Showing 21001 words to 24000 words out of 45833 words
Chapter 8 - ️MUSAYAR RUHI Complete book By Npeedy A Aji .txt
bayyana maduniya cewa nid'in hoton Namijine ba cikakkeba karki yarda nasake ganin wannan banzar fuskar taki akusa dani tun wuri kibayyana makowa uban wannan cikin wallahi Hamidat badan maganar Ammi ba datuni kina gidanku dan saki 3 zanyimiki amma ko yanzu hmmmm akwai lokacin zaizo nan kusa "
Yana kaiwanan yabar parlour afusace sosai Hamidat tafurgita dalamarinshi sabida bata taba nunanin Hamut yanada zafi hakaba cikin 'bacin rai tace " hmmm ni kamara to wallahi nasha alwashin senasakaka kayi nadama ni Hamidat zannunamaka irin kaidina "
Tofa lalle bari muga irin kaidin naki Hamidat
Rana bata qarya kamar yadda akasaka lokaci yaukam gashi yazo ayaune akad'aura auran Hammat da Hanan d'aurin auran daya tara d'inbin jama'a tako'ina tunda akad'aura aure Hammat yakoma cikin part d'inshi kashe wayoyinshi yayi duka dukda baya harabar cikin masarautar hakan baihana abokanshi nagun aykinshi yimai karaba misalin 6 aka d'auki amarya zuwa part d'in mijinta Ammi dakanta takama hannun Hanan harzuwa part d'in Hammat bedroom d'inta akanufa da'ita sosai bedroom d'in yayi matuqar haduwa akwai qaramin parlour kafin bedroom d'in zaunar da'ita Ammi tayi bakin qayataccen bed d'inta wanda yayi matuqar haduwa bayan tazauna Ammi tadubi sauran jama'ar gurin tace
" inaso kubamu guri sabida zanyima 'yata nasiha " fita kowa yayi Ammi tamaido dubanta kan Hanan kamo hannuwanta tayi tasaka cikin nata tace
" iname alfahari dawannan ranar inafatan kuma kema zakisakani cikin alfahari a safiyar gobe wajan nuna farin gyalle tabbas inada tabbacin zakisakani cikin farinciki da alfahari sabida banida shakka akanki Hanan nasan Hussain zai'iya bani matsala sabida balallene bane yazo gareki amma ni zansashi yayi hakan dole Hanan kiyi haquri akan duk abinda Hussain zaiyimiki idan kikaga yayimiki abinda bazaki'iya jurewaba kisanar dani banaso kid'aukeni amatsayin mahaifiyar Hussain har qarshen raina karnafita daga matsayin mahaifiyarki dan Allah Hanan kinji "
Sosai Hanan tasaki kuka sabida abubuwa dayawa musamman akan maganar farin gyalle dakuma haduwarta da Hammat cikin zuciyarta tashiga furta cewa " nashiga 3 tayaya zan'iya wanke kaina agun Yaya Hammat kenan bazansaka Ammi alfahariba nashiga 3 yaya zanyi daraina " wani irin kukan tasake saki maitsanani
Marmyn Zarah ce
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 31 & 32*
*L* allashinta Ammi tashigayi sabida ita atunaninta kukan Hanan nashiga cikin sabuwar rayuwane tsayin lokaci sannan Ammi tasamu Hanan tasassauta kukan sallama Jakafiya tayi hannunta riqe da Farin gyalle tass dashi sefaman kamshi yakeyi rumtse ido Hanan tayi sabida yadda zuciyarta taqarayin matsanancin bugu bayan tagama shinfid'awa tadubi Hanan tasaki murmushi tace
" Gimbiya Hanan fatan nasara se Allah yakaimu zuwa safiya " daga haka tajuya tafita ajiyar zuciya Ammi tasauke tace " tabbas babu zancen rashin nasara sede nasara sabida ni nasan ko wacece 'yata " murmushi tasakarma Hanan sannan tamiqe tafita yarage saura Hanan ita d'aya se qaramin parlour da kuyangu keciki suna jera kayan ciye ciye da shaye shaye irin na amarya da ango d'aya daga cikin kuyangun tafakaici idon kowa tajefa wata qwayar magani cikin madarar Hammat mai sanyi sannan sukafita suna fita Jakadiya tajawo hannun wannan hadimar suka ke'be inda babu kowa cikin qasada murya jakadiya tace
" Barira kinko saka wannan qwayar danabaki ? Cikin sauri tace " nasaka kuma babu wanda yagani kakar yadda kikace " jinjina kai Jakadiya tayi sannan tace " aykinki yayi kyau zuwa safe idan komi yayi dede zanbaki abinda nayimiki alqawari " daga haka tanufi cikin masarautar part d'in hajiya Hajara tanufa tanashiga Hajiya Hajara dake tsaye tayi saurin nufota kafin tace wani'abu Jakadiya tazu'be saman gyuwoyinta tace
" ranki shidad'e an aywatar da ayki yadda kikace inada tabbacin Hammat zaisa wannan madarar mai magani "
Dariya hajiya Hajara tasaki sosai irinta mugunta sannan tadubi Jakadiya tace
" hmmmm idan kuwa yasha bazai sake sanin inda kanshi yakeba har zuwa safe senaga yadda zaitunkari amaryar tashi cikin nauyin bacci kinga kenan babu maganar ganin sheda a farin gyalle idan kuwa babu sheda tabbas babu maganar yin alfahari dasu gashi kuma babu maganar amsar uziri tunda amarya lafiyarta lau hakashima ango kinga kenan mummunan hukunci yawajaba akansu da mugun tozarci cikin masarautar dasuke taqama da'ita " sake bushewa tayi da dariya itama Jakadiya haka
Ammi tana fitowa daga bedroom d'in Hanan tanufi bedroom d'in Hammat kwance tasameshi saman bed fuskarshi nakallon sama idanunshi alumshe kamar mai bacci jin sallamar Ammi yasashi tashi zaune cikin rashin son maganar shi yace " barka da dare Ammi " amsawatayi cikin sakin fuska da nuna farinciki zama tayi sannan tadubeshi sosai tace
" Hussein inaso kabani hankalinka nan ayau duk abinda zanfad'a maka tofa umarnine idan kaqibi tabbas kasa'bamin kuma zanyi 'bakinciki nahar abada Hussein kasani cikin farinciki kuma kafitar dani kunya kasan wane irin gida kake masarauta daban take dasauran gidaje abu kad'an zaizama abun kunya abun magana musamman akan al'adun cikinta kasan komi basenasanar dakaiba yazama dole ayau kamayar da Hanan cikakkiyar mata agareka banajin sakkar komi akan Hanan amma kai nasan kanada wani banzan hali kasanfa kowa yanatunanin cewa auran soyayya kukayi kaida Hanan duk duniya dagani se mahaifinku sekuma d'an uwanku Hassan mukasan cewa auran had'ine bana soyayyaba to inaso hakan yad'ore har abada kuma inada yaqinin cewa zakasota kamar ranka dan Haka inaso asafiyar gobe naji busar sarewar farinciki tanatashi cikin masarautar nan inaso idanuna suganemin wannan farin gyalle yazama fari da jah Hussain idan banga hakaba zanshiga cikin damuwa tahar abada inayimuku fatan alkairi asuba tagari "
Daga haka tamiqe tabar bedroom d'in batakoma bedroom d'in Hanan ba tafita daga part d'in Ammi tana fita Hammat yamiqe cikin zafin rai yakaima pillow naushi wani irin huci yakesaki tsayin lokaci amma babu alamar zaitashi balle yanufi wajan amaryar tashi itako Hanan tana zaune saman abin sallah tanaroqon Allah mafita da sassaucin kuncin zuciyar datake ciki ahankali Hammat yadaga idanunshi dasuka canza launi sabida 'bacin rai yasaukesu kan kyakkyawan agogon bangon bedroom d'in ganin har 1:15 yasashi sake tuno maganar Ammi akaro na babu adadi miqewa yayi yashiga toilet yawatsa ruwa shima akaro dayawa cikin wannan daran babu jimawa sosai yafito tsane jikinshi yayi sannan yafeshe jikinshi da turaruka yazura jallabiya mairuwan qasa yafita zuwa parlour bud'e freezer yayi yatsiyaya ruwa maisanyi yasha sannan yanufi bedroom d'in Hanan yana shiga yabi qaramin parlour da kallo tsaki yaja dayadubi kayan tarbar amayar da'aka jera shiga cikin bedroom d'in yayi kai tsaye kafin yasauke idanunshi akan Hanan saman bed d'in idanunshi suka sauka ganin wannan farin gyalle shinfid'e yasa Hammat jan wani irin mugun tsaki wanda yasaka Hanan furgita sabida bataji shigowarshiba tatafi duniyar tunani dubanta yayi yasake jan tsaki yace aykin banza kawai tashi kihau saman bed kinta'baganin yadda akeyin fyad'e ? to idanma bakita'baganiba yau zakigani akanki "
Yanaqarashe fadar haka yasaka hannu yakashe wutar bedroom d'in jawota yayi datsiya yaturata saman bed yarufamata baya cikin izza yafara kamata kuka Hanan tasaki maicike da bantausayi cikin kuka tace
" Yaya dan Allah karkacutar dani akaro nabiyu yaya wani yah....." kafin taqarasa yabuge mata baki cikin zafin rai yace " idan kikasakeyimin wata magana to wallahi kashekine kawai bazanyiba " daga haka yashiga figemata kayan jikinta cikin izza da tsiya sedayaji babu komi ajikinta sosai duk yabubbuge mata dukkan ga'bo'bin jikinta sannan ya'bangaremata hannuwa yadda bazata'iya koda yunqurawaba rumtse idonshi yayi sabida 'bacin ran kusantar tan dazaiyi cije lips d'inshi yayi yace " yau sekinyi nadamar zuwa duniya " cikin qarfinshi da izzar shi yashigeta dukda ba wannan bane karo nafarko da namiji yabi wannan hanyar amma kasancewar Hammat qwarzon jarumi kasa shiga yayi kai tsaye jin haka yasa yasake shigarta cikin qarfinshi wani irin ihu hanan tasaki cikin kakkausar murya yace
" ihun maizakiyimin bayan babu murfi najiki hmmm ayni dama nasan se'anyi gadon iyaye badan Ammi ba da wallahi bazan ta'ba iya kusantarkiba har abada amma kisani dukda bakizomin da budurciba senasaka mahaifiyata alfahari amma kisani kincuci mahaifiyata sabida tabaki dukkan yarda gashikumani ba mazinaciba amma anbani mazinaciya nasha alwashin sakaki cikin mugun baqinciki nahar abada sabida kusantarki da akasaka nayi ba'ason rainaba kuma nasameki babu budurci ni Hammat ayau zannunamiki izzar soja senasaka kinji cewa kamar yau shine karo nafarkon had'uwarki danamiji ahaka nasha alwashin wallahi agobe sekin kwanta gadon hospital sabida tsabar wahala "
Yanakaiwanan yashiga kusantarta cikin izza da mugunta toshe mata baki yayi sabida ihun datashigayi kuka Hanan takeyi kamar ranta zaifita amma ina Hammat kamar kurma Hanan tayi suma yakai 5 koda tasuma wahala takesakawa tafarfad'o tun wannan lokacin 1:15 har zuwa 5:05 Hammat bai saurara ma hanan ba izuwa wannan lokacin Hanan batasan awace duniya takeba mutuwa ko rayuwa sosai Hammat yajimata ciwo a qasanta sosai 😭😭😭😭 farin gyalle kuwa yarine dajini babu abinda zaisa katabbatar cewa hanan tanadare se bugun zuciyarta kawai wadda take bugawa dasauri cikin bugu mai sauti wanda nakusa zai'iyaji jin kiran sallar asuba yasa Hammat d'aga Hanan sema alokacin yanunacewa tanada asuma
Allah sarki Hanan abun tausayi 😭😭😭😭😭
Marmyn Zarah ce 👌🏻🤝🏻[
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 33 & 34*
*S* osai yaji damuwa sabida se ayanzu yatuna yadda yakejin jan numfashinta cikin sarqewa dukda zuciyarshi cikin qunci take sosai sabida kasancewa da Hanan dayayi amatsayin matar aure wanda abaya yasha alwashi akan cewa baiga macan ba segashi ayau wata qaramar yarinya tasan sirrinshi sirri mafi girma agareshi gakuma wani babban takaici tazomai babu cikakken budurci " cije lips d'inshi yayi had'ida kaima d'ayan hannunshi naushi cikin zafin rai yafita daga bedroom d'in yanashiga yad'auki wayar shi yakira kaka tanad'agawa yace
" kaka yarinyar nanfa batada lafiya " baijira maizataceba yakashe wayar yafesar da wata irin iska maizafi wurga wayar yayi saman bed yashiga toilet cikin tsananin 'bacin rai
Jin saqon Hammat yasa kaka miqewa ciki sauri fuskarta d'auke da murmushi tanufi hanyar fita cikin sauri tasa akayima Jakadiya iso dan danan sega jakadiya ta'iso cikin farinciki kaka tadubeta tace
" Jakadiya iname kyautata zaton Yarima yayi nasarar samun mata tagari wato Hanan takai budurcinta d'akin mijinta dan haka inaso muje sabida ayau kowa dake cikin wannan masarautar seyasan ina cikin farinciki sosai "
Cikin sanyin jiki Jakadiya tanufi part d'in Hammat itada kaka sabida batayi tunanin hakan ba suna shiga Kaka tanufi cikin bedroom d'in Hanan har zuwa wannan lokacin Hanan tana sume babu alamar rai atare da ita cikin matuqar gigita Kaka tayi kanta kiran sunanta tashigayi cikin tashin hankali amma ina shiru babu numfashi cikin Hanan se bugawar zuciya data jijiya sosai kaka tasake rikicewa cikin sauri tashiga kiran doctor kafin doctor ya'iso Jakadiya tasanar da batun tabbatar da budurcin Hanan cikin tsananin farinciki Ammi tadubi Sarki Jabir dake kusada ita tace
" Maimartaba kagani ko nikam nasan dama Hanan bazata ta'ba bamu kunyaba yau gashi yar amana agaremu marainiya tasamu yin matuqar alfahari a rayuwa abinda wadda mukasan nasabarta da cikakken asalinta tabamu kunya tajefamana yaro cikin kuncin rayuwa kashi tasakamu cikin tashin hankali wanda bashida qarshe nikam inajin tsoran rayuwar Hassan yadda zatakasance karfa tasaka murasashi "
Ajiyar zuciya maimartaba yasauke yace
" Hajiya Kilishi tabbas akwai babbar matsala sabida da Hammut da Hamidat duk abu d'aya ne agareni idan mukasanar ma duniya abunda Hamidat tayi tofa muntona asirin kanmune kuma munyima masarautarmu mugun tabo nahar abada sannan kuma sakinta babu wani dalili shima tozarcine ga wannan masarauta tamu dan haka inaso kinatsar da zuciyarki kuma kicigaba da lallashin Hammut in sha Allah cin amana baya ta'ba d'orewa dasannu zakiga mafita tabayyana "
Jinjina kai Hajiya Kilishi tayi cikin gamsuwa dazancen Sarki Jabir cikin sauri doctor Ummy ta'iso sabida jin kiran gaggawa daga Kaka ganin halin da Hanan take ciki yasa doctor Ummy saurin fara dubata sosai ran kaka ya'baci sabida ganin irin rashin tausayin da Hammat yanunama Hanan tsayin lokaci sannan akasamu Hanan tafarfad'o cikin gigita damatuqar tsoro kuka tafashe dashi tanafad'in
" kuce karyakasheni dan Allah kayi haquri yaya " cikin lallashi doctor tace " bazai kashekiba Gimbiya Hanan kinatsu kinji kwantar da hankalinki mijin ki yanasonki sosai kuma kincika mace ne shiyasa har zuciyar shi taqi sauraranki tabbas Hanan kemai sa'a ce " haka doctor Ummy taita lallashin Hanan har tagama dubata ruwa maizafi kaka tahad'a tagasama Hanan jikinta sosai Jakadiya tayaye farin gyallen tafita dashi sauran hadimai sukashiga gyaran cikin bedroom d'in kaka dakanta tagyara Hanan cikin shigar doguwar riga marar nauyi ita dakanta tabata tea mai zafi tasha sannan tabata magani daga zaune Hanan tarama sallar asubahin ranar dan tuni lokaci yawuce seda kaka takamata zuwa saman bed sabida yadda takejin mugun zafi aqasanta gawani irin nauyi da kafafunta sukayi sosai kanta yake sarawa sabida mugun ciwo rufa mata blanket kaka tayi sabida yadda taga tanayin rawar sanyi dede lokacin Ammi tashigo ganin kaka yasa tayi saurin risinawa tana gaidata bayan ta amsa tadubeta sosai tace
" Hajiya Kilishi yazama dole kiyima Hammat fad'a haka ake rayuwa babu lissafi sekace babu tausayi cikin zuciyar shi dubi yarinyar nan d'inki uku kejikinta yanzu haka haba ni kinsan ba saurarata zaiyiba amma ke tunda kinkawoshi duniya yaji maganar taki "
Kaka nagama fad'in haka tamiqe zuwa parlour cikin tsananin tausayawa Ammi taqarasa wajan Hanan zama tayi bakin bed kamo hannun tayi sosai tasake razana dataji zafin da jikinta yayi cikin tausayawa tace
" sannu Hanan zakisamu sauqi kinji kuma in sha Allah bazai sakeyimiki kwatankwacin hakanba " ahankali tabud'e idanunta dake lumshe sabida yadda sukayimata nauyi bata'iya cewa komiba se murmushin yaqe datasakarma Ammi sosai Ammi tasakejin tausayinta sabida tasan kawai qarfin haline irinna Hanan babu jimawa bacci mainauyi yayi gaba da'ita tsayin lokaci Ammi tana zaune tana kallon Hanan cike da tsananin son yarinyar da tausayinta ganin tayi bacci yasa Ammi miqewa fuska tamke tafita bedroom d'in Hammat tanufa kai tsaye kwance tasameshi yayi rigingine idanunshi nakallon sama jin sallamar Ammi yasashi tashi zaune cikin sauri kafin yace wani abu Ammi cikin 'bacin rai tace
" Hussen lalle naga biyayyar dakayimin wato sabida nabaka umarni shine kake son kashemin yarinya ko ? ka kyauta to bazan sake baka wani umarnin ba idan kagadama kakasheta yazamar maka dole kayi jinyar Hanan kai dakanka idan kasake nasake dawowa banganga cikin bedroom d'in Hanan ba Allah senayi mugun 'batamaka rai kaji nagayamaka duk abundatakeso kuma take buqata kayimata kabata umarnine nasake baka " daga haka tajuya zatafita cikin 'bacin rai cikin sauri Hammat yace
" Ammi kumafa da yau ne zankoma hutun nawa yaqare " cikin 'bacin rai Ammi tajuyo tadube shi tace
Babu inda zakaje har se Hanan tawarke sabida tare zakutafi inaso kanemar mata wata skull d'in acan tunda dama kace zakayi wasu shekaru a can zuwa lokacin dazakadawo tagama idan kuma tahaihu ni dakaina zanzo sabida tunyanzu inajin tsananin son 'ya'yan Hanan " tanaqarashe fadar haka tafito daga bedroom d'in fita tayi daga part d'in baki d'aya sosai Hammat yaji zuciyar shi kamar zatafashe sabida 'bacin rai zama yayi bakin bed cikin 'bacin rai
Zaune Hamut yake cikin parlour shi hannunshi riqe da wayar shi wata number yaketa faman nema amma baiganiba dede lokacin Hamidat tafito daga bedroom d'in ta nufo inda yake tayi zama tayi akusa dashi kafin tayi magana yamiqe zaibar gurin cikin sauri tamiqe tasha gabanshi cikin marairaicewar murya tace
" D yafakamata kasaurareni koda zaka kasheni bazan fasa sanar dakai cewa wannan babyn naka bane idan baka cikin hayyacinka ne kasamar dashi toni inacikin hayyacina dan haka babyn ka yanabuqatar kulawarka takowane fanni kum......" Kafin taqarasa yaja wani irin mugun tsaki yabar parlour
Marmyn Zarah Ce 👌🏻🤝🏻
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*
*NA*
*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_
```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*
AND NOW
```MUSAYAR RUHI```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
*PG 35 & 36*
*C* ikin takaici tabishi da kallo shiko yana fita part d'in Ammi yanufa zaune yasameta a parlour shiru tana nazari da'alama tunanin wani abun takeyi sallamar Hamut yasa tasauke ajiyar zuciya cikin mamaki yadubeta yace
" Lafiya kuwa Ammi kamar akwai abunda yakedamunki ? "
Murmushi tasakar mishi sannan tace
" a a Hassan babu komi kawai de ina tunanine akan cikin jikin Hamidat yadda kanaji kanagani zaka amshi cikin dabanakaba wannan lamarin yanadamuna Hassan amma inasake lallashinka da kayi haquri kadaure watarana gaskiya zatabayyana kaji Hassan dama nasanka akwai haquri kaqara akan wanda kake dashi Allah yayi maka albarka "
" amin Ammi in sha Allah koda hakan zai dauwama nahar abada zanjure sabida abu 2 kare mutuncin masarautarmu dakuma kare nawa mutuncin bari naleqa ango "
Murmushi mai sanyi Ammi tasauke sabida maganar Hamut tasatajin d'an sanyi cikin zuciyarta binshi tayi da kallo har yafita lumshe ido tayi cikin sanyin muryarta tashiga cewa
" ya Allah kabama Hassan lafiya kayayeme duk wata damuwa tashi kabashi dangana da juriya cikin zuciyar shi "
Haka Ammi tacigaba da yimai addu'a har tsayin lokaci labari ya'iske su Hajiya Hajara akan tabbas Hammat yakusanci Hanan adaran jiya har Sarki Jabir yafidda kyauta tamusamman ga Hanan cikin zafin rai Hajiya Mariya tace
" hmmmm kenan komi dede to wallahi nikam inanan akan bakata senasan duk