Showing 36001 words to 39000 words out of 71752 words

Chapter 13 - YAN BIYU NE BOOK COMPLETE BY MRS KD.doc

Mrs KD   

29 Sep 2025

1954

tashirya tafuto, gabadaya ma aikan gidan suka taru suna mata sannu da zuwa, umarni tabawa masu girki dasu shirya abinci kala kala yau Daddy ze dawo, haka suka shiga shirya abinci,
wanka Irfan yayi yasake shiri, kana yafuto falour, ya tarar da Sawban kan laptop yana aiki, Mommy kuma tana shirya abinci kan dining, dan har 5:00pm tayi, "Mommy bara naje nadawo" "ok karka jima" "ok Mommy yanzu zan dawo" daga haka yafuce.
bayan tadawo dakinta ta kunna tv tana kallon film din hausan da akeyi, tabada hankalinta sosai kan film din dan gani take kamar rayuwar ta ake haskawa, yarinyar film din ce saurayinta ya yaudare ta ya lalatata, kuma ya gudu ya barta, abun ya daure wa A'isha kai, ganin yadda iyayen yarinyar hankalinsu yatashi, harda ita kanta yarinyar, gashi yamata ciki, kaf unguwarsu aka dinga kyararta ana tsangwamarta ana cemata yar iska karuwa, kowa yazo aurenta se an fadamaj rayi cikin shege, ?wa?walwar tace tafara bata wasu tunani iri iri, zuciyar ta tafara cemata 'kenan nima ya lala tamun rayuwata tunda nima iskanci yamun, kuma idan nakoma gida su baffa zasuyi kuka dani, mutane zasu dinga tsanata, kuma ba me aure na, kenan kalmar budurci da taji amfada itace kimar mace, to indai hakane kam ita ta rasa kimarta kenan, meyesa duk batasan wannan ba, ya rabata da darajarta ta ya' mace kenan' hawaye ne suka fara bin kuncinta , kana tace "ka cuce ni kamayar dani yar iska zakasa nima adinga kallo na amatsayin karuwa zakasa iyaye na suyi kuka"
zumudin ganin love dinsa yake, hakan yasa beyi parking sosai ba ya futo daga motar, yana futowa yashige ciki, ya haye lifta, dakin yatura ya hango ta azaune kam, karasawa yayi yana fadin "love kinan kina kallo" turus yayi ya tsaya ganin ta tana sharbar kuka, nufarta yayi yana fadin "love meya faru haka" mikewa tayi tana kallonsa tace "ashe dama ka rabani da mutunci nane ashe dama ka rabani da budurci nane ashe ka rabani da daraja ta ta ya' mace meyasa kamun haka" takarashe maganar tana kuka "Please ki tsaya kiji, ki saurare ni ina sonki zan aureki zan zauna dake, tunda nine na lalata ki so inasonki zan aureki" "ya ishe ni wlh na tsaneka bazan taba auren kaba, yanzu mezancewa dasu baffa bayan kariga ka cuceni ka lala tamun rayuwa ta kowa ze tsaneni wlh kai mugu ne" "kiyi hakuri love ki yafemun , zan aureki kuma ko kowa ze tsaneki to bandani ki yarda dani" yakarashe maganar yana kokarin tabata, wani fuzgewa tayi tana fadin "karka tabani na tsaneka mugu kawai bazan kara zama da kai ba ka cuce ni Allah ya isa na mugu me sankaansa" "haba love ki saurareni mana" yana maganar yana rikota , fuzge fuzge take tana kuka , shikuma yana kokarin manna ta ajikinsa, tureshj take iya karfinta tana fadin "kacikani kacikani ka kyaleni na tsaneka na tsnake" "Please ki daina fada bazan iya jure jin wannan kalmar ba Please" "ka kyaleni tafiya zanyi na tsaneka na tsaneka na tsaneka" gara riketa yake yana cewa "Please ki saurare ni ki tsaya" itakam tureshi take tana kokarin kwacewa, jirine yafara dibanta, hakan yasa tayi luuuu zata fadi, yayi saurin rikota, yana taba fuskarta yana kiranta "love 3 kitashi meya sameki" amma ina ko motsi batayi, hakan yasa ya kwantar da ita saman gadon, yana jij???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?jigata, amma ba alamun zata tashi, hankalinsa ne yayi matukar tashi ya gigice yama rasa mezeyi, wayarsa yadauka ya danna kiran doctor, yana dagawa a gaggauce yace "Please doctor kazo yanzu dan Allah ka hanzarta" daga haka yakashe wayar, yakara nufarta yana taba ta, "Please love me kikayi haka, waye ya sanar dake wannan a bubuwan" hannunta yakama yana murzawa yakara cewa "bazan iya rabuwa dake ba, zan iya mutuwa ki tausaya mun Please" yana wannan halin yani karar bell din kofar, dasauri ya mike yanufi kofar yabude, doctor ne har ya karaso, aikam da sauri ya janyo hannunsa yana fadin "ka taimaka mun kar na rasa ta" "ok calm down Irfan" dubata likita yayi, yace Irfan yamiko mai ruwa, karba yayi, yazuba mata a fuskarta, wata ajiyar zuciya tasaki, batare data bude idanta ba, kayan aikin daya zo dashi yafara gwada ta, da karshe yamata allurar bacci, dan tana bu?atar ta huta, Irfan ya matsu yaga ta bude idanta amma shiru, hakan yasa yacewa doctor din, "doctor wai me ke damunta ne" "bawata matsala bace tanada juna biyu" "what pregnant" "yes Irfan tanada ciki" rasa me zeyi ma yayi kawai seya fara murmushi, musabaha sukai da doctor din yatafi, inda take yanufa ya kama hannunta kam anasa, yana fadin "i love you Aisha ke rayuwa ta ce kinada matukar muhimmanci a rayuwa ta, kingama mun komai, zaki bani baby me kama dake, insha Allah seyayi sanadiyar aurenmu ni dake, thank you" wayarsa ce tadau kara , se lokacin ya tuna da ita, dagawa yayi yana fadin "hello Mommy" "Irfan where are you" "am am Mommy" "stop duk inda kake kazo yanzu ga Daddy dinku nan yana tambayar ka" bata jira me zece ba takashe wayar, ajiye wayar yayi, ya kalli fuskarta da tayi fayau takara haske, shafa fuskarta yayi yanajin wutar kaunar ta na karuwa a zuciyarsa






=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?


Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

d' Romantic love story d'??
?



Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

free page yakusa karewa=?/?=?/? kuyi maza ku fara biyan kudin ku=ذ?=ذ? kafin free page yakare=?
?=?
? ku hanzarta kubiya danjin cakwakwakiyar dazata faru nan gaba=??=??=??

ku biya ta wannan hanyar

=?G?=?G?=?G?

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel

https://chat.whatsapp.com/BcgtqAM3mDe4JRTJQzOoAF

page 25




________________"doctor tazo yanzu dan Allah" daga haka yakashe wayar, yamaida dubansa gareta, akaro na barkatai, haryanzu baccin ta takeyi, ji yake dama ta haifa mai baby dinsa yau, dan ya matsu yaga babyn,
nurse din dayasa aturo mai ce takaraso, Joseph ya rakota, bayan sun shigo ya dubeta yace "Please ki kulamun da ita , duk abunda takeso ki mata, zan biyaki, ki bata kulawa kamar yadda zaki bawa me ciki, dan itama tana dauke da baby ne, duk abunda tace ki mata to kiyi, ga Joseph nan idan kina bukatar wani abu, kafun nadawo" "okay yallabai zan kula da ita insha Allah" kai kawai ya girgiza alamar ya gamsu, kana yadau wayarsa yafuce, Joseph yabi bayansa, komawa kusa da ita nurse din tayi tana kallonta, azuciyar ta tana fadin 'ciki kuma kalleta karamar yarinya tab, inaga mijinta ne shidin, kai amma yamata girma a miji,' haka ta dinga zancen zuci,
yana isa gida ya balle murfin motar yafuto, cikin gidan yanufa, part din iyayenshi, bell ya danna, wata me aiki tazo ta bude mai tana mai sannu da zuwa, batare daya amsa ba ya tambaye ta "ina Mommy" cikin harshen turanci itama tabasa amsa "suna flourn sama su duka" "okay" daga haka yawuce ciki, sama yanufa, yana shiga ya tadda su gaba daya, karasawa yayi, ya zauna kana yace "Daddy sannu da dawowa" kallonshi yayi kana yace "yawwa sannu, ina kaje ne" "am daddy na dan je hospital ne" "meke damunka haka" "bani ba, wani friend dina ne ba lafiya" "Allah ya bashi lafiya" kallonsa Sawban yayi , dan yasan karya yakeyi, ganin Mom din tasu taki kulasa ko kallonsa ma batai ba, hakan yasa yace, "Mommy sannu da aiki" "kaima sannu" tafada batare data kalle shiba, taci gaba da saving dinsu,

wajejen 7:30pm tafara bude idonta, dasauri ta mike tana fadin "meyasa meni" nurse dince takaraso gurinta da sauri tana riketa "koma ki kwanta kina bukatar hutu" "ni dallah cikani, yana ina" "waye" "ok biki sanshi ba, to mugun da ya kawoni nan, wlh yau seya mai dani gidanmu" "kinga ki nutsu kina bukatar hutu, yanzu muje kiyi alwala kiyi sallah seki kara kwanciya ki huta" "hutawar me zanyi ai sedai a gida" "ok naji yanzu muje kiyi alwala kiyi sallah" mikewa tayi, ita kuma nurse din ta riketa, kallonta tayi tace "ke dalla cikani" "no aiki nane" 'ba dan yace ze biyaniba da kin isa kicemun dalla karamar yarinya dake kanwar kanwata' nurse din tafada cikin zuciyarta, afili kuma tace, "muje bakin toilet din sena cika ki" haka ta rakata har bakin toilet din kana tabarta tashiga, alwala tayi kana tafuto, hijabi tadauka ta tayar da sallah, bayan ta idar tamike tacire hijab din, tanufi fridge, ice cream ta dauko katuwar roba ta zauna tafara sha, nurse dince tayi maza tazo ta wafce tana fadin "be kamata kisha abu me sanyi ba saboda lafiyar jaririnki" kallon ta tayi baki sake, kana tace "wanne jaririn kuma" "jaririn dake cikinki mana, zaki iya haifarshi da mura kuma ba a son murar jarirai" mikewa tayi ta rike kugu tace "ke kalleni da kyau a yaushe zan haifi jariri" numfasawa nurse din tayi ganin yarinyar bama tasan tana da ciki ba tace "kinga ba wani boye boye kina da ciki" dabar ta koma ta zauna kan kujerar kana ta kamo hannayen nurse din tana kallonta tace "ke nan ciki da ake haihuwa muke zuwa suna nida su Inna" "kwarai kuwa" "nashiga uku na, dan Allah ki taimaka ki ciremun banaso wlh ki taimakamun bansonshi" ta fuskanta kamar fa ba matar sa bace, amma bara ta kwankwasa yarinyar taji, "am dama kenan ba mijinki bane" "ni ba miji na bane satoni yayi kuma nace yamaidani gidanmu yaki" zama nurse din tayi sosai tace "kodai yayanki ne" "ni ba abunda ya hadani dashi ni Allah ya sawwake yazama yayana" "to meyasa kika bari yamiki ciki" "se da nace mai yabari yabari amma se yaki" "tab yanzu kenan dan shege zaki haifa" tsura mata ido Aisha tayi "kwarai kuwa tunda bakuyi aure ba, kunyi zina ne, kuma Allah yana fushi da masu aikata zina" hawaye ne yafara kwaranya a idanunta tace "nashiga uku, wlh duk shine kullum se nace mai yabari se yaki, yanzu ni yazanyi" kanta nurse din ta kwantar kan kafadarta tana rarrashinta, itakuma se kuka take kamar ranta ze futa 'shikam wanne irin mutum ne da ze lalata yarinya karama haka harda ciki, ina wannan karamar yarinyar zata iya haihuwa ai sedai amata C.S, amma kuma naga ai yanasonta sosai' nurse dince keta maranar zuci,

koda suka dawo daga sallar magaruba, suka zauna a falour su duka suna hira, amma banda Irfan da gangar jikinsa ce kawai a gurin, hankalinsa nakan love dinsa, Daddy ne yakatse mai tunani dacewa "Irfan yadai naji kayi shiru" se lokacin ma yatuna a inda yake, "am Daddy ba komai" "uhmmm idan ma tunanin futa kake to ka dena dan sedai Allah yakaimu gobe kuma" Mommy tafada , "kijiki haka yace miki" shidai be kara cewa komai ba, yanajinsu suka cigaba da hirarsu, Daddy nafadawa Irfan next week zasu fara karbar kasuwancinsa tunda sunki aure, ganin baya fahimtar komai, ya mike yanace musu "good night" daga haka yafuce Sawban ne yabishi da kallo, tabbas yasan akwai abunda ke damun dan uwan nasa,
koda yashiga part dinsa zama yayi a falour, ya rufe idanunshi, yana tunanin ko yaya love dinsa take yanzu, ko ta farka daga baccin, a wanne hali ta farka, gabadaya tunaninnikanta sun cika mai kwakwalwa, turo kofar Sawban yayi yashigo, be ganshi ba, se ji yayi ya dafa kafadarsa, idanuwansa yabude, ya saukesu kan dan uwan nasa, "bro meke damunka ne yau dinan naga baka walwala kuma kasan bansan ganinka irin wannan mood din" ganin dan uwan nasa yashiga damuwa yasa shi kakalo murmushi yace "dont worry bro kawai dai inajin headache ne" "to kasha magani mana" "eh yanzu zansha" "please kasha fa karka manta" "ok " mikewa Sawban yayi ya fuce, maida idanunshi yayi ya rufe, yanajin tamkar yayi tsuntsuwa yaje gurinta, haka dai yaci gaba da zama a gurin har barawo bacci yasace shi

daker ta rarrashe ta, tasamu tayi shiru, koda Joseph yakawo abinci cewa tayi bazata ci ba, shima daker taci, bayan ta gama ci tace mata taje ta huta, "to dan Allah zaki ciremun cikin" kada mata kai kawai nurse din tayi, rufeta tayi da blanket, ita kuma takoma kan sofa ta kwanta,

kiran sallar asuba ne ya farkar dashi, dayake masallacin cikin gidan su ne, jiyayi wuyan shi ya kage, saboda azaune ya kwana, mikewa yayi yashiga bedroom dinsa, yashiga toilet yayi alwala, dan be tsaya wanka ba, yana futowa, yafuce, da Sawban suka ci karo, shima ya futo, kallonsa yayi yaga kayan jiya ne jikinsa 'ko kayan bacci be saba kenan jiya tabbas akwai abunda ke damun dan uwana' afili kuma yace "bro ya jikin naka" "naji sauki ai" dahaka har suka karasa masallacin, lokacin Daddy harya tsufa a ciki, danshi baya wasa da ibada, shi yasa yake jajircewa kan yaransa suyi ibada, kuma ba laifi dai dai gwargwado sunayi har shi Irfan din, shi dai kawai barshi da neman mata da zuwa club, wanda yanzu ma yadena tun haduwarsa da A'isha, harya manta yaushe rabon da yaje club, ko ya nemi wata mace, dan gani yake idan ma yanemi mace to bazata kashe mai sha awar sa ba, dan ayanzu A'isha ce kawai maganin ko wacce matsalar sa, bayan sun idar da asuba, suka zauna sukai addu'a kana suka futo, haka suka jero tamkar yan uku, dan bazaka ce , Daddy ne ya haife su ba, tamakar kannensa, kowa part dinsa ya koma, shikam Irfan yana komawa ya fada toilet yayi wanka, kana ya futo ya shirya cikin shadda fara kal, yayi kyau sosai, abunka da ba a saba ba, jira yake kawai gari yayi haske yaje yaga love dinsa da kuma babynsa dake cikinta,

da asuba ta farka, tana tashi tafada toilet tayo wanka, ta dauro alwala, kana tafuto ta tayar da sallah, bayan ta idar ta daga hannu tana rokon Allah ya yafe mata, duk da tasan ba laifin ta bane fin karfinta akai, seda tagama addu'ar ta kana ta mike, tanufi Waldrop romm, kaya ta dauka tasa, kana ta kalli kanta jikin mudubin da yake dakin, cikinta ta shafa tace "wai mutum ne aciki to yama za ai na ya fito" zuciyar ta ce tace 'farka cikin za ayi aciro shi' zare ido tayi tana kara shafa cikin tace "nashiga uku yanzu farkamun ciki za ayi" ganin bata da amsa yasa tafuto jiki a sanyaye, takoma saman bed din ta kwanta ta rufe idanunta, tana tunanin taya zata rabu da cikin nan, da haka wani sabon baccin yadauke ta,






=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?
MRS (K

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login