Showing 33001 words to 36000 words out of 48659 words
Chapter 12 - Salon So Book Hausa Novels By Hadiza Salisu Sharif.txt
dangi da 'yan uwa babu inda ba su ziyarta
ba.
Sha biyu na dare jirginsu ya tashi xuwa kasar
Egypt wato inda za su sauka a birnin Cairo inda
asibitin da za a duba Haidar yake.
Ranar da suka dira gajiya ba ta bar su ba
ramuwar bacci suka yi sai washegari suka isa
asibitin. Aka saka Haidar a computer cikin lokaci
kankani suka gano matsalar ba tare da bata
lokaci ba suka yi masa aiki suka kwantar da shi a
asibitin tsawon sati daya saboda magungunan da
yake sha.
Cikin ikon Allah Haidar ya ware ya samu sauki
kamar ba shi ba. Asibitin sun sallame shi sun
dawo Hotel din da suka sauka. Yana kwance a
kan kafet jawahir tana masa tausa sannu a
hankali yana wash! Wash!! Tare da lumshe ido.
Yau duk ya wani shagwabe mata ya narke mata
ta hana ta sukuni daga ya ce, nan yana cuwo sai
ya ce can. Sai bin sa take da lallama cikin
tausayawa da kyar ta samu ya yi bacci ta shiga
tolet ta yi wanka ta fito ta gyara jikinta da
hadadden mayuka masu kamshi tare da turarukan
da ta mulke jikinta kowacce gaba ta jikinta
kamshi take fitarwa.
Ta saka 'yar bingilar rigar bacci iya cinya me
hannun shimi ta dada feshe dakin da Air
freeshner. Dakin ya dau sanyi da daddadan
kamshi ta haye gado ta shiga bargo ba ta jima ba
bacci ya yi awon gaba da ita.
Haidar da idonsa yake a kanne yana kallonta ya
mike shi ma ya shiga tolet ya watsa ruwa ya fito
ya gama shirinsa ya hade jikinsa da kamshin
turare, ya kashe fitila ya hau gadon ya kunna dim
night dakin ya yi shiru ba ka jin motsin komai sai
karar A.C Haidar ya manne ta a kirjinsa ya matse
ta gam, ya tura harshensa cikin bakinta ya rinka
tsotsa yana wani salo na daban. Da ya gangaro
zuwa kirjinta yayin da ya zare karamar rigar da
take jikinta.
Bayyanar na shanunta a waje shi ya kara gigitar
da shi jikinsa ya hau bari da rawa ya gigice ya
dimauce har ya manta a wacce duniyar yake.
"KASH
MASU KARATU KU YI MIN HAKURI MU HADU A
KASHI NA UKU DON JIN HANYOYIN DA JAWAHIR
TAKE BI DON SIYE ZUCIYAR HAIDAR YA ZAMO BA
SHI DA TUNANIN WATA DIYA MACE SAI ITA.
SANNAN KU JI KAUSAR ZA TA AURI BOMBOY DIN NE
KO KUMA DAI............ KU BIYO NI
A KASHI NA UKU
AMMA SAI NAGA
COMMENT DA YAWA IDAN DAI
DA GASKE KUNA SUN CIGABAN.
.
SANNAN MURA TA RIKE NI WATA/WANI TAYI/YAYI VOLUNTEER TA/YA SAYO MIN TOM-TOM IDAN KUMA NAJI SHIRU............. HMMMMMM
.
SAI MUN HADE.
(((((SALON SO)))))
(((((PART 34))))))
:
By sulaiman 8omboy.
.
Tunda kun hana ni Tom Tom dina shikenan, amma fa........ Ko da yake ba sai na fada ba.
.
Jikinta ya rinka rawa da karkarwa kamar mazari. Ta
kasa wani katabus sai kuka data ke yi tana yi masa
magiyar daya hakura ya kyale ta.
Haidar kuwa kusan ma iya cewa hankalinsa baya
jikinsa saboda samvatu da ya rinka yi yana surutai.
Hankalin jawahir ya tashi, ta rinka dukan Haidar tana girgiza shi yayin da ta tsala wata kara shi
kenan Haidar ya cika aiki.
Sai da Haidar ya gama samun nutsuwa hankalinsa
ya dawo jikinsa sannan ya kula da halin da jawahir
take ciki sai nishi take yi sama-sama fuskarta da
fulon da ta ke kai sun jike da gumi da hawaye. Inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un, ya dago ta yaga ta
koma ta langabe a hankali ya ajiye ta a gadon ya
nufi tolet ya cika baho da ruwan zafi ya zuba datol
yaje ya dauko ta ya sakata a ruwan zafin ya rinka
buda mata kafafuwanta ruwan zafin yana ratsa ta.
Ita kuwa Jawahir sai 'yar kara take yi irin ta galabaitar nan da wahala. Haidar kamar zai yi kuka
saboda tsananin tausayinta. Sau uku yana canza
mata ruwan ya karanta mata niyyar wanka ta fada
a zuciyarta, ya yi mata wankan tsarki shima ya yi
yana dota a tawul ya kawo ta dakin ya zira mata
doguwar riga shima yasa jallabiya. Ya dauki waya ya bugawa likitan hotal din cikin
lokacin kankani ya zo ya duba jawahir ya yi mata
allura ya ba wa Haidar magungunan da zai bata
tasha.
Likita ya yi musu sallama ya fita Haidar ya tsiyaye
mata madarar kwali a kofi tana manne a kirjinsa duk ta wani langabe don bata da kuzarin komai sai
tsananin kasala da ciwon jiki ga radadi da yake
damunta.
Ya dago kanta ya sa mata kofin a bakinta ta
langabe cikin shagwaba ta ce ni bazan iya sha ba,
yi hakuri bebi na dan sha kurbi kadan kin ji kinga magani zaki sha don jikinki ya wartsake
Ta kurba ta hadiye da kyar, ta kau da kai, "Yi hakuri
dan kara kadan kinji bebi na.
Da lallashi da lallama ta dan sha da yawa ya bata
maganin da ruwa ta sha ya dauke ta suka koma
daki lokacin karfe biyu na dare, ya kwanta a gadon ya dorata a kirjinsa ya rungume ta tana ta faman
raki wayyo yayana bayana kuguna kaina yaya
ko'ina ciwo yake yi min
"Sannu bebi na Allah ya yi miki albarka hakika kin
cika 'yar halak da ki ka kawo min budurcinki lafiya.
Allah ya yi miki albarka Allah ya saka miki da alheri. Ubangiji ya bamu zuri'a ta gari."
Ya rinka shafa bayanta yana yi mata tausa kadan-
kadan, yana mammatsa mata jikinta bacci ya
dauketa. Haidar ya rungume ta ya kankame kamar
wani zai kwace masa ita, amma maganar bacci
babu ita don tsananin dadi da zumudi ya hana shi gyangyadawa.
Mamaki ne ya cika zuciyar Haidar yanda ya ji
dandanon zumar jawahir yanzu jawahir din da ya
raina ce Allah ya wadata ta da ni'ima haka? Lallai
dan hakin da ka raina shi yake tsone maka idonka.
Yau dai kam ga shi jawahir ta tsone masa idon, lallai Allah yana sonsa da ya dawo masa da jawahir
bayan subuce masa da tayi a baya, Allah ya taimake
shi bai yi wautar sakin ta ba.
Ai dole ne ya tashi ya yi nafila don nuna godiyarsa
ga ubangiji a bisa wannan baiwa da Ubangijin ya yi
masa, na mallaka masa gwarzuwar mata mai cikar halitta da wadatacciyar ni'ima.
A hankali ya zare jawahir daga jikinsa ya kara mata
fulo don kar ta farka ya nufi toilet ya dauro
kyakkyawar alwala ya zo ya fara nafula raka'a
goma sha biyu ya yi wa Annabi salati kafa dubu, ya
daga hannuwansa sama yai ta kwaraea addu'a, yana yiwa Allah kirari da yaba su zaman lafiya da
zuri'a me albarka shi da matarsa jawahir.
Sai da aka yi kiran assalatu ya tashi jawahir suka yi
sallar asuba, suka koma suka kwanta.
Sha daya
na safe Haidar ya farka ya zare jikinsa a hankali ya nufi toilet ya fara wanka
Jawahir ta bude idonta ta tashi ta daddogara a
hankali ta fito daga wannan dakin ta shiga dayan
itama ta fada toilet
Da yake falo ne da dakuna biyu a cikin falon wanda
suka kama. Jawahir ta fito daga wanka ta tsane jikinta da tawul,
ta shafe jikinta da hadaddun mayukanta masu
kamshi da sa taushin fata hade da santsin jiki. Ta
rinka mulke gabobinta da hadaddun turaruka na
jiki masu dadin kamshi.
Ta tsala kwalliyar fuskarta yanda yaka mata fuskar sai sheki take yi ta yi sumul sumul abun sha awa.
Ta saka wani tsadaddan farin yadi sol mai dishi-
dishin gwal din a jiki 'yar karamar riga ce fitet me
dan guntun hannu rigar ta yi mata cif a jikinta. Sai
siket din da ya yi mata tsantsan duk wata sura ta
jikinta ta bayyana ba ma kamar kirjinta da yake cike da dukiyar fulani a tsattsaye suna barazanar
tsokane idon me kallon su. Ta sha adon gwal yari
da sarka manya ga awarwaro da zobuna tuni ta
dauki kyalli tana sheki
Tasa farin takalmi tana fesa turare ta ji dhigowar
Haidar ta yi saurin boyewa a cikin labulaye: Haidar shima ya shirya cikin wani lafiyayyen boyel fari kal
me laushi sai fitinan nan kamshi ne yake tashi a
jikinsa kamar ya yi barin turare.
Ya shigo dakin ya kama wara ido don ganin in da
zai hango tauraruwarsa ga shi dai duk kamshinta
ya cika dakin. Kafarta ya hango ta kasan labulan ya nufo wajen
ya janye labulan tasa hannu rufe fuskarta. Ya tsane
yana karo mata kallo cikin zafaffiyar kaunarta da
matsananciyar sha'awarta.
Ya jawo ta jikinsa ya manne ta a kirjinsa yayin da
kaunar ta take dada ratsa zuciyarsa. Cak ya dauke ta yayo falo da ita suka zube akan
kafet don karyawa, tana makale a jikinsa shi ji yake
ina ma zai iya tsaga jikinsa ya tura ta ciki da sai ya fi
masa sauki da yanda kaunarta take addabarsa a
zuciyarsa.
A baki ya rinka ba ta break din cikin lallashi da lallama don shi da da hali ma tauna mata zai rinka yi
don ta samu saukin hadiya.
Sai da ya tabbatar ta koshi sannan ya rabu da ita
shima ya ci ya yi kat.
Ya shiga wasanni da sassan jikinta in da ita kuma ta
takure waje daya ta ki bude fuskarta. Ya dauke ta cak ya yi gado da ita yana cewa "To
bari mu maimaita abun jiya tun da kin fi so ko?'
Cikin marairaitar murya ta ce, "Wayyo Yaya don
Allah ka kyale ni bana so yayin da ta kwabe fuska
take kokarin yin kuka.
Ya rungume ta "Sorry bebi na kada ki yi kuka da gangan nake yi miki. Rufe idonki, "Ta rufe yayin da
ya saka mata 'yar batta guda biyu manya a hannun
nata duk ya bude su.
Ya ce ta bude idonta tana budewa taga custume
yari da sarka da zobe manya tafka tafka kirar dubai
sarkar mai harafin H/J, sai daya battar kuma manyan warwaraye ne guda hudu gaba daya
Daimond kudinsu a kalla zasu yi dubu dari biyar da
doriya.
Bude baki tare da kwalalo ido ta ce "Yaya wannan
fa?
"Kyauta ce nayi miki don farin cikin yanda na riske ki.
Ta kankame shi cikin murna yayin da ta lalubi
bakinsa ta yi masa kyakkyawar sumbata, ta ce
"Yaya na gode Allah ya saka maka alheri Ubangiji
ya raba ka da sharrin makiya." Ya ce "Amin babyna,
na gode da addu'arki Allah yasa mun samu rabon bebi a daren jiya ko kuma in an jima mu samu."
Cikin shagwaba ta bigi kirjinsa "Um, um ni dai yaya
ba za'a kuma ba da ciwo."
"To shi kenan kada ki yi min kuka ma arahar
hawaye."
"Yaya ya aka yi ka samu masu harafin sunanmu.?" Ya ce, "Ai tun ranar da muka fara ziyartar asibitin
kafin ayi min aikin nan naje gurin da suke kerawar
nasa su kera min don zuwan wannan rana.
"Kai Yaya amma kuwa na gode Allah ya saka da
alheri
Ya dora hannunsa akan bakinta ya ce "Shit bana son yawan godiyar nan kuma ki cire wannan
Yayan da kike gaya min bana so.
Cikin kashe murya da kissa ta ce, "To me zan dinga
ce maka?
"Ke za ki zabo da kanki ki rada min.
Ya kawo kunnansa daidai bakinta "To gaya min naji".
Cikin kasa kasa da murya ta ce, "My love yayi
maka?"
Ya rungume ta yana ihun murna yayi ya yi kwarai
babyna kin iya zaben suna. Ta rufe idonta tana
dariya. Ta kama lumshe ido irin na me jin bacci. Ya ce, "Bacci babyna.?" Ta daga kai kwantar da ita a
kan gadon to kwanta na yi miki tausa.
A hankali ya rinka yi mata tausar yana dan matsa
mata jikinta. Sannu a hankali bacci yayi awon gaba
da ita ya zuba mata ido yana kallon tsabagen kyau
da Allah ya bata. Ga komai nata cif-cif ba abin da ya fi ba shi mamaki yanda ya jita tamtsan cike da
ni'ima ga kirjinta cike da dukiyar fulani abun da yafi
sha'awa da daukar hankalinsa a jikinta.
Shima kwanciyar ya yi ya manne a jikinta ya
kankame ta har sai da ta yi 'yar kara ta ce my love
sannan ya sassauta mata rikon. Sai bayan Azahar suka tashi suka sake sabon wanka tare da yin
alwala ya ja musu limanci suka yi sallar Azahar.
Daga nan suka sake sabon shiri shigar kananan
kaya suka yi ke in kin gansu sai ki zata Indiyawa
ne. Suka ci kayataccen abinci me rai da lafiya,
Haidar ya jawo ta jikinsa babyna mu dan fita mu zaga gari ko? In nuna miki wajajen ban sha awa da
na kayatarwa.
Ta noke a jikinsa tare da cewa "my love ka bari sai
gobe jikina har yanxu yana yi min ciwo."
"Ciwo babyna! Kada fa ya kawo mana matsala in an
jima fa.? Ta bigi kirjinsa cikin wasa tana harararsa, "Allah
Allah my love ka bari zan yi maka kuka.
To na bari na bari babyna, tana langabe a jikinsa sai
shagwaba take yi masa du ta wani narke masa sai
zuba masa sangarta. Shi kuwa gogan ya rikice duk
ta burkita masa tunani da sha'awarta sai riritata yake yi yana lallaminta, tare da taba wasanni a
jikinsa nata ko zai samu 'yar nutsuwa kwana hudu
yana jirarta ba tare da ya kuma neman yin wani
abu da ita ba, sai yai ta faman riritata yana
sangartata yayin da take zuba masa shagwaba son
ranta shi kuwa yai ta biye mata don bata da masaukin da ya wuce jikinsa, ko yaushe tana
manne a jikinsa yanayi mata tausa ko wasanninsu
na ma'aurata.
Aha har yanxun xa'a bani ko kuwa sai na kuuma?
Idan kuuma ba'a bani ba............ hmmmmmmmmm
((((( SALON SO))))
((((((PART 35)))))
:
By Sulaiman Bomboy.
.
Kamar yau ta sha wankanta ta kayata fuskarta da
dogon wandon ta shima pick colour me baza daga
kasa sai bakin gashinta da ya kwanta a bayanta
yana ta zuba kamshi da sheki.
Ta yi tsananin kyau irin kyan da baya misaltuwa, ta
zira siririyar sarkarta da yari da abun hannu duk na gwal, jikinta sai ni:imtaccen kamshi ne yake tashi
kamar anyi barin turare a jikinta. Ta fito falon in da
yake zaune yana kallon wakoki cikin tashar
turawa.
Ta zo ta zauna a cinyarsa ta sakalo wuyansa da
hannuwanta ta yi kasa-kasa da muryarta yayin da take kashe masa ido daya ta ce "My love ince ko dai
baka yi fushi ba na barka kai kadai?
Ya rungume ta tsantsan a jikinsa "Babyna ina sonki
da yawa kina sani farin ciki koda yaushe duk
sanda na kalle ki ina kasancewa cikin nishadi da
annushuwa, bebi na ki yi wani abu akan yawan kaunarki da nake na zarme da yawa."
Ta hada fuskarta da tasa ta tallafa kansa ta zira
harshenta a bakinsa ta shiga juyawa cikin wani irin
yanayi na SALON SO."
Ta fa gigita shi ya ji wani abu yana tsikarar
zuciyarsa ya rikide mata ya shiga sumbatarta ba kakkautawa, ya zira hannunshi cikin rigarta yana
wasa da yana mata wani shu'umin kallo mai
burkita kwakwalwa cikin kunnanta ya rinka rada
mata kiyi hakuri bebi na ki bani hadin kai na nuna
miki irin tsantsar kaunar da nake yi miki, ki taimake
ni bebi na muraya daren yau don samun ladan sunnah".
Ta yi zumbur ta mike cikin yanayi na tsoro da jin
kalamansa, shima ya mike ya riko hannunta ta
marairaice fuska tana son yin kuka, "Ka tausaya
min Yaya wallahi akwai ciwo."
Ya rungume ta ya dora kanta kan kafar shi yana rarrashinta "Ki yi hakuri babyna ba zaki ji ciwo ba,
wancan ma don na farko ne shi yasa ki ka wahala
amma ba zaki sake jin ciwo ba, ki taimaka min ki
bani hadin kai gudun kada ciwon mara ya dame ni
kin ji bebi na kin amince? Ta daga kai cikin yanayi
na rauni da damuwa. Ta bashi tausayi ya san bata so don ta wahala ranar
nan, ga shi, shi kuma tun da ya dandani yanda take
ba zai iya hakure mata ya sa mata ido kamar da
daya zuba wauta ba. Amma insha Allahu zai bi ta a
sannu don ta samu sassauci.
Haka ya rinka lallabata yana bata damammiyar madara da gasasshen nama mai ruwa ruwa. Duk
wani abu da zasu gudanar sun gudanar, wanke
baki shafa turaren gabobi, matsa mounth freshner
a baki fesa Air freshner, a kowacce kusurwa ta
dakin inda sanyin dadin ya rinka fita sabo da
sanyin AC da dadadan kamshi da ya hadu ya dauke ta cak yayi gado da ita ya rinka yi mata
wasanni ya taba can, ya tsotsi can ya murza nan
cikin dan lokaci kankani ya kashe mata jikinta da
salon kaunarshi.
Tana jin shi yana zame mata kayan jikinta amma
bata da wani katabus bare ta yi yunkurin hanawa, sannu a hankali ya rinka binta har ya cimma
burinsa.
Ga mamakinta sai ta ji bata ji ciwo da zafi kamar na
ranar nan ba. Bayan hankalinsa ya dawo jikinsa ya
rinka rarrashinta da lallaminta yana yu mata tausa
har bacci me nauyi ya dauke ta. Yayin da shima ya manneta a kirjinsa hannunsa
yana kan nononta yana wasa da shi har bacci ya yi
awon gaba da shi.
Karfe bakwai ta farka ta ji ta manne a kirjin Haidar
ta rasa yanda zata yi don ba taso ta yi motsi don
kada ta yi motsi don kada ya farka saboda yau wata irin
kunyarsa take ji tare da wata irin zazzafar kaunarsa
da take ratsa dukkan gabobin jikinta.
Ya bude idonsa ya rinka dubata cikin sha awa
yayin da tasa hannuwanta biyu ta rufe fuskarta
tana murmushi da ita zata shi a jikinsa suka shiga bandaki tare suka gudanar da wankan lokaci daya
suka dauro alwala suka fito suka gudanar da sallar
asuba a makare.
Ya matsa kusa da ita ya zare hijabin da ta yi sallar ya
kwanto da ita kan cinyarsa ya kura wa kirjinta ido.
Yana kallon manyan mamanta da suke cike jajir da su a tsattsaye basu da niyar rankwafawa kamar
wanda aka da sa su ko da yake dashin Allah ne
Jawahir tasa hannunta ta rufe masa idonsa don
ganin irin shaidancin kallon da yake yi mata ta san
ba za su waye lafiya ba.
Ya dan ciji hannun nata ta janye cikin sauri ya tsirawa fuskarta ido yana kallon kyakkyawar
fuskarta. Ta lumshe idanuwanta ya zura harshensa
yana lasar girarta zuwa kumatunta
Ta sakala hannuwanta a bayansa ta tallabe shi
sosai ya zira harshensa cikin bakinta suka ci gaba
da farantawa juna rai. Bacci ya kuma kwashe su sai shabiyu suka tarka
lokacin suka tsala wanka suka shirya Haidar ya
shirya cikin jins da damammiyar T-shirt me gajeran
hannu jikinta layi layi ne na fari da ja, ya yi kyau sai
kamshi yake kwararawa.
Ya dawo falo ta kwanta a doguwar kujera yayin da ya kunna T.V yana kallon tashoshin Turawa yana
jiran jawahir ta fito suyi break.
Jawahir ta gama shirinta cikin damamman guntun
wando da 'yar bingilar riga iya cibiya, gashinta ya
sha gyaran sai sheki yake zubawa da kamshi
jikinta kuwa sai fitar da nau'ikan kamshi suke yi masu narkar da zuciya.
Ta ta ko a hankali kamar bata son taka kasar ta fito
falon tun kafin ta karaso falon Haidar ya kafa mata
ido, kaunarta tana kara ratsa shi kamar ya hadiye
ta don so.
Ta tako a hankali har zuwa kan kujerar da yake ta kwanta dai dai a cinyarsa, ya yi wata irin wawar a
jiyar zuciya, ya kuma rungume ta babyna zo muje
na baki break kada yunwa a illata min ke, ta
langabe a jikinsa tare da kiransa "My love ya ce
"Na'am bebyna ya aka yi?
"Wallahi my love gida nake tunani yaushe za mu koma mu ga iyayenmu da 'yan uwanmu?
Ya kara rungumarta "Haba Bebyna muna tare da ke
ki ke son koma wa gida ki yi min adalci mana ya
kike so nayi da dinbin kaunarki na ga baki damu
dani ba." Ta yi saurin sa tattausan hannunta ta rufe
masa baki "Yi hakuri my love ba nufina ba kenan