Showing 30001 words to 33000 words out of 57176 words

Chapter 11 - NIDA MALAMATA BOOK COMPLETE BY Fatima Batula.pdf

16 Mar 2025

5535


_Saidai isnadine mai rauni, domin Alhasan bin Zakwann imamu Ahmad ya raunatashi da ibnu
ma'een da sauransu.._
...•
_*Duba Mizanul I'itidali (1/489),*_
...•
_Amma yanada wani hadisin dake mara masa baya wanda imamul dabarany yaruwaito acikin
*Mu'ujamul kabeer (13620) da waninsa.*_
...•
_Hadisin dake goyawa wannan baya wanda imamu dabarani ya ruwaito daga Abdullahi bn
Umar Allah ya kara masa yarda shine wanda manzan Allah sallallahu Alaihi wasallam yace:_
E"→* اوُرِّهَط ِهِذَه َداَسْج
َأْل
ا ُمُكَرَّهَط ،ُهللا ُهَّنِإ
َف َسْيَل ٌدْبَع ُتيِبَي اًرِهاَط اَّل
ِإ َتاَب ُهَعَم ٌكَلَم يِف ِه
ِ
راَعِش لَا ُبِلَقْنَي ًةَعاَس َنِم ِلْيَّللا اَّل
ِإ :َلاَق َّمُهللا
ْرِفْغا َكِدْبَعِل ُهَّنِإ
َف َتاَب اًرِهاَط *F
...•
_Ma'ana"ku tsarkake jikinku Allah zai tsarkake ku, domin babu wani bawa da zai kwanta da
alwala face mala'ika ya kwana tare dashi acikin mayafinsa babu wani lokaci a cikin dare da zai
shude face wannan mala'ika yanai masa addu'a yana cewa: " ya Allah ka gafarta wa bawanka
domin ya kwanta da alwala"._ ...•
_Wasu malamai Suntafi akan hadisine kyakkyawa saboda wasu hadisan da suke mara masa
baya._
...•
_Duba *"Attargeebu wattarheeb, na munziry (1/231) da muj'ma'ul zawa'id na haisami (1/226) da
Sil-sila saheeha na Albany (2539), dabarani yaruwaitoshi acikin Ausaad (5087) daka ibn
Abbas*_
...•
_isnadan hadisin dukkansu babu wacce ta kubuta daka wata tawaya saidai idan ka hadasu
wani yana karfafa wani saboda haka Albani ya hukunta hadisin da cewa kyakkyawane idan ka

hadashi da waninsa. *Saheehul Targeebu wattarheeb (599).*_
...•
_*Falalar karanta Suratul Mulk*_
_Falalar karanta Suratul Mulk (Tabarakallathi biyadihil Mulk) tazo adunqule sannan kuma
Falalarta tazo kafin kwanciya bacci a kebance, *Imam *Tirmidhiy yaruwaito hadisi (2891) da
Imam Ahmad a cikin musnad nasa hadisi na (7915) daga Abu huraira Allah ya kara yarda
dashi* daka Annabi Sallallahu Alaihi wasallam yace: ( Akwai wata Sura mai aya talatin a cikin
Alqur'ani, ta ceci wani mutum har aka gafarta masa, itace Suratu Tabarakallathi biyadihil Mulk),
Sheikh Albani ya ingantashi a cikin sahihul Tirmidhiy "_
...•
_*Tirmidhiy ya ruwaito hadisi (2892) da Imam Ahmad (14249) daga Jabir Allah ya kara masa
yarda"* Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ya kasance baya barci har sai ya karanta Alif
laam miim Tanzeel da kuma Tabarakallathi biyadihil "Sheikh Albani ya ingantashi a cikin sahih
sunanul Tirmidhiy._ ...•
_Abinda yafi shine mutum ya karanta Suratul Mulk kafin ya kwanta barci a kowane dare,
saboda irin yadda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi ya yi, da zai karanta ta a
sallarsa ta isha'i to da hakan ya isar masa, saboda gamewar zancen Hadisin farko da ya zo
game da ceton Suratul Mulk ga wanda ya karanta ta, domin lokacin karanta ta ba a iyakance shi
ba._
...•
_Saidai ba'a shar'anta dawwama akan karanta ta cikin sallar isha'i ba, domin dawwama akan
karanta ta nau'i ne na iyakancewa, ita kuma iyakancewa a cikin Ibada bata kasancewa face da
dalili, amma don anyi haka lokaci bayan lokaci to babu laifi._

.....................................................................
" Ni Naufal yanzu shikenan rayuwata a haka zata tabbata cikin rashin ƴanci,sai abinda Sabreen
ta ke so zanyi,ba'amin adalci ba,an aura min ita bata son ta amma ba za'a gyale ni ba,yanzu ya
kenan idan naje ma Dady da maganar auran Haulat..

Da ƙarfin gaske zuciyar shi ta fara bugawa,zufa na ƙeto mishi ta ko'ina a sassan jikin
shi,kamar motor ba AC a cikin ta.

Da gudun gaske yake jan motor kamar wanda zai bar ƙasa,cikin ƙanƙanin lokaci ya iso
unguwarta su,yana zuwa gurin get ɗin gidan mai gadi ya buɗe mishi gidan da sauri ya kunna
kai,bai kai ga gurin da ake yin parkin ba ya tsaida motor ya fito.

Har yana harɗewa dan saurin gurin isa cikin falon,yana isa ya fara kalle-kalle yaga Dady bai
ganshi ba,a kwance ya hango ta akan 3 seater ko ɗan kwali babu akan ta,hankali kwance take
kallonta tana murmushi tana jin daɗin kallon ga juice a gaban ta.

ƙarasawa yayi kusa da ita bata san ya shigo ba sai ji tayi ya ce,"Sabreen ina Dady har ya koma
ne?

Hankali kwance ta juyo ta kalle shi tana murmushi ta ce,Wani Dady?

"Wani Dady? tambayata kike yi wani Dady."

Ɗan yaƙuna fuska tayi ta ce,"Eh!

"Haba Sabreen me kika maida ni,ki kira ni ki ce min Dady ya so yana jira na,kuma shi ne kike
tambayata wani Dady."

Ta sigar da yayi maganar ya ɗan bata tausayi abinda tayi niyyar ce mishi ta fasa.

"Ba Dady ba ne,Dady bai zo ba,bana jin daɗi ne kuma ina jin tsoro shiyasa na kira ka dan ka
dawo nasan idan ba hakan na ce maka ba,ba zuwan zaka yi ba."

Zama yayi kan kujera ya dafa kanshi, "Sabreen wai dan allah meye matsalarki da ni ?

kai tsaye ta ce mishi "Haulat karka je gurinta ka daina sonta"

"Na so wa? naje gurin kuwa? tashi tsaye yayi kusa da ita ya matsu ,yasa hannuwan shi ya ɗago
ta daga kan kujerar da take zaune ,suka fuskanci juna sosai har numfashin su yana cuɗanya da
na juna,mayun idanuwan shi ya zuba mata,yakan rasa dalilin da yasa idan ya fara kallonta baya
so ya tsaya,kawata-kawata.
duk fitsara irin ta Sabreen saida ta sauke kanta kasa yau kawai yai mata ƙwarjini idanuwan shi
suka tsorata ta,mutsu-mutsu ta fara yi alamar ta gaji da tsayuwar.

cikin wata irin murya ya ce"Na so ki! na zo gurinki ɗan iska fa kike ce min"

"am.. ni...nifa.."

"ke fah me?

"Ni bance ka so ni ba,amma karka so Haulat"

"Meyasa?

"Malama ta ce!

Tura ta yayi ta faɗa kan kujerar" Whay? Sabreen meyasa kike son taƙura rayuwar mutane
ne,kin san irin son da haulat ke min kuwa? ko kina ganin zaki iya hanani son Haulat,kinyi kaɗan
Sabreen,ina son Haulat ita ce muradin Raina da ita zan rayu zan aure ta,idan kuma kina ganin
zaki iya hanani to mu zuba mu gani."

Yana faɗa ya juya zai hau zama har ya taka matakalar ta ce ,"Ya Naufal!

Chikk ya tsaya,ƙarasawa tayi idan yake jin ta a bayan shi yasa shi juyowa.

"Hm ni Sabreen muhammad sai na sa ka mata da waye Haulat ,ko sunanta sai ka manta da shi
." cikin izza da ƙwarin gwuwa tayi maganar.


Dariya ta bashi sosai,ya kalleta yana dariya maimata abinda ta faɗa yayi,"Ke Sabreen
muhammad mai taƙama sai kin saka na manta da Haulat."

Anan ya dakata kafin ya murmusa ya ce"So fuuny! how? When Where?

"Sabreen muhammad kike,plss ki tabbatar min ke ɗin ce ta hanyar cika avinda kike faɗa,ko ma
nace tatsuniya,yana faɗa ya juya.

"Yaya Naufal har yanzu baka san ko ni wacece ba,ban taɓa faɗin abinda bazan iyaba,duk
abinda nace zanyi sai nayi shi,amma zaka ni,wanan alƙawari ne sai ka manta da ka taba sanin
wata me irin suna Haulat."

Bai juyo ba jin ta gama maaganar yasa ya wuce abinshi yana mamaki da hali irin na Sabreen.

Yana zuwa ɗakin shi ya faɗa kan gado kanshi yana kallon sama "Meyasa yarinyar nan take
magana da ƙwarin gwauwa ne? zata iya aiwatar da abinda ta faɗa ne? to taya?

Bai bawa kanshi wahalar naimo amsoshin ba,dan yasan ba sanin su zai yiba,deep breath yayi
"any where! ba zata iya ba ,dariya yayi tuno yadda tayi maganar"Sabreen kenan!

A hankali ya ƙara kiran Sunan "Sabreen" wani irin murmushi yayi wanda bai san dalilin shi nayi
ba.

hhhh banza tun yanzu har ya manta da batun Haulat,tun kan aje ko ina

~~~~~~~~~~~~~

sama-sama ta fara buɗe idanuwanta waɗan da sukai mugun nauyi,"Naufal!Naufal!

Da sunan shi a bakinta ta ƙarasa buɗe ido,saida ta kalle ɗakin tsabb sanan ta kara rufe ido
,hoton su Naufal Da Sabreen ne kwakwalwarta ta hasko mata ,wani zazzafan hawaye suka fara
fito mata,zuciyarta na zafi da raɗaɗi,"Sabreen! Ta faɗa sunan ta cike da muguwar tsana.

Ƙanwat bai binta wacce suke kira da baby ta shigo ɗakin jin Auntyn tata tana kiran Savreen ya

bata mamaki a iya saninta,Naufal ne sillar shigar ta wanan halin,kusa da ita ta kasara,"Aunty
Haulat kin tashi? ya jikin? waye kuma Sabreen?

Hawayen ta basu yanke ba,kuma bata da niyyar daina su yanzu.

"Ya isa haka kiyi hakuri Aunty"

Kamr bata san da wata halitta va,a gurin,kiran sunan shi kawai take yi "Naufal Naufal.

"fiye da sau biyar ya kira ba'a ɗauka ba."

Zumbur da miƙe,da sauri baby ta komar da ita"Ki natsu Aunty,karki ɗaga hankalinki akan
mutumin da ya yaudare ki...

ta katse babyn da sauri
"Ina sonshi Baby ba zan iya rayuwa idan babu shi ba,pls baby kira min shi "

"Ya isa ki kwantar da hankalinki bamu rasa abinda muke so Aunty."

"Yana so na Baby basan yadda aka yiba,bai taɓa kira na sau biyu ba,amma tunda kika ga ya
kirani sau biyar yana so na,amma taya zai yi aure..

Sittt tayi kamar wacce ka tsaida tuno waye amaryar ta shi ,"Sabreen!

"Waye Sabree?

"Ɗalibata!

"ɗalibarki meye haɗinki da ita kuma?

"Ban wayata ,ki ban wayata na ce, a fusace tai maganar

"Tana ɗakin momy na saka ta a charji."

"Je ki ɗauko min"

"Toh! tana faɗa ta bar ɗakin da sauri.

~~~~~~~~~~~~~

Safa da marwa take yi a tsakiyar falon,"Taya zan saka shi ya manta da ita? ta ya?

"Yaya yana da taurin kai naci,waiyo allah na taya? nannauyar ajiyar zuci tayi,"""koma taya sai

na aiwatar da abinda nai alƙawari, Malama Haulat ba zaki iya yin nasara akai na ba,yanzu
taƙamar ki yana son ki ,to zanga abinda zaki yi idan ya manta da ke"

"Waiyo allah yanzu ta ina zan fara yaya murɗaɗan mutum ne,ya zanyi? ya zanyi? dafe kanta
tayi rashin madafa yadda zata ɓullowa al-amarin.

"Farrah! ta faɗa a gaggauce,"na kira farrah ,to me zance mata?
"na gayamata gaskiya,a'a yawwa nasan abinda zan faɗa mata"

Da sauri ta haye sama,kai tsaye ɗakinta ta nufa naiman wayarta ta shiga yi da kira farrah.

Hango wayar tayi a gaban mirrow ƙarasawa gurin tayi,ta dau wayar number farrah ta shiga
naima,ringin ɗaya tayi farrah ta ɗauka
"Hello farrah pls ki zo yanzun nan akwai maganar da zamu yi me muhammanci."

Cikin zaƙuwa farrh ta ce"ki natsu abin sai ahankali da sannu zaki saba.",dariya tayi sosai.

"Mtseww ke fah banza ce,na saba uwar me?ni idan zaki zo ki zo."

"To fah ai da gudu kuwa ko dan nasha lavari zan zo,yanzu kuw." tana faɗa ta kashe wayar.

~~~~~~~~~~~~~

kyakyyawan ɗaki ne mai ɗauke da kalar fari zalla ,komai na ɗakin fari ne fess irin farin nan me
haske,kallon gurin nayi da kyau sai naga kamar na taɓa ganin gurin,to bari dai mu gani.

Kwance suke akan makeken gadon su,kanta na kan lafkeken ƙirjin shi ,mai ɗauke da
kwantaccen baƙin gashi,gashin kanta yake shafawa cikin zalo so.

"Ina sonki! ki rayu da ni,zan kula da ke fiye da yadda zan kula da kai na,ki aminci da ni."

Hasken dake ɗakin bai bari ya gane yadda fuskarta take ba,a hankali ya fara sarrafa hannayen
shi a sassa jikinta ba inda bai taɓa ba a jikinta,kasancewar ba kaya ajikin ta,wani irin nishin daɗi
suke yi,charrab ya tallabo fuskarta bai sha wahala ba gurin haɗa bakin su,cikin zaƙuwa suke
kissing ɗin junan,lokaci daya suka rasa natsuwar su,bakin shi yakai‍♀ya dinga kissing,gaba
ɗaya ya fita haiyacin shi.

jan jikinta ta fara yi,"A'a ni ka gyale ni"

Cikin wata irin murya wacce baiyi tunanin abinda zai faɗa zai fito ba ya ce"Sorry don't do ds to
me,i need u ,plss try to understand."

bata saurari magiyar da yake mata ba,ta cigaba da janye jikinta daga nashi.

Wani irin nishi mai ɗauke da kuka ya fara faɗi,"I need dan allah ki tausaya min karki barni srry i
beg u."

Ita ma kukan ta fara yi "No i can't stay with u let go of me ."

Da ƙarfi ta tureshi ta tashii,hasken da ke ɗakin bai bari yaga inda tabi ba.

Kuka mai tsuma zuciya ya fara yi yana faɗin,"Pls i need u!i need u! don't like ds."

Zummbuurrr! ya miƙe daga barcin da yake yi,da kalmar" i need u" a bakin shi.

Wani nakasaccen numfashi yake futarwa ,gaba ɗaya jikin shi rawa yake yi,ga uban zufa da ta
wanke dukkan jikin shi,ga yadda zuciyarshi ke zafi,inda sabo yaci Naufal ya saba da irin
mafarkin da yake yawan yi,amma kullum abun zabo yake zuwar mishi,na baƙinciki da takaicin
barinshi da take yi a lokacin da yake matsanaicin muƙatar ta.
Cikin wata irin murya ya ce"Meyasa?idan kinsan haka zaki dunga min meyasa kike zuwar
min,abin yana ɗauremin kai,kullum ke kike zuwa inda nake kuma ki ban kanki but sai kinga na
shiga wani hali sai ki tafi ki barni, whay?

Nidai na ce shirme wa kake tambaya.

ganin ba wanda zai bashi amsar daye buƙata yasa shi ya tashi jiki ba gwari ya faɗa ban ɗaki.

Cikin Sauri Farrah ta tashi ta fara shiri,bayan ta gama shiryawa ta fito falo.

Momy ta kalle ta "Farrah ina zuwa haka kina ta sauri."

"Momy gurin Sabrewn."

"Zaki je ki takura musu ko."

"A'a wllh momy ita ta kira ni."

"Ta kira ki kuma lafiya dai?

"eh lafiya halan wani abun ne,shine nake son zuwa naji."

"To ki gaidar min ita da sosai."

"To zata ji insha allah."

tana faɗa tai gaba abinta,direba yakai ta,kasancewar ba wata lafiya a tsanin su ,yasa ta isa
gidan cikin ƙanƙanin lokaci,tana iya fallon ta kirata a waya.

"Hello kina ina na hauwo ne.?

"kin iso ne? ki shigo ina ɗaki."
ta katse wayar.

Saman ta hau,tana shiga ta ganta akan gado washe baki tayi"Amaryar mu kinga yadda kika yi
kyau kuwa gaskiya amarci ya amshe ki."

Harara ta banga mata"Ke dai halinki sai ke."

"Yoou daman ai halin mutum sai shi."

ƙarasawa kan gadon tayi ta zauna ,tana kallon Sabreen ɗin tana murmushi.

"To gani a bani labarin."

saida ta doke ta a cinya sanan ta ce"Ke banza ce wllh,labarin me zan baki,ni idan zaki natsu ki
gayamin abinda zan tambaye ki to,idan kuma ba natsuwa zaki yi sai ki gayamin."

"Zan natsu."

Natsuwa farrah tayi ta tattara dukkan natsuwarta akan Sabreen.

Ganin hakan yasa Savreen ta ce"Am.am..kinsan me?

"A'a hmm Yau Sabreen ki magana cikin inda-inda,kin chanja daga savreen ƴar aljannar da na
sani."

"Na chanja taya zan chanja ina ban chanja ba niɗin ce dai ƴar aljanna shalelen Hajia",a
zuciyarta tayi wanan maganar.

"Kiyi magana Sabreen ko da gaske kin chanja ne."

"Hmm ba zan chanja va,farrah ni ɗin ce dai..

"Na sani ba ƙaramin abu ne zai iya chanja ki ba,amma naga kina dabur-dabur ne,ko maganar
ce kika rasa ta inda zaki faɗa min?

"Eh Farrah na rasa ta inda zan fara ne."

"Sabreen ki natso ni ƴar uwarki ce karki ji komai ki gayamin kai tsaye abinda ke ranki."

Kallon Farrah Sabreen tayi ta ce,"Kin san yayah ba ni yake so ba akwai wacce yake so,to shine
nake son ya manta da ita,kuma bansan ta inda zan fara ba."

Dariya farrah ta fara yi sosai harda kwanciya kan gadon.

Rai a ɓace sabreen ta ce,"meye haka farrah kin abinda bana so kenan ina magana ana dariya."

Cikin dariyar farrah ta ce,"Ni mamaki ba kika bani."

"Mamaki me kefah banza ce."

"Ba dole ba wai ƴar aljanna ke tambayat yadda zata sa mutun ya manta da wani,bayan kin fini
sani."

Tsaki Sabreen tayi "da na sani da zan kira ki ne."

"Kin sani savreen baki na tuna miki."

Zaune ta tashi da tsaida dariyarta ta ce"Sabreen kin iya kiss kisisi shagwaɓa duk wani salon jan
hankali kin iya,to da su zaki yi amfani ki sa yaya ya manta da budurwar shi cikin ƙanƙanin
lokaci,Sabreen ba zaki sha wata wahala ba gurin mantar da shi akan ko wacce mace domin kin
samu dama duk yadda kika yi da shi dole yayi ko da bai so ba,kinga wanan babbar dama
ce,idan kina so ki mantar da shi akan ko wacce mace dole sai kin kusance shi kin jashi a jiki kin
nuna mishi kulawa."

"Ba abinda bazan iya yiba idan har sai sa ya manta da malama Haulat."
A zuciyarta tayi maganar.

Hannuwanta Farrah ta riƙo cikin kulawa ta ce,"Sabreen kina son yaya ya manta da
budurwarshi."

"Sosai ma kuma cikim ƙanƙanin lokaci."

"Yawwa to bari na gaya miki abubuwan da na sani,ya zama dole ki tausassa kalamanki nasan
ba'a ɗaki daya kuke kwana ba ,to kiyi yadda zaki yi ku dunga kwana ɗaki daya shi,kuma ki hana
shi zuwa gurinta,ki kusance shi sosai duk inda yaje ki bishi,kissa kisisi na yaudara shagwaɓa ki
dinga mishi ba zai baki wahala,kin gane inda na nusa."
"Kina ganin hakan zai yasa ya manta da ita kuwa?

"ki yarda da ni tabbas idan kika yi hakan zai manta da ita."

"To bari na jaraba."

"Sabreen karki ce haka lallai ki ɗauka hakan zai mantar da shi ita."

Murmushi Sabreen ɗin tayi dan jin daɗi "Hmm ni fa ƴar aljanna cikin ƙanƙanin lokaci zan saka
ya manta da ita."

Dariya Farrah ta ce,"Yaya fa an shigo hannun manya,"

haka suka cigaba da firar su cikin jin daɗi da nishaɗi da kula da junan su.

~~~~~~~~~~~~~

Bayan ya fito daga bayin ya shirya tsabba ya ɗauko wayar shi pic ɗin Haulat yake kallo ya kasa
gane dalilin da yasa yafi jin daɗin kallon pic ɗin Savreen akan Haulat,yana cikin kallon pic ɗin
kiranta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login