Showing 15001 words to 18000 words out of 45833 words
Chapter 6 - ️MUSAYAR RUHI Complete book By Npeedy A Aji .txt
yiyu daka nemi wata "
Wani irin haushi yasake taso mushi sabida tabbas abinda kaka tafad'a shikam agareshi dedene badan bin uwamarnin Ammi ba dababu abinda zaijamai auran Hanan dakewa yayi yace " inda zai yiyu kikace Kaka nide ita nace idan kuma kince a a to tabbas banajin zanyi aure har abada " cikin sauri hajiya tace " a a a ina ay koda banason abu idan har kanaso tokam zansoshi fiye dakomai yanzu gayamin yaushe kakeso asaka lokacin bikin ? " cikin 'bacin rai yace " duk lokacin dayayi muku " daga haka yasakai yafita part d'in Ammi yanufa yana shiga yazauna saman cushion kasancewar Ammin bata parlour sosai yakejin zafin wannan lamarin cikin zuciyar shi amma yasha alwashin kasa Hanan sabida tasanadinta akasashi yayi abinda bai shiryaba sallamar Ammi tasa Hammat duban hanyar parlour ganinshi yasa tasaki murmushi had'ida qarasowa tana zama yashiga gaidata cikin girmamawa cikin farinciki Ammi take amshawa sannan tace
" tabbas Husain kanuna kai d'ane mai biyayya agareni in sha Allah zakaga haske cikin rayuwarka yaya kukayi da Hajiya ? " rumtse ido yayi yaja iska yafesar sannan yace " ta'amince " wani irin murmushin farinciki Ammi tasaki tashiga saka mishi albarka kafin wani lokaci tacikamishi gabanshi da nau'ikan abinci kala kala baiwanici sosai ba yamiqe yabar part d'in wannan daran Hammat baccin qunci yayi sabida yanaganin shikam ancutar dashi washegari misalin 10am Hajiya tasa akakirawomata kowa zuwa cikin babban parlour ta bayan kowa yazauna tafarayin magana kamar haka
" inaso kowa yasaurareni dakyau wani mihimmin abune yasaka nataraku nan wato maganar auran Hammat da Hanan Hammat yafitar da Hanan amatsayin matar dazai aura sannan yabani damar saka duk lokacin dayayimin dan haka abunda nikesone yasamu sabida haka bazamuja lokaci ba dukda cewa Hanan tatafi karatu hakan bazai hana ayi aurenba idan akayi takoma can qasar dayake ayki yanzu tacigaba dan haka kowa yasani nanda 1 month su Hanan zasusamu hutu zatazo gida a wannan lokacin za'ayi bikin auran su nasallami kowa "
Masu farinciki cikin farinciki sukatashi masu baqinciki cikin baqinciki da sanyin gyuwa sukatashi Hajiya Mariya da Hajiya hajara kowa tsaye suna kallon juna kowa da'irin abinda yake saqawa cikin ranshi Hajiya Mariya tadubi Hajiya hajara tace " tabd'ijan lalle kam wallahi nasha alwashin senayi duk yadda zanyi wajan ganin wannan auran baiyiyu kenanma mu haka zamutashi cikin masarautar babu riba mubaga haihuwaba mubaga samun nasarar aurama d'aya daga cikin yaran damuke riqo 'ya'yan Sarki ba wa'inda acikinsune zasu gaji kujerar Sarki lalle " hmmmm " Hajiya Mariya tace ayni wallahi koda wannan auran yayiwu to nasha alwashin senazamar dashi muguwar annoba cikin masarautarnan senasaka Hanan cikin masifa tahar abada nasan duk munafurcin Hajiya kilishi ne to wallahi senasakata tayi nadamar auran Hammat da Hanan " haka sukadinga kulla shirin muguntar su tsayin lokaci
MARMNY ZARAH CE
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 19 & 20*
*W* ashe gari jirgin farko Hammat yabi yakoma zuciyanshi cike da tsananin
Quncin hukuncin da aka zartar mashi jiyayi yakara tsanar Hanan cikin zuciyarshi yasha alwashin saitayi nadamar kasan cewa mata agareshi tundaga wannan ranar aka fara gudanar da shirye shirye bikin Hammat da Hanan Hajiya kilishi wato Ammi da Sarki Jabir suna cikin tsanani farincin kasan cewar wannan auran Hajiya kuwa sosai itama takeson auran sa'badin da data nuna bata 'kaunar Hammat ya auri Hanan din
JORDAN
Tunda da wannan ranar hamut yadena shiga harkar hamidat dasafiya tayi yake shiryawa yake fita bai dawowa sai yayi sallah magrib da ishah duk da wannan matakin daya dauka bataji komai ba saima hakan yayi mata dadi sosai saima tabude wani shafin holewa akullun bayan hamut yafita sai abokinshi muhseen yashigo gd suna daukar tsawan lokaci atare hatta nau'ikan abinki girka mai take kala kala shigar banza kuwa yitake sai kace ba matar aure ba acikin 'yan mata ma sai mara kamun kai Sosai ta sake mashi yauma kamar kullum sunatare da Muhseen taci wata irin kwalliyar qananun kaya sunyi masifar fidda surar jikinta wani irin kallo muhseen yakeyimata sefaman cizan lips dinshi yakeyi fesar da'iska yayi daga bakinshi sannan yafara dacewa
" Baby gaskiya nifa namatsu na aureki amma inaganin bazan iya jurewaba yakamata musan abunyi " murmushi Hamidat tasaki tace " banganeba wane irin abunyi kenan ? " kamo hannunta yayi yace " abunyi kamar haka ? Yasumbaci hannun nata rumtse ido tayi sabida yadda taji wani irin yanayi yaziyarci jikinta ganin haka yasa muhseen sakin wani irin murmushi wanda shine kad'e yasan ma'anarshi sake matse hannun nata yayi yana kashemata jiki da kalamanshi sosai yagane langonta babu zato yajawota jikin shi tafad'o saman qirjinshi rungumeta yayi sosai amma abun mamaki batayi qoqarin hanashiba sema sake lafewa datayi ajikin nashi sake sakin murmushi yayi kusada kunnanta yakawo bakinshi murya qasa qasa yace zanso ace murayu tare ahaka har qarshen rayuwata Hamidat inasonki sosai to amma nagakamar yayanki bazai bani aurankiba nikuma iyayena bazasu yarda daza'binaba sede idan zamuyi abu 1 hakan zesa subarni na'aure ki kuma cikin farinciki baby kitaimakeni kiyarda musamu mafita " lumshe ido Hamidat tayi tace " sanar dani koma maiye zanyi inde zansamu damar mallakarka matsayin miji kasanfa inasonka sosai " cizan lips d'inshi yasakeyi akawo na babu adad'i sannan yace " hanya d'ayace mukasance dajuna hakan shine zaisa su'amince kinga munriga munzama d'aya zuwa lokacin dole zasuce dake nadace " jin haka yasa Hamidat d'ago ido takalleshi kafin tayi magana yace " karkice komi baby bazan cutar dakeba har abada bazan gujekiba karkiyimin rashin fahimta inasonki fiye da kaina zan'iya baki komi nawa ki'amince baby dan musamu damar mallakar junanmu " sosai yake sakar mata kalamai ganin kamar tagamsu yasa yafara wayon ta'ba jikinta hakan yabashi nasarar kashemata jiki shed'an kuwa yasamu damar cin nasara akansu wa'iyazubilla Allah katsaremu katsaremana imaninmu amin
tundaga wannan ranar Muhseen yasamu damar morewa dajikin Hamidat duk wannan abubuwan dasuke aywatarwa Hamut baidamasaniyar komi hasalima tun ranar farko da Muhseen yazo wajanshi baiko sakeyin koda waya dashiba ashe shi baisaniba yamaye gurbin shi awajan matar shi
TURKEYA
Fitowarsu daga lecture kenan wayar Hanan tafarayin ruri cikin sauri tacirota daga cikin jakarta ganin sunan Ammi yasa Hanan saurin d'aya wayar gaidata tayi cikin girmamawa had'ida seseta kanta dagacan 'bangaran Ammi tace
" Hanan ina kan hanyar zuwa turkiya gobe in sha Allah ina son ganin auta ta " wani irin farinciki Hanan taji Wanda yasakata sakin 'yar qara sosai tanuna murnarta hakan yasa Ammi sakejin dad'i marar misali hakan kuwa akayi washegari Ammi tasauka cikin qasar TURKEYA munar wajan Hanan da Fadila abun ba'ayin magana misalin 10am Ammi tamiqe tanad'e abin sallar datake kai tazauna bakin bed tadubi Hanan dake riqe da Qur'an tana karatu tace
" Hanan idan kin ida inasonyin wata muhimmiyar magana dake wadda sanadintane yakawoni qasarnan " rufe Qur'an d'in Hanan tayi tamaidashi mazauninshi sannan tadawo kwanciya tayi tad'aura kanta saman cinyar Ammi tanasakin ajiyar zuciya cikin sanyin muryarta tace
" Allah yasa balefi nayiba Ammi ? " murmushi Ammi tasakar mata tace " haba Hanan babu lefin dakikayimin kuma ayke bakya lefi Hanan inaso kifahimceni sosai kuma kiji abinda zansanar dake da kunnan basira Hanan nanda kwanaki kad'an za'ayi auranku keda Husain h....." wunqurawa tayi zatamiqe Ammi tayi saurin cewa " a a Hanan kisaurareni tukun a yau zansanar dake wani sirri wanda banso kisanshiba har abada amma ayanzu yazama dolene kisani Hanan Hanan Hanan banice nahaifekiba " dukda hanata da Ammi tayi akan kartatashi ay batasan lokacin data tashi zauneba rungumota Ammi tayi cikin taushin murya tace " kwantar dahankalinki Hanan har abada ni mahaifiyarkice sabida banaso kizauna qarqashin wata uwar dan gudun cutarmin dake yasa mukayanke hukuncin had'aku aure keda yayanki Hammat nanda wata 1 babu abinda zai ta'ba karatunki kinji Hanan banaso kidauki wannan abun takura agareki sannan kikwantar da hankalinki in sha Allah hakan alkairine agareki bazan cutar dakeba har abada Hanan "
Sosai kuka yaciqarfin Hanan cikin kuka tace " Ammi koda banta'ba ganinkiba kin'isa kisani nayi balle ke uwace agareni har abada kodawasa banajin zakicutar dani amma Ammi suwayene iyayena ? " ajiyar zuciya Ammi tasauke tace " nima banida wannan amsar Hanan dalilin auranki da Hussain yasa nasanar dake badan hakaba har abada bazakisan wannan sirrinba " cikin kuka Hanan tace " kenan Ammi ni banida iy...... saurin rufe mata baki Ammi tayi tace " karkice komi Hanan bari kuyi waya da Husain din kafin Hanan tace komi Ammi tadanna kiran layin Hammat sanar dashi tayi zasuyi waya da Hanan babu yadda zaiyi amma wani irin takaici yaji miqama Hanan wayar Ammi tayi sannan tafitar daga bedroom tana fita parlour tahangi Fadila zaune saman cushion tana kallon TV zama Ammi tayi sukacigaba dayin hira
Cikin sanyin murya Hanan tayi sallama jin muryar Hanan yasa Hammat jan tsaki tun kafin tasakecewa komi yace " ke inaso kisaurareni dakyau kiyi gaggawar sanar ma Ammi cewa bakison wannan auran idan kikaqi to wallahi zakiyi nadama " daga haka yakashe wayar shi wani irin kuka Hanan taji yasake tasomata cikin kuka tashiga cewa " nashiga uku ni Hanan yayazanyi darayuwata tabbas baqinciki zaiyi ajalina
Marmyn Zarah
*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*Pg 21 & 22*
*S* osai Hanan takeyin kuka kamar ranta zaifita numfashintane yafarayin sama alamar asumarta zata tashi yunqurawa tayi daniyyar tashi tad'akko Inhelar ta amma ina sema sake jitayi numafashin nata yasakeyin sama sosai dede lokacin Ammi tashigo ganin halin da Hanan take ciki yasata qarasawa cikin tashin hankali Fadila dake bayan Ammi ta'idasa shiga aguje nufar wordrop d'in jikin bed tad'akko mata Inhelar ta cikin sauri Ammi takafamata ita itama Hanan d'in cikin sauri tafarayin amfani da'ita zuwa can lumfashin nata yafara dedeta ajiyar zuciya kawai take saukewa fuskarta dukta kumbura tayi jah sabida jarfatarta ajiyar zuciya kawai take saukewa rungumeta Ammi tayi tanacigaba da lallashinta sosai Ammi takejin tausayin Hanan
Washegari bayan sungama breakfast Ammi tadubi Hanan tace
" Hanan inaso kisanar dani gaskiyar abinda yake cikin zuciyar ki kisani bazanyimiki doleba idan har bakison auran Husain kisanar dani Hanan ke amanace agareni idan kika cutu bazan yafemakaina ba Hanan zan dauwama cikin baq'in ciki sanar dani Hanan "
Hawayen dake shirin zubowa cikin idanunta tayi qoqarin mayer dasu cikin raunin murya tace " a a Ammi bakiyimin doleba hasalima gata kikayimin har abada banida wata uwa seke babu cutarwa a tsakanin uwa da 'ya dan Allah Ammi kidena fad'in haka abunda yasani cikin tashin hankali Ammi shine tayarda najicewa bakece mahaifiyataba narasa uwa irinki Ammi zuciyata tashiga cikin damuwar tunanin ina iyayena maiye dalilinsu nakaini gidan marayu Ammi inajin tsoron kar'ace nid'in ba'yar hal......."
Dakatar da'ita Ammi tayi dafad'in " karki furta Hanan inaji araina in sha Allah ked'in 'yar halakce gaba da baya kinji Hanan kidenafad'in cewa kinrasani a matsayin uwa zansake fad'a har abada banida wata 'yah mace aduniya seke Hanan "
Hawayen da Hanan take 'boyewa suka silalo saman kyakkaywan kuncinta cikin sauri Ammi tasa hannu tasharemata tarungumota dede lokacin Fadila tafito tsaf cikin shirin tafiya skul ganin haka yasa Hanan saurin miqewa tanufi bedroom tashirya sutafi kwanan Ammi 5 takoma Nigeria seda ta tabbatar Hanan tasaki ranta sosai sannan tabar qasar bayan tafiyar Ammi Hanan takoma cikin qunci fiye da dah dama sabida Ammin ne yasatake daurewa kullum Fadila cikin lallashin Hanan takeyi sabida itama lamarin yagirgizata dan ko amafarki batayi tunanin cewa ba Ammi ce tahaifi Hanan ba gakuma wani babban tashin hankalin shine auran yaya Hammat balle tasan yatsani Hanan gurin kowa bashida sauqi cikin lokaci kad'an Hanan tayiwata muguwar rama kamar wadda tayi shekara tana jinya abubuwa ukun nan sunsata cikin tashin hankalin dababu misali lamarin fyad'en da'akayimata batason kowayeba ga jin wannan mugun labarin nacewa ba Ammice mahaifiyartaba ga wani tashin hankalin na auran yaya Hammat kuka sosai Hanan takeyi cikin kukan take fad'in
" nashiga uku yaya zanyi da rayuwata wane matsayi nike cikin 'ya'ya masu cikakken asali tayaya zan'iya zamada yaya Hammat amtsayin miji dawane baki zanfahimtar dashi cewa fyad'e akayimin wazance yayimin kenan banida mafita ya Allah banida dabara da mafita akan wannan lamarin agareka namika kaina tunba yauba inaneman d'auki da agaji agareka ya Allah " sosai takeyin kuka hatta muryarta tadishe
Allah sarki Hanan gaskiya kinacikin matsala
Akwana atashi yau bikin Hanan da Hammat garage saura 1 week yaune su Hanan suka sauka Nigeria cikin tsananin fargaba da bugun zuciya Hanan take ciki Fadila kuwa sefaman tausarta takeyi sabida yadda taga hankalinta yasake tashi sosai girjinsu yanasauka Fadila tamiqe ganin Hanan batada niyyar tashi yasa Fadila takamo Hannunta d'an zabura Hanan tayi sabida tatafi duniyar tunani bamatasan jirgin yatsayaba takowa sukayi ahankali sunariqe da hannun juna suna idasa fitowa Hanan tahangi Ammi cikin sauri taqarasa rungumesu Ammi tayi cikin farinciki cikin kissa Jakadiya taqaraso garesu jawo Hanan tayi jikinta tace
" Amaryarmu barka da dawowa Nigeria zomuje ga motar Angonki can tamusamman dayabada ad'akkoki gaskiya kinyi sa'ar miji inama munsan cikakken asalinki ? " qasa qasa tayi maganar yadda babu Wanda zejita se Hanan d'in sosai maganar jakadiya taduki zuciyar Hanan wasu irin hawaye sukashiga gangarowa daga cikin idanunta saurin shanyesu tayi sabida kar Ammi tagani babu jimawa datsayawar jirginsu Hanan su Hamut ma suka diro Nigeria sosai Ammi tatsurame ido tunkafin yaqaraso gareta sosai taga yayi wata irin muguwar rama itako Hamidat tayiwani kyau sosai taqarayin haske saura gaf suqaraso wani irin jiri yakwashi Hamidat tafad'i cikin gigita Ammi da jakadiya dasauran masu tarbarsu sukayi kanta cikin sauri akasureta daga nan se Asibiti duk dasu Hanan tsayin lokaci doctor yanadubata kafin yafito dubansu yayi yace " ina mijinta ? " cikin sanyin murya Hamut yace " gani doctor miqame hannu yayi sukayi musabaha yace " inatayaka murna matarka tanada ciki kimanin wasu satittika " zaro ido Hamut yayi had'ida dafe girjinshi sabida yadda zuciyar shi tayi wani irin mugun bugu
Tofa
Marmyn zarah ce
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 23 & 24*
*G* anin haka yasa kowa yamaido duban shi kan Hamut ganin haka yasa Hamut sauke ajiyar zuciya yace
" Alhamdulillah ina matuqar farinciki da wannan albishir doctor Allah yaraba lafiya murna sauran jama'a sukashigayi su Jakadiya kuwa jitayi kamar tatashi sama takoma gida dan sanar dasu Hajiya hajara Hajiya Fulani kuwa sosai tashigayin murna sabida batasan maike wakanaba itako Hajiya kilishi murmushin yaqe kawai takeyi sabida tanada tabbacin wannan cikin bana Hamut bane shima Hamut d'in yaqen kawai yakeyi dukda wani irin ciwo da zuciyarshi tafarayi babu jimawa sosai akabata sallama had'ida magungunna da shawarwari suna isa gida akashiga murnar dawowarsu Sarki Jabir dakanshi yafito zuwa harabar masarautar sabida farincikin dawowar su Hanan cikin sauri Hajiya taqaraso rungume Hanan tayi cikin taushin murya tashiga cewa
" barkanki da isowa matar Soja tabbas kinzama mace mai sa'a arayuwa kinzama matar jarumi kuma sadauki dukkin kere sauran mata kinyi gudun wuce sa'a Hanan inatayaki murna "
Sosai Hajiya kilishi da Sarki Jabir da Hajiya Fulani sukayi farincikin jin wannan kalaman na Kaka wucewa tayi da ita zuwa part d'inta kuyangu suka take mata baya anayimata kirari Hamut kuwa tuni yabar harabar wajan part d'in Ammi yashiga kai tsaye yanufi bedroom kwanciya yayi saman bed d'in Ammi idanunshi nakallon sama wasu irin hawaye suka shiga gangaro mai tagefan fuskarshi sosai yake kuka hannun shi yad'aura saman kirjinshi dede setin zuciyar shi yadafe sabida yadda yajejin ciwo cikin zuciyar shi matsananci itako Hamidat tuni tanufi part d'insu had'ida rakiyar kuyangu da Hajiya Fulani wadda tariqeta sabida doctor yace jikin nata babu qwari jakadiya kuwa tuni tanufi cikin masarautar dan fad'in abindake ranta jiki babu qarfi Hajiya kilishi tanufi part d'inta tana shiga tun a parlour tafarajiyo sautin shasshekar Hamut cikin bedroom cikin sauri taqarasa ciki ganin yadda yakeyin kuka sosai yasata saurin zama d'aga kanshi tayi tad'aura saman cinyarta cire hannunshi tayi daga saman qirjinshi tad'aura nata d'ayan hannun nata tashiga sharemai hawayen fuskarshi addu'a tashiga yimai tsayin lokaci sannan yafara sauke ajiyar zuciya itama Ammi ajiyar zuciyar tashiga saukewa cikin taushin murya tashiga cewa
" Kabar kuka Hassan Allah yasan halindakake ciki kuma shine zaiyima magani in sha Allah nan gaba sekamanta dawata damuwa a rayuwarka tunkafin naga damuwarka nasan cewa bakada alaqa da wannan cikin na Hamidat sabida nasan babu yadda za'ayi kasamu lafiya bakasanar daniba nasan farincikin ka baya 'boyuwa agaremu sannan yadda naga kacanza kamar kayi muguwar jinya yasa tun a lokacin nasan cewa lalle akwai damuwa Hassan inaso kayi haquri kataushi zuciyarka karka yanke wani hukunci ayanzu mubi komi sannu sabida idan kad'auki wani mataki ayanzu musamman nasaki dole akwai tambayoyi idan hakan tafaru sabida kasan al'adar gidan saurauta babu saki idan bada wani babban daliliba wannan dalilin yakai matsayin sakin Hamidat to amma yanzu bakada hujja Hassan idan kuma mukamatsa tofa tabbas dole batun lalurarka zatafita