Showing 42001 words to 45000 words out of 45833 words
Chapter 15 - ️MUSAYAR RUHI Complete book By Npeedy A Aji .txt
kinsan yadda nikeson Hussain bana iya jurar fushi daga gareshi " " haka nima bana'iya jurar damuwa daga zuciyar Hassan tunda nayi haquri najure a lokacin dayasamu lalura to kaima yazama dole kajure Hussain shine ya batamana bamune muka 'batamishi ba "
Tsayin lokaci suna tattaunawa akan hakan to bari muga shi Hammat d'in wace wainar yake toyawa
Turkiyya
Jirginsu yanasauka a filin sauka datashin jiragen sama na Istanbul akazo d'aukarshi sabida ansan dazuwanshi kimanin motoci 6 ne sukazo d'aukarshi ko wanne da kakin soja irin nashi saramai sukashigayi kafin akabud'e me mota yashiga fuskarnan a matuqar tamke sun d'anyi tafiya mai tsawo kafin suka isa wani kyakkyawan bene mai hawa 8 gidane wanda yaji komi namore rayuwa yana fitowa yashiga ciki kai tsaye shiga cikin Lenten yayi tasadashi da hawa na 6
tana tsayawa yafito nufar wata qofa me glass yayi password yashigar kafin qofar tabud'e yanashiga wani katafaran picture ne cikin wani qayatatten glass nashine shida Hamut kallon picture d'in yayi sosai yace
" bro na kenan zanyi kewarka natsayin lokaci "
Daga haka yabud'e bedroom yashiga toilet yafad'a alamu sunnuna ayanzu de Hammat bashida damuwa
Nigeria
Hidima takankama sosai cikin masarauta idan ka kalli Siyama hmmmm sekaqara kallonta sabida yadda taqarayin masifar kyau to dama akwai abun wato kyau a 'bangaran Hamut kuwa Sarki Jabir yakirashi babu 'bata lokaci ya amsa kiran Maimartaba gaidashi yayi cikin girmamawa sannan yazauna bayan Hamut yazauna Sarki Jabir yayi d'an jim nawasu lokuta kafin yafara dacewa
" Hassan a yanzu idan nace kabiyamawani sadakin aure dede da yadda zaka'iya biyama kanka zaka'iya ? sannan zaka'iya amsar mawani aure ba matsayin waliyi nike nufiba ina nufin kazama kamar matsayin ango komi da ango yakeyi kaima kayi kama daga yanayin shiga harma dasauran abubuwan Hassan nasan kanada biyayya to inaso kayimin biyayya akan wannan zuwa gode za ayi wani d'aurin aure a cikin masarautar nan hakan nikeso kayi akwai kaya namusamman dazakayi amfani dasu yanzu inaso kabada sadakin "
Sosai zuciyar Hamut tashiga rud'ani kanshi ya d'aure amma yakasa fahimtar komi bin umarnin Maimartaba yayi sannan yamiqe yafita
WASHEGARI
tun dawuri baqi sukafara hallara cikin masarautar Siyama kuwa tuni akashiga tsaramata shiri shiko Hamut yana cikin bedroom yafito wanka yanashafa maya mayan shi zuciyar shi cike take da tambayoyi amma babu mai bashi amsa ahaka har yagama shiryawa kya gaskiya Hamut yayi mugun kyau yau kam yake ango tunda ko a auran Hamidat baiyi irin wannan shigarba sede yaqare a asibiti yana fitowa daga bedroom kamshin turarukan shi suka daki hancin Hamidat juyowa tayi ganin irin shigar dayayi yasata saurin miqewa nufoshi tayi cikin mamaki tace
" D wannan irin shiga haka inazaka ? " tsaki Hamut yaja yace " au bakisan aure zanyiba yau ? "
Zaro ido Hamidat tayi cikin rud'ewa tace " au shiyasa naga an shirya sama ansaka komi sabo to wallahi baka'isaba hakan baze yuwuba kwata kwata aurena da kai wata nawane dahar zakayimin kishiya lalle kanaso nanunamaka hauka "
Tsaki Hamut yasake saki dukda maganar saka komi sabo a sama ta d'auremai kai amma se yace
" au wai ke kina tunanin ina daukarki a matsayin matata ne to ayko kimabari maganar nunamin hauka kuma ayni dama tuni nike kallon ki a shashasha " daga haka yasakai yafita abinshi
yau asabar 27 February 2021 damisalin 02:30 amsakuwar masallacin dake cikin masarautar tadauka dafad'in masha Allah a yau an d'aura auran Hassan Jabir Hassan da Siyama Aminu bashir Allah yabasu zaman lafiya Allah yabasu zuri'a d'ayyuba "
Hamut dake cikin masallacin ya zaro ido yakasa motsawa daga inda yake itako Siyama dake zaune cikin parlour Ammi tareda qawayenta tayi saurin miqewa cikin tashin hankali
Mameen Zarah & Sudees ce 😊👍🏻👌🏻💖
*⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 75 & 76*
*D* aya daga cikin qawayen tana tadubeta tarangad'a gud'a tace
" hmmm Siyama kenan ai dama ni wallahi jikina yabani cewa aure zakiyi shine kiketa wani 'boyemana to ay yanzu gashi mungani ammafa gaskiya kin mori miji "
Jin wannan maganganun da qawar tata keyi yasa Siyama qoqarin seseta kanta murmushin dole taqaqalo sannan tace
" dama ina sone nayimuku
bazata ina d'an zuwa "
Nufar bedroom d'in Ammi tayi takuwayi sa'a Ammi tanaciki yadda Ammi taga Siyama yasata saurin cewa
" banaso kice komi sabida komi dakika gani yin Allah ne mu bamu isa muyi abinda Allah baiyiba kisa a ranki cewa Hassan shine miji mafi alkairi agare ki kiyi haquri Siyama ban 'boyemiki dan nacutar dake ba sedan bin umarnin Hajiya sabida ita tazartar dakomi hatta shi ma Hassan d'in bai san komiba shima a yau zai san auran ku akeyi Siyama banayin baqinciki akan wannan had'in naku sema tsananin farinciki danikeyi Allah yasa karkubani kunya akan tarbiyyar dana baku keda Hassan Allah yasa karkuyi watsi da ita kamar yadda Hussain yayi Allah yamuku albarka Allah yasanyama auran ku albarka s........ "
Kafin taqarasa Hamut yashigo cikin tashin hankali babu zato ya bangajeta cikin sauri tajuyo batayi tsammaniba tafad'a saman qirjin shi kamshin turaran jikinsu yabigi hancin kowa saurin yunqurawa Siyama tayi cikin sauri tayi saurin komawa sabida d'an kunnanta dayamaqale jikin rigarshi shiko Hamut yakasa motsawa sabida yadda jikin shi yashiga canzawa rai 'bace Siyama tasaka hannu tasa'bule d'an kunnan tabarmishi shi a jikin kayanshi nannauyar ajiyar zuciya yasauke kafin yaja tsaki rai 'bace yace
" wannan wane irin sha shancine ? sekace baki gani kauka kawai "
Afusace Siyama tabud'e baki zatayi magana Ammi tace
" Siyama rabudashi karkimanta matsayin shi agareki yanzu kai kuma kar nasakejin irin wannan maganar karfa kumanta yanzu ba dah bane nizan fita sabida Hajiya tana nemana kai Hassan fita muje "
Juyawa yayi jiki babu qarfi cikin zuciyar shi yashiga nanatawa " ni Hamut mijin Siyama hmmmm lalle kuwa Siyama zamugoge raini kenan dama inaneman hanyar dazan koyamiki hankali cikin sauqi sekuma gata tazo a sauqaqe hmmmm " murmushin mugunta yasaki sannan ya'idasa fita
A cikin masarautar kuwa gulma da surutai a ka shigayi fakaitar ido Hajiya Hajara tayi tashiga part d'in Hamut d'in zaune tasamu Hamidat da mahaifiyar ta se Aunty ta zama tayi cikin nuna jimami tace
" Sannu Hajiya ashe kunsan da bikin "
Cikin 'bacin rai mahaifiyar Hamidat tace
" inafa se a yau shi kuma mahaifinta yasani amma yarufemin to ko zasugani tun yanzu ace anyima Hamidat kishiya dame tarageshi me Siyama takedashi wanda Hamidat batadashi a yanzu de sunriga da sun shammaceni anyi aure to zanga yadda zasu zauna cikin natsuwa "
Wani farinciki Hajiya hajara taji cikin zuciyar ta zugata tashigayi natsayin lokaci sannan takoma part d'in ta kiran Jakadiya tayi sukahad'u hadda Hajiya Mariya duban Jakadiya Hajiya hajara tayi tace
" Jakadiya wani abu mukeso kiyi mana " zaro ido Jakadiya tayi tace " nifa inajin tsoro har yanzufa bamufita a wannan tarkonba danma Hammat bayanan shiyasa abun yazoda sauqi baqarmin dad'i najiba da yakoma bakin ayki "
'Dan tsaki Hajiya Mariya tayi sannan tace " wannan mai sauqine wannan farin kyallan daza'a shinfid'a saman bed d'in Amarya wato Siyama toshi mukeso kisato mana a asubar gobe seki shinfid'a wani kikawo mana me jinin munaso aga babu komi jikin kyallan " sosai Jakadiya tasake zaro ido
Mameen Zarah & Sudees ce 🤝🏻😊
[8/19, 5:56 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 77 & 78*
*T* ace " nashiga Uku ranki yadade tayaya zan iya yin hakan to wallahi kai waccan gubar yafimin sauqi akan wannan bafani kad'e zanje d'akko kyallen ba "
Wani tsakin Hajiya Mariya tasake saki cikin fad'a tace
" ay munada kud'in dazamu iya siyesu duka dan haka zamu iya siyesu ke de kuyi abinda mukace kawai ammafa kar sunanmu yashiga ciki tashi kije "
Cikin sanyin jiki Jakadiya tamiqe tafita Hamut zaune a gefan Sarki Jabir yashiga yimai nasiha kamar haka
" Hassan nasan zakaji wani abu daban haka sabida babu zato kaji batun aure Hajiya ce tayanke wannan hukuncin kumani yayi min dad'i sosai sabida inaji a rai cewa Allah ne yayi maka musanya da Siyama akan Hamidat in sha Allah ita alkairi ce agare ka inaso kad'auka tamkar akwai soyayya a tsakanin ku sabida mu gatane mukayi maka babba sannan akwai wani abu wanda zanja hankalin ka akai kasande yadda al'adar cikin masarautar nan take ko ? ta shinfid'a wannan farin Kayllan to inaso kadaure kayi abinda yadace karkusa muji kunya ina alfahari da wannan biyayyar taka tashi kaje kashirya komi na tarbar amarya "
Sosai Hamut yaji zuciyar shi tajagule cikin sanyin murya yace
" Amma ranka shidad'e wannan abun fa ba addini bane kuma shi wannan abun yanabuqatar shirri maiyasa baza'a denashiba Abiy ? "
Ajiyar zuciyar Sarki Jabir yasauke sannan yace
" inda za'a denayin shi to tabbas dasenafika yin farinciki matsalar daga Hajiya ne tashi kaje Allah yayi muku albarka "
Jiki babu qarfi Hamut yafita part d'in shi yakoma ganin mahaifiyar Hamidat yasashi tsayawa cikin girmamawa ya gaidaka yatsina fuska tayi ta amsa a daqile nufar hanyar saman yayi cikin sauri Hamidat tadakatar dashi dafad'in
" dakata Hamut idan akwai wacce ta tsan tsanta tazauna a saman nan to nice dan haka yazama dole a canza tsari matsayina yafi qarfin haka " d'an juyowa Hamut yayi yadubeta yace " hmmm ashe haka kika d'auka ? to amma inaga kin manta banbancin rufaffen abinci mai zafi da bud'add'e wanda yahuce Siyama zabi gareta har tana qonani a dukkan sassan jikina musamman zuciya ta kyakkyawan wasan dazan buga zefiyin kyau a can kinga kenan Siyama ce tadace a can sabida ita basaura bace ni kad'e keda ita har abada "
Yanagama fad'in haka ya juya yahaye saman cikin takun shi na isa yake haura matakalar benan juyawa Hamidat tayi cikin 'bacin rai takoma gun mahaifiyar ta fad'awa tayi a jikin ta tasaki kuka cikin 'bacin rai tashiga lallashinta had'ida fad'in
" Hamidat kibar kukan nan nasan yadda zanyi kinga waccan Hajiyar wato kakarku duk itace da wannan munafurcin amma zanyi maganin kowa kwantar da hankalin ki kinji " jin kalaman mahaifiyar ta yasatajin dad'i amma cikin zuciyar ta kalaman Hamut ne keyimata yawo tasan tabbas yayi mugun cin zarafinta
Misalin 05:30 aka shirya kai amarya Ammi tayima Siyama nasiha sosai bayan haka Sarki Jabir ma yayi mata sannan mahaifinta a wannan ranar tayi kewar mahaifiyata sosai tasan da tananan itama datayimata nasiha wajan kai Siyama part d'in Hamut hadda su Hajiya Mariya dan suga qwam da Hajiya Fulani uwa uba harda kaka sosai wajan Siyama yayi mugun had'uwa duk da cewa cikin qaramin lokaci akashirya komi duban kowa kaka tayi tace
" to ai se atafi ko damasu ganin qwam damasu zuwa dan Allah to aje mungode Siyama da Hassan sede ta Allah ehe nan kusa zan sake ganin wasu Hassan da Hussain d'in amma banda mai irin halin Hussain "
Haka kaka ta tarkata kowa yazama se Siyama kawai babu jimawa Jakadiya tashiga gaisuwa tafara kaiwa
" Allah ya taimakeki Gimbiya Siyama matar Yarima mai jiran gado Allah yasanyawa wannan aure albarka Allah yabaku Hassan da Hussain a wannan daran ranki shidad'e zan shinfid'a kyallan al'adar masarauta Allah yasa muga abinda akeson gani g........ "
Dakatar da ita Siyama tayi dafad'in " ya isa haka Jakadiya kiyi abinda yakawoki kifita " jin haka yasa Jakadiya saurin miqewa tashinfid'a sannan tafita miqewa Siyama tayi tadubi saman bed d'in afili tace
" hmmmm nice yau zan kwanta a bed d'aya da Hamut kumama wai har a......"
Kasa qarasawa tayi ta rumtse ido ta tana jinjina yiyiwar abun
Mameen Zarah & Sudees ce
[8/19, 5:56 AM] Aunty Fauza: [8/8, 10:03 PM] Aunty Fauzah Yar Amanah😍: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
[8/9, 1:20 AM] Aunty Fauzah Yar Amanah😍: PG 79 & 80
Tsayin lokaci Siyama tad'auka tanayin wannan tunanin jin sallamar Hamut yasata dawowa cikin hankalin ta ajiye ledojin hannun shi yayi yacire babbar rigarshi ya aje saman bed itako Siyama se a lokacin tafarajin wani irin bugun zuciya kauda kanta tayi daga gareshi shiko dubanta yayi sosai kafin yayi magana Hamidat tabanko qofar tashigo ganin shigowar Hamidat yasa Hamut saurin janyo Siyama jikin shi sosai yarungumeta yana kissing wuyanta cikin wata irin murya yashiga cewa
" Hayateey a yau ina matuqar farinciki da wannan ranar namatsu kizo a matuqar matse nike dake Hayateey a yau cinyeki zanyi kidaure karkiyimin kuka zan biki a hankali "
Ganin Hamidat a tsaye takasa motsawa yasa Siyama sakar mata murmushi tana rungume a jikin shi shagwa'be murya Siyama tayi tashiga cewa
" kar kadamu Habeetty na a yau komi kakeso zan baka sabida ina matuqar ji dakai na dad'e ina mafarkin wannan ranar ashe zan ganta gas...... "
Kafin taqarasa Hamidat tadakamusu tsawa dafad'in
" ya isa ya isa hakanan wannan wane irin iskancine ? agabana ko kunya ma bakuji hmmmm ke Siyama Wallahi senayi maganin ki tunda kika shiga gonata kai kuma Hamut inasonyin magana da kai "
Sake matse Siyama yayi a jikin shi yace " Hayateey rabu da ita ni banmasan dacewa tanagunba sannan ke kinyarda inje yaufa ke kad'e kaidani " a yanzu kam Siyama tafahimci soyake ya quntatama Hamidat ko maiye dalilin shi oho tafad'i hakan cikin zuciyar ta tsinkayo muryar shi tayi yana fad'in " Hayateey kice wani abu mana "
Cikin kissa tace " babu lokaci Habeetty taje taitajira har zuwa lokacin danaga dama kaji nihdey kacehh tah tafeeh dan Allah zatahh takuraminnhh dan Allah Habeetty na "
Kafin Hamut yayi magana Hamidat tajuya afusace tabar bedroom d'in ganin tafita Siyama tafarayin qoqarin janye jikinta daga nashi kasawa tayi sabida ya matseta sosai cikin 'bacin rai tace
" kai malam ai sekasamu damar sakina ko tundatatafi "
'Dan tsaki yaja yasaketa yace. " dama ai lalurace tasakani riqeki badan hakaba ke baki isa nakai hannuna jikin kiba "
Sake fusata Siyama tayi tace " ai wallahi nice yakamata nafad'i haka sabida ni sabuwa nike fil kaifa sauran watane gaskiya nikam an cuceni da aka had'ani da sauran wata "
Jin wannan kalmar tasaka Hamut jin 'bacin rai fiye da nada cikin 'bacin rai yace
" Siyama kishiga hankalin ki dani idan bahakaba zakisha mamakina ammafa kisani duk abinda kike taqama dashi to nima ina taqama dashi amma akan wannan maganar zanyi miki uziri sabida bakisan komi ba "
Yanagama fad'in haka yanufi toilet babu jimawa yadawo dubanta yayi yace
" kitashi kiyo alwala idan kinga dama " ta'be baki tayi sannan tamiqe tanufi toilet d'in tad'an d'auki lokaci kafin tafito koda tafito yana tsaye saman abin sallar bin bayanshi tayi yatada sallar suna idarwa Siyama tamiqe takoma bakin bed tsayin lokaci yana rero addu'o'i kafin yamiqe yadubeta sosai yace
" ga kayan tarbar amarya nan kamar yadda kowane ango yakeyi ina fatan kema zakiyi duk abinda Amarya keyi ? "
Wani irin kallo tayi mishi kafin tace
" idan ma kana nunanin ni ina d'aukar kaina a matsayin amarya to kayi kuskure sabida ni har abada bazan ta'ba d'aukarka a matsayin miji ba "
Jinjina kai Hamut yayi yatunkarota sosai se dayazo gaf da ita har tana iya jiyo numfashin shi kafin yace
" nine yakamata ince haka bakeba sabida ni senasaka kiji dole ma a qarqashina kike amma nifa babu yadda zakiyi dani amma zanyi miki tambaya 1 wannan farin gyallan yaya zakiyi dashi sabida qimarki za'a nuna anan zaki yarda anunata ko zaki qiya kizubdata ? " wannan yarage naki dan ni bamatsalatabace "
Sosai maganganun Hamut sukasaka Siyama cikin rud'ani sabida tabbas tasan maganar shi gaskiya ce to amma batajin zata iya bashi kanta miqewa tayi cikin sauri jawota yayi tafad'a jikin shi yamatseta sosai cikin mugunta sannan yace
" hmmmm kinanufin nima zan yarda muzama d'aya dakene ? ina bazan ta'bayin hakanba " yanagama fad'in haka yasaketa had'ida turata saman bed d'in yamiqe yanufi kitchen wuqa yad'akko yafito nufota yayi da wuqar ganin shi da wuqa kumagashi yatunkarota yasa Siyama tsorata saurin miqewa tayi cikin tsoro tafara ja baya binta yadingayi har takai jikin bango d'ago wuqar yayi ganin haka yasa Siyama rumtse ido tashiga cewa
" Dan Allah kayi haquri karka kasheni naji nayarda kai miji nane "
Murmushin mugunta Hamut yasaki sannan yace " Siyama qiyayyar danikeyimiki batakai