Showing 15001 words to 18000 words out of 50838 words
Chapter 6 - Mijin Attajira Book Complete in 2025 By Sakeena Ismail Cameroon--.txt
kallon Dadyn nasu,ta fara magana,Dady wann ne sabon gidan mu ?geda mata kai barista yayi...ya basu umarni dasu shigo da kayansu ciki...kwashe kayan sukayi suka shiga dasu jannat "zata dauki nata barista ya hanata,momy ta juya tana kallonsa,mai gida meyasa ka hanata shiga da katanta ciki itta ?"saboda ba ann zata zauna ba,zan kaita gidan oncle dinta ne...geda kai momy tayi suka shiga ciki.. jannat kuwa sai mai _maita maganar barista take a ranta,toh me barista yake nufi da zaice zai maida itta gidan oncle din ta ?itta a iya saninta bata da wani Oncle sai oncle Ibrahim,
Shi kuma oncle Ibrahim ai baristan da kanshi yaje ya daukota daga gidan sa, saboda wahalar da takesha a wajansu "in har canne barista zayi maida itta toh gwara ta shiga duniya kowama ya wuta,tabata da walida tayi ne yasata dawowa daga duniyar tunani data tafi,riko hannunta tayi sauka shiga ciki....muna shiga ciki wanka kawai mukayi saiga barista ya sake zuwa dakin da aka mabu akace nn ne dakinmu,yana shiga ya kalleni yace...in kingama jannat kifito mu tafi dare nayi ,ina jiranki a waje kinji.kai kawai na iya gedawa amma jikina yayi mugun yin sanyi,gelen abayata na yafa su walida suka rakani har wajan mota ,suna so _su tambayi Dadynsu ina zamu amma bataga fuska ba,ahaka har barista ya jà mota,tana dagawa jannat hannu jannat na daga mata "har suka bar gidan,ciki ta koma ta fada kan gado sai kawai ta saki kuka,
Nima har muka bar layin kuka nakeyi,kallona barista yayi _ya fara magana"kinga jannat"ki kwantar da hankalinki,babu a bunda zai faru, ba wajan oncle Ibrahim zam maida ke ba
Ai ina jin haka da tsauri na dago kaina ina kallon barista, murmuchi nayi nace da gaske Dady ba wajan oncle zaka maita ni ba?eh jannat ba wajan oncle zan kaika ba,ina so ki bude kunnuwanki da kyau kiji a bunda zan gaya miki kina jina?"eh ina jinka Daddy..duk a bunda ya faru jiya da daddare da kuma wayann mutann sukaxo gida sukayi musu barazanar dukiya ,da kuma maganar da sukayi da Mr ali Khan.
Duk sai da ya kwashe ya gaya mata,toh yanzu Dady ina zaka kaini?jannat ta tambayi barista,India zaki koma jannat"yanzu ma a bunda yasa nace kixo,nafison in miki bayani yanda zaki fahimta,in nace zammiki a waya zai iya yuwa wani ya jimu,
Wuri ya samu ya paka motarsa,ya dauko wani jaka dake gefensa,
Bude jakan yayi _yafito da wasu ta kardu kusan guda shida biro ya mika mata yace tasa hannu
Hannu jannat "ta saka ,a haka ya dinga mika mata daya bayan daya tana sa hannu har ta saka gaba daya...
Hamdallah barista yayi...ya dago yana kallon jannat "kinga yanzu jannat na tsauke nauyin dake kaina,dana samu na damka miki dukiyarki, Alhamdulillah.
Duk da ban aurar dake ba.amma ko yanzu allah ya dauki raina nasan .na sauke nauyi,
Ta kardun na duba..sann na daga ina kallon Dady.
Sai nafara magana ..Amma Dady wann dukiyar ai yamin yawa,ina zan kai,kanfanoni har guda uku,ga kuma gidaje har guda shida,dan allah Dady kaima ka dauka.nifah yarinya ce bansan komai a kan dukiya ba, murmuchi barista yayi, yasan tayi kankanta rike wayennan dukiyar amma yazama dole ya bata ,dan baisan ko wayenn mutann zasu iya barinshi da rai ba.
Kinga jannat "ki tabbata kin adanashi sosai,dan su zasu taimakeki,bakida kowa sai wayenn dukiyar ya zama dole ki kula dashi,jiki a sanyaye nace toh Dady insha allah..nagode sosai Allah ya kara girma
(Ameen)barista ya amsa.
Jà motar yayi suka nufi airport,suna zuwa yayi mata komai,da komai,sai wajan karfe 7jirginsu jannat ya daga zuwa India,kafin su shiga jirgi sai da barista ya kumayi mata nasiha tana kuka ta shiga jirgi...
jingina nayi da cikin kujeran na lumshe idona ina tunanin rayuwa...
Yanzu shikenn banda kowa...
Ai ni da ace kudi yana siyan iyaye da na shiya da wayenn kudin amma ba'a siya,kuka na saki..
Cikin baccin daya dan daukesa yaji ceccekar kuka na tashi,a gabansa.da alama mai kukan yana kusa dashi,shi fah ya sani yaga mace na kuka.gajeran tsaki ya danjà,sann ya daga idanuwansa da suka kukkumbura saboda bacci daya danyi....
Wani matashin tsaurayi ne wanda bazai wuce shekaru 25 ba a duniya
Farine sosai kana ganinshi kaga balarabe .
Ga gashin kansa baki wuluk dashi.yana da dogon hanci,da kuma karamin baki da jajayen labe,yana da dan jiki kadan..
Hankicif dinshi ya ciro daga cikin aljiwun wandonshi,ya mika mata.kuka nake sai kawai naga ana mika mun hankicif har zance aa sai kuma na karba..
Thank you na fada,duk da banhanzo wanda ya ban shi ba,yaji tsarai amma baice komai ba,
Goge hawayena nayi...
*Bayan awa shida*
Sai wajan karfe 12na dare jirginmu ya sauka a kasar India...
Fitowa muka somayi...sai da muka sauka daga jirgi na kalli tsaurayin dazu daya bani Hankicif dinsa ,duk da dazu daya bani Hankicif dinsa banga fuskarshi ba,amma nagane shice ta hayyar turaren da naji dazu a cijin hankicif da zan goge hawayena, muna hada ido dashi naji irjina ya buga da karfin gaske.
Karfin hali nayi na mika mai hankicif dinshi,karba yayi, nayi masa godiya...
Tafiya na farayi na sinkari muryarsa mai dadi amo.yana magana,you
Da naji yace you har zanci gaba da tafiya sai wata zuciya kuma yace na tsaya,tsayuwa nayi na juya ina kollonsa naji yace ya sunanki,mamaki nayi sosai da naji yayi hausa, amma na share na bude baki daker nace mai ... Jannat ",ina gama fadar haka ban kuma saya naji mai zaice ba,na kara gaba...
Ina gama saukowa naga Mr ali yazo daukata,
Dama kuma o ready Dady ya kira ya gaya masa.ganinan dawowa baiyi mamaki ba....
Saboda ya dauko ko dan karatunane shiyasa na dawo.
Mota muka shiga muka wuce gida...
Sakeena ismail Cameroon ✍️
Comment and Sharee
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )
Page 37&38
Bismillahi rahmani rahim
_______tuki oncle Ibrahim yake yana tunanin inda zai fara nemo mai motar nn ,sai kawai yaji wayarsa na ringing yana dubawa yaga abokinsa ne yake kiransa,kamar bazai daga ba sai wata zuciyar" kuma yace mai ka daga mn kaji mai zaice maka dagawa yayi ya kara a kunansa sai yayi shiru,can bangaren kuwa naji ana cewa.. Hello a bokina kana jira..
Eh ina jinka Ibrahim ya amsa wai ya naga kwana biyu in na kiraka sai wani shan kamshi kake,abokin ya kuma fada.. kaga malam in bakada abin cewa ni zan kace,tsaya Ibrahim wai mesa kake min hakane wai ,mungama komai akan harkan nn kuma sai kazo ka kwapsa gaba daya ni da nasan haka zakamun da tun farko ban fara ba wllhy,ya bude baki zaici gaba da magana sai Ibrahim ya dakatar dashi,kaga malam ka rabu dani don allah ka barni nayi rayuwata "harka dai dama tun farko kaine ka zugani yanzu kuma nace ma nafasa ,ko ana dolene?kuma bari kaji daga yau sai yau kadaka kara kirana yana gama magana kit ya kashe wayan,
Bangaran abokinsa kuwa wani miskilin murmushi yayi ya shiga office dinsa
A zuciyarsa kuwa cewa yake sai na koya maka hankali Ibrahim danni ba'a fara aiki dani a bari indai an fara toh sai an karasashi,
Tada mota Ibrahim yayi ya bar wajan yana cikin tuki aka tsedasu a wajan danjaa, tsayawa yayi yana jiran a bada hannu
Yana tsaye ya lula cikin tunani har aka bada hannu bai saniba mutane sai faman yinmasa hone suke.
Ana cikin hakane ya dawo cikin hayyacinsa " yaga ashema an jima da bada hayya yana tsaye.tada motar sa yayi
Zai tafi sai ga wata mota ya tawo gadan_gadan shi baima kula da motar bama ashe tun dazu yake mai hone bai sani ba ,ga wani babban mota daya tawo
Kan titin bai kula dashi ba mai motar yayi mai hone har ya gaji Ibrahim bai kulaba "tahowar da motar zaiyi kenn sai ga Ibrahim shima ya tada motarsa zai tafi,sai kawai suka bige motar juna,amma na Ibrahim yafi nasa buguwa,saboda nasa glass din gaban motarne ya fashe...ai nan da nan mutane da yan sanda suka cika a wajan,daukarsu akayi aka wuce dasu a sibiti
Ana zuwa a sibiti aka shiga basu taimakon gaggawa,shi dayan ba wani rauni yaji sosai ba,shikuwa Ibrahim wann fashiwar glass din motarsa da yayi, a sanadiyar hakan ne gwalba ya shigan mai ido sai ammai aiki,
Matar barista ne zaune tare da minal walida kam tun lokacin da suka bar gidan su gaba daya rawuyarta ta janza,saboda yanzu ko hirama batayi, bata fita palo sai in saurayita ne kawai ya kirata zakaga murmushi akan fiskarta itta yanzu babban tashin hankalinta ma bai wuce rashin sanin halin da ma haifisu take ciki ba,ta kira wayarshi amma har yau bata shiga,tasan yanzukam anriga da ankashe musu ma haifi" yanzu shikenn suma sun zama marasu?
Tana cikin tunani wayarta ta shiga ringing sunn saurayinta tagani akan screen din wayan ai da sauri ta daga ta kara a kunne,gaidashi tayi ya amsa mata shikin so da kauna,sun dade suna hira sai daga baya sukayi sallama ya kashe wayan.
Mikewa tayi dan zuwa samowa kanta a bunda zataci dan tun safe tada karya batakuma cin komai ba har yanzu,gashi dare yayi,fitowa tayi zata wuce kitchen kienn ta hango momynsu zaune tare da minal suna hira su kam ko a jikinsu,itta abunma har mamaki yake bata yanzu kam zata iya cewa ma tsoro suke bata,ba mamaki ba.
Kai ta girgiza ta wuce kitchen,tana zuwa tea kawai ta hadawa kanta dan batajin zata iya cin wani abu ayanzu..fitowa tayi ta kuma wucesu,ta koma daki su kuna suka bita da kallo,
*India*
Bayan wata biyar
Jannat ce tsaye a kusada mirror tana shafa powda,ga waya makale a kunneta da dukkan alamu waya take..ta kara girma da kyau sosai fatarta ta kara haske sosai kamar ka tabata jini ya fito, blue wando da farar tishet ne jikinta tayi da farin mayafi tayi rolling din mayafin a kanta "tayi kyau sosai,
Magana naji tanayi,
Okay dear ganinn zuwa dan allah ki jirani nagama pls..tana gama magana bata jira taji mai wancan zatace ba ta katse kiran, back dinta ta dauka ta rataya tayi hayya fita babu kowa a palon da dukkan alamu dai ya nuna cewa su.aryan sun tafi school.
Su paa kuma sun tafi wajan aiki,rufe gidan nayi _nayi ayya waje a bakin kofa na hadu da arilin,arilin ta kansance kawatace mun hadu awajan zana jarabawa shiga University kuma alhamdulillah dukan mu
Mu biyun mun samu,a yanzu haka yaune ranarmu ta farkon shiga University "a yanzu hakama miyo min tayi mutafi tare dan su paa sun tafi nikuma bana son tafiya nikadai ,kasan cewa da motarta tazo,fitowa tayi muka rungumi zuna muna murna yau zamu shuga University,sai da kuma gama yin shanshancin mu tukun,sann muka shiga mota tajamu muka wuce school..
*kano* *Nigeria*
Anyiwa Ibrahim aiki kuma alhamdulillah anyi mai cikin nasara, amma har yanzu yana sa makin glass a idonsa "
Ya labarin matar matar barista?
A yanzu kam walida ta barwa allah komai dan yanzu kam tagama fidda rai akan mahaifinsu "yanzu ma tana zaune tana waya da wannn tsaurayin nn nata,mai suna Mahmud, Mahmud yana da kirki sosai,kuma gada gidan mutunci ta fito,su ba masu kudi mane amma suna da rufin a siri dai dai gwargwado,
Mahmud ya kasance Yaron barista ne,yana da yankali ga nitsuwa,yayi karatu addini dana boko alhamdulillah.
Kaga hubby na amince ka turo ayi maganar auran mu,yess naji dadi sosai masoyiyata "dariya walida tayi saboda tanajin sa tasan yana cikin farinciki,dan Mahmud ba karamin so yake mata ba,shiyasa itta ma take sonsa sosae..
Masoyiyata amma akwai mas'ala kinsan momynki bata son alakarmu,yanzu ya zamuyi,yayi magana alamar ya karaya,karka damu hubby ai momy ba itta zata dauramin aure ba, kaidai ka bar komai a hannuna nasan ta inda zan shawo kanta "kai dai kaje wajan kawu ka nemi aurena ,dan allah masoyiyata ? kai ta taga mai kamar yana ganinta,
Alhamdulillah ya furta sai da suka tattauna sosai,sai daga visani sukayi sallama ya kashe wayan,ajiye wayarta tayi gefen gadon ta kwanta tayi shiru,ta san tsarai auranne kawai mafita,inyaso taci gaba da karatunta a can,tana cikin tunani baccin barawo yayi awan gaba da itta,
*India*
Muna fitowa daga lecture muka nufi wajan cafeteria ,ban san meyasa tun da muka muni wajan irjina yake bugawa,dan dakadar da tafiyan da nakeyi nayi arilin ta juya tana kallo na,jannt"ya naga kin tsaya kuma,mukarasa mana,ba cewa kikayi yinwa kikeji ba?kallon arilin nayi kinga arilin kije kawai na fasa zuwa,wllhy baki issa ba sai da muka zo wajan sannn zaki cemin kin fasa, Dalla malama kixo muje,in ke bakiya ci ai ni ina ci ,jan hannuna tayi muka shiga ciki ,kamar yanda nake taku hakama irjina "yake kara harbawa,har muka karasa ciki muka zauna,muna jiran a kawo mana lis din abincin da suke dashi, ba'a wani jima sosai ba,sai ga daya daga cikin ma aikatan taxo,mika mana takardan tayi wai muduba abincin da mukeso a kawo mn,ni Dayake hankalina "baya cikina ko takan lis din ma banbi ba,
Zaune yake shi daya yana shan coffee,za wayarsa a hannu yana dannawa,dagawan da zaiyi Kenn ya hangota,tana zaune ta zuba uban tagumi,dayayi kamar zai dauke idonsa sai ya kasa,dan tayi mai mugun kyau yau,a jiye wayarsa yayi akan table din dake gaban sa,ya maida hankali sosai wajan kallon ta ,itta ko jannat "sai da arilin ta zabar musu a bincin,da aka kawo ba kadan taci ba deyewa ba,
Kinga arilin tashi mu tafi.
Ahaka dai itta ma arilin ta hakura da abincin da takeci ta mike,
Duk a bunda suke yana kallon su bai san sanda murmushi ya kubce masa ma,yana ganin zasu bar wajan, titshu ya zaro ya goge bakinsa ya tattara wayoyinsa da mukullin motarsa dake kan teburin,yabi bayansu....
Hahaha su jannat an hadu da masoyi 😂za'asha love ❤️🥰💃💃💃🏃♀️
Sakeena ismail Cameroon✍️
Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)
Page 33&34
Bismillah rahmani rahim
*india*
______washe gari,tunda natashi ban koma ba kitchen na shiga nahada mana breakbeat,ina cikin gyerasu kan dinning sai ga maa ta fito ,gaidata ta nayi ta amsa cikin tsakin fuska,sai ta fara magana.. Jannat ke dai bakiya gajiya ko kadan,yanzu duk gajiyar nn da kika kwaso jiya amma sai da kika tashi da wuri kika hada mn breakfast..
Haba jannat "ki dinga wutawa mn kinji? murmuchi na danyi nace..ai maa gajiyan ya tafi shiyasa nace bari nahada mana breakbeat kafin na wuce school,zata kuma yin magana nayi tsaurin jaa mata kujera,zama tayi tana dariya,muna cikin hakane paa,mr ali haka yayanta suke ce mata shiyasa nima nake kiran shi da paa din,gaidashi nayi ya amsa ya jaa kujera ya zauna, abinci na zuba musu,na juya...
Jannat 'ina kuma zaki?
Paa ya tambaya,amsa na baza..zanje na tashe su aryan ne nayi musu wanka sai muwuce school...kafin paa ya kumayin magana..maa ta amshi zancen wllhy dear tun safe ta tashi bata koma ba tana ta aikin breakfast da gyaran gida..nayi magana tace itta bata gaji ba,yanzuma nasan bata bakinka kawai kake amma bazataci abinci yanzu ba,paa ya daga zai Kuma min magana sai yaga wayam babuni a wajan...dariya maa tayi tace kagani ko?ai dama nafada maka,saboda nasan bazata iya maka musune shiyasa ta paki idonka da taga baka ganinta "sai ta gudu,dariya yayi shima,sai suka soma cin a binci.
Ina shiga dakinmu dani dasu aryan tashisu nayi _nayi musu wanka na shiryasu cikin infom dinsu,ina gama shiryasu.
Na kalli aryan tunda shine babba,nace musu su tafi Palo suje suyi breakfast kafin na shirya nima toh ya amsa min,ya kamo hannun nihila suka wuce palo,
Wanka nashiga ban dau lokaci sosai ba na fito daure da tawul,mai na shafa da turare,shiryawa nayi cikin infom dina nayi kyau sosai har na gaji, powda na shafa da lipstick,sai Gashina danayi barking dinshi a sakiyar kaina, na dau bandana mai kalar infom din nawa na saka shima,kasan cewa ba'a saka hijabi,nayi kyau sosai in kaganni zaka dauka nima yer indiyan ce Cambodge dina na saka, school back dina na rataya nayi ayyar fita..
Ina zuwa palo kujera na jaa na zauna nima,na karya,muna gama karyawa muka wuce gaba dayanmu"saida muka ajiye maa a wajan aiki sann aka wuce damu muma,su aryan aka ajiye saboda school dinmu yafi nasu aryan nisa,nice a karshe,paa na ajiyeni shima ya wuce nasa aiki.
Jarabawa mukayi na shiga jamiya kuma komai ya tafi dai dai,sedai muce allah ya bamu sa'a...da wuri muka gama komai dan haka ban jira paa yazo daukana ba,motar haya na hau na koma gida dan hada mana abinci kafin su paa su dawo,duk da maa na hanani,aiki in na dawo daka school,
School back dina kawi na ajiye sai na shiga kitchen na hau girgi...
*Kano Nigeria*
Barista na jiye jannat" a airport wajan saida SIM card yaje ya siyo,daga nan gida ya koma..yana zuwa wanka yayi _ya kwanta kasan cewa ya rigada yayi Sallah isha'a ,
Wajan karfe biyun dare mutannn suka koma gidan barista"suna zuwa suka tadda komai a rufe.
Haurowa sukayi suka shiga.suna shiga sukaga babu barista babu alamarshi"wani murmuchi sukayi da sai su kadai sukasan ma'anarshi,fita sukayi suka bar gidan,suna fita wata number suka kira ana dagawa naji yana cewa kaga ka duba wayarka akwai wata number dana tura ma kayi mun tracking number din ...yanzu ina jira,yana gama fadar haka ya kace wayan,
Shiga motarsu sukayi suka bar gidan,
Gidan barista.
Cikin bacci yayi ma farkin wayenn mutann sunzo gidan sa, ai yana farkawa ya tashi matarsa "ya sata taje ta tashesu yayanta,yana gama hadasu,ya fara magana kamar haka..kinga lubabatu kuyi hakuri,naso mu rayu tare amma hakan bazai yuba nasan mutann bazasu barni ba,a yanzuma hakan mafarkinsu"nayi sunzo gidann,ki tattara yayanki ku gudu,wani jaka maga ya dauka ya mika bata,karbi ga wann kuyi anfani dasu kisiya muku gida kisasu a amakaranta "in sunyi karatu sosai sun gama nasan suma zasu taimakeki"kuyi tsauri karsu zo,bama sai kun dau komai naku ba,dan in kunce zaku dauka,zasu iya zuwa su sameku..ku tafi ?
Kai fah mai gida ?
Karki damu dani.in nace zam biku mu tafi toh bazasu taba barinmu ba,kudai kuje kawai.
Inyaso in inada tsauran rai zan nemeku insha allah.kuje.
Mikewa momy tayi jiki babu kwari su walida kam babu a bunda suke sai kuka...gonin ban tausayi.
Sai da hajiya lubabatu ta leka wajan taga babu kowa,sann suka shiga mota ta jaasu suka bar gidan har suka hau titi basu daina kuka ba.itta kanta hajiya lubabatun kuka takeyi..
Tuki