kayi" "Mommy toh" "nasan kacemun toh ne kawai dan na bar maganar, kai bakason kadawo ka ganmu muna hira nida matarka, kafuson kullum ka ganni ni kadai" "shikenan Mommy zanyi" "uhmmmm aikam idan bakayi ba, kasar nan zan bari natafi wata kasar, na zauna, kaga senaga dawa zaka zauna idan bananan, kuma kasan dai Daddy dinku ba mazauni bane" numfashi ya sauke, kana yakama hannun Mommy din yace "Please Mommy kidan jirkin tamun ba yanzu ba" "ka gani ko nasan dama bakason farin ciki na" "sorry Mommy wlh bani da abunda nakeso daya wuce ke da dan uwa na dakuma Daddy" "to idan hakane kayi abunda nakeso mana" "shikenan zanyi" tunda Mommy tamai maganar nan yakasa cigaba da cin abincin, hakan yasa yace "am Mommy bara naje na kwanta dan nagaji sosai" "to kakula seda safe" daga hak yamike, yawuce part dinsa, bayan yaje bedroom dinsa, ruwa kawai ya watsa, ya kwanta, yana tunanin taya ze bullo da maganar aure bayan shi bashima da budurwa, kuma shi baze tsaya tare mace ba yace wai yana sonta, da wannan tunanin bacci yadaukeshi

da sassafe ta tashi, wai zataje makaranta, sudai su Inna kallonta kawai suke, harta gama shirinta cikin uniform dinta, abin kari Inna karama ta zuba mata taci, bayan tagama tace musu zata tafi, "kije ki sanar da baffa idan ya yadda kije to shikenan" dakin baffa tanufa, ta kwankwasa, budewa yayi yaganta tsaye, "meye hakan ina zaki" "baffa makaranta mana" "ai da kin bari nafara magana da malaman makarantar taku, kinga yanzu ana zangon karshe ne" "to baffa ai sun san ba haka kawai na bar zuwa ba" "kwarai kuwa malam ai sun kaddara ce tafada mata" "to jeki Allah ya tsare" tsayawa tayi hakan yasa baffa fadin "ya kika tsaya kuma" "kabani to kudin makaranta mana" "jarababbiya ungo" yafada yana zaro nera hamsin yamikmata , "sena dawo" daga haka tafuce, a hanya ta hadu dasu Hadiza aikam suka tafi tare, da kamar ma karta kulasu taji, sekuma ta tuna ai basune sukai mata ba, bayan sunje aji, kowa naganin A'isha suka fara washe mata baki, ita kam se kallonsu take dai-dai, bencin su Rabi tanufa ta zaune kan abun dora littafi idan za ai rubuty dake bencin tace "to Rabi na dawo seku kashe ni" tsuru tsuru sukai suna kallonta dansunsan halin sarai yanzu se suga bakinsu a fashe "muna fukan banza munafukan hofi, aida sekuyi magana a gabana" "mufa bamuce komai ba, nasan waccar munafukan ce tafada miki" Rabi tafada tana nuna Hadiza "ai kun fada ne da baku fada ba da itama bazata gaya munba, to wlh kaf dunku ku kiyaye ni, dan kunson halina sarai yanzu zan fasama yarinya baki" takarashe maganar tana nuna nasu, malami ne tashigo, hakan yasa Hadiza ta tabota tana fadin "A'isha ga hamisu nan yashigo" "ke da dina dake tsoro me ruwa na dashi" ganin haka yasa Hadiza takoma ta zauna, kusa da Fatima wacce ita tun shigowarsu ra zauna, dama bencinsu su uku ne, malam hamisu ne ya tako har inda take yace "ke A'isha bakiga nashigo bane bazaki nemi gurin zama ba" "naganka, yarannan nakema kashedi, dan sun shiga gona ta" "yimun shuru mara kunya, maza ki tashi ki koma gurin zamanki" "idan kunne yaji jiki ya tsira kunsan halina sarai" takarashe maganar tana dungurewa Rabi kai, guri ta nema ta zauna, malamin yafara koya musu, har ya basu classwork, aikam nan da nan tayi, dayake A'isha tana da kokari shiyasa malam ke daga mata kafa, dan ko debate za'ayi da wata makarantar, harda ita ake dauka,

Bayan ya kammala shirinsa tsaf nafuta, yanufi bangaren Mommy, samunta yayi a dining, hakan yasa yakarasa yana gaisheta, ta amsa cikin fara'a, zama yayi, akai serving dinsa, suka fara ci, wayarsa ce tadau ruri, hakan yasa yaduba, Abubakar ke kiransa, dagawa yayi yana fadin "hello Abubakar" "yallabai ina kwana" "lafiya lau, ya aikin fatan dai komai na tafiya dai-dai ko" "eh yallabai komai na tafiya dai-dai" "yawwa to sannu da kokari, kana kokarin kula da gidan rediyo da talabijin dinan ngd" "ai yallabai aikina ne ai" "to masha Allah" "am yallabai dama wannan yarinyar da aka kawo case din batanta, ta unguwar mu, kakanta yace na sanar dakai sun ganta" "masha Allah sun ganta kenan" "eh yallabai dakanta ma tadawo" "to ikon Allah ka sanar dashi ina taya su murna kafun nazo" "ok yallabai, yaushe zakazo office din" "yanzu bani da lokaci amma ina ganin Friday idan naje masallaci zanzo, daga nan seka rakani gidan baffan" "ok yallabai Allah yakaimu" daga haka sukai sallama, Mommy ce takalleshi tace "wa aka gani" "ina wannan dattijon danace maki jikar sa ta bata yakawo mana cikiya" "ok natuna lokacin" "to wai anganta" "to masha Allah" bayan sungama breakfast ya tashi, yayima Mommy sallama yafuce,

karfe 1:30pm bayan antashi suka kamo hanyar gida, wasu yan ss3 ne sukazo wucewa takusa dasu A'isha, daya daga cikinsu tace "ke Fatima ba naji an hanaki kula yarinyar nan ba" "ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login