Showing 18001 words to 21000 words out of 50838 words

Chapter 7 - Mijin Attajira Book Complete in 2025 By Sakeena Ismail Cameroon--.txt

take amma batasan inda jasu ba.


Bayan yen mintuna kadan saiga wanda ya kira dazu ka kirshi.dauka yayi ya kara a kunne, bansan me mutumin yace mai ba sai kawai ji nyi wana dariya,magana ya farayi..yauwa nagode guza aikinka na kyau,sai kajini..toh oga ya amsa sann ya kashe waya,


Gidan barista
tun tafiyarsu iyalansa bai samu ya koma bacci ba,Kawai jira yake yaga ta inda mutann zasu shigo,bai gama tunani ba yaji ana bugamai gida,
Kasa tashi yayi yana zaune a inda yake,ga wani sufa sai ketomai yake kamar babu AC a dakin..






Sakeena ismail Cameroon ✍️






Comment and Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )


Page 39&40




Bismillahi rahmani rahim


_______"Suna fita daga cikin cafeteria din cikin makaranta suka koma saboda suna da lecture karfe 1 yana ganin haka ya koma wajan motarsa ya shiga ya kunna AC ya dau daya daga cikin wayoyinsa "ya fara dannawa


*Jannat*


Bayan sun fito daga lecture suka nufi wajan
Aje motoci,kasancewa motarsu yana gaba da tashi shiyasa sai da suka wuce ta inda yake sann suka karasa inda sukayi parking,bude mota sukayi zasu shiga su tafi sai sukaji ana cewa..hy basu juyaba saboda basuyi zato dasu yake ba sai da ya kuma cewa.Hy beauty "sann suka juya a tare dan ganin waye,wani tsaurayine suka gani fari dogo kekkyawa "sanye da kananun kaya,ya nufesu juyowa sukayi suna kallon_ kallo, jannat na kallon arilin _arilin na kallon jannat "kowa da abindake cikin zuciyarsa"har ya karaso.jannat bata sani ba,itta dai arilin ta ganshi,a zuciyarta kuwa sai cewa take allah yasa wajanta yazo,bata karasa zancan zuci ba taganshi yana wa jannat mgn beauty baki ganeni ba?
Kallonsa nayi ,ina tunani inda na taba ganinsa amma na rase ina,dan dagowa nayi muka hada ido nayi tsaurin sunkuyar da kai saboda ya min kwarjini deyawa, I'm sorry
Bangane ka ba,nadai taba ganin fuskar ka amma na manta a ina ?
Sai Kuma nayi shiru ina tunani inda na taba ganinsa amma wllhy na manta ,na kasa tunawa...
Yanzu jannat "ko kamshin turarena baki gane ba, tinda har hankicif dina na baki kika share hawayanki in bammanta bama sanda kika bani harda majina nagani ajiki murmushi yadan saki ya kuma daure furka yaci gaba da magana kamar bashi yayi murmushin ba, amma yanzu kiri _kiri kikace baki ganeni ba ,ai shikenn, nikam duk kunya yayi sheni tin sanda yayi zancan majina,daker na iya bude baki.. I'm sorry kayi hakuri sai yanzu nagane ka,dama kaine?aa bani bane yayi magaa yana sakin murmushi,nima murmushi nayi dan maganarshi" ya bani,kaine mn dama ba a nn garin kake ba nayi mgn?kai ya geda min alamar eh..
Toh amma ya naji ka iya hausa, uhummmm ba ann aka haifeni ba,kai kawai na geda mai dan bnaso sakin jiki deyawa da wanda bansani ba ..


Kefah ya tambaya,ni ba'nan nake ba karatu ne kawai ya kawoni kuma ina gamawa zan koma kasata na bashi amsa, amma in dai kin samu miji ann zaki zauna ko yakuma jefa min tambaya
Shiru nayi kamar bazam bashi amsa ba sai kuma na bude maki nace aa bazanyi aure ann ba a can kasata zanje nayi aure na nayi magana,ai najeeb bai san sanda irjinsa ya buga ba danjin amsar data bashi amma ya dage zai bude baki ya kumayin magana.. sai arilin ta kasesu tace..humm jannat kenn tinda baki shirya tafiya yanzu ba ni bari na tafi gida.. jannat zatayi magana arilin ta bude murfin motarta ta shiga ta jaa motarta_ tayi tafiyar ta,ta bar jannat da najeeb baki a hangame saboda mamaki,toh me abun fushi nn itta bataga abin fushi ba,itta ko arilin badan komai tayi hakan ba ,saboda ta dauka wajanta najeeb yaxo,sai kuma taga akasin haka..dan tinda ya karaso wajansu ko kallo bata isheshi ba,suka tsaya sai hira suka,shiyasa taji haushi ta tafi.


Tafiya jannat ta farayi ko sallama bata saya yiwa najeeb ba ,Dan gani take kamar shine ya jaa mata har arilin ta tafi ta barta,da gudu ya sha gabanta me haka beauty taya zaki hau motar haya bayan ga motata,kixo muje na ajiyeki,ka barshi na gode.zanci gaba da tafiya yayi sauri rike min hannu wani yarrr naji dan tunda nake babu wani da na mijin daya taba rike min hannu sai yau ,kallon hannun nawa daya rike nayi na kuma maida dubana gareshi.kaga pls ka sakarmin hannu,ai kamar ma badashi nake ba,dan babu ko alamar zai sakeni,danaga dai sai batamin lokaci yake na ce mai muje kawai..tafiya ya farayi rike da hannu na ,muka nufi wajan motarsa' muna zuwa gaban mota ya budemin
Amma yaki sakin hannuna sai da nayi mgn sann ya sakeni..shiga nayi ya rufemin murfin motar ya zaga ta ma zaunin driver ya shiga ya kunna motar yajaa muka tafi,da taimakon kwatance danake mai har muka karaso gidanmu,ko kallon inda yake banyi ba na rike murfin mutar zan bude nafita sai yayi magana..haba beauty yanzu ko sallama babu zaki wuce ballantama in samu godiya,dan juyowa nayi na kalleshi.na gode sosai sai anjima,ban jira mai zaice ba na balle murfin motar na fita na rufo mai,shima fitowa yayi,ya zaga ta inda nake sayi ya mikamin wayarsa"karba nayi ina jiran karin bayani,samin number dinki ban san meyasa na kasa musa mai ba,saka masa number dina nayi nabasa wayarsa ..har na shiga gida yana saye,


Shi kuma najeeb sai da yaga shigowarta gida sann ya juya ya shiga motarsa shima yajaa ya wuce gidansa,


Da daddare nayi shirin bacci ina kwance,nayi shiru,yau in bam banta ba nafi wata biyar banyi waya da barista ba,da kuwa in andan kwana biyu in ya kira yana cewa paa ya bani,amma yamzu shiru nasan kuma sarai bariata bai taba kai wann lokaci bai ce paa ya ban waya ba.daya kira paa na tabbata zai bani muyi magana,yanzu ana nufin dawowata bai kira ba kenn?ina gaskiya aa,ina cikin tinani naji wayata na ringing dubawa nayi naga bakon number ne.kamar bazan daga ba sai wata zuciya kuma yace ki daga mn jannat kiji ko waye kilama barista ne,ai da tsauri na daga na kara a kunnena..






Sakeena ismail Cameroon ✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️


By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )




Page 41&42




Bismillahi rahmani rahim


______yana kwance saman bed dinsa yaji tayi sallama da wann muryarnn tata mai dadin ,amsa mata yayi.. walaikum salam beauty ko kin fara baccine na tasheki ?kai na_ na girgiza kamar yana ganina.abun mamaki sai naji yace nifah banason girgiza kai da kikeyi ni baki nake son kibude kiyi magana,ba kai ba.. sorry ya kaje gida? alhamdulillah ya amsa , jannat " ya kuma kiran sunn,naam nasan baki sanni ba baki san ko waye niba sai lokacin da muka hadu a jirgi kika fara ganina,nima na fara ganinki, yanzu insha allah zaki san kowaye ni..nikam nayi shiru ina tsauraransa"da farko dai sunana najeeb Ahmad ni haifaffan garin kano ne amma ba a kano nayi girma ba saboda tun sanda Allah yayiwa ma haifina rasuwa muka bar Nigeria,kasan cewa ma haifinane kadai dan kasar Nigeria,ma haifiyata "yer Saudia ce,acan iyayenta suke,sanda mahaifina yaje kasar Saudia ne suka hadu da ma haifiyata, har soyayya mai karfi ta kullu a sakanin su ,saboda son da takeyiwa ma haifinane yasa ta yadda ta aure sa suka dawo Nigeria,duk da kuwa iyayenta bason barinta ba, kawai saboda itta kadai suka mallaka shiyasa suka dauki son duniya suka daura mata,shiyasa suka yadda ta auri Dady na,
Bayan wata bakwai allah ya azurtata da samun juna biyu,ai in na gaya miki murnn da sukayi ma bata lokaci ne,bayan wata tara ta haifo danta na mijin kekkyawa kamarsa daya da ma haifiyarsa fara sol kamar ba larabe ko kuma ince balarabe nema tunda uwarsa ba larabiya ce,
Ranar suna yaron yaci suna najeeb ! najeeb nada shekara goma kacal a duniya allah ya dauki ran Alhaji Ahmad (Dady) na kenn,sakamakon hatsarin da sukayi dashi da abokann sa,munyi kukan rashinsa sosai saboda ina da wayau sosai a lokacin saboda nasan in mutun ya mutu ba dawowa yake ba, shiyasa da naji ana zancan mutuwa nima nayi kuka.bayan ma haifiyata ta fita takaba ne ma haifinta yace lallai zamanta a can bazai yuba,tun lokacin da muka koma Saudia,aka samomin makaranta naci gaba da karatuna ..
Gaba daya naji banason kasar saboda na saba da Nigeria a bokanaina duk suna can,sai da aka kwana biyu sann na sake..


Idan minyi wutu ummina na daukana ta kaini wajan kakannina na wajan uba,har naxo nakai girman da zan iya zuwa da kaina wajansu "wnnn haduwar da mukayi a cikin jirgi ma daga wajansu nake,


Tun lokacin daya fara magana nayi shiru ina jinsa sai yanzu dan sauke ajiyar zuciya nayi,har yana iya jiyowa, jannat"wann karan kam ban amsa mai ba.bai damu ba yaci gaba da cewa,jannat kinsan da lilin dayasa nake baki labarina daga haduwar mu,aa sai ka fada..saboda tun lokacin da naganki a cikin jirgi naji kin kwanta min arai.naji duk duniya babu wanda nakeso na aura sama dake,na yaba da nitsuwarki da hankalinki sosai jannat "saboda a kullun bani da burin daya wuce na samu bace ni tsassiya mai hankali da nitsuwa duk da karancin shekaru na amma in har kin amince dani jannat "ko a yau zaa iya daura mana aure,saboda in nace zan jira shekarun da nakeso nayi aure a baya zaa iya kwace min ke,zan iya rasaki jannat,pls jannat karkice bazaki aureni ba,ki taimaka min ni kuma nayi miki alkawai zan barki kici gaba da karatunki har sai kingama,zan kaiki a miki alluran hana haihuwa saboda karki haihu da wuki har sai kin kammala karatunki,humm malamin soyayya ka bari sai nayi tunani kaga dai yaune haduwar mu ta biyu,kaga kuwa muna da bukatar sanin juna sosai..toh naji amma dan allah ina so kice eh kin amince da soyayya ta,kai dai ka bari in lokaci yayi zan fada amma ba yanzu ba ka dan bani lokaci.. okay naji zam baki lokaci Amma inso ki bani labarinki da kuma abunda yasaki kuka cikin jirgi rann dan murmushi nayi nace..waca irin labarina kakeson ji ?koma wace iri nidai ki bani kawai.. okay na fada, labarina na kwashe komai na bashi.
Najeeb yaji tausayina sosai..sai yaji son jannat ya kara ninkuwa akan na kwanakin baya, sanda suka hadu, sorry my beauty gaskiya na tausaya miki sosai..nidai ban ce mai komai ba sai kuka nake,ji nake kamar yaune iyayena suka rasu saboda komai naji ya dawomin sabo.daker ya samu ya rarrasheni wanna din ma cewa yayi in har banyi shiru ba zai iya zuwa gidammu shiyasa nayi shiru na dena kuka.saidaya tabbatar na dena kukan.sann ya kwantar min da hankali, sallama ya min ya kashe wayan,


*Bayan sati daya*


Soyayya mai karfi ya kullu sakanina da najeeb "najeeb mutunne mai barkwamci da kuma tsaukin kai.
Yana nunamin tsantsar soyayya ga kuma kulawa namu samman,sati daya kawai mukayi dashi amma ba karamin shakuwa mukayi ba...


Zaune mike a kan dinning muna breakfast Amma hankalina gaba daya baya wajan bama a bincin nakeci ba.paa na lura da itta dan tunda ta zauna ta saka hannu cikin a binci amma bayan loma daya datayi bata kuma kara koda loma daya ba sai jujjuya spoon dake a cikin abincin"dan gyaran murya paa yayi..
Jannat !ya kira sunana ban amsa ba sai daya kuma kira sann nace.naam paa!meyake daminki?kai na girgiza alabar babu.dan murmusawa yayi.ya kuma kallona,ban yedda ba jannat da akwai a bindake daminki,ina son ki fadamin in har na isa.yayi magana ,wllhy dama akan barista Dady ne .zam bude bakina naci gaba da magana ya daga min hannu,na fahimceki jannat "ni kaina abine ya kwan biyu yana damuna amma insha allah zamuje Nigeria cikin satinn mu duba ko lfy,dan barista bai taba kai wann lokacin ba tare daya kira niba, jannat"tunani ba shine mafita ba, addu'a ne kadai ma fita.ki dinga yi masa addu'a insha allah zamu sameshi cikin koshin lfy.kaina n'a geda saboda na gamsu sosai da maganar paa.


Mun kusa makara kiyi tsauri ki karasa cin a bincinki,toh na fada..Sai naci gaba da cin a bincina,ina gamawa na mike daki na koma na dauko jakata na fito a mota na samesu suna jirana.shiga nayi paa yajaa motar muka bar gidan,




*University of Mumbai*


Sai 4 muka fito daga lecture,muka nufi wajan ajiyan motoci nida arilin kuma dama mun riga da mun shirya,nayi mamakin yadda ta sauko lokaci daya.


Wayata naji tayi ringing ina dubawa naga malamin soyayya ne yake kirana, najeeb kenn nake nufi ,saboda yanzu shine malamina na soyaya duk a bubuwan daya shafi sosai shine ya koyamin shiyasa nake kiranshi da malamin soyayya.duk da ba kaunar sunnn yake ba.amma ya zaiyi tunga yayi _yayi dani in dena naki denawa.dagawa nayi na kara a kunne.sallama nayi masa ya amsa,yace min ai yana cikin makarantar mu,cemai nayi mu hadu a gida saboda in nashiga motarsa arilin baza taji dadi ba,kafin na kace waya sai naji arilin na fadin kije mana ni babu wani fushi da zanyi kallonta nayi na tabbar ittace tayi maganar kuwa arilin kuwa kamar tasan tunanin da nake .kije kawai jannat "ni bari na wuce gida,sai mun hadu gobe,jai kawai na iya geda mata kamar wata tsokuwa,najeeb na jimmu cemai nayi ya jirani ganinan zuwa mu tafi ,tunda dama nariga dana hango motar shi,shiya na wuce Darek wajan,ina zuwa na kwankwasa glass din motar sauke yana ganin nice ya bude shiga nayi glass din yayi yana ganin nice ya mude motar na shiga na rufe, murmushi yayi min nima na mayar masa.karar shigowar sakone yaji a wayarsa yana duba sakon naga yayi wani murmushi tare da laso libs dinsa ta kasa,kallonsa nayi ina tambayarsa lfy,fine ya amsa,tada motar yayi muka wuce gida..


Bayan ya kaini gida bamuyi wani hira sosai ba,kamar yadda muka saba a baya,saboda cewa yayi abokinsa na jiranshi,sallama mukayi na shiga gida shi kuma ya wuce,




Najeeb kuwa yana zuwa gida ya tatta arilin a cikin mota,tana ganin shi ta sakko daga cikin motar,shi kuwa najeeb yi yayi kamar bai ganta ba,har ya shiga ciki da motarsa bayanshi tabi,ta shiga cikin gidan..
Kofah ya bude ya shiga tana biye dashi a baya,bai saya ko ina ba sai cikin bedroom dinshi.
Toilet ya shiga ya watsa ruwa,ya fito daure da tawal,yana fitowa ya sami arilin zaune akan gadonsa,tana ganinshi ta mike,ta karaso wajanshi,
Tana zuwa ta finciko tawal din dake daure akan kugunshi,ya rage babu komai a jikinshi,tana ganin haka shaawarta ya kara tashi.ai sai kawai ta rungumoshi suka fara romanci ,sai data tabbatar jikin Najeeb yagama yin sanyi sann ta cire jikinta daga nasa,kayanta ta cire,ta sake matsowa kusadashi "ai batayi wata_ wata ba ta tureshi ya fada kan gado,


Bayan wasu awanni


A lokacin hankalin kowa ya dawo jikinsa, najeeb ya kalli arilin fuska ahade kamar bai tabayin dariya ba,duk da arilin din yana regemai sha'awar dake damunsa amma bai taba mata koda murmushi ba,
Itta ko arilin ko a jikinta,tundadai ta samu mijin da zai dinga rage mata shaawa ai shikenn,
In yaga dama karma yayi dariyan,




Tun ranar da arilin taga Najeeb ya kwanta mata a rai har tayi bincike akansa,ann ne tagano cewa najeeb yana da muguwar sha'awa ,yakan kawo mata kala_ kala yana wutawa dasu amma da zaran yagama sauke sha'awarsa "Toh zaiyi waje dasu,amma dukda haka basa fushi,gobema kuma zasu kuma dawowa,shi kuma baya gajiya dayi,yayi ya gama su kara gaba,shiya arilin tana jin haka ta nemo gidansa,yau kusan sau biyar kenn suna aikata zina,


Kallonta yayi,kamar kullun yace ke tashi ki tattaro kayanki kibarmin gida,tunda na baki abunda kikeso sai ki kara gaba.


Saka kayanta arilin tayi tazo ta matso zatayi kissing dinshi ya kauda kansa gefe,murmushi tayi ta tauki jakarta ta kara gaba..




Sakeena ismail Cameroon✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )


Page 43&44




Bismillahi rahmani rahim


______"bayan tafiyar arilin toilet ya shiga yayi wanka ya sabtace jikinsa,ya fito.
Waya ya dauka ya kira beautynsa "amma bata dauka ba,kara kiranta yayi amma shiru ,gaba daya yaji hankalinsa bai kwanta ba,ko arilin taje ta gaya mata a bunda dake tsakaninsu "ne ya tambayi kansa?kai nasan bazata gaya mata ba..dayaga dai bashida ma fita data wuce yaje ya dubata sai kawai ya dau mukullin motarsa ya fita,yana shiga motarsa bai tsaya ko ina ba sai kofar gidansu jannat"waya ya dauka ya kira amma still bata dauka! Saki yayi _ya rike kansa way.way beauty meyasa baziki dauki wayata ba? Ban san wana tunani yayi ba.nidai kawai ganine nayi ya balle murfin motar ya fita har zai shiga cikin gidan .sai kuma naga ya tsaya,wayarsa ya ciro cikin aljiwu ya duba lokaci karfe 6hadda yen mintuna,yasan tsarai yanzu kam su paa sun dawo aiki. juyawa yayi jiki babu kwari ya koma wajan motarsa "shiga yayi _ya wuce gida,


"Jannat kuwa tun da ta dawo ta jefar da jarta kan gado bata kuma bi ta kanshi"ba baccin ta tasha sai dab da magariba ta_ tashi , kitchen ta shiga ta daura musu abinci.


Abinci mai sauri na dora mana dan naga magariba ya gabato.su paa ko wana lokaci zasu iya dawowa,karsu dawo su tarar ba a binci,


Ai kuwa na gama kenn .ko kwashe"a bincin banyi ba
Suka dawo ban fito palon ba har sai da nagama kwashe a bincin na zuba a kula sann na fito "sannu dazuwa nayi musu inda su aryan kuma suna ganina da gudu sukazo suka rungumeni.shafa kansu nayi ina tambayarsu ya school"suka amsa alhamdulillah.kasan cewa sai 5 suke tashi,in paa ya tashi daga wajan aikinsa sai ya biyo ya daukesu"in ya daukesu sai suje su dauki maa "daga wajan aikin maa kuma sai su dawo gida.
Shiyasa kafin suxo gida 6 tayi..


Ciki su paa da maa suka shiga sukayi sallah suna iddar da sallah wanka suka shiga sukayi tare..
Suna gama shiryawa suka fito palon,basuga su jannat ba,sun tabbatar suna daki,abinci maa ta zubawa paa ittama ta zuba nata suka faraci.


Bayan shigarsu maa daki
Hannusu aryan na kamo muka muce namu dakin,alwala nasasu sukayi nima nayi muka tifo, sallah mukayi muna iddar da sallah,wanka na musu suduka biyu na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login