Showing 30001 words to 33000 words out of 45833 words

Chapter 11 - ️MUSAYAR RUHI Complete book By Npeedy A Aji .txt




Cikin raunin murya Hamut yace " kiyi haquri Ammi nima banso hakanba kuma in sha Allah bazakisake ganin hakaba amma Ammi kitayimin addu'a Allah yaciremin son Hanan kar yakasheni nafarayin mafarki da Hanan banaso hakan yaciga idan yacigaba zan'iya shiga cikin mugun yanayi " yanagama fad'in haka yamiqe cikin sauri yabar parlour " cikin damuwa Hajiya kilishi tabishi da kallo tanasake jinjina lamarin nannauyar ajiyar zuciya tasauke had'ida furta ” ya Allah kayayema hassan wannan matsala dangirman zatinka "


Hanan zaune saman abin sallah Hammat yashigo dubanta yayi yaja tsuki zama yayi kan sopa yana cigaba da kallonta cikin sanyin murya tace


" barka da asuba yaya inafatan katashi lafiya d'auke idanunshi yayi daga kanta bai amsaba kuma babu alamar zai amsa sema yamiqe cire jallabiyar jikinshi yayi saurin duqar dakanta Hanan tayi sabida tanamatuqar jin nauyin hakan nufar saman bed yayi yakwanta yamimmiqe sosai sannan yadubeta yace


" jikina yanabuqatar kulawa zokiyimin tausa har nayi bacci idan nayi bacci sekije kihadamin breakfast abinci mai wahala nikeso kiyimin idan kikayi sonjiki kisha mamaki " yanagama fad'in haka yalumshe ido sosai jikin Hanan yayi sanyi zuciyar ta nabugawa tahau saman bed d'in ahankali tafara matsame hannuwanshi bud'e ido yayi afusace yace banason shashanci dawannan zumbulelan hijaf d'in zakizo gareni kitashi kicireshi kayan bacci zakisaka 2 minutes nabaki idan bakizoba sena maimaita abunda kikejin tsoro jin haka yasa Hanan tamiqe cikin sauri babu jimawa tadawo dubanta yayi yaja tsaki yace


" aikinbanza dawannan shigar zakizomin sekace ke kad'ai zakikwanta da'alama kinwarke kinshirya cigaba da sauke haqqi ? dannaga kanki yafarayin rawa "


Sake komawa tayi tacanza wasu kayan dubanta yayi yawatsar yace " hmmm yazanyi tunda anhad'ani da daqiqiya zonan "
Sosai wannan kalmar tadaki zuciyar Hanan amma babu yanda zatayi tanahawa saman bed d'in yajawota jikinshi kama kunnanta yayi yamurd'e sakin qara Hanan tayi sabida mugun zafin dataji yanashigarta dakamata tsawa yayi yace " kiyi abunda nasakaki sha sha sha kawai " hawaye Hanan taji suncikamata ido cikin kakkausar murya yace " karkisake kiyimin kuka hawaye 1nagayasauka saman wannan fuskar taki ko hmmmm"


Jin haka yasa Hanan saurin shanye hawayenta tafarayime tausa lumshe ido yayi yanasauke sassauqan numfashi


Baki d'auke da sallama Hamut yashiga cikin parlour shi kai tsaye yanufi bedroom din Hamidat batayi tsammaninshiba shiyasa tabar qofar abud'e arazane tad'aqo ido ganin shine yasa tasaki wayar hannunta sabida ta tsorata dashi sosai akan abinda yayimata jiya kallonta yayi cikin takaici yace


" kicigaba dayin wayarki nasan bazai wuce da uban wannan cikin najikinki kikeyiba dama zuwa nayi nayimiki albishir dacewa Allah yabani lafiya in sha Allah zanyi auran huce haushi anan kusa kekuwa babu duka babu zagi dakanki zakisamar makanki mafita marar alqawari maciyiya amana kawai kin kusa girbar abinda kika shuka "


Juyawa yayi cikin 'bacin rai zaifita cikin sauri Hamidat tasakko daga kan bed tashagaban shi marayrayce fuska tayi tace " D please am so sorry wallahi nayi nadamar duk abinda nayimaka tunjiya nike nadama dan Allah kamanta komi murufamakanmu asiri kagafa idan asirina yatonu kamar nakane yatonu sabida ni da kai duk abu 1 n........." Qaryane akwai banbanci dayawa idan asirinki yatonu nakine de yatonu bana Hamut ba haquri kuma ke yakama baniba nagode ma Allah dayanunamin rashin dacewarki matsayin mata agareni gaskiya Hammat yayi dace kuma yayi matuqar sa'a dasamun Hanan amatsayin mata nima Allah kabani mata mai irin halin Hanan ba ballagaza irin Hamidat ba "


Yanagama fad'in haka yatureta daga gabanshi yafita cikin takaici Hamidat takoma bakin bed tazauna iska tafesar daga bakinta sannan tace " hmmmm wallahi senatarwatsaku badai bakadamagana seta Hanan ba to nasha alwashin tarwatsaku kuduka tasanadiyyar Hanan d'in bazata qaremin ni 1 ba " wani shi'umin murmushi tasaki


Jakadiya tadubi hajiya Hajara tace


" Hajiya naji zance akan cewa za'a shirya wani gagarumin shagali dah agobannan ma to amma yanzu anbarshi senan da kwana 2 sabida baqi nanesa wai hajiya meye dalilin yin duk wannan ? "


Wani mugun tsaki hajiya hajara tayi ad'an fusace tace hmmmm Jakadiya karki qaramin abin haushi mana kamar yadda bakisaniba to nima haka aykin banza lamarin cikin masarautarnan yafarazama da renin hankali a cikin shi tayaya za'a dinga ajemu agefe hmmmm nalura idan har Hajiya Kilishi tanaraye tofa mu bazamuta'bayin kima da daraja a cikin masarautar nan ba "


" To yaya kenan yakamata ayi hajiya ? " cewar Jakadiya kafin hajiya hajara tayi magana Hajiya mariya dake tsaye bakin qofar tace " kasheta zamuyi kawai kowa yahuta " zaro ido Jakadiya tayi cikin rawar baki tace " a a a deee sakee wata shawarar ranki yadade kisa yayi tsauri dayawa girmanshi bakadan bane "


Harara sukawatsa mata Hajiya Mariya tace " babu canji hakan zamu aywatar kuma kece wadda zakigudanar dakomi idan kikayi wani yunquri akan tonamana asiri muhad'a har dake wajan kisan tashi kibamu guri "


Cikin matuqar gigita Jakadiya tafito daga cikin part d'in zufa tashiga tsastsafo mata duk dacewa basanyi akeyiba tofa tsaka mai wuya kenan


Tsayin lokaci Hanan tanayima Hammat tausar amma yakasayin bacci sabida muguwar shi'awar dake taso mishi jiyakeyi kamar wani salone Hanan keyime duk tasake hargitsashi tsaki yaja yace
" dalla tashi baki'iya komiba sha sha sha kawai " cikin rashin kujari tasauka daga bed d'in parlour tafita zuciyar ta a cunkushe babu abinda keyimata dad'i kitchen tashiga tafarayin qoqarin d'aura abinda yasakata babu jimawa hadimai suka iso da breakfast d'insu kalakala gaidata sukashigayi cikin girmamawa sannan suka shiga jera abincin sunagamawa suka fita sabida sunsan halin Hammat bayason hadimai suyime koda shara balle wani gyara fitowa Hanan tayi tashiga gyaran ko ina dukda babu wani guzari jikinta amma haka takeyin komi cikin lokaci kad'an ko'ina yad'auki kamshi misalin 9 Hanan tagama komi har cikin bedroom d'in shi tagyara komawa tayi cikin bedroom d'in ta ganin Hammat zaune yasatajin fad'uwar gaba dubanta yayi yajatsaki yamiqe yafita bedroom d'in shi yashiga yanashiga yafad'a toilet yayi wanka misalin 10:30 am yafito cikin shigar manyan kaya yafito angon sak gaskiya yayi matuqaryin kyau wata farar pepa yagani adede qofar bedroom d'in Hanan nufar gurin yayi yad'auki pepa yabude rubutune kamar haka


" _Assalama'alaikum burin zuciyata Hanan dan Allah inaso kinatsu kikaranta wannan saqon nawa nine yayanki Hamut Hanan sonki yashiga cikin zuciyata inaji bazan'iya rayuwa babukeba duk da kina auran bro na bazan iya barinkiba kiyarda muqulla wata alaqa tasirri mudinga hutawa tare dan Allah Hanan inajiran amsa daga masoyin ki Hamut_"


Murmushi Hammat yasaki yace " hmmmm lalle wato anfarayimin renin wayo kenan har abada bro na bazaiyi hakanba kuma ko cikin magagin bacci nike zangane asalin rubutun Hamut koma waye wannan soyaye yashiga tsakanina da d'an'uwana hmmmm har abada ba'ahaifi mutunba yazama dole nagane wanda yayi wannan abun komade Hanan d'in ce ? "


Yana gamafad'in haka yashiga cikin bedroom d'in afusace


Please Comment fatan alkairi gakowa kuyi haquri najinashiru nadawo daga Kd sekuma mukafara shidimar biki shiyasa kukaji shiru nadawo yanzu in sha Allah posting kullum


Mameen Zarah da Sudees ce 😊🤝🏻💖
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*




*NA*




*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_






```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*




AND NOW
```MUSAYAR RUHI```






*_____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*






*PG 47 & 48*








*G* anin yadda yashigo yasa Hanan saurin miqewa daga zaunan datake dubanta yayi daga sama har qasa tayi shigar atamfa wadda tasha dinkin zamani riga da siket tayi masifar amsarta sezuba kamshi takeyi qarasawa yayi gaf da'ita har suna iya jiyo numfashin juna cikin tsoro da rawar baki tace


" Dan Allah yaya kayi haquri bansan kafitobane shiyasa banzo nabaka abincin ba dan Allah yaya karkamin komi iya bugun da zuciyata keyi idan naganka ya i'sheni hukunci Yaya Allah zan'iya mutuwa idan bugun zuciyata yazarce haka dan........."


Sakar mata tsawa yayi had'ida fad'in " to kimutu d'in mana inada asarane kinga ayma nahuta dazama da qaramar yarinya marar asali irinki "


Nufar wordrop yayi yad'akko book da pen miqamata yayi cikin dakakkiyar murya yace " Ammi nikeso kirubutama saqon gaisuwa akaimata " amsa tayi cikin sanyin jiki tashiga yin rubutu kamar haka
_Amincin Allah yatabbata agareki Ammi na inafatan kintashi lafiya Ammi inamiqo gaisuwa agareki nayi matuqar kewarki uwar kirki Umar marainiya Hanan Allah yasakamiki da Aljannat Firdausi Ammi na ina_ ......."


Fige book d'in yayi cikin fusata yace


" kinanufin zantatsayuwa har sekinyi sanranki bakikai matsayin ba "
Yage wajan rubutun yayi yafita cikin bedroom d'in shi yakoma zama yayi bakin bed yadubi wannan rubutun sannan yadubi na Hanan qwafa yayi yamiqe afusace yafita


A 'bangaran Hamut kuwa jinshi yakeyi sakayau amma dukda haka zuciyar shi tacushe yakasa manta mafarkin jiya koyaya yarumtse ido Hanan yake gani kwanciya yayi saman bed idanunshi nakallon sama afili yace


" Ya Allah kayayemin son Hanan kamar yadda kayayemin wannan lalurar danacire rai da warkewa ya Allah kataimakeni "


Sauke ajiyar zuciya yayi yatashi zaune qoqarin danne zuciyar shi yakeyi amma tanasake yungurowa jin sallamar Hamidat yasashi tamke fuska sosai d'an kauda kanta tayi tace


" D dama Jakadiya ce tace Ammi nason ganinka "
Miqewa yayi batare dayacemata komiba yafita bin bayanshi tayi da kallo sakin shu'umin murmushi tayi tace


" hmmmm nasan shirinane yayi tasiri bade Hanan ba nasha alwashin takanta zansa kawahala "
Rurin dawayarta keyi yasata dakatawa da zancenta ganin number Muhseen yasata zaro ido waige waige tashigayi dukda tasan babu kowa cikin bedroom d'in amma sabida rashin gaskiya yasata dube dube d'agawa tayi cikin yatsina fuska tunkafin yayi magana ko sallama babu tace


" kai Muhssen ba d'azu nacemakaba nabar wannan layin mijina yasama lafiya yanzu dan haka babuni babu kai kajiko ? "
Wata irin dariya muhseen yasaki sannan yace
" ai wallahi baki'isaba hakan bazai ta'ba yiyiwaba wato ni zakirenama hankali ko ? kinsamu wani zakitureni badan mijinki zakibarniba sabida dama batun yanzu kike bin mazaba shima ahaka kikazomai ni nasan halinki batun yanzuba dan haka yazama dole kibini ko nafasa kwai kuma kisani idan wani abu yasamu wannan cikin to wallahi sena shafe rayuwarki yazama dole wannan d'an yajawomin dukiyar Hamut zuwa gareni dan haka inason ganinki ayau d'innan kizo inda kikasaba zuwa kisameni 2pm"


Baijira tace komiba yakashe wayar kwafa tayi cikin takaici tace " hmmmm wallahi baka'isa katonamin asiriba nasan yadda zanyi dakai "


Fita tayi daga bedroom d'in Hamut rai 'bace


Cikin matuqar razana Jakadiya tadubi Hajiya Mariya


" Hajiya wallahi inajin tsoro tayaya zan'iya zubama Hajiya kilishi wannan gubar idan akaganonifa ? "


Tsaki Hajiya Hajara tasaki tace " tokibari aganokid'in tundake shashasha ce idan kika aywatar da wannan aykin dede tofa million 5 zamubaki dan haka yanzu sekiza'ba million 5 ko Hajiya kilishi kuma somukeyi zargin yahaukan Hanan inanufin lalle yazama Hanan ce zatabama Hajiya kilishi abinci mai guba kinga idan akayi hakan babu mai zarginmu "


Dariya Jakadiya tasaki tace " ay Hajiya seyanzu naji sanyi million 5 zan'iyayin komi akanta keko Hanan akanki komi zaiqare nabarku lafiya " tafita cikin farinciki


Sallama Hamut yayi yashiga cikin parlour zaune Ammi take fuskarnan tata bayyane da murmushi qarasawa yayi yazauna cikin ladabi dubanshi tayi tace


" Hassan dama Siyama ce zaka d'akko daga airport yau zatadawo daga saudiyya a matsayin cikakkiyar likita "


Sosai ran Hamut ya'baci sabida basayin shiri da Siyama duban Ammi yayi kafin yayi magana Ammi tace


" nasani Hassan bakwa zama inuwa d'aya da Siyama itama nasan bazataji dad'in zuwanka d'akkotaba to amma hakanan zakuyi haquri umarninane yadda kake d'ah agareni itama haka r take 'yah sabida 'ya'yan yayana 'ya'yanane nahaqiqa tashi kaje Allah yayi maka albarka "


Miqewa Hamut yayi jiki babu qwari ranshi a'bace dede lokacin Hammat yashigo afusace ganinshi ahaka yasa Hamut rud'ewa cikin nuna kulawa Hamut yakama hannun shi sukazauna yace


" yi qoqarin dedeta zuciyar ka bro na karka yanke hukunci cikin fushi bi ahankali sanar dani maiyafaru ? "


Please babu fa ko kunason nadingajin baccine idan ina typing


Mameen Zarah & Sudees ce 👌🏻🤝
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*




*NA*




*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_






```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*




AND NOW
```MUSAYAR RUHI```






*_____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*








*PG 51 & 52*






*T* saki Siyama tayi tace " dayafimaka kam d'aga wayarta tayi tashiga kiran wata number shiko Hamut guduyakeyi sosai saman titi wani guri yasamu yayi parking yakwantar da sit din yakwanta lumshe ido yayi zuciyar shi cike da kunci sosai yakejin babu dad'i tsayin lokaci yana ahaka sannan yatada mota yafigeta


Sosai Hannun Hanan yagaji sabida tiran hannunta rawa hannun nata yashigayi tagefan ido yake kallonta amma ko ajikin shi tayi matuqar gajiya babu zato tiran yasu'buce daga hannunta kulolin suka tarwatse abincin yazube duk yafallatsar mishi ajiki zaro ido Hanan tayi cikin tsoro da furgita ay kafin yamiqe taruga aguje tashige bedroom d'in ta takulle rumtse ido tayi sabida wani irin zafi da qasantakeyi sabida gudin tadayi afusace Hammat yanufi bedroom d'in nata bugawa yashigayi kamar zai 'balla gofar tsoro da fargaba yasa Hanan saka kuka shasshekar kukan yashiga jiyowa 'bacinrai yakumaji sosai afusace yace


" wallahi idan bakiyimin shiruba sena 'balla qofarnan kuma idan yashigo sena bugud'e wannan bakin zaki bud'ene komi dad'ewa zankuma kamaki sannan kisani wannan kayan sekin wankesu koda zakiyi shekara bakifitoba aykin banza kawai "


Nufar bedroom d'in shi yayi afusace


rai 'bace Hamut yashigo yayi parking kashe motar yayi amma befito dagaciki ba har nawani lokaci sannan yafito 'bangaran Ammi yanufa yanashiga parlour yayi tozali da Siyama zaune a dining tamke fuska yasakeyi kafin yayi magana Ammi tace


" ka kyauta Hassan wato memakon kacikashe ladanka shine ka'ajemin yarinya a bakin get katafi yawonka ko ? "


Murmushi yayi amma cikin zuciyar shi murmushin takaicine Ammi batajira yace komiba tace


" to ay kaima sekazauna kaci abincin Siyama zubamai "


Zama yayi badan ranshi yasoba duban shi sosai Ammi tayi sosai talura da 'bacin rai afuskarshi dukda tasan basayin shiri da Siyama amma batakawoma zuciyar ta cewa 'bacinran na Siyama ne ba sabida tasan yanayin dayake ciki girgiza kai tayi tace


" Siyama zanshiga 'bangaran Hajiya idan kingama kishigo kugaysa "


Jinjina kai Siyama tayi fita Ammi tayi bayan tafita Siyama tadubi Hamut taja tsaki tace


" wai kai ina matarka ne ? dazakazo karashe anan kanacin abinci "


Wani mugun kallo yawatsa mata kafin yace


" au dama ashe akwai lefi cin abinci a wurin mahaifiyarka ? kinci karo dahakanne a cikin karatun dakikayi ? "


harararshi tayi tace " a a ko d'aya amma de naga ancuci soyayya duk irin son dakakeyima Hamidat har kafara raba kwanon abinci da ita hmmmm shiyasa ni banga namijin dazansoba ayanzu sannan kullum inayin addu'a Allah karyabani namiji kamar k..........."


Kafin taqarasa yadakatar da ita dafad'in


" kamarni ko ? to barikiji nikuma nasha alwashin sekinzama baiwata dan ba mata zan d'aukekiba sabida bakikai matsayin hakaba zakuma kigani nan kusa "


Miqewa yayi yajefamata spoon d'in yajuya zefita dede lokacin Hammat yashigo duban Hamut yayi sannan yadubi Siyama girgiza kai yayi yace


" hmmmm zuwa yanzu yakamata ace kunbar wannan fad'an naku komi yawuce mana babu kyau riqe duk abinda ba alkairiba a rai haba abu yafaru tun yarinta amma kunkasa mantawa shekaru nawa haba bai kamatabafa ke kuma yaushe kika dawo babu sanarwa ? "


Kafin tabashi amsa Hamut yace


" hmmmm bro kenan ammade kasan bahakanikeba ko ? to amma akan wannan abar bazan ta'ba sassautawaba "


Dubanshi sosai Hammat yayi yace


" to amma de bro kainefa kafara ita ramawakawai tayi kuma ......... "


" Dakata Bro ammade ni akan rashin sani ne nayiko ? itako tanasane tayi komi har abada bazanmanta hakaba "


amma bro yakamata k....."


"dakata bro bazanfahimtaba karma ka'bata bakinka zanyi shiri namusamman akan yin ramuwar gayya seyafimiki ciwo sabida ayanzu shekarunki sunhaura nada sosai komi yafida bayyana hmmmm wallahi Siyama dukda kasancewana mai sanyin hali senasakaki kuka da matuqar nadama akan abinda kikayimin "


Yanakaiwanan azancenshi ya'idasafita tsaki Siyama tasake ja akaro nakusan 5 tunfarayin maganarshi duban Hammat tayi tace


" hmmmm barshi Hammat ina dede dashi akan duk abinda zaiyi kaima Hammat kabani mamaki koda kowa baisanar dani auran ka ba yakamata kai kasanar dani amma inaga miskilancin nakane yahana to amma de nayi matuqar mamaki danaji cewa Hanan ka aura lalle Hammat yarinya tazama babba "


Taqarashe fad'ar hakan cikin murmushi tsaki yaja yamiqe yafita bataredayace komiba binshi tayi da kallo tana yin murmushi " hmmmm Hammat kenan yarinya tagama da kai "


Mameen Zarah & Sudees
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*




*NA*




*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_






```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*




AND NOW
```MUSAYAR RUHI```






*_____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*








*PG 49 & 50*






*I* ska maizafi yafesar cikin zafin rai yace
" bro wai rainin hankalin da akeyi cikin masarautar nan shine yazo kaina hmmmm ayko senaba makowa mamaki "


Cikin rashin fahimta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login