Showing 39001 words to 42000 words out of 50838 words
Chapter 14 - Mijin Attajira Book Complete in 2025 By Sakeena Ismail Cameroon--.txt
da itta abun yayiwa barista dadi sosai saboda a yanzu kam ya tabbar da ta shiryu,
Fitowa mukayi da Minal zamuje kasuwa matar barista ta aikemu kuma dama nima ina da'a bunda zan siya a kasuwan sabon gari (ibrot)tuki nake amma gaba daya jina naje wani iri Minal ma na kula da hakan data tambayeni ma ce mata nayi babu komai,muna zuwa kasuwa muka shiga mukayi siyayya aka kira mana mai dako ya zo ya kwashe mana kayan mu "tun sanda ya fara kwashewa nake kallonshi naga kamar akwai inda na taba ganin fuskar sai can na tuna inda na taba ganinsa"tabbas bazan taba mantawa da wannan fuskar ba duk da sau daya na taba ganin fuakar amma bazan taba mantawa dashi ba,
Bude baki nayi nace ADO..
Dan allah a dinga comment kun dena comment duk da ba dadin jikina nakeji ba amma a haka nake daurewa nayi muku posting dan na faranta muku,kunga kuma ya kamata ku faranta mun
Bawai a turo abu kuyi shiru ba,nagode 😍
Sakeena Ismail Cameroon ✍️
Comment Sharee pls
[9/11/2023, 11:28 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)
Page 68&69
Bismillahi rahmani rahim
_______" dagowa Ado! yayi ya zubamin ido a zuciyarsa kuwa tambayar kansa yake a ina wanan yarinyar ta san sunanshi "katse mai tunani jannat tayi !ko ba kaine ado ba na tsake tambaya ? Nine ado ya bawa jannat amsa,
Geda kaina nayi na tsake bude bakina..toh amma meyasa dana tambayeka kamin shiru ni na dauka ma ba kai bane,dan murmusawa Ado yayi yace wllhy hajiya mamaki nayi ne kawai,mamaki kuma jannat ta tsake tambaya ?"kwarai kuwa mamakin ta hinda kika sanni yanzu baka ganeni ba Ado!kiyi hakuri hajiya amma gaskiya bangane kai ba"ko da yake ba lallaine ka ganeni ba amma ai nasan bazaka manta wata mata data zo da wata yarinya can shekarun da suka wuce ba dan bude jaka jannat tayi"tadau wayar ta _tashiga Galerie ta temo photon mommynsu walida a ciki tanuna Ado
"Ado na ganin photon ya danyi murmuchi tare da kallon jannat yace nagane ta hajiya !! Kaina na geda na bude baki nace toh ka tuna farkon haduwarka da wannan batar kai Ado ya kuma gedawa yace eh na tuna lokacin tazo tare da watta yarinya amma itta fuskarta a rufe take da nikab yauwwa to nice yarinyar kai Ado ya geda yana mamakin meyasa jannat takeso lallai sai ya ganeta ba"baki Ado ya bude yace ina hajiya lubabatu kwana biyu batazo kasuwa ba Ado ya tammaya,dan tun sanda ta hadu da Ado kullun in har tazo kasuwa shi yake daukar mata kaya,
Allah dai yasa lfy dan naga kwana biyu bata zuwa da kuwa bata wuce tsati,lfy lau na amsa mai a takaice.
Kai Ado ya kuma gedawa yace toh ni zan koma bakin aikina hajiya,dan bude jaka na nayi na dau 20k na mikawa Ado kin karba yayi dan a zatonsa irin matanan ne da suka tsaba kawo masa harine.
So deyewa idan mata sunzo kasuwa yawanci shi yake daukar musu kaya shiyasa"idan suka tashi bashi kudinsa suke cewa yazo ya karba a mota da farko dai binsu yake ya shiga mota da zaran ya shiga mota sai su dinga masa maganar iskanci kenan,wasu sukance ya dena wannan dakon da yake yiwa mutane dan baiyi kama da masu dako ba shi babban gidane ya kamaceshi"
In har zai yadda yayi zina dasu toh su kuma summai alkawari zasu bashi gida da mota,
Shi" kuma ado yana jin haka yake fitar musu daga mota ba tare daya karbi kudinsa ba,
Dan duk wanda yayi mai maganar banza toh ya gwambaci daya bar musu kudin akan ya saya yaji wayen nan maganganun nasu .
Tsawan da Minal ta daka masa ne ya dawowa da Ado daga duniyar tunanin daya tafi,
Haba malan tun dazu ake mika maka kudinka ka shanya mu ko angaya ma bamuda abinyi ne ?
Minal zataci gaba da magana jannat ta bude baki tace haba Minal ya fah girmeki,toh ke bakiga a binda yayi mana ba,
Kaina na girgiza a zuciyarta kuwa cewa nake humm mai hali baya fasa halinsa "kaga Ado kayi hakuri bakomai Ado ya fadi,karbi kudinka mu zamu wuce gida ana jiranmu kallon kudin Ado yayi kamar bazai karba ba bansan tunanin me yayi ba naga ya mika hannu ya karbi kudin,juyowa mukayi zamu tafi sai mukaji Ado yace dan tsaya hajiya sayawa mukayi ya irga dubu biyar ya dauka ya mikawa jannat tsauran 15k din kallon kudin nayi na kalli Ado !ina jinran karin bayani dan bangane me yake nufi ba,
Hajiya na dau kudina ga sauran canjinki Ado ya fada yana mikawa jannat sauran,
Murmuchi nayi tare da girgiza kai alamar bazan karba ba,
Kaga Ado sakanina da allah ni na baka kudin ka rike duka in kuma kaga yayi ma yawa toh kayi sadaka dashi amma ni dai bazan karba ba,ina gama magana na shiga motana muka wuce gida,
Murmuchi Ado yayi tare da zuyowa ya koma wajan zamansu,"
Tun a wannan ranar bana wuce kwana biyar banje kasuwa ba kuma duk sanda naje Ado ne yake daukar min kaya in kuma banje ba in na tashi daga kanfanina nakan zuwa inda suke zama mu gaisa "
Kwance nake a kan bed dina nayi shiru ga Minal sai faman tambayata a bunda yake damuna amma nayi banza da itta"data gajima mikewa tayi ta fita ta barni,
Kwan ciya nayi naci gaba da tunanina toh way meyasa Ado bazai fadamin a bundake zuciyarsa bane,
Haba Adam!haba Adam!! Wai meyesa bazaka fito da abundake cikin zuciyarka bane meyasa ina,ai dama nasani jannat taji anyi magana " dan dagowa nayi Minal ce tsaye a bakin kofar dakin mu kara sowa Minal tayi ta zauna a gefen bed din tana kallona,
Magana Minal ta fara, humm na dade da sanin cewa kina son Adam shiru kawai nayi kuma naga alamar soyayyarki a idon Adam din tun farkon haduwarmu dashi naga irin kallon dayake miki,
Kemma jannat ki rasa wanda zakiso sai mai dako haba jannat jibeki fah ?
Kinga dakata Minal"kinfi kowa sanin cewa Babu ruwanso da wayanan abubunwan da kika lissafa,
Ni ina sonshi a haka,humm toh in har da gaske kike son Adam "toh gwara ki fada masa kina sonshi"dan in har jira kike ya fada miki toh bana sammanin a kwai ranar da zai fada miki tun sanda Minal ta fara magana nake kallon ta har tagama dan ban fahinci inda maganar ta _ta dotsa ba,
Kamar Minal tasan tunanin da nake,tace kinga jannat ina nufin Adam yana sonki Amma bazai iya gaya miki ba saboda gani yake kinfi karfinsa"in ya gaya miki bazaki amince dashi ba,
Ai ina jin hakan na mike Minal na kallona na nufi wajan wardrobe dina hijabi na dauka na saka ina gama sawa gaban dressing din mirror naje na dau mukullin motana dake wajan na fice daga dakin Minal na tambayata inda zani ko kallon inda take banyi ba,
Nayi sa'a kuwa babu kowa a palon nayi waje abuna na nufi wajan aje motocin gidan ina zuwa na shiga motana mai gadi ya budemin get na cilla hancin motana waje,
Tuki nake Amma ina tunanin yanda zan fiskanci Ado da zancan,
Ina zuwa bakin kasuwa na sauka na nufi wajan da suke zama,
Ado ne zaune da abokinsa "idi sai fama yake da abokinsa a kan lallai sai ya gaya mai a bundake damunsa amma yayi banza dashi "
Haba abokina bai kamata ka boyemin a bundake damunka ba idan baka gaya min damuwarka ba wa zakaje ka gayawa dan allah ka fadamin me yake damunka"dan bakaga yanda duk ka rame kayi baki ba ,
Dan numfasa Ado yayi cikin sanyin murya ya bude baki yace wlly idi ina son hajiya karama sosai yana nufin jannat amma na resa yanda zanyi na tinkareta da maganar dan tafi karfina Ado yayi magana hade da share hawayen dake zubo mai shiru idi yayi yana kallon abokinsa saboda zai iya cewa ma tunda yake bai taba ganin abokinsa ya zubar da hawaye ba,amma gashi yau akan mace yake zubar da hawayensa "dafa kafadarsa idi yayi _ya fara magana kamar haka ka kwantar da hankalinka abokina insha allahu hajiya karama zata yedda dan girgiza kai Ado yayi tare da fadin aa idi bazata taba yedda ba dan in har nace ina sonta gani zatayi kamar kudinta nakeso amma ni wllhy ba kudinta nakeso ba itta din nakeso saboda tana da hankanli ga nitsuwa na dade ina rokon allah daya bani mace ta gari mai nitsuwa
A gaskiya abokina bazan boye maka ba ina son jannat sosai tayi kalar matan da nake burin samu arayuwa ta,toh amma meyasa baka fadamin ba sukaji anyi magana a bayansu juyowa sukayi a tare dan ganin waye,
Jannat ce tsaye ta zuba musu ido hawaye sai zubo mata yake a kumatu tana sharewa wasu suna sake fitowa kara sowa tayi garesu taci gaba da cewa haba _haba Ado meyasa baka taba fadamin ba meyasa ka boyemin Ado naji duk a bunda kuke tattaunawa naji komai Ado,
Kara sowa kusa da itta Ado yayi yana murmuchi dan yaji dadin ganinta sosai kusan tsati biyu basu hadu ba,
Hajiya lfy kuwa kwana biyu bakiya zuwa ?
Ba wannan na tambayeka ba Ado nace meyasa kana sona amma ka doyemin ?
Kasani cewa badan komai yasa kake ganina ba sai dan son da nake maka ka dauka wannn zuwan da nake haka kawai nake zuwane ?toh ka sani cewa ba haka kawai yasa nake zuwa nan ba sai dan son da nake maka amma kaki cewa komai,
Bayan kuma kaima kana sona,
Kiyi hakuri hajiya ki dena kuka dan wllhy kukanki dagamin hankali yake,
Wllhy ba dan komai yasa ban fada miki ba sai dan....bai kara saba jannat taci gaba da cewa kaga Ado naji duk a bunda kuka fada dazu da idi"kiyi hakuri hajiya da gaske ina sonki amma kinfi kowa sanin cewa banda wani aiki daya wuce wanda kika sanni dashi wato wannan dakon da mukeyi shi kadai aikin da nake dashi
Nasani Ado amma ba ka taba gayamin kana da digiri ba kai Ado ya geda naci gaba da tambayasa"ta kardunka sunanan ne ?eh sunanan in suna kusa ka daukomin ina jiranka a mota kai Ado ya geda ya nufi wani wajan da suke kwana yana zuwa bai wani dau lokaci sosai ba ya dawo rike data kardunsa a hannusa ya nufi wajan motar jannat yana zuwa ya bude ya shiga mikawa jannat takardun yayi karba nayi ina kallonsa "yauwa Adam zan nemeka insha allah sallama mukayi ya koma wajan zamansu ni kuma na wuce gida,
Da daddare na samu Dadynsu walida akan maganar karban takardun yayi _ya duba yaga komai yayi kyau,
Gaskiya takardu yayi kyau amma meyasa ke bazaki daukeshi a daya daga cikin kanfanoninki ba shiru nayi ban bashi amsa ba,
Dan murmushi irin nasu na manya barista yayi dan ya fahimci tsarai son Ado jannat takeyi,a zuciyarsa kuwa cewa yake in Allah ya yarda sai yayi bincike akan yaron kafin ya aura mai Jannat,
Dady sai da safe barista yaji jannat na cewa dawo daga tunanin da yake yayi yace allah ya kaimu jannat amma kicewa Adam din ya sameni a office dina toh na fada tare da sakeyi mai sallama na fita,
*Washe gari*
Ina tashi da safe kamar yanda barista ya umarceni akan na fadawa Ado ya sameshi a office dinsa haka kuwa akayi ina gama shiryawa na dau motata sai wajansu Ado ina zuwa na samu Ado da maganar yace bari yaje ya canza kaya yazo mutafi toh na fada nayi shiru ina jiranshi bai wani dau lokaci sosai ya dawo kuma dama ya riga da yayi wanka, takowa yake a hankali har ya karaso inda nake yayi kyau sosai dukda kayan nashi ya dan kode amma a wanke take sab yasha guga, Ado kuwa yana lura da itta "muna hada ido yayi murmuchi dauke kaina nayi nace mu tafiko kai kawai ya gedamin muka shiga mota muka nufi wajan aikinsu Dady,
Sakeena Ismail Cameroon ✍️
Comment and Sharee pls
[9/20/2023, 2:11 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)
Page 70&71
Bismillah rahmani rahim
_______kasan cewa yansu barista kamal yaji sauki sosai har yana iya fita wajan aikinsa" shiyasa sukayi da jannat akan cewa tazo tare da Ado su sameshi a wajan aiki,
"muna zuwa wajan aikin su Dady nayi marking muka fito daga cikin mota kallon Ado nayi na bude baki nace bismillah ko Ado mushiga kai kawai Ado ya gedamin yana bin wajan da kallo"shiga ciki mukayi muka nufi office din barista muna zuwa na kwan kwasa sai daya bamu izinin shigowa sannn muka shiga gai sheshi mukayi ya amsa yana bin Ado da kallo"alamun ya nuna mana da hannunsa" damu zauna zama mukayi na kalleshi tare da fadin Dady gashi nan wannan shine Ado murmushi barista yayi tare da geda kai masha allah sannu Adamu naga ta kardunka sunyi kyau sosai amma ina mamakin kana da wannan ilimin har haka kake dako a kasuwa wllhy yellabai babu inda banje nemon aiki ba amma ban samu ba kama daga Niger har nan Nigeria dana gaji kawai na yanke shawara na zauna tare da abokina nayi dako shine abokina ya daukeni ya kaini wajan ogansu toh tun daga ranar na fara dako Ado ya karashe magana cikin sanyin murya girgiza kai barista yayi amma mutane basu da tausayi da ilimin mutun ma baza'a daukeshi aikin ba allah shi kyau ta barista yace Ameen Ado da Jannat suka amsa mikewa barista yayi yana kallosu yace ku tashi mutafi wajan abokina nayi magana dashi tun jiya nayi mai bayanin komai dan ni bazan iya daukar Adamu aiki ba saboda bashi ya karanta ba kai suka geda tare da mikewa fita mukayi muka shiga mota muka nufi wajan aikin abokin barista".,
Muna zuwa muka nufi office din sa kwankwasa wa barista yayi muka shiga wani magidanci ne zaune a kan kujerar dake cikin office din ga medical glass akan idonsa ga kuma wasu ta kardu ajiye akan tedurin gabiro a hannusa yana wasu rubuce _rubuce a cikin sakama kon jin su barista sun shigone yasa shi dagowa hadeda yin murmuchi sannu ku ga wajan zama ya furta sai dasu jannat suka gama gaishesa ne ta zauna da itta da Ado.
Kara gaisawa barista da bokinsa "sukayi kallon barista alhaji jibril yayi sai ya fara magana Alhamdulillah na duba ta kardu komai yayi kyau daga yau kaine manajar wannan kanfanin insha allah zamu baka gida da zaka zauna da kuma mota"farincikin a wajan jannat kam ba'a magana dan ko Adon ma tafishi farinciki ,
"Kallon alhaji jibril Ado yayi yace da gaske baba ka daukeni aiki kai alhaji jibril ya gedawa Ado.
Hamdala Ado yayi tare da daga hannu sama yana godewa ubangiji daya nuna masa wannan ranar sai kuma kawai ya tino da iyayensa"sai ga hawaye suna zubo mai a kumatu dama yanzu suna rayé barista dake kusa dashi ne ya dafa shi Ado yayi saurin goge hawayen dake zubo mai,
Ya dai Adamu?"basirta ya tambaya babu komai baba kawai dai tunawa nayi da iyayena na tuna baba gashi ina cikin farinciki amma babu wanda zai tayani karkace haka Ado ba gamu nan ba jannat ta fada tama manta dasu barista awajan sai da tagama fada kuma sai kunya ya rufeta,tayi saurin sunkuyar da kanta ",
Dan dagowa ta danyi taga su barista bama itta suke kalla ba,
Tana ganin haka sai ta sauke ajiyar zuciya.
Kallon Ado shima barista yayi yace kwarai kuwa kana damu Adamu ka kwantar da hankalinka insha allah daga yau nine ubanka,kuma daga yau a gidana zaka zauna inyaso in kasamu matar da zaka aura sai kayi aure acan gidan naka kaji ?. kai ado ya geda hadedayi musu godiyar,
Kallon Ado alhaji jibril yayi yace yauwa kaje ka shirya gobe da safe sai ka fara aiki ko,kai Ado ya geda tare da karayi mai godiya,sukayi sallama da barista suka fita,
Barista yaso Ado ya bishi gidansa tun a lokacin amma Ado yace sai yaje yayi sallama da abokanai shi tukun inyaso gobe sai yataho,kai barista ya geda tare da shiga motarsa ya koma wajan aikinsa "jannat kuwa sai data fara ajiye Ado a wajan zamansu tukun sannan ta wuce gida,
*Washe gari*
Kamar yadda aka tsara jiya hakan ta kasance,yau Ado ya fara zuwa aiki,komai yana tafiya yadda ya kamata dan Ado akwai iya aiki da kuma ma'amula da mutane, Alhamdulillah komai yana yafiya yadda akeso"bayan an tashi daga aiki jannat tabi ta wajan aikinsu Ado ta daukeshi suka wuce gidan barista ,dama kuma barista ya Riga daya gaya mata time din da su Ado suke tashi daga wajan aiki,
"a gidan barista kuwa tun jiya barista ya gayawa matarsa zuwan Adon gidan shiyasa suka shiryawa Ado dakin da zai zauna.
Muna zuwa gida nayi parking kallon Ado nayi nace muje ko Ado kai Ado ya gena muka fito daga cikin mota dakin da aka warewa Ado shi muka nufa dan yanzu Dady barista bai dawo daga wajan aiki ba.
Kallon kidan Ado ya dingayi har muka isa dakisa"ina zuwa na tiro mu kullin da Dady ya ban jiya da daddare bayan angama shirya komai,
Tiro makullin nayi a cikin jakata na bude bakin bismillah Nayi wa Ado muka shiga kallon dakin yayi ya maida dubansa wajan jannat din yace hajiya karama kina nufin wannan dakin nawane dariya na danyi nace nakane mana Ado ko dakin bai maka bane ?"ina wllhy daki yayi kyau sosai hajiya kawai dai mamaki nakene,mamaki name Ado ?,
Mamaki na cewa wannan dakina ne,kaga Ado mushiga daga ciki ai wannan palo ne mu shiga bedroom,kai ya geda muka shiga bedroom,
Masha allah komai yayi gadone ma daidaici da wardrobe, toilet na nufa mudewa nayi shima dai toilet din yayi kyau sosai.Ado kam baki yaki sufuwa wai yau shine zai kwana a wannan daki ga bakeken gado ga kuma AC ikon allah kenan,
Ina gama nuna masa dakin muka fido kallon sa nayi nace yauwa Ado ka shiga kayi wanka kafin na kawo maka abinci.toh hajiya