Showing 3001 words to 6000 words out of 50838 words
Chapter 2 - Mijin Attajira Book Complete in 2025 By Sakeena Ismail Cameroon--.txt
shiru ya nuna ta mutu.... girgiza kai likitocin suka shigayi alamar tausayawa,
Fita suka somayi sai sukaji wannn dan karamin abunan mai kama da tv sukaga sann ya kuma dawowa alamar da akwai numfashi kenn.
Da sauri suka dawo wajan.suna hamdallah "suka soma bata taimakon gaggawa...
Su oncle da kaka kuwa suna can sai safa da marwa suketayi a reseption..
Har wajan sha biyun dare shiru basu fito ba?"
"Sai wajan karfe daya da rabi suka" fito,ai su kaka suna ganin likita ya fito,
Suka nufi wajan shi"kakace ta fara magana kamr haka..lfy doctor ya jikin- jikata dan allah ka gayamum"kodai ta mutune doctor dan allah kace wani abu ?"
Duk a lokaci daya, kaka ta jefawa doctor wannn tambayoyin?"
Dan numfasawa doctor yayi "-ya fara maga kamar haka?"ki kwantar da hankalinki "hajiya jikarki na cikin koshin lfy,ki godewa allah dan ba karamin arziki ta auna ba,saboda har mun furda rai, sakama kon bata numfashi har mun dauka ma allah ya mata rasuwa,amma yanzu kam alhamdulillah"
Num fashin nata ya daidaita"dan ko wana irin lokaci zata iya farfadowa
Insha allah,
Hamdallah sukayi suna mika godiyarsu ga allah..
Dan da'ace ta rasu basusan "ya zasuyi ba"
Ace babu yayah babu jika ina zata saka ranta..
In ance yanzu babu momy babu jannat" batasan ya zatayi ba?"
Kallonsu doctor yayi,yace na maida itta wani daki,na daban zaku iya zuwa ku ganta"amma bata bukatar hayaniya in kunshiga "insha allah doctor" sukace "nuna musu dakin doctor yayi- yace musu in ta farka su sanar dashi "toh suka amsa,suka shiga cikin.. dakin, Shi kuma ya wuce office dinsa,
Shiga sukuyi , suna kallonta -tana kwance.ta kara haske sosai tayi kyau gashinta a kwance dan- dazu da safe momynta -ta tajé mata shi tayi mata parking a sakyan kanta,saboda gashin yana da tsantsi sosai,shiyasa bata kitso .
Hawaye kaka ta share tana kallonta "dan tausayin yarinya take sosai.
Shi"kuma Oncle yana zaune akan daya daga cikin kujerun dakin ya rafka uban ta gumi..
Dan Shi hawayen ma kasa zubowa yayi-,
Yanzu shikenn dan uwansa ya tafi kenn har abadan bazai dawo ba,
Suna cikin hakane jannat" ta fara motsi kara masowa kaka tayi -tana shafa kanta tare da kiran sunanta "a hankali ta soma bude idonta "har ta bude gaba daya,a kansu"
Zuba musu ido jannat tayi tana kallon tsowuwar "matan da zata iya cewa tunda take bata taba ganinta"ba a rayuwarta "sai kuma ta juya tana kallon Oncle"dashima ya mike ya karatso kusada gadon.
Dan juyowa kaka tayi ta kalli oncle "tace Ibrahim kaje ka gayawa likita ta farfado,
Bude kofa Ibrahim yayi ya fita bai wani jima sosai ba ya dawo tare da doctor,dan matsowa docto yayi- ya dubata "
Baby kintashi doctor ya fada yana kallon jannat"
Geda kai jannat tayi tana kallon doctor "
Docto"wacece wannn kuma?"jannat ta tambayi doctor"dan jim docto yayi-yace baby kina nufin baki ganeta ba?"..
Gedawa docto kai tayi,
Doctor"ya juya ya kalli Ibrahim "yace wanan kuma baby kinganeshi ko kuma dai shima baki ganeshi ba?"
Ta kalli inda doctor yake nuna mata,taga Oncle dintane,ta kuma juya ta kalli doctor "naganeshi"doctor ai wannn Oncle Ibrahim" ne,
Kaka najin haka ta rushe da kuka,ta kalli jannat "
Yanzu jannat" nice zakice baki ganeni ba dan ubanki ?"
Dan daga mata hannu" doctor" yayi -ya kalleta
Yace haba kaka kigodewa allah da kika samu bata mutuba "
Amma ya zaki fadi irin wayenn magagganun"ba nace miki bata bukatar hayaniya ba?"
Kallon doctor kaka tayi
Wllhy baku isa kuce zaku maidani karamin yarinya ba doctor,ta yaya jannat"
zatace" bata ganeni ba- bayan nice nayi cikin mahaifiyarta har wata tara naxo na haifeta,na wanke mata kashi da fisari,da tayi girma kenn ,ubanta -ya ganta ya aurota,har sukaxo suka samota amma yarinya tace bata sanni ba?"
Sai kawai ta rushe da kuka,taci gaba da magana..ni wallhy da nasan haka zaki min da nabarki kin mutu kinbi iyayenki wllhy,nidai banga anfanin haiyuwarki da asma'u tayi ba"..
Dariya tabawa likita saida ya danyi dariya sann ya juya ya kalli kaka"
Ya fara magana,kaka da gaske ya rinyaryan bata ganeki ba,
Ku godewa allah da batace dukanku bata ganeku ba,
Saboda dama sai da nayi tunanin hakan zata faru..
Yerku tayi Lu........
Sakeena ismail Cameroon ✍️
Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena ismail Cameroon
(mom muwadda)
Page 7&8
Bismillahi rahmani rahim
_______"kuya hakuri da a bunda zan fada muku"sakamakon a bunda ya faru da yerku,ya taba kwakwalwarta ,mana tayi l'usine din memorynta "gaba daya sai a hankali zata dinga tunawa , da abubuwan daya faru a baya,likita yanzu kina nufin jikata ta manta komai ?"
"eh kaka haka nake nufi,
Amma zai iya yuwa ta tuna,kuma zai iya yuwa bazata iya tunawa ba har karshen rayuwarta...
Ai kaka najin haka ta kurma wani uban ihuuuu.
Me haka hajiya?"ya zaki dingayin abu saikace a garin jahiliya,,,, likita ka yaleni nayi kukana konaji saukin abunda ke damuna,,,yanzu shikenn na resa yata da sukirina,,harda jikata da nake da itta"duk na resasu"?"
Sai kawai ta kuma kurma wani ihuu,,,haba hajiya taya zakice kin rasa jikarki,ba gatanan"ba doctor na nuna jannat dake kwace tana kallon kaka" .tsaki kaka tayi,taci gaba da fadin?"
Haba likita ya zaka maidani kamar ma haukaciya"bayan kuma ba haukacewa nayi ba 'da hankalina,,,
Ni bance kin haukace ba ai kaka,taya yarinya da ranta,da kuma hankalinta "zakice ta mutu,,,atoh likita me barabar ta da mamaci,yarinya da kace ta manta da abubuwan da dama,na rayuwarta,ta baya,ai sunnta macecce kenn,saboda sabon rayuwa zata fara yanzu,,
Ni da nake kakarta nice nan nayi sanadiyar kawo uwarta duniya amma yarinyar nn kiri ! kiri !!
Tace bata ganeni ba,,,
Ai shikenn nikam tafiya ma zanyi,,dan ko na zauna babu anfanin zaman nawa...
Tayi gaba abunta,,tanaci gaba da kukanta "fita tayi ta banko musu kofah,,, Oncle Ibrahim na kiranta"amma bata ma saurareshi ba,,,
Girgiza kai doctor yayi "yaci gaba ta duba jannat" oncle Ibrahim ne yake tambayar Doctor ya jikin jannat din?"da sauki Alhamdulillah ka kwantar da hankalinka,,,karka damu da maganar kaka rantane ya baci da jannat din tace bata ganeta ba"insha allah nn bada zumawa ba,komai zai dai- daita da yerdan Ubangi "geda kai oncle Ibrahim yayi"ya nemi kujera ya zauna, lokaci ya duba,a agogon dake dauré a hannunsa "karfe
Biyar da kwata,ya kalli doctor",,,pls doctor ko zan iya samu nurse din da zata kularmin da itta inje gida in dawo?" Ibrahim ya tambaya,
Sosai ma kuwa mai zai hana bari na yiwa fati magana sai taxo ta kula da itta,godiya oncle Ibrahim "yayiwa doctor"...
Allura bacci doctor yayiwa jannat "dan tana da bukatar wutu sosai,,,
Ai ana mata nan da nan bacci ya dauketa"...
Fita doctor yayi Oncle Ibrahim ya bibayansa har saida suka samu nurse din tukun sann ya bata wani abu ya wuce,sai da ya tsaya yayi sallar a subaha sann ya wuce gida ,,,
"Bayan sati daya da rasuwarsu Daddy"kuma yau akayi sadaka ba kwai, mutann gidan kana ganinsu kasan sunji mutuwar sosai,amma duk da haka basu kai Ibrahim" da kaka"....
Dá kaka sai gobe zata tafi amma tun lokacin da taji za'a sallami jannat "yau sai tace bazata kara kwana ko daya ba,,,
Wai yau -yau dinnn zata tafi " babu yanda Ibrahim maiyi da itta ba"akan ta bari sai gobe amma tace"itta kam gaskiya,bazata zauna ba,
Tafiya zatayi,,,a haka suka gyaleta ta tafi?"
Dama kuma maryam" matar Ibrahim" bataso ta sake kwana dan ta gaji da itta,allah -allah take ta tafi,
Kuma dama itta maryam maceece "da allah yayita ba mai son mutane ba,ko kadan,shiyasa ko momy ma bata fiya zuwa ba,dan tana zuwa' zata nuna bakin ciki, da,hassada,
Dan itta tana so ace mijinta ne"yeke da wannn dukiyar,ba mijin hajiya Asma'u (momy) yake dashi ba,
Babu yanda ta iyane kawai"
Bayan la'asar aka sallami jannat"daga a sibiti, oncle Ibrahim yaje ya dauko ta,suka dawo gida,
Daga dawo a sibiiti, jannat "ta fara ganin a bubuwa iri- iri,har take kwakwanto aiya,a bayama haka rayuwarta take kuwa,,, da tambayi kanta,,,amma babu mai amsa mata wann tambayar tata,
Dan suna dawowa, oncle Ibrahim" yace ta dinga kwana da ameera"a dakinta amma ina,hajiya maryam najin haka tace jannat"bazata kwana da ameera"ba ,
Sedai ta dinga kwana a palo,tajà a kwatunn kayan jannat "ta kwashe duka kayan jannat"din ta bawa ameera "wai su zata dinga sawa, ta kwashe na ameera"ta bawa jannat din,tunda kayan jannat yafi na ameera "tsada, ameera kam ba haka taso ba dan tana son jannat"babu yanda ameera ta iya a haka ta karbi kayan jannat"
Jannat "kuma aka bata na ameera mara tsada sosai,
Oncle Ibrahim ,kuwa dama soron matarsa yake,dan sai abunda tace,akeyi a gidan....
Bayan kwana uku jannat" duk ta rame' tayi baki ,kamar ba jannat "yer gatan momy da Dadi da aka sani a baya ba...
Dan duk aikacen gidan itta ake hadawa dashi"kama daga wanke_ wanke,sharan dakunn har da dakin ameera" itta ake hadawa dashi ta gyara...
Kuma bawai ta iya aikin ba, babu a bunda ta iya,
Atoh mema yer shekara hudu zata iya ?"
Amma a haka hajiya maryam take sata in batayi sosai ba ta zaneta"a yanzu haka bayanta duk shatin bulalane...
A yanzu haka sai data saka mijinta akan lallai sai ya canzawa jannat" makaranta wai wanda take zuwa' yayi sada sosai...
Shiyasa yanzu ba wancan makarantar,jannat "take zuwa ba,wata daban aka samo mata a cikin unguwa,saboda"a ganinta ba sai sun sha wahala wajan kaita makaranta ba,,,
Shiyasa aka samo mata kusada layinsu da kafa take zuwa "kuma bako wana lokaci take samu zuwa ba"saboda aikin da ake sata,
Har a kai ameera itta tananan bata tafi ba "
"A hankali hajiya maryam ta soma cusawa yerta sanar......
Sakeena ismail Cameroon ✍️
Commenta and Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)
Page 9&10
Bismillah rahmani rahim
________"a hankali hajiya maryam ta soma cusawa yerta sanar jannat"
Shiyasa yanzu kam ba kamar daba,in ana yiwa jannat "wani abu,ameera na nuna reshin jindadin ,
Sabanin yanzu kuma da in ansaka jannat "aiki ko a jikinta"shiga dakinta take, mamarta ta kunna mata katun ta zauna tana kallon"in jannat ta zo ta zauna zatayi kallo,ameera ta gayawa mamarta "taxo ta kori jannat"din daga dakin,
Zaune suke suna kallo da daddare jannat "gamawarta wanke_ wanke kenn ta shigo falon ta zauna tana kallon mama"
Mama nagama wanke_ wanken ina a bincina yinwa nakeji ?"
Jannat "ta tambaya mama"harara mama ta watsa mata"bakisan hanyar kitchen ba,,,da zaki tambayeni,a binci ko yawo nake da abinci ne
Mama tayi magana tana ci gaba da kallonta....
mikewa jannat "tayi ta wuce kitchen a binci tagani a wani dan karamin roba ko murfi babu wanda tafi awa daya a wajan, daukan a bincin tayi,kwalla na siyayo mata daga kan kuma tunta " ta fita daga kitchen din,,,ta tafi can bayan kitchen din ta zauna ta soma cin abincinta tanaci tana tunani aiya su mamane suka haifeta kuwa ?"
Itta fah gaskiya ji take kamar ba sune suka haifeta ba,,,tanann tana tunani har tagama cusa shinkafa da dan miyar da aka harfah mata akai,,,,
Mikewa tayi taje ta wanko roban dataci a bincin a ciki "tasan in bata wanke bama ittace" zata wanke gobe gwarama ta wanke tun yanzu ta wuta",tana gama wanke roban taje_ ta kifashi a kitchen,,,ta dawo ta zauna "tana jiran su mama da oncle Ibrahim"su tashi daga falon taje ta kwanta tunda a can take kwanciya "...
Tana wajan har wajan karfe sha daya,sann oncle Ibrahim"yazo ya tasheta "tamike daker tashiga ciki,sauro har sungama cinye mata kafah,,,kuma dama mama tana tsane ,bata tashi da wuri daga falon saboda,sauro su samu rabonsu su ma,,,
Kwanciya tayi a kasan carpet din dakin saboda mama ta hanata kwanciya a kan kujera wai kar tayi mata fisari a kan kujera,ta lalata mata" kujeru"shiyasa take kwana akan carpet,,,,
A haka rayuwa taci gaba da tafiya,, jannat" kuwa yanzu rayuwa ta juya mata"gaba daya,,
*Bayan shekaru goma*
"Da rasuwar iyayen jannat"
Kuma a yanzu kam ta fahimci cewa su mama" da oncle Ibrahim "basu suka hayfeta ba,saboda wani lokaci mama takan yi mata maganar iyaye,,,
Wani lokaci takanji oncle Ibrahim da mama sunayin maganar iyayenta "amma har yau ta kasa gane su waye iyayen nata,tunda har yanzu bata tuna rayuwarta" ta baya ba,,,
Jannat !jannat !!
Wata yarinyace sugunne a bakin pampo tana wanke- wanke jin kiran da ake matane,tayi saukin mikewa jikinta har rawa yake saboda tasan halin mama tsarai indai bataje ta amsa mata kiran da tayi mata ba "toh sai tasha duka a wajanta,,,karkade hijabinta tayi,duk_da kodewar da hijabin da tayi amma a wanke take samb babu dadti....
Falo ta wuce tayi sallama ta shiga bata jira an amsa mata ba ta saka kai ta shiga,dan tasan halin mama sarai ba amsa mata zatayi ba,in kuma batayi sallamar ba shima lefine,,,,sugunnawa tayi kanta "a kasa, ta bude maki tace mama gani,
Mtsssss mama taja saki,
Batun dazu na kira kiba?"sai yanzu kikaga damar zuwa kennn,mai bakin hali,kawai...
Wuce kije dakin ameera "dama ittace take kiranki"
Toh tace ta mike ta wuce daki ameera "mama ta bita da harara...
Tana zuwa dakin ameera "tayi sallama ta shiga,,,wata matashiyar budurwa ce take zaune a kan gado tana waya kana gani ta kasan da saurayi take waya yanda take lonkoshe muryar,,
Dan sayawa jannat tayi tana jiran ameera"ta gama waya ta gaya mata abunda yasa ta kirata "tannn saye kusan minti goma amma ameera"bata gama waya ba,mangaren ameera kuwa ta kullu iya kuluwa,,
Sai can ta cire wayan daga kullenta ta fara macifah,,wai ke jannat sayuwan me kikemun a dakine,,,kin wani tsaya kin kuramun ido sai kace mayu ni aiya a dangin momynki babu mayu ma kuwa" ameera tayi magana,tana kallon jannat "
Dama mamace tace naxo kina kirana,da akace kixo ina kiranki sai akace kixo ki sayamun akai,,,kiji mai muke fada da saurayina ?"
Girgiza kai jannat" tayi tace aa dama jiranki nake, ki gama wayanne ki gayamun a bunda zanyi miki "
Karya kike munafika"kawai de kinxo kiji gulma,,,toh allah ba taki ba,dan wllhy babyna yafi karfinki wallhy,,,
dallah malama wuce kije ki wankemun toilet dina wanka nakeson yi,tun dazu, kina bata mun lokaci,sum- sum jannat ta wuce toilé,,
Itta ko ameera "saki tayi"taci gaba da wayarta....
Sakeena ismail Cameroon ✍️
Comment and Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️
By
Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)
Page 11&12
Bismillah rahmani rahim
Jannat "na gama wanke toilet ta dau hijabinta" data rataya a kofar toilet din,ta fito ta samu ameera "har yanzu bata gama wayar da take da saurayinta ba,dan durkusawa tayi "tana kallon ameera"data zuba maba ido, duk da wayan da takeyi amma jannat"take kallo,dan wanni kyau ne allah yayiwa jannat din,shiyasa ameera"take bakinciki da kyau da allah yayiwa, jannat" dama ittace take da kyau din jannat da ba karamin rikita samari zatayi ba,
Duk da dai itta ma ba wai munine gareta ba,kawai dai rashin godiyar allah ne ,
Jannat "ce ta kasewa ameera tunani,aunty ameera nagama wanke toilet din,koda akwai a bunda zammiki bayan wanan?"jannat "ta tambayi ameera"...
Mikewa ameera tayi ta nuna mata kan gadonta ,da yenyasan hannunta", jannat ta fahimci mai take nufi shiyasa bata damu da rashin baganar ameera" ba,ta hau gyara gadon,ameera kuma ta koma kan kujera dake dakin,taci gaba da wayan da takeyi, jannat"na gamawa ta fita ta rufo mata kofa,ta koma kitchen ta karasa wanke! wanken !! ,tana gabawa,
Girki ta dora,sai wajan karfe biyu tagama girki,ta share kitchen din tas,ta dauki kulolin abincin data zubawa su mama ta kai musu falo,tadau na mai gadi ma ta kai masa,
Cikin gidan ta koma ,daukar a bincinta"tayi taci ta koshi ?"
tamike _ta kai kwanon kitchen ta ajiye ta fito,wajan pampo taje,ruwa ta tara a bucket, dauka tayi ta nufi toilet "
din sakar gidan ,kasancewa ann take wanka kullun,
Wankanta tayi ,tayi daurin irji ta maida hijabinta"fitowa tayi ta wuce falon lokacin mama bata ciki, mai dinta mara sada ta dauko ta shafa,ta saka infom dinta na slamiya,turare ameera data kusa karewa ta... bammata "shi ta dan fesa, jakarta ta dauka ta rataya,fitowa tayi ta nufi dakin mama,sallama tayi sai da aka bata izinin shigowa,sannn tasa kai ta shigo,
Dan durkusawa tayi,ta bude baki tace mama nagama aikin zan tafi islamiya?"dakowa mama tayi,ta fara magana,yanzu jannat "kin gama abinci tun dazu sai da kikaje kika cika naki cikin"mu kika barmu anan,bazaki iya zuwa kice kingama abinci ba?"shine sai yanzu zakixo kisameni kice kingama?"kiyi hakuri
Mama"jannat ta fada ?"saki mama tayi tace da allah malama ki tashi ki fitarmin daga daki ,mikewa jannat"tayi sum- sum ta bar dakin jiki babu kwari,
"Itta kam ta rasa wacha iriyar tsanace mama da yerta suke nuna mata ?"
Amma tayi alwashi saita gano koma menene ya haddasa shi,
Fitowa tayi, taiwa mai gadi sallama ta wuce islamiya,,,basu suka tashi daga islamiya ba sai wajan biyar da rabi,tana" tsauri ta koma gida ta dora abincin dare,
A hanyarta"'ta dawowa daga islamiya ne ,a wani kofar gidan da take wucewa kullun kafin taje islamiya,taga mutane cike a kofar gidan"kamar dai biki ko suna akeyi a gidan saboda yanda mutane ya jika sosai a kofar gidan,bata"gama tantancewa komai akeyi ba,taga anfito da gawa rike a hannun mutane "
Ai se kawai tunanin baya ya soma dawo mata"har take gani gawan da aka dauko a gabanta "gani take tamkar su momy da Dadinta ne aciki "dukda karancin shekarunta a wancan lokacin amma tana iya tuna komai,har da rayuwarsu da tayi tare da iyayenta"..
Ta yayama zata manta" da wannn rayuwar cike daso da kauna,
Itta din allah yayi mata baiwar rike abu sosai...
Shiyasa bazata taba bantawa da iyayenta ba.
Tana cikin wannn tunani_ tunanin ne,idonta ya soma rufewa tun tana iya hango mutanen dake gabanta har ta dena ganinsu gaba daya"...
Wani mutunne ya tawo da hanzarinsa"dagata" yayi bai saya ko ina ba sai a sibiti,yana zuwa a sibiti"aka karbi jannat aka shiga bata taimakon gaggawa,,,
"A can gida kuwa mama ta cika tayi fam ta inda take shiga batanan take fita ba "jannat"tasha sinuwa bila adadi,,,ta tafi wajan samari taje ta zauna ta barsu da yinwa,
Zata dawo ta sameta "wllhy sai taci ubanta"
Mayya kawai,tayi tayi har ta gaji tayi shiru...
Kai ce karanse ka dauka jannat din na wajan,,,yanda take wann balayin,,,,
Ga yerta ameera" ta fita har yanzu bata dawo ba, amma ko a jikinta "bata ma damuba ko kadan...
Dama kuma ta saba tafiya taje ta wuni da samarinta amma mama ko fada bata mata"
Sai sanda taga dama take dawowa,,
A sibiti "ba a wani dau lokaci sosai ba jannat"ta.....
Sakeena ismail Cameroon ✍️
Comment and Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝♀️